Showing 6001 words to 9000 words out of 122554 words

Chapter 3 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt

26 Jan 2025

23741

Sai Talabijin Dayake Ta Faman yi Shi kadai,Kan Daya Daga Cikin Kujerun Falon Zubaida ta Zauna Tana Fadin"Daddy Anty Rahila Inaga Tana ciki.."Kallonta yayi kafin yace"Ok...Taso mu Shiga ya zaki zauna Anan ke kadai.."Jim tayi kafin Ta Mike tayi Gaba ya Biyota Har Zuwa Falon Anty Rahila Nan ma Shuru,Suna tsaye sai ga Zulfa Ta Fito Daga Kichen da Faranti Shake da Kolili da Jug da Kofuna Baki ta Washe Tana Fadin"Lah Daddy u are wlcm..."Mirmishi ya saki kafin yace"Thanks Zulfa Dota.."Yafada Yana D:an Bin Falon da kallo.


Zubaida Ta kalleta kafin ta Samu bakin Mgana Alheri da Jumai ma"aikata gidan Sun Fito da Manyan Wasu Food Flks masu Kyau,ganin Daddy Tsaye yasa Suka Ramkwafa Suna Gaisheshi ya Amsa Cikin Sakin Fuska,Kafin Su Wuce Zuwa Babban Dinning Din Dake Gefe Guda Daga Cikin Kayatattacen Falon.


Da kallo Zubaida Ta Bisu Kafin Ta maida Hankalinta kan Zulfa Wacce Ta Nufi karamin Center Table din Dake Falon Ta Dora Farantin Tana Fadin"Daddy inaga fa Anty Rahila na Shashen Daada..."Tafada Tana yarfe Hannu,kafin yayi magana tace"Let me call her.."Da Hannu ya Dakatar da Ita yana Fadin"No need Dota bari na karisa Ciki.."Yafada yana maida Hulansa Bisa kai Mirmishi Tayi kafin Tace"Ok Daddy.."Bai Kara Bi Takansu ba ya Shige Koridon Da Zai Sadashi da Dakin Daada.


Sai da ya Kule Kana Zubaida ta Kariso gaban Zulfa Tana Fadin"Ke kadai yau zaki Taking Dinner...? Yamutsa Fuska Zulfa Tayi kafin tace"A'a me kika gani Hala..? Tafada Tana Kokarin Shashantar da Zencen.


Zubaida tabi Abincin Dake gaban Zulfa da kallo Tace"Dis.."Tana nunawa da Baki Wani Mirmishi Zulfa Ta Saki kafin tace"Oh..! Is for My Uncle Bello.."Tafada Cike da Wani yanga Kamar Tana gabanshi Wani Kallo Zubaida ta Watsa mata kafin Tace"Ur"s..? Fari da ido Zulfa ta mata kafin tace"yes of Course...'"Tafada Tana wani Tsuke baki.


Kallo kallon Suka ma Juna mai Cike da Jin Haushi da Kishi kafin Zulfa ta Kauda kai ta Tafara Taku kamar Zata Fice Daga Falon tana Fadin"Let me take my Shower First..."Take Fada Tana Kada Mazaunanta Da gayyah har Tayi Kwana zuwa Wani Korido inda Shashen Saukan baki yake,Da Kallon Bakinciki Zubaida Tabi Zulfa kamar ta Shakota Takeji,


Kugu ta Rike Kafin Ta Fada Bisa Kujera Tana Dafe kai Cikin Sanyin Murya tace"Oh my goodness..."Take Fada Tana Tattare Naman Goshinta Waje Daya Cike da Damuwa Lokaci Daya Ta Saki karamar Ajiyar Zuciya Ita Fargabanta Daya kada Zulfa ta Sace Zuciyar Bello da kyawunta Da Kuma kyan Jikinta Domin ba karya Zulfa ta Cika Mace da Kowani Namiji zai yi Fatan Mallaka Tafita komai Ta bangaren Cikar mace,Tuna Hakan Datayi ne yasa Ta Mike Tana Fadin"No...it's can be..."Kafin Ta Yi Mirmishi ta Furta.."We shall See Zulfa..'


Tafada Tana Sakin Numfashi kadan Cikin Sassarfa Ta Nufi Hanyar da Zulfa Tayi Gefe Daya Kuma Tana kallon Alheri da Jumai da Suketa kaida kawon Jera Abinci Bisa Dinning Table.


 ****


Tun Kafin ya kariso Kofar Falon Yaji Muryan Daada Suna Hiran Aneesa Ita da Anty Rahila Mirmishi ya Subucemai kafin yace Afili"D 2 sturborn are back..."Yafada yana Tura Kofar Falon ya Shiga Da Siririyar Sallama


"Assalamu Alaikum..."Yafada yana Washe Baki Atare Daada da Anty Rahila Suka Dago Suna kallon Kofa Lokaci Daya Suna Amsa Sallamarsa,Cikin Fara"a Daada tace"Ah babban Mutum Andawo...? Tafada Cike da Fara"a Hibba ko Da Gudu Tatashi Daga Jikin Daada ta Nufeshi Tana Fadin"Daddy..."Takalmin kafarsa ya Salube kafin ya daga Hibba Sama yana Fadin"Oh my God....my One and Only Dota Hibbatullahi..."Yafada yana Sabata a kafadansa Tana Dariya da Fararen Hakoranta ta Saka Hannu ta Cire hulan Kansa ta Dorama Kanta tana Fadin"Daddy Toja..."Tafada da Muryan yarinyata.


Dariya ya Saka yana Fadin"Yes my Princess.."Yafada yana Sakarmata Kiss a gefen baki Anty Rahila Data Mike Tsaye ta Kariso Tana Fadin"Daddy Sannu Da dawowa Thank god Mijina Is Back Safely..."Tafada Tana Jifanshi da Wani Shu"umin Kallo.


Dago da kanshi yayi yana Fadin"Thanks Rahi Queen..."Yafafa kafin ya Fara Takowa Zuwa gaban Daada yana Fadin"Daada wai meyasa Kike da Son Zama kasan nan ne..? Baki Hawa Bisa Cussion..."Daada Tace"Kai ni Rabani da Wani cusa Nagaji kullum Mutum na saman Abu ba Hutawa,Kune yaran zamani da Kuka lalace da Hutu mu Ada Waya san Wani Cusi..."Tafada Tana Dariya..
Â
Dagashi Har Anty Rahila Dariyan Suka saka Kafin ya Zauna Kusa da Daada yana Dora Hibba kan Cinyarsa Lokaci Daya yana Fadin"An bari Daada Kiyi yadda Zaki fi jin Dadi kun Wuni Lafiya ina Anee yan Mkranta..? Yau Duka Masu Ciwon kan gidan Sun Dawo Lokaci Daya..? Yafada yana yar Dariya.


Daada tace"Umh Aneesa kadai muka gani Megidan nawa bai Shigo ba Tukunnah kasanshi Kila yaji Zuwansu Zulfa ne Shiyasa Yaki Lekomu Daya Dawo.."Gyada kai yayi yana Fadin"Kobama Haka ba Daada Megidan naki bayajin mgana Har yaushe ne zai Ta Rike Abunda ya Riga ya Wuce,Ayi mutum da Shegen bakar Zuciya da Naci Haba Daada.."Mirmishi Daada ta Saki kafin tace"Muhammed bello Sunan nan ya Samo Asali ne fa Muntari Sunan Kakan ku ne Wanda kaf Halayenshi Bello ya kwaso Shima Haka nayi Fama Dashi da Shigen Kafiya da Zuciya Shiyasa wani Lokacin in naga Bello na Wani Abu sai Kakanku ya Dinga Fadomin Araina.."Tafada Tana Share Kwallah.


Ido Muktar ya Zaro yana Kallon Anty Rahila Kafin ya daga mata Gira Yar Dariya Tayi kafin Ta make Kafada,Ta karisa ga Daada Ta Zauna Kusa da Ita tana Fadin"Daada Wai har yaushe ne zaki Daina ma Kaka Kukan Mutuwa ne..? Daada na Sharbe Hanci Tace"Har Abada ne Rahila Bazan Taba mantawa da Megidana Bello ba Kusan Irin yadda ya Soni bane ya Kula dani sai da fa yayi Shadi kafin ya samu Aka bashi Aurena.."Muktar da Rahila Suka Kalli Juna kafin Muktar yace"Ah lalle kice Kaka Shima Jarumi ne.."


Daada na Mirmishi tace"Sosai Ku bari Watarana Zan Baku Lbrin Kakanku da Jarumtar Dayayi Sosai Alokacin Rayuwarsa.."Kai Muktar ya Gyada kafin yace"Tom Daada.."Yafada yana Wasa da Hannu Hbba kafin yace"Wai Ina Anee yan Mkrantan Kwana Banji Motsinta bane..?Anty Rahila tace"Tana Cikin Bedroom Dazu dai Wanka na barta tayi yanzu zaka kaga ta Fito inajin bataji Shigowarka ba Andawo Ana Ta Murnan Angama Karatu gabadaya.."Tafada tana Dariya.


Shima Dariyan ya Saka Kafin yace"Kai...Ina Ruwan Aneesa Wato Da gaske yanzu batason karatun,Dazu ma Yaya Ali ya Kirani yana Tambayana Wai ta Natsu Kuwa..? In da Wata Mtsala na Kirsa har Abuja zai zo ya Sake Cin kaniyarta ."Anty Rahila Tace"Oh ya Allah..! Ya Ali Dodon Aneesa ne,Bata jin Tsoron kowa kamar yadda Takejin nashi.."Daada tace"Ba dole Taji Tsoronshi ba Tunda Bai da Hankali yana babba Ammh ya kama yarinya karama Kamar Aneesa yayi Ta Duka Kamar ya Zauce.."Tafada Cike da Jin Haushi.


Anty Rahila tace"Daada Kema kin So ganin Laifin ya Ali ne Kinfa Gannin ma Idonki Rashin Jin Aneesa Nan Ranar da Bello zai Tatafi da ita Mkranta baki ga Abunda Tayi ba Wlh ba Domin Zuwan ya Ali ba Anee bata zuwa Makrantan nan Bata Shiri da Makranta Tun tana Borno Koda Baba Nada Rai bata Zuwa Shi kuma Bayason Matsa mata Shiyasa kika ganta batajin mgana Sam..."


Daada Ta tabe baki tace"Toh Dole ne karatu Ku kyale yarinyarnan Hakanan Don Allah ,haba Kuduba fa ku gani Shekaru uku ammh haryanzu bata saba ba in Zata Tafi da Kuka Take Tafiya.."Muktar yayi Dariya Kafin yace"Daada Wannan Hurumim Megidan ne ki kiyi mai Mgana In ya Kyaleta Shikenan sai Asamata Wata Day Anan sai Ta Cigaba da Zuwa In kuma yaki Dole Anee ko Tana so ko bata so sai Ta Koma Makrantar nan ta Dora Daga Inda ta Tsaya Kinfi kowa Sanin Tuni ya ce na barmai Ragamar Karatunta Ahannunshi Kuma yakawomin Hujjojin Daya sanya Ya kai Aneesa Mkranta Dayake Koyarwa Kuma Nima na Gamsu In ba Bello ba Bamai iyawa da Rigimar Aneesa.."


Yafada Cikin Sauke Numfashi Anty Rahila Zatayi mgana Kenan Aneesa ta Bude Kofa Ta Fito Tana Fadin"Daada Ruwa Goma nayi ma kaina Allah a mkranta bama Samun Ru...."Mganarta yamakale ne na Hada Idon da Sukayi da Muktar Wanda ya Dago yana Kallonta Tana Sanye da Doguwar Rigar Atamfa Mai Red And Ash,Washe baki tayi kafin tace"Ya Muktar..."Tafada Hakoranta Duka awaje .


Yana Dariya Shima yace"Aneesa yan Mkranta Wlc back Home..."Da Sauri ta kariso gabanshi ta Zauna Harda Tankwashe Kafa Tafara Fadin"Nagode ya Muktar Saura Murna na Biyu..? Tafada Tana kallon Idanuwanshi Zaro Ido yayi kafin yace"Wow..Menene Shi..? Dariya Tayi Tana Kallon Anty Rahila da Daaada Tace"Baku Sanar Dashi na gama Karatun bane.."


Tafada Cikin Tabbatarwa,Tare da Anty Rahila Suka Hada Ido Suna Kunshe Dariya Cikin Shanye Dariya yace"Oh..Anee,Da Sauranki fa Yanzu dai zaki Shiga Shashen manya SS1 Ko ba Haka ba Rahi queen..? Anty Rahila tace"Hakane kam.."Tafada da yar Dariya.


Bata Rai Aneesa Tayi kafin Tace"Wa..? Wai ni zan Koma Wannan Dajin Makrantan Wanda bakomai Cikinta sai Wahala Tabdijam na Rantse da Allah Wannan karon Ko mai Zai Faru Sai dai ya Faru bazan Koma ba..."Tafada Idanuwanta na Cika da Kwallah Dukkansu da Kallo Suka Bita Anty Rahila tace"Bazaki Koma ba Kika ce Aneesa.."?


Idanuwanta na Zubar kwallah tace"Eh bazan Koma Wlh bazan Koma ba.."Tafada Tana Share Kwallah.


Ido Anty Rahila ta Bude kafin Tace"Lalle ko Ya Ali zai Zo kamar Zuwanki na Farko kin dai san Halinshi ko..? Toh Tun Wuri Kiyi Shirin Komawa Makranta da Zarar Firt time yayi Lokacin Shigan yan SS1..."Tafada Tana kallon Aneesa Wacce Tana Jin Haka ta Kama Buga Kafa Tana Kuka Harda Birgima Tana Fadin"Wlh Allah bazan Koma ba Ko Za"a kasheni Dama ba"a Sona Wayyo Baba,Baba ka Tafi ka barni bani da mai Sona Sai kai,Wayyo Baba..."Take Fada Tana Kuka Tana Wani Zabure Zabure Kamar karamar yarinya...


Anty Rahila da Muktar Suka Kalli Juna na Wani Lokaci Kafin Su Maida Kallonsu kan Aneesa Wacce ke Shan Hanci da Majina,Daada ce Ta Mike Ta Isa ga Aneesa Tana Fadin"Aneesa yaki nan Taso maza ki bar Wannan Kuka Matukar ina Gidan nan bamai Maida ki wannan Mkrantar Tunda baki Sonta "Tana Jin Haka Ta Mike tana Fadin"Da gaske Daaada.."?


Kai Ta gyada mata Tana Mikar da Ita Tsaye Hannu Aneesa Ta Sanya Tana Share Hawaye Kafin Tace"Daada To ya zanyi da Uncle Bello..? Wayyo yaya Ali ma Daada in Anty Rahila Ta gayamai Kasheni zaiyi in yazo.."Daada ta Girgiza kai Tana Fadin"Duka ki barni Dasu Bamai Tabaki Shima Alin bazai zo ba Insha Allahu Sai dai zaki man Alkawari Daya..? Tafada Tana kallonta.


Cikin Saurin Aneesa Tace"Fadi komiyeshi Zan yi Miki Daada Aini kingamamin Komai Tunda Kika goyi bayana ."Daada tace"Alkawarin zaki min Matukar nayi ma Megidana Bello mgana ya kyaleki Anan To zaki Yarda Anema Miki Wata Mkrantar Anan Sai kici gaba Kinji ko.."Kuri Aneesa Ta mata da Ido Tana Tura Baki kafin tace"Nifa Daada nagaji da Karatun ne.."Daada ta Dafa kanta Tana Fadin"Toh Shikenan Zan barki Da Bellon.."Jin Haka yasa Tayi Saurin Fadin"A"a Daada na yarda Allah da dai Amaidani Wannan Dajin Da ko Ruwa fa Babu Daada,ga Aljanun Tsiya Allah Daada Muna Shan Wahala Uncle Bello baisan gaya Muku ne.."Tafada Tana Matse Kwallah.


Daada na Shafa kanta tace"Ai yanzu komai ya kare bazaki koma ba.."Jin Haka yasa Aneesa Ta Daka tsalle,Ta Rumgume Daada Tana ma Anty Rahila Gwalo Tana Dariya Bude Ido Tayi Tana Kallonta kafin Tayi Mgana Aneesan Ta Saki Daada Tana Fadin"Daada bari natafi nayi sallah Ana Kiran Mangariba.."Tafada Tana Shigewa cikin Bedroom dinta.


Ajiyar Zuciya Muktar ya saki kafin ya Shafa kanshi yana Fadin"Daada Bazaki iya Tankwasa Bello Akan Aneesa ba Why Kika mata Wannan Alkawarin..."? Daada na Kokarin Shiga Dayan Bedroom Din Tace"Dole ya barta Tunda bata so Shidai dayake so sai ya Koma Shi kadai kar Abun ya Zama Zalunci.."Tafada Tana Tura Kofar Bedroom Din Ta Shige Domin Dauro Alwala.


Shuru yayi yana Nazarin Abun Acikin Ranshi kafin ya Dago yana Kallon Rahila yana Fadin"Bansan ya Zanyi da Bello ba Rahila...Yana Sakani Ciwon kai.."Mirmishi Tayi kafin Ta Mike Tana Fadin"U will Discuss later yanzu ka Tashi muje Sama kayi Wanka ka Sauya kaya kayi Sallah sai mu Sauko Dinner.."Baiyi Gardama ba ya Mike Yana Rike da Hibba Hulanshi ta Sojoji Ta karba kafin ya Riko Hannunta,dayan hannun Kuma yana Dauke da Hibba Suka Fice Daga Falon Daada Zuwa Sheshen Rahila Steps Suka Haura Zuwa Sama Inda Dakunan barcinsu yake


******


Zaune Yake Atsakiyar gadonsa yana latse latsan Laptop din Dake gabanshi Sanye da Riga da Wando Masu Ruwan Toka na Jc,Tun Dazu yakejin Karan Mad Door,bai maida Abun Serious ba Domin yana Kyautata Zaton Zubaida ne Tsaki yaja ya Cigaba da Abunda yakeyi kamar bai ji Mad Door din Da"ake ta Danna mai ba,Ransa bace yake tun bayan Fasa mai Hoto mai muhimmanci datayi dayace ta dawo ta kwashe sai ta gudu dole shi ya tattara glass din Hoton kuma ya Zareshi cikin gidan Album din ya sakashi cikin Durowar gadon.


Zulfa Dake Tsaye da Faranti Taci Kwalliya Cikin Wata Doguwar Abaya na Kamfanin Armani ta yane kanta da Karamin Bakin gyalen Kayan,Fuskarta ta Dauki Haske Saboda yadda ta Tsaru da Kwalliya Tafi Minti goma Sha Biyar Tsaye tana dannan Ring Ammh ba Alamun za"a azo Abude Cikin Bacin Rai da Kufuluwa Zulfa tace"Plz Open d Door Uncle.."Tafada kamar Tayi kuka ganin Tsayuwa na Neman gagararta gashi Tagaji yasa ta Juya Tafara Saukowa daga Steps Din Jikin Sanyi Jiki da Nadama mai Tsanani.


Dukkansu Suna Bisa Dinning,Anty Rahila,Muktar,Daada,Aneesa Hibba,Zubaida Suna Dinner Suka ga Shigowar Zulfa Falon da Sauri kamar Zata Kifa Dauke da Tiren Abinci Riki Riki Tana Kwalama Alheri kira Gabadayansu da Kallo Suka Bita kar Zubaida Taji lbri Wacce Tun Fitan Zulfa Zuwa Shashen Uncle bello Taji ta Kasa Natsuwa ganinta Cikin Wannan Fushin yasanya Zuciyarta Tayi Sanyi Har Mirmishi ya Wanzu Akan Fuskarta.


Cikin Mamaki Anty Rahila tace"Oh"ah...Zulfa ya kuma kika Dawo Da Abincin Bellon ya Fita ne..? Zulfa na Kokarin Daidata kanta tace"He is not open d Door Anty i Did know if he is Inside da Room..."Tafada Daidai Lokacin da Alheri ta kariso ta Mika mata Farantin Kenan Anty Rahila Ta Mike tana Goge Bakinta da Tissue tace"No Wait Bari na kaimai Tunda ya Dawo fa baici komai ba ya Allah! Bello nasan Horan kanshi da yunwa.."Tafada tana Karisa wa ga Zulfa ta karbi Farantin Kololin Tana Fadin"Hibba Bring my phone.."Muktar ya Dauki Wayar Rahilan Dake Kusa Dashi ya Mikama Hibban ta Sauka Da Gudu Zuwa Wajen Anty Rahila wacce Tayi gaba Tana Fadin"Keep Follow me Princess.."Jin Haka yasa Hibba Tabita Suka Fice Daga Falon.


Aneesa Dake kallon Zulfa Tunda Ta Shigo Ta Saki Dariyan Datake kannewa Da Mamaki Zulfa ke kallonta Cikin Kuluwa tace'"Ke Aneesa Wa Kike ma Dariya.."?


Tafada Tana Karisowa Wajen Babban Teburin Aneesa Ta Dago Tana Kallonta Cikin Rainin Wayau tace"La Anty Zulfa Nifa bada nake ba Me kikayi balle nayi Dariya.."Tafada Tana Kara Sakin Dariyan Wanda ya kara Harzuka Zulfa ta Kariso Azuciya Zata Daki Aneesa Daada Tace"Ke miye Haka..? Daga Tana Dariya sai kice da Ke Takeyi Hala Kinyi Wani Abun Dariyan ne. ? Nifa bana son Mugunta Zulfa'u.."


Tafada Hankalinta Kwance tana Sharban Ferfesun Kayan Cikinta Turus Zulfa Tayi Tana Bin Daada da kallo Ita da Aneesa Wacce Take Kada kai Tana yar Dariya,Muktar ne yace"Zulfa Sit..."kallonshi Tayi Hawayen Datake Rikewa Suka Zubomata Mai Zubaida Zatayi In ba Dariya ba Harda Dukawa kafin ta Mike tana Goge Bakinta da Tissue Cikin Muryan Shakiyanci Tace"Lost Zulfa..."Tafada Harda Dafata tana Kada mata ido kafin ta Wuce Tana yar Dariya Zulfa Ta kawo Wuya da Hanzari Ta Bi bayanta tana Kiran Sunanta Cikin Muryan Kuka Cike da Fada Bayansu Muktar da Daada Sukabi da Kallo Aneesa Ko kamar ta Zuba Ruwa Akasa Tasha Saboda Jin Dadi Aranta tace"Wahalallu Sai kuyi Tayi indai Wannan Mugun ne baku ma gama Wulakanta ba.


Ita kanta Anty Rahilan Tayi ta Danna Mad Door din ammh Shuru Sai ta kalli Hibba Tana Fadin"Bani Wayar Princess.."Da Hanzari Hibba Ta Mikamata Da Dubara ta Rike Wayar kada Farantin Hannunta ya Subuce mata ta Lalubo Nombar Bello.


Yana Tsakar Aiki yaji Ringing Din Wayarsa Cikin Kasala ya Jawota sunan *ANTY* ya Fito baro baro Da Sauri ya Daga yana Fadin"Anty...!" Cikin Sauri Anty Rahila tace"Ina Kofar Mension Dinka Bello..."Tafada da Alamun Gajiya da Hanzari ya Datse Kiran ya Dira daga kan gadon ya Bude Kofar ya Fice Daga Bedroom Din da Sassarfa Zuwa Falo da Hanzari ya Bude Kofar yana Kallonta da Hibba Dake Tsaye Cikin Mamaki ya kariso Fitowa yana Fadin"Am Srry ban..."Is ok bello Help me Wit Dis.."Ta Katseshi Tana Mikamai Farantin Hanunshi karba yayi yana Basu Hanya Lokaci Daya yana Fadin"Oh my God Our Little princess u are Wlmc.."


Yafada yana Kallon Hibba Wacce kemai Dariya Tana Fadin"anchu.."da Muryanta na Yarinya Shigewa Sukayi ya Tura Kofar da Kafa Karamin Center Table din Tsakiyar Falon yaja ya Ijiye Farantin yana Fadin"Anty Banzaci ke bace.."Tana Zama Bisa Daya Daga Cikin Kujerun Falon Tace"I know.."Tafada Tana kallonshi Hibba ya Dauka Wacce Ta Dafemai ya kariso Kusa da Ita ya Zauna yana Fadin"Anty ya gida..? Daada na lafiya..?


Anty ta kalleshi kafin tace"Bansani ba Bello..Meke Damunka ne Tunda Kuka Dawo baka Shigo ba ko Abinci baka Nema ba,Kana so kullum yayanka ya Dinga Fushi Dakai bakajin Mganarsa Komai yace baka bi sai dai Naka Ra"ayin.."Bello ya Zaunar da Hibba kan Cinyarsa yana Shafa kanta kamar Bazai yi Mgana sai Chan yace"No Anty Ba Haka bane u know my problem Bazan iya Shiga Barayin ba Indai yaran nan basu Barmana gida ba I Mentiond it.."Kura masa Ido Tayi Kafin tace"Naji Ammh kasan yayanka bazai koresu ba kuma Infact is ur Family bello.."


Cikin Halin ko In Kula yace"they are not my Family Anty At All,Only yaya and Ur,Daada and Hibba...Kune Ahalina..."Yafada yana Kokarin Danne Fushinsa.




Ganin yanayin Daya Shiga ne yasa Tace"Is ok..Take ur Dinner ok.." kai ya gyada mata kafin yace"Insha Allah Anty.."Yafada yana Kallonta Cike da Kulawa Mikewa Tayi Tana Fadin"Hibba come let go.."Hibba ta Sauko daga Jikin Bello tana mai Bye bye Yana Mirmishi ya Daga mata Hannu Mikewa yayi Sanda Anty Rahila ta kama Hannunta Zasu Fice Daga Falon Cikin Muryansa ta Kasaita yace"Anty ki gaida yaya..Am plz Take Good Care Of Him karki barshi yayi Damuwa saboda ni U see am ok.."Juyowa Tayi kafin tace"Ok i Will..."Tafada Kafin ta Fice Daga Falon Shi kuma Ya Bita ya Kulle Kofar.


Ajiyar Zuciya ya Sauke kafin ya Kimikimi Tiren Zuwa Kichen Cikin Fridge ya Sakashi Domin baya Jin Wuya yanzu yagama Shan Tea sai dai da Safe Falon ya Dawo yana Faman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login