Showing 24001 words to 27000 words out of 77516 words

Chapter 9 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

ya rasu?"


"Allah sarki! Addu'ar da nake yiwa Babana ba ta bari na masa kuka, sai dai kawai idan na tuna da Yaya na ina jin a jikina yana can cikin damuwa kamar yadda nake jin damuwar rashin sa"


"Dama kina da Yaya amma baki taSa bani labarinsa ba? To yana ina?"


"Ya Hizbullah ba iyayen mu Waya ba, ma?otanmu ne sai dai na sha?u da shi yadda bakya zato"


"Allah sarki ! Amma wata rana zai zo ki daina damuwa ki maida hankali muke karatun mu"


"To shikenan nagode" Ridallah ta ce tana goge hawayen nata, ta nunawa Anisa inda bata gane ba suka cigaba da yin karatunsu abin sha'awa dan basu da wata damuwa kuma ma da yake su ?an J.s 1 ne babu mai takura musu komai ma musu ake barw da aka san Ridallah akwai mahaifiyarta a makarantar ba a takura mata ga kuma an ga Malamai da Shugaban makarantar suna ji da ita saboda ?wazo da kuma girmama mutane.





_Aunty_


Gobe ne jirgin su Iftihal zai Waga zuwa ?asar Chaina ita da Abie za su je idan ya kaita akwai wani abu da zai gabatar sai ya dawo.Dan haka sai shirye-shirye ake tsakanin uwa da ?a, saboda tsabar dabbanci irin na Auntyn har kayan mata ta haWawa Iftihal Win domin ta gyara kan ta na kasa gane Aunty wace irin uwa ce da ta zama mabuWin lalacewar ?arta da hannunta saboda aon abin duniya. Ita kuma Iftihal saboda Auntyn na nuna mata wannan ita ce hanya mai Sullewa hakan yasa take ganin kamar daidai ne ga kuma uwa uba yarinta da ke damunta ga rashin ilimi hakan yasa ta kasa gane gaskiya kamar yadda mahaifiyarta ta kasa ganewa.


Dama tun anan tana bata kayan mata tasha domin Alhazan da ke nemanta su ke bata kuWaWe marar misali su kuwa da yake ?an akuyoyi ne haka suke more yarintarta da kuma kayan matan da ke ?ara musu armashin wajen yin saSon Allah, Allah ka tsaremu ka tsare mana zuri'a baki Waya amin.Komai ta sanya mata a jakarta sannan ta ?ara koya mata abubuwan da za take Wauke hankulan maza dan haka sai da ta shirya komai sannan kuma sun yi magana da Hajiya Suwaida akan Hajiya Wasila za ta Wora daga inda aka tsaya.


Washe gari haka su Aunty suka raka su Airport basu dawo ba har sai da suka ga tashin su, sosai Aunty ke cike da farinciki dan tana ganin wannan wani cigaba ne da ya shigo rayuwarsu tabbas tana ganin nasara yanzu a duk abubuwan da ta sanya a gaba bata ganin duhu saidai haske!.



Sun sauka a Chaina lafiya, a inda Alhaji Sani da da Hajiya Wasila suka je taryensu Airport Win, sun yi murnar ganinsu saboda sun ga yarinya kyakkyawa duk da ita Hajiya Wasila haihuwarta biyu amma sun rasu sai ?ar mijinta da take a hannunta ita ma kuma ba wai tana mata ri?o bane na tsakani da Allah, ita ma ta maida yarinyar jarinta ba tare da sanin uban ba.Sun ?araso gidan a inda aka nunawaSun Wakkosu sosai Amal ke murna ganin ta samu ?awa sai janta take da hira da yake motoci biyu suka je da su Waya mai gidan ne a baya direba yana jan sa, sai Abie ya shiga baya, Wayar motar kuma Amal ce a gaba sai Hajiya Wasila a baya ita da Iftihal ta kwantar da Iftihal Win a gefen kafaWarta murna fal ran Hajiya Wasila da ta ga Iftihal Win ganin tsantsar kyau kamar ita ta yi kan ta ko ina a cike hakan yasa take hango Winbin nasara a tafiyar tasu dan ta lura tabbas yarinyar za ta kawo haske sosai sama da hasken da ta samu a tafiyarta da Amal tun da tana ga manyan mutane sun fi son ?ananun yara a Barker bariki hakan ya kan sanya su fitar da kuWaWe dan biyan bu?atarsu.



Iftihal sai ?arewa ko ina kallo take tana mamakin yadda kowa yake sabgar gabansa ba tare da ya damu da kowa baDuk da cewa ba wannan ne karonta na farko ba zuwa China amma lokacin da ta taSa zuwa tana ?atama sosai suka zo, shi yasa bata iya tuno komai game da ?asar dan ko umra ma da suka taSa zuwa yanzu ba z a ta ce ga yadda saudiyya take ba shi yasa yanzun ma take ganinta a China kamar a cikin mafarki.Ta shagaltu da ganin garin sosai har dai suka ?araso gidan Alhaji Sani Habu ?ayataccen gida ne dan haka irin tsarin ginin ya burgeta, tun tsayuwar motocin mai gadin yana buWe get Win ta shiga ?arewa gidan kallo dan lokacin da ta taSa zuwa China a Hotel suka sauka kuma ko ma a nan gidan suka sauka to babu abin da za ta iya tunawa duk da yanzun ma ba wani girma gareta na azo a gani ba amma dai tana jin kan ta kamar yadda kowacce mace ke jin kan ta.


Part Win da aka sauki Abie da ban ita kuma Amal ta kai ta wani Wakin da ke Wauke da komai na bu?ata, bayan ta Wana watsa ruwa ta shirya Amal da ke zaune kan gado tana ta danna waya ta kalleta ta ce


"Masha Allah rigar nan da kika sanya ta matu?ar miki kyau kamar dama dan ke aka ?erata"

Tsayawa Iftihal Win ta yi, tana bin Amal da kallo kafin daga bisani ta Wan yatsina fuska cikin halin ko in kula ta ce


"Thanks"

Murmushi Amal ta yi dan ita har ran ta take jin ?aunar Iftihal dan haka bata ga laifinta ba.


"Ya gajiyarki"

"Bani da gajiya"

"Haka ake so"

Wayar Amal ce ta ahiga ruri tana dubawa ta ga Mummy, Wauka ta yi.


"Ku fito aci abinci" Ta tsinkayi muryar Hajiya Wasila.


"To Mummy gamu nan fitowa" Tana gama faWin hakan Mummyn ta katse wayar kallonta ta maida kan Iftihal da ke gyara ribbon Win kan ta ta ce

"Mummy ta ce mu je mu ci abinci"

"Okay" Ta ce tare da mi?ewa tsaye tana Waura Wankwalin doguwar rigar a kan ta, ta kama hanyar ?ofa Amal ta bi bayanta suka fito. A dinnig area suka samu gabaWaya mutanen gidan har da Abie kowacce kujera ta ja ta zauna kowa ya zuba abin da yake so Mummyn kuma ta zubawa su Abie itama ta zuba nata aka shiga cin abincin, bayan sun kammala Abie da Daddy Alhaji Sani suka fita domin su Wan zagaya gari sai murna suke domin sun Wan kwana biyu basu haWu ba.Suna fita Mummy ta kira su Iftihal Win falonta ta shiga kora musu bayani kamar haka.


"Amal ga ?awa nan kuma ?ar uwa inaso ku zama tamkar abu Waya, bana so wani abi marar daWi ya shiga tsakaninku dan sai kun haWe kan ku sannan komai zai tafi kamar yadda nakeso na tsara" Cewar Mummy tana bin dukkanninsu da kallo.


"To Mummy insha Allah babu wata matsala da za a samu dan ni tun da na ganta na ji ta shiga raina sosai" Amal ta ce tana murmushi.

"Yawwa Amal haka nake son ji"Mummy ta ce tana maida hankalinta kan Iftihal da babu alamun za ta ce wani abu ta lura yarinyar ?ar rainin wayo ce kuma da ganin idonta ta wanke a bariki dan kar take kallon mutane.


"Babu abin da zai haWamu"Iftihal ta ce tana maida hankalinta kan wayarta.Shiru ne ya Wan biyo baya Mummy kuwa a ranta tana cewa

"Yarinya za ki shigo hannu ne, dole na moreki tun da a hannu na za ki zauna dole na samu kuWaWe ta dalilinki.


"Mummy ina son na Wan huta" Amal ta ce cikin girmamawa, dan dama Amal yarinya ce mai biyayya duk da yanzu Mummy ta yi nasara wajen kassara mata rayuwa ba tare da sanin mahaifinta ba amma dai ha yanzu tana girmama na gaba da ita.


"To Amal ku je maza ku huta "Mummy ta ce tana murmushin ya?e, haka suka tashi suka juya suka bar falon Mummy na bin su da ido tana girgiza kai tare da yin ?wafa.




Sati guda Abie ya yi ya dawo Niger???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i'a dan sai da aka gamawa Iftihal komai da komai na makaranta sannan ya taho dan har lesson teacher aka Waukar mata dan yake koya mata karatu a gida saboda duk babu abin da ta iya saboda rashin halartar makaranta da ba ta yi. A makarantar da aka sanyata ma ta su Amal da ?er suka yarda suka sanyata a J.s 1 shima dan su Abie sun Wan musu magiya akan za su Waukar mata da wanda zai ke koya mata a gida dan da suka mata interview duk ba ta ci ba, gashi kuma duk ta fi ?an sauran ajijiwan bayan girma da yake tana da girman jiki doke dai haka aka sanyata a J.s 1 Win.


Tun da Abie ya tafi shi kuma Daddyn Amal ya koma wurin aiki dan dama shi baya dawo wa daga office sai magrib in ya fita tun safe, hakan ne ke baiwa Mummy damar cin karenta babu babbaka.Dan haka yanzu ma ta cigaba da nuna musu hanya marar Sullewa sai yaran suka Wora daga inda suka tsaya dan dama kowaccen su ta tsufa a harka yaran ?anana da su amma an Sata musu rayuwa, sosai suke samo kuWaWe wanda Mummy ke haWasu da manyan mutane suke she?e ayarsu, idan suka basu kuWi sai ta Wauki kasonta ta basu nasu sauran kuma ta aikowa Aunty su raba da ita da ?awarta Hajiya Suwaida sosai Auntyn ke siyan kadarori da kuWaWen tana jin daWin irin yadda harkar ke tafiya dan koyaushe idan suka yi waya da Iftihal sai tana jaddada mata akan ta maida hankali wajen janye ra'ayoyin abokan tarayyarta dan dama batun karatu ma ba ta shi suke ba duniya ce kawai a gaban su.Shi kwa Daddy bai san wainar da suke toyawa ba bare kuma Abie da ke can hankalinsa kwance yana ganin ?arsa tana can tana karatu da yace ko hutu aka yi ba za ta zo ba sai dai su je su gan ta dan baya so ta zo Aunty ta tsiro da wani abun da ban.

Mummy hatta mai lesson Win da aka Waukarwa Iftihal ta ja masa kunne akan kar ya kuskura ya faWawa Daddy cewar ba a karatun sai take bashi kuWi ta toshe bakin, dan Aunty ta ce ko mai koya musu karatun addini ma da ake koyawa a ma?ota Daddy yace suna zuwa dan kamar islamiya ce wata mata take koya musu karatu amma haka suka hana yaran zuwa, ni kwa na ce Allah wadaran naka ya lalace.






d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?



Page 29-30


Haka rayuwar Iftihal da Amal ta cigaba da kasancewa cikin ?azantacciyar rayuwa kullum idanunsu na buWewa ashe mai makarantar da aka sanya Iftihal Win ma inda acan aka sanya Amal ita ma dai da ba zuwa take ba ba a ce makarantar su ba shi ma Wan hannu ne dan haka suna lasa masa zuma a baki hakan yasa ya rufi bakinsa bai taSa sanar da Daddy cewa basa zuwa makaranta ba sai dai akwai ranar tonon asiri.


*Bayan shekaru uku.*

Iftihal girma ya ?aru kai ya ?ara fashewa idanu sun ?ara buWewa, ta ?ara zama babbar yarinya kuWi ya zauna, dan yanzu hatta motar da suke yawo a ciki wacce Daddy ya siya musu sun canja ta, amma Daddy kamar ma bai sani ba dan yanzu da Mummy ta sanar da Aunty yana neman ya harbo jirginsu sai suka sanya aka rufe masa baki ruf daga shi har Abie Win dan haka ynzu babu wani Soye-Soye dan babu wani abu da ya isa ya yi, iya shekarun nan da ta yi Abie bai ?ara ziyartar ta ba sai dai Aunty ta zo ita ma dan ta kawo musu kayan mata na gyara dan hatta zuwan ma Abie ri?e masa ?afa aka yi.Momma ce dai ke ta addu'a domin tana lura da komai da yake faruwa sai dai bata tantance me ke faruwa a Chainan ba, amma dai rashin gaskiya ya bayyana a tare da Aunty da kuma irin ma?udan kuWaWen da take fantamawa da su, har mota gareta amma gamin Abie ma bai kawo komai ita ma ta ja nata bakin ta yi shiru dan akwai lokacin da ta ce za ta bi Auntyn China domin su gano Iftihal Win amma Auntyn ta mata gori akan cewa ba ?arta ba ce ta bari idan ta haifi Wiyarta ta je amma ba Iftihal ba hakan yasa Momma ba ta ?ara cewa za ta bita su kai wa Iftihal Win ziyara ba.



Sanye take da wasu fararen kaya riga da wando wandon ya matu?ar kama mata jiki, sai dogon takalmi mai tsini, babu Wankwali a kan ta sai dai gashin nata ya sha gyara sai she?i yake jelar gashin na reto a gadon bayanta.Idan ka kalleta ba zaka taSa zaton ta haWa iri da Hausawa ba bare kuma ka yi tunanin tana Waya daga cikin musulmai.A dai dai ?ofar da za ta shigar da ita ?ayataccen Restuarant Win ta samu wajen da aka tanada dan yin parking Win motoci ta faka motarta kiWa sai tashi yake tamkar dai motar za ta taka rawa saboda yadda ?aran bugun kiWan ke Wawainiya da motar.


A hankali ta buWe ?ofar motar cikin yanga da aji tana wani yatsina fuska, bayan ta sanya glases Winta ta kashe motar ta Wakko ?aramar jakarta, ?afafunta ta sanyo su ?asa ta fito tana Wan bin wajen da kallo kafin ta maida ?ofar ta sanya makulli ta kulle motar.Jakarta ta rataya kafin ta fara takun ta cikin izza da jan hankali, taku Waya biyu ta yi wayarta ta shiga ruri tana neman agaji har kiran ya katse bata ma fito da wayar daga jakar ba, sai a karo na biyu da kiran ya sake shigowa ta fiddo wayar sunan Alhajin da Autynta ta turo mata no sa ta gani, daga Nigeri'a yake ya zo ganin likita China shi ne suka yi magana da Autynta akan zai je wurin Iftihal Win su haWu, sunan Restuarant Win ya tura mata tare da mata kwatance ashe ma ta san wurin shi ne za su haWu a nan kafin su gama daidaitawa su wuce Hotel.

Bayan ta Waga ya faWa mata Sangaren da za ta sameshi, wayar kawai ta kashe ba tare da ta bashi amsa ba, ta nufi ?ofar domin shiga wurin domin ba ?aramin wuri bane.





" Akwai ?ofa daga damanki ki shigo zaki hangoni zaune wurin bishiya"Ta tsinkayi muryar Alhajin da ya ?ara kiranta waya.Wani haushi da takaici ne ya kama ta wato ma ba cin abincin zai yi ba yana can ciki da yake wurin daga can ciki sai aka ware wurin hutawa haka dai da ?an shuke-shuke a wurin, wato ma ya Wauketa wata bagidajiya irin bata san wurin ba har wani kwatance yake mata, ?wafa kawai ta yi a ranta ta kashe wayar ba tare da ta bashi amsa ba, kai tsaye ta turo ?ofar gilashin ta shiga wurin mutane ne gasu nan birjik suna cin abincin wasu kuma yanzu ake kawo musu abincin kowa dai yana sabgar gabansa.

Cikin takunta ta shigo wurin direct wurin wani farar fata ta nufa ta mi?a masa kuWi ya Wauki wata takarda ya yi signing a jiki ya mi?a mata tana karSa ta juya ta buWe ?ofar nan ta shige.

Zaune suke akan kukeru a can ?asan wata bishiya hira suke taSawa jefi-jefi dan kwata-kwata Hizbullah ba ya son yawan magana, Abulkairi ne ke masa hiran shi kuma iyakarsa "Eh, a'a, hakane"


"Wai Hizbullah kai wane irin mutum ne dan Allah, ya kamata kake sakewa da ni ko da ba za kake sakewa da wani ba, saboda ni abokin ka ne amma kullum da ka saurareni mu yi magana ka gwammace ka rin?a tunani?"


"Ba haka bane, dama can ni ban fiye son yin magana sai in dai da Ridallah ne, ya kamata ace ka fahimci bani da yawan magana a iya zaman da mu ka yi na shekaru"


"Hakane ni ma na fahimci hakan amma dai a ?alla kake magana akan shiru dan shiru na haifar da illah ga lafiyar Wan adam"

"To zan ?o?arta in ke yin hakan amma abin da ya ?ara sanyani na ?ara zama shiru-shiru tin hutun da na je gida na ?ara tabbatar da cewa Ridallah ta Sata babu labarinsu tun daga nan na ?ara jin bana jin daWin komai wallahi"


"Maganarka hakane ka ga ko lokacin da ka je Kano ka kai min ziyara lokacin da mu ka je hutun na ga ka rame akan zuwanmu, kuma ni ma da na je HaWejia na kai maka ziyarar na ji Umma na cewa nake maka faWa ka canja hali daha shiru-shirun nan kake sakewa a jama'a"


"Ai ita Umma ko yaushe laifina take gani, tana tunanin kamar da gangan nake sanya kaina a damuwa bata san ba abin daga zuciyata ya...

Shirun da Abulkairi ya ji yasa ya Wago kai yana kallon Hizbullah domin ya ga abin da ya katse masa maganar ya kasa ?arasawa, ai kuwa yana Wagowa ya yi tozali da Hizbullah ya mi?e tsaye daga zaunen da yake ya maida hankali ga kallon wani waje bakinsa a buWe.Hizbullah kwa hangota da ya yi shi ne abin da ya dakatar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login