Showing 54001 words to 57000 words out of 87333 words
Chapter 19 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
ajiki gabadaya jikinsa ya saki yamakasa mgana balle yayi wani katabus.
Jidda dake zaune tayi mutuwar Zaune tana kallon yadda Nusiba takusa kashe Nazir da salonta bata gama mamaki ba sai daga Nusiba ta yunkura zata mike Nazir yasaka tattausan hannunsa yajawota tafado kirjinsa,binta yake da ido,cikin Rashin hayyaci dakyar yasamu yahada kalmomi"..Plz...Stay...Wit me.."yafada yana rawan baki,Nusiba takallesa taga yana bin kirjinta da ido,tadago takalli jidda data zuba musu ido,kawai ta dora kanta bisa kirjinsa tana kara lafewa ,shiko Nazir jin tudun boobs dinta yasa yakara rudewa baisan sadda yasaka hannuwansa ya matesta ba har sai da tayi yar kara.
Dako kanta yayi yana bin dan bakinta da kallo baisan yadda akayi ba kawai yaji bakinsa cikin nasa,Zare ido Nusiba tayi lokaci daya jikinta yafara rawa ganin yadda Nazir ya matsemata yana mata wani tsotsa na fita hayyaci,mutsu mustun kwacewa tafara yi ammh sai yaji kamar tana tayashi sai ya kara kaimi dayayi,Jidda dake zaune batasan sadda ta hantsila tabi hanyar waje da gudu ba tana zubar da hawaye saboda bazata iya jure kallon Abunda Nazir kema wata agabanta ba.
Nusiba na ganin jidda tafice ta daddake ta ture Nazir yayi flat kan kujera,yana Nurfarfashi dahanzari ta mike bayan tadauki yar rigarta da Nazir yamata fatali da ita atamanin tafada daki tamaida kofa ta rufe,Kan gado Tafada tana maida Numfashi
Nazir dake kwance saboda mutuwar jiki ko dan yatsa bai iya dagawa yana kallo Nusiba tashige daki ammh bazai iya mikewa ba balle har yabita,yadade kwance yana maida Numfashi kan ya mike yana rangaji yahaura sama,Gabadaya Nazir sai yakoma yanajin Haushin kansa yadda yarinya karama tanemi fitarmai da hankali,wanda sai da yayi wanka,tuni maransa tadaure tahau ciwo sai Daya sha magani,yakoma ya kwanta yana jin takaichin yadda yabiyema Nusiba,wata zuciya tace mai karfa kamanta halal dinka ce fa,kana da daman yin yadda kaso da ita,ammh daya runtse ido yake ganinta sai yaji jikinsa ya amsa,ahaka har barci ya kwashesa.
. Itama Nusiba tana kwance ne ammh data runtse ido abun ke dawomata itakadai take zabgama murmishi ganin yadda Nazir yayi kamar zai cinyeta,itama nan barci yatafi da ita.
Itakuwa jidda da kuka tashiga gida Ammi ne ke zaune afalon sanda tashigo cikin tashin hankali Ammi tamike tana Fadin'Lafiya Jidda meke Faruwa ne? Ammi tafada cikin tashin hankali,ko kallonta jidda batayi ba Tafada dakin inna zainaba tana kwala mata kira,Ammi ta rike baki kan tace"ikon Allah..",komawa tayi tazauna Tana fadin Allah shi kyauta.
Inna zainaba tana zaune jidda Tafado,Da hanzari ta tareta tana tambayanta lafiya jidda tana shesshekan kuka tace"Momy ba...Ba wanchan matan broda din bane tazazzage ni harda marina ta koreni ba"Inna zainaba ta kalleta kan ta sheke da dariya jidda ta kanne mata ido daya,kan taja hannunta su fice inna zainaba na cewa"Kutumar ubanchan wlh bazai sabu ba ko adau mataki ko ni n dauka da kaina"Tafada dai dai suna karisowa Gaban Ammi.
Ammi tamike tana Fadin'lafiya kowani Abu yafaru ne"Tafada tana kallon inna zainaba,kallon jidda tayi tace"maimata mata,nan kuwa jidda ta gyara tsayuwa ta maimata harda abunda bata fadama inna zainaba ba Ammi ta rike baki zatayi mgana Aisha tace tana karisowa"Kiji tsoron Allah jidda matar broda bazata miki abunda kikace ba,kuma koda ta miki banga laifinta ba don banga uban me kike zuwa mata gida da farar safiya ba"Tafada tana karisowa Inna zainaba ta kaimata duka ta goce tana Fadin"ubanki yake kaita yar iskan yarinya wacce bata gaji mutumci ba"Tafada ahasale.
Ammi tace"Ash zainaba wannan kalaman baida ce da uwa kamar ki ba gaskiya"harara inna zainaba tamaka mata kan tace"ina ruwanki iyayyah nace me ruwanki aciki,yarki ce ko Tawa"?tafada tana tsareta da ido Ammi ta girgiza kai kawai takoma tazauna tana fadin"A"a nima bance yata bane,daban haihuwa ba da gorinki yakasheni lokacina bai yi ba"Inna zainaba ta rike kugu tana cewa"Ashe fa,yo ahakan kina ganin kinyi kokari ne ya'yan naki duka nawa ne? tafada kamar zata daketa awulakance Ammi takalleta kan tace"Ki kirga daidai da naki uwata"tafada kai tsaye.
Ai sai inna zainaba ta hau zazzaga masifa,Musty dake tsaye bayan ya sauko yakariso yana Fadin",gaskiya inna abunda kike yi sam baki kyautawa karfa kimanta kina cikin takaba ne,duka duka yaushe Abbah yarasu ammh ba addu"a kike kokarin yimai ba sai tashin hankali agida,haba gaskiya inna ki gyara tsakani da Allah"yafada Ransa abace wanda bantaba gani ba.
Inna zainaba takallesa kawai sai tafashe da kuka tana sharewa da hijabinta tana fadin"Shikenan ni zainaba Fatima ta rabani da dan'uwana kuma tazo tarabani da ya"yansa yanzu bani da kowa,kowa baya sona"Takareshe fada harda face majina,Ammi tayi galala tana kallonta musty yace"Bawani ba"a sonki ke komai aka miki sai ki ce Ammi,Ammi ,Ammi ita bata da Rai ne ko mu ya"yan...."Mustapha.."
Ammi tadakamai tsawa yayi shuru tace cikin daga murya"Kana da hankali kuwa,kanwar mahaifinka fa kake fadama haka,karka manta tanada matsayin dazaka raga mata"Tafada tana nuna fushinta.
Abbu dake tsaye tundazu goye da hannu ya kariso yana Fadin"Barshi,barshi Fatima ai daman sai takai ga haka"yafada yana zama kusa da Ammi,da hannu yama kowa alaman ya zauna,Ammi yakalla yana Fadin"Wai meye yafaru ne nake jiwo hayaniya Tundazu"Ammi tayi mai bayanin da jidda tamai,aka tambayi jidda takara maimatawa tana kuka,musty yakalli jidda yace"Abbu kada kayarda da mgananta kaima...."Hannu Abbu yadagaa masa kan yace"Shiga daki kadauko min wayata"yafada akaukashe.
Musty yakariso da wayar yamikama Abbu nombar Nazir ya lalubo kan yadokamai kira,harsaida kiran ya katse ana biyu ne Nazir yadauka cikin alamun barci Abbu yace"Kuzo yanzu kaida matarka ina gida ina jiranku"kit yadatse kiran,Nazir ya kife wayan yana mika tashi yayi dakyar ya fada tiolet wanka yayi yana fitowa yazura wata blue din jallabiya wayarsa yazura a aljihu yasauko kasa diret dakin Nusiba ya Nufa yana Turawa yajisa arufe kwankwasa yayi ahankali daga chan bangaren Nusiba ta amsa da cewa"waye..?
Nazir yaji takaichi yakamasa kamar shine zai zo yana knocking ana tambayansa waye tsaki yaja ,ya isa falo yazauna wayarsa ya ciro,yakirata tana kan gado,sanda kiran Nazir ya shigomata itama tashinta kenan ammh tayi wankanta harta sauya kaya cikin wata Atamfa cighamvi tana karawa akunne tunkan tace wani Abu yace"Ki fito Abbu yana kiranmu.."Daga haka ya katse kiran tsam tayi kan tatashi tadauko mayafinta ta lullebe jikinta ta fito yana zaune tafito ammh sai ya kauda kai kamar yaga kashi harda yamutsa fuska,mikewa yayi ya wuce kawai batareda dayayi mata mgana ba,sai wani bata rai yake kallonsa kawai Nusiba takeyi tana danne dariya tasan meyasa yake cin magani saboda Abunda yafaru dazu ne bayaso ta rainasa.
Suna fita gidan har yamata Nisa tadaga kafa tana Fadi cikin shagwaba"To..Kajira ni mana"Tafada tana cinmai daidai sunkawo get din su Ammi suka bigi kafadan juna har Nusiba tayi luu zata fadi yayi saurin tarota tafado kirjinsa atare zuciyarsu ta buga Nazir yadagota yana Fadin"Meke damunki ne.."yafada yana tsareta da ida,Tura baki tayi kan tace"To bakai bane kamin sauri inafa kokarin cimmaka ne"Tafada harda mai fari da Ido
Saurin wucewa yayi yana Fadin"Yar kauye kawai..Waya gaya miki mata na gudu"yafada yana shiga gidan gaishesu mai gadi yayi suka amsa kan su wuce ajeru har kafadansu na dukan juna kallonta Nazir keyi yana jin wani Nishadi,itama sai ta kallesa tayi mirmushi shiko sai yawani hade rai giran nan tahade wuri daya shi,dole kada arainasa.
Da sallama suka shiga falon,taron dasuka gani ne yasa suka yi tsurus,Nazir ne ya karisa kusa da Abbu yana gaishesu,cikin sanyin gwiwa Nusiba ta karisa tana gaida Ammi da Abbu kana ta gaida Inna zainaba wacce ke zabgamata harara.
Abbu ne yayi gyaran murya kan ya kalli jidda yace"Ke Hauwa maimata meyafaru"Cikin dakewa tashiga rattaba karyan data zuka,Cikin mamaki da al"ajabi Nusiba ke bin jidda da kallo bata gama mamaki ba sai da tafashe da kuka tana Fadin"Harda marinta tayi"Abbu ne yace'ya isa hakanan...yakalli Nusiba yana Fadin"Nusiba haka akayi"Nusiba tadago da kanta tana kallo Abbu kan takalli Nazir daya kuramata ido yana ayyanawa aransa duk yaushe,akayi haka baisani ba.
Maida kanta tayi tana fadin"Wlh Abbu duk bansan anyi ba,don dana Fito naganta ko mgana bata hadamu ba,ina zaune naga tatashi tafita rai bace ban kuma san mai aka mata ba gaskiya'salati inna zainaba tashiga yi tana Fadin"Kajimin makira yaya,Ana zuwa ke yanzu kin iya karyata mgana mara kunya"Tafada tana Nuna Nusiba Abbu yadagamata Hannu yace"Ya isa Zainaba,bance ki kara samun baki ba,kinji ko"Yafada cikin bada umarni.
Ba"an san ranta ba tayi shuru Abbu yace"Kunga Abunda nakeso daku shine ku daina fada atsakaninku,saboda duka nan babu bare ko daya duka mu abu dayane'Inna zainaba tayi karaf tace"A" Yaya akwai fa bare,kadinga magana kana nuniya"Tafada tana Nuna Nusiba da baki,Ammi tace"Haba kema kiyi shuru mana,kobai da darajar dazai ce kiyi shuru da bakinki"harzukowa inna zainaba tayi tana Fadin"Kewai fatima meye ruwanki dani,Dan"uwanki ko nawa badama kiga ina mgana sai kin gwasaleni na rantse zan nuna miki kalata tunda nalura haryanzu bazakibar dabi"arki ta kokarin rabani da yayana ba"Tafada tana kunfan baki' Ammi xatayi mgana Abbu yasa hannu ya tabata ya girgiza mata kai,Nazir dayayi mutuwar zaune yanaji yana gani,Inna zainaba tabasa mamaki ashe bata da mutumci bai sani ba.
Abbu yace cikin matukar bacin rai"Tashi kiban wuri wawiya kawai sakarya wacce batasan inda ke mata ciwo ba,Tashi kiban wuri tunda ban isa dake ba"Yafada rai bace da hannu Inna zainaba tanuna kanta tana Fadin"Ni ce wawiya yaya'Eh..Nace ki tashi daga gabana bana son ganinki nace ko",yafada cikin tsawa.
Inna zainaba ta mike da gudu tayi daki tana kuka kamar karamar yarinya tana Fadin"burinki yacika fatima yaya yace baison ganina"kowa baki yarike yana binta da kallo jidda tatashi ta bita da sauri Nazir yaji ransa yabaci Aisha ta kalli Abbu da Ammi tace"Don Allah Ammi kuyi hakuri kada kuyi Fushi da Momy"Tafada tana sharen kwallah,Abbu ya mike yana fadin"Kar ki damu kinji Aisha Allah yayi miki albarka" ta amsa da Ameen kallon su Nazir yayi yana Fadin"Ku koma gidan ku,Dama mganar kenan,,daga haka yawuce ciki daga gani ransa abace yake Ammi tabi bayansa.
Musty wanda ransa ke bace yatashi yahaura sama yana cika,shi wlh inna tafara kaishi bango don yalura so take takashe musu iyaye da bakin cikinta.
Nazir ya mike yafice baima Nusiba mgana ba,Tana ganin fitansa tama Aisha sallama tabi bayansa har suka shiga gida babu wanda yayi mgana sunkawo tsakiyar falonsu tana niyar shiga daki ya dakatar da ita dacewa"Meyasa kika yi Abunda kikayi"Yafada yana kallonta dagowa tayi tana kallonsa kan tace'"Me kenan? Kallonta yayi kamar zaiyi mgana sai kuma yafasa kafada yadaga kan yace"Notin...Ki samamana Abunda zamuci,yau kin mana horo da yunwa yan mata"Yafada yana kauda kai mirmishi kawai tayi ta cire mayafinta ta dora busa kujera kichen tafada kai tsaye tana Tunanin mai zata dafa musu.
white rice tayi musu da miyar ganye,Dama tana alaiyahunta a fridge,Abun mamaki ranar tare sukaci abinci afalo sunaci suna kallon juna,Nazir sai yawani waske yana wani basarwa Itakuwa sai dai tayimai mirmishi tadauke kanta ahaka harsuka kammallah takwashe kanukan takai kichen ta wanke ta adana,Tana Ftowa tawuce daki abunta.
Nazir yabita da kallo aransa yanajin wani sabon nishadi na shigansa ashe haka cin abinci da mace yake da dadi,koya yayi lomar abinci yana kallon kwanyan idanunta sai yaji wani farinciki yana tsirgamai ta ko"ina shiganta daki duk baiji dadi ba,shima tashi yayi yaje yayi alwala,yafice masallaci sai da yayi isha"i yadawo koda yashigo falon tsit,Babu kowa,yakasa hawa sama sai ma yakishingida afalo yana waigen ta ina zata bullo..
Itakuwa tun bayan fitarsa tayi wanka ta cakare cikin wani arnen wando wanda iyakarsa gwiwanta yakamata matuka sai wata karamar farar riga wacce itama ta lame ta harda facing cap baka tadora,taji shigowars,lallabowa tayi tafito,Salaf salaf,tazo ta bayan kujeran dayake,shiko tunda tafito yaji kamshinta ammh ganin baiji tafiya ba yasa ya basar hannu tasa ta rufe mai ido Nazir dake zaune yarike hannunta yana Fadin"Yau kinajin wasa ko'yafada yana bude ido tana bayansane sai takara nokewa waigowa yayi yana kallonta baki bude yakasa mgana illa mikamata hannu dayayi yana Fadin"Ceme here...."Yafada yana nunamata cinyansa cikin jin kunya tatako tazo gabansa kan ta ankara ya fizgota tafada jikinsa atare suka saki ajiyar zuciya,Matseta yayi yana shinshinan wuyanta itakuwa tana nokewa,hulan kanta ya cire ya warware ribon din yana Fadin"Ki daina sanya min Wannan abun,just leave it haka"yafada yana baza gashinta akafada gyada mishi kai tayi tana kallonsa.
Hannunta sanya ta riko hannunsa tana wasa da yatsunsa still idonta yana kanshi,lumshe ido yayi yana budewa kan yace cikin sanyi murya"Da wani hannu kika mareni"Yafada idanunsa alumshe,Nusiba taji mganar abazata sai tayi shuru takasa mgana,bude ido yayi yana kallonta kan yace"Kinji aie...Dawani hannu kika mareni"Cikin in ina Nusiba tace"Kayi hakuri..."Just tell me"ya katseta yana kallonta tadago hannun dake cikin nasa ta nunamai yace"shine ko"Yafada yana kallonta,Gyada kai tayi jikinta yayi sanyi.
Hannun yabi da kallo yana cizan gefen baki kan yace yana dan dukan hannun"Wannan hannun shine mafarin komai ko,Shine ya canzamin tsarin rayuwa yakuma bani tarihi wanda bazai taba gogewa ba a idanuna ba"yafada yana daga hannu.Nusiba tayi narai da ido tace"Am srry...Nikaina i hate my self daga baya nasan nayi abunda bai dace but...Karama tafada tana jawo hannunsa tadora bisa fuskanta tana Fadin"Ka rama marinka matukar zaka wuce"Tafada tana sanya idonta cikin nashi kallonta yake cikin wani yanayi kan ya shafa fuskarta yace cikin wata irin murya"zan rama ammh ba yanzu ba"tace"To sai yaushe...?"Kallonta yayi kan yace"Watarana.."
Dariya kawai tayi batayi mgana ba,nan suka lalace har Nusiba barci yadauketa tana jikin Nazir shiko sai ma gyara mata kwanciya dayayi yacigaba da kallonsa cikin kwanciyar hankali da Nishadi,sai wajen 12 yatashi bayan ya kashe duka Na"uran wuta cicciban ta yayi ahankali,Bai so ta farka ya haura sama da ita ba,bai dire da ita ko"ina ba sai kan makeken bed dinshi,yadade tsaye yana kallonta yadda take barcinta cikin kwanciyar hankali gashinta daya baza mata ya dan gyaramata zuwa bayan wuyanta blanket yarufamata, baisan sanda yayi kissing dinta agoshi ba yana Fadin"Sleeping beuaty"
wanka yakara yowa yazo yasanya pj dinsa riga da wando milk colour kan kijeran dake bedroom din yayada kansa yana addu"an barci cikin lokaci kalilan barci yayi gaba dashi.
Da asuba ne Nusiba tafarka taga inda takwana tayi mamakin waye ma yakawota,Wata zuciyan tabata amsa da Nazir domin bayanshi babu wanda zai kawoki massallaci yafice ya barta,itama saukowa kasa tayi takoma dakinta tayi sallah takoma gado,koda yadawo batanan bai damu ba shima yakoma barcinsa.
Koda ya tashi Nusiba harta kammallah breafast yataso bayan yayi wanka ya karya,haka suka wuni cikin gidan wassanin soyayyah wanda dukkansu sunkasa ganewa cewa sunfada tarkon sunan junansu,kuma tun ranar bata kara ganin jidda ba,itama bata samu zarafin zuwa ba,Yanzu bata da aiki sai matsewa acikin gida Nazir na rudemata,yadinga mannemata kenan yana kallonta koda bazai cemata komai ba,Ranar ma dakinsa takara kwana tun asuba tatayashi shirya kaya don wannan karon yace dawasu kayan zai Tafi dawasu tarin takardu tana shiryamai kayan ammh shi duk jikinsa yayi sanyi talura dashi sai da ta kammalla tazo kusa dashi tazauna
hannunsa tariko tana fadin"Menene..Katashi kayi wanka kada ka makara"Tafada tana kallonsa Shima kallonta yakeyi baya ko kiftawa kawai sai ya rumgumota yana Fadin"Zuciya ta shaku dake..Batason rabuwa dake"Yafada yana kara mtse ta.
Lafewa Nusiba tayi akirjinsa tana Fadin"Nima haka bani son rabuwa dakai ammh yazamuyi sai hakuri ai zaka dawo wannan weeked din ko"Tafada tana dagowa,Girgixa kai yayi yace"Bazan dawo ba,...Sai nan da 3 weeks fa"yafada yana dora hannunsa bisa bakinta kallonsa tayi tace"meyasa...? Kauda kai yayi yana Fadin"Aiki....Kwanakin nan ina wasa da aikina baki gani ba"Gyada kai tayi kallonta yayi yana shafa kanta yace"Zaki bini Abuja...?Yafada yana mai tsuramata ido.
Eye..Tafada tana kallonsa Bata rai yayi yana sakinta mikewa yayi yana Fadin"Bance komai ba,.Toilet ya fada yana mai jin haushin kansa dahar yake cemata zata bishi Abuja,itakuwa taji meyace sarai mamaki ne yakamata aranta tace zuwa gaba wlh daru zamuyi da ya Nazir.
Agurguje ya shirya cikin American suit ash colour,Nusiba tariko mai yar karamar jakar kayan nasa shikuma yariko ta briefcase dinsa suka tafi gidan Su Ammi wanda sun tarar Daga Abbun har Ammi shirin fita sukeyi sama sama sukayi sallama Suka mai fatan adawo lafy sai gashi hargidansu Anty yau Nazir yashiga wanda mamakin hakan bai boyu aransu ba,suka mai fatan dawowa lafy suna fitowa yacema Nusiba ta je sanyo babban mayafi suyi droppin dinta wajen aiki saboda mamaki sai da tabude baki,shiya rufemata yana mata dariya,dama tashirya tuni babban mayafinta ta dauko da jakarta tazo suka tafi har suka kai gidan Radion hannunta yana cikin nashi yana murzawa,Tabbas wa"inda ke haraban wurin sunga motar Nazir tashigo gun tasauke Nusiba tafice da sauri,sabo turken wawa sai da Nusiba tayi kwallah.
Kwananshi biyu da Tafiya ammh kullum kusan raba dare sukeyi suna waya kowa na kokarin nuna yadda yayi kewan dan"uwansa da nuna tsatsan kulawa,itakuwa Ammi da inna zainaba babu zaman lfy domin inna zainaba ko Ammi tamata mgana bata kulata shiyasa itama tafita batunta gashi harta takusa fita daga takaba shikanshi Abbu adole take gaisheshi itakuwa jidda yawonta bata bari ba sai ma Abunda yayi gaba Bata shayin kowa yanzu banda Abbu kuma gidan Nazir Inna zainaba tace karta kara ,zuwa tabata lokacin wlh Saita shiga gidan koda tsiya ko da arziki.
Satin Nazir daya Da Tafiya Baba yayima kawu waya baki yaki rufuwa yana fadamai Inna fatsima ta haihu an samu da Namiji da Nusiba taji lbari haka tadinga tsalle agida tana murna,nan da nan tashiga shirya kaya,Sai da tagama shiryawa takira Nazir take fadamai Abunda yabashi mamaki harda cemai ta shirya kaya,gobe zata tafi.
rike baki yayi yace"Sannu Hajiya Nusiba uwar suna"yafada da mamaki dariya tayi murna ta cikata"Tace intafin goben ya Nazir",A'a Sai ana gobe suna malama"Yafada da kakkausan murya tabe fuska Nusiba tayi zata fashe da kuka ya kashe wayar yana Fadin"yarinta na damun yarinyarnan...Daga haka yakashe wayarsa don yasan zatayi ta nemansa shikuma baijin zai iya barinta tatafi tun gobe gaskiya.
*Comment*
*Share*
*Vote*
.
*Janaf*💕
[4/11, 2:15 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝
{onward together}
*NAZIR*
_*(The journalist)*_
*Based on luv and Romantic story*
*Na*
*JANAF CE*✍
*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*
🍀🍀🍀🍀 *TURURUWA* 🍀🍀🍀🍀
NA
*HAUWA S ZARIA*
(maman unwas)
```Congratulation Congratulation Congratulation my Momma HAUWA S ZARIA