Showing 60001 words to 63000 words out of 77516 words

Chapter 21 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

?ofa ce a gidan sai dai gidan mai girma ne da kuma kyansa.Sai da direban ya ?wan?wasa kusan sau uku sannan muryar wata mata ta karaWe musu kunnuwa.


"Wai waye ya damu mutane da bugun ?ofa ne kamar an baiwa mutane ajiya?"


"Ba?i ne" Direban ya bata amsa.


"To ko ma waye ai ya jira a buWe" Ta faWa tana buWe ?ofar.Tana buWewa ta gansu reras sun cika mata ido sasauta murya ta yi tare da washe baki ganin motoci har biyu sai ta ga sun wuce kallon raini a wajenta.Shi direban ma mamaki ne ya kamashi ganin ba matar da ya saba gani ba to ko sun tashi ne daga gidan ya yiwa knsa tambayar.


"Wa kuke nema ne?"


"Hajiya Hauwa" Aisha ta bata amsa ganin ko ta ce su shigo daga ciki.

"Wace Hajiya Hauwa kuma?"Ta musu tambayar cikin rashin fahimta.


"Hajiya Hauwa ta nan gidan mana maman Iftihal" Direban ya bata amsa, shiru ta Wan yi tana son tuna wacece tuna inda ta san sunan, can sai ta tuna inda ta san sunan.


"Ai ba nan bane gidansu su Hauwar ga gidan can ta nuna musu wani gidan da ke can gaba da nasu gidan, amma kana iya hangowa daga inda suke.


"Gidansu kuma sun rabu da mai gidan wannan ne" Direban nan ya jefa mata tambayar.


"To dama ai ba a garin nan take aure ba a Abuja take aure can ma gidan mahaifinta ne"



"Amma a shekarun baya a gidan nan nake samunta"Direban nan ya bata amsa.


Shiru ta yi sai lokacin ma ta gane inda maganar tashi ta dosa saboda ta san dai a shekarun baya wajen shekara takwas tana zuwa gidan nan ta ro?eta Allah da annabi a kan za ta yi ba?o ta barta ta zauna a gidan kamar ita ce matar gidan haka za ta zo ita da ?arta ta sauki ba?on a Wakin ba?i su gana ita dai bata san manufar yin hakan ba idan ta gama abin da take ba?in suka tafi sai ta tafiyarta ita kwa irin matan nan ne wanda babu ruwansu da wata tambayar ?wa-?wa dan bata taSa zaton wani abu ne take shiryawa ba na rashin gaskiya sanin da ta yiwa Hauwa tun tana budurwa ta tsani nuna gidan mahaifinta a matsayin gidansu saboda ?arya.



"Gaskiya nan ba gidanta bane kawai dai tana zuwa ta sauki ba?inta a nan a shekarun baya yanzu kwa ta jima bata zo ba"Ta basu amsa, gabaWaya jikinsu ne ya yi sanyi jin wannan batu dan dama an Wau shekaru ba a zo ganinsu ba kusan shekaru bakwai zuwa takwas saboda an ga kamar babu wata matsala ashe akwai wata a ?asa lallai lauje ne a cikin naWi kuma kwa dole a warwareshi a yau a fito da shi.Godiya kawai suka mata, motocin suka shiga suka doshi gidan da ta nuna musu suka yi parking suka firfito Abba direba na shirin yin sallama a gidan sai ga wani mutum ya fito daga gidan da alama shi ne mai gidan gaisawa suka yi sai Abba ya faWa masa cewa Hajiya Hauwa suke nema nan ya faWa musu cewa tana can cikin garin Abuja a can take aure, ita dai Ru?ayya gabaWaya jin take tamkar ba za a ga ?artata ba saboda har ta fara tunanin kar dai an yi tsafi da Wiyarta ta kawai dauriya take dan kar ace ta yi gajen ha?uri amma a yau ta san ?a?an mallakinta ne amma ji take sun zama jini da tsokarta,

"Sunana Aisha ni shugabar gidan marayu ce a Jihar Jigawa a garin Gumel, Hajiya Hauwa ta je gidan marayun ta karSi jaririya shekaru kusan sha huWu da suka gabata"Cewar Aisha tana Wakko labarin yadda suka je ita da wata mata suka Wauki jaririyar aka biyosu aka ga mazauninsu kuma ansha zuwa ma domin ganin yarinyar amma a wancan gidan ta ?arashe masa labarin kaf abin da ke tafe da su tare da nuna masa gidan da ake samunta daga nan inda suke



Tsabar mamaki ma Baban Hajiya Hauwa ya rasa bakin magana saboda tun da yake bai taSa sanin da wannan maganar ba ya dai san bata taSa haihuwa ba amma bai san ta Wauko Wiya a gidan marayu ba ya dai san akwai wata yarinya da take zuwa da ita tun tana kamar shekara biyu mai suna Iftial amma dai bai taSa ganin jaririya a wurinta ba, kuma ta ce Iftihal Win ?ar mijinta ce Wiyar kishiyarta da yake ba su maidashi komai ba daga ita har mahaifiyarta bai san ma da wata maganar Wakkon marainiya ba.


"Gaskiya bani da labarin nan amma ga mahaifiyarta nan ku shigo ta muku bayani wata?ila ita ta san da maganar" Ya ce yana juyawa ya musu iso zuwa cikin gidan.Bin bayansa suka yi Babar Hajiya Hauwa kallonsu take yi kawai lokacin da ta hangosu da mai gidan mata daker ta amsa musu sallama saboda ba?in fuskoki da ta gani.

Tabarmi manya ta shimfiWa guda biyu mazan suka zauna a Waya matan ma a Waya Baba Habiba sai kallon Ridallah take da ke zaune kusa da ita ji take kamar ta Wauketa ta gudu da ita saboda bata son rabuwa da ita .Bayan sun zazzauna sun gaisa mai gidan nata ya zayyana mata abin da suke tafe dashi a take ta fara inda-inda tana jin wani tashin hankali saboda ta san ranar tonon asirinsu ya zo, kame-kame ta fara tanason haWa ?arya amma sai mai gidan nata ya katseta da cewa .


"Wallahi idan baki faWi gaskiya ba sai ranki ya yi mummunan Saci kuma wallahi matu?ar kika yi ?arya a bakin aurenki"

Cikin rikicewa ta fara share hawaye tana cewa.


"Dan Allah Malam ka yi ha?uri yau zan sanar da kai gaskiya ashe dai akwai ranar tonon asirin da muka bunne shekarun baya"


"Kawai ki faWa ba wani maganganu muke bu?ata ba" Malam Idi ya ce dan ya gane babu gaskiya a lamarin gabaWaya.


"Lokacin da Hauwa ta ga ko Satan wata bata taSa yi ba kuma kishiyarta ta taSa haihuwar Wa ya mutu hakan yasa ta fara tunanin yadda za ayi ita ta haihu, hakan ne ya sanya ta zo muka yi shawarar yadda zata ce tana da ciki idan ya isa haihuwa mu samo jariri a gidan marayu, bayan ta haWa baki da wani likita ya rubuta mata sakamakon tana da ciki ta biyashi sai ta tsiri laulayin ?arya gabaWaya sai Alhaji mijinta yake jin daWi tana da ciki duk da hakan bai sa ya canjawa uwar gidansa ba, haka ta raini cikin nan ta sanya ?warya da tsumma ba tare da ta bari Alhajin ya gano hakan ba saboda ta ce likita yace Alhajin ya daina kusantarta tun lokacin da ta fara shirin fitowar cikin mata gudun tonon asiri, haka ta raini cikin ?arya har ya isa haihuwa bayan ya isa haihuwa ta cewa Alhajin EDD Winta ya kusa ciki dan haka za ta taho gida haihuwa da?er ya barta ta haWo kayanta ta dawo nan lokacin kana Niger jinyar Wan uwanka sanda ka tafi ka shekara biyu a can kana jinyarsa kafin ya rasu " Ta faWa tana kallon mijin nata.

"Ikon Allah to ai sai ki cigaba" Baban Hauwar ya faWa yana harararta.


" Bayan ta zo nan da sati uku sai muka fara tunanin yadda zamu samu jariri, shine ?awarta Suwaida ta kawo shawarar cewa su je gidan marayun da ke Jihar Jigawa su Wakko jariri a can tun da wurin da nisa ba lallai a jure bibiyarsu ba kuma hakan zai basu damar yin ?udurinsu,haka suka shirya suka tafi to da suka je sai suka rasa jariri sabuwar haihuwa kuma in suka Wakko wanda ba sabuwar haihuwa ba Alhajin zai gane hakan ne yasa suka samu jaririyar sabuwar haihuwa wannan ne ya dakatar da kudurin namijin da suke son Wakkowa haka suka dawo suka nuna gidan Alhaji Dikko a matsayin gidan Hauwa, daga nan sai aka sanar da Alhaji ta haihu ya zo ya ga ?a a nan aka yi taron suna dama yarinyar da sunanta Amina da aka faWa musu a gidan marayun sai ake kiranta da Iftihal, sai da ta yi 40 ta koma gidanta tun daga nan idan za a zo kawo musu ziyara daga gidan marayu sai ta tafi gidan Dikko ta ga ba?in a can wannan shi ne labarin kuma ba Wiyar mijinta ba ce kamar yadda muka faWa maka" Ta faWa tana share hawayen munafurci.


GabaWaya kowa ya kasa cewa komai sai jimami hakan ya sanya Baban Hauwar ya ce su tafi can Abujar a warware wannan ?ullin haka suka Wunguma har Babar Hauwar suka tafi dan ita tsabar ruWewa ma ta kasa tuna cewa Hauwa ta ce Iftihal Win tana ?asar China.


Haka suka Wauki iyayen Hauwa suka tasamma garin Abuja.Tafiyar awa guda ta kai su har ?ofar gidan, horn motocin suka yi mai gadin ne ya le?o ganin Babar Hajiya Hauwa ya sanya ya buWe musu get Win sai motacin su Daddy suka bi bayan motocin su Ru?ayya dan haka motoci huWu ne suka faka a harabar gidan Abbie...


NEXT PAGE=???=???=???

MMN AFRAH>?p?=??=?
?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?



*Ina godiya da addu'o inku gareni sannan comment Winku na sanya na ?ara samun ?arfin gwiwa, ngd da ?aunarku gareni*




Page 6?? 2?? &6?? 3??


GabaWaya mutanen da ke cikin motocin suka fara buWe ?ofofin suna fitowa, babu wanda ya lura da wani har sai da suka gama fitowa, Baba Habiba da ta fito yanzu daga ta su motar ce idanunta suka sauka a kan Hizbullah da ya ke tsaye ri?e da murfin motar da ya fito daga ciki, idanu ta zaro cikin mamaki bakinta har karkarwa ya ke wajen furta.



"Hizbullah" Jin sunansa da aka ambata ne ya sanya ya juyo cikin sauri dan ko daga bacci ya tashi tabbas ba zai taSa mantawa da muryar nan ba muryar da ya tashi tun yana ?arami ya tashi da aauraronta lallai idan har ya ga Baba Habiba to tabbas yana sanya ran ganin Ridallah.Kowa juyoww ya yi jin kiran da Baba Habiba ta yi kowa ya ji ya san akwai mamaki har da kamar ruWani a ciki.

Ridallah kwa har neman shiWewa ta yi yadda numfashinta ya ma?ale.


"Baaba" Hizbullah ya faWa yana takowa zuwa wajen motar da ta ke tsaye da yake kowa gefen da aka yi parking da ban.



"Ya Hizbunah" Ridallah ta faWa da ?arfi, ai tuni idanunsa suka yi arba da sahibar tasa, a take ya ma manta da wajen Baba Habiba da ya yi niyyar zuwa saboda itama Ridallah tana Waya Sarin ?ofar da ta fito.

"?anwata Rida" Shi ma ya ce idanunsa har cikowa suka yi da hawaye.Da gudu ta taho garesa cike da murna gabaWaya ta manta da tarin mutanen da ke wurin shi kaWai kawai ta gani idanunta sun rufe da ganin masoyinta wanda ala?arsu tun ta ALA?AR YARINTA wanda rabon da ta sanyashi a idanunta tun a yarinta, tana zuwa shi ma ya gama buWe mata hannayensa ya rungumeta, a take ta saki wani kuka lallashinta ya shiga yi, wani farinciki ya tsinci kansa ciki wanda rabon da ya tsinci zuciyarsa a cikin farinciki haka tun ranar da ya daina tozali da Ridallah Winsa.


Iftihal da ke cikin mota ta tsaya yin waya ba ta ma san mai ke faruwa ba, ta buWe ta fito tana fitowa idanunta suka sauka a kan fuskar Ridallah da ke kan kafaWar Hizbullah wani zaro idanu ta yi ganin wata fuska tamkar fuskarta babu wani abu da ya rabasu ta fannin kamanni da komai da komai kawai tsayi Ridallah za ta fita shi ma kaWan in ba suna wuri Waya ba ma ba lallai ka gane hakan ba.A take ta gane wacce Hizbu ke nema ce ashe dai da gaske yake ya Wauka ita ce Ridallah Winsa tabbas da gaskiyarsa amma kamannin sun yi yawa ko dan an ce kowane mutum yana ca mai kama da shi a duniya, ta faWi hakan a cikin zuciyarta, takowa take a hankali sai da ta zo tsakiyar wurin kowa ya lura da ita, kowa kallon kallo ake yi tsakanin Ridallah da Iftihal kowa da abin da yake zuwar masa a zuciya Ru?ayya kwa wani daWi ne a mamaye mata zuciya a take ganin twins Winta gabaWaya tana ganinsu ta gane su ne mallakinta da ake neman Wayar tabbas ta ji daWi da suke raye su duka.



"Alhamdulillahi" Ru?ayya ta faWa hakan a cikin zuciyarta.Daddy ma kallon su Hizbullah yake yana jin daWi a ransa tun da gashi ya ga wacce yake nema, Abulkairi kwa murmushi ya kasa Soyuwa a fuskarsa saboda tsananin farincikin ganin abokin nasa da ya yi da wacce yake ?auna tabbas tun da ya haWu da Hizbu bai taSa ganinsa a cikin farinciki ba sai a wannan lokacin, ashe alkairi ne ya kawo su Nigeri'a a dai dai wannan lokacin.Mummy kwa zuciyarta sai wani fat-fat take da ta ga Ridallah, saboda wani abu da ya Warsu a zuciyarta tana dai gudun ace Iftihal ?an biyu ce tun da ta san tabbas ba Wiyar Hajoya Hauwa ba ce.Malam Idi, Malama Zainab, Abba direba, Aisha, Babar Hajiya Hauwa da Baban Hajiya Hauwa, Amal, Mama Rahma sai kallon Ridallah da Iftihal suke cikin jin daWi kowa farincikinsa ya ?i Soyuwa.


Abu Waya da ya Waurewa Iftihal kai shi ne tsayuwar Hizbu da ya yi ta bayansa sai take son gano da wanda yake kama amma ta kasa ganewa.





*DUTSE*




"Mai gadi ina sauraronka ka faWa mjn gaskiya tun yaushe rabon Ru?ayya da gidan nan"Alhaji ya faWa yana kallon mai gadin.


Maganar da Alhajin ya yi ita ce ta dawo da hankalin mai gadin daga kallon da Hajiya Suwaida take masa na al?awararruka da dama matsawar bai faWi gaskiya ba, a ransa ya ji ba zai iya yin ?arya ba dangane da wannan babban al'amari dan haka ya fara magana kamar haka.



"Kimanin shekaru goma sha huWu kenan Hajiya Ru?ayga bata cikin gidan nan" Ya faWa cikin sanyin murya.


Innalillahi wa inna ilaihir raji'un, shekaru goma sha huWu" Alhaji, Hajiya Sakina, Alhaji Sagiru, Hafiz suka faWa a tare cikin tashin hankali.



"Eh wata rana na fito daga bayi gabannin sallar asuba sai na ga Hajiya Ru?ayya ta fito daga sashenta ba Wankwali gashinta a baje babu takalmi kai da alamaa ma ba a cikin hayyacinta take ba kamar dai ma tana cikin yanayin halin hauka, ganintasai hankalina ya tashi sosai na kama hanya zan tare gabanta in hanata fita ganin yanayin da take ciki sai kawai na ga ta kama ?ofar da wani irin ?arfi da bai yi kama da nata ba ta buWeshi ta ?arfin tsiya, ban gama mamakin abin da ta yi ba tana shirin fita sai na ga Hajiya Suwaida ta fito ri?e da wani kasko haya?i na fitowa daga ciki da alama dai wuta ce a ciki tana zuwa wurin sai ta sanya baki take hurawa Hajiya Ru?ayya haya?in tana cewa.


"Ki tafi tafiya mai nisa kar ki yi ko da waiwaye kar ki ?ara dawo wa gida har abada! Mamaki ne ya sanya na daskare a wajen sai dai ba abin mamamki bane duba da yadda wasu matan suka Wauki kishiya ma?iyarsu basa son ganinta ko kaWan.Tun washe gari na so sanar da kai amma da sassafe aka aiko min rasuwar yarinyata mutuwar nan ta Waga min hankali ban samu na dawo daga garinmu ba sai bayan sati huWu tun da na dawo sai na manta ma da maganar ko kaWan na kasa tunawa kuma babu wanda ya sake yin maganarta sai yau"


"La'ilaha illallahu muhammadur rasulullah S.A.W" Su duka suka Wauki salati ban da Hajiya Suwaida da gabaWaya ta kasa gane inda take duk ta rikice ga wani fitsarin na kwaranyowa da ta kasa gane na menene dan wannan ne karo na uku kamar wanda ta haWiyi randa ji take tamkar ?asa ta tsage ta shige a nemeta a rs gabaWaya.karkarwar da jikinta ke yi shi ya sanya ?afafunta kasa ri?eta sai gani suka yi jirif ta zube.



*MOMMA*


Fitowarta kenan daga bayi ta Waura alwala ganin magriba ta tunkaro kai, yau tun da gari ya waye yau ta tashi da faWuwar gaba, ta rasa dalili sai dai tana jin a ranta tamkar wani muhimmin abu da yake tunkarota duk da bata san menene ba, sai dai addu'a kawai take a kan Allah sa dai alkairi ne.Ganin magriba ta yi hakan ne ya sanya ta nufi window domin rufewa saboda sauro, hakan ya sa ta mi?a hannu za ta rufe windown kamar an ce ta le?a sai ta hango wasu ba?in motoci har guda huWu a parking space ga kuma mutane nan da duk ciki babu wanda ta shaida sai amunin mijinta Daddy da ?arsa Amal sai kuma matarsa sai kuma ta hango wani matashi rugume da Iftihal dan a tunaninta Ridallah Iftihal ce ba wannan ne abin da ya yi mugun jan hankalinta tare da Waga mata hankali ba illa bayan wannan matashin da take hangowa wanda ganinsa ya sanya gabanta cigaba da mummunan buga mata, kamar an ce matashin ya juyo kawai sai ta ga ya Wago Iftihal Win daga jikinsa ya juyo yadda Momma za ta hangi fuskarsa, wani irin bugawa zuciyarta ta yi tamkar za ta fasa ?irjinta ta fito, hannun da matashin ya Waga domin sharewa Iftihal Win hawaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login