Showing 42001 words to 45000 words out of 77516 words

Chapter 15 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

zai tashi babu wani tsayayyen uba, babu wani kyakkyawan tarihi a rayuwarsa da tawa baki Waya mai zan cewa yaron?"

Amal da ke kwance ba ta san lokacin da ta tashi zaune ba, ta ajiye wayarta ta maida hankalinta kwacakwam kan Iftihal da ke wasu maganganu da ta kasa gane inda ta samo su, duk da ba ta jin mai ake faWawa Iftihal Win amma tana jin mai Iftihal Win ke faWa, maganganu masu Winbin kyau da dacewa maganganun da ya dace a ce fala musu su ake ba wai Iftihal Win ke faWa ba, ba komai ya fi tafiya da gabaWayan hankalinta ba sai kukan da Iftihal Win ke yi yayin da take maganar waya, a hankali ta ?araso kusa da ita ta mi?a hannu ta dafa kafaWar Iftihal Win tana jin tausayin su ita da Iftihal Win dan yadda rayuwar Iftihal Win ke dabaibaye da tarin ?alubale da aikin da na sani haka ita ma tata rayuwar ke a ?udundune babu komai sai abin Allah wadai.


Aunty kwa da ke ?o?arin haWo kalmomi da haruffan da za ta yi amfani da su wajen shawo kan Iftihal Win dan gabaWaya ta ma rasa ta inda za ta fara, ta rasa mai za ta faWa wanda zai jawo hankalin Iftihal Win kar ta Wora zargi a kan ta a matsayinta na mahaifiyarta, gabaWaya zufa ta gama wanketa sai wani zazzare idanu take tana wani kame-kame take.


"Aunty ki bani amsoshin tambayoyina"


"Uhmm haba Iftihal kinsan dai ai ba zan taSa sanyaki a hanyar da babu wata mafita ko kuma hanyar da za ki cutu ko ki samu kan ki cikin halin da na sani, kar fa ki manta ni mahaifiyarki ce ba zan taSa son wani abu da zai cuceki ba bare har...


"Wato yanzu wannan soyayya ce?"


"Ina zuwa bari in shiga bayi" Aunty ta faWa cikin rawar murya dan ta san bata da amsar tambayoyin da Iftihal ke mata idan kuma suka cigaba da magana to tabbas za ta ?ureta ta yadda ma ba za ta samu bakin magana ba, tana gama faWar hakan ta kashe wayar da sauri.


Kallon wayar kawai Iftihal ke yi hawaye na kwaranya daga idanunta, dan ta san da gangan Auntyn ta kashe wayar dan ko amsarta ba ta jira ba a kan neman uzurin shiga bayin da ta yi na ?arya.Ajiye wayar ta yi jikinta sanyi ?alau, ta juya ta kalli Amal da ke dafe da kafaWarta wacce ita ma tuni hawayen sun wanke mata tata fuskar.

Rungume juna suka yi suna kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.Sai da suka yi kukan su suka ?oshi sannan Iftihal Win ta ce su tashi su yi sallah, sallar da duk cikinsu babu wacce za ta iya tuna rabonta da ta yi sallah dan a ta?aice ma ba yin sallar suke ba.

Haka suka yi alwala suka zo yin sallah abin takaicin duk su biyun babu wacce ta iya karatun sallar dan babu ilimi dan dama ba a san a je makaranta ba sai tsantsar jahilci.Bayan sun duddugura suka zauna suka yi shiru kamar daga sama sai ganin Mummy suka yi ta hankaWo ?ofar kamar an jefota, tana shigowa ta maida ?ofar ta rufe ta tsaya tare da kama ?ugu ta ce


"Wai dama Iftihal kin dawo gidan nan amma shi ne saboda tsabar kin raina ni shi ne baki neme ni ba, wato ni za ku rainawa wayo daga ke har uwar taki, shi ne kuka ri?e kuWin ita ma ko kirana ba ta yi ba shi ne ke ma kika shigo Waki har da wani yin sallah da ban da munafurci sallah kuke? Ki tashi ki Wakko nawa kuWin ki bani kaso na"


Tashi tsaye Iftihal Win ta yi ta cire mayafin doguwar rigar da ta sanya tare da doguwar rigar ta gabatar da sallah, Waurawa ta yi a kan ta ta tako har gaban Mummyn ta tsaya ta ce cikin ?araji da Waga murya.


"Kowa kuWi, maganarku Waya kuWi, baku da magana sai ta kuWi, shin ku bakwa tunanin yadda rayuwarmu za ta kasance ku dai burinku ku saku kuWi"


Baki sake Mummyn ke kallonta dan gabaWaya kalaman yarinyar sun kusa sanyawa ta nuna rashin gaskiyarta a fili


"Wace magana kike yi ne wai Iftihal?"


"Ba kuWi kika zo in baki ba wanda na samo a yawon karuwanci!"




MMN AFRAH>?p?=?
?
d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page4?? 2?? &4?? 3??



*AUNTY*


Bayan ta kashe wayar sanadin rashin makamar amsar da za ta baiwa Iftihal, da sauri ta kamo sunan Hajiya Suwaida hannunta sai karkarwa yake a hanzarce ta doka mata kira amma har ta katse ba ta Wauka ba, wani kiran ta ?ara mata dan ji take kamar dai ta zama tsuntsuwa ta gan ta a gaban Hajiya Suwaida ta faWa mata wannan gagarumar damuwar ko kuma gagarumar matsalar da ta tunkaro kai.


Sai da kiran ya kusan katsewa sannan ta Waga tana washe baki dan ta Wauka ko za ta tambayeta ne ta ga alert dan ta san wani lokacin ba ta fiye ganin alert ba idan kuWi ya shigo accaunt Win ta sai dai idan ta yi chacking blance cikin farinciki ta ce



"Hello ?awata ?awar arzi?i kin ma wuce ?awa kin zama aminiya kuma ?ar uwa kin turo min...


"Dan Allah ki ajiye waWannan kalaman a gefe ki ji mai ke tafe da ni" Hajiya Hauwa ta faWa cikin tashin hankali.


Wani takaici ne ya cika Hajiya Suwaida jin abin da Hajiya Hauwa ta faWa kuma da alama ma akwai mtsala dan ta ji muryarta wani iri kamar akwai damuwa.



"Wallahi kar dai ki yi zaton akwai wasu kalamai da za ki yi amfani da su wajen yaudarata a kan maganar kuWin nan, dan babu wani uzuri da zan miki dan na ga alama neman kike ki canja hali"



"Wai mai kike son cewa na zo da magana hankalina a tashe ke kuma kina wani maganar kuWi"




"Wai ma dan dai kar ki yi zaton zan yarda da wata magana in dai ba dumus na ji ba, faWa min abin da ke tafe da ke"



"Akwai gagarumar matsala fa"



"Matsalar me fa" Ta tambaya hankali kwance dan ita magana in har ba ta kuWin nan ba kawai ba za ta Wauki wani rainin hankali ba.



"Iftihal fa ba ta haWu da wannan Alhajin ba"


"Hahaha lallai ma, ni za ki rainawa wayo kin manta Wazu kika gama cewa suna tare"


"Eh amma babu abin da ya shiga tsakaninsu suka rabu cewa ta yi ba za ta je Hotel Win ba, dan haka ma ko ?wandala bai bata ba, ba ma hakan bane damuwata yarinyar nan da alama ta fara gane cewa ba a kan hanya mai kyau aka Worata ba dan idan da kin ji irin maganganun da take fala min wanda hakan ya sanya na kashe wayar sai kin mamaki har tuhumata take yi a kan hanyar da na Worata"



"Wai Iftihal Win ce ta fara gane hakan har ta ?i zuwa su keSe a Hotel, to ?awaye ta sake ne suka nuna mata hakan ko kuwa?"



"Gaskiya ba na jin hakene tun da ko kafin ta koma gida da mu ka yi waya suna tare ko a muryarta babu wata alama da za ta nuna hakan, amma da na kirata Wazu da?er ma ta Wauka sannan kuma da ta Wauka babu wata magana mai daWi"



"To ko dai al'amarin ya lalace ne?"


"
Ni ma abin da ya tada min hankali kenan tunanina bai wuce ko asirin jikinta ne ya bar jikin nata ma'ana ya karye"


"TabWi lallai akwai lauje cikin naWi, tabbas da alamar hakan lallai sai an sake sabon shiri, gobe zan je wurin boka in ji bayani"



"Yawwa ai gwara ki je ?awata shi yasa na kiraki dan nasan ke kaWai ce za ki min wannan abun"



"Kar ki damu ki kwantar da hankalinki, dama na Wauka kuWin kike so ki haWa da nawa ki ri?e shi yasa kike min hanya-hanya ashe ke babbar magana ce ta taso"



"Ke dai bari ?awata wannan maganar ma ai bai dace kike faWa ba, dan ni mai ha?ura da abu ne in bar miki"




"Ni ma wasa nake miki"



"Da sau?i to"



Haka dai suka yi sallama Hajiya Hauwa na jin Wan dama-dama a zuciyarta ganin an samo mafita.




*MOMMA*



Labulayen Wakin Suhaila ta shiga bubbuWewa, Wakin ya yi haske nan suka shiga bubbuWe drawer Win na kayan jarirai suka fara da shi sai da suka fito da su gabaWaya suka jibgesu kafin aka fito da gabaWayan sauran aka ware kowanne a waje guda dan ba a haWa su wuri Waya ba.Haka suka shiga juya jeren Wakin komai suka canja masa mazauni sai da suka ga Wakin ya yi yadda suke bu?ata sannan suka shiga maida kayayyakin, duk abin nan da ake Momma sai share hawaye dan gabaWaya raunin zuciyarta ya bayyana a tattare da ita.



Bayan sun gama sanya kowanne a ma'ajjinsa sai Momma ta aika Suhaila Wakinta ta Wakko wasu kaya Winkakku a cikin wata ganamasgo ?atuwa, tanankawo mata ta karSa ta shiga fito da su sababbin Winkakkun shaddodi ne da yadika masu tsada aka yiwa Winki mai kyau da tsaro irin na zamani wanda ake yayi da huluna kowanne kalar kaya da hularsa da wata ?aramar jaka a ciki mai agoguna da zobunan azurfa na matasa masu kyau, haka suka ware kowai suka shirya a wardrobe sai da komai ya yi dai dai sannan aka share Waikin tas duk da ba wani datti ya yi ba sannan aka yi moping Winsa aka feffesa freshners masu ?amshi da ke dan?are a kan mirror Win Wakin sai da ko'ina ya Wauki ?amshi sannan Momma ta yiwa Suhaila umarni da ta tafi haka Suhailar ta fita daga Wakin ta rufo mata, bed sheet Win ta cire ta shimfiWa wani mai kyau sai da ta gama sannan ta samu wuri ta zauna daga bakin gadon wani kuka ne mai cin rai ya sar?eta, tana jin ina ma akwai mai Wakin nan a cikin Wakin da kuwa damuwarta ta kau har abadah.

Sai da ta yi kukanta ya isheta har zuciyarta ta mata sanyi sannan ta tashi ta Wauki bedsheet Win da ta cire ta fito da shi daga Wakin domin a wanke shi, ta sanya mukulli ya ?ulle ?ofar.



*GAGARAWA*


*BAYAN KWANA UKU*


A yau ne Baiwar Allah za ta gama shan maganinta na mantau dama oya kwanaki uku ne, da la'asar sakaliya ne Malam Win bayan ya tashi almajiransa daga makaranta ya shigo cikin gidan bayan ya Wakko maganin Malam Zainab ta kirawo Baiwar Allah tana Waki tana ta faman linke kaya.Da sallama ta shiga Wakin na Malam dan a can Wakin suke dan dama Malama Zainab Win can ta ce mata ta je.

"Wa alaikumus salam" Malama Zainab ta masa mata sallamar.


Wuri ta samu ta zauna a kan tabarmar Malam Win na bakin yana tsiyaya maganin a kofi bayan ya haWa ya mi?owa Malama Zainab ta mi?a mata da hannu biyu.


"Kafin ki sha, bayan kin yi bismillah sai kin karanta ayatul kursiyyu da fala?i da nasi, idan kin sha kuma sai ki karanta ?ulhuwallahu ?afa Waya" Malam ya faWa yana kallonta.

"To" Ta amsa tare da fara karantawa cikin natsuwa tana gama karantawa ta shanye, sannan ta karanta suratul iklas Win, tana kaiwa ayar ?arshe sai kuwa ta ji kan nata ya mata wani dumm ya yi nauyi kamar an Wora mata dutsi a kan nata, da hannu biyu ta dafe kan jin yana barazanar rabe mata a biyu, Malam dai bakinsa bai yi shiru ba tun da ya ga yanayinta ya fara canjawa ya shiga karanto sunanyen Allah.Malama Zainab kuwa sai karanta duk abin da ya zo bakinta take, Baiwar Allah kwa tana dafe da kan nata ta fara zamewa hat sai da ta kwanta a wurin dafe da kan ta, sai jujjuyawa take idan ta juya nan gefen sai ta juya nan gefen.


Ganin haka sai Malam Win ya taso ya dawo gabanta ya shiga karanto ayoyin qur'ani yana ta tofa mata.


"Bana so! Ka daina ?onani" Baiwar Allah ta faWa da wata irin murya kai da ji ka san ba muryarta ba ce.

Maimakon Malam ya dakata da karatun kamar yadda muryar ta faWa sai ma ya cigaba.

"Wayyo ka daina zan fita daga jikinta"

Malam cigaba ya yi, aljanin kwa ya cigaba da ihu da kururuwa a kan a daina ?onashi sai da Malam ya lura ya jigata sosai yadda duk umarnin da zai bashi ba zai yi musu ko gardama ba.


"Mai ya zaunar da kai a jikinta ka sanya mata cutar mantau? Ni duk tunanina babu wani sihiri a jikinta ashe kai kana jiki ka ma?ale"


"Ba yin kaina bane aikoni aka yi, ba ma jikinta ita kaWai ba ni na sanya musu mantau su biyar sama da shekaru goma sha wani abu, amma yanzu zan fita kuma za ta tuna komai da ta manta"


"Saboda rashin imani ka rabota da kowa nata saboda ba za ta iya tuna su ba, su ma ka sanya ba za su iya tuna su ba"


"Ka yi ha?uri yau zan fita yanzu ma kwa"


"Zan ?yaleka ka fita amma sai na sanya maka sharWi"


"Wallahi zan bi kowane sharaWi"


"Inaso ka fita daga jikinta kuma ko da wasa kar ka sake dawo wa , sannan si ma sauran ka sake su a yau Win nan idan ba haka ba wallahi sai na ?onaka ?urmus yadda ko gawayi sai ya fika kyan gani"

"Na yi al?awari zan bi dukkan sharuWWan, kuma su duka zan sake su, ko kanaso in faWa maka wanda ya sanya aka aikoni jikinsu?"


"Bana son jin komai daga gareka kun saba haWa husuma to ni bana son jin komai koma wanene ya je dan kan sa Allah na ganinsa"Malam na gama faWin haka ya cigaba da karatunsa, take Baiwar Allah ta shiga karkarwa kamar wata mai zazzaSi tana wani abu kamar mai farfaWiya, cikin lokaci ?an?ani ta fara wata atishawa sai da ta yi sau uku sannan ta daina karkarwar da take, a hankali ta shiga buWe idanunta da suka yi wani ja kamar wacce ta daWe tana kuka, da kallo ta fara bin saman Wakin da yake a kwancen take reran, haka ta dinga sauke idanunta a kan gabaWaya Wakin lafin daga bisani idanun nata suka sauka a kan Malama Zainab, sannan ta maida kallon nata kan Malam, fuska ta yatsina irin na ka ga wanda baka sani ba, kafin ta fara ?o?arin tashi daga kwancen da take tana musu kallon ban san ku ba, su waye ku.


"Ina ne nan?" Ta jefa musu tambayar tana kalle-kalle tana musu kallon rashin sani.


"Ki kwantar da hankalinki kina cikin kulawarmu ne kin jima a tare damu kusan shekaru uku" Malam ya faWa yana kallonta.

"Shekara uku kuma? A nan Win, ina Alhajina" Ta tambaya idanunta na kawo ?walla.


"Ki yi ha?uri ba mu san kowa naki ba mun taimaka miki ne" Malam??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a Zainab ta faWa tana kama hannunta.

Da sauri Baiwar Allah ta kalli cikinta tana zare ido ganin babu komai, tsaye ta mi?e a razane tana cewa


"Ina cikin da ke jikina???"


To ni ma dai jiran ta inda amsar za ta fito nake ku kasance tare da ni dan jin yadda za ta kaya.


MMN AFRAH=?
?=??>?p?





d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page 4?? 4?? &4?? 5??


*DUTSE*



*Hajiya Suwaida*


Zaune take a part Win Alhaji a falon ?asa tana danna waya, zaman jiran fitowar mai gidan nata take saboda ba ta son hawa saman dan ta san yanzu zai sakko, dan magriba ta gabato ta san kwa dab yake da sakkowa ya tafi masallaci idan an kira sallah.Sanye yake da farar jallabiya da hula a kansa sai carbi ba?i mai ?yal?yali, a hankali yake sakkowa daga matattakalar benen sai da ya zo tsakiya kawai sai ya ja ya tsaya jin ?afafun nasa na ri?ewa kamar an Waure masa su da hanzari ya dafe ?arfen da ke gefen matakalar dan har jiri da ya ji ya Waukesa kan sa na juyawa tamkar zai cire bai san lokacin da ya zaune a wurin ba tare da dafe kan nasa da ke sara masa yana ambaton Allah.


Hajiya Suwaida sai a lokacin hankalinta ya kai wajen dan bata ma san ya taho ba hankalinsa a kan wayarta tana karanta wasu sa?onni, ganin abin da ke fatuwa ta taso da saurinta ta nufoshi tana kiran sunansa dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login