Showing 96001 words to 99000 words out of 111817 words
Chapter 33 - 'YAR KARUWA Book 1 by Uwar Batoorl.pdf
ni ma tana bani wasu abubuwan.
Bayan sati biyu komai sai hamdala, Case ɗin Umma, su ya Mus'ab sun dage yanzu dai nan da sati guda za'a
fara sauraran Shari'an.
Ni da Umaima kuma mun shirya staf dan washe-gari ne za mu tafi Yola ɗin, Abbaa kuma tun da ya je Mami
ta basa haƙuri shikkenan ya haƙura ba dan ya so ba, sai dan ganin Mami da gaske take ba za ta auresa ba.
Washe-gari ranan tafiyanmu, a ranan matar yaya babba ta haihu, Umaima an kai ta wajan Umma, ta sha
kuka ba kaɗan ba sai da Umma ta rarrasheta ta bi ta da addu'an alkairi a musabaƙan.
Mun shirya tare da sauran ɗalibai da malamai, mota ce babban ta jide mu muka nufi Yola, sai da muka
kwashe awanni uku zuwa huɗu sannan muka isa cikin ikon Allah lafiya-lafiya, a wani babban makaranta
aka mana masauƙi, akwai masu kula da mu da komai, ɓangaren mata daban na maza daban, haka ma na
malamai, sannan har da jami'an staro akwai ana kula da shige da fice na kowa.
Satinmu guda curr a a Yola aka gama musabaƙa, muka juyo cikin farin ciki sai addu'an sauraran sakamako,
daga dawowanmu kuma aka fara shirye-shiryen yaye mu, dan ba zai wuce wata biyu ba nan gaba, wan da
ake saka ran kamun a yaye mu idan Allah ya sa mun yi nasara a wannan musabaƙa da muka yi, to sai mu je
kuma na ƙasa da ƙasa a garin Abuja.
Mamina ta ƙira Alhaji ta sanar da shi ta amince da batun aure, Alhaji saboda farin ciki ya rasa ma me zai ce,
ko me zai yi, abu na farko dai da yayi ya bata goron kyautan kujeran Makka na albishir ɗin da ta masa ta
amince, sauran abubuwan kuma ya ce sai ya zo, sannan ya tura mata kuɗaɗe masu yawan gaske akan ta
fara shirya masa kan ta tun yanzu, irin maganganun da Alhaji ya fara faɗawa Mami yana sakin layi tuni ta ji
a karo na farko ta fara jin kunyarsa, dan kaman wan da aka ce masa an basa budurwa kyauta.
Mami shiri ta fara ba kama hannun yaro, mu kuma lokacin muka fara test a college, idan ka kalli Mamina za
ka ɗauka wata balarabiya ce, sosai take gyara kan ta.
⭐⭐
ACM Bunayd gidan Papi ya wuce, yana danna horn aka buɗe masa ƙofa ya shige, da sallama ɗauke a
bakinsa ya shige cikin gidan, samun Hajiya Sa'adatu yayi a hakimce a kan kujera tana kallo.
Amsawa tayi tare da sakin murmushi ta ce, "Bunayd iso ka zauna."
ACM Bunayd murmushin da yake iya leɓensa yayi, a fili ya ce, "Ai gidan babana ne Mom, ba sai kin ce na
zauna ba", ya faɗa tare da zama, ya gaisheta.
Hajiya Sa'adatu amsawa tayi dan abinda ya faɗa bai dameta ba, tambayansa tayi jikin abokin nasa, ya amsa
mata da sauƙi a taƙaice, wayansa ya fidda yana dannawa, sai can ya ce, "Wai ina yaran nan ne na ji gidan
shiru?"
Hajiya Sa'adatu hankalinta na kwana TV ta ce, "suna sama ne ina ji, kasan Majeeder ba ji take yi ba, ni duka
sun fitineni ma, kai ba da haihuwa da yawa ba, kai bakinka yayi stayi, yaushe za su koma gidansu ne?"
Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Insha Allah gobe za mu koma gidanmu Maa!"
Hajiya Sa'adatu juyowa tayi ta kallesa ta ce, "kaga wannan sunan naka na rena mutane ba son sa nake ba,
ni ce maa ɗin? To ranka zai ɓaci, ai ita Huraira baka faɗa mata haka Momsee kake ce mata tun da ita ta
haifeka ba ni ba, kuma kai ai nan gidanku ne ba can bane gidanku."
Bunayd shafa kiston kansa yayi ya ce, "To ai mastala da aka samu kika ki riƙe ni, ita ta riƙe ni shiyasa amma
dai ki yi haƙuri Mom, da ni da su Ramla duk abu guda ne, idan can gidansu ne to nima can ne gidanmu,
idan kuma nan ba gidansu bane to nima ba gidanmu bane, dan ni nafi son su a kan Majeeder ma."
Hajiya Sa'adatu ƙwafa tayi ta ce, "Zan kuwa shiga ƙafan wando guda da kai."
Ɗan murmusawa yayi ya ce, "wannan kam sai da Papi, ni ina wando guda xa ta ishemu da ke Mom."
Hajiya Sa'adatu murmusawa tayi jin amsan da ya bata, ta ce, "Allah ya shiryaka."
"Ameen", ya faɗa tare da miƙewa ya haura sama, samun su Majeeder yayi suna ta hira suna dariyan
shirme akan wai wani ya ce yana son Ramla a wajan bikin Ya Abeed, ganin Bunayd sai duk suka yi shiru,
suka yi zuru-zuru da idanuwa, waje ya samu ya zauna ya ce, "Idan duniya da gaskiya ku yi hiran na ji nima
na samu na yi dariya?"
Duk dariya suka kwashe da shi, sai kuma Bunayd ya gimste fiska, ganin haka duk sai suka sha jinin jikinsu, a
daƙile ya ce, "maza ku tashi ku shirya na kai ku yawon da kuka ce, sannan muna dawowa ku shirya gobe za
mu wuce", yana gama magana ya fice.
Su kuma cikin farin ciki suka miƙe, har da stalle, sharp-sharp har sun shirya, sauƙowa ƙasa suka yi suka
same sa, nan ya ja su suka fice, yawo ya kai su ba na wasa ba, zagaye Kano suka yi, aje nan aje can, suka je
babban Shopping-mall ya musu siyayya, sai dare suka dawo gida, yana ajiyesu ya ce, "Ku tabbatar kun
shirya da wuri."
Majeeder ta ce, "yaya har da ni?"
Haɗe fiska yayi ya ce, "Bayan kin je kuma wani zuwan kikeson yi, wa zai miki karatun?"
Tura bakinta tayi, amma Bunayd ko kallonta bai yi ba ya ja motansa tare da yin ƙwafa yayi tafiyansa.
Ɓangaren Abeed kwana yayi ƙafansa yana ciwo, ga shi kuma abun daman a cinya ne, daurewa yake ya
kasa, a haka ya kwana a daddafe, Nusaiba hankalinta a tashe kaman za ta yi kuka, duk da ciwon da Abeed
ya ji mata amma shi take tausayi, ko ta kanta bata yi.
Washe-gari da sassafe Abeed ya ƙira Bunayd wanda ya gama shirin tafiyansa staff, Abeed faɗa masa an
samu akasi yayi, Bunayd kuwa cewa yayi tun da shi ya kasa haƙuri shi ya nemawa kansa dan haka ba zai
hanasa tafiya ba yana da abin yi a gida, dan haka sai da ya biya ya ɗau su Ramla sannan ya bi gidan Abeed,
ya jide su suka yi asibiti.
ACM Bunayd sai da ya gama seta komai tare da likitan da zai duba Abeed sannan ya masa sallama ya ja
ƙannensa suka tafi, Abeed sai ƙwafa yake, ya gode Allah ma an ce mastalan ba sosai bane, kwana ɗaya
kawai zai ji sauƙi, idan yana son kada ƙafan ya dinga damunsa to ya bari sai nan da sati biyu zuwa uku
kamun ya cigaba da amarci.
Jirginsu Bunayd ya sauƙa a Lagos da wuri, tuni dakaransa suka zo suka jide su a airport da shegun
motocinsu masu ɗan banzan gudu, har sun nufi banana island amma sai ya ce musu Victoria Island za su
kai su, nan suka yi gidan Affa General.
Suna isa ya shige ciki, su Suhaila kuma suka tattara kayakinsu su ma suka yi ciki, lokacin General baya gida
sai Momsee kawai, dan haka da kanta ta yi wa yaranta abinci ta kai ma Bunayd har sashinsa, amsa yayi ya
na godiya, Momsee kunnensa ta ja ta ce addu'a ake yiwa iyaye, godiya kam wannan dama ɗawainiya ne da
ke kan su kula da yaransu, Bunayd sosai yake son Momsee, sai da suka taɓa hira ma sannan ta fice ta bar
sa, ya ɗan cika cikinsa ya wasta ruwa, lafiyan gado ya bi ya kwanta, amma ya ciro waya ya ƙira Abeed
tukunna, yana ɗauka Abeed ba ko sallama ya ce, "mugun ACM kawai, to ta Allah ba taka ba har na dawo
gida kuma zuwa gobe zan warke."
Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Daman ai komai ta Allah ce, kuma dama haka nake so ka koma gida da wuri
ka ɗaura a inda ka staya, ba dai ka ce babu haƙuri ba, to ka ji ai, tana tare da kai ka bari ka warke just week
kawai ko cinye ta ka yi, amma just 1 night ka kasa, to stayuwan me zan yi nima ga shi na dawo lafiya."
Abeed ƙwafa yayi ya ce, "ɗan banzan likita da yake bai da mata may be shi ne wai na jira 2 week's kamun
na ƙara, ai ba hauka nake ba, halan bai san daɗin abin ba ne, ko kuwa matarsa Salam ce."
Bunayd na dariya ya ce, "sunan wata wai Salamatu ba, hhh, to kada ka haƙura, ai ka dinga ciwo kenan ba
ruwanmu."
Abeed ya ce, "Zan dai bar ta sati guda ta warke ita ma, amma kuma daga nan ba ɗaga ƙafa, sai dai ciwon ta
dinga tashi kullum ina asibiti, ni da matata ma zan koma Adamawan haka kawai,wannan duniyar hidiman
ba za ta wuce ni ba, kai amma gaskiya ACM an sha ka wasa, wai yanzu dai kana nufin baka san daɗin
tukunyar zuma ba? Hhh honeypot duniya ne, Allah ƙarawa mata lafiya da ni'ima, ni nayi gaba sai ka zo."
Waya suka ci-gaba da yi cikin barkwanci, har suka yi sallama Bunayd ya kwanta baccinsa.
Ko da Bunayd ya farka mamakin mafarkin da yayi yake, shi har ya mance da wannan yarinyar, ƙwafa yayi
kawai tuna kallon da ta masa bai mata komai ba har ya taho, dan idiot da ya ce mata is not enough.
Ɓangaren su Abeed haka ya daure yayi 2 week's a daddafe yana kewan tukunyar zuma, amma a ranan
cewa yayi baisan zancen ba, tun da garin Allah ya waye, ya fara bin Nusaiba da wani narkakken malalacin
kallo wan da sai da ta ji a jikinta yau akwai yaƙin sojoji kuma, dan haka cikin dabara ta ƙara shirya kan ta da
duk abin da ya kamata, ta kurɓa, su dangin fruit, a daddafe Abeed ya sa ta shirya suka je gidansu, ko bari
bai yi ba sun wuni ya ce su dawo, tun a hanya ya fara rikita mata lissafi, Nusaiba langwaɓe kai ta yi ta ce,
"my captain ka bari kada mu yi hastari."
Abeed wani kallon so ya sakar mata, tare da faɗin, "your wish is my command babyloff", tuƙi yayi da
mugun gudu, suna isa gida kuma ya ɗagata caɗak yayi ciki da ita, tun daga palourn ya fara bata passionate
kisses, Nusaiba cewa tayi a bari sai dare, Abeed ya ce baya fahimtan Yaren da take yi, ɗaga ta yayi suka
wuce ɗaki, bai direta ko ina ba sai stakiyan gado, ya bi ta ya haye jikinta.
Wani irin soyayya suke gwadawa juna mai matuƙar stayuwa a rai da zuciya, Abeed kaman maye haka yake
lashe ta ko ta ina, ba abinda yake marari kaman ya ji mandhood nasa a honeypot, haka sai da ya tabbatar
ya gama lalata lissafin nusaiba sannan ya fara neman hanyarsa, dan zuwa lokacin Nusaiba ma ta gama
goge masa sauran haddan kansa, bata staya wani duhun kai ba ta solle mijinta soso da sabulu, tun da ya
isa inda yake son zuwa, kuwa ba abinda kake ji sai sumbatunsa, Nusaiba dai yau zafin da sauƙin, dan haka
ita ma taya da kukan daɗi take yi, wan da ke ƙara zautar da shi, stawon lokaci suka ɗauka suna hidima har
suka samu nistuwa a lokaci guda, wanka suka yi tare ya gasa ta, sannan suka zo suka bi lafiyan gado suka
kwanta.
Abeed na tashuwa bacci jin ƙafansa lafiya lau, sai kuma ya fara neman ƙari, nan Nusaiba ta ba da kai bori
ya hau, amarci kawai suke ci ba ƙaƙƙautawa.
Bayan wani lokaci Bunayd yanzu ya zama so busy, yau yana ƙasar nan gobe yana wancan, yanzu haka ma
yana Turkish ne, gidan da Suhail yake a can ya ke zaune, haɗaɗɗen gida ne na gani na faɗa, zaune yake a
palourn tare da Suhail suna game wanda ake yin sa a abu kaman tv, ƙira ne ya shigo wayan ACM Bunayd,
ganin layin Papi sai ya murmusa tare da ɗauka, cikin zolayan mahaifin nasa ya ce, "good day Sir."
Alhaji murmushi yayi ya ce, "Ina farinciki ba zan biye maka ba, albishir."
ACM Bunayd ya ce, "goro Papinmu, yau dai nishaɗi ake ji za'a wa ɗan fari albishir."
Papi ya ce, "Sai ka cika alƙawarinka, ka mana kaya na gani na faɗa."
ACM baisan san da dariya ya ƙwace masa ba ya ce, "Yanzu Uwata za'a yi wa kishiya shi ne ni zan yi kaya?"
Papi ya ce, "har da sadaki kai za ka biya, wa ya ce ka yi alƙawari."
Bunayd yana murmushi ya ce, "Allah tabbatar da alkairi, in Allah ya yarda komai normal Papi baka da
mastala, ni na zama ɗan Amarya ma atou, dan haka zan gwangwaje Uwata Amarya, Allah nuna mana,
yanzu dai Papi har za ka ƙara second wife ban yi aure ba, Gaskiya to ba zan bari General ma ya ƙara ban yi
ba duk da ba zamu bari ya yiwa Momsee kishiya ba, ita kam tana ƙoƙari, Mamata Amarya ma watarana
dole mu nuna mata hali muna taya uwarmu kishi."
Dariya Papi yayi ya ce, "Allah shirya ka ya baka tagari, kuma idan ka yiwa matata hali zan saɓa maka ne."
Ɓata fiska Bunayd yayi ya yiwa Papi sallama kawai, dan ya ce Allah basa tagari shi ne ran sa ya ɓaci, Suhail
da yake yana jin su dariya yayi ya ce, "easy!easy!easy dai ACM."
Murmushi Bunayd yayi kawai, a take ya ƙira General ya faɗa masa, sannan ya haɗa su da Momsee ya faɗa
mata zai saka mata kuɗi za'a haɗawa Papi lefe, dariya Momsee ta dinga yi, wato shi Bunayd ba ya kishin
uwarsa, shi kuwa da an ce baya kishin Mom sai ya ce, ai ita ta ja, wa ya ce ta kasa renon sa, shi ko ajikinsa
ya koma ɗan amarya, sai da suka gama magana da komai sannan suka yi sallama.
Ya ƙira Abeed ma ya faɗa masa, shi ma Abeed ɗin dariya ya dinga yi ya ce, "Kai fa ɗan iskan yaro ne
wallahi, General ya lalata ka da yawa, wato ma ka zama ɗan Amarya?"
Bunayd taɓe baki yayi ya ce, "iyye, yanzu ma Momsee za ta haɗa ma mamana Amarya lefe, kuma sadaki
ma mai stadan gaske zan biya, Allah dai ya sa kada ta bani kunya, Allah sa ta kula da Papi sosai, kuma Allah
sata haihu da yawa ta ci gado tun da Mom bata son gado."
Abeed me zai yi idan ba dariya ba, ya ce, "To saura watarana halinka ya mosta ka mata halin ɗan kishiya,
ba ruwan Papi da kai ka biya amsa sadaki, tuni ya ci ƙaniyarka."
"A'a rabani da mata halin ɗan kishiya, ai ana tare ni da Amaryan Papi ta koma Uwata, na bar wa Majeeder
Mom, idan naga tasan duniya ma tuni na ce ta nema mini mata ko a danginsu ne."
Haka suka ci-gaba da hiransu suka dara, sai da suka yi sallama, sannan kuma suka ci-gaba da hira da Suhail
suna dariya kaman abokai, kuma ba kaɗan ba Bunayd ya girmi Suhail.
***
WANNAN SHI NE LAST PAGE NAMU SAI KUMA BAYAN SALLAH DA YARDAN ALLAH, DA FARKO NA CE ZAN
CIGABA DA UPDATE AMMA DA YAWANKU SUN SAME NI A PC WASU MA A GROUP SUKA YI MAGANA,
AKAN MU BARI SAI BAYAN SALLAH, TO BAKOMAI ALLAH NUNA MANA DA RAI DA LAFIYA ALLAH AMSHI
IBADUNMU, ZAN YI MATUKAR KEWANKU.
MU SHA RUWA LAFIYA MASU DARAJA HABIBTIES, ALLAH SA IBADUN MU KARƁAƁƁU NE, ALLAH KUMA YA
SANYA MU CIKIN ƳANTATTUN BAYI.
RAMADAN KAREEM from Uwar batoorl ✍️
# Hareeyh
# 09161720046
# 07015870735
#
# &
#
'YAR KARUWA
Officially
Harira Salihu Isah
(Uwar batooler)
SADAUKARWA NE GARE KI
Baby batoorl (my unborn favorite soul)
TUKUICI NE GARE KA
SIR Abubakar Sadeeq CEO lafazi writer's association (gidan karamci)
Da kuma ɗaukacin member's namu.
ALHAMDULILLAH! HAPPY SALLAH FAN'S, ALLAH AMSHI IBADUNMU YA SA MUNA DAGA CIKIN BAYIN DA
AKA ƳAN TA A WANNAN WATA DA MUKA IDA AZUMTAR SA.
Ni NA YI WA KOWA DA KOWA BARKA DA SALLAH,
.
PAGE NAKU NE
Hafsat Umar
Mareeya
Aunty salima
مهللا ىلص و ملس ىلع ديس ان هللوسر SAW
️ 91 _ 95
Suhail yana dariya ya ce, "Yaya ACM wato ainahin Allah sa Mom ta ji ka, mu dai ba ruwan mu, Mom muka
sani kuma muna bayanta, Aunty Amarya kuma mun bar mata kai."
Bunayd murmushi kawai yayi ya miƙe, tare da fadin, "je ka shirya mu fita."
Suhail ɗakinsa ya wuce ya wasta ruwa ya shirya cikin ƙananan kaya, Suhail ma fa ba ƙaramin kyakkyawan
saurayi ba ne, saboda yan da kuɗi da jin daɗi suka zauna musu, idan ka gansa ba za ka ce twin's brothern
Suhaila bane, musamman da yake namiji, shekarunsu 17 amma idan ka kallesa za ka ɗauka ya