Showing 24001 words to 27000 words out of 87333 words
Chapter 9 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
cikin Farinciki kwabewa tayi ita tamusu girki don tace"Inna ta huta ita zatayi,su Saude kuwa nan aka kafa dandalin gulma tuni ta aikama su zubaida sun hallato suna kallon Nusiba suna zundenta sai chan kuma akece dadariya,Nusiba kuwa ko kallonsu batayi ba domin cikinsu kaf ba sa"an inyinta kuma ita tasan koda take Haka tafi kowaccensu cigaban Rayuwa,kowacce ya"ya rachakwan nono yakusa kaiwa ciki.
Anty nachan daki tana bawa Inna Fatsima lbrin karamcin Su Ammi da Abbu agaresu share kwallah kawai Inna keyi tana shima su Ammi da zuru"arsu albarka,tanaji ko ayau ta mutu wlh tacika burinta na Duniya.
*************
Abbu kuwa Su Nusiba na wucewa yasa waya yakira bash abokin Nazir yace in yasamu dama yazo yana son ganinshi,ammh kada yagayama Nazir,alokacin ko yana gida,wanka kawai yayi yayo zaria,don Abbu yana da WANI MATSAYI Na Sa"ada Alkali D Tsafe wanda ko yana ina ne yakirasa zai amsa kiransa,
Yana zuwa Abbu yagayamasa komai ai Bash badon Abbu ne dakansa ba wlh sai yace karyane ammh kuma yanaji ne daga bakin dabazai mai karya ba,Abbu yafadamai yaje yagudanar da dukkan shirya shirya yakuma sanar da dukkan abokansu kada su Fasa duk Abunda sukayi niyyah karsu damu da Nazir shizai mai mgana,godiya bash yadinga zumduma Abbu domin yagama mai komai tunda ya Aurama Nazir yar Nageria, yar Nigerian ma yar africa.
Bash tun ahanya yadinga kiran abokansu yana fesamusu duk wanda yaji sai mamaki yarufemasa ammh sunsan bash bazai musu karya ba,wayyo zokuga ihu da murna domin Nazir cikin abokansa yasha bakantama kowa da hallayansa na kushemusu yan"mata masu Aure kuma matansu shiyasa kowanne ya wasa wukar bidirin dazai a wannan bikin kodon tusama Nazir haushi da ramako bisa Abunda yakema Mutane,bama kamar ma Bash yaji lbri don Tun amota yake tsuntsuran dariya yana Shima Abbu albarka yafi cikin kwando.
*comment*
*share*
*vote*
*MUBJAM*✍
[4/11, 2:13 PM] 0mmer Farouk: *🧑🏻NAZIR🧑🏻*
_*(The journalist)*_
*(Based on luv and Romantic story)*
*Na*
*Janaf ce*✍
*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*
© _*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_🖊
*```DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN```
_*Alhamdulillahi nasamu sauki,ina mika sakon godiyata gareku wa"inda suka kirani da wa"inda suka min text message da wa"inda sukamin mgana ta chart da wanda na amsa da wanda ban amsa ba,nadaga kiran wasu,wasu kuma bansamu Hadi ba,da wa"inda sukaitamin addu"ion su A groups duk ina godiya Allah yasaka da alheri yabar kauna,nagode nagode sosai*_💕💕
14/15
""Ina kike mara mutumci,wacce batayi gadon Arziki ba"Inna zainaba tafada tana shigowa tsakiyar falon bayanta Jidda ce tana wani karkade karkadan jiki,
Ammi dake kichen suna aiki da Su mero suna hada breafsat taji hargowan Inna zainaba ,su mero takallah tace"Ku karasa aikin bari nazo"Tafada tana ficewaa
Da mirmuishi takariso tana Fadin",A"a zainab kece tafe da sassafe haka"Inna zainaba tace"eh kyace ina Tafe da sassafe mana,ba gidan dan"uwana bane,koda kudin mai dattin hula aka tara aka gina? takareshe Fada tana wani mata banzan kallon Ammi taji mganar ta soketa ammh Saita share dariyar yake tayi tace"Babu kam Allah baki Hakuri"Tafada tana kama Hanyar shiga bedroom inna zainaba tadaga murya tace"naji munafuncin dakika hada,kin hana Nazir ya auri jidda ammh kinyi kin fita kin auramasa danginku dankin mayu"Tafada tana matsowa kusa da ita.
Cak Ammi ta tsaya tajuyo tana kallon inna zainaba daga Sama har kasa kafin tamaida kallon kam Jidda yamutsa Fuska tayi kan tace"Kifara Natsar da yar"taki tukun nan kafin kiyi rigimar taki Auruwa"Kutumar ubanchan..."inna zainaba tafada tareda yin wani kukan kura ta nufi Ammi,
"Dakata..."Abbu ya furta lokacin dayake Fitowa daga bedroom din yakarisa fitowa yana Fadin"Dakata mutuniyar Banza,saboda kina sakara,kizo har gidanta kice zaki daketa don kaniyarki"yafada ransa bace kafin yacigaba dacewa"Wanki Fa take Aure ba kaninki ba,ammh kinbi kin Takuramata acikin gidan Aurenta,to wlh kul dinki inhar kinsan fitina zai kawo ki kibar min gida,kuma wlh dagayau sai yau matukar ba arziki zai kawoki ba kada kisake dawomin gida,tunda ke shashasha ce"Yafada yana Nunamata Hanya.
kuka Inna zainaba tasaka tana cewa"Ai dama kaima yaya ta shanyeka sai Abunda tace kakeyi,inko Hakane Nima abani dukiyata mana,don nima inada Hakki aie"Tafada harda face majina,Abbu dake tsaye yayi kasake yana kallonta kan ya girgiza kai yace"Zainab kenan ki kwantar da hankalinki koda bakiyi mgana ba ni tuni nadade da hadamiki kan dukiyar zan baki abarki,kije kizo da shedan ki nima zanzo danawa kikarbi dukiyar ki Allah yagani biyar banci da gumin kiba"yafada ransa na bayyana tsantsan takaichi.
Ammi tace"A"a Abbu baza ayi haka ba,kada kabiyemata kaifa ne babba"Abbu yace"Fatima kenan kunfi kowa sanin waye Adam,kaifi dayane ince eh,to eh din billahil azim yau dukiyarta bazata kwana ahannuna ba,kinjima na Rantse"Yafada wit full confident Ammi tajuya ga inna zainaba tace"to ke kibashi hakura mana,baki tunanin kina kokarin TAFKA KUSKURE"Inna zainaba ta ballamata harara tana cewa"Ke kikaga kuskure har abada da inbar dukiyata hannun yaya,yana miki hidima keda dangin mayu gwara na karbi abata nima nasan kasuwanci aie"Tafada harda yarfa Hannu.
Abbu yakalli Ammi yace"Kinga muje ciki,ke kuma inkin kawo shaidan naki ina jiranki"yafada yana wucewa,Ajiyar zuciya Ammi tasaki kafin tabi bayan Ammi inna zainaba tayi tsaki tajuya tana cema jidda"Ai gwara na karba abata inyadawo cikin Hayyacinsa na maida masa"Jidda tace"Tab mommy yanzu saiki mayarmai? kiduba yadda yasakamar yayansa komai suke famtamawa kardai broda Nazir yaji lbri"Tafada tana kallonta inna zainaba tace,"Yo daman,Abbanku yanzu zan turo yanzu dama ta inda aka hau tanan ake safka"jidda tace"Dat my momzy,shiyasa nake sonki"tafada tana rumgumota.
Abbah yaji mamaki da razana lokacin inna zainaba kefadamasa zata amshi dukiyarta hannun Adam baigama mamaki ba saida Abbun yakirasa da kansa yace yazo da komai dayake arubuce suzo tareda zainaban domin ayi komai agabanta,yayi kokarin yima Abbun mgana ammh yaki Sauraran sa,yasan wayeshi tunda yayi fushi tokuma shikenan.
Sunzo tareda da ita,dama komai sun Rubuta domin bayan dukiyar zainaba akwai ta Fatima,ga tashi kuma,dama tuni suka raba dukiyarsu shida Alhaji Hassan yakasance daga Nashi sai na zainaba da Na Fatima ke karshinsa,cikin lokacin aka cire mata nata,bayan an fadi iya adadin gadonta tun mutuwar mahaifansu,sai kuma aka dawo aka raba riba har kawo zuwa yau din Inna zainaba tatashi da tsabar kudi kawai milayan Arba"in bayan gidajen guda goma,sai gidajen mai tatashi da guda hudu,akwai shanaye dasuke kiwo akauye garke tatashi da rabin kargen shanu da rabin na awaki,washe baki kawai takeyi taga kudi,Abbh kallonta kawai yake yana mamaki,kallon Abbu yayi yace"Meyasa zaka biyemata Adam,karka manta nima danike megidanta hakuri nake da ita,meyasa kai bazakayi ba"Kallonsa Abbu yayi da bakinciki Fal Ransa yace"Menace Hassan wlh bance komai ba,hakkintane tanda daman Amsa komai nata har Abada tana nan amtsayin kanwata"Yafada yananuna masa babu komai,Ammh chan kasan Ransu kunshe da takaichi.
Alhaji Hassan saboda bakinciki marin tane kadai baiyi ba saboda Fada ammh tace"Ai daman Hakkinta ne tuntuni yakamata,ta amshi kayanta ko"Ganin tayi nisa yasa ya tattarata yasa mata ido,jidda kuwa tafi kowa murna don Tashin Farko tayi Sabuwar mota Camry ta kamfanin toyota,bayan tamfatsetsiyar waya data siyamata Ammh Aisha kuwa ko tsinke ba"a siyamata ba ance yar bakinciki ce,sudai nasu ido ne domin komai yayi Farko zaiyi karshe.
Ammi Hajiya Hafsart,(Sahibata)takira kawartace yar kasuwace ta karshe wacce kaf Nageria asan da ita gurin Hada kayan Aure zata hadama mutum komai da komai saidai tamaka bill katuramata ta banki,kiranta kawai tayi tafadamata size din takalmin Nusiba dana inner wears dinta tace nan da zuwa jibi takeso komai yayi ready seti takeso guda guda sha biyu takeso masu tsada da garari,Hajiya Hafsart ta tabbatarma Da Ammi bazata bata kunya ba,balle tasan cewa babban zuru"ace fa mai ji da komai.
Nusiba takira Rahma waya tafadamata komai tace tahadata da Ummanta tamata bayani,Umma ta yarda da mganan Nusiba tayimata alqwarin gobe Rahaman zata taho,Gari na wayewa Rahma ta shirya tawuce bayan tabiya freedom tadauki excuse nacewa Tafiya takamata Manaja yaso ya tambayeta Nusiba ammh kuma yanajin kunya shiyasa ya kyaleta,domin yasan shine silar komai.
Rahma na sauka Akwangila takira Nusiba tafadamata kwantance tama dan mashin din daya dauko Rahman cikin ikon Allah kuwa yasan garin sai gashi ya kawota har tukur tukur din Nusiba tazo tatafi da ita,Inna Saude tayi matukar mamaki data ga wata wai kawar Nusiba,wacce sukama Asirin bakinjini itace har tayi kawa,Nusiba taita ina tasaka Da Rahma ita da innanta,sai dare bayan sun Samu lokaci Nusiba,ta kwashe kaf tarihin Rayuwarta Tafadama Rahma Harda halin data ke ciki yanzu,Rumgume ta kawai Rahma tayi tana fitar da kwallah tace"Ban duba Nusiba ammh Tabbas *NAZIR* shine mabudin Hasken Rayuwarki,shawarata agareki Shine sai kinzama mai Hakuri kin jajirce kuma bana so ki watsama Abbu da Ammi kasa a ido"Haka dai Rahma taita bawa Nusiba baki,itakuwa Nusiba jinta kawai take arantana Fadin batasan waye Nazir bane shiyasa.
Bash kuwa tuni yake gudanar da duk wani shirye shiryen sa musty yakira yace ya taimakamusu da hoton Amarya,in yana dashi,musty kuwa daman yataba daukan Nusiba awaya yako turama Bash ta wsop Bash yaga Nusiba wacce ya tabbatar bata da makusa tako"ina kaiwa yayi aka hada hotun na Nusiba da na Nazir akayi editing wlh ka gansu sai kace tare suka dauka,sauran abokansu kuwa Muhamed Gaddafi,da muhammed Gidado wanda childfriend din Nazir ne sukazo kuma suka dunke da bash wanda sukazama su hudu kenan,abokaine na sosai wa"inda suka shaku dukkansu suna da bambamcin Ra"ayi gurin Nazir da duk ciki shine yafita daman.
Muhammed Gidado dasuke cema mg shima dan jaridane dayake aiki da gidan Radion Nagarta dake maraban jos,yana da matar aura daya mai Suna Ramlart suna zaune a anguwan Sarki akaduna,sai muhammed gaddafi da ya kansance dane ga mataimakin gwannah jahar kano Dr Gaddafi zailani shi ma"aikacine a NNPC dake kaduna,baya da mata sai dai budurwansa wacce ta kasance bafullatan nan yolace tana aiki da kamfanin sadarwa ta mtn agarin.
Tawaya suke tattauna yadda komai zai gudana,sunyi alqawarin hallata Ranar alhamis sai sukarisa shirya komai da komai.
Ranar laraba Hajiya Hafsart ta iso da kayan alfarma masu kyau da tsada wanda tsayawa fadan kyawun kayan wlh bata baki ne masu karatu nabarku ku kimanta adadin kyawu tareda dimbim Nairan da"aka zubama Nusiba Ammi kiran Nusiba tayi tace gasunan tafe,zasu kawo lefe,Nusiba taji Abun kamar almara nan take Fadamasu inna Da Anty nan da nan suka mike aka Fara shirin Tarbansu.
Ammi ce da ita da hajiya Hafsart sai inna zainaba datazo ganin kwakwaf direban dayakai Su Nusiba shi yayi gaba dauke da akwatunan ayayinda dayan motan musty ke jan su Ammi,sai wata bus dake bayansu cike da kayan Abinci iri iri.
inna Saude Da Dada sukaga anata hada hada ga kaji an yanka wanda inna Fatsima ke kiwo ne aka yanka,sai jallop din Taliya da"aka musu daidai Ruwa dai dai gurji,Koda azahar tayi su iso,direba Ammi tabama Umarnim jidan kayan yana Shiga dasu buhun,shinkafa guda biyu,na masara biyu,katan din taliya,macaroni indomie,semo,maggi star kai komai fa kwaline,su inna Saude na tsakar gida sukaga sai shigowa ake da kaya,farkoma dasuka shigo sai da sukace ina ne dakin innar Su Nusiba cikin mamaki suka nunamai yashiga jera kaya,bayan sungama da kaya suka hau shigo da akwati suna jerawa sai dasuka jera goma sha biyu reras kafin su dakata inna saude da Dada kuwa basu gama Farfadowa ba sai da Ammi ta rangwado sallama atsakar gidan Nusiba dake ciki tayi Wuf ta fito aguje tafadamata cikin murna da Farincikki.
Ammi ta rumgume Nusiba tana Fadin"my dota nayi missin dinki sosai"Nusiba tasaki Ammi kafin ta sadda kai tana dariya Hajiya Hafsart na tayata Inna zainaba kuwa kallon banza kawai takema mutane tana tabe baki,Awaje Anty ta baje wata katuwar Tabarma su Ammi suka zauna ana gaisawa,Ammi ta durkusa har kasa tana gaida inna Fatsima saboda girmamawa Ai kan kace kwabo makota suncika gida,daman Inna ta aika musu hoho jama,"a suka cika gida,su Ammi da hajiya hafsart suka zage sukaji abincinsu suka sha ruwa,ita kuwa inna zainaba sai harare,Atsakar gida aka baje kayan wayyo Allah kayane sai iya kallonka wlh zinarai ne kawai da gwalagwalai ke yawo,kaya tun ana kirgawa har aka bata kirga,komai yaji banda tsiya Anty sakin guda kawai takeyi,Ammi tacire key din mota ta dora tace ga kyauta daga uwar ango,gu yasake daukan guda kayan abinci kuma tadora dubu dari biyu tace sako daga uban ango.
Ai tuni gida ya rikice yara kuwa harsu ruga sun gayoma su zubaida sun bazamo suma agabansu akai komai inna saude kuwa zaman dirshan tayi akasa tana ganin abu kamar mafarki,Anguwa gabadaya ta dauka ankawoma Nusiba akwati harda makulin mota wacce kaf unguwan ba wacce tasamu kwatankwancinta,Dada kuwa washe baki kawai takeyi wai jikarta tayi goshi,ko kunya bata ji.
Nusiba da Rahma suna dakin kofar gida inda suka kaima musty abinci yashiga yaci,suka zauna suna hira,suna zaune ammh sunajin Haniyar dake cikin gida,Inna Fatsima tana gofe tana share kwallah murna wanda ko amafarki batataba zaton yarta zatayi goshi haka,Sai wajen la"asar su Ammi sukayi haramar komawa inna Fatsima tace adauki kudin Dasuka kawo dubu dari abasu,kememe Ammi taki karba dole suka Hakura abun mamaki wai Dada harda rakasu tana washe baki,suna tafiya tace adakinta za"a kai komai sai in Baba yadawo Tukun,su Anty sunso Su Inna tace su barta ai dai duk abunsu zasu dawo dashi tunda kaya dai bana su bane.
inna Saude da ya"yanta kuwa daki suka shige sukayi zugum,Zubaida ce tace"Inna wai bakince kunsamata bakin jini bane,to in hakane miye yajawo wannan"Tafada cike da bakin ciki,Inna saude dake zaune ta rafka tagumi tace"Nima abunda nake Tunani kenan domin lami tabbatarmin da cewa Nusiba ko kare bazai rabeta ba"Tafada tana jaddawa, Inna saude takara cewa"dole ne naje naga lami gobe dole ne kam.
Baba yana dawowa,Dada tatarasa daki tana Nuna masa tana cewa"Kai Abbakar wakaba Auren Yarinyar nan"Tafada tana Nunamasa dimbin kayan dake zube adakin"Shima da kallo yabi kayan kafin yace"Dada kina Nufin duk wa yarinyarnan aka kawo"Dada tace"Harda mota Abbakar wlh nake gayamaka"tafada tana kara yaye zanin gadon data rufe kayan,Baba yayi zuru kawai yana bin uban kayan da kallo,kan yadawo kan kayan abincin yace"Hardasu kenan? Dada tace"eh harda fa kudi"Tafada harda jadaddawa Baba yajuya yana cewa"to Dada komawaye ita tasani nidai na Rabu da kaya,to alhamdulillah"yana gama fadar haka yafice ko ajikinsa Dada kuwa kwana tayi tana mamaki da Tunanin waye Nusiba ta aura ne itafa tashiga rudu.
Ranar Alhamis
Fitowarsa kenan daga dakin lbru kiran Abbu yashigo wayarsa,cikin mamaki yadaga Abbu yace cikin kakkausan murya"Duk Abunda kakeyi ka ijiye kataho kano yanzu ina son ganinka"Yana gama Fadarhaka ya datse kiran,bai kawo komai Aransa ba,Ammh Abunda yabashi mamaki koda safe kafin yashiga dakin lbrai sun Hadu da bash,suna Haduwa yahau cewa"Angon yar africa"Nazir yaji yana fada ammh shi atunaninsa badashi yake ba shiyasa yakallesa kawai ya tabe baki,shiko bash dariya yaita tsuntsurawa yana dukuwa yana dagowa,Sanin Halin Bash na dariyan rashin dalili yasa ya masa banza bai Tankashi ba.
Suna daukan Hanya ya Fadama ilu cewa,kano zasu cikin lokaci suka fita daga Abuja suka dauki Hanya.
cikin lokaci suka isa,cikin azama da sassarfa ya shiga falon da Sallama,Ammi ne da Abbu ne zaune suna cin Fruit wanda ke cikin wani Faranti yana shigowa da sallama suka amsa,da suna dariyane ammh yana shigowa suka chanza Fuska kusa dasu ya isa yadurkusa yana gaishesu kin amsawa sukayi Abbu yagyara zama yace"Sannu ishasshe ko ince angon mai bakinjini"Yafada yana kallonsa.
Shiko Nazir yaji abunda Abbu yace ammh atunaninsa badashi yake ba shiyasa yayi masa shuru,Ammi tace"Mgana fa Abbu ke maka kayi shuru ko muma zaka kaimu freedom din ka yayatamu mara mutumci"Tafada ta hasala,cikin matukar mamaki Nazir yadago yana kallon iyayensa shifa bai gane inda suka dosa ba,bakinsa ya motsa yace"Abbu ban...Bangane abunda kuke mgana akai ba"Abbu ya sakin mai dakuwa yace"kaci uwaka daba ka gane muke Nufi ba,mungode da cimana mutumci daka je kayi,don ba Nusiba kacimawa ba mu kacimawa"Ammi ta amshe dacewa"yaci ma kansa dai,domin iyalansa ya tonama asiri aie"Tafada Tana Hararansa.
Nazir yayi tsam yana so ya tattara bayanan,domin shifa ya manta ma yayi wani Abu ammh jin sun ambaci freedom kuma suna ambaton wani Suna dabai gama ganewa ba yasa yadan fara dagowa,to a ina su Ammi sukaji zakuda kafada yay yace"Kuyi hakuri Abbu da Ammi'Abbu ya tabe baki yace"Kai ke da hakuri domin ina farin cikin shaida maka aranar daka cima mata mutumci amtsayin mai bakinjini to Aranar aka daura maka aure da ita"Abbu yafada wit full comfident.
Nazir dake zaune yazubama Abbu ido yana maimata maganganun nasa akwakwalwarsa abu daya kemasa yawo akwanya" *An daura maka aure da ita* Kafin yagama hada maganan zufa ta ketomai cikim Razana ya zare ido yace"What dawa aka Dauramin Aure Abbu.?
*Comment,share and vote*
*Mubjam*✍
[4/11, 2:13 PM] 0mmer Farouk: *🧑🏻NAZIR🧑🏻*
_*(The journalist)*_
*(Based on luv and Romantic story)*
*Na*
*Janaf ce*✍
*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*
© _*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_🖊
*```(onward together)
*JUSZ GIVE US A FOLLOW*✔
*```DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN```
```Alhamdulillah,munyi Nasara munci zabe Baba Buhari 2Times ALLAH muke roko yataya baba riko yabashi ikon kula da kasarmu Najeria```
_Wannan shafin kacokan sadaukarwa ne ga KADUNAWA...Bisa ga yadda muka Fito mukayi ma Babanmu ruwan kuriku,nagode muku sosai GOD bless u all_
*AM SRRY 4D LATE UPDATE WLH YANZU BA,"A BARIN MANA WUTA SOSAI...AMMH DAZARAN KOMAI YAYI DAIDAI ZAKU DINGA JINA AKAI AKAI....NAGODE..MUBJAM*💕💕
15/16
""""Abbu yakallesa akarkace yace"Dawa kuwa? da mai mganar aka daura dashi"Abbu yafada kai tsaye yana kallonsa,Nazir yaji gabadaya zufa taketomai jikinsa yasaki lokaci guda,cikin karfin Hali yazare dan siririn gilashin dake idanunsa yace yana kallon Abbu muryansa tafara rawa"Abbu...What all dis,meyasa kukayi Tunanin yankemin wannan danyen Hukunci?At all ma African ladys basu taba burgeni ba Abbu,Why? yafada idanunsa sun kada sunyi jajawur kamar barkonu.
"Abbu ya murmusa cikin dattako yace"Sanin Haka yasa na aura maka ita kaga sai ka fara daraja matan kasanka,kai bari ma infadama gaskiya wlh kamaci sa"a ne lokacin daza"a dauramaka aure anfito sallar azahar da dan sauran jama"a,wlh naso mutane biyar kachal mu daura maka aure naka karyan girman kai da wawanci irin naka"Abbu yakareshe fada rai bace.
Nazir ya dukar dakai gabadaya kansa ya kulle duk sanye Ac dake falon baisan yanayi ba domin gumi kawai yake Hadawa,ji yake kamar ya barke da kuka saboda takaichi,ace kamar shi Nazir ayi mai wannan wulakanci,yo wulakanci mana aurensa kamar auren wani dan garuwa,kuma ma arasa wacce za"a dauramai sai wannan kuchakan yarinyan illiterate wacce sam bata da wayewa.
Ammi ce ta tsuramai ido tana kallon yadda yake wani gyara zama tace"Wannan shine sakamakon Abunda kayi,kaga kenan kanka kacima mutumci,tunda yanzu tana mtsayin matarka ce"jin Abunda Ammi tace sai yaji kamar ta watsamai ruwan zafi yadago rai bace yace"but yakamata Ammi aji ta bakina ko? kafin ayanke min Hukunci,atlast am too young Abbu da aure kuma ni ban shirya zaman aure yanzu ba gaskiya"Yafada yana yarfa Hannu.
Ammi tace"Ok muji tabakinka,to meta maka,yanzu