Showing 39001 words to 42000 words out of 77516 words

Chapter 14 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

Ni kike faWawa wannan maganar?"


"Aunty abin nan fa ba na zafi bane, kawai dai ni yau na duba lamarin nan ne na ga babu wani alfanu a ciki sai Sata tarihin rayuwa yanzu na gane babu wani abu da ya dace da ?a mace sai Wakin mijinta, ga uwa uba neman ilimi da ni ko cikin cokali ban samu ba shin ni a haka rayuwata za ta dawwama? Shin ni haka zan zauna cikin jahilci babu arabi babu boko? Sai dai in bayar da kaina a biyani kuWi na zama kamar wata motar haya sai dai a hau a biyani? Shin bakya jin ciwo a kan halin da nake ciki ko kuwa bakya hango mana da na sani a gaba, ko kuma bakya tunanin maganin hana Waukan cikin da nake sha wataran Allah zai iya jarabta ta da samun ciki shin idan cikin ya?i zubuwa na haihu ya kike so na yi? Haka yaron zai tashi babu wani tsayayyen uba, babu wani kyakkyawan tarihi a rayuwarsa da tawa baki Waya mai zan cewa yaron?"

Amal da ke kwance ba ta san lokacin da ta tashi zaune ba, ta ajiye wayarta ta maida hankalinta kwacakwam kan Iftihal da ke wasu maganganu da ta kasa gane inda ta samo su, duk da ba ta jin mai ake faWawa Iftihal Win amma tana jin mai Iftihal Win ke faWa, maganganu masu Winbin kyau da dacewa maganganun da ya dace a ce fala musu su ake ba wai Iftihal Win ke faWa ba, ba komai ya fi tafiya da gabaWayan hankalinta ba sai kukan da Iftihal Win ke yi yayin da take maganar waya, a hankali ta ?araso kusa da ita ta mi?a hannu ta dafa kafaWar Iftihal Win tana jin tausayin su ita da Iftihal Win dan yadda rayuwar Iftihal Win ke dabaibaye da tarin ?alubale da aikin da na sani haka ita ma tata rayuwar ke a ?udundune babu komai sai abin Allah wadai.


Aunty kwa da ke ?o?arin haWo kalmomi da haruffan da za ta yi amfani da su wajen shawo kan Iftihal Win dan gabaWaya ta ma rasa ta inda za ta fara, ta rasa mai za ta faWa wanda zai jawo hankalin Iftihal Win kar ta Wora zargi a kan ta a matsayinta na mahaifiyarta, gabaWaya zufa ta gama wanketa sai wani zazzare idanu take tana wani kame-kame take.


"Aunty ki bani amsoshin tambayoyina"


"Uhmm haba Iftihal kinsan dai ai ba zan taSa sanyaki a hanyar da babu wata mafita ko kuma hanyar da za ki cutu ko ki samu kan ki cikin halin da na sani, kar fa ki manta ni mahaifiyarki ce ba zan taSa son wani abu da zai cuceki ba bare har...


"Wato yanzu wannan soyayya ce?"


"Ina zuwa bari in shiga bayi" Aunty ta faWa cikin rawar murya dan ta san bata da amsar tambayoyin da Iftihal ke mata idan kuma suka cigaba da magana to tabbas za ta ?ureta ta yadda ma ba za ta samu bakin magana ba, tana gama faWar hakan ta kashe wayar da sauri.


Kallon wayar kawai Iftihal ke yi hawaye na kwaranya daga idanunta, dan ta san da gangan Auntyn ta kashe wayar dan ko amsarta ba ta jira ba a kan neman uzurin shiga bayin da ta yi na ?arya.Ajiye wayar ta yi jikinta sanyi ?alau, ta juya ta kalli Amal da ke dafe da kafaWarta wacce ita ma tuni hawayen sun wanke mata tata fuskar.

Rungume juna suka yi suna kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.Sai da suka yi kukan su suka ?oshi sannan Iftihal Win ta ce su tashi su yi sallah, sallar da duk cikinsu babu wacce za ta iya tuna rabonta da ta yi sallah dan a ta?aice ma ba yin sallar suke ba.

Haka suka yi alwala suka zo yin sallah abin takaicin duk su biyun babu wacce ta iya karatun sallar dan babu ilimi dan dama ba a san a je makaranta ba sai tsantsar jahilci.Bayan sun duddugura suka zauna suka yi shiru kamar daga sama sai ganin Mummy suka yi ta hankaWo ?ofar kamar an jefota, tana shigowa ta maida ?ofar ta rufe ta tsaya tare da kama ?ugu ta ce


"Wai dama Iftihal kin dawo gidan nan amma shi ne saboda tsabar kin raina ni shi ne baki neme ni ba, wato ni za ku rainawa wayo daga ke har uwar taki, shi ne kuka ri?e kuWin ita ma ko kirana ba ta yi ba shi ne ke ma kika shigo Waki har da wani yin sallah da ban da munafurci sallah kuke? Ki tashi ki Wakko nawa kuWin ki bani kaso na"


Tashi tsaye Iftihal Win ta yi ta cire mayafin doguwar rigar da ta sanya tare da doguwar rigar ta gabatar da sallah, Waurawa ta yi a kan ta ta tako har gaban Mummyn ta tsaya ta ce cikin ?araji da Waga murya.


"Kowa kuWi, maganarku Waya kuWi, baku da magana sai ta kuWi, shin ku bakwa tunanin yadda rayuwarmu za ta kasance ku dai burinku ku saku kuWi"


Baki sake Mummyn ke kallonta dan gabaWaya kalaman yarinyar sun kusa sanyawa ta nuna rashin gaskiyarta a fili


"Wace magana kike yi ne wai Iftihal?"


"Ba kuWi kika zo in baki ba wanda na samo a yawon karuwanci!"




MMN AFRAH>?p?=?
?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page 4?? 0?? &4?? 1??


*IFTIHAL*


Suna fitowa ita da Alhajin daga Restuarant Win ta ja ta tsaya, shi kuma ganin tana wani shan ?amshi tana haWe rai sai duk ya ji ba daWi, amma hakan bai sanya ya ji ko da haushinta ba shi dai kawai so yake bu?atarsa ta biya.


"Kinsan fa wani abokina da ke zaune a nan ne ya sanya direbansa ya kawoni yanzu kuma sai dai mu shiga taxi mu je Hotel Win in kama mana Wakin da za mu huta ko baby?" Ya faWi hakan yana wani murmushi tare da washe ha?ora sai wani lasar baki yake kamar wani tsohon maye.?asa ta yi da glases Win nata ta masa kallon up nd down ta sauke idanunta a kan ?aton tumbinsa tari guda kamar mai cikin wata tara, Wauke kai ta yi gefe tare da maida glases Win nata yadda yake ta Wago wayarta ta duba time.


"No kar ma ki yi la'akari da wannan cuki ba wai tsufa bane ya sanya y yi girma hakan tsabar cin daWi ne da kwanciyar hankali kinsan idan akwai kuWi to mutum bashi da matsala sai wacce ba a rasa ba"


"Ok ni ai ka san daga gidan talauci na fito"


"Ba haka nake nufi ba baby, inaso na sanar da ke yau idan ki ka tashi tafiya za ki tafi da ma?udan kuWaWe wanda kowa sai ya san kin yi tarayya da wanda ke matashin kai da kuWi" Ya faWa yana washe baki.


Jin ba ta ce komai ba ya sanya ya ?ara cewa


"Mu je ko muna Sata lokaci" Dan shi gabaWaya wannan shan ?amshin da take burgeshi take yi sabod yana son ya ga mace mai aji ya fi son hakan dan an fi daidaitawa da shi.


Ita ta fara yin gaba, ganin ta nufi wajen wata mota da ke fake a wurin ya gane cewa da mota ta zo, hakan ya ?ara tabbatar masa da babban yarinya ce saboda har mota gareta ta kan ta.Suna isa ta sanya mukullin ta buWe ta shiga wurin direba ta zauna sai dai ?afafunta a waje suke, jakarta ta jefa kan Waya sit Win mai zaman banza, shi kuma cikin sauri ya nufi Sangaren mai zaman banzan zai buWe ya shiga sai washe ha?ora yake kamar gonar auduga.


Iftihal na ganin ya gewayo ta maida ?afafunta cikin motar ta rufe ?ofar, gabaWaya ta kulle motar Alhajin na kama ?ofar zai buWe ya ji ta a kulle, ?wan?wasawa ya yi amma maimakon ta buWe sai ta sauke glass Win ta sanya hannu ta yi ?asa da glases Win fuskarta ta masa wani kallon ?as?anci ta ce



"Malam ka bar min jikin mota tun kafin in tasheta in yi gaba in kuma yi reverse in kwasheka kuma na kwashe banza wallahi"


"Haba baby wace irin magana kike haka? Idan ma wasa kike ki bari kar kisa ruwana ya hau, dan na gama Wora rai a kan ki wallahi"


"Za ka ga wasa da zarar na take ka, kuma sai dai hawan jininka ya tashi ba wai hawan ruwa ba"

"Dan Allah ki buWe in shigo mu tafi...



"Kai na fasa zuwa ko ina da kai" Ta katse shi.


"A haba dai haba baby ya zaki min haka"


"Bani da lokacinka" Tana gama faWar hakan ta Waga glass Win motar, ta mata key, Alhajin kuwa ya daddafe motar har sai da ya ji ta fara tafiya, ya ja baya ganin ta fisgeta da sauri ya tare taxi ya bi ya ce mai taxi Win ya bi bayan motar, tun suna bin bayansu har suka nemi inda motar ta yi suja rasa aikuwa Alhajin kamar ya cinye direban taxi Win sai masifa yake masa da turanci dan ba jin hausa yake ba daga chinanci sai ko turanci.Shi dai ha?uri yake bashi yana faWa masa cinkoson motoci ne ya sanya motar ta Sace masa, haka dai ya kaishi wani hotel ya yiwa wata waya dan ya rage zafi da ita saboda Wora rai Allah sa mu fi ?arfin zukatanmu.


Iftihal kwa da ta lura da bin da su Alhajin ke mata dan dama tana ganinsa ta mudubi lokacin da ya tsare taxi Win, a haka ta yi ta yaudararsu har ta yanke ta wata hanya inda ta Sacewa ganinsu.Gida ta nufa tana jin zuciyarta ba daWi, tana yin parking ta nufi Wakinsu ta shiga ta samu Amal zaune tana a kan gado tana waya jefa jakarta ta yi a kan gadon ta cire kayan jikinta ta Wakko wata yaloluwar riga iyakar ?waurinta ta sanya ta kwanta rubda ciki ta jin ranta na mata wani zafi wanda ta kasa gane dalilin hakan dan ta rasa mai ke damunta, dan ita yau Waya kawai ji take duk ta tsani rayuwar da take yi, tun da ta gane saurayin da ta haWu da shi a restuarant ya gane ta masa kama da wata a fuska amma ba a halayya ba kenan ita halayyarta marar kyau ce? Kenan ita ba dan kama da take masa da wata ba a fuska da bata da wani kyan hali da har zai sa a tunkareta, tabbas ta ji a yau tana sha'awar a ce ita ma wani zai iya yin abin da ta ga saurayin nan na yi a kan wata wato soyayyar gaskiya lallai hali mai kyau shi ne jigo a rayuwa shi kima da kuma martaba, amma ita mai ya sa babu wata hanya da aka nuna mata mai Sullewa? Sai dai gurSatacciyar hanya kuma matar da ita ce mahaifiyarta ita ya dace ta sanyata a hanya madaidaiciya amma kuma sai aka samu saSanin hakan, shin ina mafita a ina amsar tambayarta take mai yasa Aunty ta zaSa mata wannan rayuwar akan ta sanyata a hanyar da za ta zama abar kwatance kuma abar sha'awa ga kowa da kowa?


Wasu hawaye ne suka shiga zubo mata, bayan hannunta ta sanya ta goge shin mai yasa bata taSa jin ?yamatar halayyarta ba sai yau Win nan? Mai yasa bata taSa jin abin da take aikatawa ba dai dai bane sai yau Win nan tabbas an sanyata a a hanyar marar Sullewa.Tana a haka har aka fara kiran sallar magriba.

Wayarta ce da ke cikin jakarta ta shiga ringing amma har kiran ya katse bata Wauka ba, Amal da ta kwanta bayan ta gama wayar da take ta juya mata baya tana chart ta ce



"Wai malama bakya jin wayarki ta cikawa mutane kunne in ba za ki Wauka ba ya kaSata ki kashe dan ni ?aran ya gundureni"


Shiru ta mata bata tanka mata ba, mamaki ne ya cika Amal jin Iftihal Win bata ce komai dan ta san dai Iftihal ba ta taSa barin ta kwana kana faWa mata mafana za ta baka amsa dai dai da kai, amma kuma abin mamaki yanzu ta shareta.Juyowa ta yi dan ta tabbatar idonta biyu ko kuma bacci take, amma kuma mamakinta bai ?aru ba sai da ta ga idanunta biyu buWe.


A dai dai nan wayar ta sake wanj wani ?aran da alama wani kiran ne ya shigo bayan na farkon ya katse.



"Iftihal ni kam ko dai baki da lafiya ne?" Amal ta jefa mata tambayar tana tsareta da ido dan ita bata ma lura da hawayen da ke ?ara kwaranyowa daga idanuna Iftihal Win ba.Baki ta taSe ta juya ta yi kwanciyarta, ita kuma Iftihal Win jin ba a da niyyar daina kiran wayarta ta ne ya sanya ta tashi zaune dan kiran na katsewa wani ke shigowa kuma ta san babu mai mata wannan kiran a kai- a kai sai Auntyn ta dan samarinta da abokan hulWarta kowa ya sani ba ta son damu dan in ka dameta da kira ma tana iya yanke ala?a da kai saboda ita ?a'idarta ce idan har ka mata kira Waya biyu ka ga bata Wauka ba to ka bari idan ta ga dama za ta bi kiran.


Cikin sanyin jiki ta tashi ta buWe jakarta ta Wakko wayar, tana shirin danna ok kiran ya katse sai ga wani koran ya shigo a take, kamar yadda tunanin nata ya bata kuwa Aunty ce tana kallon sunan sai da wasu hawaye masu zafi suka zubo mata.?aukan kiran ta yi ta kai wayar kunnenta amma ba ta ce komai ba.




"Iftihal haba ina kika shiga tun Wazu sai kiranki nake amma shiru babu amsa, shi ma Alhajin na masa kira ya fi goma amma bai Wauka ba daga ?arshe ma wayar aka kashe, ko har yanzu baku baro Hotel Win bane kuna hutawa?"

Wani takaici ne ya rufe gabaWaya zuciyar Iftihal jin wai mahaifiyarta ce ke mata tambaya a kan cewa har yanzu tana Hotel tana hutawa tare da dadironta, shin mai yasa bata taSa jin zafin tambayar nan ba sai tau tun da ba yau ne ta fara mata makamanciyar tambayar nan ba? Shin ita wace irin mahaifiya gareta shin anya kuwa Aunty ta cancanta ta zama uwa, duk da an ce mahaifiyarka ko mahaukaciya ce uwa ce a gareka amma maj yasa ita tata mahaifiyar na da hankali amma ba na tunani ba tun da duk wata uwa ta gari ba za ta so ta ga rayuwar ?arta ta lalace ba, lallai kowacce uwa mahaifiya ce amma ba kowa ce mahaifiya ba ce ke zama uwa ta gari ga ?a?anta.


"Wai Iftihal ya kika yi shiru ina ta sauraren ki fara min bayanin yawan kuWaWen da kika cafko mana a wurin Alhajin Allah, amma sai in ji kin yi shiru" Aunty ta katse mata tunanin.


"Ni fa ba ma tare da shi" Ta bata amsa a ta?aice.


"Allah sarki my Ifti ki ce har kin koma gida wato kun rabu da shi kowa ya kama gabansa, yo ai dama tun da kowa ya samu abin da yake so sai a raba garun, shi ya samu biyan bu?atarsa ke kuma kin samo mana kuWi, wato kasuwa ta watse Wan koli ya ci riba" Ta ?arasa faWa rana wata dariya.


"Ni fa Aunty ba mu aiwatar da wani abu ba, dan ni ko Hotel Win ban je ba kawai dai na fasa yi...


"Ke! Dakata dallah ya ina miki magana kina sako min wani zancen banza da wofi" Auntyn ta katseta cikin ?araji.

Shiru Iftihal Win ta yi ba ta ce komai ba.


"Wato duk yadda na shirya wannan haWuwar taku sai da kika yi yadda kika yi kika ruguzata, wato duk irin yadda na so mu samu abin arzi?i mai tarin yawa sai da kika yi fatali da damar da kika samu, shin kin san waye wannan mutumin kin san irin tarin dukiyar da yake da ita, shin wai ma wace mai hure kunne kika haWu ta hure miki kunne dan tana ba?inciki ko kuwa Amal Win ce ta hanaki dan tana ganin bata da irin waWannan Alhzan?" Saurin juyawa ta yi ta kalli Amal da ke danne- danne a wayarta ba ta ma san me ake yi ba.


"Ni fa babu wanda ya hanani ni ce kawai na ga hanyar ba ta da ?ofar da za a bi a Sulle shi yasa na fasa ...


"Shin yau shaye-shaye kika yi Iftihal? Ni kike faWawa wannan maganar?"


"Aunty abin nan fa ba na zafi bane, kawai dai ni yau na duba lamarin nan ne na ga babu wani alfanu a ciki sai Sata tarihin rayuwa yanzu na gane babu wani abu da ya dace da ?a mace sai Wakin mijinta, ga uwa uba neman ilimi da ni ko cikin cokali ban samu ba shin ni a haka rayuwata za ta dawwama? Shin ni haka zan zauna cikin jahilci babu arabi babu boko? Sai dai in bayar da kaina a biyani kuWi na zama kamar wata motar haya sai dai a hau a biyani? Shin bakya jin ciwo a kan halin da nake ciki ko kuwa bakya hango mana da na sani a gaba, ko kuma bakya tunanin maganin hana Waukan cikin da nake sha wataran Allah zai iya jarabta ta da samun ciki shin idan cikin ya?i zubuwa na haihu ya kike so na yi? Haka yaron

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login