Showing 18001 words to 21000 words out of 77516 words

Chapter 7 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

burinsa kawai Umma ta Wauki wayar cikin sa'a kwa sai aka Waga wayar.

"Assalamu alaikum" Umma ta yi sallama daga can Sangaren.

"Wa alaikumus salam" Ya amsa

"Hizbu na kai ne akan layi"

"Ni ne Umma, ina yini "

"Lafiya ?alaw, Wan albarka ya karatu"

"Alhamdulillahi! Umma ina lafiya ?alaw"

"Masha Allah, ina Abulkairi"

"Yana lafiya"

Nan dai suka suka shiga hira ya tambayi Babansa ta ce ya fita, so yake ya tambayeta labarin su Ridallah amma kuma ba ya so ya ji labarin da ya saba ji kullum dan ya san da ace an samu labarinsu to da tun kafin ya kira da sun kira shi aun shaida masa hakan dan ya san sun san halin da yake ciki na bu?atar jin labarin.

"Hizbu na baka ji na" Muryar Umma ta katse masa tunani.

"Umma ina jinki, dama...dama..."

"Dama me? Ka faWi abin da kake son faWa mana"

"Dama ina so in ce miki ya labarin su Ridallah" Ya ce yana maida kan sa ya jingina a jikin bangon tare da Waga kan sa sama ya sauke akan Waya daga cikin ?wan fitilun mai kyau da walwali da aka masa wata walkiya da wani abun walkiya mai ?yal?yalin ruwan gwal, tare da sanya ha?ori ya danne gefen leSensa na ?asa yana jiran jin amsar Ummar.

"Haba Hizbu kullum a rin?a magana Waya? Kasan dai da ace an samu labarinsu sai mun fara kiranka mun sanar maka kafin ka kira ka tambaya amma ace kullum sai ka kira ka tambaya wataran ma sai ka kira ba sau Waya ba, ba sau biyu ba, ka kwantar da hankalinka ka dage da karatunka insha Allahu Allah zai bayyana su muna nan muna addu'a kai ma ka cigaba da yi"

"To Umma nagode sai an jima a gaishe da Baba" Ya faWi hakan cikin raunin da zuciyarsa ta masa.

"To Hizbullah ka gaishe da Abulkairi"

Da to kawai ya iya amsa mata ya kashe wayar ya tako yana jan ?afafunsa dakyar ya ?araso ya zube akan kujerar ya saki wayar ta faWa kan handout Win da yake karatu.Idanunsa a rufe yana jin wani Waci a cikin zuciyarsa tamkar ya sanya magani paracetamol a ciki haka yake ji, a hankali ya buWe idanunsa zuwa lokacin sun yi jawur kamar wanda ya kwana yana kuka, cikin sanyin jiki ya tashi ya tafi ya buWe wardrobe Winsa, ya Wakko wani Wan ?aramin kit ya koma ya kwanta akan gadon tare da Wora kansa bisa filo, Wan kit Win ya buWe ya saya hannu ya fiddo wata flower da Wankunne wari Waya ya ri?e su akan tafukan hannayen sa tare da zuba musu jajayen idanunsa a hankali maganarta ta shiga dawo masa a ranar da ta bashi waWannan abubuwan.


" Ya Hizbu wannan flower a jikin flower Baba na ciro a Wakinta, saboda jiya ina ganin film Win kwana casa'in sai na ga Yawale da dur?usa ya baiwa Rayya flower, shi ne nima na ciro na kawo maka" Haka ta dur?usa kamar yadda Yawalen ya yi ta baiwa Hizbullah flower, cikin murna ya karSa sannan ta mi?e suke dariya su duka, tun daga wannan ranar yake ajiye da flower dan wataran ma idan ta shiga gidan su Hizbullah Win sai ta ce "Ya Hizbu ina flower da na baka" Har sai ya Wakko ya nuna mata sai kuma ta ce
"Dan Allah ka jaiyeta kar ka jefar"

"Babu abin da zai sa na jefar da ita" Ita ce amsar da yake bata.

?ankunnen ya Wago da yatsunsa biyu yana kallonsa duk da Wankunnen ya daWe amma babu abin da ya yi kasancewar sa azurfa, nan take ya shiga tuno da ranar da ta bashi warin Wankunnen yana zaune a Wakinsa yana gyaran littattafan makarantarsa yana sanya su a jaka ta shigo da Wankunnen a hannunta.A kusa da shi ta zauna ta ce

"Ya Hizbu Wankunne na kawo maka"

"?ankunne kuma Rida ni da ba mace ba mai zanyi da Wankunne?"

"Dama Baba ce ta siya min sabo ta sanya min saboda Wayan wannan ya faWi shi ne na kawo maka, tun da maza ba kwa sanya Wankunne ba sai ka ajiye ba" Ta faWa tana nuna masa Wankunnen da aka siya mata sabo a kunnenta.

Jakar ya ajiye a gefe ya mi?o hannunsa ta basa Wankunnen yana ta murmushi itaSa tana yi.

"Yawwa to godiya nake" Ya faWa yana buWe zip Win Babbar akwatinsa ya fito da Wan kit Win da ya siya ya sanya flower da ta bashi, ya buWe ya sanya Wankunnen a ciki.

Bai ankara ba sai jin hawaye ya yi suna gangarowa a kumatunsa, tabbas ya yi kewar Ridallah, kewar da shi kan sa bai san yawa da adadinta ba kewar da ya san babu ranar da zai daina har sai ranar da ya sanya Ridallah a idanunsa.Juyawa ya yi, ya koma ribda ciki ya shiga yin kukan yana jin zafi da raWaWin rashinta na ratsa dukkan sassa da gaSoSin jikinsa, tabbas sha?uwa wata aba ce mai wuyar fita daga rai, sha?uwa tana yin zama a cikin zukata tamkar yadda kayana kayan ciki ke zaune cikin jiki, tana haWuwa a zukata har ta zama abin da bai rabuwa wato hanta da jini.





d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YATINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?




NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...




PAGE2?? 3?? &2?? 4??



"Wallahi duk abin da kike ganin za ki yi sai dai ki yi, dan tafiya babu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????fashi dole Iftihal ta je china ta yi karatu tun da na ga abin naki babu hankali a ciki.Kamar ba ke kika haifeta ba ?ar ?waya Waya amma ace ta tashi babu arabi ba boko sai yawon banza da kike sanyata da bin gidajen ?waye" Abie ya kai ?arshen maganar tare da buga kan kujerar da yake zaune da hannunsa dan ya lura abin na Hajiya Hauwa ba na ?are bane sai an zage dantse an nuna mata iyakarta.


"Dan Allah Alhaji ka yi ha?uri kar ka kai min ?ata karatu ?asar waje, na yarda zan barta take zuwa makarantar anan amma ya za a yi ace kamar Iftihal har nawa ma take da za ace an fitar da ita karatu har wata ?asa"


"Da can baki san da karatun nata ba kika ?i kullum muna magana Waya amma kin ?i ji yanzu ban da shegen yawo da yarinyar ke fita ba tare da sani na ba, ni ma yanzu ban yarda da ke ba akan zaki barta ta yi karatu kuma da kike maganar nawa take zan aikata ?asar waje karatu ai na faWa miki gidan abokina Alhaji Sani Habu da yake zaune acan zan kaita acan za ta yi karatun ta dan haka kisa Safiya ta haWa mata kayanta dan bizarta tana fitowa za ta tafi"


"Alhaji ka yi ha?uri a sasanta mana tun da dai yanzu ta amince ka ha?ura da kaita chaina"Momma ta faWi hakan cikin sanyin murya da lallashi.

Idon Abie Hajiya Hauwa ta faka ta aikawa da Momma wata uwar harara me nuni da ke kika sani munafuka, sai zare ido take kamar idanunta za su faWo ?asa.Ita dai Momma yi ta yi kamar ma ba ta san tana yi ba dan ita tsakaninta da Allah take faWar abin da ke ranta dan ita ma bata ?aunar hana Iftihal Win zuwa makaranta da take sannan ta tsani yawon da aka buWewa yarinyar idanu da shi, dan ta san shi Abie bai ma san har samari suke kawo Iftihal Win gida a mota ba, abin na damunta amma ba ta so tayi magana ace ba?inciki take saboda ba ita ce ta haifeta ba, dan akwai wata rana da ta fara ganin an sauke Iftihal Win a mota wani mutum ne babba da shi, a lokacin Momma ta dawo daga unguwa direba ya kai ta lokacin da hancin motarsu Momma ya danno ?ofar gjdan ita kuma Iftihal ta buWe ?ofar ta fito suna Wagawa juna hannu ita da na cikin motar, baki sake Momma ke kallonsu dan kwata-kwata hankalinta bai kwanta ba Iftihal Win na ganin su Momma ta yi saurin tura ?aramar ?ofar get Win ta shige cikin gida. Horn direban ya yi aka wangale musu get Win suka shiga dan ko da Momma ke tambayar direban ko ya san mai motar cewa ya yi ai yanzu motoci ne kala-kala ke kawo Iftihal Win gida su ajiyeta a bakin get.


Dan haka tana tana fita daga motar hankali tashe ta yi part Win Hajiya Hauwa dan ta yi al?awari ko me Hajiyar za ta ce mata sai ta faWa mata abin da idanunta ya gani dan ta sani dan ta san idan ta sanar mata ko nan gaba ta fita ko a girin Allah ko da wani abu ya faru duk da ba a fatan hakan.Tana kaiwa dai -dai ?ofar da zata sada ta da falon Hajiya Hauwa sai jin wata magana ya dakatar da ita daga shiga ta tsaya tana sauraron maganar hankali tashe.

"Yanzu Alhajin da ya dawo da ke gida shi ne ya baki wannan ma?udan kuWin Iftihal"Cewar Hajiya Hauwa muryarta cikin farinciki.


"Wallahi kwa Aunty shi ya bani dan da kuWin da ya bani bai kai haka ba, aikuwa da muka fito daga Hotel Win zai kawo ni gida na marairaice murya kamar yadda kika koya min ina kashe masa ido ai nan da nan ya ?ara buWe aljihunsa ko irgawa bai yi ba ya zuge jakata ya zuba mini"Iftihal Win ta ce tana dariya.Momma bata ankara ba sai jin ?aran tafawar hannayensu ta yi alamar sun tafa dan jin daWin halin da suke ciki.

Saurin sanya hannu ta yi ta rufe bakinta gudun kar aji ta dan abin da take saurara ya wuce hankali da tunaninta ace ?arka ta cikinka ka zama sanadiyyar lalacewar rayuwarta sai ka ce a mafarki ko kuma a film, lallai zamanin nan da muke ciki ya ?azanta ta ce a cikin zuciyarta.


"Ai sai kin zama abar kwatance a kaf faWin Abuja sai an san da zamanki, ke bake ba ma hatta ni sai na yi sunan saboda za mu tara kuWaWen da za a yi ta kwatance da mu"Maganar Hajiya Hauwa ta katsewa Hajiya Azima tunani, a hanzarce ta bar ?ofar falon tare da baro part Win ma gaba ki Waya cikin tashin hankali dakyar take iya Waga ?afafunta saboda sanyi da suka mata tana jin wani ?unci da tashin hankali na maganganun da kunnuwanta suka jiyo mata.


"Hajiya Azima dan Allah kar ki Sata bakin ki dan na gama yanke hukunci, babu wani abu da zan sauya daga haka" Muryar Abie ta dawo da ita daga tunanin da take.


Wani tashin hankali ne ya ziyarci Hajiya Hauwa tana ganin Alhaji Hamza zai datse mata hanyar samun ma?udan kuWaWen da take samu wanda shi ba zai taSa iya bata su ba, dan idan har ya kai Iftihal China to ha?i?a ya Wauke mata jarinta dan ita yanzu bata ga wata sana'a ba da ke saurin kawo kuWaWe sama da wacce Iftihal Win ke musu.

"Iftihal ki tabbatar kin haWa komai da zaki bu?ata Safiya kuma ta shirya miki kayanki dan tafiya za ta iya kasancewa ko da wane lokaci"Abie ya ce yana kallon Iftihal da take ta zubar hawaye amma shi ko a jikinsa wai an tsikari kakkausa tun da ta sna wannan shi ne babban gata da zai mata.


"To Abie" Shi ne kawai abin da ta iya furtawa dan ta san dai ita a da tana ?aunar karatu amma yanzu ko sh'awar shiga aji bata yi bare ya yi sha'awar Waukan karatu musamman yanzu da idanunta suka buWe da samun kuWi ta hanyar sai da mutuncinta da mahaifiyarta ce ummul aba'isin hakan tana ?aramarta amma ta san bin maza amma ta san ba ta isa ta ja da amaganar Abie ba shi yasa ma ta aminci amma ba wai dan ranta ya so ba.


Hajiya Hauwa ce ta tashi buguzun-buguzun ta bar falon tamkar za ta tashi sama, tana fita ita ma Iftihal Win ta mi?e cikin sanyin jiki za ta tafi daga Sangaren Abie.



"Kin dai ji abin da na gaya miki, kuma ki sani ko kin shirya ko baki shirya ba biza na fitowa za ki tafi" Maganar Abie ta katse Iftihal da ke bakin ?ofa za ta fita.


"Zan yi ?o?arin yin hakan kafin lokacin" Tana gama faWar haka ta sanya kai ta fita.


Ran Momma fari tas jin wannan hukunci na Alhaji wai a hakan ma aho Alhajin bai san cewa Iftihal Win har maza take bi ba.Nan dai suka cigaba da yin hirar su dan yau Momma ce da girki yau Auntyn ta fita daga kwananta sai Momma ta karSa, to dama a dinner ne da aka zo aka ci a part Win A bie shi ne ya ce idan an kammala yana da magana, shi ne suka tattaru a falon ashe da wannan maganar Abie ke tafe wannan kenan.


Iftihal na fita ta koma part Win Auntyn ta Wakinta ta buWe ta shiga, ta kwanta akan gado ta Wakko wayoyinta har guda uku kowacce ta doshi 300k ta shiga waya da ?awayenta na banza da suka haWu a harkar bariki da kuma samarinta na wofi.



Hajiya Hauwa cikin fushi ta koma part Win ta, wayarta ta Wakko cikin Sacin rai ta zauna a bakin gado ta shiga laluSo number ?awarta aminiyarta Hajiya Suwaida, Hajiya Suwaida aminiyarta ce tun ta ?anmatanci, Hajiya Suwaida ?ar garin Dutse ce da ke Jihar Jigawa sai dai tana zuwa Suleja hutu wurin ?an uwan mamanta, to acan suka haWu da Hajiya Hauwa suka ?ulla ?awance da yake ta su ta zo Waya sai ?awancen na su ya yi armashi har yanzu.

Har kiran ya katse ba a Wauki wayar ba, ?ara kiran ta yi ranta ba?i??irin kamar ta saki kuka ko ta samu sassauci.Wani kiran ta shiga doka mata har sai da ya kusa tsinkewa sannan ta Waga cikin murnar ganin aminiyarta ta.


"Aminiyata kin fi ta kowa" Cewar Hajiya Suwaida tana neman wuri ta zauna akan kujera dan fitowarta kenan daga bayi ta jiyo ?aran wayarra ta shi ne ta zo domin kawo wa wayar Wauki sai kuma ta tarar da kiran ma na aminiyarta ne.



"Suwaida dan Allah ki saurara ki jini wannan kiran ba na lafiya bane, akwai gagarumar matsala da ta tunkaro ni"


"Ikon Allah ya na ji muryarki haka? Allah sa dai ba sakin ki Alhaji Hamza ya yi ba zai tona mana asiri"


"Ba saki na ya yi ba amma abin ba ?arami bane wallahi ina cikin tashin hankali"


"To ki nutsu ki mini bayani ko menene domin mu san yadda za mu yi mu shawo kan matsalar, dan babu wani abu da zai tunkaro mu face mun yi maganinsa"


"Wai Alhaji ne zai kai Iftihal karatu ?asar Chaina, wallahi yana neman ganin bayan samun kuWina yana kuma ?o?arin karya jari na"


Wani mugun wuntsilowa Hajiya Suwaida ta yi daga kan kujerar, sai ga ta a ?asa tsabagen ruWew da ta yi, dan duk tunaninta matsalar ?arama ce sai ta ji girman matsalar na neman wuce gona da iri.

"Shi Alhaji Hamzan ne ya yanke wannan Wanyan aikin, saboda shi bai san burinmu akan yarinyar ba"


"Wallahi kema dai kya faWa amma hankalina ya tashi dan kin ga gabaWaya so yake ya karya ?udirinmu akan ta"


"Lallai kuwa dole a nemi mafita dan babh yadda za a yi mu ha?ura da burinmu ya ma za a yi mu da bama ?aunar yarinyar ta yi karatu shi ne zai wani ce har ?asar waje zai kai ta ta yi karatu ba ma a Nigeri'a ba"


"Wallahi kuwa ni kai na duk ya kulle amma ki samo mana mafita"


Shiru Hajiya Suwaida ta yi tana nazari da tunanin yadda za ta samo musu mafita akan haka tun kafin ha??ar Alhaji ta cimma ruwa.


"Yawwa akwai wata ?awata a ?asar China, ?ar nan Nigeri'a ce aiki ne ya kai mijinta China ina ganin za mu samu mafita a gunda dan itama shegiyar kan ta ce"


"Ta yaya? Kinsan fa shi Alhajin ya ce ba a makaranta za ta zauna ba, bare ki ce za a ruWeta, ya ce gidan abokinsa zai kai ta"


"Mun shiga uku asirinmu zai tonu na samun kuWi lallai da alama burinmu na zama hamsha?an mata ba zai ciku ba"


"Ni ma shi ne damuwata wallahi da ace makaranta zai kai ta da mun samu mafita amma kuma gida ne zai kai ta"


Runtse idanu Hajiya Suwaida ta yi tana ta sa?a da warwara tana son gano mafita, can sai cewa ta yi.


"A Nigeri'a a ina abokin nasa yake Wan wane gari ne?"


"?an Kano ne...



"Haba dan Allah ya sunansa ina fatan ma ya kasance mijin ?awar tawa dan ita ma ?an Kano ne?"


"Sunansa Alhaji Sani Habu ana kiransa da...


"Ana kiransa da Soja" Hajiya Suwaida ta katse Hajiya Hauwa ta hanyar ?arasa mata sunansa dan ta fahimci shi ne mijin ?awarta Wasila da suka yi F.U.D anan Dutse.


Wani ihu mai ?arfi Hajiya Hauwa ta sanya, jin am samo mafita.Ita ma Hajiya Suwaida sai wata dariya take ta mahaukata jin komai ya zo da sau?i.


"Yadda za a yi zan kira ta mu yi magana nasan babu abin da zai gagara, in yaso sai a Wora neman kuWin a can Chinan a Wora daga in da aka tsaya dan ai ko'ina ma akwai kalar mutanen da kake son rayuwa da u wla na banza wala na kirki" Cewad Hajiya Suwaida suna dariya cikin farinciki.



Haka suka ?ar?are maganar su, cikin jin daWi suka yi sallama akan cewa Hajiya Suwaida za ta kirata Hajiya Hauwa ta sanar da ita duk yadda suka yi da Wasilar haka suka yi sallama.

Sosai Hajiya Hauwa ta ji daWin a ranta ta ajiye wayar tana furtawa a fili cewa

"In kasan wata ai baka san wata ba wallahi Alhaji da ni kake zancen mu zuba mu gani" Wayar ta ?ara Wauka ta kira Iftihal Win cikin yan sakanni sai gata ta turo Wakin ta shigo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login