Showing 66001 words to 69000 words out of 77516 words

Chapter 23 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

Hauwa.


"Ki nemo musu Wansu da kika Satar amma ni nawa iyayen suna raye, kuma ko Baba Habiba da Ridallah shedar hakan ne" Ya faWa yana nuna Baba Habiba da gyaWa kai alamar gaskata maganarsa da Rida itama dai kai ta kaWa na nuna babu shakku ko kuskure cikin abin da ya faWa.


"WaWancan ba iyayenka bane iyayen ri?onka ne wanda su ma basu san da cewar kai ba Wan cikinsu bane sai dai ni ce zan tabbatar da abin da zai sa su ma su bayyana hakan dan ina faWar wani abu tabbas wacce kake ikirarin cewa mahaifiyarka ce za ta tuna hakan kuma ta gaskata" Ta faWa tana sunkuyar da kai ?asa dan ita kaWai ta san yawan ruWanin da zuciyarta ke ciki a yau ba bayyanar Hizbu da tonon asirinta akan Iftihal ba hatta tozali da ta yi da Ru?ayya wani babban al'amari ne ta tattare da ita da kuma ?awarta Hajiya Suwaida da son samu ne ma ace a yanzu tana waya da Hajiya Suwaida ta sanar mata cewa kishiyarta dai Hajiya Ru?ayya da aka aka yiwa asirin hauka da kuma asirin mantau tana nan a raye tsawon shekarun nan sannan ta haife cikin jikinta har ?an biyu ma ta haifa, gata nan da hankalinta abin takaici ma wai ashe Wiyarta ce Iftihal ta raina da ace sun san Wiyar waye da tun tana jaririya sun mur?usheta ta mutu amma sai gashi sun ri?eta duk da sun gurSata rayuwarta amma dai hakan bai yi wani alfanu ba tun da dai yanzu ga su a tare da mahaifiyarsu.


"Babu wani abu da za ki faWa dan ni nasan iyaye na suna can a Jihar Jigawa kuma ko shaidar hakan ake bu?ata na san su masu zuwa ne har nan ba tare da fargaba ba tun da sun san ni jininsu ne"



"Za ka tabbatar da gaskiya ta ne a lokacin da aka yi gwajin jini aka tabbatar maka da waye mahaifinka saboda...



"Ya isa" Sakarya kawai mahaukaciya da bakya tsoron Allah bakya jin shayin mutane kuma bakya jin kunyar tarin mutanen wurin nan a kan furucin da kike yi, kin Wakko labarin tiryan-tiryan daga farkon yadda kika kitsa makircinki ko kuma sai na saSa miki" Baban Hajiya Hauwa ya faWa cikin zafin rai dan magaganun da take ?ona masa rai suke sake yi.


"Ka yi ha?uri Baba in san samu ne a ce su waWancan iyayen Hizbu suna nan wurin zan bada labarin ta hakane za a samu bakin zaren, ba ma su kaWai ba inaso Alhaji ya kira mijin ?awata Suwaida dan sanadin ?awancena da ita sun ?ulla ala?ar abota, yana da numbersa inaso ya sanar da shi ya bayyana a gidansa gobe domin wani muhimmin abu dan yanzu dare ya yi babu wanda zai zo sai ko gobe, a gaban kowa zan feWe biri har wutsiyarsa" Ta faWa kanta a ?asa tun da dole dai ta bayyana komai tun da asiri ya gama tonuwa babu wani sauran dibara da ta rage dole a mi?a wuya."Babu wanda zai yarda da ke saboda kafin goben kin gama shirya wani makircin to ta Allah ba taki ba" Babanta ya faWa yana harararta tamkar idanunsa za su faWo ?asa.


"Ka yi ha?uri ka ?yaleta a sanar da musu su halarci nan Win zuwa gobe tun da har Allah ya bayyana gaskiya babu wani abu da za ta shirya domin komai Allah ya warwareshi kuma dama Allah ba ya barin zalunci sai dai yana baiwa Wan adam dama ne amma komai daren daWewa asiri zai tunu kuma duk nisan jifa ?asa zai faWo" Malam Idi ya faWa yana kallon Baban Hajiya Hauwa dan ya ga gabaWaya ya harzu?a.

Ru?ayya kwa sai zubda hawaye take tana ri?e da hannun yaranta, jin abin da Hajiya Hauwa ta faWa cewar ?awar kishiyarta ce ashe dai ?arta a hannun matar nan marar imani ta tashi dan ita bata san Hajiya Hauwar ba ce ta san ta a baya a wurin kishiyata in taje amma a nan Win bata shaidata ba, kuma ta san cewa akwai wani abu tun da ta ji har ta ce mijinta ya zo gidan nan za ta bayyana wani abu kai duniya ba matabbata ba.


"To shikenan hakan za a yi Alhaji ka kirashi ka sanar masa ya zo garin nan" Baban Hajiya Hauwa ya faWa yana kallon Abie.

"To shikenan" Abie ya faWa cikin sanyin murya dan ji yake kamar ya yi ta rusa kuka ko ya samu sassauci a zuciyarsa shi kaWai ya san abin da yake ji a cikin ransa, wai matarsa ce da shirya abubuwan rashin tsoron Allah haka.


"Hizbu ka kira Ummarka ka sanar mata zuwanka Nigeri'a sannan ka faWa mata labarina da ka samu da Ridallah ne ya kawo ka Nigeri'a da taimakon Baban wacce ka ce mata ka gani a China mai kama da Ridallah, sai ka bani wayar mu yi magana zan sanar mata da kaina su taho gobe zuwa Abuja domin su sanya hannu a matsayin dangina sai mu wuce gida tare hakane kaWai zai sanya su taho ba tare da fargaba ba amma da ciwo da kuma damuwa a ce ka faWa musu su zo domin jin cewar kai ba Wansu bane duk da na san maganar ba gaskiya ba ce duk kuwa akwai kamanni da kuma wasu abubuwa da suke ?o?arin bayyana cewa hakan akwai alamar tambaya amma ni ban yarda da hakan ba" Baba Habiba ta faWa tana kamo hannun Hizbu dan ta ga yanayin da yake ciki na tsananin Sacin rai, duk d cewar itama damuwar da zuciyarta ke ciki ba ?arami bane na bayyanar mahaifiyar Ridallah dan Ridallah ce kaWai farincikinta duk da ta ji daWin bayyanar Ru?ayyar amma dai hakan da damuwa ace ana shirin rabata da yarinyar da ta raina tun daga zanin goyo.


"To shikenan Baba hakan za a yi bari na kirata" Ya faWa idanunsa na cikowa da hawaye dan wannan wani babban abu ne da ya kutso kai cikin rayuwarsa wanda bai taSa kawo hakan ko kuma tunani ba ko a mafarki, shi ba komai ke Waga masa hankali ba illa halin da iyayensa za su shiga idan suka ji abin da ke faruwa a gefe Waya kuma zuciyarsa ta masa rauni tana bijiro masa da tsananin tausayin Momma da ke ta faman zubda hawaye tabbas da ciwo a rabaka da Wanka daka haifa ko Wuminsa baka gama ji ba, Wan jariri mai kwana Waya tak! Amma yana addu'a da kuma fatan Allah ya bayyana gaskiya ya fito mata da nata Wan shi ma ya barshi da nasa iyayen dan baya son hakan ya zama mafarin shigarsu damuwa.



A take Abie ya Wakko waya ransa na suya yana jin kamar ya make Aunty ko ma ya yi ball da ita dan gabaWaya ita ce ummul aba'isin komai. Hajiya Suwaida ido wi?i-wi?i lokacin da kira ya shigo wayar mai gidan nata, shi kuma ko aka bai kawo da ya Wauki kiran wayar ba ma saboda tashin hankalin da yake ciki shi da mahaifan Ru?ayya da ?aninta Hafiz na jin labarin da mai gadi ya gama faWa musu.Har kiran ya tsinke bai Waga ba, Abie ya ?ara kiranshi a karo na biyu har ta kusa katsewa sai Abban Hafiz Win ya ce masa kiran wayarsa mana haka ya fiddo da wayar daga cikin aljihunsa ganin Alhaji Hamza ya Waga duk da yana cikin tashin hankali.


"Barka da wannan lokaci" Abie ya faWa cikin sanyin murya.

"Barka dai" Alhaji Sagiru ya faWa a ta?aice dan ganin sunan Alhaji Hamza a kan secreen Win wayarsa hakan ya sanya ransa ?ara Saci duk da ya san Alhaji Hamza mutumin kirki ne amm ganun sunansa bai hanashi tuna sanadin ala?arsu ba wato Hajiya Hauwa ta sanadiyyarta suka san juna, kuma Hajiya Hauwa kwa ?awar Hajiya Suwaida ce matar da ya ji ya tsaneta sama da kowa da komai a duniya, banda rashin imani wai bayan raba matar da hankalinta da gidan mijinta tana Wauke da tsohon ciki ashe har da mantau ta masa ta yiwa matar da kuma dangin matar tasa lallai rashin imani da tsoron Allah na wasu matan da yawa yake.


"Dama wata magana ce mai tarin muhimmanci ta sanya na kiraka, inaso ka nutsu ka buWe kunnuwanka wato inaso ka sani matarka Hajiya Ru?ayya...

"Ka samu labarinta ne, tana ina ne dan Allah kar ka tsokane ni domin jinina zai iya hawa zuciyata ta buga idan wasa kake min" Alhaji Sagiru ya katseshi cikin za?uwa hankali tashe da sauraron amsar da za a bashi.Ammi Hafiz da kuma Abbah sai mai gadi, su duka cikin za?uwa suka matso wurin Alhaji Sagiru kowa yana nuna farinciki a fuskarsa jin wani lamarin Ubangiji.Hajiya Suwaida kwa mutuwar tsaye ta yi tana jin wani tashin hankali da ya baibaye mata zuciya jin wai ana maganar Ru?ayya wato dai tana raye?Wato daga karyewar asirin har mutane sun fara maganarta taSWi lallai akwai ?ura!


"Ka kwantar da hankalinka tana nan a raye kuma ga ta a gidana yanzu dan haka inaso ka zo da iyalinka da familyn Ru?ayya gobe idan muna raye akwai abin da nake so ka gani da idanunka"Cewar Abie.


"Alhamdulullah!!! Lallai Allah ba azzalimin bawa bane Allah maji ro?on bayinsa, a gobe kwa zan kamo hanyar Abuja yanzu ma dan dare ya yi, dan Allah ka gaishe min da ita " Alhaji Sagiru ya faWa yana washe ha?wara dan ya ma manta cewa a gaban sirikai yake.


Wayar kawai ya cire daga kunne bai ma yiwa Abie sallama ba bare kuma ya kashe wayar labari kawai ya shiga baiwa su Abban Hafiz cikin farinciki kowa sai murna yake jin daddaWan labarin nan na bayyanar Ru?ayya tun da tana lafiya dai an kuma ganta sauran bayanin da ya danganci cikin jikinta sai ji daga naya idan sun je can Abujar.Jikin Hajiya Suwaida sai karkarwa yake Allah -Allah take ta koma sashenta ta cire kayan fitsarin nan ta wanke jikinta ta kira Hajiya Hauwa ta faWa mata tashin hankalin da take ciki, sannan ta tahumeta dalilin da yasa bata kirata ta faWa mata cewa Ru?ayya tana gidansu ba.

Alhaji Sagiru ya sallami mai gadi a kan cewa ya koma bakin aikinsa sannan idan Allah ya sanya ya samu nutsuwa zai masa kyauta mai tsoka, haka mai gadin ya rin?a janyowa Alhajin addu'a da godiya sannan ya koma bakin get.Sun yanke shawarar gobe ana fitowa daga masallacin asuba za su kama hanyar Abuja, haka su Abba suka yiwa Alhaji Sagiru sallama suka tafi ko kallon Hajiya Suwaida da ke musu a sauka lafiya ba su yi ba in banda rashin ta ido har tana da bakin magana duk da ma dai tana maganar ne cikin Wari-Wari.Suna tafiya Alhaji Sagiru ya kalleta a wula?ance ya ce.


"Gobe da an fito daga masallacin asuba in sameki a harabar gidan nan, kuma ko da wasa kar ki sake ki tunkari sashena"Yana kaiwa nan ya juya ya barta a wurin.Wani kukane ya so ?wace mata amma sai ?ai?ayin da fitsarin jikinta ke mata yasa ta kasa yin kuka ta nufi hanyar sashenta dan ita zuwa yanzu ma ta sadda?ar da faruwar ko ma meye saboda daman ta san tun da asiri ya tonu to fa lallai duk abin da ka shuka shi zaka girba.


A can Abuja kwa Abie na kashe wayarsa jin Alhaji Sagiru na baiwa wasu labarin samun matarsa duk da bai san su wa yake faWawa ba, sai kuma Hizbu ya Waga wayarsa ya kira wayar Umma Sadiya bayan ta Wauka suka gaisa lokacin suma zaune da Babansa yana cin abinci, da layinsa na Nigeri'a ya kirata kuma a China ma yana amfani da shi, nan ya sanar mata suna Nigeri'a nan ya shiga bata labarin komai amma bai sanar mata da cewa an ce shi ba Wansu bane kamar yadda Baba Habiba ta bashi umarni hakan ya yi, nan Hizbu ya baiwa Baba Habiba wayar suka yi magana da Umma sadiya ta faWa mata komai.Cikin farinciki ta cire wayar daga kunnenta take faWawa Baban Hizbu cewa an samu su Baba Habiba duk da cewa yana jin abin da take cewa, nan ya karSi wayar suka shiga magana da Hizbu ya faWa masa komai har da son ganinsu gobe a Abuja da ake nan Baban ya shaida musu cewa insha Allah gobe za su kamo hanya da asubar fari, nan Hizbu ya faWawa Baban cewa zai yiwa mai shagon da ya saba yiwa transper ya je can zau tura masa kuWi ya karSa su yi kuWin mota.Godiya ya masa suka yi sallama.Hizbullah yana jin babu daWi a ransa domin abin da za su zo su ji.

Haka dai Abie ya sanya aka gabatar da abubuwan ci da na sha ga ba?in nasu, duk da cewa wasu daga cikinsu basu ci ba saboda Sacin rai wasu kuma saboda fargaba.

Hajiya Suwaida haka ta yi ta kiran wayar Hajiya Hauwa da ta Hajiya Wasila amma ta HajiyaWasila a kashe ta Hajiya Hauwa kwa tana shiga amma ba a Wauka haka ta kwana bata rintsa ba asubar fari ta zunduma wani uban hijab kamar wata ta kirki ta fito ta tsaya a wajen mota lokacin Alhajin yana masallaci ma.Dan shi kwana ya yi yana sallah tare da godewa Allah da ya bayyana masa matarsa abar son sa, sai ?arfe huWu ya yi wanka ya shirya ana kiran sallah ya fito ya nufi masallaci.A Sangaren su Abban Hafiz ma haka suja kwana basu yi bacci ba suna salloli domin nuna godiyarsu ga Allah asuba na yi suka shirya suka nufi masallaci suna fitowa suka dawo gida Ammi ta gama suka shiga mota Ammi da Abba a gaba Hafiz da direba a gaba, haka suka biya suka haWu da su Alhaji sagiru a tasu motar direba a gaba sa Alhajin sai Hajiya Suwaida a gaba haka suka Wauki hanyar Abuja da duku-duku.

Umma Sadiya ma da Baba haka suka nufi tashar mota suka hau motar Kano daga can suka shiga motar Abuja...



Mu haWu a can=??=??=??



NEXT PAGE=???=???=???


MMN AFRAH>?p?=?
?=??


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page 6?? 8?? &6?? 9??


A can gidan Abie ma haka kowa ya kwana da sa?ar zuci da yake d kuma fargaba na abin da zai wakana goben, mazan gabaWaya an kai su Sangaren da ake saukar ba?i Daddy kuma a Sangaren Abie aka bashi wani Waki a ?asa, matan kuwa a nan falon Abie na ?asa aka fito da manyan katifu dan Abie ya ce bai yarda a rarraba su sashe-sashe ba saboda matu?ar aka raba Win dole sai Aunty ta san yadda ta yi suka keSe da Mamarta ko kuma Mummy kuma ba a san mai za su kitsa ba. Hatta wayar Auntyn ma Abie ya karSeta saboda tsaro ba wai dan tsoro ba.


Momma ganin Hizbu ya bi su Malam sun tafi masaukinsu hakan yasa ta tafi nata Sangaren ba dan ranta ya so ba da son samu ne ta so a ce tare za su yi kwanan zaune da shi a ranar nan da ta ?ara sanyashi a idanunta bayan shekaru ashirin da Waya da suka wuce, rabon da ta sanyashi cikin idaniyarta tun ranar da yake da kwana Waya tak a duniya! Lallai da a ce mace ne ma gado Waya za ta kwana da ita rungume da ita domin jin Wuminta sosai a tare da ita irin Wumin da uwa ke ji a jikin ?a?anta da kuma irin Wumin da ?a?a ke jin a jikin iyayensu, irin Wumin da wanda bashi da uwa a raye da zai jr ya ji Wumin yake ganin hakan wani sabon abu ne idan ya ga wasu tare da mahafiyarsu.Amma ita tata ?addarar ga a yadda ta zo mata ta rasa shi a wancan lokacin da take matu?ar ?aunar kasancewa da shi wato lokacin da ya fito daha cikinta bayan tsawon wata tara da wasu kwananki yana rayuwa a cikin mahaifarta, hatta a lokacin da take da cikinsa ko motsi ya yi wani daWi ne ke rufeta hankakinta baya kwanciya har sai ta ji ya yi motsi, gani take kamar dai bata da rabon sanya gudan jininta a idanunta gani take tamkar dai zai mutu a cikin cikinta kafin ta haifesa gani take kamar dai za ta haifesa a mace ne ta yi bankwana da shi a binneshi, sai gashi ta haifeshi da rans har ta ri?eshi yana motsi tana jin duk duniya babu wata kyauta da wani Wan adam zai yiwa mutum samabda kyautar da Allah yake yiwa bayinsa na abubuwa dama ciki kwa har da azurtasu da yake da haihuwa tabbas ?apa rahamane, ?a?a sanyin idaniya ne amma kash!!! Sai aka rabata da Wan nata aka canja mata da wani Wa matacce haka ta rungumi Wan da ba nata ba a matsayin nata aka binneshi bayan ta san ba nata bane, amma duk duniya babu wanda ya san da hakan sai ita kanta bata sanar da kowa ba cewa an canja mata Wanta, ta bar sirrin a zuciyarta Allah kaWai ya san hakan amma ta san matu?ar tana numfashi wata rana za su haWu ko da kuwa a hanya ne kuma ta san in sha Allahu rabbi duk inda ta ga gudan jininta za ta shaidashi ba zai taSa Sace mata ba akwai abubuwa da dama wanda ta san suna tattare da Wan nata kuma za ta shaida Wanta ko da a cikin miliyoyin yara ne konda a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login