Showing 60001 words to 63000 words out of 87333 words

Chapter 21 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt

lafiya ga mkranta ga ayyukan gida ammh hakanan nake iya kokarina don na faranta muku ammh wasu basa gani har nasamu masu bina pc suna gayamin mgana wai nacika wulakanci indaina ba kyau🤔🤔🤔ikon Allah ni wanama wulakanci innatashi typing har 7 read more nake muku kuma ina iya kokarina gun kula wanda yamin mgana ammh duk da haka ban tsira ba,to don Allah inaso wanda suka sanni su fito su bada shaida akaina domin duk wanda yasan JANAFI bata wulakanci kuma bata raina na gaba da ita Abu daya nasani bana daukan No 10 ne shima donkusan dan Adam tara yake bai cika goma ba*_👏👏👏👏




_Mommata HAUWA S ZARIA ina tayaki murnan fara sabon book dinki mai Suna BA KAI ZUCCI BA Ina rokon Allah yadda kikafara lafy yasa kigama lafiya yakuma bamu ikon amfana da Abunda ke ciki Ameen_





~wowwww..INTELLIGENT WRITERS ASSO KUNA BURGENI OVER FA,SALONKU NAJA WLH KWANYARKU NAJA FA,KOMAI ACE MU KOMAI ACE MU...Wowww Abun na Tayafi dani chochai D whole page is dash for u expecially my Bea Hafsat Hafnan,my leema,and u my mentor Umm Abideen and my Anty sis Naja"atou tawa may Allah albarkatee ur life duniya wal akhira~




*NOT EDITED*


31/32


  

     """Cikin wani zafin nama yadaki kofar dakin gabatar da shirye shiryen wanda Nusiba da Nura Dabo ke ciki suna gudanar da shirinsu atsanake.

  Jin bugawar kofa yasa gabadayansu suka juya Gaban Nusiba yafadi lokaci daya tare da mikewa hannunta dafe da kirji ta furta "Ya Nazir...."Kallonta yafarayi kafin yafara takowa cikin  isa da kasaita shiko Nura sanin yadda Nazir yayi fice a media gabadaya yasa yafara washe baki donshi baima san Mijin Nusiban bane.

   gabansu ya tsaya kikam yana Nazarinsu duka biyu tuni gwiwan Nusiba yasage sai tayi jagale tana kallonsa shiko Nura saima mikamasa hannu yayi yana Fadin"Barka da zuwa yallabai"yafada yana washe mai baki shi adole yaga cele😂😂kallon sama da kasa Nazir yayi mai yayinda wani haushi yakamasa hannunsa yadaga kamar zaikaima Nuran Naushi harya kauce sai kuma yadaki kujeran da Nuran yatashi ta tuntsura.

  Manaja dake dakin continue Annoucer yayi saurin cewa adakatar da shirin kada hayaniyar taja hankalin masu saurare Manaja tsaye yake ammh wlh kamar ya kurma ihu yakeji saboda takaichi da kuma tsoro domin fuskar Nazir kadai inyakalla fitsari keneman kwacemai awando.


  kallon Nusiba yahau yi kafin yafara mtsawa kusa da ita,ja da baya tafarayi yana binta sai da ya kureta da bango,jajayen idanunsa yasakarmata Tuni jikin Nusiba yafara rawa kafafunta na neman kasa daukanka,runtse ido tayi tana jiran mari kawai sai taji anyi sama da ita ana Tafiya da ita tana bude ido taganta rumgume ahannun Nazir yana kokarin ficewa da ita daga dakin,Kallonsa tayi tagama yaki kallonta sai kawai tamaida kanta kan kirjinsa tana karanta hasbunallahu wani"imal wakil.

Har cikin mota yasanyata kafin yazagaya ya bude bangaren direba yazauna ko kallonta baiyi ba yasama motar wuta ya fice da gudun bala'i manaja daya fito ya sauke ajiyar zuciya,hannunsa dafe da kai yace"oh ni nashiga uku ko yaushe zan daina shiga mtsalan Nazir"Yafada yana share zufa Nura Dabo yace"Ammh yallabai wani mtsayi garesa dazai zo yadauki matar mutane haka kurum kuma akyalesa"wani banzan kallo manaja yajefamai kan yace"Sai kaje kadauka yasa adaureka...mutum da matarsa waye zai ce wani abu"Zaro ido Nura dabo yayi kan yace"Wai yallabai daman Hajiya Nusiba matar Nazir adam galadanchi ne"Yafada wit full suprise gyada kai Manaja yayi domin ba bakn mgana.

  Nura Dabo ya washe baki yace"ikon Allah ko afuska baza ka gane Nusiba takai wani mtsayi ba sam.Harara manaja ya wurgamai kan yace yana wucewa"Zaka gane yanzu,domin am very sure wannan karon kai ne zaka ci ubanka bani ba"😂😂😂Galala Nura Dabo yabisa da kallo shiko manaja wucewas yayi yana tafe yana fada,sauran ma"aikatan kuwa dariya suka kwashe dashi domin sunsan karon manaja da Nazir fa bata da kyau.




Gudu kawai Nazir ke zugawa har Nusiba ta tsorata ta takallesa tace"plz ya Nazir ka rage wannan gudun kaji don Allah"Tafada tana kallonsa,Kallonta yayi da jajayen idanunsa tareda zaro mata ido kamar zaiyi mgana kuma sai yafasa da sauri Nusiba ta kauda kai, tana kara takurewa kan kujeran motan,da wani makaucin gudu ya sawo kai kwanar layin isarsu get din gidan yaita zuga wani mahaukacin hon wanda ba sallau kadai hatta megadin gidansu Ammi atsorace ya wangale get din yasha nan ne sai dayabude ya leka ya oga Nazir ne rike baki yayi ganin yadda ya sulala gida dawani gijiye kamar wanda akasashi dole.



   Aparking space yafaka motar ko kallon inda Nusiba take baiyi ba,yafice cikin fushi da azama Nusiba tafito tabi bayanshi ammh ina har ya shige ciki da gudu take hadawa ammh ko da tashigo har ya haura sama itama da saurin ta bishi saman koda ta isa bedroom din nasa yana tube kaya ya cire rigar jikinsa yana kokarin xare belt kenan Nusiba tafado tana haki tace"Ya Nazir wai meke faruwa ne? duk ka rudani walh"yajuya zai shiga tiolet baisan sadda ya juyo a fusace yace ba"meke faruwa ne ma kike tambaya na?saboda kin maidani wani shashasha ko kuma sa"anki ko"yafada cikin tsawa Nusiba taja baya domin fuskar Nazir ta tuno mata da haduwarsu ta farko juyawa tayi zata fita yasa hannu ya fizgota tadawo da baya harta buge kafa da gado yace cikin fushi"Who u are da har ina miki mgana ki wuce ki barni what do u tink u are eye"yafada yana tsareta da jajayen idanunsa kallonsa Nusiba tayi kan kawai tafashe da kuka tafada jikinsa tana cewa"na shiga uku ni Nusiba bansan laifin dana maka ba ya Nazir,ammh sai fada kakemin"


Tafada tana kamkamesa,wani shock ya shigesa cikin lokaci kadan yadda take kamkame dashi ne tana kuka yadan sausautamai fushinsa hannu yasa yayi huging dinta back tare da kamkameta gam yana fidda ajiyar zuciya kukan tane baiso shiyasa ya hau bubbuga mata baya yana fadin"Shiiii....."Itakuwa kamar karama jiniyarta wuta takeyi.



  Huci Nazir ya fitar kan yace"Wlh Nusi zuciyata bazata iya jure jinki dawani namiji ba har kina mai dariya ba wlh watara zaki iya kasheni i swear"Yafada yana kara kamkameta Nusiba ta tsaigata da kukan kan tadago kanta tana kallon fuskan Nazir gyada mata kai yayi yana cewa"Eh...Plz Nusi kibar aikin nan don Allah wlh bazan jurewa ba at all"Yafada yana bude idanunsa akanta sororo tayi tana kallonsa zuciyarta ta rayamata kishi kishinta Nazir yakeyi tokenan yafara sonta.


  Kallonsa tayi tana rumgume ajiminsa tace"Mehakan ke Nufi ya Nazir,kishi fa alaman so ne"Tafada  idanunta na kanshi tsuru yayi mata ido kafin ya saketa yajuya zuwa toilet yana fadin"i don"t know but d onlytins i know zuciyata tana kuna duk sanda najiki kina ma wani Namiji dariya'yafada yana fadawa toilet



  Gefen gado Nusiba tazauna tana raba ido zuciyarta tashiga tsinkewa lokaci daya,domin kishi shine Abu na farko na alaman so indai ko hakane su duka sunfada tarkon juna batare da sunsani ba,tana wannan Tunanin yafito ruwan dake diga akansa ya yarfamata a fuska kallonsa tayi kan tana mai rausayar dakai.



Mirmishi yasakar mata yana cewa"Oya ki tashi kisamamin Abunda zanci cikina kamar anyi yasa wlh"yafada fuskarsa babu wasa dariya tayi kan tafice yabita da kallon sha"awa,sai da tasauka kana tatuna da tabar jakarta ma a office din su Rahama dariya tayi aranta tana ayyana yadda taga karamin yakin Nazir don bata ce babba ba.



farar shinkafa tayi musu da miyar ganye da kifi tare sukaci Abimcin adakin Nazir din bayan sun kammallah ne suka tafi gidan su Ammi suka gaishesu sai dare suka dawo gidansu Ranar sun dade suna hira kan barci ya kwashesu kuma duk rabi hiran yanayin hatsarin aikin jarida ga mata Nazir ke fadamata don yafadamata yayi gwagwarmaya dadama awannan harkan ta gamsu da bayanansa duk da rashin aikin baimata dadi ba kwatakwata ammh yazatayi mai gayya mai aiki yahana.


  Sai gashi ranar sunkwana cikin Aminci da kauna mai dorewa domin Nusiba rumgume akirjin goganka sukayi barci wannan dare shine daren Aminci agaresu saboda dadin barci harda makara,washegari ne Rahma tazo takawoma Nusiba jakarta tana mata dariyan taji ance rashin kunya muraratan sukayi a freedom dariya kawai Nusiba keyi bata da tacewa,bata dade ba tatafi azuwan sai Nusiba tazo itakuwa batafadamata cewa Nazir yace tabar aiki ba.



Chan wajen shadaya na Safe,Wayan Nusiba tahau tsuwa lokaci suna kan gadonta Nazir na kwance itakuma tayi matashi da kirjinsa suna hira wayar tafi kusa dashi shiya yamika hannu yadauko sunan manaja ya bayyana,kallonta Nazir yayi kan yace"Wani manajan? cikin kakkausan murya Nusiba tace cikin sauri tace"manajan freedom ne"kan tagama mgana ya dauki kiran yasata a speaker.


  Manaja yace"Hello Nusiba lafy har pass 11 baki zo aiki ba,inafatan lafy Allah Yasa ba Laifin jiya bane kuma wani Abu yafaru ba"Nazir yadaure fuska kan yace"bana jiya bane na yau ne zai faru'!Manaja yayi saurin duba sunan wa yakira yaga dai Nusiba ce ammh kuma muryan Nazir yakeji fa.


  Cikin rawan baki yace"Am...Yi hakuri ranka shi dade mekuma nayi"Yafada cike da tsoro tsaki Nazir yaja kan yace"Laifin kiran matar Aure dasunan wani Aikin banza"Manaja yahadiye miyau yace,"ammh yall...."Is ok don"t ever call again alakar data hada na yanketa my wife baxata sake aiki da wani gidan jarida ba period",daga haka yakatse kiran ko manaja bai ba damar mgana.




Azuciyar zuciya manaja ya sauke kan yace"Allah ya takaita Abun iya Nusiban ne zata bar aiki ba Nura Dabo ba ko ni dakaina ba"yafada yana share zufa duk da yaji dacin barin Nusiban aiki ammh wani bangaren yadan sarara don wlh bai kaunar wani Abu yasake gamasa da Nazir.




Nusiba kallon Nazir tayi kan tace"Wai yanxu da gaske nabar aiki? tafada idonta anashi bai kalleta ba yace"Akwai Abunda kika nema kika rasa ne"yafada yana mai waigowa yana kallonta gyada kai tayi yacigaba dacewa"To bazai yuyu ni ina aikin jarida don kare mutumci kiba, kekuma kina aikin jarida don zubarmin danawa ba"yafada yana mikewa mgana Nusiba ke kokarin yi Nazir ya dakatar da ita da cewa"Umarni ne NUSIBA ba shawara nake nema ba do as i Say ki zauna lafy"yafada cikin kakkauran sauti kan yafice cikin takun sa na isa binsa tayi da kallo kawai tana jinjina kai
  














*Comment*
*Share*..
*Vote*









*Amula bea*💘
[4/11, 2:15 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝

```{onward together}´´´

*NAZIR*
_*(The journalist)*_

*Based on luv and Romantic story*

 
*Na*   

*JANAF CE*✍

*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*





*NOT EDITED*

33/34

   """"koda su Abbu suka fito daga massallaci basu ga Nazir ba,Abbu yakalli musty yace"Ina dan"uwanka.."Musty yace"Naga yafita da mota..Yanzu"kada kai kawai Abbu yayi suka sake komawa cikin asibiti.

  Koda sukaje sun iskesu adakin da"a aka kai jidda ta farka tana wani fizga kamar mai farfadiya Ammi da Inna zainaba na riketa shigowar Abbu yasa inna zainaba tace"Yauwa ga yaya,fadamata baka mata alqawarin aura mata Nazir ba"Tafada tana kallonsa Abbu da kawu da musty suka karisa kusa da gadon Abbu yace"Jidda..Takan Nazir kike neman halaka kanki,to kisha kuruminki yanzu haka kina mtsayin matarsa ne"Yafada yana dafata.

Atare duka suka maimata matarsa? Abbu yagyada kai yace"kwarai yanzu amassallaci aka daura musu aure"Alhamdulillah inna zainaba ta furta akasan ranta tare da ijiye ajiyar zuciya ta boye jidda kuwa kamar wata walqiya ta diro daga kan gadon tana fizge karin ruwan da"aka samata kama kafan Abbu tayi tana kuka take fadin"Wayyo Abbu..Da gaske kakemin kokuwa wasan da momy tasaba min ne"Tafada hawaye na wankemata fuska.

   Abbu ya kalleta tsausayinta yakamashi yasa hannu yadagota yana sharemata hawaye yace"Kada kidamu da gaske yanzu haka kina mtsayin matar Nazir ne"Ai fadin haka yasa jidda ta manta halin datake ciki tadaka tsalle ta rumgume momy tana ihun murna musty yabita da kallo yana ayyana abubuwa dadama aransa,yana ce ba jidda ce suka kawo rai ahannun Allah ba ammh jita ba shi kadai ba hatta Ammi kallonta kawai take Momy ne tadan zunkureta kafin ta harareta da ido kana jIdda tadawo hayyacinta kawai ta rike kirji tawani sulale Abun sai da yaba musty dariya aransa yace"Kutmar uba koda nake likitan ido,t tink likita likita ne.


Abbu ne yayi saurin kiran likita,waje aka ce su fita alluran barci suka mata kana komai yayi kasa,Inna zainaba takasa boye murnanta hakama Aisha don ita kada tarasa yar"uwata,sai yammh Ammi da Anty suka koma gida suka bar su Inna zainaba dama su Abbu tuni sun tafi.






*ABUJA*

*ASOKO ROAD*


  Nazir ba karamin gudu ya tsula ahanya ba Allah ne yakai su lafiya da yarjewansa wanda idanun nusiba sun raina fata batasan sanda tafara hawaye ba ammh Nazir ko kallonta baiyi ba.


   Sun shiga Abuja 6:30pm Sanda Nazir yayi parking adan farfajiyan compound dinshi Nusiba tadago tabi ko"Ina da kallo agaskiya gun ya bata sha"awa ainun,bai mata mgana ba taga yafi ya dauki wayoyinsa yanufi hanyan sama ai da sauri tabude kofa tabishi da sauri harda dan gudu sun haura step din kenan ya ciro makulli yabude dakin.


  Woww....Shine Abunda Nusiba tafurta ganin haduwar falon kamar aturai kalan falon black and ash ne komai tsaf kamar ba"a zama aciki,gefe daya kuma wajen dinning sai kichen daga chan bangaren bedroom guda biyu suna manne da juna daya taga yatura shiga itama tabishi ai sai da Nusiba takusa zama yar kauye ashe gidansu na kano bakomai bane akan wannan kafet din dake malale abedroom din kadai ya firgitata saboda yadda kafafunta suka nota ciki kamar zata nitse haka take bin jiren kayansa komai atsare kamar wani boutiqe bangaren takalmansa kuwa kamar xai bude shago saboda yawa.


  Shiko daman yana shigowa wanka yafada domin gabadaya driving din nan dayayi jikinsa ya saki haryafito Nusiba na tsaye tana Raba ido ko kallonta baiyi ya isa gaban madubi yana goge kansa da karamin tawul din dake hannunsa,Da kallon mamaki Nusiba tabishi kan wani takaichi ya turnikota wato adake ka ahanaka kuka,saboda yaga ta biyoshi ai dole yamata wulakanci wata zuciya tace"Kin manta cewa ba sonki yake ba watakila jidda yafi so akanki"wannan tunani shiyasata fidda kwallah domin ko shakka bazata yi ba takamu da son Nazir wanda Rabuwa dashi zai yi mata wuya.

Yana gama shafa mai yanufi gun kayansa yazaro riga da wando na kamfani Armani black and white ya zura bai mata mgana ba yaja key din mota ya fice,ajiyar zuciya Nusiba ta  Sauke kan itama tafada toilet domin yin wanka,ai chan ta tsaya tana,tana ba idonta abinci ganin yadda bayin yaji kayan alatu tadade kafin tayi wanka ta fito koda ta fito takaichi yakara kamata babu kayan kwalliyanta ballantana turare babu kuma kayan dazata sa tana tsaye kamar tayi kuka ya shigo hannunsa rike da takeway,ko mgana bai mata yadingurar agabanta yawuce ya isa side drower yana duba Abun.


Cikin sangarta da takaichi tace"Ni.ina kayana da sauran Abun amfani na"Tafada kamar zatayi kuka banza yayi mata ganin yaki tankata yasa kawai tafashe da kuka harda buga kafa tana fadin"Ni menanaka..Eye...Ai kanaji sanda akace ka auri jiddan meyasa baka nuna bakaso ba..hakan yanunamin cewa nine baka kauna,tunda gashi kazo dani inda bani da kowa kana wulakantani,"Tafada tana zubar hawaye.


   Ada yasao ya kyaleta ammh mganganun dake fitowa daga bakinta shiya tunzurashi dama ga haushin Abunda Abbu yamai yahade biyu yatunamai sanda aka daura mai aure da Nusiba duk sai yahadu yamusu kullin goro,mikewa yayi ransa yabace ya isa gareta ganin yadda yanufota yasa tafara kokarin matsawa ammh ina ta makaro taku daya ana biyu ya damkota yana kallonta cikin bacin rai,itakuma ganin haka sai ta fashe da kuka.


  Tsawa yadakamata"Yi min shuru..."Yafada yana huci gum Nusiba tayi da bakinta tana raba ido hawaye suna kwaranya ta gefen idonta yacigaba dacewaa"Wht are u tinking eye.."Bani sonki ko? ke inhar bani sonki who are u dazan taho dake inda nake aiki eye? yafada yana xare mata ido cak ta bude ido kan tace cikin al"ajabi da mamaki"Kana sona? tafada da alaman tambaya, kalonta yayi kafin ya saketa da sauri ya juya baya Nusiba ta tsuramai ido kafin tace"Kace kana sona da gaske kake ya Nazir"ajiyar zuciya ya sauke yana jin fushinsa na sauka.



Bai kara mgana yace"Ga Takeway nan nayi miki ki dauka kici"Daga haka ya fice sai chan gashi da kayanta yana shigowa dashi,ashe daman ya dauko ciki tasamu wani riga da sikat yan kanti ta sanya friderice yasiyomata sai gasasshiyan gaza bata wani ci dayawa ba,shiko yana kan gado yana aiki cikin system dinshi fuskarnan ahade babu fara"a ,wayatta ne dake cikin jaka tadau tsuwa tana duba taga Sunan Ammi.

  Cikin tsoro takallesa tace",Ammi ce..."!Bai dago ba kuma bai kalleta ba yace"Pick it...Just tell her kinbi mijinki",Rufe baki tayi kan tadau wayan tana gaida Ammi,Ammi tace"Wai ina kuka shigene keda mijin naki tundazu musty yaje gidan naku baku nan kuma wayar Nazirun akashe...Hop dai kuna lafiya ko? Nusiba ta daburce kan tace"Eh..Ammi...Ammi tace"Lafiya kuwa Dota..Kuna ina ne"Ajiyar zuciya Nusiba tasauke tana kallon Nazir kan tace"Ammi muna Abuja fa"Ammi ta maimata"Abuja..."?Nusiba tagyada kai kan tafara zayyanama Ammi Abunda yafaru.


  Ammi dake kusa da Abbu tace"Ai shikenan kibi umarnin mijinki shike da iko dake..Kifadamishi Abunda yayi yayi dai dai"Daga haka ta yanke wayan tana kallon Abbu wanda yaji komai mirmushi Abbu yayi kan yace"Dis ur son...Wlh bansan yaushe zaiyi hankali ba,karki damu muna zaune zaizo yasamemu'"Ammi tace"Shine zai dauki yar mutane babu sallama"Abbu yariketa yana fadin"Ina Ruwanmu matarsace Abunda namai ne ban mai daidai ba yaji yayi mana..Kin manta danki ne Fatima"Yafada yanamata dariya ganin taki sakin ranta yasa yahau jamata kumatu yana fadin"Come on..Uwar maza bai kamata sha"anin Nazir na damunmu ba,saboda mu muka haifesa munfi kowa saninshi ko? ajiyar zuciya Ammi ta sauke kan tace"Shikenan.





Nusiba ko tana yanke wayar,tanemi innanta wanda dama takirata bata sameta ba,hakuri Nusiba tabata kan tace mata zuwan bai yuyu ba suna ma Abuja ammh insundawo zasu zo,fatan alheri Inna tayi musu Fatan Alheri da ma Nusiban Nasiha biyayyah ga mijinta.


Shafa"i da Wutiri tagabatar,ganin yadda ya bake gado yasa tayada kanta kan kafet domin agajiye take barci take ji,bata wani jima ba barci ya kwasheta shiko aikinsa yake sai wajen 12 ya tattara komai ya ijiye sai da yayi wanka kana yayi shirin kwanciya cikin kayan barcinsa pj masu ruwan toka tsaf yadauko Nusiba daga kan kafet yadireta kan gado ya gyaramata kwanciya shima bayanta ya kwanta tareda da zagaye hannuwanta kan cikinta yana jin wani yanayi na shigarsa ahaka dai barci ya kwashesa cike da tunana tunane.


*BAYAN SATI DAYA*



  Tuni a sallamo jidda daga asibiti acewarsu tasamu sauki jidda taji takaichin jin Nusiba tabi d only one dinta Abuja kishin haka yasa tashiga daki taita kuka inna zainaba na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login