Showing 51001 words to 54000 words out of 87333 words

Chapter 18 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt

Advertisement

Bash yace"Kubar shege....Saura kiris yafada hannu zakuce na fadamuku"Kumu karisa muyima Abbu sallama mu wuce karkuma shege mgana.Haka ko akayi,Suka shiga ciki sukama Ammi sallama anan suka kara gaisawa da Nusiba suna tsokanarta cewa miji yatsoratata ta gudu itadai dariya kawai tayi musu,suna fitowa sukama Su Abbu sallama,ko kallon Nazir basuyi ba kowanne yafada motarsa,Yafice shiko Nazir yana kallonsu yace afili"Yan duniya kawai.kufi ruwa gudu"




*BAYAN SATI DAYA*




'"""Ayau akayi addu"an bakwai din Abbah hassan,Akuma yau ne gida yafara watsewa kowa yakoma gidansa Nusiba da Ammi nan suke kwana sai in gari ya waye ne taje gida wanka,daga baya Ammi take saka Nazir yadaukomata,anyi sau daya ana biyu ya ciko akwati yakawomata kan baizai iya sintiri ba kamar wani yaron gida,Abun mamaki baba da Inna Fatsima sunzo ma Ammi gaisuwa wanda Nusiba jin dadinta yakasa boyuwa Ammi da Abbu ma sunyi murna matuka,ga cikin inna ya girma takusa haihuwa abun mamaki baba na tattalinta da kafa kafa da ita.



Nazir yana gida sanda sukazo kuma harsuka tafi baidawo ba sai da suka wuce sai gashi,Ammi taita fadan cewa sunzo,baizo sunzo gaisawa ba,kuma bai taba zuwa gaishesu ba,Hakuri yabata dazai je insha Allahu.




Sai bayan mangariba Ammi da Nusiba dasuka rage sukayi haraman Tafiya nan fa inna zainaba tace batasan wannan ba,wlh baza ta iya zama agidan ba kafarta kafar Ammi gidan yaya zata koma,Abun yaba kowa mamaki Da Abbu yazo yaji baiyi wata gaddama ba yace duk su kwaso kayansu ita da su jidda sutafi chan gidan komai bazai gargara ba,Ammi batataba jin Abbu yayi mata abunda bai kamata ba sai yau domin hankalinta bai kwanta da komawar inna zainaba gidanta ba,ga gidanta ga ya"yanta bata iya zama sai ta tada balli tasani wlh zaman dazai gudana ba Alheri aciki.



Haka suka kwaso kayan sawansu suka loda amota Nazir shi ya tuka su Abbu na gaba Ammi da inna zainaba suna baya,sai musty daya dauki su Jidda da Aisha da Nusiba maigadi kawai aka bari wanda Abbu yace zai dawo da safe suyi mgana,Dukkansu babu wanda tafiya da inna yama Dadi expecially Musty saboda yafi Nazir sanin takun sakan dake tsakanin innan Da Amminsa.










_*Topha Readers kun hango wani badakalan dake Tafe,gashi dai gadukkan alamu Nazir yafada Tarkon Nusiba...To ga inna Zainaba,karku manta akwai jidda agefe..Hmmm yanzu wasan zai fara ..Muje zuwa Janaf Fans*_










*Comment*
*Share*
*Vote*








*Janaf*💞
[4/11, 2:14 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝

```{onward together}´´´

*NAZIR*
_*(The journalist)*_

*Based on luv and Romantic story*


*Na*

*JANAF CE*✍


*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*










26/27







""""Suna zuwa Nusiba Da Nazir basu tsaya ba suka wuce gidansu Abbu ne yakalli Ammi yana Fadin"Fateema ki kai zainaba room din dake kusa danaki,kai kuma musty kakoma sama,jidda da Aisha su shiga inda kake"Daga haka yashige,cikin dakinsa.



Ammi tawuce tana Fadin"Ga dakin fa Zainab tafada tana bude dakin Inna zainaba tabiyota fuska babu Annuri,Ammi tabata hanya tashige ciki,Musty kuwa yana kunkuni yana komai yadinga jindan kayansa yana hawa dasu sama,Sai daya kwashe komai nasa kana Su jidda suka shiga da kayansu,suna shiga Jidda Tafada kan katifan tana Fadin"my dream yakusa Tabbata"Kallon mamaki Aishe ke binta dashi kan tace"me hakan ke Nufi kuma"Ko kallonta jidda batayi ba saima dafe kirji datayi idonta na lumshe tana Sakin mirmishi.


Haushi yakama Aisha kawai sai Tafada Tiolet tayi wanka ta dauro alwala tazo tadata sallah harta idar tana kwance addu"a taita Yima Abbanta, hijibin datayi sallah ta cire tana Fadin"Gaskiya jidda bazan boye miki sam baki da hali maikyau"Tafada akufule Jidda tadago da kanta azafafe tace"To uwata Zainaba sai kin gayan yadda za"ayi"Tafada tana hararanta Aisha tace"dole zan fadamiki tun asuba rabonki da sallah ammh har ki iya kwanciya baki rama sallolin dake kanki ba wlh zaki tabbaata mai asara"Jidda tazaburo cikin bacin rai tana Fadin"Zanci ubanki fa Aisha domin naga kinfara rainani"Tafada tana Nurfarfashi kallonta Aisha tayi kan tace"Allah yajikan Abbah yana kabari,Ke kuma Allah ya shiryeki"Daga haka tafice tabarta nan tsaye,tsaki jidda taja kan tace"banza yar sa"ido kawai,komawa tayi kan gado takwanta tana kunkuni.




Aisha koda Tafito falon Dakin Inna Zainaba tashiga ta isketa Zaune gefen gado tana murmishi Aisha ta tsaya jim tana kallonta kan takarisa tana dafata tace"momy lafiyanki kuwa kiketa dariya ke daya"Saurin kalonta inna Tayi kan tace tana daure Fuska"Lafiya mana ko ance miki na haukace ne"Aisha taja da baya kawai tajuya tana Fadin"Allah yabaki hakuri.




Falo takoma tazauna tai zugum tana Tunanin Rayuwa gashi Abbansu sati daya da Rasuwanshi,Abunda yabata mamaki shine maizaisa inna Zainaba tace lalle sai mun dawo gidan Abbu,tatuna kalaman jidda,tuni jikinta yabata akwai wata akasa,tana cikin Tunanin Ammi ta fito tana cewa"A"a Aisha kike zaune ke kadai anan"Tafada tana karisowa Aisha tace"Bakomai Ammi zaman cikin ne baimin dadi sam"Ammi tace"Ayyah sai ahankali Allah dai yasa ana kyakyawan karshe"Tafada cike da damuwa.





Kichen Ammi ta Nufa, Aisha ta biyota Su Mero nata hidimar girki,Sukama Aisha gaisuwa ta amsa tana musu godiya tuwon shinkafa sukeyi miyar zogala Ammi da Aisha suka dinga jerawa bisa Table Ammi tace"Aisha tama Su Inna zainaba mgana su fito ga abinci data gayamusu ba wacce ta kalleta sai tayi fitowarta tabarsunan sai da Abbu yafito suka Fito,Musty kuwa cewa yayi yakoshi saboda haushin an mai kora babu Notice.





Sama sama kowa yataba abincin inna Zainaba tafara tashi kana jidda Aisha ne ma tsaya tataya Ammi maida kayan kichen daganan tamusu saida safe tashiga daki,jidda nagun inna gado tahaye bayan totofe kanta da addu"an barci.



Ammi natsaye jikin wardrope fitowarta daga wanka kenan,Abbu na kwance akan gado yana kallonta Yasani yafi kowa sanin wacece Fatima,baki yasa yakirata ta waigo da hannu yamata alamar tazo,kusa dashi tazauna mikewa yayi yariko hannunta duka biyu yace"Fatima...Yana kallon kwayan idonta.


Kauda kai tayi tana amsawa,Nisawa yayi yana cewa"Kiyi Hakuri Fatima,kiyi Hakuri don Allah banyi don na bata miki ba"Dagowa Ammi tayi tana kallonsa idanunta sunciko dakwallah tace"Adam basai kabani hakuri ba kana da ikon dazaka kawo kowa gidan nan bama inna Zainaba,kawai ni ina hasashen irin zaman dazamuyi mutumin da bai kaunarka zaiyi komai don yaga yabata maka"Tafada wasu hawaye na zuban mata.



Kara matse Hannunta Abbu yayi kan yace"Nasani Fatima but zainaba tazama dole ne,mu biyu kachal iyayenmu suka Mutu sukabarmun kuma Sun damkamin Amanarta ahannuna ne,Indan ban kula da ita ba fatima bakya Tunanin Allah zai Tambayeni'Yafada yana kallonta gyada kai tayi tana jinjinawa,cigaba da cewa yayi"Bawai tadawo nan da zama na dindin bane A"a nadan lokacine inkin lura Yanzu mutuwar bata gama Sakinta ba,so tana bukatar wani nata kusa da ita,zuwa nan da wani lokaci zata koma gidan ta kinji"yafada yana kallonta.



Mirmishi tayi tana gyada kai,Abbu yace"Kimin alqawarin Fatima zaki kara hakuri kanwanda kikeyi ada,Nasanki nasan Halinki kuma hargobe Ni Adam wlh nasan nafi kowa sa"a acikin maza da samun mace kamar ki"Dariya ta subucemata tadan Harareshi tace"Kaji ka dawani mgana kasan na sauran ne"Kumatunta yaja kan yace",Kowa kasan yasani ai"Dariya sukayi gabadaya kafin yajawota zuwa jikinsa ya Rumgume yana mata godiya.



_Hmm Abbu kenan kai dai baka Tsufa_🙈





Nazir ko da Nusiba suna shiga gida kowa ya Nufi barayinsa duk agajiye suke Shiyasa kowa yana gama mai zaiyi yabi lafiyan gado.







*AFTER ONE WEEK*





Zama yafara zama tsakanin Inna Zainaba da Ammi domin in ba Ammi bace tama Inna Zainaba mgana ba wlh ko kallo bata isheta ba bata da aiki sai dai taci ta kwanta wai ita mai takaba Jidda kuwa Halayanta kaf babu nadauka bata sallah ga Rashin kunya da Nuna rashin Tarbiya tsantsan Bata iya zama agida,da Abbu da Ammi sun fita itama take ficewa domin Jidda Sam batajin mgana itace bin kawayen banza da abokan banza,Tana Facaka da kudi,Inna Zainaba take dauremata gindi,Aisha kuwa ganin ko tayi mgana ba basuji sai takawo ido tasamusu Da Ammi tatafi gun aiki, zata shiga kichen gun su mero tana tayasu aiki suna Hira abinsu dukkansu sun kammallam bautar kasansu aiki ne ba wacce ta maida kai don basusan aikin wahala kudin nan ne ubansu nadashi.




Nusiba kuwa ko kadan yanzu tarage zuwa gidan to balle Anty da gar da gar inna Zainaba tace adinga tsaya iya inda aka ijiye mutum basai ka tsallako har sashen masu gida ba,Ammi na gun batace komai sai macigaba da hiransu da sukayi ita da Anty,Nusiba kowa kunsanta batason Raini ko kadan shiyasa Tunfarko Jidda bata kwanta mata batasan mace wacce bata da kamun kai kwata kwata ga maza agida ko ba maza ga masu gadi ammh wlh dreesing din da jidda take marabarta da Tsirara kadan,ko Ammi tamata mgana takiji in Abbu yadawo ne tasake sanya hijabi don kar yagani.



Jininsu Tundama bai Hadu ba Talura da yadda sukemata kallon banza ita da inna zainaba in tazo gaida Ammi da Safe shiyasa itama daga gaisuwa bata kara kallonta ko wacce shegiya domin batajin ahalin yanzu zata zauna wata banza ta rainatw,Ita Aisha kam suna dan good Time duk da kusan Ita Nusiba bata cika sakewa da mutum ba Aisha ne ke dan shigemata inbataje Aiki ba Aisha takanzo su wuni duk da bawani hiran suke sosai ba Ammh ta lura da yarinyar babu ruwanta tana da Hankali.





Wannan weeked din Da Nazir yadawo Nusiba taga wani Abu wai bariki Ranar jumma"a yadawo da Safe Tana wajen aiki,wayarta tana jaka yayi mata 2miss bata gani ba shiyasa yayi Fushi kuma bata dawo gida ba sai yammah Tana shigowa Abunda yabata mamaki Jidda tagani tafito daga kichen dinta cikin shigar riga da wando,wando wlh ya kamata matuka surar jikinta duk ya bayyana,Rigar ma tafito da asirin nononta kanta babu ko dankwali sai gashin dokin data bazoshi baya,ruwa ne ahannunta kan dan Faranti Tazo tawuce ta gaban Nusiba tanawani kwarkwasa tanufi saman Nazir.Ai Nusiba suman Tsaye tayi tana binta da mamaki meyakawota gidanta,gidan nata ma har Dakin mijinta bata gama mamaki ba taji tsawan da Nazir yadakamata duk da batajin meyake cewa tasan Fada yake mata.



Nusiba Tace aranta"Ya Nazir...Yaushe
kuma yadawo",Kasa shiga ciki tayi har Jidda Tafito idonta kawai ta kalla ta Fahimci tayi kuka wuceta tayi bayanta tamata kallon sama da kasa,daga kichen din Ficewa tayi afusace,Nusiba batayi wani tunani ba tahaura Sama da Sauri tana Tura kai Falon taganshi kwance kan kujera idanunsa alumshe.



Tayi taku daya,biyu taji ance"Tsaya.."Da kakkausan murya cak ta tsaya bai bude ido ba yace"Plz get out...Yafada ba alaman wasa gwiwanta yasage tayi narai narai da ido kan tace"Am srry Ya Nazir"Nace ki Fita ko"Yafada da karfi yana mikewa zaune idanunsa sunkada sunyi jawur kallonsa tayi kan takauda kai sai tajuya tafara tafiya taji yace cikin fada ammh muryansa cikin sanyi"Who are U...Ehe dahar zan baki 2mss baki picking ba,kuma baki callin back ba what do u mean lady"Yafada fushinsa na sauka. Juyowa tayi zata yi mgana kawai taga yatashi yashige bedroom din harda bango kofa...Dafe kai tayi domin tasan yau tatabo danja.



Kasa tasauka bayan tashiga dakine ma taduba wayar taga kiransa,ko zama batayi tashiga kichen friderice tayi musu saboda yammah tayi sai kunun aya ammh duk wahalar data gama koda tahaura saman shi ya rufe kuma tayi bugawan duniya yayi mata banxa,haka taja jiki takoma daki,koda gari ya waye takara komawa nan ma bai bude ba,komawa tayi daki tayi ta kwanta ranta babu dadi.


Sai wajen azahar tatashi sallah kawai tayi tafito falon
Yau dinma Abunda yaFaru jiya tagani yau Jidda zaune afalonta cikin wasu riga da sikat sun kamata tadora kafa daya kan daya tana shan Nutri milk kallon mamaki take binta dashi bata gama mamaki ba sai ga Nazir ya sauko daga Sama,cikin rawan jiki jidda ta mike tana mai Sannu da Fitowa kichen tashigo tadaukomai Ruwa,da kallo Nusiba tabita tana so tagani zai amsa abun mamaki tabashi kuma ya karba yasha yana kallon Nusiba ganin yadda fuskarta ya nunane yasa ya karba.










Hmmm sai dai Nusiba takoma daki domin kanta yafara kwancewa,Jidda ita Nazir yasa tamasa girki bayan ita tayimishi sakwaran shi tabata lokacinta ammh ko kallo bai isheshi ba sai ma Umartan jidda dayayi kan tadafamai wani abun itakuwa aka Tashi ana kwarkwasa, Shiko Nazir Abunda yasa yayi mata haka takaichin abunda tamai ne lokacin daya kirata bata dauka ba,ransa yabaci ransa yabashi tana chan tana mgana da maza tuni kishi ya rufemai ido,shine jidda tazo ya saukemata,itama Nusiban yahada da ita,Nusiba Aranar tayi kuka kamar me wanda bata da mai lallashinta koda tatashi da safe idanunta sun kumbura,Ada Rahma taso takira kuma sai ta kwabi kanta dacewa Yakamata itama tazama mace mana baikamata ace har Rahma tafita sanin lagon Namiji ba,ta kudiri niyyar wannan karon wlh baza ta bada dama ba ba jidda ba ko uwar jidda ce sai ta Nuna mata itama babu abunda aka Fita.barikin ne bata iya ba,kokuwa kissan da makircin ne bata sani ba ita da tazauna da inna saude ai karshen makirci kenan.




Cikin wardrope dinta tashiga zakulo kaya wasu arnan kaya sexy take fitowa dasu tana bajewa akan gado masu dimbin yawa,Rahma tadinga matsamata tasiya tun farkon aurensu gashi yanzu amfaninsu sunzo idanunta ya kekashe babu alamar kunya ko kadan wanka tafada tanajin yau sai taci uwar yarinyarnan bazata kara zuwa mata gida ba.












*Comment*
*Share*
*Vote*







*Janaf*💞
[4/11, 2:14 PM] 0mmer Farouk: *INTELLIGENT WRITERS ASSO*📝

```{onward together}´´´

*NAZIR*
_*(The journalist)*_

*Based on luv and Romantic story*

 
*Na*   

*JANAF CE*✍

*SADAUKARWA GA SAHIBA HAFSART HAFNAN*







_*d Whole page is dash fou u My HADDA TEAM..Class of UBAIYU IBN KA"AB kuna ina to ku garxayo da gudu,nayi kewarku so ba adadi yan"uwa don Allah dukkan mu hada kai mukoma hadda ammh fa sai mun dawo da mallan dinmu can u just imaging kina biya karatu yana dannah waya but wasali daya inkika rage he will catch u😂😂 kai i miss u over expecially ASMA"U M DIKKO miss u too babe*_





_AUREN FARI FANS...Kaunarku gareni bata kidayuwa illah ince janaf nagani kuma tana yabawa..Tanque guyz Tanqu so much_





28/29



     """"Tadade abayin tana dirzan kanta bayan tacika ruwan da kalolin turarukan wanka masu kamshi da sanyaya rai,tana Fito ta isa gaban mirro Gashinta data sanyama Ruwa tadauki handrayer tana busar dashi tana kammallawa tasanyamishi mai kitso ta gyarashi yai kyau tasanya band tadaureshi atsakiyar kanta yayi mata wani tozo daga tsakiyan bayanta tamai nadin danout.

  Lotion Tashafa,bayan hoda sai wani purple din jan baki tagoga wanda yayi purple sosai yayi dan bakin nata kyau,kan gadon takoma Tafara daga kayan,so take Tasamu fitinanne wanda zata yaki Nazir first kan tayaki jidda dakyar tasamu wani mini sakat baki karami ne wanda dakyar yarufemata duwawu ammh data duka komai zai bayyana,gabadaya santala santalan cinyoyinta suna waje ne pant tasanya baki kafin tasanyashi.

  Rigarsa sirkin black and white ne ammh iyakarta cibi,bata da hannu sai wani igiya da ake daurosa ta baya,rigar kokon bra kadai gareta domin iyakarta kasan nono ko bra din Nusi bata sanya tasanyata wow...Gabadaya halittan kirjinta rabi suna waje sakamakon rigar bata da cikar breast ajikinta gaban madubi ta tsaya tana kallon yadda takoma kamar wata yar night party,Wanka Turare tashigama kanta kafin Tanufi gun ma"adanar takalmanta tajawo wani bakin takalmi mai dubu yana da adon bit fari asamanshi sawu cikine na mata ammh yana da Tudu sosai shi tasanya,lokacin danayi Toxali Nusiba sai da Na Raina kaina domin babu wanda zai kalleta sau daya yaji ya gundira domin komai yaji ne data juya tana Tafiya sikat din yasamu mazauna shikanshi Abun burgewa Ne.

  Tadade bakin kofar dakinta tana Wasin wasin Fita,domin kunya taji takamata Tafita ahaka,wata zuciya ce tace"Ke Nusiba wlh ki mike ga kanki inba haka ba garin Kallo Ruwa kwado yayi miki kafa, _Allah sarki my best novel_
Cikin dauriya da mika kai tayi kudumbala Ta bude kofata Fito FaloN.

   Jidda na zaune akan daya daga cikin kujerun Falon tana latsa waya,Agefe daya kuma tana kallon talabijin kadan,Tana sanye cikin wata roban doguwar riga wacce ta lafe mata ajiki hatta shatin bra din ana hanga,da Farko dataji bude kofa bata waigo ba sai da kamshin Nusiba ya ,ziyarci Hancinta kana tadago karaf idanunta sukayi mugun gwani wanda sai da wayar dake hannunta tasubece mata da ido da baki take bin kowani motsi na Nusiba da kalllo,itakuwa Nusiba cike dawani irin Taku take karisowa harta kariso gabda ita tasanya Hannu ta dauki remot takoma kujeran dake facing dinta tazauna tana mai dora kafa daya kan daya.

  Mutuwar Zaune jidda tayi aranta tana tamtama anya Nusiba ne wannan bagidajiyar kullum cikin katon mayafi,ashe ashe haka take,Haka Allah yabata kyakyawan sura,Tuni jidda tafara raina kanta domin tasan ko kafan Nusiba bata kama akyau da tsari ba,kallonta takeyi,itakuwa Nusiba ko kallo bata isheta aranta tace"karamar yar iska,niba ke nake so ki Rude ba uban gayyan nake jira".





    bata dade da Fitowa ba Sai ga gogan Naku yafito daga sama yana Tafe yana waya har ya kariso falon hankalinsa na sama bai lura dako dayan daga cikinsu ba,ya wuce kichen,chan sai gashi ya fito da ruwa Ahannunsa yana Tafe yana waya da dayan Hannu,shiko dayan Hannun yana kurban Ruwan dashi,yakusa kawowa tsakiyar falon idonsa yamasa tozali da wata halitta kamar Nusiba,Kur yamata da ido gashi daidai yazuba ruwa cikin bakinsa,itakuwa ganin yaganta kawai sai ta mike cikin wani yanayi tafara tafiya sai da tazo gabda dashi kana tayi kamar ta turkude tayi lau zata fadi sai kuma ta doje taduke tasakin mai bayan gabadayan mazaunanta suka bayyana hatta pant dinta ana gani ai Nazir da baisan sadda Ruwan bakinsa ya kwaresa ba,yashiga Tari ba kama hannun yaro,dariya takusa kama Nusiba ammh sai tabasar ta isa garesa da sauri tana amsan ruwan take Fadin cikin kashe murya'sannu...Kaima ya Nazir wannan shan ruwan dole ka kware"Tafada tana buga bayansa kamar yadda ake ma yara.


  
kallonta yake bako kiftawa kirjinta yakafe da ido,lura da inda yasama ido yasa,tadan rankwafa zata riko hannunsa nonowan suka bayyana rabi waje,Da Nazir yaci karo dasu farare shar dasu ai sai yayi luu zai fadi Nusiba ta taresa suka fada kan kujera,tafada saman shi lokaci daya daYa yana sakin wata ajiyar zuciya,Nusiba takalli kwanyan idanunsa taga suna lumshewa suna budewa cikin wani yanayi,ai sai tagyara zama bisa cinyarsa tasanya hannu tana shafa kirjinsa tana Fadin"Srry...Sannu kaji"Tafada tana lasan bakinta da harshenta,wani tsim tsim,ke tsirgama Nazir

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login