Showing 48001 words to 51000 words out of 77516 words

Chapter 17 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

ya bita da yanzu wani batun ake ba wannan ba.


Ko da suka dawo ma Wakinsa ya shiga ya banko ?ofar shi na Abulkairin sai ya ?yaleshi domin ya lura yana cikin damuwa da Sacin rai gwara ya rabu dashi idan ya sakko ya gama jimamin sa sasanta kan su.Yana shigowa Wakin ma ya zube a kan kujera yana jin gabaWaya duniyar ta masa ?unci da zafi, ashe damm so har ya kai haka? Yana hana sukuni da walwala haka har ya sanya ka ji ka rasa nutsuwar ruhi da zuciya a lokaci guda, lallai sai yau ya ?ara sanin menene soyayya koma dai ya ce ?auna ta gaskiya dan shi dai yau ya tabbatar a da soyayya yarinta yake yiwa Ridallah yanzu ne yake mata ainihin so duk da dai ya san ALA?AR TARINTAR ce ta ginu tun daga soyayyar yarinya ta girma a zuciyarsa har ta kawo yanzu, tozalin da ya yi da ita shi ne babban abin da ya tada masa mikin son ta.



Tashi ya yi a sanyaye dan ba ya jin ?arfin jikinsa ruwa mai sanyi ya Wakko ya Waga gorar bai sauke ba sai da ya shanye tas dan so yake ya ji Wa sau?i-sau?i a zuciyarsa ko da acw zafin da yake ji bai fita duka ba, amma yana gama shanye ruwa sai ya ji inda ruwan ya bi da ban inda zafin da zuciyarsa ke masa ma da ban.Dafe gefen zuciyarsa ya yi yana ambaton Innalilllahi wa inna ilaihir raji'un, har ya koma ya zauna yana ?o?arin kwantawa ko mai ya tuna sai ya tashi da hanzari wannan flower da Wankunnen da Ridallah ta bashi tun lokacin suna cike da sha?uwa, Wakkowa ya yi yana tsaya yana ?are musu kallo tamkar a yau ya fara arba da su, yana kallonsu maganganun da ta masa a ranar da ta bashi kowanne suka shiga masa amsa kuwwa a cikin kunnensa, dam?esu ya yi a hannunsa har sai da gabaWaya jijiyoyin hannunsa suka bayyana raWo-raWo.


"Har kin manta da Ya Hizbu Winki ne? Kenan nisantar da muka yi har ya sa kin goge shafukana a tarihin rayuwarki, wanda ni kuma a kullum sabon shafi nake buWewa na ajiye ?aunarki wacce nake riritawa a ciki, ashe har kin manta dani yau kika ganni kika ce baki sanni ba?" Shi kaWai ke maganganun nan a fili idanunsa a rufe ruf wasu zafafan hawaye nakwaranyo masa yana mamakin kan sa dan bai taSa zaton yana da rauni ba sai a kan soyayya, soyayya ce kaWai rauninsa ita ta bayyana rauninsa da ace da yadda zai yi tabbas da ba zai bar hakan ya faru ba domin shi namiji ne ya kamata a ce ya danne zuciyarsa bai bari soyayya ta bayyana rauninsa ba amma inaa...



Hawayen nasa ya goge tas ya ri?e Wankunnen da flower yana sa?awa a ransa cewa sai ya nemo Ridallah a yau Win nan ya nuna mata abubuwan nan domin ta ?ara tunawa da shi ne fa Hizbullah Win ta bai manta da ita ba tana nan kwance luf a cikin rai da zuciyarsa.


Cikin sassarfa ya fito ya kulle Wakin Abulkairi da gabaWaya kunnensa yake a wajen ?ofar Hizbu dan dama ya san a runa wai an saci zanen mahaukaciya, shi ma da sauri ya fito daga nasa Wakin dan dama ?ofar ma karata ya yu bai rufe ba, kallo Waya Hizbu ya masa ya Wauke kai ya cigaba da tafiya, dan hawa bibiyu yake tsallakewa na matakalar benen, Abulkairi kwa baya ya take masa suna gama sakkowa suka ga ?an ?asan kowa na ta hidimar gabansa wasu na rawa wasu na wani abin da ban ganin su Hizbun ya sanya wasu daga ciki suka fara zolayarsu da cewa



"Ga zara ga wata" Suka faWa cikin wasa suna dariya, dan dama ko Waya suka gani sun ringa tambayar Waya duk da Hizbu bai wani fiya biye musu ba shi sabgar gabansa yake bare kuma yau da yake jinsa a saman gajimaren soyayyar masoyiyarsa Rida, dan sai yau ne ma yake jin son nata ya masa kamun kazar kuku.



Hizbu ko kallonsu bai yi ba, ya wuce Abulkairi ne ma ya yi murmushi.

Suna wucewa wani ya ?ara cewa.



"Majnun ake faWa maka sarkin soyayya na lura ya luma a kogin soyayya ya yi nutso soyayya ta masa kurkuku duk da dai ban ga wacce ya mace a kan ta ba saibdai ina ganin yana yawan tunanin ko kuma a can gida Nageri' ya baro ta"Suka ?yal?yale da dariya.


"Rabu dashi Wan jiji da kai ne, yana nan yana fama da takarda da ?an china masu ?ananan ido tana can wani zai yi wuff da ita" Wani da ke taje kan sa ya faWa cikin she?iyanci.GabaWaya suka sake ?yal?yalewa da dariya har da masu ri?e ciki.


Hizbu na fitowa ya tsaya jiran taxi, Abulkairi ne ya ?araso ya sameshi tsaye ya gama gane abin hawa yake ema duk da bai san inda zai je ba.


" Wai dan Allah ina zaka je ne Hizbu?" Ya jefa masa tambayar lokacin da ya ?araso.


Ko kallonsa Hizbu bai yi ba dan ba ya so ma ya bashi fuskar da zai tarki bunsa ko kuma ya hanashi tafiya.


"Ka zo mu koma gida dan Allah"Ya ce lokacin da ya dafa kafaWarsa, duk da yana jin tausayun Hizbu har cikin ransa amma ba ya so ya tafi wani abu ya faru da shi dan bai san wacece yarinyar nan da suka gani ba koma ba haka ba mugu bashi da kama.


Juyowa Hizbun ya yi shi ma ya dafa kafaWun Abulkairi da hannu biyu, dan tabbas ya san cewa mai ?aunarka shi ne ya damu da damuwarka shi ne ya damu da kai, tabbas Abulkairi bai cancanci hakan daga garesa ba.Dan haka cikin sanyin murya ya fara magana.


"Abulkairi ka sn dai ni ba yaro bane, dan haka bane bare ka ce zan Sata idan na tafi dan haka inaso ka koma gida ka jirani yanzu zan je na dawo, nagode da kulawarka" Yana kaiwa nan ya saki kafaWun Abulkairi dan ganin wata taxi ta zo ya tsayar da ita ya shiga Abulkairi na tsaye baki sake yana kallon motar har suka Sacewa ganinsa hakan ya sa ya juya ya koma gida.

Hizbullah kwa ba ko ina ya cewa mai taxi Win ya kaishi ba sai Restuarant Win da suka je cin abinci, suna tsayawa ya baiwa mai taxi Win kuWinsa ya fito yana addu'a a ransa Allah sa ya samu abin da ya zo nema.Ya Wan jima a wurin yana kalle -kalle zuwa can kuma ya tasamma cikin Restuarant Win.Tun da ya shigo yake rarraba idanu ko Allah zai sa ya ganta ta dawo wurin amma bai ganta ba, haka ya shiga har can ciki amma babu ita babu dalilinta.


A dai dai wurin da suka yi sa'insa Wazu ya tsaya yana bin wurin da tsaya da kallo tamkar dai zai ganta a wurin, ganin ta fara masa gizo lokacin da take ta masifa a kan bata san shi ba.Jiki a sanyaye ya juyo ya baro Restuarant Win dan ko a ?ofar wurin ma ya daWe a tsaye ko Allah zai sa ya ga zuwanta amma shiru babu ita babu alamarta.Da ?afa ya taho dan ba ya jin zai iya hawa wani abin hawa duk da Wan nisa tsakanin wurin amma a hakan ya kamo hanya yana ta wasi -wasi har ya zo gida, jikinsa sanyi ?alau sai dai ya ?udurta a ransa cewa ba zai gushe ba yana zuwa wurin nemanta ba har sai ya ganta.

Abulkairi ya ji dawowarsa amma sai ya ?i fitowa saboda ya yanke hukuncin ya barshi har sai ya dawo hayyacinsa.Bayan ya yi alwala ya yi sallar isha'i dan lokacin an daWe da idar da sallah ma dan haka ya yi a gida.Bayan doguwar addu'a sa ya yiwa kan sa tare da yun addu'ar Allah ya warware masa halin da yake ciki, wayarsa ya Wauka ya kira Umma Sadiya bayan sun gaisa ta ji muryarsa wani irin nan take tambayarsa ko bashi da lafiya ne duk da ta san zancen gizo bai wuce na ?o?i ta san dai damuwarsa ba ta wuce Satan Ridallah amma kuma yau ta ji sauyi a kan muryarsa damuwa ?arara ba kamar da ba.


"Yanzu Hizbullah ba zaka fawwalawa Allah komai ba, in har suna raye na faWa maka Allah zai bayyanasu "


"Umma suna raye kuma Allah ya bayyana min Ridallah"

"Suna raye fa ka ce Hizbullah waye ya faWa maka???" Umma ta tambaya a kiWime.


"Babu wanda ya faWa min Umma da idanuna na ganta"


"A ina ka gan ta? Kai Allah mun gode maka" Ta faWa cike da farinciki.


"Umma a nan ?asar na gan ta sai dai akwai matsala dan wallahi ta nuna ba ta sanni ba ma"


"Ridallah Win ce a ?asar China? Kuma kasan mai kake faWa kuwa Ridallah ce ta nuna ba ta sanka ba, anya kwa hakan mai yiwu wa ne?"



"Wallahi Umma kuma fa kina ganinta kinsan ta canja dan ko Wankwali babu a kan ta sanye take da kaya masu bayyana tsiraici ni wallahi na tsorata da lamarin"



"Anya kuwa ita Win ce Hizbu? A yadda kuka sha?u da Ridallah ba na jin har ?asa ta naWe za ta Santa da kai bare har ta nuna bata sanka ba"


"Wallahi Umma ita ce, dan sosai ma ta jajirce a kan cewa ba ta sanni ba dama a gidan wani cin abinci ne haka suka tafi ita da wani Alhaji wanda ta yiwa waya ya zo ina fitowa na rasa su kuma ynzu haka daga can nake amma ban gan ta ba"


"Ikon Allah amma abin akwai Waure kai, to ina Baba Habibar kuma?"


"Ban sani ba dan da na tambayeta ita ma ba ta nuna ta san ta ba"


"Eh lallai ta ri?a wato mahaifiyarta ta ma ba ta sani ba, amma ni na fi ganin abin kamar dai gizo ta maka"



"Wallahi Umma ba gizo bane"


"To yanzu dai sai dai mu dage da addu'a a kan Allah shige mana gaba"


"Hakane Umma, zan cigaba ni ma"


Haka suka yi sallama Umma na jimamin labarin da Hizbu ya bata dan ta yi matu?ar girgiza da lamarin ta dai danne ne dan kar ta ?ara sanyawa Wan nata wata damuwar.Haka ya kwanta da yunwa ba tare da ya ci komai ba sai tarin tunanin Ridallah!



*IFTIHAL*



"Wai wace irin magana kike ne Iftihal? Yau har ke ce kike kallon idanuna kike faWa min wai kuWin yawon karuwanci nake so ki bani" Mummy ta faWa tana bin ta da kallo.



"To in ba shi ba wane kuWi kike so na baki, ko akwai wata sana'a da nake wacce nake samun kuWi bayan karuwancin?"

Cike da mamaki Mummyn ke kallon Iftihal Win dan ta san dai yarinyar ba ta taSa faWar wata magana makamanciyar wannan ba amma ta kasa gane dalilin da yasa take faWar waWannan maganganun ko dai ta yi shaye-shaye da ta fita.


"Ni kike faWawa wannan maganar?"


"To ba gaskiya na faWa ba indai su kika zo nema to yau dai yau kam ban yi sana'artawa ba, kuma ba zan ?ara yin ta ba har abada!"Ta faWa tana share hawayen da suka zubo mata dan ta ma kasa gane farincikin da take ciki na tsintar zuciyarta cikin son barin Sarnar da ta daWe tana yi duk da mahaifiyarta ce ummul aba'isin komai.


"Ina tare da ke ?ar uwa, ni ma na daina insha Allab babu wani kare da doki da zai ?ara kusantarmu sai dai mazajenmu na aure" Amal ta faWa tana goge nata hawayen.

Wani irin bugawa zuciyar Mummy ta yi jin furucin yaran abin mamakin ma wai har da su kaza a cin dan?o, wato ita ma Amal har ta yi baki.


"Wani sabon salo kenan kiran sallah da usur, da can baku san da haka ba sai yanzu bayan kun gama tara kuWi kun yi arzi?i da kuWin karuwancin shi ne za kuke wata maganar banza"



"Yanzu dai mun tuba, sai yanzu Allah ya kawo lokacin shiriyarmu"Cewar Amal.


"Ni fa na bar zama a nan ?asar ma dan Daddy na dawowa zan sameshi da maganar nan, a kan cewa inaso na koma nigeri'a, in sanar da shi cewa ban taSa zuwa makaranta ba babu wani abu da nake koya"


Cikin Mummy ne ya yi wani ?ara tare da murWa mata jin wai har Daddy Iftihal za ta faWawa lallai igiyar aurenta na tangal-tangal, ai ba ta yi wata-wata ba ta juya ta bar musu Wakin a hanzarce domin zuwa ta faWawa Hajiya Hauwa da Hajiya Suwaida halin da ake ciki.



MMN AFRAH=?
?>?p?=??



d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page5?? 0?? &5?? 1??


*RIDALLAH*


Misalin ?arfe shida na yamma ne bayan ta kammala aikinta sai ta shiga wanka, dan har yanzu ba su cinye hutun nasu ba, Waure take da zani sai ?aramin hijabi da ta Wora a kan zanin.Tun da ta fito ra ?arasa wurin murhu domin iza wutar miyar daren da take ta tafasa, so take sai ta sanya kaya ta zo ta kaWa miyar bayan ta tura itacen tana ?o?ari fifitawa sai ta ga wutar ta kama da yake ana iska.?o?arin juyawa take domin shiga Waki sai take jiyo kukan yaro a zauren gidan nasu da yake su Baba basa nan su je gidan gaisuwa nan bayan layin da aka yi rashi, kuma dai ta san ?ofar a rufe take amma dai bata sa sakata ba, jin kukan yaron na tsawaita yasa ta taho da Wan sauri tana zuwa ta ga ?ofar gidan a buWe shi kuma yaron jingine da jikin ?ofar yana kuka ?aramin yaro ne mai kimanin shekara uku wani iri Ridallah ta ji a ranta tausayin yaron ne ya kamata ganin ko takalmi babu a ?afarsa fuskar gabaWaya ta ji?e da hawaye.



?ofar gidan ta fita ko za ta ga wani amma babu kowa sai wasu samari a can tsallake da ke zaune kan benci wasu na hira wasu na alwala, har ta gama waige- amma babu wanda ta gani cikin sauri ta dawo ta Wauki yaron ta fito wajen da shi har lokacin kuka yake tun ?arfinsa sai jijjigashi take a haka ta nufi wajen samarin tana zuwa ta fara magana.



"Assalamu alaikum, dan Allah kun ga wanda ya taho da yaron nan ko kuma kun ga shigarshi gidanmu? Ta haWa sallamar da tambayar dan ko sallamar bata jira sun amsa dan a rikice take kukan yaron duk ya gigita ta ya sanya zuciyarta yin rauni.



"Wa alaikumus salam, gaskiya dai babu wanda muka gani hasalima bamu ga yaron nan ba sai yanzu a hannunki"?aya daga cikinsu ya faWa yana kallon yaron da ke tsallara ihu har shiWewa yake sai kiram Umma yake.



"Ya ilahi ya zanyi da yaron nan"


"A ina kika ganshi?"


"Wallahi fitowata daga wanka kenan na jiyo kukansa a zaure gashi babu kowa a gidan sai ni kaWai shi ne fa na le?o na ganshi yana kuka"



"Wata?ila Sata ya yi"Wani da ke alwala yana ?o?arin shafar kai ya faWa.


"Wayyo Allah na ya zanyi da shi gashi sai kuka yake yi ya?i shiru "


"Kawai kije ki bashi abinci ko yana jin yunwa sai ki goyeshi idan ?an gidan sun dawo sai ku kaishi gidan mai unguwa"



"To shikenan nagode"Ta ce kamar za ta yi kuka ta juya Wauke da yaron yana ta kuka da kiran Umma.


Tana shiga gidan ta rasa mai za ta yi kawai sai ta ji hawaye na bin kumatunta saboda tausayin yaron, tana ganin ba abin da ya fi bu?ata sama da mahaifiyarsa.Sauran abincin rana sa suka yi taliya da miya ta zubo masa da yake ba wani cika attaruhu suke yi ba dan haka miyar babu yaji, yana ganin abincin yake Waga hannu alamar yana so ya ci haka ta shiga bashi abincin amma bai fi uku ya karSa ba ya daina karSa ya sanya hannunsa yana ci sosai yake cika bakinsa da alam akwai yunwa a tare da shi, ruwa ta Wakko masa bayan ya gama ci ta bashi ruwan dan da kansa ya ture kwanon da ya ?oshi.?aukansa ta yi suka tafi Waki dan zuwa lokacin ya yi shiru sai dai ajiyar zuciya da yake ta faman yi alamar kukan da ya yi, a kan katifa ta ajiyeshi ta sanya kaya dan ko mai bata samu damar shafawa dan gabaWaya a ruWe take bayan ta sanya kayan ta Wakko zani ta goyashi dan so take ta yi alwala saboda har an kira sallar magriba, tana cikin wankin ?afa su Mama Rahma suka shigo Wauke d sallama, daker ta iya amsa musu su kuwa sa basu san abin da ke faruwa ba kowacce ta fara shirin zuwa ta gabatar da sallah.Mama Rahma Wakint t shiga itam Baba Habiba hijabinta ta cire ta mi?a cikin Wakinsu tana ?o?arin fitowa ita kuma Ridallah na ?o?arin shiga Wakin aikuw idanun Baba Habiba suka a kan goyon yaron da ke goye a bayan Ridallah dan yaron har ya kwantar da kansa ya fara bacci baki sake Baba ke kallon yaron ita kuma Ridallah sai ta tsaya cak ta kasa tafiya.


"?an gidan waye kika goya?Ko mun yi ba?i ne bayan fitarmu?" Baba ta jefa mata tambayar lokaci guda.


"Babu wani ba?i" Ta baiwa Baba amsa cikin Wari -Wari.


"To ina kika samu yaro har kika goyeshi, kuma ma mai kike har yanzu baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login