Showing 84001 words to 87000 words out of 87333 words

Chapter 29 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt

bakowane zai gane metake fada ba jidda dake kuka takarisa tana Fadin"Mommy Aisha ce Da ya musty"Inna zainaba na jin haka ta hau miko Hannu tana so tatashi ta kasa bakinta kuwa nata zubar da miyau Aisha da jikinta ke Rawa tana fitar wau hawaye masu zafi takarisa tana riko shanyayyan Hannun inna zainaba tana Fadin"ganinan..Mommy gani nice Aishan ki"Tafada tana rikota Inna zainaba jin haka yasa tasaka hannu tafara shafa fuskarta zuwa kanta hawaye suna gangara ta kumatunta mgana take bama Afahimta Aisha ta kalli jidda tace"Anty jidda kalli mommy bata gani na ne"Tafada tana kuka gyada kai jidda Tayi kan tace"Bata ganinmu dukkanmu.."Tafada cikin karaya,Aisha takara tsananta kuka tana kamkame hanun mommy tace"Ganinan mommy...Gani"Mgana takeyi jidda takara kunnenta kan tadago tana Fadin"Ya musty take kira"Atare suka kalli musty da sauri ya karisa kusa da inna zainaba yana Fadin"Ganinan Inna.."Yafada shima yana riko hannunta..Shafa fuskarsa takeyi hawaye yana zubamata lokaci daya duk dauriyan musty baisan sadda yaji hawaye suna biyo kuncinsa,yama kasa zama baisan lokacin daya saki hanun inna zainaba ba kawai yafice da sauri daga kongon Yana share hawaye.





    Musty yana Fita ya fada mota gida ya nufa yana Tafe yana jinjina yadda Rayuwa take..Yakara yarda wlh matukar baka bi Allah kabiyema Rudin Shedan to kana tareda Nadama wacce bazata amfaneshi kaba...Cikin hanzari ya isa gida,awaje ma ya faka motar ya shiga cikin gidan Cikin Tashin hankali,Ammi da Abbu na zaune afalo Musty ya fado falon yana haki da hanzari suka kallesa kan suyi mgana ya rigasu da cewa"Abbu,Ammi kutaso da hanzari kuzo kuga Wani Abun mamaki,"Ammi tace"Lafiya,Abun mamaki kuma a ina? Tafada tana kallonsa Abbu ne yace"Ashh..Muje dai mugani Fatima'"Musty yace"Ammi ki sako mayafi "Batai musu ba tashiga ciki ta sanyo suka fito sunyi mamaki ganin motan ma awaje ya fakata basu dai yi mgana ba,suka shiga mota Yaja suka Tafi.

  Bai diresu ko"ina ba sai a kongon Dasu inna zainaba ke zaune suna shigowa musty yaja baya Ammi Da Abbu suka bi jidda Da Aisha dake duke kan wata tsohuwa suna kuka Ammi takalli musty tace"Nan kuma ina ne mustapha...Aisha lafiya kuke kuka"musty baice komai ba yaja hannun Abbu da Ammi yakaisu har gaban inna zainaba kana yace"wacece wannan,kun ganeta"Yafada yana Nuna musu ita tsuru suka mata da ido lokaci daya Ammi tadafe kirji tana fiddo ido tace"ZAINABA..."Abbu ya kalleta kawai sai yakada kai ya juya yana Fadin"Mustapha meye amfanin kawoni nan dakayi...Fatima muje"Yafada yana kokarin ficewa daga kongo,Jidda tace cikin kuka"Karkayi haka Abbu..Indai katafi kabar mommy awannan Halin wlh bansan kuma wazai kara dubata ba..Don Allah Abbu kadawo ko haka Allah ya Nuna ma mommy iyakarta"Duk maganganun dake faruwa Inna zainaba naji gani ne batayi haka take mika hannu tana mgana ammh ba"a jin metacewa hawaye yana zubamata.

Ammi ta durkusa ta riko Hannun Inna zainaba tana cewa"Innalillahi wa"inna Alaihirraju"un..Zainaba meya faru dake..Kika dawo haka meya maida ke haka"Ammi tafada hawaye na zubamata cak Abbu ya tsaya ammh bai waigo ba jidda tace"Bazata iya gaya muku komai saboda ko tayi mgana bamai ji..."Jidda tafada tana fashewa da kuka Aisha ma kuka take hakama Ammi.

  Jidda tadakata da kukan datakeyi Tafara dacewa"...Bayan Barinmu gidan Abbu nadama ko kadan bata shigemu ba sai ma karin bude sabuwar rayuwa da mukayi nida mommy...Nan ta fadamusu yadda ya faru bayan barinsu gidan ta dora da cewa"Bayan Mommy tamikama Alhaji basiru dukkan Takardun kaddarorinmiu harda na gidan da muke ciki wanda banso haka ba,nayi nayi na hanata ammh taki jina,Tunda ya amshi takardun kaddarorin bamu kara jn labarinsa,Tun mommy na boyemim har dai ta bayyanamin wanda tace tanata kiran wayanshi akashe, kwatsam ranar na sai Notice an kawomana ma"ana megidan daya siyi gidan yana bukatar Tashin mu nan da kwana goma,Wanda jin haka yasaka mommy faduwa faduwa da tunda tayi ta bata kara tashi ba...Asibiti na kaita nan da nan aka tabbartamin Mommy takamu da Paralayse,Wanda saboda rudewa nima nan take na sume koda farfadowata Sai na rasa ina zan Nufa gashi bamu da wata kaddara sauran kudin dake bankin mommy ne naciro na kawo asibiti,wanda lokaci kadan komai ya kare..gidanmu kuma koda naje dubawa na iske har ma achanza fasalin gidan...Da nanemi natada rigima ranar A Police station na kwana na rasa inda zanNufa in samu taimako ga mommy jikinta kara rikicewa takw tunda ta farfado bakinta yake akarkace tana mgana ba"a jin metake cewa ada tana gani kadan ammh ahankali ganin ya dishashe gashi kudinmu yakare Asibiti ta koremu bamu da gun zuwa..Kullum nida mommy kuka muke kukan Nadama Da Danasani wanda bazai mana amfani ba munrasa komai namu bamu da madafe..Dr Hisham ne shine nake saka rai shima koda naje asibitin daya ke aiki na smu lbrin yana gidan yari,ankamasa da laifin zubba da ciki kana da kuma Takardun bogi..Hakika Rayuwa ta tambayemu nida mommy munbiyema son zuciya da Rudin shedan..Dakyar na samu wannan kangon nadauko mommy muka dawo da zama kullum haka yan shaye shaye zasu su suyi iskancin dani in naki yarda sunmin duka tsiya har suhada Da mommy...bama bawa kowa laifi saboda nasani Abunda muka shukane meke girba..Abinci ma gagaran mu yake sai mu kwana bamuci sai na fita nayi bara nasamu kudi na siyomana gari musha..Abbu Da Ammi yau zan Fadi Dalilin dayasa Ya Nazeer ya sakeni...Nan tashiga Raftaka musu komai takareshe dacewa"Wlh tunkan Haka Tafaru damu na Tuban ma Allah nagane cewa Duk Abunda mommy kesawa muna aikatawa ba abu bane mai kyau...",Tafada tana kuka kowa agun kuka yake harta Da Abbu idanunsa sunkada sunyi jajir Ammi kuwa kuka take harda majina


  Abbu ya waigo yana Fadin"Alhamdulillah naji dadin yadda Duniya ta nunama Zainaba komai...Bani da abunda zan iya mata halin yanzu abunda tazaba kenan domin tasan duk wanda yasayi rariya zata zubar da Ruwa"yafada cikin Rauni da tsausayi Ammi ta mike ta isa ga Abbu tana Fadin"Haba ADAM..Meyasa zaka kauda ido game da yar"uwanka nafikowa sanin halin tsausayinka dajin kan nakasa da kai..Kalli inda suke rayuwa acikin kwango cikin kazanta kalleta yadda Allah yadawo da ita babu kafafu babu baki babu ido..Kowanan kadai ya ishimi mai tsoron Allah ishara..Don Allah Abbun mustpha ka kalli yar!uwanka katafi zuwa gareta Don Allah"Tafada tana hada hannuwanta,Jidda da Aisha suka kariso suka zube gaban Abbu suna kuka suna rokonsa hannu Abbu yadaga musu kan yataka zuwa gaban inna zainaba kuramata ido yayi kafin yaji wasu hawaye sun kawomai yayi saurin sharewa...Dukawa yayi yariko hannunta cikin muryan Rauni yace"Kinci Amanar Yan"uwantaka Zainaba..Baki kyautamin ba kuma baki kyautama kanki ba..Mubiyu kachal iyayanmu suka mutu su kabarmu duk duniya ke kadaice farincikina nake gani naji dadi..Ammh Zainaba tun tasowarki kikeda zuciyar banza komai nayi miki ban burgeki duk da haka ban damu..Mijinki marigayi Alhaji Hassan har ya bar Duniya bai ji dadin zama dake ba..Gujemin da kika zainaba wlh duk kwanan duniya sai na tunaki kuma namiki addu"an Shiriya kan lokacinn Nadama yazo miki..Ashe na makara Tuni kinfara amsan sakamakin Daki Daki"Yafada hawaye na gangaro masa inna zainaba ita t damke hannu Abbu kawai hawaye yana zubomata yana gangara ta gefen kumatu mgana take sonyi ammh babu dama bakin yakara karkacewa sai zubar da miyau take..bazai iya jure kallonta mikewa yayi da hanzari ya fice yana Fadin'Mustapha..Muje mu samu wanda zasu Taimaka mata su fito da ita muje asibiti daga haka ya fice yana sharan kwallah.

  Musty yasamo wasu gardawan Matasa suka suka taimaka akafito da inna Zainaba aka sanyata amota sai asibiti Murtala Aminu kano suka kaita Abunka na masu dashi suna zuwa aka amsheta sai emargency..Dayake daman Anan asibitin Ammi take aiki kuma Sanin mtsayin mai girma VC yasa likotoci suka Rufu kanta.













*Comment*
*Share*
*Vote*





*Janaf*💖
_*JANAF*_✍

*DAGA* _*INTELLIGENT WRITERS ASSO*_📝

        *NAZIR*
        _*(D Journalist)*_

_Based on luv and Romantic story_

*Dedicated to u my Sahiba HAFSAT HAFNAN*💞




NOT EDITED⚒

48/49






     ""Kusan Awa uku kana suka fito da ita,koda likitochin suka fito kowanne fuskarsa babu fara"a ko kadan sun nemi ganin Abbu zuwa office dinsu domin mai Tambayoyi.


    Koda Abbu yaje bayanin likitan ya girgiza sa domin ya tabbatar mai baitaba haduwa da mace datake dauke da ciwuka sama da biyar ajikinta ba sai inna zainaba bayan ciwon barin jikin daya shafi daya barin duka baya amfani tana dauke da hawan jini da ciwon zuciya ga ciwon suga gana hanta ga ulcer...sun tabbatar da cewa kowani ciwo yabi jikinta yasamu gurin zama wanda sakamakon hawan jinin shiya dauke mata ganinta shikuma shanye barin jiki,shi ya jirgitarmata da Halittarta,kana zuciyarta ta kumbura sakamakon damuwa kuma yawan Tunani wanda babu mgani balle wani Taimako daga likita.


Abbu ya firgita dajin bayanin likita matuka taya mai rai zai iya rayuwa da wa"inan cuttukan ajikinsa mutumin m mace mai Rauni...Hankalinsa ya tashi ainun jikinsa kuma yayi sanyi ammh sai likitan ya kwantar mai Da hankali da cewa insha Allahu komai zaiyi daidai domim matakin farko dazasu dauka shine yimata gashin kashi wanda zai fara zuwa gobe..Godiya yayi ma likitan bayan sungama mganan duk Abunda yakamata.




  Koda suka isa dakin da"aka ijiye inna zainaba Abun sai wanda yagani an mata alluran barci bata dade ba ta saketa..Mgana takeso tayi ammh ba"a jin me take cewa,sai dai kawai hawaye dayake zuba mata gabadaya ta chanza kamar wata tsohuwa yar shekara tamanin kowa ya ganta sai ya kusa mata kuka Aisha da jidda kuka kawai suke bamai lallashinsu.


   Musty shi ya kira Nazir yake fadamai Abunda ke faruwa,Matuka Nazir Abun yatabasa don ko bakomai inna zainaba jininsane kuma mafi soyuwa gun Abbu..Yana office sanda Musty yafadamai ta waya yakira Nusiba kan tashirya musu tafiya kano gobe da Safe..Itama taji Abun banbarakwai sai tayi Tunanin Allah sa ba karanta zai kai gida ba..Domin sunfi karfi sati basa mgana ana zamam doya da manja,..su Abbu nada wata goma Ciki ya bulla ajikinta wanda Nusiba ta lashi takobin zubdashi shine ya kawo rikici atsakaninsu wanda da Farko Nazir lallabata ya hau da nuna mata cewa kada ta batulcema Allah ammh kemekeme Nusiba ta rike wuta shine sanadin da Har Nazir yadaga hannu ya mareta mari mai gigita wanda sai da takifa baki da hanci suka fashe..Tafadi tana kuka yamata gargadi mai girma cewa"Wlh Tallahi duk likitan Da yayi kokarin zubda min da cikina gumina dan halak bana shege ba wlh dake dashi zanyi shari"a daku ta illa masha Allahu"Daganan yayi tsaki ya dauki yaransa Abbu da Abul dasuka ga mominsu na kuka suma suka hau kuka..kayansu yahadamusu yakaisu gidan Bash ya damkasu hannun Zahra wanda yafadamata cewa Mamansu ba lafiya kai Tsaye zahra tace"Hala ciki ne'Ran Nazir a tunkushe ya amsa mata yakara da fadamata abunda ke faruwa mirmishi kawai zahra tayi bash ke fadama Nazir itama zahra haka yafaru da ita bayan Haihuwa walid da wata sha daya tasamu ciki itama tayi haukan Da Nusiba tayi ammh dasukaje suka ga likita ya basu shawarwari walid na shekara daya ta cireshi anono tacigaba da renon cikinta..Bash da Nazir suka je suka siyoma Su Abbu madara suka kawo suka damkama Zahra.



  Tundaga Ranar Nusiba bata kara ganin Farar"ar Nazir ba balle tatambayi ina yaranta..Ko kallo bata isheshi ba baya shiga harkanta itama bata shiga tasa,tun tana fushin harta gaji ta saki ammh shi Nazir baida alaman sakewa don kullum in yafita tun safe sai yammah yake dawowa kuma da zarar yadawo zai shige daki yamata banza..Shiyasa data ga kiransa ta rude tsoronta Allah yasa bakaranta yakai ba tunda ita atunaninta su Abbu suna gun Ammi.




******   ******   *******



  ..""'Ammi Da Aisha Da jidda aka bari asibitin suka kwana da inna zainaba wacce suka kwana babu barci saboda yadda inna zainaba ke cikin halin ciwo..Sai da gari ya waye sai ga Anty da kawu lokacin sukaji agun Abbu..Karfe goma Na Safe su Nazir suka shigo haraban asibitin ilu ne ke jan mota Nusiba da Nazir na baya,wanda tunda suka shiga motan ko kallonta baiyi ba itakuwa tana dan satan kallonsa domin ita tagane kuranta fushin Nazir dashi fine agareta,lokacin dasuka isa dakin da taimakon musty sai ga Abbu ya shigo asibitin gabadayansu suna zagaye bakin gadon inna zainaba wacce ke kuri da ido tana kallonsu kamar tana ganinsu mgana take shiyasa Jidda takara kunninta tadago tana kallon Abbu kan tace"Abbu kai take kira'Jin haka yasa ya karisa ya riko hannunta yana Fadin"Ganinan zainaba. ..Mekike sone?Fuskarsa ta hau shafawa tana kuka hawaye na zuba mgana take ba"ajin metake cewa,sai dakyar akaji metake cewa"Ya..Ya..Ya..Ka..Ya..fe..Min..Don..Allahh..."Tafada bakin na zubar da miyau Abbu ya saka hannu ya sharemata hawaye,yana fadin"Har abada ban kulleceki ba zainaba kullum asallata biyar sai na rokan miki Allah shiriya..Allah ya baki lafiya kinji"yafada idanunsa sun ciko da kwallah gyada kai tayi kan tace"Ina..Na..Z.."Jin haka yasa musty ya matsamai ya matso kusa da ita ya kamo hannunta yace"Gani inna..Kidaina mgana kinga condition din da kike ciki"Damke hannunsa tayi tana so tayi mgana ammh takasa sai numfashii take ganin haka yasa suka rufu kanta suna kiran sunanta cikin kuka Inna zainaba idonta yafara kafewa bakinta na motsi dakyar ta furta "Fa...Ti..Ma..Ki..Ya..Fe..Min.."Daganan kuma sai gadon datake kai ya hau jijjiga da gudu Abbu yafice kiran likita Ammi tahau girguxa inna zainaba tana Fadin"Zainaba don Allah kitashi kada ki mutu..wlh na yafemiki duniya da lahira.."Ina lokacin mala"ikan Daukan Rai ya fara zaremata zufa ta ko"ina ke karyomata kafin tafara shakuwa daganan kuma takoma tayi lakwam komai ya kare...Kulli Nafsin za"ikatul maut..Kowani mai Rai sai ya dandani mutuwa kuka Aisha ta fashe dashi kafin tafara ja baya tana girgixa kai kan kace me ta zube kasa asume ana jajenta ne jidda ma ta zube asume Musty da Nazir suka rude sai ga likitoci ganin Abunda ke faruwa suka saka Nurses suka daukesu Jidda sukuma su Ammi suka ce su fita...Nusiba dake bayan Ammi ta rushe da kuka lalle rai ba'a bakin komai yake ba..Mutuwa kenan,koda Abbu yaga haka komawa da baya yayi yayi saurin Dafa bango yana fadin"Innalillahi wa"inna Alaihirraju"un...Yafada wasu hawaye masu zafi suka zubomai rasuwar iyayansu tadawomai Sabuwa yanzu shikenan baida kowa itama zainaba sa"i yayi Allahu akbar to Allah yabamu sa"a.



  Koda likitocin suka gama gwaje gwajen su suka tabbatar da Rasuwanta,tunkan su Fada su Nazir suka ce abasu gawanta domin zuwa yimata sallah,..Nan da nan Abunka da manya sungama cike komai anbasu gawanta lokacin kuma su Jidda suka farfado dole anka rankaya dasu zuwa gida,lalle Rai ba"a bakin komai take ba cikin lokaci aka shirya inna zainaba Abbu ya kikkira makota da abokan arziki yafadamusu tuni jama"a suka yi dafifi aka sallaceta aka dauketa zuwa gidanta na gaskiya Abbu na turbuna kasa yana hawaye hawayen Tunawa da shima watan watarana anan gun za"a kawosa ya"yansa ko ya"yan yan"uwansa su kara Turbuna kasa akansa..Kai kaichon Rayuwa matukar mutum bai bi Allah ba.



Koda aka dawo kaita gida ya rikice da koke koke jidda sumanta yafi uku tana farfadowa itakuwa Aisha tasha kuka harta koshi daga baya tayi alwala tazo tadauki alqur"ani tana karantawa gwanin ban tsausayi..Sai Da bash yazo shida Zahra suka zo da su Abbu kana Nusiba tasan suna gunta harta su mg da gidado sunzo aranar da matansu sai yammh suka shirin tafiya mg da gidado ne sukatafi zahra ko sai da ta kwana,saboda tana son mgana da Nusiba.



Su Abbu kuwa sunyi bul bul dasu tuni suke tatatan Tafiya Abunsu inka gansu sai kace sunyi kusan shekara biyu da haihuwa yadda suka zama ya"yan turawa..koda suka zo ko gun Nusiba basuje ba gun Ammi suka tafi Abunsu..Itakuwa Nusiba sai dazasu kwanta zahra tadamata da mganan Fashemata da kuka Nusiba tayi tana Fadin"Wlh zahra nagane kuskure na tuni kuma nabi duk hanyan bashi hakuri bai bani fuska bane"Tafada tana kuka dafata Zahra tayi kan tace"Kwantar Da hankalinki nima da farko haka nayi..Ammh ba gashi ba har na haifi su"uda lafiya kalau kuma walid shima yayi wayonsa...Karki damu da rashin baki fuska dabai yi kidai kiyi kokarin bashi hakuri don kin bata ran yan maza ne"Gyada kai Nusiba tayi kan tace"Insha Allahu zahra nagode sosai Allah yabar zumunci.





*After 7 days*

. Tuni gida ya watse tun bayan addu"an bakwai hakika mutuwan nam tadaki rai biyu Abbu da jidda duk da tadaki Aisha ammh kallo daya zakama jidda ka tsausaya mata saboda yadda tarame ta lalace tafige dama yaya lafiyan kura balle tayi zawo ko abinci bataci sai Ammi da Aisha sun mata zaune..Jidda takara tsurewa da duniya ta fahimci dan Adam ba"a bakin komai yake ba..Inhar bakayi biyayyah ga maliccinka ba to haka zaka zo duniya abanza ka koma abanza yau dai ga babban ishara gareta mommy dai tare sukaci Duniyansu da tsinke,ammh yau ina take bata Allah yadauketa bayan dimbin lokacin daya aramata Domin tayi aikin alheri ammh takasa..Jidda wuni take kuka tana kwana kuka kullum cikin istigifari Take Aisha kuwa tana zuwa duk safe in tasamu lokaci Ammi ma na iya kokarinta akanta Abbu kuwa sai dai Abun yadinga damunsa arai ammh ya zaiyi babu wanda ya isa ya kaucema sa"insa tunda Annabin Rahama ANNABI MUHAMMAD SALALLAHU ALAIHI WASALLAM...Yabar Duniya to wajibine kowa ma ya barta.




*ABUJA*




Tunda Suka Dawo Nusiba tadau damarar gyara zamantakewarsu Dama Su Abbu zahra takara tafiya dasu tace sai komai ya daidaita,tukun na..Tun dawowarsu bai samu zama sai yau dayake weeked ne Tun Asuba tatashi yau da gyaran gidan Nasu sai da tashare ko"ina ta goge ta gyara kafin tafada kichen tahada musu breafsat Buredi ta soya da kwai sai plantain da Arish sai ruwan Na"A Na"A jera komai tayi bisa dining kamin tafada daki zuwa wanka tadade abayi tana Dirzan kanta ta fito ko agun shafa Gogo wanchan shafa wanchan hardai takare wanda bawani makeup bane tayi daya wuce hoda da liptick matsewa tayi cikin riga da wando.wandon 3 quater ne rigar kuwa iyakarta kasan Nono bata da hannu sai hannun vest gashinta ta daure da band atsakiyar kan kamar wata yar party jikinta tafeshe da humra kan tanufi dakin maigida.





""Yana kwance Acikin bargo chan kuryan bedroom tashigo kamshinta yafara kaimai ziyara cikin blanket din ya lumshe ido lokaci daya da cije baki kai tsaye ta isa garesa ta yaye blanket din tana Fadin"N hrt..Kalli haske fa"Tafada tana kallonsa Kara damke idonshi yayi yama juya mata baya ganin haka yasa tai tsaye rike da kugu kan kawai tafada kansa tana mai kukan shagwaba duk yadda yaso yadaure ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login