Showing 69001 words to 72000 words out of 87333 words
Chapter 24 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
Nusiba tazo wucewa harda tureta tayi tagataga kamar zata fadi.
Rumgumeta Nazir yayi tsam,yana shinshinan ko"ina na jikinta yana wani jan Numfash kamar wani tsohon maye,itakuwa Nusiba sai kara kamkameshi takeyi tana wani lasan kasan kunnenta zabura Nazir yayi kafin ya sunkunci Nusiba suka wuce Jidda suka fada dakinsu suna dariya dazasu shiga sai da Nusiba tayi ma jidda gwalo,suman tsaye Jidda tayi wani zufa na ketomata tuni idonta ya ciko da hawaye tatafi da gudu ta shige daki tafada gado tana kuka mai cinrai,tashi tayi ta cire kayanta kaf ta tsaya gaban madubi tana karema kanta"Dame wanchan banza tafini....Menene Aibuna da har zai dinga wulakanta maza dadama suna yaba kyan sura na ammh shiko alama bana burgesa oh ni jidda ina zan saka kai ne"Tafada hawaye zubomata,haka taita mganganu kamar wata mahaukaciya.
Nazir ko Da Nusi sai da suka raya sunnah sukayi wanka kana suka ci sbinci yau din ma mulkin Nazir ya tashi bedroom din yace Nusiba ta shigo da dinner Jidda kuwa kwana tayi tana kuka bamai lallashinta,dole tayi kuka tunda tasan kanta awahala.
Jidda tafito da sabon salo wurin zama kafinka tsirara,wanda Nusiba ko tak batace mata,tasha takalanta ammh bata biyemata kamar in tazo wucewa ta bangajeta ko inta dora girki akichen tazo ta saukemata ta dora indomie ko kuma sai tagama girki,tazo taja filet ta diba,abun na damun Nusiba ammh ko me tasan nemanta take da tsiya shiya ta tattarata ta watsar,shiko Nazir mantawa ma dawata halitta yake jidda inba ganinta yayi ba ko gaisheshi tayi bako yaushe yake amsawa ba saboda shi tun asali yarinyar bata burgesa saboda shegen rawan kanta yayi yawa da firifiri yana lura da duk motsinta sam da kamun kai.
*AFTER ONE WEEK*
Yau kimanin sati daya da zuwan jidda duk wani salo da makirci da kissa tafito dashi ammh bata yi Nasara ba,domin Nusiba bata biyemata balle ma Nazir da tasan ko karan hauka tasha bata tunkaresa da wargi ba.
Yau din jidda tayi alkawarin kure hakurin Nusiba shiyasa tun safe ta fito falo tana zaman jiranta,Abunda Jidda bata sani ba yau Nazir bau fita aiki ba yana gida itakuma sai take ganin kamar ya fita,shiyasa sai wajen 8 Nusiba tafito yin musu abun xasu karya sanye take da rigar barci mai ruwan hoda wacce take dan tsawo sai wata hula data sanya ta rufe kanta,taga jidda zaune afalo ammh sanin ba zamanta takeyi ba sai ta shareta takarisa kichen ruwan na"ana"a tafara dora kan tahau fere dankali sai ga jidda tana shigowa ta tunkaro Nusiba sai da tazo gabda ita tawani bangajeta wanda kadan yarage wukar dake hannun Nusiba bata fede mata hannu ba cike da mamaki Nusiba ke binta da kallo ranta ya baci ammh sai ta danne zuciyarta,A"a sai me sai kawai jidda tasauke mata tukuyar data dora ita tadora wata,Ran Nusiba yakai koluluwa abaci sai kawai ta kunna wani gas din ta maida anan tana dorawa Jidda tasauke ta kashe gas din,zata fita sai Nusiba tajawo kafadanta cikin fushi tace"Baiwar Allah...Menayi miki,ammh kina gani na kunnah kikaxo kika sauke ganin nibana son fitina yasa nabar miki wanchan yanzu kuma na kunna wani kin kashe,wani irin wulankaci ne wannan"Nusiba tafada tana kallonta Jidda tawani fizge kafadanta batai watawata ta tura Nusiba tafada cikin dan roban dankakin data fere suka baje akasa.
Nusiba taji wani Abu ya taso mata sai ta mike dasauri tasa ka hannu xata riko jidda,Kawai sai jidda tadaga hannu ta sauke mata mari jikake tas!Tas!Marin dasai da Nusiba ta duka dafe da kunci cikin namaki bata gama dagowa ba taji karan mari "Tas!Tas!Tas"Har guda uku lokaci daya dayin ball da Abu yayi gefe ihun da jidda tasaka ne yasata dagowa Nazir tagani tsaye dagashi sai dogon wando fuskarnan babu Annuri,kara Nufar jidda yayi yasa kafa yakara takata bayan yakara kwallo da ita kanta ya bugu da cabenet din kichen,tasaki wahalalan ihu kan yafashe yana fitar da jini.
Nazir tace cikin bacin rai da tsawa"Don ubanki...Ni sa"anki ne daza zohar gidana ki daki matata"Yafada yana nunata kafin yacigaba da cewa'Yau sai na koya miki hankali...Wanda ko nan gaba kika ganni zaki shakka na yar iskan yarinya"Kokarin curo belt yakeyi yana fadin"I will make sure i damage ur face yadda in natura ki gida no one can findout dat is u"Jidda na ganin haka takara sa ihu Tana rokonsa don Allah yayi hakuri.
Nusiba ce ta karisa tana rike belt din tace"No..N HRT ba girman ka bane dukan mace,ka kyaleta"Tafada tana shafa kirjinsa,kallon Nusiba yayi fushinsa na sauka jidda kuwa ta kanta takeyi Nazir ya kalleta yace"Oya fack ur all tins and leave my house Now...Wlh in nafito na ganki zan baki mamaki uselless kawai "Yafada yana huci,Daukan Nusiba yayi cak suka fice daga kichen din.
.Jidda kuka dakyar ta iya tashidonta kwallatu kamar me,ga goshi nata jini daki takoma tahau hada kayanta domin tasan tabbas Nazir ya fito yaganta zai iya canzamata kammani dama mommy tabada kudi da suka shi tadauka tafice tana kuka ga goshi afashe,Abun hawa tasamu yakaita har tasha tahau motan kano har aka kai kuka take dagan tashan Napep tayi har gida.
Ammi ne ke zaune afalo ita dawata abokiyar Aikinta suna mgana Megadi yafara shigowa da kyan jidda kafin itama ta biyo baya tana kuka kamar zata mutu tana shigowa ta baje kasan falon tana kiran sunan mommy Ammi ta mike da sauri ta isa ga jidda tana fadin"Jidda...Lafiya kuwa keda waye? ko keda Nazir din ne"Tafada tana rukota ganin jini bisa goshinta yasa tahau sallallami tana fadin"Hatsari kikayi jidda? Tafada tana karemata kallo hayaniyar Da Mommy taji ne yafito da ita ganin jidda kwance akasa ga jini agoshinta yasa ta karisa da sauri tana fadin"Nashiga uku ni zainaba mexan gani haka"Jidda jin muryan Inna zainaba yasa jidda takara fashewa da kuka tana fadin"Mommy kinga yadda broda ya maidani..Kingani ko"Tafada tana ziraran kwallah.
Inna zainaba taja ta tsaya tana kallon jidda kan tace"Kan bala"i kina Nufin Nazir din ne ya maidake haka"Tafada tana rikota jidda takara saka kuka,cikin kukan tace"Shine mommy ban masa komai ba takan nace matarsa tabani Abinci shine tahani takama zagi na harda su Ammi take hadawa..Shi...Shine ni ban ma mata mgaba ba ta mareni wai don narama shine broda Nazir yazo yakamani yanata kwallo dani yana dukani da belt daga karshe yace na barmasa gida"Takareshe fada tana kuka dafe kai Ammi da Inna zainaba sukayi atare kan inna zainaba tace"Kungani ko? Kunga Abunda mara tarbiyan danku yayi ko? yanzu kun yarda da diban albarkan danace yayi min ko? to wlh wannan karan matukar baku tsawatarmsa zan yi karansa kotu Alkali yabi ma yata hakkinta"Kawar Ammi ce tace"Ashh hajiya meyakawo mganar kotu abu na gida ai sai ku fahimci juna ko'Harara inna ta zabgamata kan tace"Ke awa kaza da gudun Layya..kibari asako k kana ki tsoma min tsamin baknki"Jin haka yasa ta mike rataye da jaka tama Ammi sallama ta fice.
Iya bacin rai Ran Ammi yabaci waya kawai tadaga takira Abbu tace yataho gida,itakuwa jidda firstAid box tadauko mata dreessing ta sanya mata bandage koda Abbu ya dawo da labarin Ammi ta tareshi kuma yaga yadda jidda takoma Ammi tace"Haba Abbun Mustapha Nazir bai kyauta ba ai ko bakomai jidda kanwatake garesa kakira yazo kodon katuna masa cewa yana cikin azaban Allah matukar bai gyara zamantakewarsa da matansa ba.
Abbu baiyi gaddama ya dokama Nazir kira lokacin suna kwance akan gado shida Nusiba suna hira tana kwance kan kirjinta to wayar tafi kusa da ita ta dauko kallonta yayi yace"Waye.."Ido ta zaro tace"Mun bani...Abbu ne"Tsam yayi kan ya amsa wayan yadauka mganar farko tadaki kunnensa"Komai kake ka barosa yau komai dare ina jiran ka akano kai da iyalanka bani son uzuri ko neman ban hakuri umarni ne nabaka ba shawara ba"Daga haka Abbu yadtse kiran Nusiba ta kallesa tace"lafiya kuwa.."Zakuda kafada yayi kan yace"Babu...Ki hadamana kaya"Tace"Kaya na mene"Mikewa yayi kan yace"Kano..Zamu"Daga haka tafada toilet jikin Nusiba yayi sanyi domin tasan tafiyar jidda ne kuma wanda bataji dadi ba sai da sukayi tsiya da Ya Nazir kan haka.
Agurguje suka shirya Nusiba ne ma tadibi kaya da dan yawa shiko kala biyi ne yadibi suka fito bayan sun kulle gidan,yau din ma shi yaja motar cos wannan karon ilu yana gida yana hutawarsa ransa fes kuma inda yakeson boss din nasa saboda yadda ko mai yamai yake ji dashi domin ko na wata ba sai dai kawai In Allah yaci dashi yaga kudi cikin account dinshi,shiyasa wannan karon yace"ilu ya huta kawai kuma bai hana yabiyashi Hakkinsa ba,shiyasa duk ruwa duk wahala ilu da Nazir bazasu rabu ba saboda kowanne yasan Amfanin dan uwansa.
Inna zainaba kuwa mganganu kawai take yada kan ko adau mataki ko tayi karan Nazir Abbu kallonta kawai yakeyi baice komai ba ammh yafara Tunani tabbas mutuwar mijin inna zainaba yafara tabamata kwalkwala kokuwa yana tunanin dashi aka haifeta domin Abun nata yadaina bashi mamaki sai ma tsausayamata dayakeyi don yana mata kallan mara lafiya ne.
*Comment*
*Share*
*Vote*
*JANAFI*💞
*INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝
```{onward together}´´´
*NAZIR*
_*(The journalist)*_
*Based on luv and Romantic story*
*Na*
*JANAF CE*✍
*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*
_Chaichai....Wlh jiya kunkusa cinyeni danya ko"ina naje nemana ake,Hakika jiya naga ruwan mganganu wanda harta akwatin ajiya ta waya na bayan kiran dana sha....Akan cewa Meyasa nasaka jidda tasamu Nasara kan Nazir...yanayin labarin ne yazo da haka...AUREN FARI FANS....Sunce inconclusive...😂😂😂😂NAZIR FANS...Masunce ransu bace yake neman jidda suke ido rufe,to karku manta kowa fa datasa kaddaran haka kaddaran Nazir yake kuma dole ya karbeta....Ngd sosai bisa kulawanku akaina hop dai yau zan wanke muku ranku fes_😂😂😂 *TEAM JIDDA* 💪😜😜😜
NOT EDITED⚒
39/40
Azabar datakeji ya isheta gashi ko dan yatsanta takasa dagawa so take tamike ammh takasa,shiko Nazir kansa daya masa Nauyi daganan kuma sai wani Nannauyan barci yadaukesa yayinda Jidda kuma awahale barcin ya dauketa.
Kamar amafarki Nazir kejin kiran sallah Asuba wasu massallatan ma tuni sun tada sallah cikin kasala da Nauyi jiki yaso mikewa ammh sai me Nauyi mutum yaji ajikinsa ankamkamesa kuma Abunda yabasa mamaki bayada kaya ajikinsa tsirara yake cikin azama ya lalubo makunni ya kunna wutar dakin.
Daidai lokacin da jidda tayi wani juyo tajuyo fuskarta wuta ya haske mata gaban Nazir ya buga lokaci daya yana bin jidda da kallo,itama tsiraranta haihuwar uwarta bin ko"ina yake sa kallo kama da yadda sukayi ma gadon wani cudu cudu,ga kayan barcinsa dayasan Tabbas yasaka ammh kuma baisan yaushe ya cire ba,bra da pant din jidda yake bi da kallo cikin fitan hayyaci wata zuciya tace",Nazir meka aikata kenan badai hada gado kayi da wannan yarinyar ba"No wata zuciya ta kwabesa da cewa"Zaka hada gado da ita baka sani bane.."Tuna haka yasa kwakwalwarsa tahau chaji komai yanadan dawomai da sanda yake karatun jarida yana kurban hollandiam da sanda yafara jin wani yanayi to shi daganan sai yadinga ganin kamar yaga Nusiba tazo masa har ya rikota,Tuna hakane yasa yakara kallon jidda yanayinsu kadai yasa zuciyarsa yin Rauni domin Abunda yasameshi jiya tunda yake baitaba sha,"awa irinta ba kenan dole da wata akasa.
Tunanin Haka yasa ya dira kan gadon azafafe jallabiyan yadauko ya zira kan yasa kafa ya bangaji jidda da karfi wanda sai da ta mirgina,mirginawa tayi taciga da barcinta cikin kuna da Takaichi Nazir ya kara saka kafa ya shureta da karfi sai gata ta mike bisa gado tana raba ido kamar mayya ganin Nazir tsaye agabanta yana huci kamar zaki yasa ta tsorata cikin zafin murya yace"Ke don Ubanki waya kawoki dakin nan",Raba ido tafara kan tafara mgana cikin in ina tana cewa"Uhm..Ka..Kai ne fa kakawoni"Ni..."?Yafada yana zaro mata gyada kai tayi kan tace"Eh mana ina dakna har nafara barci kawai kazo ka daukeni...Tafada tana kallonsa shiko fata yake kar hasashensa yazama gaskiya.
Cikin sanyin murya yace',Na daukeki namiki mene"Kallonsa take tana sanda kai kan tace"Ka...Kayi making luv dani ai jiya ya Nazir kasha....TAS"TAS!TAS...Kakejin sauti lokaci daya tareda yin ball da ita sai da falo daga kan gadon,tana fadowa ta saki kuka tana kallon Nazir wanda ke tsaye kikam kamar soja naman jikinsa na cida kamar wani mai tabin hankali.
jikinta yafara bari ganin yana Nufota matsawa take yana kara matsowa yana ,zuwa gabda da ita yakara saka kafa ya Nausheta yafara takata yana Fadin cikin tsawa"Karya kike munafuka u ar liar....Yau sai naci ubanki da kyau inaga sai ki fadamin yadda akayi"Juyawa yayi cikin fushi ya nufi ma"adanar belt dinshi sai da yazabo mai kauri babu imani ko kallo araan Nazir ya Nufi jidda,gadangadan.
Jidda na ganinsa tatashi tana ihun neman agaji tama manta tsirara take ammh ina Nazir ya samu kan belt din ya saita ya shiga zubama jidda tana ihu da kuka dukanta yake cikin fitan hayyacinta tun jidda na iya ihu har takasa ta zube kasan kafet din bedroom tana Numfashi sama sama fatar jikinta tayi kaca kaca da jini,kan dreessing mirror Nazir ya haye yana maida Numafashi idanunsa jawur yakalli jidda dake tsirara yace"Ke Tashi ki saka gwiwowinki akasa"Jidda naji ammah takasa tashi,ganin haka yasa ya duro jin dirarsa yasa ta rarrafa ta mike fuskarta ya kumbura murya saboda azaba bata fita tace"Ka...Kayi hakuri...Kadai ta iya cewa domin itakadai tasan halindatake ciki,gyara tsayuwa yayi belt din na hannunsa yace"Yanzu kinshirya yin bayani kokuwa"Yafada yana kara tattare hannun jallabiyansa cikin sauri jidda tace"Zan Fada..",yace"oya go ahead bayan yakara komawa kan mirror yadane,
Jidda tana kuka tace"Bakai kadauko ni ba ni na kawo kaina"Tafada tana kuka kallonta yake yana jim tsanarta aransa yace"Umh..Ina saurarenki"Sunkuyar dakai tayi kan tace'!shikenan...."Zuu kakeji ya zubamata agadon baya sai da ta durkushe yace"Shikenan ubanki....Zaki fadamin Abunda kika bani nasha kokuwa"Jin haka yasa jikin jidda na kyarma take fadama Nazir mganin karfin sha"awane tasakamai har guda uku shine yasakashi wannan muguwar sha"awar itakuma tazo ta rinjayesa ya kusanceta"Wani kukan kura Nazir yayi yadira gabanta yashakota yana Fadin"lemme kill u..u goat.."Yafada yana shaketa jidda kuwa ido ya fito tana kakarin mutuwa sai da yaga takusa mutuwa kana ya kyaleta,baya yaja yanajin Ransa na msa kuna kan yace cikin muryan rauni"ki fadamin Ammh kidai kinsaba bin maza ko"yafada yana zubamata jajayen idanunta kin mgana tayi aiko ya shureta da kafansa yana fadin"Zaki yi mgana kokuwa sai kin kara ji ajikinki"Jin haka yasa ta gyada kai da sauri zare ido Nazir yayi yana ja da baya yana Fadin"Kika ce eh ko..."Yafada yana nunata kai takara gyadawa "Tsawa yadakamata kan yace"Baki da baki ne"Saurin cewa tayi "Eh..."Maza nawa kika bi don ubanki"yafada ahasale cikin zuban kwallah da Nadama mai tsanani tace"Bazan iya kirgawa ba Abu daya nasani nayi tarraya da maza da yawa musulmai da kirista"Innalillahi wa"inna Alaihirraju"un
Nazir yafada yana mai toshe kunni da hannunsa bibbiyu cikin rudewa da Nadama mai karfi yake furta"Kin CUCENI JIDDA....Ki saka na kusance Alhali ke datti ce kin kurbatani wanda wlh banta kusanta zina ba....."!yadan dakata kan yace"bazan ce Abbu ya cuceni ba domin shima baida masaniya Ammh kisani bazaki kara sakwan daya da Aurena akanki ba.
Yafada yana kallonta kuka take sosai kai tsaye "NA SAKEKI SAKI UKU JDDA....Kije Abunda kikamin Na barki ga Allah"Yana gama fadar haka ya fada tiolet cikin kunar rai jidda kuwa nan takara bajewa tana kuka ga azaban duka gana saki lokaci daya,Nazir kuwa yana wanka yana tirr da tsinema inna zainabu don ko shakka babu tana sane da halin Da jidda tafada lokacin dazaiyi wanka tsarki kuwa kamar yafasa ihu yakeji ammh yazaiyi bazai taba kankare kaddararsa ba.
Yana fitowa jidda na nan inda ya barta ko kallonta baiyi ba yace!Ki tashi kihada komai naki malama yanzu zankira direba yazo ya kaiki kano...Zan rubuta miki Arubuce saboda shaida kuma inkinje is left for u ki fadi gaskiya ko ki fadi karya"Yafada ransa bace carbinsa kawai yadauka yafice zuwa massallaci.
Jidda dakayar ta iya rarrafe don baxata iya tashi ba takoma dakinta tashiga tana cikin jacuzzi tana ZUBAR KWALLAH...Wanda narasa gane ko Namene shin Na nadama ne kokuwa na zafin azaban datasha dakyar ta iya gasata kanta kafin tayi wanka tafito doguwar riga kawai ta sanya tashiga fiddo akwatunanta tana ijiye fuskarta ya kumbura ga ko"ina ya tara jini kallo daya zakamata kazata mummuna hatsati ne ya ritsa da ita.
Amassallaci Nazir yadade yana addu"an Allah ya karesa yasa yarinya bata gogamai wata cutar ba donshi har yanzu bawai ya yarda da ita bane,yana dawowa ya kira ilu kan yazo zashi kano ba bata lokaci sai gashi jidda ta fito tana tafiya kamar koyon tafiya takardan sakinta ya mikamata yana Fadin"!ki Kaima Abbu..."Daga haka ya shige cikin daki yana jan Allah ya isa.
ilu ganin yadda jidda kejan dakyar ya isa ya taimakata yasaka mata a booth tashiga baya tana kuka mai cinrai koda suka dau hanya ilu yaji ba dadi saboda shi mutum mai tsausayi bayaso sam yaga mace na kuka hakuri yashiga bata ammmh kamar ana karamata volume din kuka haka take rerawa.
Kankace kwabo sai gasu suna hon akofar gidan su Ammi mai gadi ya bude musu get ilu ya sulala da motar parking space shiya taimaka yadinga daukan akwatuna yana shiga dasu falon wanda gabadaya ahalin gidan suna kan dinnig suna breafsat,musty ne yace ma ilu"Ah yau broda zuwan safe aka mana"dukawa ilu yayi yana gaishesu kan yace"A"a batare muke da yallabai ba da madam ne ita ya umarce dana kawo"gabadaya sai kuma jikinsu yayi sanyi inna zainaba dake kurban tea ta ijiye tana Fadin",Da madam..."to ina ita jiddan"Bata rufe baki ba jidda ta shigo tana hada hanya saboda mugun zazzabi daya rufemata ko gani batayi shigowarta yasa Ammi da Inna zainaba harda Aisha suka kwalolo ido lokaci daya ganin yadda fuskar jidda ta kumbura kamar wanda zuma ta ciza.
Kai tsaye jidda gaban Abbu ta zube tana mikamai takarda gabansa yafadi ysa hannu ya karba yana kallonta baice komai ya mika musty yana Fadin"!Karanta abayyane"Cikin hanzari musty ya warwareta sai ko ya cikaro da tsararran ributun Brodan sa Nazir kamar haka.
*NI NAZIR NA SAKI MATATA JIDDA SAKI UKU....BISA DALILIN CEWA RAYUWARTA BATA DACE DATAWA BA KWATAKWATA....ABBU NASANI KA SHA BANI UMARNI NACIKA NAN TAKE AMMH WANNA KARON INMAI BAKA HAKURI CEWA GA AMANARKA NAN NADAWO MAKA DA ITA DOMIN TURTASANI ZAMA DA ITA KAMAR BARAZANE GA NAWA RAYUWAR....KADA KUNEMI ZAN BATA NAN DAN LOKACI AMMH DA ZARAN ZUCIYATA TA NATSU ZAN DAWO