Showing 87001 words to 87333 words out of 87333 words
Chapter 30 - Nazir Bok Complete Hausa Novels by Janafty.txt
kasa saboda shima yaji jiki mirgino da ita yayi yana Fadin"Meye haka..Tashi akaina"Yafada yana ware mata ido shagwabe masa tayi tana Fadin"N hrt..Wai Fushin ne bai kare ba..Nafa bar mganan ciki ne Allah ya sauke ni lafiya Amun Afuwa"Tafada tana kallonsa Hawaye ya ciko idanunta kuri yayi mata da ido kan yace"Why..Why? Nusi meyasa kikai haka? kinsan yadda zuciyata ta shiga garari saboda kalamanki ga gudan jini na wanda muka taru muka samar dashi ta hanyar suna,...Kinsan yadda kika bakantama Raina kuwa,har Nafara tunani cewa nine kika gaji d.."Saurin Zura harshenta tayi cikin bakinshi lokaci daya kuma da tallafo kanshi shima cikin azama ya amshi harshenta ya rike Yafara kissing dinta in a Romantic way..sunkusa mintin goma haka kan su saki bakin juna Nazir yakura ma Nusiba ido itama shi take kallo cikin dashashiyan murya yace"plz Wifey kada kikara azabtar da zuciyata da kalamanki tare da Fushinka..I can"t take it ok"Yafada yana shafa fuskarta runtse ido tayi hawaye suka zubomata tace cikin muryan kuka"Baran kara ba Habibi kayafemin"harshe yasanya yana dauke hawayen nata,kafin yadago yana kallonta yace"Tunkafin kiyimin laifin nariga na yafe miki wifey I love u so much Ummi Abul"Rimgumeshi tayi tana Fadi cikin kuka"Love u more and more N hrt"Daganan karatun yafara chanza salo Tuni suka rikita juna saboda kowa fa ya azabtu da rashin Dan"uwansa.
Sai suka gurji juna fiye da awa uku kana suka fada wanka chan ma shirishiritan suka dasa kan suyi wankan su fito shiryawa sukayi su sauka kasa sukayi breafsat dinsu suna kammallawa suka koma kan kujera suna zauna suna Rumgume da juna suna hiransu ta masoya Ranar da wuni akayi biyan Bashin kauna saboda fa anci bashi da yawa...To Nazir dai Nema yake ya famshe kwanakinsa Arana daya itama Nusiba ta jajirce ta nuna mai jarumta don itafa tayi missing mijin nata,Ga kuma dayan ciki kuma kunsan cewa Dole Nazir ya rike wuta..😂😂😂
*END*😜
_Kai Am Tired wlh..Manage Dis plz..I tink komai ya kare ko kuna Bina Bashin wani Abu ne_😜😜😜😘😘😘
*NUZNAZ FOREVER INSHA ALLAH*💖
*Comment*
*Share*
*Vote*
*Janafi*💘