Showing 27001 words to 30000 words out of 87333 words

Chapter 10 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt

Advertisement

kagashi muna tambayanka Me baiwar Allah nan tamaka ka zabi tozarta ta a idon duniya eye? Tafada tana tsareshi da ido,Nazir yaji kamar ya kurma ihu da tambayan da Ammi ta jehomai kawai yanzu sai yace tataba shararamai mari,No bazai yuyu ba ko banza yanzu matarsace kuma Abun kunyan sane aji dat villager girl tataba taba lafiyar Fuskarsa.

Cikin bakin ciki da Nadamar mai karfi ya Furta "Babu komai kawai a barmagana nan"Yafada muryan cikin dakewa Abbu yayi tsaki yace"Kema kika tsaya sauraransa aure ne mun kullah kuma wlh tallahi kaji na rantse koda rana daya kayi kokarin kwance wannann hadin to ni Adam na cireka acikin ya"yana"Abbu yafada kai tsaye cikin kakkausan murya.

Nazir yadago Arazane yana kallon Abbu yana so yayi mgana ammh takaichi yahanasa Ammi tace'kayi min Daidai Tunda shi yazama babban banza,wlh ko mustapha bazai yi Abunda kake yi ba Nazir,Haba kamar wani wanda baida ilimi,tarbiyan nan kullum cikin kokarin baku mukeyi ammh,kai kamar wanda dujal yama fitsari aka"ta inda Ammi ke shiga batanan take Fita ba,shidai Nazir shuru kawai yayi kansa akasa ammh Allah kadai yasan Halin dayake ciki.

Abbu yayi shuru bai kara mgana ba,yamaida Hankalinsa gurin kallon tashar aljazeera,Nazir yadago yana kallon Abbu da Ammi yace cikin sanyi da sarewa"Kuyi hakuri Ammi i promise u baza ku kara kamani da saba muku ba"Yafada yana cizan kasan bakinshi,Ammi ce tace"Allah yasa,Abbu kuwa ko kallonsa baiyi ba,Nazir yayi kasake yana kallon Abbu dayawani hade Rai.

cikin mutuwar jiki ya mike zai Haura Sama Abbu yace"Fatima kin mai bayani kuwa? Ammi tace"A"a,Abbu yace"To mekike jira,...Kai dawo nan"Yafada da kakkausan murya ,Nazir yadawo yasake zama yana tankwashe kafa aransa yana Fadin"Abbu da Ammi wlh kungama kashe Rayuwar danku da kanku"

Abbu yakalli Ammi yace"yimai bayani fatima"yafada yana Kauda kai,Ammi tagyara zama tana dauko wani memo dake gefenta tace"Mganar kudin kayan lefe ne da"aka yi maka"Tafada tana kallon Nazir,wanda yazubamata ido kawai cigaba tayi da cewa"duka miliyan hudu aka gama hada komai"Nazir ya ware ido kan yace"milayan hudu,duk kuka kaima wannan almajiran Yarinyar"yafada wit full suprise.

Ammi ce tasakin mai Dakuwa tana cewa'Kaniyar ka,in hakane kowama almajirine,Kaga Nazir ana raba ka da kiwon awaki kana kyalla ta haihu ko,bazaka shiga taitayinka ba ko"Tafada tana Nunasa da Hannu,Dukar dakai kawai Nazir yace"Kuyi hakuri Ammi"yafada cikin sanyi murya,sai kuma tsausayin Shi yakama Ammi takada kai tace"Allah ya shiryeka.


Ammi tace"Zaka kawo kudin ne,na rantama anyi komai angama,har ankai kayan"Tafada kanta tsaye,Nazir dake kallon Ammi yace"Yanzu Ammi don kunmin kayan Aure sai na biya? yafada yana bayyana mamakinsa.


Abbu ne yace"Ah dole ka biya yaro,ai ada mundauka kana da mutumci,ammh yanzu kam mun gano ka tunda baka da kirki muma baza munaka kirki ba"Nazir ya bude baki ham,yana kallon Abbu wanda yawani hade rai.


Nazir yayi ajiyar zuciya yace"Zan tura miki ta banki shikenan ko?Abbu yayi caraf yace"Ina fa mganar inda zaku zauna ada gidan dake kusa damu Nakune kaida dan"uwanka mustapha na sa aka ginamuku,ammh yanzu tatashi shin haya zaka kama ko,kuwa siyan barayinka zaka yi gabadaya"yafada yana kallonsa,Nazir ya rike baki cikin mamaki yace"Abbu shi gidan ma"Abbu yace"yes ai ka isa kama kanka komai,ko baka isa ba"yafada yana kallonsa.




Nazir yasauke idanunsa yace"Shima zan bada duka Abbu"Abbu yace"bani son biyan kadan kadan gabadaya zaka turan kayana mallam"Abbu yafada harda gyara zama,Ammi taji dariya takusa kwacemata,shikuwa Nazir galala kawai yayi yana kallon Abbu cikin mamaki da al"ajabi.



mikewa yayi jikin kasala yace"Allah ya huci zuciyarku"yafada bayan ya mike Abbu ya amsa da Amin da dan karfi,Nazir yakalli Abbu kawai ygada kai ya haura sama yanajin kamar bashi ba wai shi Nazir akama Aure kamar wani wanda baida gata.



Ammi da Abbu dasuka bishi da kallo suka girgiza kai,Abbu yace"duk abunda kikaga inayi inayi ne saboda yagane yayi ba dai dai ba"Ammi tace"Nasani Abbu,yayi daidai ai bakaga yadawo hayyacinsa ba"Abbu yakada kai yace"Allah ya shiryamana ammh yaron bansan meke damunshi ba sam"



Nazir yana shiga daki yayi tsaye atsakar dakin yana rike da kugu,yana kallon kansa ta madubi yana so ya tabbatar da shine ko ko ancanjashine cikin wani bakinciki yafada kan makeken royal bed din dake dakin yana fitar dawani hucin zafin ta bakinshi,Yanaji kamar yakurma ihu,ko ina yaje ba mafita domin Abbu da Ammi tsab zasu iya sallamasa inyace zaiyi wani abu,inda Allah ya taimakesa babu wanda yasani lallabawa zaiyi ana gama biki wlh ya sulale yakara gaba,intagaji da jira,su Ammi sa raba auren takara gaba,don wlh bazai iya rayuwa da wata aba wai amatsayin mataba never.



Wannan Shawaran dayayi yasa yadanji Naam aransa shiyabashi daman fadawa toilet yayo wanka Fitowarsa kenan daure da tawul akugunsa daya kuma na bisa kansa yana Tsane Ruwa madubi yanufa direct yana tsane kansa,cikin madubin yake hango kamar mutum,yana zaune kan kujerar dake dakin,Cikin mamaki yakara ware ido,yana kara kallo,dariya bash yasake saki yana fadin'matsoraci nine Fa kada ka sakin zanin saboda firgita"Yafada yana Dariya.



Juyowa Nazir yayi yana kallon Bash dake zaune yace"Kai daga ina"Bash yakara gyara zama yace"daga gida ai muna nan sai biki ya kare"yafada yana kallonsa Nazir yaji wani abu dumm ya tsirgamai yace"Bikin wa? yafada yana wani hade rai Bash daya fahimci rainin wayau na Nazir yatashi sai yace"Bikin Nazir Adam galadanchi da amaryansa Nusiba saddiq bunza"Yafada yana kallonsa kasa kasa.



Nazir dayaji kamar yabugamai guduma yace aransa"Ai na mutu tunda wannan agulmiyan yaji"Afili kuwa daure fuska yayi kawai yajuya yacigaba da shafa mai Bash kuwa dariya yayi yace'Harda ma wifee muke tana kasa gun Su Ammi"Tsaki Nazir yaja yana Fadin"Mtewwws wifi ne ba Wifee ba banza namamajo kawai"Bash yabuga dariya zai yi mgana kenan aka fado dakin ana Fadin"hello guys...Da sauri Nazir yajuya yana kallon kofa lokaci daya da kwalalo ido bash yamike suka rumgume juna yana Fadin"Kai mutumi da wuri kaima"Muhammed gaddafi wanda suke cema MG ya kariso cikin shigarsa ta riga da wondo na kamfanin armani baki da Fari sai wata jaka dake bayansa takalmin kafansa booth ne.


Rumgume Nazir yayi yana Fadin'Miss u buddy"Nazir dake samkame ya rabashi da jikinsa yana cewa"Kai kuma daga ina"baisamu zarafin mgana ba Gidado yafado falon,ammh shi sanye cikin wata wagambari dinkin muhammed harda hulansa zannah bukar ihu suka zuba kan su rumgume juna suna murna kamar wasu yara,Nazir daya sankare atsaye yace aransa"Na mutu,tunda yaran nan suka sani"Ammh afili sai ya waske shima yaje yayi joining dinsu suka Rumgume juna gabadaya.


Bayan sungama murnan MG yayi sufa yahaye gado yana Fadin'yau zamu tuna da,gayu"Nazir dake shiryawa cikin wasu kananan kaya yakallesa yatabae baki kawai Gidado ne yace"Nima fa madam nazo,kaima naga madam ashe tare kuke"Bash yace'eh kasan Abun namune fa dole muzo tare cos bansan yaushe zan komaba kuma bazan iya barinta ba gaskiya,cos nima bazan jureba"gidado yace"nima wlh sam zanji na takurane"MG yace"kudai wlh yan iskane baku da zence sai na mata"Harara gidado yazabgamai kan yace"to ina ruwanka in mutum yaji Haushi gobe adauramai aure mana"MG yatabe baki yace"Allah ya kyauta ai ni ban shirya aure yanzu ba tab"Yafada yana kallon su Bash ne yace"Shii.Buddy wlh ka iya bakinka kada abunda yaci Nazir yacika kaidai naka kawai Fatan alheri ne"Gidado yace"u ar alright buddy gani gawane ya ishi wane tsoron Allah"yafada yana kallon MG.


Mazir dake jinsu yamusu banza yana gama shiryawa yadauki romot yana latsawa tashar NTA abuja yalatso daidai ko ana haska kayatattacen katin dake dauke da pic dinsa shida Nusiba agefe daya wanda take tsaye,ta sanya shadda gezner mai ash colour shikuma yana kan kujera,tasanya hannunta tadago mai haba tana dariya shikuma yana kallonta,wow..So Amarzing wlh sun bala"in inyin kyau,daga gefen jikin katin aka rubuta sunayensu bayan ambama mutane hakuri narashinjin daurin auren hakan yafaru ne saboda wasu dalilai akwai reception A USMANIYYAH RESTAURANT Dake kongo zaria,bayan nan da la"asar za"adauko Amarya zuwa kano,karfe 8:00 akwai kayattacen dinner wanda zai gudana a wani Baban hall dake kano wato MARHABA EVENT CENTER,No childreen,dress code Blue and pick sanarwa daga Bash da Mg da Gidado.


Nazir daya wangale baki yana kallo Saboda mamaki ai baigama mamaki ba sai da Bash yajehomasa jaridar dailytruth ta wannan Ranar ashafi na 10 suma sun saka,Nazir yayi shuru kawai yana mamaki,bash yace"Saura bbc chan ma munkai ai abun bana wasa bane man"yafada yana dagamai gira,Nazir yayi wani jagale kawai sukuwa dariya suketa sakamai kamar sunga wani wawa.


Hohoho kan kuce kwabo Wannan lbri yazagaya duniya gabadaya domin Ammi da kanta takai sanarwa gidajen radion dake kano gayyatan mothers day din dazata gabatar wanda zai gudana afarfajiyan gidan VC Adam galadanchi Ranar Asabar tana gayyatan dukkan iyaye mata tundaga matan gwanoni da likitoci da matan ministoci kai dakowa dakowa ana gayyatansa da karfe10:00Am budaddiyan katin gayyata daga uwar ango Dr Fatima salahudden agadez.

Manaja daya Hadu da Sanarwan sai da yazauna yana kara kallon katin inba idonsa ke gizo ba sunan Nusiba yagani da Nazir,topha to waishi wannan sarkakiyan daga ina shifa yakasa ganewa yakira nombar Nusiban akashe sai yakira na Rahma ya tambayeta tana Dariya tatabbatarmai da gaskiyan mgana ai manaja kashe wayar kawai yayi yana al"ajabi yace"daman duk abunda sukeyi soyayyah sukeyi kenan,tab lalle sun iya buga game,to bashi kadai ba Haka masu saurare daga gida sukaita mamaki sunajin salon nasu ya burgesu dama bakinjinin dayace tana dashi saboda yasan shi zai kwashe abunshi kenan,gaskiya salon yatafi daidai.



Zaria.


Nusiba bata shirya komai ba sai walima wacce suka gudanar Adaris Hadith dake magume,dama koda take gida mkrantanta kenan,Wanda ya gabatar da wa"azin mallam Auwal mai shago na tsawon awa uku,ta rarraba kananan qur"anai yan izufi biyar biyar,da chasbawa,da dabino dake cikin wani dan leda.

Gyara kuwa Anty ce tazage tana kokarin gyarata,bayan tashi daga walimar taje tayi salon kunshi kuma wata makociyarsu ta iya zane ita zatazo tamata da daddare ta kwana Dashi,Saude kuwa da lami har gun boka suka koma,yayankamusu karya yace bazata taba tarewa ba sai dai auren yakare ahaka,kayan aure kuwa Anty tace ma Dada wlh kar ataba komai domin ango yace aka tabamai kaya,wlh zai zo yakamata,jin Haka yasa Dada dawowa da kaya tana Fadin"Dama ba dan mutumci bane wanda ta aura tabdijam.Baba har yau baiyi musu wata mgana ba,shiyasa suketa shirye shiryensu cikin farinciki da lumana su zubaida kuwa tunjiya suka zo sai sunga abunda zai turema buzu Nadi.







*#TEAM NAZIR#*💪

*#TEAM NUSIBA#*💪





*AKAFTA*💔💔






*Commet*
*Share*
*Vote*


















*Ummi sulaim ce*✍
[4/11, 2:13 PM] 0mmer Farouk: *🧑🏻NAZIR🧑🏻*

     _*(The journalist)*_

*(Based on luv and Romantic story)*

  *Na*

*Janaf ce*✍



*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*



© _*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_🖊
  *```(onward together)



  
*JUSZ GIVE US A FOLLOW*✔





*```DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN








_*Ina kuke makaranta littafan online toku matso kusa domin fa nesa tazo kusa,ko kunsan shahararriyan marubuciyar nan HAFSART HAFNAN,Marubuciyar SHIN SO DAYANE? da HIBBATULLAH ,dA Kuma MARAICI NA....to itace Tazo muku dawani Sabon salo mai Tafiya da salon bugawan zuciya....FATALWAN MIJINA..."Sunanshi ko daga jin sunan ba kunsan akwai badakala,Labarin tsausayi da soyayyah hade da sadaukarwa,duk wanda bai karanta ba wlh ya nema ya karanta kada abashi lbrin don jin yadda Rayuwar ZAYBA zai kasance ita da FATALWAL MIJINA...Save da Name FATALWAL MIJINA!FATALWAL MIJINTA  don bana mijina ba*_😏






```I DASH D WHOLE PAGE TO U INTERLLIGENT WRITERS ASSO.

Umm Abiden,mummfdly,Anty sainah,my Anty Naja"atou,My leema,My sahiba hafnan,Aufana,Queen,ummi meenal,my esha,Anty meena,mom afra..Etc I relli love u so much bbys





16/17


    """"Nazir kam yaga Rayuwa,domin dare nayi suka dasa,gidado yana wayada Ramlart Bash da Zahransa,shiko mg da sadiyansu suka cikama Nazir kunni ga takaichin dayake Fama dashi ga nasu,tsaki yaja ya fice yabarmusu dakin yana wani cin mgani sukowa ko takanshi basu bi.

Kawu jibo kudin dake Hannunsa yahada dana hannun Inna fatsima ko takan Babana bai bi yaje JAJA SAUKI  dake tudun wada yasiya mata itelian bed da kujeru sai abunda ba"a rasa ba,Anty kuma taje DAKIN AMARYA Tahadomata yan kayan kichen daidai gwargwado,motar kayan daga nan sai kano tayi su Ammi sai dai suaga kaya,Abbu da Ammi basu ji dadin yadda su kawu suka takura kansu ba ammh suka amsa cikin gidan aka bude aka samu wani daki aka sanyansu domin ko"ina an cikasa da kaya.


""""Musty kuwa gudummuwarsa,shine komai abum rabawa shi yayi da duk abunda za"a sha na ruwa,kama daga key holder,memo,jaka,trable bag,agogo,na hannu dana bango,takalmi dukka da hutanan Nazir da Nusiba wanda suka yi kyau sosai kamar tare suka dauka,direba yatada yacika masa mota ya kaima Nusiba,sai dai kawai taga sakon kaya,su maltina,faro,swan water,viju,bobo,five alive,ziza,hollandian etc,Nusiba tayi matukar mamaki dataga hotonta dana Nazir ahade kamar tare suka dauka,Saboda yadda sukayi kyau ahoton.

Inna saude da ya"yanta sunga abun mamaki domin jikinshi yafara sarewa ganin irin abubuwan da"ake saukewa duk wa Nusiba ammh kuma karfin su cewar da saude tayi da auren kawai zata tsira,sakin jiki sukayi aka shiga hidama sunayi suna gulma,tuni gida ya cika da yan"uwa da abokan arziki ana ta hudima.



*YININ BIKI*

"""Takowani bangare gida ya cika gidansu Nazir kuwa tuni har bakin agadez sun iso masu yalayalan gashi buzaye,inna zainaba ta iso itada ya"yanta sun hakimce agefe suna kallon kowa daidai ammh kuma sukansu sun san basu isa wani abu ba domin daga matan likitoci sai likitocin matan gwannoni sai na ministoci matan leccharori da matan prof prof,kai abu fa bana yara bane na masu ilimi ne da kudi da wayewa.

Su bash sun Safe suka Nemo Nazir suka rasa,gashi kaf wayoyinsa akashe ransu ya baci Dole suka Fadama Abbu,Abbu yace su rabu dashi su cigaba da shirye shirye duk inda yaje zaima dawo ne"Gabadayansu sun shirya cikin ankon wata farar gezner mai kyalli da yarari dinkin yar ciki,da babban riga wow wlh sunbala"in yin kayau kowanne ya kwafa hulansa baka zanna bukar,sai rufaffen takalminsu baki na fatar damisa haka agogon dake daure ahannunsu na kamfanin Rado.

Bash,gidado,da mg sunfito gwanin sha"awa harda musty ammh shi sanye cikin wata shadda deep blue wacce ta amsheshi shima harda babban riga Ammi kuwa guda tasaki data gansu sukuma suka duka suna gaisheta Zahra da Ramlart ma kowacce taci adonta cikin wani rantsantsan leshi gwanin sha"awa.

Har Sha biyu tayi babu Nazir babu dalilinshi shiyasa suka dau Hanyar zaria cos basu son suyi dare ammh sun gudiri niyyar rama wulakancin dayayi musu.

Shiko Nazir daga sallah Asuba bai dawo gidan ba yatuka mota dakansa yaje yakama daki a hotel ya shiga yayi kwanciyarsa kuma ya kashe dukkan wayoyinsa aransa yace"Basai naga wanda za"a dama ba"yafada harda tsaki Hankalinsa kwance yake barcinsa kamar baibar masu jira ba.


*Zaria*

   """Achan ma abubuwa fa sun kachame abun mamaki Baba ya fito da buhun shinkafa har uku ta tuwo,daya taci biyu yabawa Anty harda dubu goma ayi hidima,to daman sun riga sun siya kayan miya kara kawai sukayi,tuwon shinkafa sukayo da jallop din shinkafa harda alale Inna Fatsima ta sanya leshinta wanda kawu ya dinkamata ta fito tayi shar da ita,Haka Anty ma Nusiba kuwa,kunsan dai bata kowa daga ita sai kawarta Rahma sai wata yar"uwansu mai Suna Naja wanda itama budurwace ta shiga cikinsu,suna cikin gida abunsu Nusiba tayi lallenta ja da baki wanda yayimata kyau sosai shiga kawai take tana Fita cikin kayan alfarma kunnenta na hasken zinare haka ake wawason drinks kamar wasu mayu,su saude kuwa jida kawai sukeyi suna sha suna boyewa sunga banza,gashu yaki karewa inna Fatsima kuwa tace abasu suta diba,makota kuwa sun shaida kam,anguwa tadauka barinma lokacin da aka Fara raba kayan rabo,ba abunda aka raba yafi jan hankalin mutane ba A"a hoton Nazir da Nusiba shi yake jan hankalin mutane Suna kallo suna ayyana tabbas Nusiba takai makura adace ta ko'ina Dada kuwa tanagani cewa tayi"alqur"an ba mutum bane,ita yaushe tataba ganin mutum mai kyau haka,su kuwa su saude cewa sukayi wlh karyane ba mijin bane ,ansane don araina mutane wayau,wannan ai ba dan Nageria bane,Saude tace"Af kwace ai muna nan muna zuba ido sai munga yadda zata kaya.


Koda biyu tayi tayima su Bash azaria A USMANIYA RESTAURANT suka yadda zango wanda kongo tacika tab duk wanda yaga tsalatsalan motocin dake gurin yasan abun na manyane, achan kuma sauran abokan aikin Nazir suka samesu guri yacika,musty ma dana shi tawagar yazo kuma har lokacin wayar Nazir akashe saboda wulakanci.

Tuni dama Musty yakira Rahma wanda wayar Nusiban ke Hannunta yafadamata suna,nan zuwa su kammallama komai kafin su iso,suna zuwa zasu wuce dasu,tunda tafadama Anty Nusiba ta rude tafara kuka,inna Fatsima tace"Anty tafadama Dada cewa yanzu za"a atafi da Nusiba,jin haka yasa kan Dada yayi girma tace akawo Nusiban dakinta babanta zai zo yaganta.

Nusiba kuka kawai take har aka kaita dakin Dada fuskarta rufe da wani mayafi saude kuwa tabae baki tayi tace"Hmm ayi mugani yarinya kin iya bariki wacce takusa tsufa agidane zata zo tana kukan munafurci"Rahma ne tabata amsa da cewa"Ai kinsa barikin ma iyawa ne,wani in yayi amsarsa take,wani kuwa wlh da duka yake dawowa"Nan fa saude tasa kuka wai Rahma tazageta su Zubaida da Amira suka taso wai zasu daketa itakuwa tace shege kafasa,dakyar aka rabasu sunata zage zage,ruwa ya karema dan kada.


4:00pm Daidai tsalatsalan motocin su bash suka Fara karya kwanar layinsu Nusiba dama kusa da mkrantan ALBANI SCIENCES ACADAMY suke,tuni kallo yakoma sama domin sai da aka jera mota goma akofar gidansu Nusiba kuma gabadaya motocin iri dayane bakake Na kamfanin toyota,camry wanda daman yawancinsu motocinsu kenan.

Tuni anguwa ta rude yara da manya suka cika kofar gida harda masu leke ta kantanga,ai kallo bai kareba ba sai da su bash suka firfito daga cikin mota da sauran abokansu wai,wai tabdijam wlh tallahi haka mata ke tuntube saboda kallo maza kuwa suka fara tsarguwa domin gani suke duk haduwarsu sun zama wasu dodone tunda sukaci tozali dasu bash wa"inda ke baza kamshin daya na turaren chris Adam.

Baba na majalisar lbri yasameshi Dada ta aiko yazo tun yana daga Nesa yaga jama"a damkan akofar gida ga wasu motoci sun sunyi jerun gwano bai gama mamaki ba sai da ya kariso bash kuwa na ganin Baba zai shiga gidan yana waiwayansu yace"Sallamu Alaikum mallam muna mgana"Baba yadawo daga baya aransa yana mamakin me sukeyi anan donshi bai kawo Nusiban suka zo dauka ba.


Bash yabashi hannu sukayi musabaha yana Fadin"don Allah amarya za"a fitomana da ita saboda dare,munata kiran waya ba"a dauka"Baba yabisu da kallon cikin firgici kafin yace"To..TO yanzu za"a fito da ita"yana Fadar haka ya juya cikin Hanzari ya shige gidan ko lura da matan dake gaisawa dashi baiyi ba yafada dakin Dada yana kwalamata kira"Dada dake zaune tatasa Nusiba gaba tana ta yabamata mgana son Ranta itakuwa tana duke tana kuka.

Baba ya kariso dakin yana Fadin"Dada me kuke jira ne,baku mika musu ita ba"yafada yana kallon Dadan,Dada ta mike tana Fadin"wai Nasiha nake mata duk da kasan dan bariki ko an mai ba ji yake ba,kada dai ace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login