Showing 12001 words to 15000 words out of 77516 words

Chapter 5 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

da suka yi kamar an sa su dole. Tafiya suke suna Wan duba wa amma ba su gan su ba, haka suka zo har dai -dai kwalbatin nan suka tsaya, gaban Baba Habiba da na Ridallah sai bugawa yake da ?arfi suna fatan kar Allah yasa su gansu.?aya daga cikinsu ne yave zai yi fitsari dan haka ya ?arasa bakin kwalbatin da su Ridallah suke, daga tsaye ya shiga yin fitsari a cikin kwalbatin, su Ridallah fuskokinsu suka sanya a tafukan hannayensu suka rufe suna jin yadda mutumin nan ke tsula fitsari a jikinsu domin fitsarima ba wai a wuri Waya yake yi ba kawai wasa yake da fitsarin yana watsawa ko ina, har sai da ya gama fitsarin sannan ya gyara wandonsa, sai ya juya ga sauran yace


"ina ga fa sun bi wancan layin" Ya faWa yana musu da hannu.A guje suka tafi dan duk a tunaninsu su Ridallah suka marawa baya.


Suna tafiya, jin su Baba basa jin motsin kowa alamar sun yi nisa haka suka tashi suka fito daga cikin ramin, basu damu da fitsarin da ke jikinsu ba dan burinsu kawai su tsira da mutunci da rayuwarsu.Hanya suka canja suka cigaba da gudu har sai da suka yi nisa sosai, dan gabaWaya ma hanyar barin garin suka Wauka dan sun tsorata sosai haka suke gudu ga tsananin gajiya sai da suka yi nisa da gari sosai sannan suka samu wata ?ar siririyar hanya suja bi hanyar ga tsananin duhu haka suka shiga wurin a ?ar?ashin wata bishiya suka yada zango suna ta haki saboda gudun da suke yi.Haka suka kwana a wurin cike da tsoro da fargaba, da asubar fari suka yi taimama suka gabatar da sallar asuba, da duku-duku suka cigaba da tafiya dama saboda kar wanda ke nemansu suje tashar mota shi yasa suka ?i zuwa tashar sannan yanzu ma suna iya biyo bayansu, sai da suka yi tafiya mai Wan nisa sannan suka tsaya a hanya bakin titi suka tsayar da motar haya suka shiga direban ya tambayesu garin da za su sauka Baba Habiba ta ce garin Gumel.



Sai da suka yi tafiya mai Wan nisa sannan hankalin Baba Habiba ya Wan kwanta, ita kwa Ridallah dama tun da ta Wora kan ta akan cinyar Baba sai wani bacci mai nauyi mai cike da tarin gajiya ya Wauketa saboda basu runtsa ba.Har sai da suka shia cikin garin Gumel sannan ne Baba ta tasheta, a nato aka sauke su Baba ta kunce gefen zaninta da akwai kuWin da ta ?ulle ta Wauka ta baiwa mai mota.Napep suka tare suka shiga Baba ta ce a kai su unguwar Wantanoma, a dai-dai wani gida aka saukesu ta sallami mai napep Win suka sannan suka shiga cikin gidan.

Sallama Baba ta yi, aka amsa musu tare da basu izinin shiga, suna shiga matar gidan ta ce


"Habiba?" Ta faWi hakan cike da mamaki akan fuskarta.


Murmushi Baba ta yi ta ce



"Na'am Rahma"



Cikin kulawa ta musu iso har cikin Waki tana ta faman musu sannu da zuwa tare da nuna jin daWinta da ganinsu.Ridallah ce ta fara gaish???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?eta ta amsa cikin sakin fuska da nuna jin daWinta.Sannan suka shiga gaisawa da Baba Habiba cikin kewa da yaushe gamo.Ruwa ta gabatar musu duk da akwai tarin tambayoyi birjik a bakinta dan ganinsu da ta yi wujiga-wujiga ko takalmi babu.


Bayan sun Wan huta Rahma ta ce Ridallah ta shiga wanka, ba musu kwa ta shiga dan lokacin kusan sha biyu na rana dama watan bu?atar watsa ruwa a jikinta.Bayan shigarta wanka Baba ta shiga yiwa Rahma bayanin dalilin barowarsu hadejia , Rahma ta jimanta abin tare da yiwa Baba jaje akan abin da ya so samun su tare da murna akan tsallake rijiya da baya da suka yi.


A nan Rahma ta shiga yiwa Baba bayani akan
tun bayan mutuwar mijinta aka bata timunin takaba take zaune a gidan sai ?an siye d siyarwa da take da kuma aikin abinci a wata makarantar kwana ta mata da take cikin garin Gumel Win.



MMN AFRA=?
?=??




d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...




Page1?? 7?? &1?? 8??




_Hajiya Hauwa_



Zaune take a bakin gado ta haWa hannaye biyu a kumatun ta, ta yi tagumi kamar wacce aka aikowa da sa?on mutuwa, abubuwan da suke faruwa ba ?aramin Sata mata rai suke ba ace kullum magana Waya yanzu tun da class mate na Iftihal suka kammala primary school Alhaji ya sakota a gaba wai da gangan take hana Iftihal Win ziyartar makaranta yanzu gashi nan tana neman ta mata asara.


Iftihal Win ce ta shigo Wakin ko sallama babu bare neman izini, sanye take da wata doguwar riga ?ar kanti wacce tsayinta iya gwiwarta ne, sai phone Winta ri?e a hannunta tana jin wa?a, headphone Win ta zare daga kunnenta, sannan ta Wan buga jikin Auntyn nata a Wan firgice ta Wago domin kwa ta yi nisa cikin tunani, kallonta Auntyn ke yi tana ?arewa gabaWaya jikin Iftihal Win kallo kamar dai yau ne ranar farko da ta fara ganinta sosai yarinyar halittar ta da surorinta ke haSaka kamar wacce ta ke shirin kammala secondry school kallonta take daga sama har ?asa tana hasasho yadda idan ta kasa hajarta za ta samu ciniki sosai da kuma riba mai tarin yawa, wani murmushi ne ya maye gurbin Sacin ran da take ciki wanda hakan yasa Iftihal Win cewa


"Aunty yanzu nan fa kika yi shiru tare da yin nisa a cikin tunani amma kuma yanzu gashi kina kallona kina murmushi"


"Iftihal kenan akwai dalilin da ya sani shiga cikin damuwa, wanda ba komai bane hakan illah yadda Abienki ke takura min akan rashin zuwanki makaranta, amma nasan ba komai ke sanyashi yin hakan ba sai rashin sani wanda ya fi dare duhu! Baisan irin ?udurin da nake da shi akan ?ata ba shi yasa yake faWan rashin zuwanki makarantar.Amma kuma dana kalleki sai na tuna da wani abu wanda wannan abun shi ne ya sanyani murmushi" Aunty ta kai ?arshen maganar tana dafa kafaWar Iftihal Win da ta zaunrta kusa da ita tana murmushi.


"Hakane Aunty amma kuma sai in ke ganin kamar koma menene a bayan karatuna yake domin ilimi shi ne ginshi?in rayuwa kuma shi ne sinadarin zaman duniya har ma da lahirar baki Waya domin ba fa boko kaWai kika hanani zuwa ba har da islamiya, kuma kullum in na tambayeki menene kudurin naki a kaina bakya faWa min"


"Kar ki damu Iftihal ni dai nasan babban abin da ke sanya mutane neSan ilimi a wannan zamanin shi ne kuWi! To kuwa indai kuWi ne tabbas babu makawa har sai kin taka naira da ?afafunki, kuma batun ilimi gishirin koma menene duk wannan bai taso ba domin a wannna ?asar tamu masu yanzu idan da za a ce a lissafo wanda suka kammala karatunsu amma basu samu aikin yi ba yo wallahi lissafasu ma kaWai aiki ne, dan haka ki kwantar da hankalinki kuma indai kudurina ne a kan ki zan faWa miki nan ba da daWewa ba domin na hango lokacin na nan tafe ya ma kusa zuwa"


"To shikenan Aunty na yarda domin kuwa uwa ba za ta taSa yin abin da za ta cutar da ?arta ba"

Wani murmushin Auntyn ta sake yi domin Allah kaWai ya san kudurin da ke ranta, kafin ta ce


"Yawwa Iftee na shi sa bani da tamkar ki"


"Ni ma haka Aunty shi sa ma kika ga na fi bin umarninki fiye da na Abie na"


Wani daWi ne yasa Auntyn sanya hannu ta rungume Iftihal Win suna dariya a tare.


Bayan sun Wan tattauna Aunty ta shiga koyar da Iftihal Win tafiya, da kwarkwasa da dai abubuwa duk da Iftihal Win bata san manufar hakan ba amma dai tana jin daWi a ranta ganin mahaifiyarta na koya mata abubuwa da kan ta.




_Momma_


Misalin ?arfe biyar na yammacin ranar laraba, zaune take akan sallayarta tana karatun qurani mai girma tun da ta yi sallar la'asar take karatun, bayan ta gama ta rufe qur'anin tare da Waga hannunta sama tana ta addu'a wanda ba a jin me take cewa sai dai hawaye na ta kwaranya daga idanunta har ta kammala ta shafa.Qur'anin ta Wauka ta mayar dashi ma'ajjinsa sannan ta linke hijabin da sallayar ta ajiyesu, kan gadonta ta koma ta kwanta idanunta a sama har lokacin hawaye na kwaranyowa a idanun nata, ita kaWai ta san me take ji a zuciyarta game da abin da take tunawa Allah ne kuma kaWai ya san damuwarta domin duk duniya babu wanda ta taSa faWawa damuwarta.Amma dai ta san kullum idan ta tuno shi tana jin damuwa a ranta kuma in ba kuka ta yi ba bata samun sassauci a zuciyarta, idan kuma ta rufe idanunta shi take gani lokacin da ya faWo daga jikinta, da kuma lokacin da aka gama gyarashi aka mi?o mata shi, Allah sarki idan kuma ta tuna lokacin da aka ce ya mutu aka sanyashi a kwali aka ce gida za a je ayi suturarsa sai ta ji zuciyarta ta yi rauni da yawa.Gashi yau tsawon shekaru goma sha shida kuma bata sake samun wani cikin ba bare ayi zancen sake haihuwa bata sani ba ko za ta haihu a gaba ko kuma shi ne kaWai rabonta.



"Ya Allah kai kaWai ne ka san damuwata Allah ka kawo min mafita, ya Allah ka bani wani rabon kafin na bar duniya, idan kuma shi kaWai ne rabona ya Allah ka...kafin ta ?arasa sai kuka ya ?wace mata.Haka dai tana nan tana tunani har dai Suhailat mai mata aiki ta faWa mata cewa Alhaji ya dawo haka ta wanke fuskarta ta gyara fes kamar ma ba ita ke cikin damuwa da yin kuka ba ta shafa powder da lipstick ta fito abinta sai tashin ?amshi take.


Tana zuwa kwa ta ga Abie tsaye yana jiranta dan ko upstairs Win ma ya kasa hawa


"Welcome back"Ta ce tana sakar masa murmushi tare da Waukan jakar office Win nasa.


"Ni na yi fushi" Ya ce yana juya mata baya.

Wani murmushi ne ya suSuce mata.

"Ai wanda ya yi fushi ba shi yake faWa ba, wanda aka yiwa fushin ne ke fahimtar haka"

"Koma dai menene ni bana kulaki"


"Ni ce fa" Ta faWa lokacin da ta zo inda ya juya Win.?ara juyawa Waya side Win ya yi.Ita ma komawa ta yi tare da ajiye jakar hannunta ta ce


"Ni ko? Afwan" Ta faWa tana haWe hannayenta wuri Waya alamar ro?o.

Da murmushi ya juyo suka fuskanci juna, sannan ya ce


"Ba ke ce ba kika ?yaleni ina ta jiranki, kuma kinsan ba zan iya haurawa sama ba matu?ar dai baki fito ba gashi na gaji ba zan iya zuwa Sangarenki ba"


"To ka yi ha?uri ka ji? Ina can ina Wan maka kwalliya ne"

"To me yasa baki yi min kafin dawo wa ta ba?"

"Afwan wani Wan abu ne ya ri?e ni har na shagala da hakan, amma ai ka san ina ji da kai"

"To shikenan na huce, ai ni na ma fi ji da ke"


"Godiya nake"Ta ce tare da Waukan jakar ya ri?o ?ugunta suka haura sama abinsu suna zantukan soyayya.





_JIGAWA STATE_

_GAGARAWA L.G_


Tafe ta ke a gefen titi sai sosa kan ta take tana dariya ita kaWai, sanye take da kaya wanda suka yi wani datti kan ta babu Wankwali gashin kan nata mai tsawo da yalwa ya bazo har gadon bayanta, ga ?ura da datti a jikin gashi da suk canja masa kama daga ba?i zuwa wani ja, kyakkyawar mace ce duk da yanayin jikinta ya nuna baya samu kulawa kasancewarta a cikin hali na hauka.


?arasowa ta yi wajen wani maina inda mai shayi da kuma mai tsire a gefe da ma masu sayar da abubuwa da dama a wurin, tsayawa ta yi tana bi tana mi?a hannu a bata, da alama abinci take bu?ata.


"Ke dalla kauce ki ba mutane waje sai kin je kin sakawa mutane wannan dattin jikin naki ko kim saka mana gashi kij kashe mana kasuwa"Cewar mai tsiren cikin zafin rai.Cikin sauri ta matsa dan har tsorata ta yi yadda ya zafice ta, tana tafiya tana waiwayen dan gani take biyota zai yi ya daketa, bata gani ba ta bige wa wata mai siyar da abinci kwanan miya ds yake ta tafi wurin wasu samari ta karSo kwanukan ta da kuWin, daga can ta hango mahaukaciyar ta mata Sarin jar miya ai kuwa da cikin sauri ta taho tana zuwa ta sanya hannu ta dam?o gashin mahaukaciyar ta juyo da ita suka fuskanci juna da yake ita ko da ta Sarar da miyar ma bata kawo aka ta yi wani abu ba da yake a halin rashin hankali.


"Wane Wan iskan ya ce ki Sarar min da miya?" Cikin tsoro mahaukaciyar ke kallonta tana tattakurewa, ai kuwa mai abincin nan ta Waga hannu ta Wauketa da wani mari, cikin gigicewa ta dafe kuncinta tare da ?o?arin ?wace kan ta daga gashinta da ta ri?e mata da hannu Wayan, nan dai mutane suka taru wasu na bata ha?uri wasu na cewa bata kyauta ba tunda bata da hankali da?er dai matar nan ta ?yale mahaukaciyar bayan wani mutum ya biyata kuWin miyar, sannan ya siyawa mahaukaciyar abinci a wurin wata aka zuba mata a leda dan sun ce ba za su bata a kwano ba.


KarSar abincin ta yi ta juya cikin sauri dan dama yunwa take ji tun jiya rabonta da abinci, ?ar?ashin wata bishiya ta koma can nesa da mutane ta zauna ta bule abincin nan taliya da miya ce amma ba ruwanta da cakuWawa haka ta shiga ci babu ?a??autawa wani sa'in ta Wakko wurin miya wani lokacin kuma ta Wakko inda babu miya, sai da ta cinye tas sannan ta kwanta a ?asan wurin a take bacci ya Wauketa.





Mmn afrah=?
?>?p?=??

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?



NA


MAMAN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


PAGE 1?? 9?? &2?? 0??


_Jigawa state Dutse gadawur_


Gidan Alhaji Sagiru sarkin ya?in Dutse, Alhaji sagiru ne zaune a bakin gado ya yi tagumi fa duka hannayensa, da alama dai ya yi nisa a cikin tunani sai dai shi kansa bai san takamaimai tunanin me yake ba.Kullum ya kan tsinci kansa a irin wannan halin idan har ya keSance kansa daga mutane yana ji ya rasa sukuni yana jin damuwa da tunani sun addabi zuciya da ?wa?walwarsa, amma kash sai dai baya taSa tantance tunanin me yake, sai dai ya gaji ya ha?ura da tunanin da ke addabarsa wani sa'ilin ma har sai ya zubar da ruwan hawaye sannan yake samun sau?i a ransa.

Hajiya Suwaida ce tafe cikin wani tsadadden lashi da aka mata Winkin buba sai zuba ?amshi take yi abinta, upstairs ta haura domin dubo mai gidan nata saboda ta ga shiru bai sakko ba.A hankali ta tura ?ofar Wakin da ta san za ta sameshi, ta maida ?ofar ta rufe amma har ta ?araso cikin Wakin da alama ma bai san ta shigo ba, inda yake kallo ta kalla sai ta ga idanunsa na kan wani ?aton hotonsa da ke manne jikin bango, hoton an Waukesa ne a ranar da aka naWashi sarkin ya?in garin Dutse yanzu kusan shekaru ashirin kenan.Sanye yake da kufta da aka yiwa aikin irin na sarauta sai alkyabba da da aka Wora akan kayan yana ri?e da sanda irin ta sarauta, ya kafe hoton da ido ga kuma idanun nasa sun masa jajawur.Yatsina fuska ta yi tare da taSe baki, dan ta san zancen gizo baya wuce na ?o?i shi kullum yana tunani kuma in ka tambayeshi sai yace shi kansa bai san danuwarsa ba hasalima sai yace bai san me yake tunawa ba ita har gajiya take da tambayarsa.


Bakin gadon ta ?arasa ta zauna, a kusa dashi amma har lokacin bai san tana wurin ba, hannu ta sanya ta dafa kafaWarsa, shiru bao san tana yi ba har sai da ta Wan jijjiga kafaWar tasa sannan ya juyo a Wan firgice.

"Hajiya" Ya kirata da Wan ruWewa a muryarsa saboda ya Wan razana da ta taSashi sanadin nisan da ya yi a cikin tunani.


"Na'am Alhajina, tunanin nan ne da har yanzu kake yi haba sarkin ya?i mai takobin zinare kaifin takobinka zai sa kowa ya watse" Ta ce tana wani murmushi a fili a ranta kuma tana ayyana cewa ?aryarka dubu ka tuno abin da kake son tunowa wannan Soyayyen sirri ya rufu har gaba da abada babu mai tunowa bare har ya fallasa.

Murmushi ne ya kuSuce masa na kirarin da ta masa, duk da bai wani dawo daidai ba daga halin da ya shiga ba, dan har wani sarawa ya ji kansa na masa sannan yace


"Wallahi Hajiya ni kaina inason na daina tunanin nan amma bansan lokacin da yake zuwa min ba saidai in tsinci kainana ciki dumu-dumu"Ya faWa yana dafe goshinsanda hannu.


"Ka yi ha?uri za ka daina ai da kaWan-kaWan zai barka tunda yanzu ba kamar da babya ragu"


"Ke kike gani ya ragu amma ni nasan bai ragubba saboda kullum sai na yi babu adadi, ni abin da ke damuna bai wuce ba rashin rashin sanin takamai man abin da nake tunawa ba sai dai fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login