Showing 63001 words to 66000 words out of 87333 words
Chapter 22 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
bata baki dacewa"Jidda kina da mtsala,inace anyi mai wuyar badai andaura ba ai iyayensa bazasu zura masa ido yayi miki wulakanci ba'jidda tace"Mommy ni ba wannan ba",Inna zainaba tace"menene toh.."Jidda tace"Tsinanniyan matarsa dana ga yanzu tasamu mtsayi agunsa,kiduba tafa ijiye aikinta tabishi Abuja"Inna zainaba tayi dariya tace"Kin cika gaggawa kibari su dawo wlh sai da yatafu daku duka Abujan sai ayi wacce za"ayi na yarda dake yata nasan kina shiga kwanan yarinyar nan yakare"Jidda taji dadin fasamata kan da inna zainaba tayi sai tace"Haba mommy keda kikasan komai ai kodaga plan damuka shirya na ciwon karya kinsan na ciri tuta"inna zainaba ta sheke da dariya tana cewa"Kwarai kam baki yarba ya,gaskiya likitan nan ya iya low fa ji yadda yake mgana kamar gaske"Jidda tayi dariya tace"Dr hisham ai nawane...Toni baki ga yadda nai takafe ido ba'tafada tana dariya mommy tace"nagani nace shegiya dama idon ya tsaya ahaka"Tafada tana dariya harda tafawa.
Aisha dake tsaye kofar dakin zata shigo ta dakata jin maganganun su Jidda,sai da tagama jin komai kana takoma daki tana kuka,yaushe ne mommy da jidda zasu dawo hanya su gane Annabi yafaku,ashe duk makircinsu ne oh ita Aisha batai sa"an yan"uwa ba.
Nusiba kuwa Nazir zamansu kadahan kadahan domin Nazir yanzu ko mirmishinsa bata gani inyatafi aiki sai yammah yake dawowa kuma yana dawowa abimci kawai zai ci yahau aiki a system kewa da zaman kadaichi duk ya ishi Nusiba har kuka takeyi itakadai saboda kadaici ita kadai kamar mayya sai dai in ta gaji da kwanciya tafito falo tayi kallo in la"asar tayi tashiga kichen tadora girki.
Abun ne ya isheta shiyasa yayi bayan yadawo ko abinci bai ci ba wanka kawai yayi yafara aikin nasa na sama,takaichi ya kumeta harfa kwalliyatayi cikin wani riga da wando wanda suka kamata dam,Ammh abun takaichi ko kallo bata isheshi ba,Tsakiyar bedroom din taja ta tsaya rike da kugu tana kallonsa shiko yaji shigowarta ammh ya basar,kawai Ta saka kuka harda kwanciya kan kafet tanayi harda jiniya,Nazir najinta ammh yayi mata banza ganin haka yasa takara volume kukanta harda bubbuga kafa,dagowa yayi yana kallonta kawai,aransa yana fadin"Dis gal wann kill me"
Kallonta yakeyi yana shafa dan sajensa yana kuma cixan lebensa na kasa,Tsam ya mike ya tunkarota yana fadin"Kuka ko? me aka miki inaga duka kikeso ko? Yafada yana tsaye akanta dama so take ya tanka sao tamike tana kara kwabe fuska tace"wlh sai ka maidani inda ka dauko matukar bazaka dawo kamar da ba"Tafada tana matso kwallah kallonta yakeyi da lumsassun idanunsa kan ya fizgota tafado jikinsa da karfi wanda dakuwar boobs dinta kan kirjinsa shiyasa yaji jikinsa yayi luuu..Sunfadi kan kafet tafada kansa dagowa tayi tana kallonsa shima,kallonta yake cikin wani yanayi kawai saiya dora bakinsa kan nata yanaa mata tafiyar harshe by d why kawai tabude mai baki yazura harshensa cikin lokaci kadan suka rikita juna,domin Nazir da dukkan hannuwansa yake yamutsa Nusiba wanda itakuma jikinta yake amsan yamayin wanda bata taba jinsa ba.
Tuni yarabata da yar riga shima wandon yana kokarin zareshi kana Nusiba tadawo hankalinta dakewa tayi ta gantsara Nazir cizo akirji wanda yasashi sakinta ba shiri gefe takoma tasa hannu ta rufe kirjinta tana gunji kuka,shiko Nazir da gabadaya ya fice cikin hankalinsa yadago kai idanunsa sun chanza launi cikin wata murya yafurta"Why...Nusiba kada kiyi kokarin gujeman awannan halin dana ke ciki...Plz Come here"Yafada cikin wani rawan murya makale kafada Nusiba tayi kan tace"A"a ai bani da amfani agunka baka sona,tunda har ka yarda ka auri jidda"Mikewa zaune Nazir yayi jikinsa na rawa yace"Oh...My God...Look Nusi...Yafada yana Nurfafashi kan yace"Meyasa kike cewa bani sonki"yafada yana kallonta matso hawaye tayi tana fadin"Saboda baka taba fadamun ba,kawai inaga kana zaune dani ne saboda umarnin Abbu"
Nazir yace cikin wata murya wacce ke cike da desire"Nusiba ni nawuce in zauna ina fada mace i love u,i kiss u,u know,Yadda nake tafiyar dake ya isa kigane kinada wani mtsayi araina"Nusiba ta make kafada tace"ban yarda ba saboda dai kana son jikina ne yau shiyasa ammh tun yaushe muke tareba kataba fadamin ba"Nazir yayi kasake yana kallon Nusiba kan ya rarrafo ya isa gareta tana ja da baya ya damkota yace cikin murya kamar zaiyi kuka" _*WLH NUSIBA INA SONKI....BAZAN TABA IYA RAYUWA BAKI BA,BANSAN YAUSHE SONKI YA MAMAYENI BA I LOVE U NUSI*_ "Yafada kamar zai shide kan ya cigaba da cewa"Kuma bazan kusance ki ba sai da yardanki don ina so kigane,ni Nazir wlh ba jikin ki nakeso ke karan kanki nakeso NUSIBAAAA"Yafada yana rike maransa data ke murdawa.
Nusiba tayi ma Nazir kasake mganansa namata amsa kuwa idonta suka kawo kwallah tace"yar Najeria ce kuma yar africa wa inda basu...Shhiiiii"yafada bayan ya rufemata baki kan yace cikin wahalan murya"Ada ne wlh na jahilci matan mu ne ammh zama dake yasa nagane duk mata subiye bayan namune na Africa plz forget d pass plz"Yafada yana dafe da maransa kafin kuma ya saki Nusiba yakoma yana juyi kan kafet din yana Fadin"Wayyo....Nusi cikina zan mutu..."Yake fada cikin wani irin murya wanda Nusiba bata taba ji ba.
Da sauri Nusiba ta isa garesa tana tarairayosa yana kara komawa dafe ciki kawai yake yana nishi mai karfi Nusiba tafashe da kuka tana kokarin cire wandon jikinta tana Fadin'A"a bazaka mutu ba akan abunda yake mallakinka ba,Na tuba nabi Allah Nabika wlh bazan kara bijire maka,na yarda kana sona,nima wlh ina sonka so na hakika,ka yafemin mijina"Tafada tana wurgi da wando ya rage daga ita sai pant tafada jikinsa tana kamkamesa tana kuma kuka.
*Comment*
*Share*
*Vote*
*Ummu Sulaim*✍
[4/11, 2:15 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝
```{onward together}´´´
*NAZIR*
_*(The journalist)*_
*Based on luv and Romantic story*
*Na*
*JANAF CE*✍
*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*
*Littafan marubuciyar*
1. *MA"AIKACIN KAMFANI*
2. *NA TAFKA KUSKURE*
*NOT EDITED*
32/33
"""Ya Nusiba zatayi sai hakuri dan mulki yashaka shiyasa yayi banza da ita har dinner dare ma kinci yayi sai da tayi ta aikin lallashi kana ya sauka hoho Nazir yan duniya yasan lagon Nusi sosai shiyasa yakemata talala sosai.
Washegari har sun kammallah breafast Yana zaune afalo itakuma tana kichen tana wanke wanke ya kwalamata kira tsame hannunta tayi tafito ta iske shi kishingide kan kujera yadago ya kalleta kan yace"Kishirya yau mutafi zaria"Ehe ..."Nusiba tafada cikin murna tareda fadawa jikinsa tana ihu kallonta yakeyi yana cije lebe domin tunjiya maransa ke danmurdawa gashi itakuma Nusiba tazama mage yanzu,komai kan jikinsa takeyi.
Kamkamesa tayi tana Fadin"Da gaske kake ya Nazir"Hararan wasa yayi mata kan ya daure fuska yace"Da wasa nake miki tunda ni abokin wasanki ne"Yafada yana waremata ido rufe baki tayi tana yar dariya kan tamike tawuce kichen tana tsalle da kallo yabita yadda take tsalle cikin wata yar shima iyaka gwiwa.
Agurguje ta wanke komai ta adana takoma daki tafada wanka murna tacikata tarasa inazatasa ka kanta saboda dadi agurguje ta shirya cikin wani uban swiss less marun and green jakarta green ne hakama takalminta da mayafinta,inna takira awaya take shaida musu gasunan zuwa.
Baki inna tarike tana cewa"Wannan ai shirme ne Nusiba zaki zo keda megidanki shine sai yau kike shaidamin",tura baki Nusiba tayi kan tace"To inna basai yanzu yake fadamin ba"Tsaki innan taja ta kashe wayar,turare tafesa kan tafito falo sukayi kicibis da Nazir ya sauko daga samansa cikin shigarta wata shadda deep blue mai maiko da yarari dinki halfjamper ce yadora hularsa kube wacce tadace da kayansa kafarsa kuwa wani hadadden budadden takalmi ne brown colour mai tsada sai hannunsa dake sanye da agogon fata mai kyau.
Kur sukama juna saboda yadda kowa salon wankansa yatafi da kowa,Nazir kallon Nusiba yake yana lumshe ido saboda yadda tadau hankalinsa,ada inyaga mace tasaka leshi ko Atamfa wlh bata burgesa sai yake gani kamar sun takura kansu ne da sanya wannan kayan farkon zamansu da Nusiba haushi take bashi inyaganta cikin babban mayafi,ammh yanzu zuciyarsa tafi natsuwa ahakan,kuma intasaka Atamfa ko leshi sai yaga takoma mai kamar wata Tauraruwa acikin Taurari.
Itakuwa Nusiba yaba kyau da tsari da iya dressing na Nazir take uwa uba kyau na cikar halitta da Allah yabashi kallonsa take wani sanyi na kwarara mata tasani wlh Allah ne ya kashe ya bata ammh dan jaridan ba fa over ne akyau ba ajinta bane sam,key din dake hannunsa ya kada mata afuska bayan yakariso yaga ta shagala da kallonsa,firgigit tayi tana kallonsa mirmishi yayi mata kan yace"wannan kallon fa i tink ya wuce na addini fa"yafada yana tsura mata ido.
Lumshe ido tayi tawani lamgwabe kai kawai sai tafada gefen kafadansa yasa hannu ya tarota da sauri yana Fadin"Ke...Kada kikadamu fa.."Yafada yana gyara mata zaman dankwalin kanta,Lumshe ido tayi tana budewa takasa cemasa komai,tuni tsigar jikin Nazir ya tashi yarr....Shima idon yasamata yakasa mgana tsayuwa na neman gagaransu cikin lokaci kalilan Nazir yajishi cikin wani yanayi zumbur ya kaucema Nusiba yana fadin"Kidaina wannan shagwaban naki befere i change my mind"yafada yana ficewa afalon.
Jikin Nusiba da yayi sanyi tabishi abaya koda tafito cikin mota ta taddashi tana shiga yayi ma motar key takallesa tace"Kai zaka jamu,nazata direba zai kaimu"Wani kallo Nazir yayi mata kan yace"Kina Hauka ne,kina mtsayin matata mushiga mota dani dake direba na janmu kamar wani sakarai ko"yafada azafafe,Nusiba ta rausayar dakai tace"Allah baka hakuri daga mgana,nayi shuru da bakina"Better..."yafada yana bawa motar wuta.
Gidansu Ammi suka shiga suka fito atare suka jera duk da Nazir sai wani bata rai yake don mganar dazu,Sun isa falon babu kowa sai mero mai aiki tana goge a falon gaishesu tayi kafin suyi wata mgana goggo zainaba tabude kofa tafito tana ganinsu tace"Yauwa Alhamdulillah Nazir naji dadin ganinka.."Tafada cikin tashin hankali.
Nazir ya kalleta kan yayi mgana Aisha tafito daga dakin da gudu tana cewa"Wayyo momy taho kiga idanun jidda sun kafe sama"Da hanzari inna zainaba takoma tana salati su Nazir ma baya suka rufamata kukan Aisha shiya fito da Ammi da Abbu harda musty suka dumguma daki koda sukaje sun sami Nazir na jijjiga Jidda wacce idanunta suka kafe sama ga kumfa na fitowa abakinta Abbu ne yakalli musty yana Fadin"Kai mustpha dauko mota muje asibiti"Yafada cikin tashin hankali Aisha da inna kuwa ihu suke zabgawa da hanzari Nazir ya dauki jidda tsab yayi waje da ita da sauri Nusiba dake tsaye tabishi da kallo,dama Nazir nada tsausayi kodama da wata akasane..
Musty ke tuka motan yana gaba,inna zainaba da Ammi na baya suna tafe Inna zainaba tace cikin kuka"Wani asibiti zamu? Musty yace"Iyali.."Inna zainaba tace"Muje garkuwa can take ganin likita kan laluranta"Musty ya juyo yana fadin"Inna wani irin ciwo ne"Ammi ne ta dakamai tsawa da cewa"Abunda ke gabanmu kenan bazaka hanzarta aceci rayuwarta ba hakuri yaba Ammi kan yadauke hanyar Garkuwa.
Suna zuwa aka amsheta akayi emergency da ita likoci suka rufu kanta fiye da awa biyu har Anty da Nusiba da Aisha da Abbu da kawu suka iso ba"a fito da jidda ba,sai bayan bayan awa uku kana suka fito da ita cikin halin ciwo suka kaita dakin hutu wani likita ne yace yana son ganin mahaifin yarinya Abbu yaja hannun Nazir suka nufi office din Likitan,yayinda Inna zainaba keta aikin kuka.
Suna shiga yanuna musu gu zama sai da ya kammallah rubuce rubucen sa kafin yadago yana kallonsu cikin dan gilashinsa dukkansu yasansu a talabijin don ba boyayyu bane kara gaisuwa sukayi kan yafara mgana da cewa"Azahirin gaskiya mtsalar dake damun yarku yayi nisa domin dama nafadama mahaifiyart matukar ba"a mata Abunda take so to zuciyarta na gabda bugawa"Abbu yace"Bangane zuciya ba'Likita yace"Ciwon zuciya gareta mana"Abbu yaxaro ido yana fadin"Injiwa...kai likita bar wannan zence mana"Dr ya gyara zama yace",Baka sani bane,to ai tadade tana fama dashi almost 1y fa dawani Abu kuma mahaifiyarta tasani ni ne likiransu aie",Abbu yace"Innalillahi wa"inna Alaihirraju"n.."Dr yce"Sai hakuri domin yanzu zuciyarta takai matakin karshe matukar baku mata Abunda takeso ba to am sry to say zaku rasata"
Abbu yakada kai kan ya mike Nazir yabi bayansa wanda yaketa karema likitan kallo yana auna lafazin bakinshi haka kawai yaji bai yarda dashi ba,Abbu na fitowa yatari inna zainaba da cewa"Ke yanzu zainaba har jidda takamu da ciwon zuciya bani da labari",inna zainaba najin haka tafashe da kuka tana cewa"Yazanyi nikaina yaya bata fadamun ba sai da Abun ya bayyana,yazanyi da jidda ta sakama ranta abunda bazata tataba samu ba aranta."Abbu yakalleta yace"Menene shi menene jidda takeso awannan rayuwa nikuwa namiki alqawari bata shi inhar baifi karfi na ba"Inna Zainaba tasaki ajiyar zuciya kan tace' kabarshi kawai yaya kabarta in jidda na darabon tashi inko babu Allah yaji kanta"Tafada tana fashewa da kuka.
Abbu yakalleta cikin tsausayawa,yace",Bani nace ba kifadamin.menene take bukata"Inna zainaba tayi shuru taki mgana Ammi tadafa ta dacewa"Ki fadamai zainab karki manta Yana mtsayin mahaifinki ne ayanzu saboda haka yana daidai da yaji damuwarki kinji" inna zainaba ta face majina tace"Toh..Bawani Abu bane illah *SON NAZIR* dayaki barin zuciyarta shine dalilin daya sanya takamu da ciwon zuciya",tafada cikin karaya,Tana fadan haka shock ya shigi kowa mussaman Nusiba dataji wani malolon Abu ya tokaremata kirji kanta yafara sarawa,shiko Nazir inna ya tsurama ido yana kare mata kallo up and down yana ayyana yadda ta iya low domin shifa bai yarda wai yarinyarchan ciwon zuciya takeyi ba.
Jin yadda kowa yayi shuru yasa Inna zainaba tasulale kan kafafunta tana fadin",Don Allah yaya kataimaki marainiyar Allah ka matsama Nazir ya aureta,wlh zamu iya rasata"Tafada tana kuka,Aisha tararrafo kusa da Abbu takama kafansa tace",Don Allah Abbu kaceci ran yar"uwanta kasa baki kaji kar kace A"a"Tafada tana kuka Ammi dataji tsausayinsu ya kamata tace',haba meye kuke haka don wannan ai ba wani abu bane...Ko bakomai jidda amtsayin kanwa take ga Nazir saboda haka ni dai Fatima na amince Nazir ya Auri jidda"Sanyi ya ratsa zuciyar Inna zainaba Nusiba kuwa jiri ne taji yana neman kadata ita yasa tazauna da sauri tana runtse ido.
Abbu yasauke ajiyar zuciya yana fadin"Ada banso karama Nazir dole ba lura da Aurensa nafari ni na hadashi ammh babu yadda na iya",Yafada yana kallon Nazir daya kame hannuwansa akirji yana kallon drama Abbu yakirasa da kakkausan murya"Nazir..."Dagowa yayi yana kallon Abbu kan ya amsa ahankali Abbu yace"akaro na biyu ina mikamaka amanar jidda ahannunka inkaci amanarta Allah zai ci taka,domin ko babu aure kai mai zama jigonta ne"Miyan bakin Nazir ya kafe mgana yakesonyi ammh yakasa,Nusiba data ke kallonsa taga ko zaiyi mgana ammh taji yaki cewa komai kenan yana so.
Abbu yakalli kawu yace"mallam jibo...A"a Alhaji karma kace komai Nazir mijin mace hudu ne yana da iko karawa saboda Allah ya yarjemai balle Abun na gida,ko alama babu komai Allah ya sanya alheri'Ajiyar zuciya Abbu ya sauke yana kallon Nusiba kan yakira sunanta ta amsa cikin jarumta,Abbu yace"Ban kyauta miki ba ko"Da sauri tace"Ko daya Abbu taya zance baka kyautamin ba kai fa ubane agaremu baki daya kana da damar yanke hukunci akanmu,babu komai Allah ya zaunar damu lafy.
Abbu ya jinjina kai yana sa mata albarka Inna zainaba tace"naji dadin yadda kuka tsausayama jidda ammh don Allah yaya ina neman alfarman adaura auren nan yau ko gobe saboda jidda na farfadowa taji lbari mai dadi don Allah"!Abbu batare da tunanin komai ba ya karbamata daidai ko anyi kiran sallah azahar mazan suka karisa massallacin dake asibiti suka bar mata anan kofar dakin da jidda take don ance abarta ta huta.
Ana sallame sallah Abbu yakarisa ga limam suka gaisa yamai mgana nan da nan aka sanar alasifika,cewa mutane su jinkirta za"a daura aure Abbu shiya biya sadaki yayi ma jidda walicci ayayinda liman yayi ma Naxir cikin Abun ba baifi sakwan arba"in ba aka daura auren jidda da Nazir wanda ke zaune kamar mutum mutumi,Musty yakallesa sai yaji ya tsausayamai matuka,ganin yadda abubuwa ke zuwa mai ba shiri su suna cikin massllacin ya mike cikin wani yanayi yafice mota yashiga yai ta tsala gudu gida yakoma dakin Nusiba ya shiga ya bude drower ta yafara zubomata da kaya, trolley dinta yajawo ya hau dura kayan cikin sauri wasu ma babu mahadi haka yaita diba harda kayan shafanta na kan madubi ya tattara ya watsa takamla da jaka duk ya jida yakai mota ransa na kuna haba,kamar Abbu yamaidashi wani cashier daura aure a asibiti kamar wani dan iska.
Asibitin yakoma ko shigowa baiyi ba ya latso Nusiba awaya lokaci tana massallacin mata tayi sallah tana dagawa yace",Kifito waje da hanzari ki sameni"Yafada cikin fushi tsam tayi aranta tana cewa"Kaji dashi dai",ita azatonta wani sako zai bata shiyasa bata koma yima su Ammi sallama tafice.
Tana bude motar ta shiga ko zama bata gama yi ba ya figi motar har kanta na bugawa da kujera cikin tsoro ta kallesa tace"Ya Nazir zaka kashemu ne",Tafada cikin tsoro juyowa da yayi taga yadda idanunsa suka chanza launi lokaci daya jijiyon kansa sunt taso yace cikin tsawa"Keep ur mouth shout Nusiba plz",Yafada yana wuci Nusiba takada kai tace"!ammh ina zamu.."Shuru yayi mata kamar bazai amsa ba sai cham taji yace"Abuja.
.
Ido ta zaro ta maimata "Abuja..?Su Ammi basusan nafito ba kada su nemi ni"Wani malalacin kallo yabita dashi wanda yasa takama bakinta tayi gum,suka dauki hanya Abuja karo na farko Da Nazir yayi dogon driving.
_*INTERMISSION*_
*#TEAM NUSIBA#*
*#TEAM JIDDA#*
*Comment*
*Share*
Vote*
*JANAFI*💘
[4/11, 2:16 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝
```{onward together}´´´
*NAZIR*
_*(The journalist)*_
*Based on luv and Romantic story*
*Na*
*JANAF CE*✍
*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*
_*HAKIKA BA ABUNDA YAFI SAMUN MASOYI DADI...BANTABA TSAMMANIN DALILIN RUBUTU ZAISA NA HADI DA MUTANEN DANA GAMU DASU BA.....Soyayyah dakuke nunamin ta dalilin wannan book din nawa bata da iyaka sai dai nace masha Allah..masoyana ina alfahari daku ako"ina kuke da wa"inda nasani da wa"inda bansani ba,kusani ku kara sani Cewa Ni Janaf ina inyinku over my Lovely fans.....One love*_🤘🤘
_D whole page is dash 4 U....AUREN FARI FANS,....JANAF NOVELLA...NAZIR FANS1&2....INTELLIGENT FANS...ZAUREN MAI DAMBU...And ZAUREN SAINAH....TANQUE ALL FOR D COMMENTS....Janaf relli Appriciate_
NOT EDITED⚒
35/36
"""Direba kuwa bai diresu ko"ina ba sai harabar compound din gidan Nazir Inna zainaba tafara fitowa tana bin ko"ina da kallo aranta tana raya dole shegiyar yarinyarnan ta makale da miji taki dawowa taga gun hutu,itako jidda cike da isa takebin ko"ina da kallo tana raya Abubuwa dadama Direba da kanshi yake ta jiddan uban akwatunan jidda yana haura dasu cikin gidan.
Nusiba tana cikin bedroom taji ana dannah abun kofa sanye take cikin Riga da sikat na wata atamfa mai ruwan goro,dinki ya kamata yayi mata kyau sosai kanta tayi daurin zahra buhari,da hanzari ta fito taxo taleka sai taci karo da Direban gidansu Ammi budewa tayi tana rike baki tace"Ikon Allah...Kaine tafe"Kafin yabata amsa Ta hangi Jidda