Showing 90001 words to 93000 words out of 122554 words

Chapter 31 - MR. BELLO Complete Book Hausa Novels by Janafty .txt

26 Jan 2025

23832

yana barci Cikin kwanciyar Hankali Fuskarsa na Tsurama ido Idanuwana Sun Ciko da kwallah Tuni naji ban kyauta ba na Sauko Daga kan gadon ina Tattara gashin kaina Daya watse Zan saka mai Band ya Bude Idanuwansa Yana Bina da kallo.


Mirmirshi na sakarmai ina Fadin"Ina kwana...Jiya baka taashe ni na taimaka maka ka Hau bisa gado ba.."Kauda kai yayi kamar badashi nake mgana ba,Sai ma Salati Daya saka yana karanto Addu"ar Tashi Daga barci Naji na Muzanta ban kara mgana ba na Wuce Fuskarta na Nuna kalan Tsausayi Na Bude Kofar Tiolet na Shiga Ya Bini da kallo kawai yana Sakin Mirmishi shi kadai.


Ina wanka ina Sharan kwallah Wata Zuciya tana gayamin Kin manta Aneesa dama Bello baya Sonki Dole Tunda ya samu Lafiya ya Dinga Nuna miki Kiyayya kiri kiri,Abun ya Zauna acikin Ranta Sai da tasha Kukanta Sosai kana Tayi wanka ta Dauro alwala ta Fito Tana Daure Towel,lokaci Daya Tana kare Fuskarta,Bata ma son ta kalleshi Shima ta kasan Ido yake kallonta ammh bai bari ta gane ba


Gaban Dressing mirrior ta isa Tana Kokarin Shafamai Shi kuma yana Kokarin Juya kan keken nashi Zuwa Tiolet kafarsa ta Turgude,yayi kamar zai Fadi Da Sauri ta isa kusa Dashi ta manta ma Da Abunda ke Jikinta Riko Hannunsa Tayi kafin ta Duka Ta gyaramai Zaman kafarsa,bata kalleshi ba Tana kokarin Fara Turasa Ya saka hannu ya Cire Hannunta Dake saman Wheelchair dinsa,ya Fara Tura kanshi Har ya Shige Cikin Bandaki ya Turo kofa tana Kallonshi Hawaye suka Ciko Cikin Idanuwanta tayi Saurin Shanyesu Jikinta Asanyaye ta Koma ta Cigaba da Shafa manta,ta Gyara gashinta ta Daure Ta Bude Wardrope ta Dauko Doguwar Rigarta baka ta saka,Ta Dauki karamin Farin Hijabinta Datake Sakawa In Zata Fita kichen ko Falo ta Saka,Wani Hijabin na Dauka Daga Cikin Wardrope wanda Zanyi Sallah Dashi, tana Jin yana Kokarin Fitowa ta Fice da Sauri Tana Tunanin Lokaci ya kusa Da zata bar Rayuwar Bello Tunda Baya Bukatarta.


Dayan Bedroom din nashiga nayi sallata na Dade ina Addu"a ina kuka kuma bana komai bane sai na Chanjin da Bello yayi min ina Jin Zuciyata tana Zafi Saboda na Shaku dashi na yarda dashi Fiye da kowani Namiji kuma Zuciyata tana Tsananin kaunarshi Ashe Nayi Kuskure wajen Fara son wanda Baya sona Na manta Lokacin yana Cikin Ciwo ne kuma yana Bukatar wanda Zai Zauna Dashi ya taimakeshi,Wato yanzu yafara samun kanshi Zai iya yin Komai da kanshi Baya Bukatarta,tayi kuka sosai ta share Hawayenta ta nan Zaune Har 7 tayi kana tatashi ta cire Hijabin ta Fita Zuwa Kichen.


Saboda Bata Cikin Mood dinta Doya da kwai kawai ta soya musu sai Tea da Zallar kwai,ita kuma Kunu ta Dama ma kanta Zata Sha hakan nan kawai Domin Shi Take Sha"awar sha,Hada ma Bello nashi Tayi Kan wani Babban Faranti Shi kuma Modibbo ta Hadamai komai Da nashi da Maigadi ta barshi Acikin Kichen din nan take barin mai in ya Tashi Zai Dauki Nashi ya mika ma Salihu maigadi nashi.


Koda ta koma Bedroom din ta Iske Har ya Shirya Cikin Riga da wando na kamfanin DKNY,kansa yasha gyara kallo Daya zakamai kaji kana Sha"awar kara kallonsa karamin Qur"ani ne Ahannunsa yana karatunsa cike da Natsuwa,Koda ta Shgo Dauke da Faratin kayan karyawansa Karamin Center Table din Dake gefe ta jawo ta Dauramai Bisa ta Duka Tana Kokarin Zubamai Ruwan tea din Cikin karamin Kofi taji yace"Karki Zubamin...Ba yanzu zan karya ba.."


Yafada yana maida Hankalinsa bisa karatunsa,kallonsa Tayi kafin Ta Kada kai ta maida komai ta ijiye ta mike zata Fita kenan Taji yace"Ina wayarki..."?


Bata waigo ba Ta isa Saman Drower din Dake gafen gadon ta Chan barayin ta Dauko tazo gabanshi ta mikamai Bayan ta Kauda kai Shima kallo Daya yayi mata ya kauda kai yana karban Wayar ta Fice Daga Dakin da Sauri ya Bita da kallo,Yana kada kai Lambar Anty Rahila ya Lalubo Ya Danna mata Kira Dayake Wayar bata da Security.


Anty Rahila na Zumudi ta Dauka ganin Kiran Aneesa tana Fadin"Amaryar Mr Bello..."Mirmishi ya saki kafin yace"Ina kwana Anty..."Baki ta Rike kafin tace"Ashe Babban Mutum din ne da kanshi Mun tashi Lafiya ya karfin Jiki..? Yace"Alhamdulillah Anty Ina Hibba ina Junior dina,Ina Kuma yayana da Daadata...?


Tace"Kowa lafiya Junior na wajen Yayanka suna Shashen Daada..Ita kuma Hibba mallam Inuwa yatafi kaita Sch.."Kai ya gyada yana Fadin"Masha Allah..Anty Rahila wani taimako nake so kiyimin Don Allah.."Tace "Allah yasa Zan iyi Bello.."


Rage girman idanuwansa yayi yana Fadin"Kaya nake so don Allh Ahadama Aneesa Tunda ga Nu" in kayan sakawa da komai da komai kamar za"a Hada Lefe..."Dariya Anty Tayi kafin tace"oh..kayan Auren Za"a Hada Tun yanzu baka bari kagama warkewa ba sai mu sake sabon Biki.."Tafada tana Dariya Mirmishi yayi yana Fadin"No...Bata da wasu kaya anan ne Shiyasa Anty.."Baki ta Rike kafin tace"Ina kayanta Data Taho Dasu.."Kansa ya shafa yana Fadin"Ni na hanata saka wannan,Nafi son ta Dinga saka wanda Zan Siya mata Da Gumina..."yafada kai Tsaye Yar Dariya Anty Rahila ta saka Kafin tace"Au hakane Abun..."Tafada Tana Dariya Bai yi mgana ba Illah Shafa kansa Dayake Yana Mirmishi


Cikin Dariya tace"Shikenan karka Damu zan kira Hajiyar Jummala ta Dubai nace ta Hado komai kawai Dagachan Ta sako a jirgi akawomin nan..."Gyada kai yayi kafin yace"Zan saka miki Kudin ta account dinki Insha Allah..."


Batayi mgana illah Dariya Datakeyi Ganin Ya Muktar ya Shigo Sallama sukayi Kafin su yanke kiran,ganin Tana Dariya yasa yace mata"Keda wa kuma kina Dariya kamar kin samu kwangilan Tallan makilin.."


Shewa ta saki kafin tace"Bello ne ya bani mamaki wai kishi yakeyi Kar Aneesa ta saka kayan da kasim yace ya barma Aneesa yanzu ya kirani yacemin Ahada mata Lefe Domin ya hanata saka wanda Taje dashi..."Dariya Ya Muktar yayi kafin yace"Luv bird kenan...Shegen gora baya Fara Samuwa ba Yanzu iko zai Tashi..."Yadada yana mika mata Junior Ta karbeshi Tana Fadin"Harda cewa zai min Transfer din kudi ta bankina..."Baki ya Rike yana Fadin"Eh lalle...Mijin Aneesa Manyan Duniya."Dariya Suka saka Gabadaya Suna Cigaba da Tattaunawa,Duk mganar na Bello ne Suna Dariya Abun yayi musu dadi Cike da Nishadi Cikin Zuciyar Anty Rahila,ganin Bayan Samuwar Bello bai Juyama Aneesa baya ba.


Cikin kichen Na Koma na Sha Kokona,ban yi wanke wanke ba na barshi sai kowa yagama karyawa Falo na Dawo na Shiga gyarawa sai ga Modibbo ya Shigo Yana ganina ya Kama Dariya yana Fadin"Amaryan gida nan..."Hararansa nayi ban mai mgana ba Dariya yayi yana Gaisheni na amsa ina Fadin"Lafiya lau angon Raiha.."Da Sauri ya waigo yana kallona Cikin mamaki yana Rufe baki Dariya nayi kafin nace"Karyan Tsiya kuke ai na ganoku.."Shafa kai yayi yana Fadin"Allah sa dai zaku bani ita Anty Aneesa.."Mirmishi nayi kafin nace"In ka shiga cikin layib masoya ba.."Ido ya Zaro yana kallona Ni kuma ina mai Dariya Shima Dariyan yayi ya Nufi Kichen ya Dauko Na megadi ya Fita ya mikamai yazo ya Dauko nashi yazauna afalo ya karya muna Hira sama sama,Har ya kammallah ya maida komai kichen ya Fice yacemim zai je yayi wanka Ni kuma na karisa gyara Falon na Koma Kichen na wanke komai,kafin na koma Bedroom din.


Yana Zaune inda na barshi Sai dai yanzu ya ijiye Karatun,yana Rike da karamin kofin Tea,da alama Tea din ya Tsiyaya yana Sha ina Shigowa ganin ya sakamin Ido sai na Daburcewa na Juya Zan Fita naji yana Fadin"Am srry for my mistake ban Zata Zakiji ba Dadi domin na Hanaki saka kayansa ba Ashe Har yanzu ya nan a matsayinshi ni ne nake yaudaran kaina..."Yafada kai tsaye yana kallonta kafin ya Maida kofin Bakinsa yana Kurban Tea din Dake Hannunsa ..


Chak ta tsaya Ammh bata waiwayo ba Jikinta ya kara yin Sanyi Cikin Sanyin Jiki ta Ta Juyo Tana kallonsa tace"Me kake Nufi...? Tafada Idanuwanta na Cikowa da kwallah,Kallonta yayi ido Cikin ido kafin yace"Abunda Kunnanki ya jiyemiki,Kiyi Hakuri ban zata Cewa Haryanzu kina Sonshi ba..."Yafada kafin ya Maida idanuwansa ya Lumshe,.


Kuri tamai da ido Tana Kallonsa Cike da Mamaki Lokaci Daya Hawaye na Zubo mata acikin Kwarmin Idanuwanta,cikin Rawan Murya tace"Ni..Ni .na fada maka Haka..? Ni ba Fushi nake ba kai ne Naga ka Shareni kadaina Neman Taimakona Ko mgana na maka baka amsani.."Tafada tana Fashewa da kuka kafin ta cigaba Da Fadin"Ammh Shine kake Zargina kana Tunanin Zan Cigaba da Son wani ne alhalin akwai igiyar Aurena akanka,zuciya ta taji Zafin kalamanka Ban Dauka wannan kallon kake min ba...Wlh Tallahi Tunda Aurenka ke kaina Bantaba Tunanin Wani wai shi kasim ba na Riga na gama Shafe Babinsa Acikin Rayuwata...Ammh bakomai.."Tafada Cikin kuka kafin Ta Fice Daga Bedroom din da Gudu Tana kuka


Da kallo ya Bita har ta Fice,Rausayar dakai yayi Acikin Zuciyarsa kuma baiji Dadi ba sai dai Hankalinsa ya kwanta Jin Hashashensa ba gaskiya bane Aneesa bata son kasim,Dama Abunda ke sakashi Fushi kenan da bacin Rai,Kansa ya Dafe da Hannu Daya yana Furzar da Numfashi kofin Tea din ya ijiye ya saka Hannu ya Ture Center Table din gefe,ya Fara Tura Keken nashi Ya Fice Daga Bedroom din.


Ganin bai ganta afalo bane yasa yasan Tana Cikin Dayan Bedroom din,Tura kansa ya Nufa cikin Bedroom din,ya Saka Hannu ya Tura kofar ya Shigo Tana kwance Bisa gadon Tana kuka Jikinsa ne yayi sanyi Jin yadda Take Fitar da Shesshekan kuka har gaban Gadon ya karisa yana kallonta Cikin Wani yanayi Sai Daya gama kallonta kafin ya Kira Sunanta Ahankali..


"Aneesa...."yafada cikin Husky Vioce dinsa Tana Jinsa tamasa banza Matsowa ya sakeyi ya saka Hannu ya Riko Hannunta yana Fadin"Haba Anee taso kiji don Allah Tashi...Kukanki na Kona min Rai kinsani kuma.."Yafada Cikin Wata Murya mai cike da Muradi,Dago kanta Tayi idanuwanta Cike da kwallah ta Zabgamai Harara,Rausayar Dakai yayi yana Fadin"Am Srry...Kinji..."


Kallonsa Tayi kafin Ta Tura baki Sake Riko Hannunta yayi yana Fadin"Kinji taso..Kiji Don Allah ba Domin Halina ba.."Yafada yana Sakar mata Lumsassun Idanuwashi Mikewa Tayi Zaune yana Rike da Hannunta Harta Sauko Daga kan gadon Kan Cinyarsa ya Diresa Yana kallon Fuskarta ita kuwa gefe tayi Da kanta tana Share kwallah Lokaci Daya tana Share Hawayen Idanuwanta,.


Mirmishi ya sakar mata yana Fadin"Am Srry For wht i did...Baran kara ba Insha Allahu..."Yafada yana leka Fuskarta,Ture kansa Tayi tana Fadin"ammh kasan dai baka kyauta ba ko..? Taya zaka ce ina son wani alhalin kuma inada Miji..."Ido ya waro yana Fadin"Hakane fa...Nayi Laifi...Toh kina son mijin naki ne? Ya jefa mata Tambaya yana kallon Cikin kwayan Idanuwanta.


Kura mai ido Tayi Tana kallonsa Cikin Wani yanayi Jikinta ne yayi Sanyin Jin Hanmunsa Dake Kugunta yana yawo Dashi ga Idanuwansa Da Suke sakata Jin kasala,kanta ta Sadda kasa Tana Kifta ido Cikin Son Kureta yace"Umh ina jinki Kina son mijin naki...?


Kin mgana tayi sai Mirmishi Data ke Saki,ganin Haka yasa ya Matsota Jikinsa,lokaci daya yana Sakin Ajiyar Zuciya hannuwasa Duka ya Saka ya Zagayowa Da ita ta Kugunta Cikin Kunnata yake Rada mata"Kiyi hakuri Kinji Haushi naji Danaga kina Fushi Dani sai naga kamar don na Hanaki Saka kayan nashi ne..."Baki Ta Tura tana Dukan Kirjinsa tana Fadin"Kaji ka ba kai bane ka Fara Fushi dani ba Ka daina min mgana..Ni kuma na Damu Sosai..."Mirmishi yayi yana kallon kwayan idanuwanta kafin yace"Anee i wan to tell u Sometin..."Yafada Muryansa na Chanzawa Alamun yana Cikin wani yanayi .


Ido ta sakarmai kafin tace"Mene...? Bakinsa ya kawo Wajen Bakinta ya sakarmata Numfashi Kafin yace"Kin yarjemin nayi kissing dinki kafin na gayamiki Abunda ke Raina..."Yafada yana Narkar da idanuwansa Cikin Nata,Lum tayi Jin tana Cikin wani yanayi Runtse ido tayi kafin ta gyada kai Mirmishi ya saki kafin ya Tallabi kanta Ya dora Lebensa kan nata yafara Tsotsa Cikin Wani yanayi Aneeesa Datake jin kanta Cikin Wani yayi itama hannayenta ta saka ta Tallabi kan Bello Hannunta Guda Daya ta saka bayan keyarsa tana Shafa Sumar kanshi Cikin Fitan Hayyaci ya Lulubi Harshenta ta sakamar ya Fara Sumbatarta Itama Cikin Zakuwa ta Damki Harshensa ta Shiga Taimakamai Suna Sumbatar Juna Cikin Wani Salo da Muradi mai girma


Hannunsa Guda Daya Suna kara kaina Bisa Jikinta Har Zuwa Bayanta,Wani Salo yake mata wanda yake mantar da Ita take bata ankara ba taji Hannunsa Bisa Tudun Nonuwanta Sai da Aneesa ta Sauke Zuciya Domin Sandar girmansa ta Mike tana Zagye Tsakanin Cinyoyinta,ta kara sakata cikin wani Shauki Rike Hannunsa Tayi Idanuwanta na Runtse Bakinta ya saki Numfashi ta saki tana Fadin"Shiii...Ka...bari..."Tafada Tana kara kankame shi Jin Kasanta yana Zil,zil kamar wani Abu na Fita,Shima Bisa Kirjinta ya koma ya lafe yana Sakin Numfashi Kadan kadan Lokaci Daya yana kara kankameta


Sai da suka samu Natsuwa Dukkansu kafin ya Dago yana kallonta ta lafe Bisa Kirjinsa,Dago kanta yayi yana Fadin"Anee plz open ur eyes.....zanfi so ina gaya miki mganar ina kallon Cikin kwayan idanuwanki.."Bude ido tayi tana kallonsa Kunya Duk ya kamata ganin yadda Duk tayi laushi,Gyara mata Zama yayi yana Kara Matseta yafara mgana Cikin Husky Voice dinsa...


"My Anee...Bansan da Wata kalma Zan Fara ba...Kin Chanchanta kuma kin Zarce komai awajena...Alokacin da Nake Halin Lafiya ban mu"amalanceki da Kyakyawan Dabi"uba ammh sai gashi bayan Lalura ta sameni kinyi Hidima dani kin Soni kin kuma Zauna Dani Kin Min Abunda babu Wata macen Da Zata iya Zama dani Ahaka...Aneesa Zuciyata ta gama Girmama Alherinki da Karramawarki...Ta Shaku Dake...Tana Mutumtaki Kilama Tana Tsananin Sonki..."Yafada Cikin Sanyi da Kauna mai Tsanani.




Da sauri Aneesa Ta Sakarmai idanuwa Cike da mamaki yace"Eh Aneesa...Zuciyata ta kamu da Sonki...Da Muradinki..Kirjina yana Cike da kaunarki...I love u so much Aneesa...I love...U..."Yafada kamar zai saki kuka,Kukan ta Fashemai dashi ta kara kamkameshi Cikin Farinciki kafin Ta Dago Kanta,kansa ta kama da Hannun Biyu ta Shiga Sumbatarsa Cikin Shauki Da Salo mai girma,Shima kanta ya Tallab,yana Taimaka mata wajen Nuna mata Tsananin Son Da yake mata.


Sai da tagaji ta saki bakinshi kafin Ta Tsuramai ido tana Fadin" _i want to be a good mother to ur childreen..and a good wife to u always...I love u to infinity B.love...._ "Tafada Tana sakarmai kiss ta ko"ina akan Fuskarsa.


Shima Cikin Farinciki yake karban Sakona nata yana Fadin"Love u too..My Anee .."Yake Fada Sun Dau Tsawon Lokaci Suna Jiyar da juna Dadi Lokaci Daya kuma Kowa na gayama Dan"uwansa Kalamai masu Dadi da kwantar Da Zukata.


Ranar dai sai da Bello ya saka Aneesa Sabom Wanka bayan Shima ta sakashi kuma ya matsa mata Suka Shiga wanka tare,Aneesa Taji matukar Kunya Sanda Bello ya Tubeta Naked agabanshi Ya Tsaya yana kallonta Cikin Shauki da Sha"awa yana kara Gidiya ga Allah,Ita ko Runtse ido tayi kunya ya kamata Haka ta Fada Bisa Cinyarsa Tana Dariya,Shima ya saka Hannu ya Runguneta yana Sakarmata kiss a Tsakiyar kanta,Duk kunyar Aneesa Sai da Bello ya Nemi Ciremata Shi yana Daga Zaune in yayi wani abun har mamaki yake bata,Ahaka dai sukayi wankan Tsarki Suka Fito Cikin Farinciki,ko wajen Shiryawan nasu ma sai da suka sake Shiriricewa Domin Bello yagama Rasa Natsuwarsa akan Aneesa.






Ki biya ki karanta cikin salama..


*Anitha...*
8/19/20, 11:26 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_


Â
*Wattpad:Janafnancy13*


 *Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan �200 kachal,Vips � 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*


    *🅿�32*


*KADUNA*


Kasim Har yagama Hutunshi a katsina bai yarda ya bude Aisha ba Saboda Agaskiyan mgana bai taba jin zai iya auranta ba Har Haruna ta kira,tana kuka tana gayamai Kasim baya amsa wayarta Daga baya ma sai ya kulleta Hakuri ya bata yace zai mai mgana yakuma kirasa awaya ammh sai kasim ya nuna mai ya kyaleta ita so take ya aureta shi kuma Har Abada bayajin Zai iya zama da Aisha jikinta yakeso kuma ya riga ya samu.


Haruna bai iya gayama Aisha Haka ba sai yayi mata karyan kasim din baya jin Dadi ne jin Haka yasa ta Rude Hutunsu ko karewa bai yi ba tattaro Daga maiduguri ta dawo kaduna wajen kasim Dayake D'an Duniya ne sai yayi mata bariki ya Dinga lallabanta yana nuna mata ta kwantar da Hankalinta wasu Shirye Shirye kadai yake son karisa ammh Karta damu Zuwa Daya zai yi Maiduguri sai zuwan magabatansa da wannan karyan ko nace yaudaran ta yarda ta kara sakin jiki dashi suna More Iskanci da Sharholiyansu son ransu...


Aisha tana bala"in son kasim shiyasa bata kaunar yin Nesa Dashi Bata taba kawo mata Ranta Watarana kasim zai iya cin amanarta ba,Shiyasa ta sakankace Soyayyah tagama Rufe mata ido bata ji bata gani Sch ko sai tayi Sati bata Shiga ba,Kawayenta sun gaji da gayamata gaskiya sun kyaleta Domin Gabadaya ta yanke alaqa dasu...Bata Shiri da Duk wanda zai Fadi Aibun Soyayyarta da kasim,Ta riga ta gama Sadaukar ma kanta Cewa Shi kadai take ji kuma take ganin amatsayin Cikakken Namiji.


Duk azaton su Abba kabiru Kasim yadaina Halinsa,Hakama ya Hashim Domin har rantsuwa Kasim yayi mai akan ya Tuba Duk da bai yarda ba ammh ana so ka dinga kyautatama Dan"uwanka Musulmi Kyakyawan Zato Shiyasa yacire Zargi da Shakkun kasim bazai Taba Daina Halinsa ba.


Bangaren Umma kuwa Bata taba yarda ba haryanzu tana kan gabanta wajen cewa Sharri aka kullama Kasim Hartana Fadin Kilama Harda Hadin bakin mama Sahura Tunda ba kaunarta Take ita da ya"yanta ba zata iya hada kai da gidansu Aneesa ko da Bellon Domin Atozarta ta,Da mganar ta Fita mama sahura batayi mgana ba saboda ta iya bariki Sai ta kira Inna Rukayyah Daga kano ta gayamata cikin Siyasa harda kuka Tana rantsuwan yadda Bello baya mutumtasu itama baya Mutumta Tunda take dashi ko gaisuwan arziki basayi balla ace da Hadin bakinta acikin Abunda ya faru.


Ran Inna Rukayyah ya baci domin bata kaunar bacin ran Mama Sahura nan da nan ta kira Abba kabiru tana gayamai Abunda ke Faruwa nan yafara Fadanshi ya kira Umma ya mata kaca kaca yace in ya karajin wannan mganar abakinta sai ta Raina kanta tafi kowa sanin Halinshi Mafadaci ne kamar mene,Shiyasa badomin Ranta yaso ba ta bar mganar ammh Cikin Ranta Tsanar mama Sahura ne Damkan kamar ba sune Lokacin Baya suke da kyakyawan alaqaa wajen Taya mazajensu aikata Mugun Abu ba.


******
Tabbas Hausawa sunyi gaskiya Sukace kaji tsoron wanda bai taba Soyayyah ba ya Fada cikin Tarko Shikenan sai ya Susuce toh Hakan ne ta Faru Da Bello da Aneesa Domin wata salon Soyayyah kulawa da kauna mai tsanani suke bama juna Aneesa ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login