Showing 39001 words to 42000 words out of 122554 words
Chapter 14 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt
da Ido Lokaci Daya Suka Shagala da kallon Juna har su B.kaita Suka kariso Wajensu suna kara Murza Idanuwansu Cikin mamaki Ganin Aneesa da Wani Abun da basu Taba ji ba balle lbri,bayan Sun Dawo Daga clinic karbomata mgani Suka koma Hostel bata nan Wata Maryam Dake Barayinsu ne Tace Ta fita an zo Nemanta koda suka Fito basu Ganta ba,Jamila hadi ce ta Nuna musu Ita Har Suka kariso suna mamakin Abun ganin basu san da Zuwansu ba ya sanya B.kaita tayi gyaran Murya Wanda ya Dawo Dasu Daga Cikin Hayyacinsu na kallon Kauna da Suka bi Juna Dashi.
Cikin Rage girman Idonta Aneesa Ke kallonsu kafin Tayi mgana B.kaita ta Rigata da Fadin"Sannu mara lafiya ." tafada Tana Hararanta yar Dariya Aneesa Tayi Tana Rufe Fuska Da Gefen Hijabinta Lokaci Daya Tana Satan kallon kasim Dake kallon Su B.kaita Shima yana Mirmishi Lokaci Daya yace"Au ce muku tayi bata lahiya..?
Yafada yana kallonta Cike da Soyayyah.
S.jibiya tace"Eh magani ma mukaje Clinic muka karbomata Ashe Ciwon na luv ne ko Anee..? Ta gefen Hijabinta Take lekosu Tana Dariya Shima dariyan yayi yana Fadin"Ku mata Uzuri nine na bata mata Lokaci ya kamata Tun Around 10 ina Wajen nan Banzo ba sai yanzu.."B.kaita ta gyada kai Tana Fadin"Mufa muna Cikin Duhu ke Aneesa kimana Baya kece kuwa kodai Watace Dabam.."Aneesa Ta Bude Fuska Tana Fadin"Watace Dabam Don mai garinku.."Dariya Sukayi Gabadaya kafin Aneesa Ta gyara Tsayuwa Tana Fadin"Kasim meet my Childhood Friend,Bilkisu kaita and Salamatu s Jibiya Abunda yasa kaji nace Childhood Frnd we are here Together tun Jss1.."Kai ya gyada yana kallonsu yace"Masha Allah Sannunku kawayenmu.."Mirmishi Suka mai kafin Suce"Kaima Sannunka..."
Juyawa Aneesa Tayi Tana kallonsu kafin Tace"And u Meet my Boyfriend Kasim..."Tafada Tana Mirmishi Ido Suka sakarmata Suna kallonta Cike da mamakin mganarta Duk da Tun Zuwanssu Wajen Suka Fahimci Wani Abu,B.kaita ce ta gyada kai tana Fadin"Aneesa bukar bulama u ar a great Player Shegiya Wato Duk kin maidamu Hoto,Tunda muka Dawo Hutu kika zama Wata Iri Ashe Ashe kin Fada Soyayyah ne..."Tafada Tana Hararanta Dariya kadai Take musu kasim na Tayata kafin yace"Toh ai bakuma sani ba Nacita gyara am not her Boyfriend.."Cikin wani Kallo Aneesa Tace"Umh...Am whta.?
Yana Mirmishin Jin Dadi yace"Am Ur Husband to be in d Next of 6month Insha Allahu.."Yafada yana kallon Ameesa Ido ta Zaro ta kallonsa kafin B.kaita tace"Really..?"kai ya gyada kafin yace"Sure...Albishir din Dana keta Rawan Jikin Zuwa na mata kenan bayan Tahowarki mkranta ba mun Rabu zanje katsina na samu Abba Akan mganarmu ba..?
"Kamar Wata kadangaruwa haka Aneesa Ta gyadamai Kai Cikin Sanyin Murya ya Cigaba da Fadin"Toh ina Samunshi Shikenan mgana ta je Wajen Ya Muktar,Daganan kuma ya Kira chan gida Borno,Atakaice dai Satin Daya wuce Suka zo Kuma Aka Sanya Rana bayan An Biya Sadaki,Yanzu dai Kuna gama Candy za"ayi bikin mu ku kaimin Amaryata kaduna.."Ya karishe Mgana yana kashema Aneesa Ido..
Shewa B.kaita da S.jibiya Suka Saki kafin ta su Tafa Suna Fadin"Allahu Akbar kaji masu yi Don Allah..Aneesa As a Bride Woww..Allah ya sanya alheri We are so Hppy.."Suke Fada Suna ma Aneesa Dariya Wacce ke Tura baki Ta bata Fuska Domin Batata zaton Komai zai zo Haka Lokaci Daya ba,Kasim na Tsokanarta su B.kaita nayi karshema Wata katuwar Darduma ya Dauko Daga Motarshi ya Shimfada nan kusa da Motar nashi Suka Zauna Suna ta Hira,kafin su B.kaita su basu Waje suka koma Hostel suna mamaki Wai Aneesa Zata yi Aure ammh kuma Ransu bai musu Dadi ba yadda Aneesa Ta Boye musu lbrin kasim Alhalin Su kuwa ko Saurayi Sukayi In Suka Dawo Hutu Jikinsu na Rawa Zasu kwashe su bama Aneesa lbri Ammh Ita sai ta boye musu Harga Allah Abun bai musu Dadi ba.
Bangaren Aneesa da Kasim kuwa Hirar Soyayyah Suka Sha kamar bazasu Rabu ba,sai Wajen 5 na yammah kana yace mata Zai Tafi Shima bawai Don ya gaji da ganinta bane A"a Saboda kada yayi Dare Ahanya kuma Haraban Mkrantan yan Visiting din Sun Fara Watsewa,Su B.kaita yace ta kira suyi sallama,koda suka zo nan suka ga Aneesa Tayi Narai narai kamar zatayi kuka Haka Shima Baki Suka Rike suna musu Tsiya,booth Din Motarshi ya Bude Ya Fiffito ma Aneesa da Siyayyar Dayayi mata Kaya kamar za"a bude Shago Har sai dai Tace kayan Sun yi Yawa,yana kallonta Cike da Kauna yace"Antytin for u princess kuma ga kawayenmu nan u can Share it together..."Mirmishi Tayi tana mai godiya suma da Godiya suka bishi da Zai Tafi 10k yabama su B.kaita itama 10k ya bata Dakyar Suka karba Bayan Sunga ya Nuna baiji Dadi ba,Har Motarshi ta Fice Daga Haraban gidan Aneesa na Tsaye tana Dagamai Hannu kamar Zatayi Kuka,su B.kaita na kallonta Hostel ta Wuce tana Share Kwallah suka bita da Dariya Wasu Juniors Dinsu suka Kira suka zo suka Daukan musu kaya Zuwa Hostel dinsu.
Suna Zuwa Suka ganta kwance,banza Suka mata Suka Fara Bude kayan Ciki babu Abunda Babu Hadda pad Roll guda Duk da Suma kowannnensu yana Zuwa Dashi Daga gida,baje kayan Sukayi Suna kallo Ciki harda Takeway din Chips dayayi mata Guda biyar,ita da B.kaita Sukaja nasu suka bude Suka Faraci tana gannin Basu kulata ba Tagane Suna Fushi Da Ita bata Bi Takansu ba sai da Taje masallaci Tayi sallah kana Ta Dawo Dakyar ta iya lallashinsu bayan ta gayamusu Farkon Abun Tare da Musu Rantsuwa kafin Su yarda Su koma Tare Suna Santin kayan Lokaci Daya Suna lbrin Irin Bidirin da zasu gudanar Lokacin Bikin Aneesa Ita dai Tana Jinsu Tana Tayasu Da Dariya.
*******
Rayuwa Tana ta gangarawa Domin Da gari ya waye Sai ta maidashi Wuni,Daga Wuni yayi Sai ya zama kwana Da kwana yayi sai Afara Kirga Kwanaki Daga Kirgan kwanaki sai Afara Kirga Sattitika Daga Satittitika sai Afara na Shekaru Ahaka zamu Ta karar da Lokacinmu batare da Mun Fargaba
Acikin wannan yanayin ne gashi Yau da gobe bata bar komai ba Shiryen Shiryen Bikin Aneesa Sai karatowa Yakeshi gashi har Saura Wata Daya Tuni Suka kammallah WAEC sun Fara NECO,shirye Shirye Ta ko"ina Yinshi Akeyi Ta bangaren Gidansu kasimbkuwa suma Suna ta Yin nasu Duk da Umma batason Auren Ammh Abba kabiru ya sakamata Ido Dole Ta Shiga Taitayinta Abunda kuma yafi bata Haushi ganin yadda Mama Sahura ta Shige Gaba Akan Komai kamar Itace Uwar Ango Domin Tunda kasim ya Fahimci Umma bata kaunar Auren sai ya koma Wajen Mama Sahura da Ita yake Dukkan Wasu Shawarwari Hatta Kudin kayan Lefe Ita ya Turomawa Sukaje Dubai Ita da Inna Rukayya Suka Hadomai komai Umma ko Dataji labari kamar ta Rusa kuka saboda Takaichi Abba kabiru yace Komai ya Faru Ita taja tunda ta Nuna bata Ra"ayin Auren.
Bangaren Gidansu Aneesa Ko Borno Suma Suna ta Shirin Bikin Domin Aneesa Ta Tubure kan Borno zata Dawo Tun Ana Saura Sati Daya,Zasu yi bikinsu Ranar Alhamis, jumma Daurin Aure,Ranar zasu Biyo Jirgi Su Dawo Abuja Shima Ayi biki asabar, Lahadi Akai Amarya kaduna Inda Angonta ya gyara mata gidan da Ma"aikatan Dayake Aiki Ta bashi Wanda yake Zaune Aciki Ya Muktar kuma Ya biya Kamfanin MARHABA suka zo Suka kawata gidan Da kayan alfarma Babu Abunda ba"a Zuba ba Sai Wanda yagani Dukiya ne Aka Narka Kamar ba"asan Ciwon su ba.
Ana Saura Sati Uku Biki Su Mama Sahura da Inna Rukayyah Matar Hashim Suka kawo Akwatuna guda goma Gidan Ya Muktar ba laifi an Zuba kaya sai Wanda ya gani Don ma mama Sahura tayi kwangila ta Rage kudi Da kayan sunfi haka an Karbesu Hannu Bibbiyu Domin Anty Aisha Tazo Daga kano Nan ta Fara Sauka Wajen Anty Rahila Tare Duk zasu Wuce borno da Aneesa in Sungama Jarabawa Ta Dawo gida,Harda katin biki Suka Kawo Tare da 50k na Amarya da kawayenta Sunga kara sosai sai yammah Suka Tafi dama Tun Jiya Suka iso garin Gidan Ya Hashim Suka kwana,sai Washegari Suka Jiya,suka bar Matar Hashim din Zasu Taho ita da Zubaida in bikin ya Rage Saura kwana Hudu.
Tsakanin Aneesa Da Kasim Soyayyah sai Abunda yayi gaba...Sun kara Shakuwa da Kaunar Juna,Domin Duk bayan 4weeks yana Hanyar Zamfara Sai dai ko in Aiki ya Rikeshi,Wata Soyayyah yake Numa Aneesa kamar zai Cinyeta Danya,shiyasa Itama Take Sonshi Sosai Kuma yana Burgeta Domin ya Iya kalamai Sosai,ammh Duk da Haba Babu Abunda ya Ragu a neman matanshi da Shaye Shaye sai ma Abunda yayi gaba,ammh bai ta bari Aneesa Ta gane ba,ko iyayensa banda Ya Hashim.
Ana Saura Sati Biyu bikinsu yaje mata Visiting Lokacin Sauransu paper Daya Su kamallah Neco,katin Bikin ya kai mata Dana program of Event Duk da Tace batason Bidi"a Sai da ya Sanya Lonching wanda Zasu gudanar bayan sun Dawo Daga Abuja Dinner kuma A kaduna zasuyi bayan an kawota ,sai Walima wanda zasu gudanar agarin Borno Domin Ya Muktar ya Roki su ya Ali kan Su bari Adaura Auran Anan borno Dakyar Suka Hakura,Ammh Sunso Komai Ayishi a Agarin Abuja..
Gabadaya Meet Dinsu Sunyi Murna da Auren Aneesa Wanda Su B.kaita Suka yi ta raba Katin Bikin Har da malamai Sun Bamawa Sukace Suna gayyatarsu,Meet dinsu Da yawa Sun maAneesa akawarin Inshu Zasu zo Abuja Tunda Borno Tayi Nisa,Bikin ya Rage Saura kwana goma Sukayi Candy Wanda Ranar Tazo da Dimbin Tarihi bayan kwashe Shekaru Shidda A GGSS Kwatar-kwashi,Sunyi murna Sosai Harda Saman Dutsenan sai da Suka Hau Aneesa Tace bazata Hau ba su B.kaita suka Jata ta Hau sai gashi da Tashin Aljanu Ta Sauko Duk da Sun Dade basu Tashi ba,Haka suka kaita masallaci ba Ita kadai ba kusan Rabinsu Sai da Sukayi Borin Aljanu Ranar Hatta dasu B.kaita basu Tsira ba, domin Dutsen Yana da Tarihi dama baka hawa ka Sauko Lafiya.
Mallam Inuwa baizo Daukanta ba sai Washegari bayan Tayi sallama da Su B.kaita kan Zasu Taho In Biki ya Rage Sati Daya Su Wuce Borno Tare Ahaka Suka Rabu Kowacce Direban gidansu yazo ya kwashe Ta ita da kayanta Suka Rabu Suna Hawaye da kukan Sabo na Rabuwa da Juna,Aneesa ta Fara Tafiya sai S.jibiya B.kaita ce ta karshen Wucewa Cike da Kewar Makrantan kwatar kwashi wanda suka kwashe shekaru har Shidda suna gwagwarmaya.
*Shakira...*
8/19/20, 8:02 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_�
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
*🅿�14*
Ranar Jumma"a Aneesa Ta Dawo Abuja Ranar Monday kuma Da Yammah Su B.kaita Suka Diro Ita da S.Jibiya Domin Salamatu Ta Biyama B.kaita Suka Taho Tare,Aneesa Tayi murna Sosai Haka Suka Kule Adaki suna Hira da Shewa,washegarin Talata kuma Suka Bi Jirgin Zuwa Borno,ita dasu B.kaita da Daada da Anty Rahila da Anty Aisha Da Hibba da Junoir,Mallam Inuwa ya kaisu Aiport din Nmandi Azikiwe International Airport,Saboda Ya Muktar Baya nan Yana Lagos,daganan jirgi bai Diresu Ko"ina ba sai Babban Filin Jirgin Garin Maiduguri,Daganan Suka Nemi Tashan Mota Zuwa Cikin Garin Borno...
Koda Suka Isa gida Sun Iske gida Cike da Jama"a Yan"uwa da Abokan Arziki,agida Suka Iske Anty yagana da Anty Nafee,suna Isowa Anty Yagana Taja ta Zuwa Sasan matar ya Ali Khadija Ita da Su B.kaita Ashe mai gyaran Amarece ke Jiranta Itama Matar Sunanta yagana,Nan fa batare da bata Lokaci ba Sallah kadai Sukayi Sukaci Abinci Aka Fara mata Hadadden Halawa Ta garin Maiduguri Su b.kaita na gefe Suna kallon Aneesa Cike da Sha"awa Wayar Aneesa Dake Hannun S.jibiya kuwa *D.K* sai kira yakeyi Wato Darling Kasim ammh sai su Dauka suce bata Kusa,Dayake ya Siya mata Waya lokacin Dayaje mata Visiting din Karshe.
Anty Nafee kuwa sai Harare Harare Take ganin ba Wanda yabi ta kanta yasa Ta kama Kanta Sanah ma Cikinsu Aneesa Ta Shige Haka Mamarta tace mata Wai ai Aneesan bata girmeta ba Itadai Aneesa Ko Ajikinta Domin Tunda Suka Iso Borno Taji Kawai Jikinta yayi Sanyi Sosai,Bangaren Mutan gidan kuwa Waje ya Kachame gashi su Ya Ali sun gyara gidan Yaji Fenti Haraban Gidan ma Angyara Sosai Saboda masu Daurin Aure,tako"ina Shiri Ake Mama yana ce kan Komai ita dasu Anty Yagana Falmata kuwa na Goge Cikin yan"uwana ana ta soyan nama da kaji kamar ba Uwar Amarya ba.
*******
Ranar Laraba da misalin Karfe 10am na Safe Jirgin Daya Dauko Mutane Daga Malesia ya yada Zango Ababban Filin Jirgin Murtala muhammed Dake lagos Daga Cikin Sahun mutane goma Da Suka Fito Daga Cikin Jirgin na Hango Mr Bello Cikin Shigar Riga da Wando Duka black sai Wata Jaket din Dake Jikinsa mai Ruwa toka,kansa babu Hula sai gashinsa Daya Sha gyara kamar balarabe Kafarsa Sanye Cikin Wani Ubansu bakin Booth Din Takalmi baki,Fuskar na kallah ya kara kyau da Cika Hancinsa ya kara Fitowa Sajensa baki ya kara yawa da Kwanciya Idanuwansa Suna Sanye Cikin Wani Siririn glass mai kyau da Tsari Daga gani na gayu ne sai Hannunsa Dake Sanye da Agagon Fata na Kamafanin Armani mai kyau da Tsari.
Bayansa goye da Wata Jakar baya,Hakama Hannunsa Rike da Wata karamar Bakar Jaka dayan Hannun nashi kuma Wayace Hannuna,yana latsawa Tunda ya Sauko Daga jirgin yake sakin Kayatattacen Mirmishi Shi kadai yana Jin Farinciki Acikin Ranshi na yau gashi ya Dawo kasar sa na Haihuwa bayan Watanni goma baya Cikinta
Daganan Sake Booking Din Wani Jirgin yayi Zuwa Abuja sai Da yadan Jira kadan,yunwa yakeji Shiyasa ya Siya Snaks da Hollandia ya Shafa kafin Jirginsu ya Tashi,Around 2 pm na Rana Jirginsu ya Sauka A Nmandi Azikewe International Airport Abuja,Saukowanshi kenan ya samu Kiran Uncle Aminu,Nan ya Daga Sukayi mgana Inda Shi Uncle Aminu ba yanzu zai Dawo ba Tunda Masters Dinshi yakeyi Achan Ammh kwananan Zai zo Hutu gida.
Mallam Inuwa yama waya kan yazo Filin Jirgi ya Daukeshi,Cikin Murna da Farinciki yazo ya Daukeshi Zuwa Gida Tun Amota mallam Inuwa kesom Sanar Dashi Ai gidan ba kowa ammh bai ba mganar Muhimmanci ba,Har Suka Iso gida Kai Tsaye Mension Dinsa ya Nuna Makulli yasa ya Bude Kofar kafin ya Dauki karamar Jakar da Mallam.Inuwa ya Rakoshi da Ita Zuwa Cikin Falon Lokaci Daya yana Maida Kofar ya Rufe.
Bedroom Dinsa ya Wuce yayi Wanka yayi sallar Azahar ya Chanza kaya yabi Lafiyan gado Saboda Gajiya,Barci Mai Nauyi ya kwasheshi gashi ya kashe Wayarsa,Sai Wajen 8 ta Wuce kana ya iya Tashi, Salati ya Hau yi yana mamakin barcin Daya sha kafin ya Sauko Daga kan Gadon Tailet ya Shiga ya Watsa Ruwa kafin ya Fito Jallabiya ya sanya da Bakin Dogon Wando ya Kabbara sallah Sallar La'asar yafarayi kafin mangarib Ya kuma Dora da Issha"i sai bai yi Shafa'i da Wuturi ba yabari inda zai kwanta sai yayi.
Mikewa yayi yana Mika Saboda barcin bai Isheshi ba,Cikinsa ya Shafa yana Yamutsa Fuska Domin Harga Allah yana jin Yunwa Wajen Ma"ajiyar Takalmansa ya Nufa kamar Za"a bude Shago,wani Tattausa ya saka Baki mai kama da Silifas ya Fito Falo,bai Tsaya ba ya Nufi Hanyar Kofa ya Fice Daga Falon yana Saukowa Daga Stairs ya Hango ya Muktar ya Fito Daga Masallaci Shima yana Sanye da Irin Kayanshi ammh Shi Harda Hula Mirmishi Bello ya saki Tundaga nesa Sai da Suka zo Gab kana Ya Muktar ya Lura Dashi Cikin Mamaki yace"Ah..Wanake gani kamar Bakin Turai..?
Yafada yana Dariya,Da Sauri Bello ya karisa gareshi Sukayi Hugging din Juna Lokaci Daya Ya Muktar na Dukan Bayanshi kafin Su Saki Juna,suna kallon Juna Fuskokinsu Cike Da Fara"a Kafadansa ya Daka yana Fadin"jiya munyi Waya baka Sanar dani Today U are Coming ba..? Yafada Lokaci Daya yana Riko Hanmunsa Suka Fara Taku Zuwa Cikin gida bello na Fadin"Suprise nake son na Baku yaya More Expecially Daadata.."Dariya yayi kafin yace"Ah lalle Saukan yaushe..?Yafada Daidai Lokacin Da Suke Shiga Cikin Falon gidan Har Lokacin Hannayensu na Sarke Cikin Na Juna.
Bello yace"Dazu da Rana na Sauka fligt Din Lagos na Shigo Daganan ne na Shigo Wanda ya kawo Ni Abuja..",Mirmishi Muktar yayi Daidai Lokacin Da Suka Shiiga Baban Falon na Anty Rahila,Zame Hannunsa Bello yayi yana Fadin"Bari na Fara ganin Daadata kafin naga kowa.."Dariya Ya Muktar yayi Lokaci Daya yana Zama kan Daya Daga Cikin Kujerun Makeken Danning Table Din Dake Wajen Alheri Nata Faman Jera Kololin Abinci Bayan Ta gaishe da Da Muktar din ta kuma yi ma Bello sannu da zuwa,Har ya kama Hanyar part din Daada yaji ya Muktar na Fadin"Daada fa bata nan Gidan babu kowa ni kadai ne sai kai yanzu daka Dawo.."Cike Da mamaki ya Waigo yana Tafiya Lokaci Daya yana Fadin"Ahf...Ita Daadan..?yafada Daidai Lokacin Daya kariso Kusa da Ya muktar Yaja Kujera ya Zauna Domin Azahirin Gaskiya Duk da yunwa Data Fito Dashi.
Ya muktar na Latsa Wayar Hannunshi yace"Yes yanzu ma su Nake Nema Wayar bata Shiga.."kai Tsaye Bello yace"ok ina Suka Tafi ne Gabadayansu Lokaci Daya..? Ya muktar bai yi mgana ba sai da ya Ijiye wayarsa gefe yaja Filet din Da Ke Gabansa Wanda Alheri ta Cikashi da Shinkafa,jalop gefe kuma Coslow ne,ya Daga Cokali yana Fadin"Suna Borno Dukkansu Nima ina lagos Sanda Suka Tafi.."Bello bai Damu ba Illah Zakuda Kafada Dayayi shima yaja Filet din gabanshi Suka Fara Cin Abinci Bakajin Motsin Komai sai na karan Cokula Cikin Koshi Muktar Daya Ijiye Cokali yace"Baka Tambayi me Sukaje yi ba..? Yana Tura Abinci bakinsa ya Girgiza kai baiyi mgana ba Sai Bayan Daya Tauna Lokaci Daya yana Fadin"Nasani ko Sun Raka Anty Rahila ganin gida ne.."?Yafada yana Cigaba da Cin Abinsa Mirmishi Muktar Yayi kafin yace"Waya gaya Maka Bikin Aneesa Suka Tafi Jibi Take Aure.."Ruwan Daya kai bakinshi Da niyyar sha ya Furzai da karfi jin Sunan da Ya Muktar ya ambata Cikin Mamaki da Zaro Ido yace"Wata Aneesan..? Ya Muktar yayi Jagale yana kallon Bello kafin yace"Wata Aneesa kasani..? Dalibar ka dai Kanwar Rahila ba.."
Jinjina kai Bello yayi kafin yace"Ikon Allah Yanzu Wannan Kwailan yarinyar ne Ta isa Aure..? Tab mijinta ya Shiga Uku ni Wlh Kwalkwalwata ta manta da Ita sam Allah bada zaman lafiya.."Ya Muktar bai ce komai ya Mike yana Yar Dariya Lokaci Daya Yana Share bakinshi da Tissue yace"Na gida ne zata Aura Dan"uwanka ne Kasim..."
Bello Daya Tura Shinkafa Cikin baki ya kara Fito Da Ita bai Shirya ba,Cikin Faduwar Gaba da Firgici Bello yace"Wani kasim din Yaya..? Cikin Wani kallon lafiyanka kalau Ya Muktar yace"Wanda ka sani Kanin Hashim,Dan Wajen Abba Kabiru..."Sake Waro Ido