Showing 75001 words to 78000 words out of 122554 words
Chapter 26 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt
Sha"awa.
Acikin Bedroom din Anty Rahila kuwa Anty Nafee ce keta Fada tana Fadin mganganu wai Rahila na gani ana cutan Aneesa Tayi Shuru suma su Ya Ali sunyi Shuru da bakinsu,Ta kalli Anty Rahila tana Fadin"Kunfa san zamansu bazai taba yuyu ba Aneesa mace ce iya mace kuma mai lafiya,zama da Wannan Mijin nata a nakashe bazai yuyu ba tana bukatar kwanji Namiji da kuma Wanda zai bata kwan Haihu in akayi Shuru topah Haka Aneesa zata Dauwama tana Wahalan gardi ita bada Jin Dadin Aure ba kuma ita baga Haihuwa ba Wahala haka zata taru ta kasheta kuma in akayi Haka tsakani ga Allah ba"a mata adalci ba.."Tafada tana Gyada kai kamar wata kadangaruwa.
Anty Rahila Da Jikinta Duk ba Dadi da manganun Anty Nafee Tace"Kidaina Fadin Haka Anty Nafee Insha Allahu Bello zai Warke kuma da kike mganar Wahala dashi Aneesan ne Taki mana ammh Har mai kula dashi fa Muktar ya Dauko Daga Adamawa yana nan Tare damu Modibbo..."Cikin Kallon Banza Anty Nafee tace"Dillah yiman Shuru Sakarya Daga ke Har Aneesa baku da Wayau ita kuruciya kedamunta ke kuma fa..? Wato kar kiyi mgana aga laifinki ko..? Toh tsakani ga Allah ko Baba keda rai bazai bari acucu Yarinya ba Tunda Ita bata da Wayau mu sai mu kyale Rayuwarta ta kare ahaka yakamata dai aduba wannan lamarin gaskiya.."Itadai Anty Rahila Shuru ta mata bata kara mgana ba.
Ya muktar Dake kofar Bedroom din Anty Rahila ya Dawo kenan ya Shigo ya sanar da Anty Rahila zai Tafi Lagos yanzu sai ya iske suna mgana da Anty Nafee sai ya Dagata daga bakin kofar sai da yagam jin Duk manganun Anty Nafee,wanda sai da suka kusa sakashi kwallah,baya ya koma yana Dafe kanshi ba Shakka gaskiya Tafada In har Aka bar Aneesa da Bello ahaka ba"a mata adalci ba kuma an cuci Rayuwarta.
Shashen Daada ya isa ya sameta Cikin Bedroom dinta,ganinshi cikin Damuwa yasa ta dago tana kallonshi cikin Muryan Tsufa tace"Muntari lafiya kuwa..? kafita lafiya lau kuma ka dawo cikin Damuwa.."?
Gabanta ya koma ya Zauna yana Fadin"Daada na yanke wani Hukunci kuma ina Fatan zaki bani Hadin kai bayan kin Dubi Abun da Fuskar Fahimta.."
Cikin Gyada kai tace"Insha Allahu ina Sauraranka..?yayi jim kafin ya Sauke Numfashi yana Fadin"Daada Na yi Tunani na gani cewa bai dace mubar Aneesa Haka ba Ma"ana kwaruwace da Zalunci muyi Shuru mu barta ta Zauna da Bello don yana Namu ba..Bisa adalci ya kamata arabasu ta samu wani mijin mai lafiya ta aura Shi kuma mu cigaba da Kula Dashi,In Allah yasa yasamu lafiya Falillahil Hamdu ,in kuma Allah bai kaddara zai kara takawa kinga yan"uwanta bazasu sakamu cikin masu zalunci ba.."Yafada cikin son maida kwallarsa.
Shuru Daada tayi Tana kallonsa kafin ta murmusa tana Fadin"Hakane kam mganarka Muntari nima dazu nayi kuka cikin Raina Danaji wata mgana...Sai nake Tunanin Ada fa ba Haka Megidana yake ba lalurace ta Fadamai,ni yanzu Tunani Daya ya zaiji in muka ce zamu rabashi da Aneeea,Alhalin na Lura dukkansu sun Fara Son Junansu barin ma Shi da Baya son kowa kusa dashi sama da ita itace Farincikinsa..."
Tafada tana Share kwallah Ajiyar Zuciya ya sauke kafin yace"Nima na lura da Haka Daada..Bazamu iya godema yarinyar nan ba...Banta Zaton zata kula da Bello Haka ba,Tana mai Dawainiyar da ko Ni bana mai kamarta ammh Duk da haka Hakuri zai yi Modibbo ya cigaba da kula dashi,muna tayashi da Addu"a inda Rabon zai mike sai kiga lokaci Daya Allah yayi ikonsa ammh Dole suyi Hakuri Duka Domin bama kowani bangare Adalci.."
Gyafa kai Daada tayi kafin tace"Shikenan Muntari Allah ya Shigemana gaba..."Mikewa yayi yana Fadin"Ameen Daada yanzu zan Wuce lagos taron mu na Sojojin kasa,sai zuwa jibi zan Dawo,Zan kira ya Ali da ya Sunusi ta waya muyi mgana sai suzo mu hadu mu Warware komai in nadawo insha Allahu..."
Daada ta gyada kai tana Fadin"Shikenan hakan ma yayi...Allah kiyaye Hanya ya kuma Tsaremana kai sai ka dawo..."Da Ameen yake ta amsawa Har ya Fice Daga Shashen na Daada Dakin Aneesa yayi kooking tazo ta bude tana gaisheshi,amsawa yayi ya karisa ga Bello yana kallonsa Cikin Sha"awa ganin yadda Aneesa ta sakamai manya kaya,gabansa ya Tsaya yaDurkusa Lokaci Daya ya Riko Hannuwansa yana Fadin.."Anee ta gayamaka kayi kyau kuwa..? Yafada yana kallonsa.
Lumshe ido yayi ya bude yana kallonsa,Mirmishi yayi mai lokaci Daya ya mike bayan ya saki Hannunshi yana Fadin"Zan tafi lagos sai jibi zan dawo ka kula da kanka kaji ko .? Yafada yana Shafa kanshi,Rumgumesa yayi kafin ya sakeshi ya fice Daga Dakin Aneesa na mai Allah ya kiyaye Hanya.
Falon Anty Rahila ya koma ya kirata Awaya yace ta Fito Falo yana Jiranta sai gashi ta Fito Dauke da Junior bai wani Tsaya ba yadai yagamata ga inda zashi,suna mganar ne sai ga Anty Nafee ta Fito suka gaisa bai Nuna mata komai Suka gaisa cikin sakin Fuska,yana Sauri ne Tawagarsa na waje tana Jiransa ya Fito ya Shiga mota suka juya Zuwa Airport yana cike da Tsausayin Kaninsa da kuma yadda Zaiji in yaji Hukunci da ya yanke.
Daada bata gayama kowa mganar ba Tayi Shuru da bakinta Anty Nafee kuwa Kwana biyu tayi kafin ta koma maiduguri akwanakin Datayi kuwa sai da Aneesa ta gaji da ita haka ta sakata Daki tana mata Fadan wai bata hankali ne haka takeso ta karishe rayuwarta cikin Wahala bata biye mata sai dai tayi ta Tura mata baki In ko ta ganta tare da Bello ta dinga sakin mata mgana kenan tana fadin yana Nakashasshe bazai kyale mai lafiya ba,Abun dai ba Dadi Daada na ganin komai bata mgana Wani Lokacin Daki ta ke shigewa tana Share kwallah Shiko Duk wannan baya damunsa Abu Dayane ke cin Ransa kada aace za"a rabashi da Aneesa in ko Haka ta Faru bayan ciwon jiki harda na Zuciya zai iya kamasa.
*Kibiya ki karanta cikin Salama..Ke da kika Siya kike Fitarwa da ku da kuke karantawa baku Biya ba Bazan ce komai ba Illah Allah ya bada Sa"a ammh ki sani! na sani! mun sani!.kuma ku sani..! Akwai ALLAH.*
Zakuman Uzuri Vips may be zuwa Dare kujini Tsint Saboda wata Sabga data tasomin..Nagode
*Anitha...*
8/19/20, 11:21 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
 Â
*Wattpad:Janafnancy13*
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
      *🅿�26*
Tun ya muktar na lagos kira ya Ali sukayi magan kan in ya dawo Don Allah yana son ganinsu shida ya Sunusi in kuma ba damuwa Harda su mama Yana saboda Muhimmancin mganar,Jin Haka yasa Ya Ali yace karya damu insha Allahu Da zarar ya dawo zasu zo.
Bai dawo ba sai da ya dauki tsawon kwana biyar kana ya Dawo Abuja ranar Daya Dawo ya kira ya Ali ya sanar Dashi inda yacemai insha Allahu ya Saurari Zuwansu.
Abba hardo ya kira Daada yace ta aiko Azo akarbi Ruwan zamzam din Dayama Bello addu"a aciki adinga zubamai cikin Ruwan wanka Kuma ya zama Ruwan shanshi,kullum kuma da Daddare in zai kwanta Ashafemai jiki,insha ALLAHU za"a samu Nasara Ahankali kowacce gaba zata Dinga saki Cikin Jin dadi Daada tayi tamai Godiya
Muktar na Zuwa gaisheta ta labartamai yadda Sukayi da Baffa Hardo Shima yaji Dadi Sosai,Yaso yaje da kanshi ne sai kuma ya Ali yamai wayar gobe suna Tafe shiyasa yafasa ya Tura mallam Inuwa,modibbo ya bisa Zaije ya kwana Biyu ya Dawo,Tare da Dauko Takardun Makrantansa wai Aikin Dan Sanda yake son yi Shine Ya muktar yace ya Daukomai Takardunsa.
Washegari sai ga ya Ali da ya Sunusi sai Mama yana da Mama Falmata Zuwan yabama Aneesa da Anty Rahila mamaki Tunda su basu san meke Faruwa ba,Sukansu Iyayen na Aneesa Sunga Ramarta da yadda Duk ta lalace,Mama falmata kuwa cikin Ranta tana Fatan Allah yabama Aneesa Aljannah Dalilin Jinyar Mijinta,Cikin Ran Mama yana kuwa karfin Halin Aneesa take ganin Yadda Tana yarinya karama ammh ta iya Dauke laluran Bello,wanda ko alama bata barinshi da kazanta Ko cikin Wani Hali koda yaushe zaka Sameshi cikin kyawawan Kammani Yana zaune bisa wheelchair dinsa.
Sai da suka ci abinci kana Aka Zauna Zaman Dalilin Zuwansu afalon Daada Nima muna cikin Daki Nida Bello ina karantamai wani Littafin Hausa mai Suna Ajininsa yake na Zulaihat sani kagara Anty Rahila tace na Fito Nazo tare da Bello Ya muktar na son mgana damu Daga ni har Bello sai da muka kalli Juna,dama ni cikin raina Tunda naga Zuwansu Mama yana Lokaci daya dasu Ya Ali jikina yayi sanyi Haka shima Cikin Ransa yana ta Fargaba Allah sa ba Tunaninsa bane zai Tabbata...
Hijabin sallah ne na Zumbula,ina kallon Bello wanda ya kafeni da ido Ajiyar Zuciya na Sauke kafin na karisa ta bayanshi na Shiga Turasa Zuwa Falo gabadayansu suka sakarmana idanuwa har muka kariso Tsakiyar Dakin kusa da Daada na ijiye Bello ni kuma na koma Kasa Kusa da Anty Rahila na Zaune kaina na kasa,Daga chan kuwa ido kadai Bello ya sakarmin Lokaci Daya kuma yana karye Wuya.
Ya muktar ne yayi gyaran Murya yana Fadin"Alhamdulillah naji dadin yadda muka taru lokaci Daya..Mama da Fatan zaku man afuwa na taso ku Daga gari mai Nisa ni ya kamata ace nazo toh saboda muhimmancin mganar da kuma Halin da Bello ke cike yasa Na zabi kuzo nan mu tattauna mganar.."Kowa gyada kai yayi cike da gamsuwa mama yana ce tace"Ayyah babu komai Baban Hibba Yanayin Aiki ne...kana ma kokari Allah ya saka da alheri.."
Gabadaya suka amsa da Ameen,Aneesa kanta na kasa tana Wasa da gefen Hijabinta Mama Falmata ma kanta na kasa batace komai ba wanda ya damu sanin Hallayarta na kawaici da Rashin son kwaranniya.
Cikin Gyara murya Ya Muktar ya cigaba da Fadin"Na taramu ne Dukkanmu Awannan wajen Domin Mun riga da mun zama yan"uwa Dalilin Auratayya daya Shiga Tsakaninmu Harda Zuru"a.."ya Ali yace"Hakane kwarai.."Jinjina kai ya muktar yayi kafin ya cigaba da Fadin"Dalilin Hakane naga ya dace muma Junanmu Adalci,bako wace mgana bace Illah Mganar Aneesa da Bello.."
Dam! Gaban Bello dana Aneesa ya Fadi lokaci Daya,Atare suka kalli juna Lokaci Daya cikin Wani yanayi kowa na lura dasu barin ma Daada dataji har tafara tara kwallah cikin Mamaki ya Ali yace"Aneesa kuma...? Kardai Wani Iskancin tayi domin Nasan mai hali baya fasa Halinshi sai dai yayi lambo yagamin Wani Dibar albarkan tayi ma bawan Allah dake Zaune ba lafiya yanzu naci Ubanta wlh.."Yafada cikin Fada dama shi akwai Saurin Fushi.
Baki Aneesa ta Tura kwallah na Taruwan mata a ido wato ita haryamzu bata girmi Duka Hannun Ya Ali ba,Bello Dake kallonta Duk ransa ba Dadi Ya Sunusi ne yace"Zata aikata kasan Haka take akwai lambo Cikinta fal iskanci kedai kam bansan yaushe zaki hankali ba,Baba bai bar gidan Duniya ba sai da yagama Sangartaki.."ya fada yana Nuna ta shima Lokaci Daya yana Hararanta.
Dukar dakai Aneesa tayi cikin Ranta tana Fadin"Toh ni me kuma nayi.."Ya muktar ya katsesu da Fadin"Ashsd..Meyasa kuke Hakane...? Bafa laifin datayi Wlh Aneesa tafi kowa kula da Bello Acikin gidan,gabadaya Shikanshi in ba ita tamai wani Abun ba sai ga yana bata rai..Babu Abunda zamu ce mata sai godiya da Fatan Allah yasa ta gama da Duniya lafiya.
Suka amsa da Ameen Mama yana tace"Ai daman Aikinta ne ta kula da Mijinta kuma inda tasan Dimbin ladan da mace take samu wajen kula da mijinta ko jinyarsa data kara zage damtse ina Fatan Allah muma yaraba mana ladan damu.."Tafada cikin barkwaci aka amsa da Ameen Ana Dariya.
Cikin Jimami Ya Muktar yace"Ina Nufin kan makomar Aurensu ne..,Ina Tunanin Ya dace ace mu zauna muyi Duba kan Rayuwar ita Aneesa,kada mu tauye mata Hakki kamar yadda na Dauke bello kani gareni itama tamkar kanwata take gareni...Zan so mata Abunda zan so ma kaina na Zauna nayi dogon Nazari da Tunani na Fahimci zaman Bello da Aneesa waje Daya amtsayin Ma"aurata bazai yuyu ba,Akwai kwaruwa aciki,shi bashi da lafiya bazai iya Sauke mata Duka Nauyin Daya Rataya Awuyansa na Aure ba,ita kuma macece mai lafiya dole watarana tana Bukatar abokin Rayuwa wanda zai Sauke mata Hakkinta da wannan dalilai na yanke Shawaran mu taru anan domin na sanar muku Bello zai saki Aneesa,saboda ta samu damar samun miji mai lafiya ta Aura..."Yafada yana Shanye kwallar idanuwansa lokaci Daya yana kauda kai bayaso Bello ya Zuba masa manyan Idanuwansa.
Mganar ta Daki Zuciyar kowa Tun ballatana Bello da Aneesa,wanda ta dago a razane tana kallon Ya muktar wanda yayi kasa da idanuwansa,Shima Bello shi yake kallo cikin wani Dukan Zuciya da Rauni mai Tsanani kokarin motsa bakinsa yake ammh yakasa mgana sai kuma ya maida kallonsa kan Aneesa Wacce ta Rufe bakinta Hawaye na Zubomata Lokaci Daya tana girgizamai kai ganin Idanuwansa sun kada sunyi jawur lokaci Daya kuma sun Fara tara Ruwan kwallah,Daada ma kanta ta Sadda tana Share kwallah Mama falmata ta Dago tana kallon Aneesa da Bello lokaci Daya taji Sun kara bata Tsausayi Aneesa yarta ce ammh Tana mata kwadayin samun Aljanna dalilin Auren Bello Dake kanta.
Ya Ali ne ya sauke ajiyar Zuciya kafin yace"Wannan mgana Daka Fada Hakane Muntari Aduka mganganunka Babu na Banza...Kuma Abun adubane sai...",Tim suka ji karar fadowar mutum,Da gudu Kowa ya mike suka Nufi Bello Dake kokarin tashi ya Fado daga kan keken,kafin su isa Aneesa ta rigasu isa cikin Kuka da Fitan Hayyaci ta Rarumosa Lokaci Daya ta Fashe da kuka sai kowa ya tsaya yana kallonsu.
Kan Cinyarta ta dora kansa Lokaci Daya Hawayensa suna gangarowa ta gefe da gefen kumatumsa,Da ido ya kafeta itama Shi take kallo tana Fadin"Kaji ko zasu rabamu..? Sun manta kaima abaya ba haka kake ba! Kana tafiya kamar kowa..! Kana Mgana kamar kowa! Kaci abinci da kanka..Bayan ka zabi Duk Abunda kake so..! Ka saka kayan da Ranka keso..! Komai zakayi na Rayuwa yau da kullum kana ma kanka ne..! Basa Tunanin kaima Allah ne ya Dora maka..? Bazan bari su Rabamu ba Ina tare dakai Muddim rai.."Tafada tana Kara Rumgumshe,lokaci daya tana Sharemai Hawaaye
Ba wanda magaganun Aneesa basu kashemai jiki ba,Barin ma Daada da Anty Rahila hawaye Sukeyi Cikin Tsausayin Halin da Bello yake ciki,Mama falmata Dake tsaye taji Zuciyarta ta karye kawai sai ta Durkusa gaban Bello Ta Riko Hannunsa tana Fadin"Kana son zama da Aneesa..? Kallonsa ya maida kanta Lokaci Daya ya gyada mata kai Cikin Taruwan Hawaye,mirmishi tayi kafin ta saka hannu ta Sharemai Hawaye tana Fadin"Kadai na kuka..Bamu zo nan,domin mu Raba ku ba..Ba kasafai nake shiga Sha"anin Aneesa ba,ammh yau tsausayinka yasa na Shiga,koda Aneesa bata son zama dakai zan Tursasa mata ta Zauna dakai Muddin Rai ballatana itama tana son zama dakai saboda Haka,ku zauna tare Har Abada ina muku Fatan Rayuwa mai cike da Farinciki har gidan Aljannah Firdausi.."Tafada itama kwallah na Zubomata Daga Aneesa har Bellon Fuskarsu Ta Nuna Farinciki kawai sai Aneesa Ta Shiga Sharewa Hawaye tana Fadin"Nagode mama...Yau ce Rana ta Farko da kika Taba Shiga Sha"anin Rayuwata...Kin kuma Shiga alokacin Daya kamata..Nagode mama.."Take fada tana kuka lokaci Daya da Dariya.
Gabadaya kowa sai da Kwallah ta kawomai cikin idanuwa Ya Muktar baya ya juya yana Share kwallarsa,Anty Rahila ce ta matsa Kusa da Aneesa tana Fadin"Anee tashi na kama miki Shi mu maida Bello kan kujera.."Tafafa Tana Share kwallarta itama,cikin sauri Aneesa ta mike Anty Rahila da Daada Har da Mama yana Suka taimakamata suka maidashi kan kekensa,Aneesa bata rabu dashi ba, kusa dashi ta Zauna Lokaci daya tana Kamkame hannunsa Guda Daya,shima lamgwabe kai yayi miyau na Zuba Daga bakinsa ammh Cikin ranshi Farinciki ne.
Jikin kowa asanyaye ya koma ya Zauna ya Ali ya Saki Ajiyar Zuciya yana Fadin"Tabbas Mama Falmata tayi gaskiya...Ko abaya bamu da Niyyar Raba Auren Aneesa da Bello koda itace ta Nuna batason zama dashi..Muktar kayi hakuri Duka Hujjojinka masu kyau ne ammh karka damu mu mun yarda Aneesa tacigaba da Zama da Bello amtsayin Mijinta,in ya warke Alhamdulillah in ma bai Warke ba toh Taji ta gani Dukkansu sun yarda zasu Rayu da Juna Ahaka ka cire Tunanin Cutar da wani Allah da Zuciya yake amfani.."Ya muktar ya Share Hanci yana Fadin."Bansan da wani baki zan muku godiya ba...Kun mana Abunda yan"uwanmu suka gagara yimana...Allah ya saka da alheri ya kuma bar zumunci dama ina alhinin yadda Rabuwar Aneesa zata kaya da Bello domin Dukkansu sun Shaku da Juna.."
Daada ta muskuta tana Fadin"nima Haka Muntari..Zuciyata na cike da Tsoron Faruwar Haka..Domin bayan Mutuwar Jiki,harda Mutuwar Zuciya zata iya kama Bello Aneesa Allah yayi miki Albarka..Mama falmata sannu da Kokari.."Tafada tana Share kwallah mama falmata batace komai ba,illah ma ta kauda kai kawai tana kokarin maida kwallarta.
Nan kowa ya tofa albarkacin bakinsa Lokaci daya kuma suna bin Aneesa da Bello da kallo wacce ke gogemai baki da gaban Riganan jikinsa na kanfamin Armani,da gefen Hijabinta tana mai mgana kasa kasa,cike da tsausayi Ya Sunusi ke fadin"Duk Abunda kaga Allah yayi shi...toh ka saka ido zai nuna ayarsa Afili."Yafada yana kallonsu shi da kanshi yakeji acikin ransa wanda yayi sanadiyar raba wannan ma"aurata toh Allah bazai barshi ba.
Ana Shirin tashi taron,Domin su ya Ali sunce bazasu kwana ba,Aneesa tace"Don Allah ina neman wata alfarma..."Gabadaya suka kalleta suna jiran mganarta Ya Muktar ne yace"Wata alfarma kuma Anee..?
Bello ta kallah kafin ta maida kasa tana Fadin"Ku mana alfarma mu koma gidan mu na Kano da Zama,zamu fi sakewa achan...Shima kuma zai fi jin dadin hakan domin yana kaunar garin kano sosai.."Tafada tana kara Kallon Bello ido ya Lumshe mata Alamun Hakan yayi daidai.
Ya muktar yayi Shuru kafin yace"kano kuma Anee..?Baki tunanin zamanku anan cikin yan"uwa kamar baifi ba.."Kai ta girgiza kafin tace"Yafi mana ya muktar ammh ka kalli Fuskarsa zaka ga yana Farinciki sosai..Don Allah kar kace A"a kaji.."Tafada tana Hada hannuwanta cikin Sauri Daada tace"Mganarta gaskiya ne,Matsayin mata da miji suke kuma Zaman Aure suke..Bazasu daumawa tare damu ba..Ka barsu su koma kano,kila Yafi jin dadin chan zama waje daya ba Dadi.."
Ya Ali yace"Hakane..Kuma Hakan zai ragemai wasu Tunanin kullum kana Zaune waje daya.."Ajiyar zuciya ya sauke kafin yace"Shikenan...Ammh Dole Modibbo yabiku Har Zuwa Lokacin da zan nema mai police militry sch Jos,lokacin kun saba da garin sosai.."Daada tace"Hakan yayi ma..Allah ya Kara lafiya.."gabaya aka amsa da Ameen sai da suka rufe taro da