Showing 9001 words to 12000 words out of 87333 words
Chapter 4 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
Fadin"Mallam jibo taso muje ma karisa tattaunawan achan..Uhm Fatima ki je ki duba sashen dazasu zaunan ku duba ku gani ko akwai Abunda babu,sai kin min mgana"
Ammi ta mike tana Fadin"yanzu kuwa Abbu,zamu je dasu mero sukama mana mu share kurar,babu abunda babu kasan wanchan month din aka saka komai Sabo"Abbu yace"To madallah bari muje,sai mun dawo,kai mustapha ba fita zakayi ba? yafada yana kallonsa binsa yayi yana Fadin"Fita zanyi Abbu dawowarkane ya tsaidani"Tare suka fita musty ya shiga motarsa shikuma Abbu suka koma a inda suka zo.
Ammi ta kira mero da ladidi masu aikinta suka dumguma zuwa harabar gidan inda daga gefe ga wani dan filat boysquater ne ammh ba irin wanda kuka sani ba, domin wannan babu bambamci da dayan flat din,falo ne mai girma da two bedroom da kichen da falo,abun mamaki duka dakunan dauke da gadajen italian bed da wardrope dinsu wanda yaji capet duka dakunan,falon kuwa suma an kawata su da kujeru manya masu kyau da tsari,abun sai wanda yagani komai yayi,harda Ammi suka hadu,suka gyara inda yayi kura suka yi mopping dinshi.
Ammi sai jansu take da hira ko ajikinta,tun suna nokewa har suka saki jiki,anan nema Anty kefadama Ammi basu suka haifi Nusiba diyar kanwar mijinta ne tagama karatu tana aiki da freedom radion,Ammi tayi murna tace"Ikon Allah munada yan jarida biyu kenan,don first son dina babban ma"akacin jarida ne,kai very nice dajin wannan lbrin.
Haka dai Sukai ta hira Da Ammi bata barsu ba saida Tasamu kira daga hosp,kana ta barsu taje ta shirya tafita,suna kammallah goge komai suka zauna hutawa sunayi suna yaba kyan gurin,abinci mai rai da lpy su mero suka yo musu,nan fa Su Nusiba aka hau diban girki suna ci suna shima Mutanen gidan gabadaya da albarka.
VC Adam kuwa achan yake tambayan mallam jibo ko yayi karatu yace"Yayi NCE,Abbu yace"To babu mtsala za"a duba mai inda yadace"mallam jibo namai godiyar yadakatar da shi da cewa"Ai tun tuni yakamata inyi hakan,sai yanzu da Allah yabani dama,mallam jibo ka wuce duk mtsayin dakake tunanin kana dashi'
Sai Yammah Ammi tadawo nan su Anty da Nusiba suka dawo suna hira da dariya,Ammi ji take kamar an sata a aljannah saboda ita macece mai son mutane balle gasu Nusiba suna da Shiga Rai,ahaka musty yadawo yasamesu shima yayi joining dinsu,domin shima yana son rayuwar mutane bayason shuru da yawa,nan hira ta barke tsakaninsa da Nusiba yana ta tambayanta matakin karatunta tana fadamai,har inda take aiki,shima din Abun da Ammi tafada yafada mata cewa"Big broda na shima dan jarida ne,
Haka suka Abbu suka dawo suka iske gida yayi albarka Shima farincikinsa yaki boyuwa ko banza Fatima zata daina zaman kadaici,sai da tara yayi aka watse ahirar,su Anty da Nusiba sukayi shashensu bayan sunma su Ammi sallama,shikanshi kawu ya shaida domin adaren sakwara yaja da miyar kan rago,ho su kawu ba wlh anja,to yaushe Rabe😂
Haka kowanne yayi kwanan Farinciki,Nusiba kuwa tunda ta lumtseme kan 6by 7 bata kara motsi ba,sai da garin Allah ya waye,harda mkra tayi sauri tayi tatashi,saboda dokin sabon wuri harda sake shara da mopping,ta shirya saboda so take takoma aiki,saboda uzirin rashin lpy ya kare.
Mero ta kawomusu breafsat mai da lapy tace inji Ammi,haka suka zauna sukaci,suna sa Albarka,bayan ta shirya tashiga bangaren su Ammi ta gaishesu ta iske Ammi ta shirya itama zata asibiti,suna gaisawa tace tazo ta kaita,haka ko akayi Ammi tadauketa amotarta ta kaita har tsakiyar farfajiyan Feedom,kana ta juya takoma zuwa Asibitin
Abbu kuwa yana karyawa yace mallam jibo yazo su Tafi,Abun mamaki bai direshi ko"ina ba sai daya daga cikin gidajen man su suna zuwa gun,yaji yana gabatar dashi a mtsayin Sabon manaja,wayyo dadi kawu ya kasa mgana saboda farinciki idanunsa kawai sun cika da kwallah Abbu na lura dashi,sai kawai yasa hannu ya bubbuga kafadarsa Alhaji hasan na wurin akai komai,nan suka barsa Abbu ya wuce kan sai sun Hadu agida.
A freedom kowa yayi mamakin ganin Nusiba ras babu abunda ya sameta,manaja ya tambayeta wai Nazir bai mata komai ba?cewa take ba abunda yayi mata,taboye domin tayi alqawarin babu wanda zata fadamawa abunda Nazir yasa aka musu domin wani hanin,ga Allah baiwa ce.
Cikin Sati daya Rayuwar Su Nusiba ta canja ta dawo Sabuwa,jin dadi hadi da kwanciyar hankali sun ziyarcesu,Ammi ta dauki Anty kamar kanwata,itakuma Nusiba tamkar yarta Nusiba tana jin dadin zama Da Ammi,domin tana kallonta ne a mtsayin Innanta,babu Abunda sukeyi babu cas babu as,sai dai Abunda ba"a rasa ba girki ahade akeyi su mero keyi sai dai in ranar ta dawo da wuri ta shiga ta kama musu.Kullum safiyar Duniya in zata aiki,ko Ammi takaita ko ya nusty wanda yanzu suke yar gyada dashi,shima yana daukanta kanwarsa ne,itama tana kallonsa yaya,Kawu kuwa,Rayuwa tayi dadi da Habu mai Faci yazo yaga canjin dasuka samu ya musu murna kwarai har yayi musu mganar sauran kayansu,sukace ya dauka,sunkan yanzu Alhamdulillah.
*INA LABARIN NAZIR*
Nazir tunda ya koma Abuja yayi kokarin cire Abunda yafaru tsakaninsa Da Nusiba Aransa ya yakiceta yakama harkan gabansa,domin tunda dai har yayi sanadiyar barinta garin,kano dakuma silan barinta wannan aiki data ke Takama,yarage bakincikinsa kashi50 na wulakancin da tayi mishi.
Acikin Satin daya koma voice of America suka nemi shi domin suyi hira dashi,yaje yayi hira dasu na tsawon awa biyu,koda yadawo inba wani programme garesa ba bai fita,yana gida yana hutawa,ko Bash yazo yaja sa baya xuwa cos,shi bai Fiya son hayaniya ba yafison zama shi kadai ,yama manta da wata shara Nusiba ya cireta adukkan lissafanshi ma"ana On non.
*Comment,vote and share*
*Janaf*✍
[4/11, 2:11 PM] 0mmer Farouk: *🧑🏻NAZIR🧑🏻*
_*(The journalist)*_
*(Based on luv and Romantic story)*
*Na*
*Janaf ce*✍
*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*
© _*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_🖊
*```DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN```
*```Allah Sarki Rayuwa,dama Haka Duniya ta gada,Ai ni Wlh ban taba tsammanin haka Readers suke ba,sai jiya kawai don munce Zamu saida Rayuwar Sumaiyyah a Naira 200 kachal,ammh Abun mamaki agroups din damuke da hop akansu,wa"inda ko cimana mutumci suka ga anyi zasu taremana,sai gashi su da kansu,suke fadan mganganu son Ransu,to kusani anyi walqiya mun ga kowa,ba wacce zata karamana pretending,kowa kallonsa muke,Abun ban Haushi wa"inda bamu taba zato ba, hmmm bayan HIBBATULLAH DA NAZIR a bati kuke karantawa,Don kawai wannan munce Abamu kudi,shine muka zama topic of discussion,agroups din damuke tsammanin mun wuce Haka agurinsu,To Albishirunku janaf da Hafnan sungane kowa saboda haka kusani ku kara Sani wlh Tallahi Adage muke kallo kowa,🤒🤒🤒Masoyanmu masu son cigabanmu wa"inda kuka bimu pc kusani wlh mu din Nakune Har Abada```
_*Ina Da wasa da dariya,bana da girman kai,bana raina mutum,haka kazalika bana so ka raina ni,NAZIR Ra"ayina ne yasani na rubuta ba,ba wata bace tasani,wlh tallahi bazan dauki renin kowacce yar renin Hankali ba,bance dole ki kiranta ba lf u dont like plz don't read*_
WLH KADA WACCE TAKARA BINA PC IN TURAMATA NAZIR 4RM D BEGINING,I ALREADY TELL U,WANNAN KARON NO GOING BACK,INBAZAKI TAMBAYA AGROUPBA,KI BARSHI,BABU WANDA YACE KI KARANTA DOLE*😏😏😏
8/9
"""Yau kimanin wata daya kenan dadawor,Su Nusiba gidansu Nazir,ammh har yau Nusiba bata gano wani alamar cewa nan din gidansu Nazir bane,duk da wani lokacin Ammi da ya Musty suna mata kama da wani wanda tasani,ammh sanin bawani kyakyawan kallo tama Nazir din ba shiyasa batayi Saurin fahimta ba.
cigaban Rayuwa to ko"ina sun Samu,domin fara aikin kawu,har ya siya mashin wanda yake zirga zirga da ita,yaje zaria sau daya,wanda bayan dawowarsa shigewa daki yayi yana kuka domin rayuwar kanwar nasa takara tabarbarewa agidan Mahaifin Nusiba,wanda da badon Aure rai garesa ba,wlh da babu abun zai hana bai kashe wannan auren ba dabai da Amfani,yakaimata kudade da abunda ba"a rasa ba,har yake shaida mata chanjin rayuwar daya samu,tatayashi murna matuka,taji kunyan tambayanshi Nusiba,shikuma fahimtar haka yasa yafadamata Nusiba na nan lpy tana aiki dawani gidan radion achan kano,ko bata fada ba lbrin yayi mata dadi.
Yana dawowa kuwa Nusiba tatasashi da Tambayar Halin da innanta take ciki yasan halinta da rike Abu azuciya shiyasa yace tana lpy,tana ma gaisheta,bawai don ta yarda ba tabar mganan ammh tayi alqawarin wannan wata albashinta,yar Nokia zata siya mata ta aikamata Dashi,tace ta boye su dinga mgana.
Bangaren aikinta ma yana Tafiya yadda ya kamata to Atunaninta na jajircewa don kwatar ma mata yanci,ire irenta dasuka shiga halin rayuwa tasamu manaja da shawaran bude wani Sabon shiri koda na minti sha biyar ne,koda ba kai tsaye ba,yakasance dai anyi kira ga ya"ya mata Suma ya"ya ne,ada manaja yadan so ya doge ammh kuma daga baya ya amince,shirin so daya ake yi asati ranar laraba,karfe biyu na rana,minti sha biyar ammh bakai tsaye bane,Nusiba ke gabatar da shirin wanda tasama Suna MUMA YA"YA NE",shirin sannu Ahankali yake karbuwa Saboda Nusiba macece mai hikima da tsayawa kan Ra"ayinta mata da yawa na amfana da shirin.
•••• •••• ••••
""Yau din takama weeked ne kowa na gida yana hutawa,tun bayan gama aikace,aikacen ta ta dawo sashen Ammi tana zaune kan kujera wayar Ammi ne Ahannunta,tana game da ita,sanye take dawata bakar doguwar riga ta kamfanin Armani,tadan yane wuyanta da gyaden sa.
"Hankakinta yana wajen game din kawai kira ya shigo,ta kwalama Ammi kira wacce ke Bakin Dining tana jerama Abbu breafsat Tana Fadin"Ammi ana kiranki awaya"Ammi tace"Waye ke kira?
"Nusiba tace" Journalist Son.."Ammi tasaki mirmishi tana Fadin"Dan nema,kawo min karta katse"Nusiba ta mike ashe tun dazu da aka kira hannunta yaja screen din ta dauki kiran duk Abunda suke Fadi a kunnensa,tana mika ma Ammi wayar ta Sanya akunne.
Cikin muryan Shagwaba yace"Ammi na"Ammi tace"Ni ba Amminka bane"Yace cikin sanyin murya da shagwaba"To Ammin waye"Ammi tace"Ammin Mustapha ne"Dira kafa ya hau yi kamar karamin yaro yana Fadin"gaskiya Ammi....Ni wlh da kinfi sona,akan dat lazy doctor din'Ammi tayi Dariya tace"Nafi somshi,saboda yafi jin mgana ta,kuma baida Taurin kai"Dariya Yayi mai burgewa yana Fadin"Ammi na i love u"Tace"Love u too my son,ya aikin?
Ya amsa da"Alhamdulillah..Kafin yace"Ammi meyasa kike ba yan aiki wayarki suna wasa dashi"Ammi tace"Yar aiki kuma? ya amsa da "Eh Naji wata tana cewa an kira ki"Mirmishi Ammi tayi tace"Oh"yata ce Nusiba"
"""yarki kuma Ammi? kina da wasu ya"ya ne bayan ni da lazy Dr"Ammi tace"Nayi Sabuwar ya"Nazir sai kadawo ku gaisa ko? yamutsa fuska yayi kawai ya kauda hiran,yana Tambayanta Abbu tace"Yana barci bai Tashi ba,suna cikin wayar ne sai ga jidda ta shigo cikin wani riga da sikat na atamfa ammh kallo daya zaka mata kafahimci an lalata Atamfa mayafin ma akafada aka yafo kan nan yaji Attachement ta zuboshi har gadon baya,key din mota ce Ahannunta tana karkadawa,bakin nan yasha shan jan baki yana maiko,tana wani taunan cimgam babu aji ko kadan atare da ita.
Da Nusiba tafara cin karo wacce tadan kishingida jikin kujera,kallon sama da kasa ta mata,itama ko Nusiba ta rama tako bita da kallon Raini,ran jidda ya baci tace Afusace"Ke don Ubanki,kina yar aiki har kin samun daman zama akujera kina ma mutane kallon Raini"Tafada ahasale,Nusiba tadago ta kalleta awulakance kafin tayi tsaki ta kauda kai.
""Kutumar uban chan"jidda tafada tana kokarin kaima Nusiba Hannu,Ammi dake waya tayi Saurin cewa"A"a jidda karki soma,meye hakan? Ammi tafada bata cire wayar akunne ba Nazir dake Sauraronta kawai sai ya katse kiran yana fadi"Ammi ta cika kwashe kwashe wlh"Yafada yana kara gyaran kwanciyarsa akan wata lumtsumemiyar kujerar dake Falonsa Hannunsa guda romot ne yana sarrafa talabin,ayayinda dayan ke rike dawani karamin kofi na coffea yana sha cike da yanga,yace cikin ransa yakamata cikin Satin yaje gida kada Abbu da Ammi suyi Fushi Dashi.
Da ita kuwa Ammi batama kula yakashe ba ta ijiye wayar Ta nufi Su jidda tana Fadin"Haba jidda,meyake Faruwa ne"Jidda ta waigo tana kallon Ammi Ranta bace tace"Ammi wannan yar iskan mai aikin taki ce ta zageni"Ammi ta kalli Nusiba,kan tadawo da kallonta ga Jidda tace"Ba yar aiki bace jidda,yata ce itama suna zaune damu achan sashen"Jidda takalli Nusiba tana rike baki tace"toh kice yan cin arziki ne"Ammi tace ranta yadan Fara baci"Kowama dan cin arziki ne jidda,don babu wanda yazo Duniya da arziki"Tana gama Fadar haka ta juya ta wuce daki,ranta na mata Suya na renin da ya"yan zainaba suka mata.
Nusiba ta kara gyara zama hankalinta naga talabin tana kallon shirin akushi da rufi da"ake gudanarwa atashar Arewa 24 jidda taji Ranta ya baci ta sa hannu ta fizgo Nusiba har danKwalinta na zame wa cikin bacin rai Nusiba ta mike tana ma jidda kallon biyu saura kwata kan tace"Ke wai kaza ce,kinyi,kinyi anki Tanki basai ki kama kanki ba"Tafada tana zuba mata harara da manyan idanunta.
Daskarewa Jidda tayi kawai atsaye tana bin Nusiba da kallo wacce takara bugama jidda tsaki ta wuce Tafita,mustapha dake saukowa daga Saman bene a idanunsa komai ya faru dariya ce takusa kubcemai daya ga jidda ta fita afusace kamar zata tashi sama,saukowa yayi yana Fadin"tab!Ashe akwai wanda jidda zata ji tsoro"dariya takamasa daya tuna sanda Nusiba ke zabgamata Harara wanda tasa jidda tsayuwar dole.
Jidda Rai bace takarisa gida,tana shiga ta iske inna zainaba zaune afalo,tafadamata tana kuka,inna zainaba ta rude tana tambayanta meke Faruwa.
Jidda tace cikin kuka"Momi ba Ammi bace tasa wata shegiyar yarinya data dauko daga garinsu tana zagina da mim rashin kunya"Inna zainaba tace"Ita Fatima? jidda tace"Eh momi kuma kiji wai ma agidan Abbu fa suke Zaune"Inna zainaba tace"Ai bakar makirace,wacce batayi gadon arziki ba( kuji ba ta manta tarin dukiyar Da Ammi take dash)
Jidda tace cikin shagwaba"Momi kimin kokarin in auri ya Nazir,wlh namiki alqawarin gyarama Shegiya zama,"Inna zainaba tace tana shafa kan jidda"Ki saka ranki aruwan sanyi baki da miji a duniyar nan,in ba Nazir ba,ita din banza,meta isa tayi nida ya"yan Dan"uwa"Tafada tana nuna fushinta jidda tace"Na yarda dake momi ta"Tafada tana kara rumgumeta,Aisha da fitowarta tundazu take sauraransu tayi tsaki tace"Iska na wahalar da mai kayan kara,wlh ko zaki mutu ya Nazir bazai taba sonki ba"Tafada tana bayyana jin haushinta.
Inna zainaba ta yi mata dakuwa tace"Kin ci ubanki,bakinki yasari danyen bishiya...Zai aureta sai ki mutu,wawiya kawai mara kishin yar"uwanta da iyayenta"Aisha tace tana wucewa"Daga fadar gaskiya...Allah baku hakuri "Tafada tana wucewa kichen inna zainaba da jidda suka bita da Harara.
Washegari.
Monday tushen aiki tun Safe Nusiba tabi ya musty ya sauketa agun aikinta shikuma ya wuce hospital.
Tun safe gidan ya watse Abbu ya fita kawu ma ya fice Ammi ne kawai Da Anty,Ammi bazata asibiti ba sai 12 suna zaune afalo suna hira Da Anty wurin sha dayan Rana sukaji bude get da shigowar mota basu gama mamaki ba sai ga ilu ya bayyana Falon dauke da yar briafcase da wayoyi ahannunsa yaduka har kasa yana gaida Ammi.
Ammi ta amsa cikin murna Tana Fadin"Ilu kardai kacemin Nazir ne yazo gida"Ya amsa mata kai yana Fadin"Ammi kunyi kira yau tun safe oga yace,sai kano"yafada yana Dariya Ammi zatayi mgana kenan Nazir yasawo kai Falon kamshin Turarensa MAN yafara musu maraba,Anty taga wani dogon mutum ya bayyana cikin shigar suit black and white kafafunsa sanye cikin booth,wuyansa daure da tektie,coat din tana Safe akafadarsa ya rike Da Hannu daya,dayan Hannun kuma yana cikin aljihunsa.
Ammi ta mike cikin Farinciki tana Fadin"Oyoyo..Dan Fatima,yanzu kake Tafe"Tafada tana karisawa kusa dashi,da sauri ya rumgumeta yana Fadin"I miss u Ammin Nazir"Ammi ta rumgumesa back tana shafa kan sa cikin Farinciki tace"miss u too my Son..Kasha hanya"Tafada tana jansa zuwa kan kujera.
Anty tana zaune tana kallonsu cikin sha"awa da kauna,lokaci daya taji kwallah tacika mata ido,haihuwa mai dadi taji, dama ace yau ta haihu,itama tana da danta ko yarta na kanta,ammh kuma haka Allah ya tsaramata kila bazata taba Haihuba,ilu ma yana Gefe yana Sakin mirmishi domin shi kaf atarihi tun dayake da ogansa baya ganin dariyarsa sai in yazo gida,shida Amminsa ko Abbun sa ko Dan uwansa Mustapha.
*Comment,share,and vote*
*Janaf*✍
[4/11, 2:11 PM] 0mmer Farouk: *🧑🏻NAZIR🧑🏻*
_*(The journalist)*_
*(Based on luv and Romantic story)*
*Na*
*Janaf ce*✍
*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*
© _*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_🖊
*```DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN```
*```Ina kike,uwata ta kaina,wacce bani da kamarta,hakika kin canchanta kuma kinwuce duk wani mtsayi dakike zato,ko baki haifeni ba ke din kamar,uwa kike agurina.....HAUWA S ZARIA,Maman unwas...Tanque so much mommah 4 ur luv,support and care,kisani ina girmamaki uwata taKainah```*
_*KAMALU NO LOVE....Broda from anoda mother,godiyata agareka bata yankewa,kasani ina tareda kai akowani shashe da babin Rayuwarka...Janaf na darajaka*_
```we can cure,physical diseases with medicine,but d only cure for loneliness,despair and hopelessness is love.There are many people in d world who are dying for a piece of bread ,but many more are dying for a little love.......Assalamu Alaikum...Janaf```💕💕💕
10/11
""Ammi ce tayi sauri shiga tsakani tana Fadin"Ita ce wa? Nazir"Tafada tana kallonsa,Itakuwa Nusiba tana ganin Ammi tashiga tsakani ai da azama ta mike ta makale bayan Ammi.
Nazir ya zubama Ammi sanyayyayun idanunsa yace"Ammi plz kibari ta amsamin itace ko A"a"Yafada yana fitar da Huci, Ammi tace"nace itace wa? ina mgana kana kara maimatawa"Tafada Ranta yafara baci,Nazir ya zuba Hannu a aljihun jallabiyansa kawai ya zurama Ammi ido,Nusiba dataji shuru sai ta leko ta bayan Ammi karaf ko suka Hada ido,harara ta zabgamai kamin ta murguda mai baki,zura mata ido yayi kafin yakara ware idon yana kallon yadda take murguda masa baki.
Ammi ce ta juya ga Nusiba Tana Fadin"To ke tunda yaki mgana,kifadamana kinsan shine?Nusiba ta dago ta kalli kawu daya zura mata ido kan ta maida kallonta ga Nazir wanda ke tsaye kikam yana kallonta cikin mamaki,Nusiba ta ta dukar da kai tace"Ammi ni...Ni..Bansan shiba,kuma banma taba ganinsa ba sai yau"Tafada tana wani sunne kai Ammi tace"koda naji,sai dai in mai kama da ita kasani"
Nazir saboda mamaki da al"ajabi zuru yayi ma Nusiba da ido yana kallonta,yadda take neman Raina masa hankali domin yaganeta tsaf itace ammh abun tambaya,ba ilu ya tabbatar mai da cewa sunbar kano,to in hakane me ya kawota gidansu.
Kallonta ya sake tana dagowa kuwa tamasa gwalo,sandarewa Nazir yayi yana kallon ikon Allah,yarinyar kamar aljanah,juyawa kawai yayi saboda baisan ya cigaba da tsayuwa awurin saboda yadda yarinya taso ta Raina masa hankali,ya juya kenan Abbu yasa baki ya kirasa juyowa yayi cikin Sanyi jiki yadawo Abbu ya Nuna mai gun zama yace"Zauna nan"Ba musu ya zauna ammh idanunsa na kan Nusiba yana kallonta yadda take hararansa ta gefen ido.
Abbu ya kalli Ammi da Nusiba yace"Ku samu guri ku zauna,ba musu suka nemi guri suka Zauna Nusiba kuwa tana kusa da Ammi tana nokewa,Abbu yakalli Nazir dayawani hade rai yace"kai meye ke damun kane,daga ganin yarinya kahau mata tsawa"yafada babu wasa a mganarsa Nazir ya dan yijim kan yace"Bakomai Abbu just forget it"Kaniyarka da forget it din"Abbu yafada yana aika masa da dakuwa yakara da cewa"ina tambayanka