Showing 51001 words to 54000 words out of 77516 words

Chapter 18 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

kaWa miyar ba na ga haya?i na fitowa daga tukunyar da alama tafasa take?"


"Wallahi Baba ni ma bansan W???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an gidan waye ba, kuma samun yaron nan ne yasa ban kaWa miyar ba sabod yana ta kuka sai hankalina ya tashi k...


"Ke ni faWa min amsar tambayata kin bani amsa a dun?ule"


Cikin nutsuwa ta shiga baiwa Baba labarin abin da ya faru har zuwanta wajen samarin nan da shawarar da suka bata na kai yaron gidan mai unguwa.


"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un, Lai'ilaha illallahu muhammadur rasulullah S.A.W, mu ganshi" Cewar Baba tana zagayawa ta ?arewa yaron da ke ta bacci kallo cikin jimantawa.

?aran salatin da Baba ta Waukane Mama Rahma ta jiyo da yake leshi ne a jikinta mai nauyi kuma kaushi gareshi sai yake damunta shi yasa ta tsaya cirewa ta sanya atamfa tana shirin fitowa ta yi alwala ta jiyo Baba na rafka salati cikin sauri ta fito dan ganewa idonta mai ke faruwa ake rafka salati haka.

"Lafiya dai kike ta rafka salati haka?" Mama Rahma ta jefo mata tambayar lokacin da ta fito ta tunkarosu.


"Lafiya ba, lafiya ba ?araso ki ganewa idonki"

"Waye wannan Win kuka samu?" Ta faWa lokacin da ta ?araso ta le?a yaron.

Bayani Baba ta shiga rattabawa Mamar kamar yadda Ridallah ta faWa mata.Itama salatin ta yi harda rafka tagumi.


"Dole yanzu nan muna yin sallah mu tafi gidan mai unguwa gwara a sanar kar abu yazo a je a ?ala mana sharri yanzu duniya ba gaskiya mutane basa tsoron Allah"Mama ta faWa tana kallon Babar.

'Hakane kam duniya ta?i daWi bari mu yi sallar mu tafi, kema Ridallah kula kiyi sallar"Baba ta faWa ita ma tana Waukan buta Mamar ma wurin zuba ruwan ta nufa domin Waukan ruwa alwala ita kuma Ridallah ta shiga Waki ba tare da ta ce komai ba.

Suna idar da sallar suka rufe gidan suka tafi amma yaron yana bayan Baba ta goyashi dan har lokacin baccinsa yake hankali kwance sai ajiyar zuciya da yake saukewa lokaci zuwa lokaci.Da yake da Wan tazara tsakaninsu da gidan mai unguwar haka suka je suka shiga da sallama aka amsa musu bayan an basu tabarma suka gaisa da mutanen gidan, sai shiru ya Wan biyo baya.

"Dama wajen mai gidan muka zo mun kawo yaro ne da aka tsinta Wazu" Cewar Mama Rahma tana nunawa matar yaron da ke goye bayan Baba.


"Ikon Allah yaro ?arami haka Allah sarki yanzu haka uwar tana can hankali tashe tana nemansa ta rasa inda za ta sanya ranta ta ji daWi, duk da dai wani lokacin da sakaci ma amma kuma baka sanin lokacin da yaro zai fita da ace ma ta san zai Sata da wuni zaiyi goye a bayanta" Cewar matar cikin jimantawa.


"Wallahi kuwa, ai komai mu?addari ne " Cewar Baba.


"Hakane kam, to yanzu Malam Win yana masallaci kuma sai an yi sallar isha'i yake dawo wa wannan matar ma ta zaune jiransa take ta kawo cigiyar akuyarta da ta Sata"


"Allah sarki Allah tsananta rabo bari mu jira ya dawo" Mama ta faWa.

Nan dai suke Wan taSa hira kamar sun san juna har suka yi sallar isha'in a gidan.Bayan an idar da sallah mai unguwar ya dawo, uwar gidan nasa ta gabatar masa da ba?in nasa mai akuyar ta faWi kalar akuyarta ta da kuma gidanta ya ce idan an kawo tsuntuwarta zai nemeta.Bayan sun gama da ita Mama Rahma ra masa bayanin abin da ke tafe da su.




Bayan an sakko yaron mai unguwar ya karSeshi, tare da cewa za a cigita iyayen yaron idan kuma an ji ana cigiya to za a dam?awa iyayensa in an tabbatar nasu ne, daga ?arshe ya ce idan kuma aka Wauki kwanaki ba a samu yaron ba za a kaishi gidan marayu dan can yake kai yaran da aka rasa iyayensu kaa daga ?anana har ma da jarirai da ake tsinta idan an jefar saboda gudun abin kunya dan shi baya ri?e yaro dan yawancin kullum cikin tsuntuwar yara ake da ace yana ri?e yaran tsuntuwa d yanzu gidansa ba masakar tsinke, bare shi ma nasa dabdalar yaran ya isheshi matansa huWu yaransa kwa sun haura ashirin kullum cikin haihuwa matan suke sun maida abin gasa ko da yake duk tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa ke doka, kuma duk wanda ya sayi rariya ya san za ta zubda ruwa.


Kwatancen gidan Mamar ya tambaya ashe ma ya san gidan dan kusa da gidan wani ?anensa ne ita kwa Mamar dama ta sani, a nan ya ce idan har ba a samu iyayensa ba zai nemesu dan idan gidan marayu za a kai yaron dole sai an tafi dasu domin amsa tambayoyin yadda aka yi suka tsinci yaron saboda tabbatar da gaskiya.




*Bayan kwan uku*

Mai unguwa har gida ya zo ya sanar da su ya sanar da su halin da ake ciki dan har an gaji da cigiyar iyayen yaron amma ba a same su ba kuma ba a samu wanda suka zo neman yaron ba.Har police station an sanar da ?an sanda ko za a je neman mai kama da yaron amma ba labari dan haka an yanke za a kai yaron gidan marayu idan daga baya an samu labarin iyayensa sai a karSoshi.Haka suka shirya, Mama, Baba, Ridallah sai mai unguwa da ?aninsa.Adaidata sahu biyu suka Wauka suka nufi gidan marayun da ke cikin garin Gumel a unguwar Galagamma gaba da gidan gajiyayyu.



_GAGARAWA_



Daker Malam da Malama Zainab suka shawo kan Baiwar Allah wacce ra sanar da su cewa sunanta Ru?ayya ana kiranta da Afrah.Dan tun da ta dawo hayyacinta ta ga babu cikin jikinta kuma gashi har sun ce ta Wauki shekaru tare da su to sai hankalinta ya tashi matu?a dan tana tsoron ko ta haihu a halin hauka ta kashe abin da ta haifa tun da sun faWa mata cewa a halin hauka suka tsincewa a hannunsu ta samu lafiya.Tabbas su ma sun tausaya mata sai dai Malam da Malama sun bata ha?uri a kan cewa ta daure sai gobe za su tafi can garin nasu da ta faWa musu Dutse dan lokacin dare ya yi daker dai suka samu ta yarda sai kuka take Malama na lallashinta dan gabaWaya hankalinta ya tashi gida take son kawai ta tafi, ta musu godiya sosai duk da ta ce Allah ne kaWai zai biyasu.


*WASHE GARI*

Tun da asuba bayan sun yi sallah suka fara karatun Qur'ani kamar yadda suka saba, shi kuma Malam yana ?ofar gida da almajiransa suna karatun asuba kamar yadda suke yi kullum.Bayan sun gama suka shiga hada hadar yin abinci dan Malama ce ke haWawa Ru?ayya kayanta tana jin babu daWi dan sun saba bata so ta tafi ta barta.Ita kuma Ru?ayyar ta Wumama musu tuwo tare da dama musu koko dan ta hana Malama yin komai, tana gamawa ta share gidan tas sannan suka ci abinci dan lokacin takwas ma ta wuce.

Bayan sun gama kintsawa mai motar da za su tafi da shi ya zo dan shata Malam ya Wauka, bayan almajirai sun fita da kayan suka fito Malama ta kulle gidan.Direban da ke cikin mota zaune idanunsa suka sauka a kan Ru?ayya da ke gyara hijabinta da wuyan ya Wan koma gefe, idanu ya zaro a ransa yana cewa tabbas ita ce dan ba zai taSa mantawa da fuskarta ba cikin hanzari ya buWe motar ya fito Malama da Ru?ayya suka shiga gaishe da shi, ya amsa ne kawai amma gabaWaya hankalinsa a tashe yake dan tabbas idan har ba wacce yake zato ba ce to kuwa ?an biyu ne da wacce yake tunanin ma ba ta raye.Cikin sauri ya taho ya buWe bayan mota domin ya sanya kayan a ciki amma hankalinsa a kan fuskar Ru?ayyar sai kallonta yake kamar zai shigar da idanunsa fuskarta.


"Haba Abba direba yanzu mu da mukeso mu tafi domin mu isa da wuri amma ka tsaya kana ta kallon mutane" Muryar Malam Idi ta katse shi a dai dai lokacin da idanunsa suka sauka a kan tabon gefen fuskarta da yake ta son gani.


"Malam dan Allah a ina ka san matar nan?" Abba direba ya faWa a ruWe a maimakon ya bada amsar tambayar da aka masa.


"Kamar yaya, shin ka santa ne?"Malam ya jefa masa tambaya.


"Wannan matar bata da maraba da wata mahaukaciya da ta haihu a kan bola ta mutu ta bar abin da ta haifa a kan bola shekarun baya da suka wuce. Ya faWa yana kallon Ru?ayya.

Kallon kallo aka shiga yi, cikin rawar murya Ru?ayya ta fara magana.


"Ni ce, dan Allah ina abin da na haifa?" Ta jefa masa tambayar tana ?arasawa gabansa lokacin har idanunta sun kawo ?walla.


"Abin da kika haifa ya...





MMN AFRAH=?
?>?p?=??




d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page5?? 2?? &5?? 3??


"Abba mu je daga ciki ayi magana nan ba wurin magana bane mutane na wucewa" Malam ya katse masa amsar da zai baiwa Afrah.


Su duka suka juya Malama ta buWe musu gidan suka shiga, gabaWaya hankalin Afrah a tashe yake dan tana cike da tsoron kalmar da za ta fito daga bakin Direban dan bata son ya ce abin da ta haifa ya salwanta.Suna shiga Wakin Malam suka shiga shi kuma direban ta ?ofar zaure ya shiga bayan sun zauna ya fara magana.


"Shekarun baya da suka wuce kimanin shekaru sha uku zuwa sha huWu, wata rana na yi lodin ?auyen Gujungu na kai ranar ana wahalar samun fasinja dan haka gajiya na yi na taho babu kowa a motar sai ni kaWai.Ina cikin tafiya na samu fasinja guda Waya wani bafulatani dan haka a wata ruga da ke hanyar na tsaya na saukeshi, bayan ya sauka na Wan yu tafiya kaWan sai na ji ina son na kama ruwa dan haka na fito da jarkar da nake zuba ruwa saboda irin hakan.Bayan na yi fitsarin na kama ruwa ina cikin rufe jarkar sai kawai na jiyo kukan jariri a take gabana ya shiga bugun uku-uku amma hakan na daure na bi kukan dan ganin mai ke faruwa duk da fargabar da ke cikin raina, ina zuwa kan wurin kamar wata bola ce inda ake tara ?azanta dan ya zama taki, mace na gani kwance a cikin jini kana ganinta ka san mahaukaciya ce sai kuma jaririya tana gefe tana ta kuka"



"Ina take dan Allah?" Afrah ta tambaya hawaye na zuba a idanunta.



"Ki barshi ya ?arasa labarin ai sannu- sannu bata hana zuwa"Malam ya faWa dan baya so a katse Abba.



"Ka san dole za ta bu?aci ji saboda ruWanin da take ciki"Malama Zainab ta faWa cikin tausayawa.



"Cigaba Abba saboda mu san abin yi ka ga tafiya ce a gabanmu"Cewar Malam.



"Wayata da ke cikin aljihu na Wakko na fara Waukansu a hoto saboda shaida, sannan na Wauki yarinyar jikinta duk ?asa ta haWe da jinin haihuwa rumgumeta amma ina duba uwar na ga bata numfashi hakan ya tabbatar min ta mutu, tafiya na yi in sanya jaririyar a mota dan in dawo in Wauki uwar idan zan iya saboda babu kowa ko motoci basa gilmawa kamar an yi ruwa an Wauke.Bayan na saka jaririyar a mota na dawo amma ko sama ko ?asa na rasa matar nan kuma ko sawun mutum babu wanda zance ko Waukanta aka yi itama babu nata sawun tsoro al'ajabi ne suka mamaye zuciyata, dan a take na fara tunanin aljannu ne ba mutane bane, da sauri na dawo motar dan tunanina zan tarar sun Wauke yarinyar ma amma sai na tarar tana nan ta sanya yatsa a baki tsuru na mata da ido ina jin tsoro mai tsanani har na Wakkota zan ajiyeta na gudu sai tausayinta ya kamani saboda na yi tunanin aljannun uwar ne suka Wauketa dan basa so a taimaketa tausayin yarinyar yasa na shiga na tada motar na bar wajen a 360.


sai bayan na fara tafiya na fara tunanin inda zani da wannan jaririya domin na san ko karan hauka ne ya cijeni ba zan doshi gidana ba da jaririyar saboda matata ko sama da ?asa za ta haWe ba za ta taSa yarda cewa tsintar jaririyar na yi ba saboda mace ce mai kishin tsiya.Hakan ne yasa na nufi garin Gumel ban zame ko ina ba sai ofishin ?an sanda bayan na musu bayani tare da nuna musu hoton da na Wauka lokacin da na tarar da su yashe, sun Waukeni mun koma wurin da na tsincesu domin yin bincike tare da tabbatar da gaskiyata bayan sun tabbatar ina da gaskiya sai D.P.O ya ce za a cigaba da bincike tare da cigiyar matar nan mahaukaciya haka ya Wauki yarinyar ya kaiwa matarsa saboda tana goyon jariri lokacin a kan ta shayar da ita kafin a san abin yi amma ta?i a cewarta ba za ta shayar da ?ar da bata san asalinta kuma ma ?ar mahaukaciya haka ya siyawa yarinyar madarar jarirai ake bata domin ma ba ita ce ke kula da ita ba ?ar aikinta ce.Tsawon kwana uku ba a samu wani bayani ba an bi duk garuruwan kusa da kuma ?auyuka amma ko mai kama da mahaukaciyar ba a gani ba, ni kwa kullum sai na je ofishin ?an sandan nan daga ?arshe dai gidan marayu aka kai yarinyar na cikin garin Gumel tare da ni aka kai yarinyar aka mata register da komai da komai aka barta a can"



"Yanzu hakan tana can gidan marayun?" Malam ya jefa masa tambaya dan daga Malama har Afrah kawai kuka suke.


"Gaskiya ba ta can, saboda tun washe garin ranar da na je domin ganin yarinyar na tarar da wasu mata sun zo Waukan jaririya kun san akwai wanda ke son Waukan yara marayu ko dan su taimakesu ko kuma idan basu taSa haihuwa ba a gabana suka cike komai aka haWasu da wanda zai je ganin mazauninsu domin tabbatar da cewa ba cutar da ita za su yi ba"


"A wane gari suke?"


"A garin, wallahi sunan garin ya kwanta min ka san shekarun da yawa"

"Wane suna aka sanya mata?" Malam ya ?ara tambayarsa.


"Amina"


Har lokacin Afrah kuka take saboda tausayin ?arta tilo amma ta rasa duk wani gata da ya kamata ta samu a ranar haihuwarta, tabbas duk wanda ya haukatar da ita ya cuceta duk da ita bata Wora laifi ko zargi a kan kowa ba.


"Yanzu dai ku tashi mu fara tafiya Gumel Win gidan marayun mu fara tabbatar da inda yarinyar take, saboda mu je Dutsen da ?arfin gwiwa domin ko da mun je dole dai a dawo a nemi inda yarinyar take kuma dai Gumel tafi kusa da nan Win"

"To shikenan "Cewar Direban.


"Amma kuma kana ganin zasu yarda da mu ko kuwa sai mun je mun tafi da ?an sandan da aka kai yarinyar tare da su?"


"Gaskiya ba wai lallai sai da su ba domin sun san da ni aka kai yarinyar na san komai kuma mai gidan marayun ma tana da kirki, yanzu in muka ce sai mun je da su sai sun Sata mana lokaci sannan sai sun bu?aci a basu wani abun"

"To shikenan mu yi yadda ka ce Win"Malam Win ya faWa yana mi?ewa tsaye su duka suka tashi, haka suka fito Malama ta kulle gidan suka shiga motar suka tafi.


A ?ofar gidan marayun suka tsaya direban ya yi horn aka buWe musu get suka shiga cikin harabar gidan marayun ya faka motar suka fito suna ?arewa gidan marayun kallo, ba ?aramin gida bane har da ajijuwa a cikin gidan da alama makaranta ce da ake musu karatu, sai wurin yin ball da wurin wasanni, lokacin ma duk wasu yaran na cikin ajijuwa ana musu karatu sai dai ?anana wanda basu isa makaranta ba suna ta wasan su.

Sun Wan yi tafiya kaWan suna ta wuce yara da kuma wasu mata wasu na shanya kayan wanki kowa dai yana abin da ke gabansa da alama su ne masu kula da kan su.Ofishin shugabar suka nufa domin shi Abba ya sani, suna zuwa sai suka samu ofishin ma a buWe dan haka kawai suka doshi ciki da sallama kafin a amsa suka tsinkayi wata murya tana cewa

"Yanzu ki ce baki san Ru?ayya Afrah ba wacce ke garin Dutse?"

"Wallahi ban santa ba?"

"Ikon Allah wallahi kamar an tsaga kara ke da ita yadda kika gankin nan haka take lokacin muna secondry school, tunanina ma ke Wiyarta ce"


"Kin ga Mamana nan" Matashiyar yarinyar ta ce tana nuna wata mata.Haba wa tuni cikin matar nan da aka nuna ya Wuri ruwa a take wani gumi ya fara tsatstsafo mata.

Wani irin faWuwar gaba ne ya ziyarci Afrah jin ana ambaton sunanta da sunan garinsu da kuma mai kama da ita sak to ko dai ita ce ?ar da suka zo nema.

"Assalamu alaikum" Malam ya buWe murya ya ?arw sallama.

GabaWaya suka juyo ?an cikin office Win dan office Win babba ne yana da girma.

Idanun shugabar ne suka sauka a kan Afrah, da sauri ta tashi tsaye daga kan tebur Winta, idanun Baba Habiba suka sauka a kan Afrah idanu Baba Habiba ta zaro dan zuwa lokacin gabaWaya tsoro sun bayyana ?arara a kan fuskarta.Idanun Ru?ayya Afrah suka sauka a kan fuskar Ridallah da ke kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login