Showing 18001 words to 21000 words out of 122554 words

Chapter 7 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt

26 Jan 2025

23817

Lokacin ma Ana Ragamata Saboda Ita Kanwar Mr.Bello ne Mussaman ma Wadanda Ke Haukan Sonshi,ga Toilet dinsu ma baka iya Shiga Abude Babu Kofa Ga Aljanu Sun ma Mkrantan Yawa Domin Duk Ranar Jumma"a Sai Anyi Bikin Aljanu Hatta da Aneesa Sai Da Ta Kwashi Aljanu Domin Lokacin da Abun ya Faru Bello Aka Kira Dayazo ya ganta bai Dauka gaske bane ya Zata Iskancinta ne Sai Daga baya ya fahimci itama ta kwasa A Nan dai Aka samata mgani Ta Dawo Cikin Hayyacinta


Watan Aneesa Biyu Ko Visiting Bello bai bari An Zo mata yace Kada Wanda yazo in ba Suna Son Karatun Data Fara ya Tsaya bane Don Wuya da Dole Aneesa Ta maida Hankali Akaratu Tana Enjoy din Sabuwar Rayuwarta Yanzu Sun zama kawaye Sosai Su Uku Dukka inda zasu Tare kuma kullum In Aka Tashi pref Suna Zuwa Islamiyan Yammah basu Dawo wa Hostel Sai Angama mangariba da Isha"i Anyi Ta'alim Hade da Addu"o"in barci kana Suke Komawa Hostel Kafin Aka C.s Kowa ya Kwanta yanzu Sun Waye basu karban Tuwon Dare sai dai Su Jika Complex da madara Su Sha Ta Wannan Fanni kan Aneesa na Shan Gata Domin Hatta pad bello ke Siyan mata Babu Abunda Tanema ta Rasa Sai jin Dadi Acewarta baya mata da Hausa Dukanta yake in Tayi Wani Abu bayama Nuna ya santa Indai Aharkan Karatu ne Noma Kuwa Sun Sha Zuwa Quarters Dinsu Yasasu Noma tun barema Ita da B.kaita da basu Jin Mgana Arana In basu Fada da wasu ba basajin Dadin Seniors kuwa in Suka Rainaki kin Bani Musamman ma Kabila Arnakun nan Sunfi Raina Musu Kura Gashi Aneesa babu Abunda ya Ragu Ara shin Kunyarta ma sai ma Karuwa yake Zuciyarta ta kara Kangarewa da Rashin Kunya da Rashin Mutumci Kaf Makrantan Kwatar kwashi Ba Wanda baisan Aneesa Bukar Bulama ba....


Kafin Su Samu Hutun First Ta Koma Gida Anty Rahila ta Haihu Koda Ta Koma ta Isketa da yarta Hibba kyakyawan Hafsat Sunanta Cemata Hibba,Dawowar Aneesa Daga Mkranta yabama Kowa mamakin Ganin Abubuwanta Sun Chanza kamar ba Ita ba Sai dai More Rashin Mutumcita sai ma Karuwa yayi Domin Cikin Hutun Sukaje Borno Ita da Anty Rahila wai ya"yansu ya Ali Sun Ci Ubansu da Duka Da anyi Mgana Sai Tace Suma Haka Babaninsu suka mata🤣Aneesa na Lokaci fa Anty Yagana Datazo Suka Hadu kuwa Sai da ta Mangare mata kai Tana Fadin"Ja"iran yarinya ta bamu Ciwon kai,Anty Nafi Kuwa Zaginta Ta kama yi Tana Dunguremata kai kuma bakomai Takejin Haushi ba Sai yarda Aneesan Ta samu Jin Dadi da Chanjin Rayuwa Haka Ta Dingama Anty Rahila Korafin Wai Suna Kashemata Kudi Saboda Kunata da Rashin Godiya Cikin kayan da Aneesa tazo Dashi sai da Anty Nafi ta Dibarma Babbar Yarta Sanah,wai Sun ma Aneesa Yawa itako Abun bai Dameta ba Bata Kuma gayama Kowa ba sai da Suka koma Take gayama Anty Rahila Wacce Mamakin Anty Nafin ya Cikata,Tafa Zoma da Sanah kaya ammh Idonta na kan Aneesa Sai Tuna yarda Ta Dinga mata Surutun wai Sun bar Aneesa na Jin Dadi bata komai Agida Zasu kara Sangarta ta bata dai Kula Anty Nafin bane Ammh TaFahimci Daukan Aneesan Datayi bai mata Dadi ba, mama Falmata Kuwa Ko bata Fada ba Taji Dadin Ganin Aneesar Tayi Hankali ba kamar Da ba,Duk da babu Wani Shakuwa aTsakaninsu Ammh Akwai Soyayya da Shakuwar Uwa da yarta.


Kwanansu Hudu Suka Dawo Abuja ba Dadewa Takoma Makranta Wannam karon ma Da Kuka Aka Koma Sai dai bai kai na Farko ba,A term din ma Aneesa Ta yi kokari Sosai Tamaida kai ga Karatu Ammh Masifarta da Tsiwa bai Ragu ba Kullun a Hostel dinsu cikin Dogon Daki sai Anyi Fitina da Ita Batajin Mgana Kullum Cikin kai ma Mr.Bello kararta Akeyi Ya Kirata Har Quaters Dinsu yasata up And Down bayan Tagama yasa Ta Shara Da Noma sai ta Jigata zai Sallameta,Wadanan Abubuwa Su Suka kara Wutar Kiyayyar Bello Acikin zuciyar Aneesa,Shi kuma Ba Itace ya Tsana ba Hallayarta ya Tsana Lokaci bayan Lokaci Wani Abun nata ma Dariya yake bashi da Mamaki.


Tafi Tafi Haka Rayuwa Ta Cigaba da Gangarawa Har su Aneesa Suka gama Jss1 Suka Shiga 2 sai A second Term Kana Su Daada Suka Zo Mata Visinting Ita da Anty Rahila Harda Yaya Muktar Wanda Mkrantar Kwatar_kwashi Ta Rude da Zuwan Chief Amry Of Staffa,na kasa baki Daya Mutane kuma da Sauran Dalibai Suna Mamakin Yadda Bello yake Koyarwa Alhalin ya Wuce nan Nesa ba Kusa ba Kuma baya Nuna Shi Wani ne Domin Ko Motar kanshi Bello bai yarda yana Zuwa da Ita Mkranta ba Sai dai in zasu Dawo Mallam Inuwa ya Kawosu In Anyi Hutu yazo Ya Daukosu Shi Mutum ne Mai karancin Fara"a Gashi Miskili marason Hayaniya Fushi da Saurin Hasala Ko Acikin Mkratan bai Cika Shiga Abunda bai Shafeshi ba,Shi Abunda ya Sani Koyar da Dalibai,da Kuma Lura da Tarbiyansu.


Suna Gabda Shiga Jss3 Uncle Aminu yazo Mkrantan Wanda Tasu Tazo Daya da Bello Kuma Suna Cikin Gida Daya Cikin Lokaci kankani Suka Kara Haskawa Ciki Mkranta Saboda kyansu da Kwarjinsu Uwa uba kuma basu da Wasa Kusan Suna gyarama Kowa zama Acikin Mkrantan Principal kuwa Tafi Kowa Alfahari da Samunsu Acikin Mkrantanta,Wasiku ko na Dalibai bello ya Tarasu ba Adadi Hakama Uncle Aminu basu Maida kai ne Kawai Kuma ba"a Iya Taransu Saboda Suna da Kwarjini Ko Cikin Aji ne In Suna Koyarwa kika kawo Musu Wani Wargi yanzu zasu Waje Dake Su Zane Miki Jiki.


Bello yasan Mata dayawa Suna Sonshi Kuma Suna Rubibi Akanshi Ammh bai Taba Nuna ya sani ba,Bai Taba yarda yabama Wata Daliba Fuska ba,Bayan Aneesa ba Wacce ya ke Shiga Harkanta sai ko Kawayenta Su S. Jibiya Wanda Suke kara Girmamashi Amtsayin shi na Malaminsu Kuma Yayan Aneesa Ammh Ita Akoda yaushe Fadi musu Take Ita ba Dan"uwanta bane Babu Abunda Suka Hada Mutane dadama Suna Mamakin yadda Aneesa ke Nuna Tsana ga Bello ko Jin Haushi Masu kama Kafa da Ita,Dayake su B.kaita Sun san Halinta sai Sukaci Mganin Zama da Ita musamman ma S. Jibiya Gwara B.kaita Wani Lokacin Suna Taba Tsiyan nasu.


  Babu Ranar da Su Aneesa ke Shan Wuya Amkranta Irin Ranar Alhamis Ranar General Work Kenan Ko'ina sai Angyara An Tsabatace ga Bayinka basu da Kyau Sosai Domin Akasa Ake Kashi Haka Seniors Zasu Sakasu Kwashewa da Kwano koda Chokali,Abun na Cima Aneesa Tuwo Akwarya Tagaji da Mkranta Ta Gaji Sosai Ammh yazama Dolenta Domin Uncle belli na Lura da Duka Motsinta,Sunfi Ji Dadin Ranakun kamar Ranar Laraba Sport,da Kuma asabar Da"ake Inpection Ranar Hause kenan Inda za"a Bama Dukan House din Dayaci na Daya Kyauta dama Kuma a K'a kida Hause dinka Toh Hostel dinka Kuma Kalan Check Dinka Toh Su Aneesa Suna Jida Ranar Saboda House dinsu ke Zuwa Na Daya Duk Sati ba Laifi Suna da Kokarin Tsabaceshi Ammh da Zararan Angama zai koma Gidan Jiya.
Â
Hutun da Aneesa Ta Dawo na Farko bayan Shigansu Jss3 Su Zulfa Suka Fara Zuwa Hutu,gidan Ya Muktar,Wanda Bello kamar yayi Bindiga Saboda Fushi Da Farko ma Yaji yayi ya Tafi Yola sai da Daada Tayi ta ban Hakura Awaya kana ya Dawo Bai sani ba Ashe Daga Zulfa Har Zubaida Kowacce Sonshi Takeyi Kuma Daga Abba Kabiru Har Abba garba Kowanne ya Turo yarsa ne ko Bello yagani ya kyasa Wanda Tunda Abun nan ya Faru ko Sunzo Abuja in ba Ya Muktar ya Matsamai ba Ko Kallo basu isheshi ba in ko suka samu Sa"a ya gaishesu sai dai Daada ko ya Muktar Sun Matsamai Ammh bacin Haka Su kansu Sun Fikowa sanin Basu da Wata Daraja a idon Bello.


Hatta Inna Rukayyah Dake Kano Tana Zuwa Tayi Kwanaki Wai Su yanzu Suka san da ya"yan Muhammed Wanda Sukayi Sanadiyar Mutuwarshi Har Lahira Shida Matarshi,In Bello ya Tuna da Mganar Kamar ya Mutu Haka yakeji Saboda Bakiciki Rayuwa Uku fa Su Abba Kabiru Suka Salwartar Ammh ace baza"a Dauki Wani Mataki baa Domin Daada Ta basu Lbrin Irin Rayuwar da Muhammed Yayi Shida Kanwarsa Hidiyar Har Allah yayi Mata Rasuwa,Wannan Abun Shi yake Kara Dakula Zuciyar Bello Yaji Kwata Kwata ya Tsanesu bayason Hada Ko Wata Mu"amala Dasu Wani Lokacin In Abun ya Tasomai Ko Daada da ya Muktar Sai Abun ya Shafesu yayi Kwanaki in yana Gida bai Bude Kofar Bangarensa ba ko masu Aiki Sunje kai mai Abinci Haka zasu gaji da Bugawa Su Dawo Anty Rahila ce kadai Ke IyaTursasa Bello Wani Lokaci Saboda yana Bata Girma Sosai.


 Ko Hashim Dayake Zaune A Cikin Garin Abujan Shida Iyalansa A Maitama yana Aiki da Wani Kamfani Wanda Shi Muktar da Kanshi ya Neman mai aikin,Bello Bai Taba Taka Kafarshi Zuwa Gidan ba Ko Gidan yazo bai ma yarda Su Hadu ballo Har Su Hada Hannu Da Sunan Gaisuwa,lambar Wayarshi Kuwa Kowa Na Dashi Ammh basa ma Gangancin Kiransa Domin Sanin Waye Bello kamar ma Tsoronshi Sukeji Sunyi Iya bakin Kokarinsu Wajen ganin ya yafemusu Kamar Muktar Ammh Sun Makaro Domin Har Abada Bello bai Taba Jin Zai iya yafema Ahalin Datayi Sanadiyar Mutuwar Iyayenshi da Kanwar Babanshi ba.


 Ya Muktar da Daada Sunyi Ban Baki da Mganar Ammh Duk Abanza Tunda Haka Allah ya Halicci Bello ba yadda Suka Iya sai dai Suka kawo Ido Suka Sakamai Shiyasa Wani Lokacin Muktar Kan Kira Bello da Sturborn Saboda Yana Bashi Ciwon kai Ko Awannan Koyarwar da yakeyi Bayajin Dadi Domin Kaf kasar nan Asanshi Ansan wayeshi Ammh Ace Duk Matsayin Daya kai Wai Kaninshi Uwa Daya Uba daya Yana Wahalar Koyarwa Awata Mkrantar Kwana This dis unpair,Ammh Ina Bello yace Abunda Yake Ra"ayi Kenan Kuma Albashinshi ya Isheshi baya Neman Kari Akyaleshi Haka yana Jin Dadin Rayuwarsa Haka Dole Daada Tacema Muktar ya Rabu Da Bellon yayi Abunda ya Zab'a ma Kanshi Tunda Shi ba Yaro bane.


Ko Kasim Da Suke Sa"anni Yayi yayi Suyi Abota da Bello Ammh Ina bai ga Fuska Ba Domin Bello Bai Ta ba yarda ko Mirmishinsa Sun Gani ba Shima Ya Muktar ya Nema masa Aiki yana Aiki da Gidan Ruwa ma Jahar Kaduna ya Mallaki Motar Hawa da Kudade masu Dama,Ammh ko kallo bai ishi Bello ba Shiyasa Iyayen Kowanne keson Yarsa Ta Jawo Hankali Bello Domin Suna ganin Zasu iya Mallakanshi kamar yadda Suka mallaki Muktar,kodan kada tunanin da suke na zai iya kaisu watarana kotu akan hakkin Rayuwakan iyayensa.




*How to pay....â‚?300 0552179550 JAMILA UMAR GTB, VIPS..â‚?600...or MTN card aturo ta wannan Nombar 09069067488 hade da Hoton Tracsation*




_akwai garabasanmu Na Sanyaya biyu,👭 Matar Naseer Da Mr Belll guda 2 �500 ne,VIP �1000, Single one �300 ne zaku biya ta account Detail din sama,Mutanen Niger zasu tuntubi wannan lambar +22794775574 sai kunzo_




*ANITHA....*






 Â
8/19/20, 8:02 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_




*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty�_
     Â


*🅿�7*


#Life Style...




"Hutun Second Term na Jss3 da Su Aneesa Suka Dawo ne Aljanun data kwaso Daga Makranta Suka Fara Agida,alokacin ne Daada da Ya Muktar da Anty Rahila Suka san Aneesa na da aljanu, duk da dama wasu iyayyakun nata sunsa ana mata kallon tana dashi.


Bellon da kanshi yayi mata Karatu Ta Dawo Cikin Hayyacinta Kuma bai yarda ya saki Fuska ba balle,Har Su Ya Muktar su mai Tambayoyin Dake Cikin Ransu suma ganin haka sai kowa ya kama bakinsa tunda uban gayyar yaki bada Fuska ajeramai wasu tambayoyin.


  Tsakanin Aneesa dasu Zulfa Kuwa ba Kyakyawan Alaqa Domin Aneesa Kam bata Ragama Kowa bakinta baya Mutuwa ga Rashin Kunya,bata da aiki sai Musu Dariya in Sun Shigema bello ya Dizgazu,Haka zatayi ta Musu Dariya,Ko sunyi yinkurin Mata Wani Abu Daada bata bari balle adake Aneesa bazata Daku ba,Dukkansu Sun Girmemeta Domin Zulfa tana SS2 Zubaida Kuma SS3,Tsakaninsu babu Nisa, Wani Lokacin Kuma Tsakanin Zulfa da Zubaida Suyi ta Cin Juna Ta kan Bello Haka Kowacce Takoma gida zatayi tabama Uwarta Lbrin Abunda ya Faru,Shiyasa Tsakanin Hajiya Karima da Hajiya Sahura yanzu babu Amintaka Sama sama ne Ko Haduwa Sukayi Ko nama Kowa Kallon Raini.


****


_*MUHAMMED BELLO MUHAMMED JIKAMSHI*_ abangaren Rayuwarsa Zan iya ce muku Shi Namiji ne Sadauki kuma karkkafa mara Tsoro,mai Cikar Zati da Haiba Yana da Kwarjini Kyakyawan Namiji ne Ajin Farkon Asahun Zaratan maza masu Aji mai Cike da Baiwan Zati.


 Ya kasance Mara yalwar Fara"a Mara son Dariya baya son Raini Namiji ne mai Tsayawa kan Ra"ayinsa In ya Riga ya kafe kan Abu Mawuyaci ne Wani ya Iya Tankwasashi,yana da Zuciyata ta Bala'i sosai ga Riko Zai yi wuya Kama Bello Wani Abu ya manta Both na Alheri Dana Sharri,Ga Tsautsauran Ra"ayi baka Isa ka iya gane ina Bello ya Dosa ba ko Ya Muktar Dayake Yayansa Ta Uwa Ta Uba Basu da Shakuwar Haka Sosai Duk Da ba Wanda Yake Dashi Sama Dashi Ammh Dayake Suna da Bambamcin Ra"ayi basu Cika Samun Daidaito kan Wasu Abubuwan ba,Ga Shi da Dauriya mai Hadi Da Jarumta Wanda ganin gazawar Bello Abu ne mai Wuya Shiyasa ba Lalle bane kaga Bello na Kuka,Sai dai kaga Idanuwansa Sun Sauya alamun Bacin Rai.


 In ka ganshi yana Doguwar Mgana ne da Uncle Aminu ne Wanda Zan Iya cewa Wasu Ra'ayin Bello Yana Tafiya Daidai Dana Aminu Kama Daga yadda Bello yabama Aikin Koyarwa Muhimmaci Rayuwarshi yana ganin Hakan ya Isheshi ya gama da Duniya Lafiya,Yana da Karatun Addini mai Zurfi Domin Komawarsu Yola bai yi Wasa ba Kuma Daada Ta Kasance Tamkar Wata Makrantace garesu babu Abunda bata koya musu ba,Yana da Riko Da Addini Shiyasa Ko Achan Makrantan In Ranar Bikin Aljanu yazo Shida Uncle Aminu Suna Kokari Sosai Wani Lokacin ba Da Gayyah Mace Zata Fadi Saboda Akira Bello yazo ya Tabata,Sune Shugabannin MSS,Abangaren Yanmata Ba Wanda zai iya cewa ga Wanda Bello yataba Nuna Alamun Tana Burgeshi kai Infact ma baya Shiga Harkan Mata,Babu Macen Da Bello ke bin Sha"aninta da Rayuwarta Irin Aneesa Wacce Kuma Duk Duniya bata da Makiyi kamar shi,shi kuma Ba Itace ya Tsana ba,Hallayarta ne na Rashin Kunya da Rashin Son karatu ya Tsana,Shiyasa basa zama Inuwa Daya ammh Kuma Tana Cikin Tarihin Bello Banda Ita ba Macen da Bello yake bama Muhimmanci Shiyasa Wani Lokacin Su Zulfa Sukejin Haushinta Sosai Ganin Ko Banza Tafisu Kusanci da Bello Itako Aneesa batasan Sunayi ba Ammh mganar Gaskiya Aneesa Nada Wani Hali Wanda Ita kanta bata san Meke Damunta ba.


Indai Wata zata Nuna Tana Son Bello Yanzu nan Zataji Ta Tsaneta In ma ba"ayi Wasa ba Tabar Kara Kula ta kenan,Ta Dinga bala"i Kenan Ita kadai Kamar Zararriya,Wani Lokacin Zuciyarta Ta Dinga Zafi Yan hostel Dinsu Wanda Aneesa Tayi Fada dasu kan Bello ba Adadi In S.Jibiya da B.kaita Sun Tambayeta Miye Damuwarta Sai Tace Saboda Ta Tsaneshi Don me Wasu zasu Rinka cewa Suna Sonshi😂Abun mamaki Har S. Jibiya na Cemata Toh ke Ina Ruwanki Tunda Kedai baki Sonshi Ki bar masu Sonshi Su Soshi mana Kodai kema Kina Crushing Dinsa ne .?


Fadin Wannan Mganar Yajama S. Jibiya Domin Sai da Aneesa Tafi Sati bata Tanka ta ba Wai Saboda Mene zatace Tana Son Bello Ko Alama Allah yayi mata Tsari da Soyayyar Mugu kamar Bello Sai da S.Jibiya Tayi ta bata Hakura Kana Aneesa Ta Hakura,Seniors Dinsu Kuwa Aneesa Ta zama Tamkar Tsaninsu Tunda ba Iya Taran Bello suke ba Ita Suke Kira Su bata Sakon Wasika Ko kuma Suce Ta Shigar Dasu Jinsu kawai Take Wasiku kuma Aneesa batsasan Adadin Data yaga ba Bata kai ma Bello Dukka da yasan Yadda Dalibai Kesonshi bai san Ana bama Aneesa Wasika Tana yagawa ba,Ciki Harda Jidda Madaki Wacce Keta Wahala Bello baima San Tanayi ba


Abanagaren Yanayin Rayuwar Bello yafi son Cin Abincin Gargajiya kamar Su Tuwo,Dambu,Tuwon Shinkafa,Favorite Food Dinshi Kuma Shinkafa da Miya da Salad ne,Bai cika Cin Tarkacen Abinci ba,Yafison Karyawa da Dumamen Tuwo da Safe,Da Rana Kuma bai cika damuwa da Abinci ba Yafi cin Gasshen Nama ko Soyayyen Kifi Da dadaddare Kuwa Yafi Shan Kayan Lambu da Lemon Hollandia,Bandashi Duk Wasu Kyale kyale basu Dameshi ba Aferfesu Kuwa yafison Na kan Rago da kayan Ciki,Ma"abocin Tara Yunwa kafin ya iya Cin Abinci,Bangaren Lemuka kuma bashi da zabi yafi Shan Madaran Hollandian,da Kuma Zobo Baya Shaye Sgaye Lemukan Turawa Gaskiya,kana Ma'abocin Shan Ice cream ne,Bangaren Ruwa Kuma Bai cika Shan Ruwa zallah ba sai ko Coffea ko Madaran Hollandia Mawuyacin Abu kaga yasha Ruwan Banza Haka Kurum.


Bangaren Yanayin Kayanshi,kuma Yafi Kauna da Mu"amala da Kananan Kaya,Ko Achan Makranta Dalibai Dadama Suna Murna Ranar Jumma"a Ta Zagayo Domin Ranar ne Bello ke Saka Manya Kaya Wadanda Suke Masa Kyau Sosai Fiye da Kananun Kayan Dayake Sakawa,Yafi Sanya American Suit da Safe kamar Lokacin Shiga Ajujuwa,irinsu Samfarin Tommy,Hilifiger,Armani,Louls,Button,Doke,and Gabbana,Bersace,DKNY,Etc,Bakake da Ruwan Toka Lokacin Kuma Dayafi Amfani da Kananun Shine Bayan La"asar Haka yafi Sanya Irin Masu Dogayen Hannuwa na Kamfanin Armani,bangaren Turara Kuma Guda Biyu ko Man,ko Azzaro Visit Wanda Shine Kamshinsa


  Bangaren Takalma Kuwa Yafison Sanya Booth,ko kuma Rufaffu Na Fatar Damisa,wani Lokacin bai cika Son Budadden Takalmi ba,ammh Wani Lokacin ya Kan saka,Agogo Kuwa yafi Mu"amala dana Fata Fiye da Sulba Wani Lokacin Sai dai In Azurfa ne Ammh Haka Kurum yafi Sanya na Fata Gaskiya,


Mallam Inuwa Kuma Wani Amintattacen Direba ne Wanda Muktar ya yarda Dashi Shima Bello ya yarda Dashi Daga Yola Daada Tasa Suka Daukoshi Suna Zaune Tare Dashi,Yana da Karamci da Amana Shiyasa Suke Mugun Dasawa da Aneesa Tana ce mai Baba yana Kiranta Diyata.


Wannan kenan.


*****
Cikin Sakin Ajiyar Zuciya ya Dawo Daga Zurfin Tunanin Mafarin Rayuwarsu,Karamar Kwallar Data Zuraromai Ya saka Hannu ya goge Daidai Lokacin Daya Daga ido yana kallon Katon Agogon Bangon Dake Dakin Karfe 12pm na Dare Kansa ya Dafe Kafin ya Sauke Numfashi,Hannayensa Duka ya Zura Cikin Aljihun Bakin Wandon Dake Jikinsa Kichen Din Dake Falon ya Shiga ya Bude Fridge ya Dauko Lemon Hollandian Mai Sanyi da Wani Karamin Kofi aSaman Cabenet Din Kichen din Cikin Wani Takun Takama da yanga kamar mace ya Fito daga kichen din zuwa cikin Bedroom dinsa.


Saman Side Drower Din gadon sa ya Ijiye Lemon Hollandian Din da Karamin Kofin Mikewa Yayi Ya Fada Tiolet Yafi Minti goma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login