Showing 15001 words to 18000 words out of 122554 words
Chapter 6 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt
iyayensu sai Auta Aneesa,Wacce Dakyar da Sodin Goshi ta samu Ta gama primary Daga Nan Alhaji Bukar yace Akyaleta Domin Hatta Makrantan Kwana sai da ya Ali ya samoma Aneesa Ammh Alhaji Bukar ya Hana Dole Suka Sakamata Ido Tana Abunda Tagama Dama Sune kadai batama Rashin Kunya Tasan Halinsu yanzu Zata ci na Jaki ammh matansu Kuwa Duk Ta Ranmusu kuma basu da Cewa don yanzu sai Alhaji Bukar yaci Mutumcinka kan Aneesa Saboda Yadda bayason Wani yatabamai Ita.
 Aneesa Tanada Shekara Goma Sha uku Aduniya Allah ya Karbi Ran Alhaji Bukar Bulama Mutuwar Data Girgiza kowa Musamman ma iyalanshi,Wanda ya Kwanta lafiya lau sai Tashi Akayi Rai yayi Halinsa ba Wanda yafi Gigita da Mutuwanan Irin Aneesa Domin Sun Dade Suna Hira Dashi kafin Tatafi Daki Ta Kwanta sai dai Wayan gari Sukayi da Mutuwa Wayyo Rayuwa Aneesa Sai da Tayi Awa Uku Asume kafin Ta Farfado Koda ta Farfado Har An sallaci Alhaji Bukar Bulama Zuwa gidansa na gaskiya sai da Ta Iske Su Anty yagana dasu Anty Rahila Sunzo Anata Kuka Gida ya Cika da Jama"a.
Aneesa ta tabbatar tayi Maraici Domin ko bakwai din Alhaji Bulama Ba"ayi ba Tafara cin Ubanta Domin Adane za"a mata mgana tana Gardama yanzu Kuwa Duk Wanda yamata Mgana Ta Tsaya Wani Iskanci Sai dai Taji Duka Hatta da mama Falmata Bata ta Ragamata Tunda Daman Ta Dade Tana Tusama Mutane Haushi da Sangartanta,Bayan Rasuwarshi Aneesa Ta Tsiri Sangarta kala kala na Ta Wuni tana Kuka batacin Abinci Ko Mgana Aka mata sai Ta Hau Ihu Tana Kuka Tana Birgima Tana Kiran Sunan Alhaji Bukar Bulama ganin Haka ya sanya Yaya Ali ya Sanyata Adaki yamata Dukan Tsiya Wannan Shine Dalilin Daina ma Mutane Kukan Banza da Aneesa Tayi
Sai Abu na gaba Mganar Makranta tun bayan Rasuwar Yaya Ali ya maidata Makrantar Islamiya Ammh Aneesa bata Zuwa In ta Fita Gida sai Ta tafi Wata Primary Gwannati Tayi ta Wasanta Har Atashi gida Batasan Yaya Ali na Zuwa Makrantan Dubata ba Ranar Daya gane bata Zuwa Sai da ya barta kwance Da Duka ya gama Nashi mama Falmata ta Kara mata Mama yana ce ma Ke Amsanta Wani Lokacin Ammh Duk da Haka Aneesa batajin Mgana In Lokacin Islamiya yayi sai Anemata Araasa Ta Gudu Su Yaya Ali Sunyi Dukan Ammh Duk Abanza Sai Suka Zauna Shida Yaya Sunusi Suka kawo Shawaran Barin Aneesa da garin Borno Gabadaya Kila Awani Wajen Ta zama yarinyar Kirki Tayi karatu.
Haka ko akayi Haihuwan Matar Yaya Ali na Biyu Duka Su Anty Nafi Suka zo Toh Awannan Zuwan ne Yaya Ali ya bama Anty Yagana ni Tatafi Dani chan Ibadan Da Niyyar ta Sanyani Amakranta Da Farko Bataso Tafiya Dani ba Ammh Sai Yaya Ali yace Dole Tatafi Dani,Aneesa bata san da Zencen Tafiya ba sai Ranar da Zasu Tafi Aiko Sai da Yaya Ali da ya Sunusi Suka Hada Karfi Wajen Sakata Cikin Mota Haka Take Kuka Tana Kiran Sunan Alhaji Bukar Bulama kamar Wacce za"a Tafi da Ita Inda bata sani ba.
Anty Yagana Tayi Nadamar Tafiya da Aneesa Yafi Cikin Kwando Domin Koda Suka Isa Ibadan Aneesa Kin Shiga Gidan Anty Yagana Tayi ta Coge bakin Get Tana Ihu Tana Kuka Tun Tana Lallashinta Harda Karshe Tabata Haushi Tabarta nan Tayi Shigewarta Cikin Gida Aneesa nan Ta Zauna tana Kuka harda Majina Har Mijin Anty Yagana ya Dawo Ganinta Awaje yasa yagano Bakin Zaren Wanda Dama Tun Da Suka Iso Anty Yaganar Ta Mishi Waya ta Sanar Dashi Dakyar da Sidin Goshi ya lallasheta ta Shigo gidan Yan aikin Anty yagana na mata sannu da zuwa ko kallo basu isheta ba,Dayake Tunda Anty yagana tayi Aure Allah bai taba bata haihuwa ba.
Kwana Tayi kuka da Gunjin Tana Fadin Ita Akaita gida Tun Anty Yagana na Kallonta da Takaichi Hartafara Saka mata Hannu Da Zaran Tafara mata Wannan Kukan Banza Cikin Wannan Halin Aka samar mata Makranta,Ranar ko Da Anty Yagana Da Mijinta Suka kai Aneesa Makranta Sunga Tijara Domin Cikin Mota ta Coge Tana Kuka da Ihun Ita bazata Shiga ba Ba Lallashin Duniyan da Mijin Anty yagana bai mata ba Ammh Aneesa bata Saurareshi ba Karshenta Shida Security,Suka Shiga Da Ita Office din Principal din Mkranrta Abun Kunya Aneesa Tana Birgima Akasa Tana Kuka Saboda An Kawo ta Makranta Tun Alokacin Anty Yagana ta Zargi Cewa Aneesa ba Ita Kadai bane tana da Aljanu.
 Direba Ke Kaita Makranta yaje ya Daukota,Ammh Kullum da Kuka Take Tafiya Domin ya Ali Har Ibadan yazo yamata Duka Sai da ya mata Targade,Shine Dalilin Daya Sanya Take Zuwa Mkrantan Jss1 wanda Kullum sai an kai Sunanta Office din Principal Tasaka sargent ya mata dukan tsiya saboda rashin jinta da kuma zaluncin yara wadanda tafi karfi.
Kullun da Case din Da Aneesa Ke Jawowa a cikin makarantar hukumar Makaranta gaji Suka Kira Mijin Anty yagana Suka Sanar Dashi Suka Kuma Bama Aneesan Suspention Abun yayima Anty yagana Ciwo Har Itama ta Saka Aneesan Daki Tayi Ta Dukanta,cike da takaichi Wannan Dalilin Shi ya Sanya Aneesa Ta Hada kayanta Tsab ta Gudu Daga Gidan Anty yagana Dakyar da Sodin Goshi Aka ganta bayan An Wuni Ana Nemanta Sai Daga Baya Aka ganta Atashan Mota Ai Washegari nayi Suka Sakata Amota da kayanta sai Borno Anty Yagana Ta Dawo Da Ita tace Bazata iya ba.
Abun yana Damun mama Falmata Ammh Aneesa Ko Ajikinta Dadima Takeji Ta Dawo Wannan Abun yabatama ya Ali rai Sosai Batare da Shawara da Kowa ba Ya Dauketa ya kaita Maiduguri Wajen Anty Nafi,Wanda Ko Sati Daya Aneesa Batayi ba Ta Gudo ta dawo gida,ba Saboda Komai sai Mugunta Anty Nafi bata da Kirki ga Saka Aiki ga Mugunta Tayi ta Dukanta Kwatam Rana Tsaka sai ga Aneesa Ta Gudo Daga Maiduguri Zuwa Borno Abunda ya Hasala Yaya Ali ya sata Daki yana ta Duka,gashi bata jin duka domin da tanaji da tuni Aneesa ta natsu ta dawo mutum kamar kowa ammh ina dukan ma kamar kara famdarar da ita yake,kwata kwata bata tsoro ko kadan,wani lokacin ne ma take jin tsoron ya Ali ya sunusi kuwa tagama Raina kurarsa dama tuni
ya Ali na cikin mata fada yana Kai mata Duka sak Allah ya Kawo Muktar Dashi da Anty Rahila gidan Suka Tarar da Aneesa na Cin Ubanta Hannu yaya Ali kowa na gani kuma ba Wanda ya Ceceta Saboda Tafara Isar Kowa da Hallayarta.
Lokacin Ko Wata Biyu Ba"ayi ba da Gwannatin Nageria ta Zana Sunanshi Amatsayin Chief Amry Of Staff Na Kasa baki Daya bayan Duka Mukaman Daya Taka da Gwagwamarya,Har Sun koma Katon Gidansu Dake Garki Abuja ya Kuma Dauko Daada Daga Yola Tunda Shekaru Biyu Kenan da Rasuwar Baffa Hadi
Muktar Shi ya Kwaceta Hannun ya Ali Aneesa na Kuka da Majina Ta Lafe Jikin Muktar Tana Raba Ido Shiko Yaya Ali Haka yake Fada yana labartama Su Anty Rahila Abunda Aneesan Tayi Jin Haka yasa Muktar yace Zai Tafi da Aneesa Abuja Kuma Insha Allahu ya Tabbatar da Cewa Zan Zauna Kuma Zanyi karatu.
Abunda yabama Kowa Mamaki yadda Aneesa batayi Tijaran Data saba ba indai za"a kaita wani waje ba, Sai dai Har Muka Isa Abuja Ina Kuka Harda Shessheka bakomai ke Sata kuka ba sai In Ta Tuna Zencen Makranta Shike Kara Sakata Kuka,Aneesa Bata taba Zaton Akwai Wanda yafi Karfin Iskancinta ba Sai da Anty Rahila tatafi da Ita Abuja Chan Mafarin Haduwarta da *MR BELLO* the young Teacher Wanda yayi Rugu Rugu da Aljaninta,na Rashin Son Makaranta ya kuma ya Dauketa yayi Nisa da Ita da Kowa Nata,ko ahaka aka bar Bello yaci Babbar Nasara wajen inganta rayuwar Aneesa amatsayinta na ya mace.
*How to pay....â‚?300 0552179550 JAMILA UMAR GTB, VIPS..â‚?600...or MTN card aturo ta wannan Nombar 09069067488 hade da Hoton Tracsation*
_akwai garabasanmu Na Sanyaya biyu,👠Matar Naseer Da Mr Belll guda 2 �500 ne,VIP �1000, Single one �300 ne zaku biya ta account Detail din sama,Mutanen Niger zasu tuntubi wannan lambar +22794775574 sai kunzo_
*Anitha..*
8/19/20, 8:01 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty�_
       *🅿�6*
"Farkon Dawowar Aneesa Hannun Anty Rahila bata Saki Jikinta ba Sosai, Ammh Kuma Hankalinta ya Kwanta da Gidan Anty Rahilar da Mijinta Harma Da Daada Wacce Take Kaunar Aneesa Har Cikin Ranta Shiyasa ma Shashen Daaada Aneesa Take zaune Tun bata Sakin Jiki Har Tazo Tana Sakin Jiki da Daada Babu Abunda Aneesa Keyi Daga Wanka sai Cin Abinci Sai Kallo Akwai masu aiki Biyu Musulmai Biyu kuma Kabila biyu,Larai da Jumai,sai alheri da Rabeca.
 Lokacin da Aneesa Tadawo Gidan Anty Rahila da Zama Muhammed Bello bayanan yana Chan Makranta So basu Hadu ba,Sai da Akayi Hutu ya Dawo Gida,karon Farko da Aneesa da Bello Suka Hadu ba Haduwan Dadi bane Domin Ranar Daya Dawo Anty Rahila batanan Tatafi Asibiti Awo Lokacin Tana da Cikin Hibba Shikuma Muktar yana Vila yaje Suna da Tattauna da Shugaban Kasa,Daada kuma tana Shashenta Aneesan Ke Zaune Falon Anty Rahila tana kallo Hankalinta Kwance Tunda ba Wanda ya Mata Zencen Makranta....
Shikuma yana Dawowa ya Shigo Bangaren Anty Rahilan nan ya Ganta Zaune da Farko ma ya Zata yar Aiki ce Dat Why bai Damu ba sai ma Tsawa Daya Dakamata yace Ta Daukomai Ruwa,Itako Aneeesa Dama ga Rashin Kunya da Tsiwa mikewa Tayi tana mai Kallon Sama da kasa Kafin Tayi Tsaki Ta Juya zata Tafi Da Wani Irin Zuciya ya Damkota Ya Fizgota ya Dauketa da Maruka lafiyayyu Guda Biyu Wanda Sai da Aneesa Ta Zauna Kasa Saboda yadda Marukan Suka Gigitata
Kan Cafet din Dakin Ta kwanta tana Kuka Tana Ihu Hawaye na Zubar mata tana Kiran Sunan Babanta,Tsayawa kawai Bello yayi yana kallonta Cikin Ranshi Kamar yayi Bindiga Saboda Haushi Kafin yayi mgana sai ga Anty Rahila Tashigo Gidan Ganin Aneesa Akasa Tana,kuka Ga Bello Tsaye tasan Karon ba Dadi kafin ma Tayi mgana Aneesa Ta Mike Tana Sharban Kuka Ta Shige Shashen Daada Tunkafin Bello ya Tambaya Anty Rahila tace mai kanwarta ne Daga Borno Suka Daukota Ita da Muktar.
Jin Haka yasa bai ba mganarta Muhimmaci ba Ammh Cikin Ranshi yana Tunanin Rashin Kunyar Aneesa,Ficewa yayi daga Sashensa Ita ko Aneesa Kayanta Tashiga Hadawa Tana Kuka Wai Ita Zata Tafi Abun mamaki Har Wajen Haraban Gidan Daada Ta Biyo Aneesa Tana lallashinta,Itako Anty Rahila Abun ya bata Haushi Dama Anty Nafi Ta Kirata tana Bata Shawaran Tun Wurima Ta Dawo da Aneesan Domin bazata iya zama da Ita ba,Mganar gaskiya Taji Haushin yadda Aneesa Ta Gudu Daga Gidanta.
 Yana Daga Saman Shashenshi yana Hango Diramar Aneesa Bata Yadda Ta Koma Cikin Gida ba sai da Muktar ya Dawo ya Lallasheta kana,Bello Ko Acikin Ranshi Tsanar Aneesa ce Ta kamashi Yana ganin Duk Rashin Dukane yasa Takema Mutane Kukan Iskanci,Aiko Ranar Kwana Tayi Kuka Da Rigima kamar Wata Karamar yarinya Washegarima Asheshen Daada Suka Hadu sai da ya Bata Rankwashi Ya murdemata Kunni Wai bata gaisheshi ba,Daada na mai mgana Ammh Sai da ya Karisa Mangare mata kai kuma yace In Ta Sake Tamai kuka Sai na Lahira yafita Jin Dadi.
Aneesa Duk Iskancinta Sai da Ta Natsu saboda Bello ya Wuce Duk Tunaninta Duk iya yadda Takai ga Tsiwa da rashin Kunya sai ta gagara yimai Sai da ta dai Ta Dinga Kunkuni Tana Fadin Allah ya Isarmata Ashe yajita Ranar Kuwa Kamar Aneesa Zata Mutu Saboda Kuka Harda Majina Domin Kneel Down ya Sakata Ya Dankwashi kanta Sosai Daga Karshe ya sata Up and Down,Haka su Anty Rahila Suka Shigo Suka Samesu Shashen Daada Wacce Tayi ma Bello mgana kan ya kyale Aneesa yafi Akirga yayi banza Da Ita.
Ya muktar Shi ya Kwaceta Hannun Bello,Wanda Tundaga Lokacin Aneesa Ta sanyamai Suna Mugu,Batasan Cewa Akwai Wata Muguntar na Zuwa ba,Domin Ranar da yaji Ya Muktar da Anty Rahila na Zencen Halayyar Aneesa Sai yake Tambayan ya Muktar Nan yake gayamai Dalilin Taho da Aneesa da sukayi Mirmishin Mugunta yayi yace Karsu damu Su bashi nan da Sati Uku Aneesa Zata Tafi Makranta Kuma Dole Zatayi karatu,Sanin Halin Bello na Rashin Son Wasa ne ya sanya Muktar ya bashi Dukkan Dama akan Aneesa Wacce batasan Wainar da Ake Toyawa ba Domin Ta Kulle Duk Wata Kofar da zai Hadata Da Bello Saboda Taga alamun Shi Din ya Girmi Iskancinta.
Shiko Bello Tunda yaji lbrin Irin Iskancin Aneesa yasan Ba Inda Za"ayi mganinta sai Bording Sch,Nan ne za'a goge mata Duka Iskancinta da Aljanun Rashin Karatun Nata Haka ko Akayi Ta Waya Sukayi mgana da Prinpcipal din Makrantar Ya Sanar da Ita Komai kafin Sati Biyu Duka Shiryen Shiryen Komai na Tafiyan Aneesa ya kamallah Ta samu Gurbin Shiga Jss1 a mkrantar GGUSS kwatar kwashi,Amtsayin Sabuwar Daliba Da Sun Koma hutu,Ko su Ya Muktar basu sani ba sai da yarage Saura kwana Uku Hutun Makrantan ya kare kana ya Sanar Dasu Abunda ya yanke Anty Rahila Taji Dadi Ammh Sai Ta Nuna Fargaban Aneesan.
Ganin Haka yasa Bello da kanshi yace tayi kitso ta gyara kanta Domin Jibi Zata Tafi Makrantar Kwana Wannan Lbrin ya Kusa Zautar da Aneesa Haka ta Baje Akasa Tana Gunjin Kuka bai Dauki Abun Serious ba sai da ya Dawo da Yammah ya Isketa nan Tsakar Falon Daada Tana Cigaba da Gunjin Kuka,Already Jakar mkranta da littafanta da Takalmin Makranta sai Akwatinta Trolley da Sauran kayan provision Sun Kammallah ganin Abun nata bana Karewa bane,Yasa ya Zare mata Ido ya Ciro belt yafara Zubamata Daada ce ta Hanashi Dole ya kyaleta.
Aneesa Kuwa Ta Kwana Kuka Tatashi Tanayi Haka take Birgima tana Kuka ganin Haka yasa Anty Rahila ta Kira yaya Ali ta Sanar Dashi baice mata gashi zuwa ba sai ana gobe Ranar Tafiyansu Aneesa sai gashi ya Iso Ranar Sai da Daada ta Kwaceta Domin Dukan Tsiya Yaya Ali yayi ma Aneesa sai da ya Barta Kwance ya Kuma Ja mata Kunnin In bata Tsaya Tayi karatu ba Wlh Har mkranta zai bita yaci Ubanta ko kwana baiyi ba ya Juya zuwa Borno bayan ya Jadaddama Bello ko Amkrantan Karya sake yama Aneesa Da Wasa Yarin ka Cin Ubanta,Ranar Kowa ya Tsausayama Aneesa banda Bello Wanda yaji Dadin Hakan Sosai ko Banza Ta Rage iskanci da Rashin Kunya baison Duka baya ladabtar da Aneesa ba.
 Washegari Kuwa Da Duku Duku Direbansu mallam Inuwa ya Daukesu Ita da Bello Sai Kwatar kwashi Ita da Kayanta Da Zata Tafi Haka ta Rumgume Daada Tana Kuka Hakama Anty Rahila Su kansu Sunji Kewa Sosai Daada kamar tace abar karatun Saboda yadda Aneesan ke kuka kamar Ranta Zai Fita,Aneesa bata ta Zaton Zata Dandani Azaban data Dandana A mkrantan GGUSS kwatar Kwashi ba.
Ranar da Sukaje,Kwana Biyu ne da Dawowa Hutu,Dalibai Duk Basu Dawo ba Su kansu Sabbin Daliban Jss1 din Basu Wuce su Goma ba,Office din principal Suka Fara Isa yamata Sauran Cike Cike Aka bata Uniform da Hostel Maryam Hostel,Aneesa Kuka Takeyi Wurjajan kamar Wacce Aka yanka Tunda Taga Dajin Allah da Bello ya kawota Wai da Sunan Mkranta babban Abunda yafi Daga mata Hankalin Dutsen nan Na Kwatar kwashi Ya Firgita Aneesa Duk sai Taji Duk Wani Hayakin kanta ya Saketa Saboda Fargaba da Tsoro Zuwan Farko Suka Fara Haduwa da Jidda Ita kuma New Student ce SS1 inda Bello ya Kirata yace ta Dauki kayan Aneesa Zuwa Maryam Hostel Dogon Daki.
Jidda Ta kaita Har Hostel dinsu Inda Ta Dinga Tambayanta ita kanwar Mr.Bello ne,Ko kallonta Aneesa batayi ba banda Kuka Babu Abunda Takeyi,Ganin Haka sai Jidda bata damu ba Azatonta Irin Farkon Zuwan nan ne na kowani Dalibi Haka kowa yake yi sai yayi Kukan Rabuwa da Gida For d First Time Jidda Ta Hadasu da *SALAMATU S JIBIYA* Wacce Suke Gado Daya da Aneesa Ita tana sama Ita Kuma Kasa Kuma Itama Jiya Aka kawota nan Ta Hadasu kafin Ta Fice Zuwa nasu Hostel dinsu Tana Jin Dadin An kawo Kanwar Mr.Bello domin Tunda tazo Mkrantan Ta kyalla Ido Akanshi Taji ya Tafi da Imaninta..
S.jibiya Ita ta Jerama Aneesa kayanta Cikin Dirowar gadonsu Ammh Duk da Haka Aneesa bata Amsa mata Ko Daya Daga Cikin tambayoyin Data ke mata ba, Ko Sunata Dakyar ta Iya Sanar da Ita Aneesa Tsoro Duk ya kamata ganin Mabambatan Mutane Kuma Hostel din nasu guda Biyu ne Dogon Daki nasu na Musulmai gajeran Daki kuma na Kabila ne,komai Dai gashinan Yamata Wani Iri Tundaga Check din da Suke Sakawa Cikin Hostel,su nasu na House dinsu Ita da S. Jibiya Red Colour ne,Daddare Haka S Jibiya ta Tarata Suka Tafi Suka karbo Dinner Dare Tuwo miyar Kuka Ranar Aneesa Sai Da Tayi Kuka Tana Tunanin Kila Bello ya Kawota inda Za"a Kasheta lokacinta baiyi ba bata iya ci ba S.Jibiya ta Hada musu Complex Suka Sha Suka Kwanta bayan,ko Masallacin basuje ba a hostel sukayi Sallar, Domin Aneesa Tace Tsoro Takeji,Haka Ta Kwana Batayi barci ba Saboda Tsoro Dutsen na kwatar kwashi Take gani Yana ci Da Wuta.
 Washegari Suka Fara Zuwa Aji Ita da S.Jibiya,sai 10 Suka Tashi Breafsat suka Koma Duk Da Haka Aneesa bata Saki Jiki ba Sosai Shiko Mr.Bello Saboda Aneesa aka maidoshi Master din Jss1a Domin ya Dinga Lura da Ita da Karatunsa Ammh Duka Makrantan Yake koyar Dasu Darasin Lissafin,Kwanan Aneesa Uku da Zuwa Aka kawo *BILKISU KABIR KAITA* ita kuma Hostel dinsu Daya Kusa da Gadonsu Shikenan Sai Suka Kulle Su Uku Kuma Akayi Sa"a Ajinsu Daya Kuma Wajen Zamansu Daya Ammh Duk Da Haka Aneesa na Musu Wuyar zama Domin bata da Sakin Jiki ga Masifa da Saurin Zuciya,Ko Sati Aneesa bata Rufe ba a mkrantan ba Lbrinta ya Zagaya Ko'ina Ana Fadin kanwar Mr.Bello Tazo Karatu Jss1 yan Matan Mkrantan Suna ta Zuwa ganinta Musamman ma Seniors Dinsu da Sunzo Sun ganta Sai kiji Ana Fadin Ya Haka..? Ita baka Kuma basu kama Itadai Aneesan Ko Ta kansu batayi,Tana Jin yadda Ake Zuzutashi Acikin Makrantan Itakuwa Abun ma Haushi yake bata ba Kadan ba Tana ganin Duk Duniya bata da Makiyi kamar Bello.
Aneesa Da Wuya da Komai ta Fara karatu Domin Duka Takeci Wajen Bello ba Kadan ba Kuma yabama malamai Da dama Daman in Aneesa Bata maida kai Akaratu Su Daketa Shiyasa Wuyar yamata Yawa ga Wahalan Makranta ba Wadattacen Ruwa sai Sun Tafi Korama ga Muguntar Senoirs dinsu,Wani