Showing 63001 words to 66000 words out of 77516 words

Chapter 22 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

dan ita duk zatonta Ridallah Iftihal ce sai kuwa ta hango hannun masa da ke share hawayen a take ta ga yatsu Wai-Wai har guda shida wato yana da abin da ake kira shiddaniya yatsunsa shida ne, idanu ta zaro a take ta bakinta ya fara ?o?arin furtawa wani abu amma ina sai kawai ta fara kokawa da numfashinta a take ta faWi sumammiya...




NEXT PAGE =???=???=???



MMN AFRAH>?p?=?
?=??


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?



Page 6?? 4?? &6?? 5??




Mamaki ne ya cika Daddy ganin wasu kamanni da idanunsa suka masa tozali da su a tattare da Hizbullah wanda daga lokacin da suka haWu kawo yanzu bai gama tantance da wa saurayin yake kama ba sai yanzu dan sai yanzu ya gama fuskantar hatta maganar yaron muryarsa da kuma yadda yake furta kalamai babu abin da ya raba da muryarsa amininsa wato Abie tabbas babu makawa sai yanzu ya gama gane komai saSanin da, bai gama ganewa ba yana dai hasashe da kuma son gano da wa yaron ke kama.Shiru ya Wan yi yana nazari sai kuma yake baiwa zuciyarsa amsar cewa ko dai sun haWa dangi ne da Abie Win da kuma Hizbu? To amma idan har hakane ya aka yi basu san juna ba shi da Iftihal, to ko dai dangin na nesa ne yana cikin sa?e-sa?en ne idanunsa kafe a kan Hizbullah Win mai gadin da aka aika ya sanar da Abie an yi ba?i ya zo ya sanar da su cewa an ce su shigo, haka gabaWaya ayarin mutanen suka bi bayan mai gadin domin ya rakasu sashe Abie inda Abie Win ya sanar da shi cewa su je can saboda yadda mai gadin ya faWa masa cewa mutanen da yawa kuma yana tunanin ba lallai ne Wakin da ake saukar ba?i ya ishesu a wadace ba.Haka aka fara tafiya kowa da sa?ar da yake hatta Iftihal ayarin ta bi dan Daddy ya hanata shiga ya ce sai da su duka za su shiga ba ma wannan ne ba abin da ya fi damunta irin kamar da suke da Ridallah ne kaWai ayar tambaya a wurinta da kuma wata mata wacce ban da ta fisu shekaru sai ta ce ?an uku suke Ridallah, Iftihal da kuma Ru?ayya saboda tsananin kama, gashi matar sai kallonta take duk lokacin da ta Wago ido sai sun haWa idanu da ita.



Sun shiga falon Abie da sallama kowa ya nemi wuri ya zauna kasancewar Abie Win ya hau sama yin alwalar magriba, kowa ya zauna da yake falon ba dai girma ba da kuma ?awatuwa kowa ya saki ransa amma banda Mummy da gabaWaya jinta take a takura da son samu ne ma a barta ta je part Win Aunty su Wan gana su san mai za su ?ulla amma Daddy ya ?i bata damar hakan sai wani harararta yake kamar zai hauta da duka.Bare kuma Babar Auntyn da take so itama ta je part Win Auntyn domin su san abin yi dan asiri dai ya tonu gashi ko damar kiranta a waya babu tana cikin mutane kowa zai ji idan ta kirata gashi kuma ita ba boko ta yi bare ta rubuta m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ata, ita kwa Mummy Daddy ma wayarta ya ?wace gabaWaya.


Daddy ne ya taho domin zuwa ya ga ko su waye ba?in nasa kafin ya gama sakkowa idanunsa suka sauka a kan aminin nasa, idanu ya zaro tare da ?ara sauri wajen sakkkowa dan abin ya bashi mamaki matu?a dan bai zaci ganinsa ba.Cikin murmushi da sakin fuska ya sakko tare da cewa



"Gaskiya dai kai wallahi akwai son ka burge mutane shi ne ko a faWa min za a zo sai kawai ganinku na yi kuma ko jiya mun fa yi waya da kai"



Dariya Daddy ya yi ya ce


"Ai na fi so ka ganmu ne kawai"



"Kuma ko ka kirani in Wakko ku a airpot, sannan har da wani tsayawa ka ce a maka iso kamar wani ba?o?"


"Kai dai komai ya ?are tun da gamu mun zo"


"Kuma hakane amma na so a ce... Maganar tasa ta katse ne sanadin idanunsa da suka sauka a kan Hizbu, baki sake idanu a waje yake kallon Hizbu, shi ma Hizbun kallon Abie Win yake yana iya hango tsananin kamanni da suke hatta tafiyarsu babu abin da ya rabasu, dama duk maganar da Daddy da Abie Win suke Abie Win bai gama zuwa tsakiyar falon ba ma, kowa na wurin sai idanunsa suka koma kallon Abie da Hizbu dan sai a lokacin kowa ke ganin kamanninsu a wajen babu abin da ya banbanta su sai shekaru amma yadda ka san Abie lokacin yana matashi.


"Jama'a kuna ganin abin da nake gani"Abie ya ce lokacin da ya ?araso ya samu kujera ya zauna jiki ba ?wari.


"Ashe dai kaima ka ga abin da na hanga"Daddy ma ya jefa masa tambayar.


"Wanene wannan Win?" Ya tambaya.


"Ka kwantar da hankalinka muna tafe da tarin maganganu masu tarin yawa dan haka ka bari mu bi komai a sannu"



"To shikenn bari mu gabatar da sallah" Haka duk suka yi alwala da yake toilet biyu ne a falon si mata suka yi amfani da Waya mazan ma suka yi amfani da Waya.Malam Idi ne ya musu limanci bayan mazan sun gama yin sahu su ma matan suka yi nasu sahun duk wannan abin da ake daga Momma har Aunty babu wanda ya san abin da ke faruwa.Bayan an idar da sallah aka yi addu'o i sannan Abie ya kira wayar Suhaila ya ce ta kira masa Momma a part Winta, bayan ya gama waya ya kira Safiyya itama ya ce ta kira masa Aunty dan dukaninsu ya kira wayarsu amm basu Wauka ba.



Suhaila tana zuwa falon Momma amma bata nan haka ta nufi bedroom Winta amma tana ta bugawa ba a amsa ba hakan ya sanya ta yi tuannin ko sallah take dan haka sai ta buWe ?ofar tana buWewa idanunta suk sauka a kan Momma da ke yashe a ?asa can kusa da window, cikin ruWewa ta nufeta tana zuwa ta rin?a jijjigata tana kiran sunanta amma a banza hakan ya sanya ta taso a gigice ta taho domin sanar da Daddy cewar ko numfashi Momma bata yi, har ta doshi part Win Abie sai kuma ta tuna cewa akwai ba?i kuma bai kamata su san hakan ba hakan ne yasa ta dawo ta nufi kicin Win Momma ta Wakko ruwa mai sanyi ta nufi Wakin cikin sauri dan tana tunanin ko suma Momma ta yi amma in har ta zuba mata ruwan bata farfaWo ba za ta kira Abie Win duk da bata fatan hakan.Tana zuba mata sau biyu a na ukun sai ta sakke wani nannauyan numfashi ta tashi zaune da sauri cikin gigicewa tana cewa

"Dan Allah ku nuna mun shi in ganshi" Ta ce tana ta faman waige-waige.


"Hajiya wa kike nema a nuna miki" Suhaila ta faWa cikin samyin murya dan tunaninta uwar Wakin nata bata cikin hayyacinta ko kuma dai ta yi gamo ne.


Suhaila dan Allah ina saurayin nan da na gani ku nuna min shi bana so ki ce min mafarki nake"


"Momma wai kina cikin hayyacinki wane saurayi?"


"Momma babu wani saurayi ke kaWai ce a Wakin nan a sume ma na sameki"


"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kina nufin ba a gaske na ganshi ba wallahi har yatsunsa na gani"Ta ce tana mi?ewa tsaye da sauri ta nufi windown dan sake ganin ko yana tsaye inda yake rungume da Iftihal Win.Amma tana le?awa ta ga wurin wayam babu kowa har ta juyo cikin ruWani sai ta sake le?awa ganin motoci da ta gani Wazu hakan ya tabbatar mata a zahiri ne ta gani dan haka ta juyo ta ce


"Suhaila babu wasu wanda suka zo gidan nan ba?in fuska?" Ta tambaya zuciyarta cike da ruWanin amsar da Suhaila za ta bata.


"Akwai ba?i mana una ga sun kusa goma in basu fi bama"


"Suna ina Suhaila" Ta faWa tana ri?e hannayen Suhailar duka biyu.


"Hajiya ki kwantar da hankalinki suna falon Alhaji shi ne ma ya xe in zo in kiraki"



"Muje -muje Suhaila" Ta faWa tana kamo hannun Suhailar suka taho part Win Alhajin.



Aunty tana can sama a kwance a kan gadonta kawai ji take ta rasa mai ke mata daWi ga wayarta ma tana kan madubi a silent taaa so ta tashi ta cireta a silent Win amma ta kasa duk jikinta babu ?arfi.Ta ga missed call Win Hajiya Wasila amma ta kira a kashe, sannn sd kiran wayar Hajiya Suwaida amma baa Wauka Ko sallar mariba ba bata yi ba, tana wannan halin ne ta ji ana buga ?ofar Wakinta ko motsi bata yi ba bare kuma ta yi yunkurin tashi har Safiya ta gaji ta turo ?ofar ta shigo.


"Hajiya wai...

"Ke dakata bana son jin komai yanzu ki fita ki bani wuri" Ta katse mata maganar.

" Alhaji ne ya ce na kiraki kuma su Iftihal ma sun zo"

ZunSur ta mi?e jin wai su Iftihal sun zo.


"Iftihal???"

"Eh har da wanda take hannunsu a can Win ma da wasu ba?in ma"


"Kina nufin har Hajiya Wasila?"

"Eh har ita har da Baba ta Suleja da Baban Suleja"

Bata ?ara furta komai ba ta Wakko mayafinta ta yafa ta kamo hanya cikin sauri na nufo hanyar part Win Abie zuciyarta na lugude saboda ta rasa dalilin da yasa Hajiya Hauwa tahowa bata sanar musu ba ita da Hajiya Suwaida ba.


_MOMMA_

Tana shigowa cikin sauri sallamar ma a cikin falon ta ?arasata, waige-waige ta fara idanunta suka sauka a kan Hizbu da ke zaune inda ya yi sallah bai tashi ba, aikuwa wajensa ta nufa tana zuwa ta zauna a gabansa kowa kawai kallonta yake cikin wani raunin zuciya ta mi?a hannayenta ta kamo hannayen Hizbu wani kukan daWi na suSuce mata jin Wumin hannunsa a cikin nata wata iriyar nutsuwa hakan ya haifar mata, cikin kuka ta fara magana


"Yarona a ina kake tsawon lokacin nan? Su waye suka rabani da kai?" Wannan maganar ta sauka a kan kunnuwan Hajiya Hauwa da ta shigo cikin falon yanzu wani irin faWuwa gabanta ya yi shin wane yaro ne wannan da ta ji Hajiya Azima na kira da yaronta har tana ikirarin an rabata da shi? Ta jefawa kanta tambaya


Shi dai shi Hizbullah kallon Momma yake duk da bai san inda maganganunta suka dosa ba amma sai ya ji tausayinta ganin tana kuka da alaSa tana cikin damuwa da kuma ruWani hakan yasa ta kasa tantance wanda take son faWawa maganar har ta faWa masa.Mamaki ne ya cika Baba Habiba hakan ya sanya ta mi?e tsaye ra ce

"Yaron nan fa da kike gani Wan ma?ociyata ne wacce muka taso kamar ?an uwa na san yaron nan tun yana ?arami"



"Ko ki faWi gaskiya ko kuma ki faWi saSaninta wannan yarona ne Wana ne na cikina ni na san dama ba mutuwa ya yi ba, sai dai kawai an rabani da shi ne saboda son zuciya, kin ga mahaifinsa nan inaso kowa na wajen nan ya kallesu ya gano min banbanci a kamanninsu"


"Babu wata dangantaka, kawai kamanni ne kuma ma ai an san kowa na duniya akwai mai kama da shi a wani waje da ban ko da kuwa basu da haWi" Muryar Aunty ta katse maganar da ake.

"Ke dakata marar hankali wacce bata san darajar kowa ba inaso ki sani mun taho nan ne takanas domin ke saboda munafurcin da kika yi a yau a wurin nan zan tona asirinki kowa ya sani" Baban Hajiya Hauwa ya faWa a fusace .Jikinta ne ya Wauki wata muguwar karkarwa jin abin da ya faWa ga wani tsoro da ya mamaye zuciyarta tana tunanin dama abin da ya kawo su Iftihal Win ma kenan, ashe Iftihal za ta san wacece ita a gareta yau? Kenan yau ana shirin tone ?ullin da fa daWe da binnewa shekara da shekaru, ?afafunta ne ta ji suna barazanar kasa Waukarta dan haka ta yi saurin zaunawa a inda take.


"Wai dan Allah maganar mai kuke gabaWaya kunsa kaina ya ?ulle, kun zo amma maimakon ku bari a gaisa ko gaisawa ba a yi ba ba a ci abinci ba kuna wasu maganganu da na kasa gane kai da ?afarsu" Abie ya faWa yana kallon sirikin nasa.


",Eh ai wannan batu shi ne a gaba ba wai gaisuwa ko cin abinci ba, wannan yarinyar da kake gani albasa bata yi halin ruwa ba wallahi duk da sanya hannun mahaifiyarta a komai nata amma ita kanta tsagerar kanta ce"


"Wai Baba mai ke faruwa ne?" Abie ya tambaya.

Mi?ewa Abie ya yi ya je layin da Iftihal ke zaune ya Wakkota ya kawota gaban Abie sannan ya kamo Ridallah ya zaunarta kusa da Iftihal, sannan ya kira Ru?ayya ya jerasu, wani irin faWuwa gaban Hajiya Hauwa yake kamar ?irjinta zai rabe a biyu

Momma ma kallon masu kama su ukun take cikin sakin baki, amma har lokacin fa hannun Hizbu na cikin nata ta?i sakawa, Abie ma ammaki yake duk da ya kasa gane ina maganar ta dosa.


"Wannan matar da kake gani waWannan ?a?anta ne ?an biyu ne...Nan Baban Hajiya Hauwa ya kwashe duka labari ya faWa.Iftihal wani irin zabura ta yi ta haWa Ridallah da Hajiya Ru?ayya ta rungume tare da fashewa da kuka tana kuma godewa Allah da ya sanya Aunty ba mahaifiyarta ba ce, su duka ukun kuka suke kowa na wurin salati ya Wauka musamman Daddy da ya ji hasashensa ya zama gaskiya dan dama ya yi tunanin Iftihal ba ?ar Hajiya Hauwa bace saboda duba da yadda ta sanya rayuwarta a cikin halaka.Nan Daddy ma ya kwashe duk labarin da Iftihal ta bashi ya faWa, gabaWaya wurin ya kaure da salati, Abie kamar ya rusa kuka haka ya ji irin yaidarar da Hajiya Hauwa ta masa, Hajiya Ru?ayya kwa kukan nata ne ya ?aru jin an lalata mata rayuwar ?arta, itama Ridallah kukan yadda aka yiwa rayuwar ?ar uwarta take a gede Waya tana godewa Allah da ya sa ta faWa a hannu na gari da itama yanzu ta tashi babu rayuwa mai kyau"Yanzu abin da kika yi min kenan Hauwa? Kika Wakko ?ar mutane kika sa na Wauka Wiyata ce, sannan duk hakan bai miki ba sai da kuka gurSawa yarinyar rayuwa"Abie ya faWa yana kallonta idanunsa jajawur.

"Dan Allah Alhaji ka yi ha?uri sharrin shaiWan ne"Ta faWa tana sakin wani kuka munafurci

"Rufewa mutane baki ai kece shaiWaniyar ma da kan ki, kuma wallahi ko a kan yaron nan ma ke nake zargi dan tun da kika yi hakan babu abin da ba zaki yi ba, dan haka wallahi ko ki faWi gaskiya idan da sa hannunki ko kuma na tsine miki na cire ki daga matsayin ?ata!" Baban Hajiya Hauwa ya faWa yana nuna Hizbullah da ya yi mutuwar zaune jin maganar a kan shi ake bayan ya san nasa iyayen suna can a garin haWejia.


"Dan Allah kar ka tsine min zan faWi komai zan bada labarin komai ni ce ummul aba isin komai, kuma shi ne wannan domin na bi bayan matar da yake hannunta na san komai a kan sa shi ne Wan Hajiya Azima ne!...



NEXT PAGE=???=???=???


MMN AFRAH>?p?=?
?>?p?g


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page 6?? 6?? &6?? 7??


GabaWaya falon ne ya karaWe da salati jin kalaman da suka fito daga bakin Hajiya Hauwa, cikin sauri Hizbu ya ?wace hannunsa daga ri?on da Momma ta masa ya mi?e tsaye, a hankali ya shiga takowa bai zame ko ina ba sai gaban Hajiya Hauwa yana zuwa ya kalleta a shela?e ya kauda kai gefe yana jin zuciyarsa na masa Waci da raWaWi saboda fitowar kalaman Hajiya Hauwa daga bakinta waWanda suka doki dodon kunnensa babu shiri, hakan yasa ya ?ara juyowa ya kafeta da idanunsa da suka masa jawur a kausashe ya fara magana


"Inaso ki sani duk da cewar ban taSa ganinki ba amma hakan ba zai sa na miki rashin kunya saboda irin tarbiyar da na samu daga iyayena, amma wlh ba dan haka ba sai kin gwammace ba a kaina kika yi shaci faWinki ba duk da haka ina tausayawa wanda kika yiwa waWannan abubuwan ciki kwa har da ?ar uwar wacce nake ?auna" Hizbu ya faWa yana kallon Hajiya Hauwa wacce fuskarta ke cike da tarin hawayen nadama.


"Ka daina cewa hakan amma ha?i?a baka da wasu iyayen da suka wuce waWannan" Ta faWa tana nuna Abie da Momma da ke ta sharar hawaye sannan zuciyarta cike da fargaba ganin Hizbun kamar ma bai karSeya matsayin mahaifiyarsa ma'ana yana ?aryata maganar Hajiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login