Showing 1 words to 3000 words out of 69765 words
❤️MATAR AURE ❤️
STORY
UMMY AYSHA
1️⃣&2️⃣
WRITER OF
ALMAJIRIN GIDANA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
ƊAN DAKO
ƊIYAR SHEKH
SADAKIN AURE
BA MARAYA
AN NOW
MATAR AURE.
BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM.
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI.
https://chat.whatsapp.com/IjmsWNr38lt6SrpkIyGVn3
WANNAN LABARIN YANA KUNSHE DA AL'AJABI SOSAI,YANA DAUKE DA NISHADI ZALLAR SOYAYYA DA BABU ALGUS ACIKI CAKWAKIYA MAI WUYAR SHAANI,KUBIYONI KAWAI DANJIN YANDA ZATA KAYA.
*Fuska a yalwace da farin ciki suke sakkowa cikin natsuwa daga saman step din,ido kawai yake zubamata yana ganin yanda take cikin walwala da annashuwa da ya dade baiganta aciki ba, daga ya mata alkawarin komawa makaranta islamiya dake bayan layin su.
Akan makeken palon daya kawatu da kujeru na alfarma ya zauna ita kuma ta zame kasa ta zauna fuskar ta nata fitar da Annuri.
Lokaci daya na zubamata ido dan tantance wacece ita?
Masha Allah itace kalmar data fito daga bakina ganin ta so masha Allah, Fara, kyakyawar matashiyar macace da ashekaru batafi 20 ba,shikam saurayin shima hadaddan gay ne wanda daka gani kason naira ta zauna a jikinsa tayi luff,duba da yanayin shigar jikinsa kaɗai da kuma Murzaza fatar sa,shikan sa fari ne tass amma baikai taba.
Yah Sadam Wai yaushe zamu je gida ne ? ta tambaya tana zubamai mayun idonta da suka kasance masu kyau da sheki."
Kema kinson Abinda hajja tace ai,karmu saki mu doshi gida sai in' kin kusa haihuwa.
Da sauri ta dukar da kanta wanda hakan yasashi ɗago kanshi ya kalleta da sauri kuma ya dauke kai yana taɓe baki.
Cikin siririyar muryarta mai cike da daɗin amo tace "To Yanzu haka zantazama bazan sanya umma na a ido ba Ya Sadam,Danmi bazaka fadamasu abinda ke ranka ba.
Tsawa ya bugamata yana murtuke fuska kamar bashi ya gama murmushi ba,cikin fushi da zafin zuciya ya nunata da hannushi yace" ba'ayima Sadam haka wallahi,ba'ayi macen ba,wacce ta fikima bata isaba balle ke karama yarinya dake mai kwalwar kifi,Harni zaki zauna kina so ki titsaye? To bazakiba babu gidan ubanda zaki ,kuma wallahi kika sakemun magana zuwa gida makaranta bazaki ba,Daga yau ɗaya na sakar miki fuska shine har kin samu saken da zakimun raini, lallaima yarinya.
Rawa jikinta ya dauka sosai lokaci daya hawaye masu zafi suka biyo kuncinta gabaki daya ,Hannuwanta dake rawa ta hada waje ɗaya ta hau bashi hakuri amma ko kallon ta baiba saima tashi da yayi ya fita a fusace yana banko kofar.
Ga kujerar ta kife kanta tana sakin sabon kuka,murya na rawa tafara magana"miye laifina,yanda akama haka akaiman,miyasa ka kasa hakuri mu tallabi rayuwarmu da hannu biyu yanda tazomana,miyasa ni ina mace na hakura da Abinda iyayen mu sukaimana amma kai namiji ka kasa,miyasa kake kyamatata,minaima? mike garan takarasa cikin ihu tana gwara kanta ga hannu kujera.
A ɓangaran Sadam kau yana fita harabar gidan dakeda masifaffan faɗi ga security kota ina yashiga wata blakc Benz ya zauna yana buga tagumi,Allah ma shedane bai son Yarinya nan,kawai wani abun yanamatane saboda mahaifinta,tabbas ta cika mace tako inah ga kyau ga sura amma yahi duk baya gani ,bata taɓa burgeshiba,uwa uba yarintar ta yake gani sosai ,ina ta isa aure inba tsabar jaraba ba ta ubanta,da yason haka zai kasance da bayyi fatan sanin Dr lukman ba Har karshen Rayuwar sa.
Tsaki yaja tare da Ɗaukar wayarshi ya shiga phone ya gano wata number da akayi save da Sugar ya latsa kira.
Hellow love .
Naji ance daga dayan ɓangaran.
Kina ina yafaɗa yana tsuke fuska.
Gani a gidan mu kwance zuciyata da gangar jikina suna cike da kewarka.
"Hmm yayi ki sameni office yanzu,yana fadin haka ya kashe wayar.
Ihun dadi tayi ta kashe wayar cikin lokaci ta tashi ta dauki wasu magunguna ta bude dan fridge din dakin ta fiddo ruwa tashasu, Tare da tale kafafuwanta ta kwaso ruwan kwaro dake cikin flaks mai tsananin Kauri ta gwalama gabanta kana ta zira wasu kananun kaya daga brah sai pant masu kyau dasukabi bakar fatarta suka lafe ta zurma katon hijjob ta fito .
Amira ina zaki naji muryar wata mace mai tsananin kama da ita ta fada .
Baki ta turo kana tace "Gidan su Rafi'a zan karɓi sako.
Ok to sai kindawo bari nima in dan fita gidan Maman muhammad inyi fira.
Ok sai kindawo tafada tanajin dadi rashin matsawar uwar Tata gareta, kana ta fita da sauri har tana tuntube.
Kai tsaye ta tsaida Napep tamai kwatancen inda zai kaita , Ba musu ya amince tashiga suka dauki hanya har office dinsu inda ya kasance manager ne na siyar da kayan plamber irinsu heater sit bathtub da sauran su, Ma'aikatan wajen duk sun son costumer shi ne shiyasa da tazo ba'a hanata shiga take silalewa ta shige.
A kwance ta sameshi akan kujerar yayi rigingine ya zubama sama ido ,taya zai iya cire wannan kaddararran Auran ba tare da Dr ya saniba,iska ya cika bakin shi dashi yana fesarwa.
Ta dade tana kallon shi baimason da shigar taba kamin tasa hannu ta cire hijjob dinta ta ajiye gefe, tare da karasawa wajenshi tana juya manyan cinyoyinta tayi tsaye gaban shi tana kwarkwasa tare da juyamai ido tace" Loveee".
Da sauri ya juya ya zubamata ido yana bin bakar fatarta dake sheki da ido,Arayuwarshi yanason bakar mace sosai,harda abinda yasa ya tsani yarinya nan farin ta,Amma yana ganin da bakace da Zai iya daurewa Yayi maleji da ita.
Murmushi tayi tana shafa sajen shi tace" kamar baka cikin farin ciki ? ko kaida yar kwaila ka ne tafada fuskarta na bayyana kishi.
Kamar kinsani inason samun farin ciki daga gareki sugar yace da ita yana zubamata idon shi.
Murmushi tayi tace karka wani damu ina sonka babu abinda bazan ba a kanka,tana fadin haka ta mike ta shige toilet dinshi mai kyau tayi wanka kana ta cire kwaron daga jikinta tayi tsarki da ruwan ɗumi, tana saka hannunta taji gam ta saki murmushi tace naira hamsin ɗina ta biyamun bukata.
Shape-shape ta kammala komi kana ta fito ba komi jikinta.
Tinda ya ganta haka yafara juyi yana kama wandonsa gam ya rike cike da wutar jaraba dake cinshi.
Ahhh Baby karki karni ya faɗa yana jawota da hannushi , Tare da fara bata kiss a zafafe yana murza madaidaitan breas ɗinta dake cike gam.
Zansha, ina so ,abunane ko? yafada yana kafa bakinsa kamar tsohon maye , Yayin da ita kuma take ta bankaromai kirjinta tana murza sumar kanshi.
Sun,shafe awa 30 mnt suna aikata iskancin da suka kware akai kana suka kwanta ba tare da sun tsarkake jikinsu ba bacci yayi gaba dasu.
Sai bayan la'asar suka tashi su duka babu wanda ya gabatar da Sallah, kuma babu wanda ya damu a cikinsu saida taja ya kara kusantar ta kana ya tashi yayi wanka yayi sallah ya fiddo 10k ya bata a wulakance kana ya buga tagumi.
"Sadam" takira sunan shi bayan ta karɓi kuɗin da yabata.
Ina jinki yace yana ɓata fuska.
Miyasa kaki yarda muyi aure, bayan nason kana son kasancewa dani akoda yaushe?
Tsaki yaja kana yace" bazamu taɓa samun zaman lafiya da junan mu ba muddum mukayi kuskuran yin aure,zan zargeki kema haka zaki iya zargina, Kana Hajja bazata Amince da Hakan ba nasani saboda Wannan yarinya da aka likamin, Dan haka kima bar wannan magana kawai yafi kitashi kitafi sai na sake neman ki.
Cikin bacin rai ta mike batare da tayi wanka ba ta zira kayanta kana tafita tana bankomai kofar.
Banza kawai yar isa yace yana kiran Yaron shi akan ya kawomai abinci yanajin yunwa.
Bayan ankawomai abinci yaci ya koshi kana ya mike ya doshi hanyar gidan shi dan 5 suke tashi.
Koda yaje fess ya iske palon kamar koda yaushe.
Ahankali ta fara sakkowawa tana zubamai idonta masu matukar kyau, duk da sun kunbura sakamakom kukan da tasha,kasa ta zauna gefen shi tare da cewa sannu da zuwa Yah Sadam .
"Uhm" kawai yace yana fiddo wayarshi ya hau daddanawa yana chart da Amira.
Yah Sadam...
Meye ya katseta tin baiji ta bakinta ba.
Wallahi yah Sadam ina son mugina rayuwa mai dadi acikin gidan nan,dan Allah koda baka sona kayi hakuri muyi zaman amana,ka kula dani amatsayina na ya mace mai yawan rauni,kabani shawara amatsayinka na yayana kuma jigona,bani da kowa ayanzu sama dakai,kajani jikinka kabani farin ciki koda kwatankwacin cikon cokaline.
Wata irin dariya Yayi cike da iskanci yake karemata kallo sama da kasa.
Yace jinan Husnah,Na taba zuwa kofar gidan ku nace a kirawoman ke da sunan muyi taɗi ko soyayya?
Kai ta gilgiza Alamar A'a.
Yace' To wajibi ne ki shirya ɗaukar duk abinda idonki zasu ganemiki.
Na farko dai wallahi billahi bana sonki bana kaunarki kyanki baidameniba ,,Hasalima kama kikeman da mayu,
Na biyu kuma banason farar mace dan ban shirya karar da azzikinaba akan laulayinta,na ukku bakincikin yanda kike cinyemun abinci bana karuwa dake nike wallahi.
Cikin rawar murya ta mai shirin kuka tace kayi hakuri Yah Sadam to karabu dani ,Tinda ina cutama daka kasance da abinda bakaso kwara rabuwar mu.
Tsawa ya dakamata sosai harta fadi tsabar tsoro kana ya nunata da yatsanshi bakinshi na ɓari yace "Ba rabuwa tsakanin mu har abada,saboda ubanki yamun abinda som bai cancanci haka daga gareniba,wanda wallahi da baya zata dawo gaba da zan kasance taƙadari agareshi ,ta yanda sai ya tsane ni yaji baya sha'awar haɗa zuria dani,amma inah nariga na makaro,yaga wallena Tinda har ya iya cusaman ke .
Ni wallahi kwarama in'saki makaranta inbar ganinki gabana ya fada yana mikewa ya fita.
Kuka tasa sosia tana dafe fuskar ta, Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un,Abbah kaga abinda kajaman kau,kaga adalilin kamasa halacci ya butulcema ko, Abbah bayasona baya kaunar ganina Abbah, inama ace kaganema idonka yanda akema Yarka haka, ta karasa tana rushewa da kuka.
Yana fita kai tsaye makarantar dake bayan gidanshi ya taka ya shiga,lokacin duk an tado dalibbai.
Saida ya bari sungama tafiya kana suka gaisa da Headmaster makaranta yace Malam ina son inkawo iyalina makarantar nan ina fatan akwai ta MATA'n AURE?
Yace" kwaraiko akwaita asati suna iya yinta so biyu wasu kuma sunayinta so hudu, Alhamis, Juma'a, Asabar, Lahadi, yadai danganta ga irin hidimarka kason mai aure ta banbanta da budurwa.
Yace hakane amma naso ace duka ranakunne wallahi .
H/M Yace mai ai ba komi saika ɗaukar mata na kwana hudun.
Bashi da xaɓi sai haka anan ya tambayi time yace mai zata iya zuwa karfe 9 na safe zuwa karfe 1 wasu kuma sukanzo goma dan dama goma muke farawa.
Yace ba damuwa nagode anan ya fadamai kalar kayan da zaimata ya karbi form ya cikemata kana ya juya ya tafi yanajin takaici tare da fadin dama ta yan'matan na saki shegiya, da har tahfiz sai kindinga zuwa da kiyi zaune ki cinyeman abinci bana karuwa dake..
Saida yaje wani shagon Abokinsa mai sayar da kayan Hijjob dake kusa da wurin ya yankarmata aka Ɗinkamai kana ya dawo gida, tana zaune kan abin sallah tayi shiru.
Da karfi ya tillamata kayan suka daki fuskar ta.
Azabure ta mike tanamai sannu da zuwa.
Yace gasunan na maki komi jibi Alhamis ki shirya kitafi,kuma takwas nikeso kibar gidan nan ko bakwai kije ki share masu azuzuwa.
Gabaki daya damuwarta ta nema ta rasa tsabar farin ciki, shekarata daya agidan bata taɓa fita ko kofar gida ba, bata da hurumin fita ko harabar gidan saboda ya hana, Amma gashi yanzu cikin ikon Allah zata fara fita itama taji iskan Duniya.
Zubewa tayi kasa tahau yimai godiya da sanya albarka baice komiba ya haye sama.
Anan ta shiga duba kayan taga daidai jikintane ihun murna tayi tasanya Hijjob din ta ganta har kasa, farin cikinta kawai zatana fita ta hadu da mutane amma kullum cikin gida ita daya kamar mayya, ko waya bata da ita saboda yana takaicin ya saimata ta samu abokan fira ko Takai korafin sa wajen dangin ta Abinda baya fata har Abada.
Kagare take ranar da zata fara zuwa tayi ta shirya tabi santa.
Shikam bayan yashiga dakinshi yayi alwallah yayi sallah shi daki yana idawa ya ɗauki wayar shi tare da kiran Amira, Bayan ta ɗauka yace" meerah yaufa ina son ganin kin kwana a gefena dan yau kinyi dadi na musamman miye sirrin?.
Tace'' Hmm Sadam kenan, ina ita matar taka da kake fadin haka?sanan bakasona da aure amma kana sona da iskanci,kana babu inda zanje takashe wayar.
Ranshi ya ɓaci harshi zata kashema waya Sai kace kyauta yake cinta, hakan yasa ya mike afusace ya fita ya ɗauki Titi har Hamada hotel inda yan iska maza da mata ke taruwa yayi parking motar shi, yana zubamasu ido,matane gasunan da maza cikin shigar banza,in namiji kakeso in mace kakeso duka dai gasunan kowa juyi yake yana rausayawa.
Jin an'kwankwasa glass din kofar sane yasa ya zuge glass din tare da kalan wata yar gajera mace Black beauty tasha gashin doki har wajen kugunta, tana sanye da bakar riga body hug da dan mini sket daya fiddo tafka tafkan cinyoyin ta.
Cikin fari da ido da karairaya tafara magana"Sunana Zuma abar lasawa ga kowa Ɗan saurayi,dan haka in ba damuwa muje Alasama kamar Akasaba lasama maza masu aji irin ka.
Kai ya ɗagamata kamar tsohon maye yana buɗe mata gaba tashigo tana yauki tare dayin ƙass ƙass da chingum ɗinta, taɗan karkace tana bude cinyarta wanda sauran kaɗan ya saki stearing motar ya daki motar gabansu ya taka burki da karfi yana sauke ajiyar zuciya.
Hmm kabi sannu zaka lashi Zuma kaji ko, inma kwana zanyi dakai bani da matsala saidai ni mai tsadace duk kwana daya 50k ne kacal ,inka Amince, saboda kudin da nike kashema wajen kenan duk sati na duniya kaga kau dole yayi tsada.
Ba malatsa yace yana kara gudun motar.
Yah haka Malam, nasa hotel zamu tafaɗa tana kallon shi.
Aa gidana zamu yace mata kai tsaye,kagare yake su isa yaci banza dan daga ganinta zatai zaki.
Ido taɗan fiddo tace baka da matane?.
Atakaice yace" ina da ita amma ba matar so bace, bani ita akai dan haka ina da right din yin yanda nikeso agidana tinda ba na ubanta bane .
Murmushi tayi dan hakanan gayen ya burgeta daga ganin sa tsaye yake da kafar sa kuma wanine Acikin manyan masu hannu da shuni.
Suna isa mai gadi ya buɗemai gida yayi parking suka fito.
Palon ya buɗe suka shiga daidai lokacin da Husnah ta fito hannuta rike da kular da tayi taliya da manja dan baya mata cefane Yanzu Sunkai wata Ukku kullum sune cimar ta, Garin kwaki, Taliya, manja, shinkafa .
Ganinshi da wata mai shigar banza ya daga hankalinta, hakan yasa har turgudewa tayi garin kallon shi.
Itakau zuma murmushin kissa ta saki tana sake bankadomai breas dinta da sukakai kan jariri girma.
Lafiya kika zubaman ido kina kallona? yace a fusace.
Yah wace wanna? ta tambaya bakinta na rawa.
Karuwatace ya bata amsa batare da yaji ko ɗar ba.
Wani duhu ya mamaye idonta wanda yasa lokaci daya ta tafi tafadi tim kasa.
Shikam tsaki yayi yace allah yasa ki mutu Yal'bura uba in huta,inba iskanci ba kiyi kishi da wanda bai damu dake ba,har abada ahaka zaki dawwama Bazaki son daɗin Kowane namiji ba jarababba kawai. .
Zuma kau tace" Baby wannan Yar Teddy bear ɗin taka akwai kishi, toko Tinda ta wuce kamin ta dawo hayyacinta muyi abunmu anan palo? Takarasa tana Ɗagamai gira ɗaya damai juyi da idanuwan ta.
Ba musu ya dagamata kai yana cire rigar shi.
Wannan littafin 300 ne gamai buƙata Yaman magana ta wannan layin 07038423451
❤️ MATAR AURE ❤️
NA
❤️UMMY AYSHA ❤️
3️⃣&4️⃣
""Tik sukai a palon ba tare da tsoro ba ko farga ba, kana ya fara wasanni da ita inda taga baison komiba akai ta tunkuɗashi kasa ta haye kanshi tafara gigitashi da siddabarun su na Yan duniya."wani irin ihu yake yana rike kanshi jin duniyar na juyawa dashi tana shawagi dashi tsabar masifar daɗi dake ratsashi kota ina.
Ko alama ya manta inda suke dagewa yayi yadinga kwarara ihun da mai gadinshi kanshi saida yaji ,Sadda ya doso palon ne yaji yana faɗin "kinfi amira daɗi, lallai kincika zuma wayyo yau nasha zuma ganima a cikinta, cigaba zuma, kiyi yanda kikeso dani zumatahh Yakarasa yana jah da karfi alamar yana cikin shaukin abun.
Kai kawai mai gadin ya gilgiza yana fadin "Allah ya shirya kana ya koma bakin get ya cigaba da sama redio sa batter.
Tinka akai ko ina yafara wani irin dripping tsabar balai,jin jijiyar shi zata tsinke yasa ya hankadata zai haye kanta ta watsar dashi ta hau kanshi tana kama jijiyar sa tafara sukuwa akai.
Ya salam .
Wani furgitaccen ihu yafara wanda yasanya Husnah falkawa a zabure tana kallon Inda take a zube ƙasa kusa da Dinning , Ga abincin data ajemai duk ya zube akai.
Azabure ta juya jin wani sabon kuka da sukeyi na daɗi su duka.
Da sauri ta dauke kanta jikinta na daukar rawa dan tinda take a rayuwarta wannan ne karonta na farko dataga mace tsirara da namiji..
Da sauri ta mike har tana faduwa tayi kiching,tana shiga ta zube kasa ta fasa kuka tana dafe kanta dake barazana fashewe,"Yau ni Asma'u miye zangani haka,wanda ke matsayin mijina yake zina da wata agidana adakina akan tsarkakan kujeruna,Hazbunallahu wani imal wakeel,Abin naka yah sadam har yakai haka? Tinda Nike dakai bantaba ganin kayi waya da wata mace ba amma yau gaka dakina kwance kana saduwa da wata ni gani agidan ka amatsayin MATA AURAN ka ta sunnah,wani irin zafi da turirin bakin ciki ke fizgarta,Layin da wukakenta ke kai ta zubama ido,inda takeji aranta inama tana da karfin zuciyar da zata iya tashi ta ɗauki wukar nan Ta Dinfare su,da saitaimasu lahani su duka, Tinda take da Sadam bata taba jin tsanar shi aranta ba kamar yanda takeji a yanzu ,ita dai tason cewa baya sonta bata sonshi an'dai masu aure ne kawai amma bata taba tinanin cewa abin nashi zai iya kawoshi haka ba,ita ko rashin kulata da bayayi uzurin da tamai na tason yana matsayin Yayan tane bazai iya cewa zai kusanceta ba, Amma abin takaici gashi kwance da wata karuwa agabanta baya kojin kunyar Allah Balle ita banza Wofi.
Saida tasha kukanta ta koshi, Takai karfe goma na dare kana ta bar jin ihun su,anan ta lallaɓa ta fito daga kichin ɗin indama suke bata kallah ba tasamu a Daddafe ta haye sama ta shiga katafaran dakinta mai dauke da tangamemen gado tasamai key ko kaya bata cireba ta fada akan gado tanajin yanda zuciyar ta ke bugawa da