Showing 30001 words to 33000 words out of 111817 words
Chapter 11 - 'YAR KARUWA Book 1 by Uwar Batoorl.pdf
kawai Alhaji yayi ya ci-gaba da kallonsa, shi Alhaji haka yanayinsa yake, shi mutum ne da kamun
kaga fushi a fiskansa to za'a ɗau dogon zango, yanayinsa ke sanya Hajiya Sa'adatu yaudaran kan ta tana
tunanin ko ta mallakesa ne.
Hajiya kuma cigaba da yin nata surutun tayi kaman wacce aka kunnata, har dai ta gama ta gaji tayi shiru,
Hajiya Sa'adatu irin matan nan ne masu kuɗi, marassa mutunci, masu wulaƙanci, ita ko yaranta ba su da
lokacinta balle mijinta, gaba-ɗaya tunaninta akan business nata ne, kuma saboda haka ne ta stayar da
haihuwanta wai yara biyu sun ishe su, kada ta stufe ko su hanata kula da harkokinta, karshe ma zuwa tayi
aka cire mata mahaifa Alhaji bai sani ba
Kwana biyu tsakani, Alhaji ya shirya ya tafi Russia kuma zai yi sati biyu kamun ya dawo, yana tafiya
washe-gari Hajiya Sa'adatu ta ɗaga ƙafafuwanta ta tafi Dubai, sai da ta yi kwana uku sannan ta dawo, kuma
bata sanar da Alhaji ba, Majeeder dai tana gida, daga ɗaki sai ɗaki, sai kuma driver ya kai ta makaranta
idan ta dawo ya kuma kai ta islamiyya, inda a can ne ma suka yi musabaƙa, har Alhaji Mukhtar ke bawa
Banafsha labari lokacin da ya kai ta school.
Alhaji sai da ya kwashe sati biyu casss, sannan ya dawo, ranan ya samu Hajiya Sa'adatu sun fita da wata
ƙawarta, Hajiya bushira sun je akan batun siyasar da Hajiya bushira ke ƙoƙarin stayawa takara, Alhaji ya
riga ya saba da halin abarsa, shiyasa kawai ya share ya zauna, ko da ta dawo bai ce mata komai ba.
⭐⭐
LAGOS
Banana island
Anguwa ne na shegun ƙasa, manyan a ƙasa ba iya Lagos ba, anguwan sai wane da wance, ba ko wani
laga-lagan me kuɗi ke mallakan gida a wajan ba, sai wanda ya cika cikakken babban ƙusa, fili mai araha a
wajan, iya fili babu gini, arahansa shi ne 10billion, a hakanma da ne lokacin da duniya ke zaune shiru ba
yanzu da komai ya tsaya da ƙafafuwansa ba. Wani gida ne wanda ya haɗu ya gaji da haɗuwa, kusan a street ɗin babu irinsa wajan haɗewa, Arnen
haɗaɗɗen gida ne na gani na faɗa, kana ganin gidan kasan da starinsa da komai daga ƙasar waje ne, sai dai
masu ginawan dole yan Nija ne, domin idan ana neman 'yan baiwa waɗanda suka san kan gini duk iya
staruwansa to sai baƙaƙen fata, turawa masu jan kunne barsu dai kawai da iyayi, Nigeria my country.
Tsayawa tsara yanda wannan haɗaɗɗen Arnen gidan yake, to tabbas ɓata baki ne da cin lokaci, dan sai mu
cinye page's a abu ɗaya, tun daga wajen gidan har ciki sojoji ne kaman wanda gidan barikin sojijine ba
gidan mutum ba, kai kawo sojojin ke yi kaman masu yin Safa da Marwa, Uwar batoorl ta nufi cikin
haɗaɗɗen ginin dan kwaso labari sai taji iska na neman ka da alƙalaminta, a ɗari ta ɗago, da mamaki nake
kallon jirgi ne na sojoji ke shawagi a saman gidan, can kuma sai ga wani ya fito a jirgin kaman zai diro,
amma hannunsa riƙe da igiya har sai da ya sauƙa a cikin gidan, sannan ya sake igiyan, masu jirgin suka
janye suka yi gaba, wannan bawan Allah na juyowa sai da Uwar batoorl tayi suman wucen gadi.
Starki da godiya su tabbata ga Ubangijin kowa da komai, wanda ba ya gyangyaɗi balle barci, Sarkin da
mutuwa ta koru gare sa, Sarki mai stara halittan bawa yanda ya so, Wani haɗaɗɗen guy ne wanda a ƙalla
zai kai shekaru 34 da haihuwa, kyawunsa har ya wuce misali, idan aka ƙirasa kyakkyawa ma to an mai da sa
baya ne, saboda irin haɗuwansa, gaskiya Allah yayi halitta a wajan.
Jikinsa ɗan dai-dai, yana da ɗan stayi da ya tafi da yanayin jikinsa, fari ne tasss ma kuwa kaman Balarabe,
duk yanda ma aka yi ya haɗa jini da 'yan wata ƙasar bayan Nigeria, idanuwansa dara-dara kaman na mace,
wanda na tabbata duk wanda ya gansa zai so ƙara ganinsa ko dan idanuwansa, daga gani ba ƙaramin
rububi mata ke yi akan idanuwan nan ba, yana da hanci mai stayin gaske kaman na Majeeder, yana da ɗan
ƙaramin baki, lip's nasa ja kaman na Majeeder, matuƙar kama suke yi da ita, banbancinsu kawai launin
fata, da ɗan gemunsa dai-dai kaɗan, da sajensa dai-dai, sannan ga wani irin arnen kisto a kansa, da gashin
sa da yayi kama da na larabawa, da aka kista kuma yayi kaman na turawa masu baƙin gashi, wata kafurar
aski aka masa sannan aka kista gashin nasa, mai tsayin gaske, sanye yake cikin kaya mai kama da
up&down, wanda zip ake buɗewa a gaban daga sama har ƙasa a saka, rigan haɗe yake da wando, kuma
kayan irin na sojojin sama ne, ƙafansa kuwa sanye yake cikin sandal's wanda shi ɗin ma na sojoji ne, ga
wani uban headphone a kunnensa shi ɗin ma irin kakin sojojin sama ne kalansa.
Tunda wannan haɗaɗden guy ɗin ya sauƙo daga jirgi ta sama, shikkenan duk sojojin cikin gidan suka sha
nistojin, suka nistu sai zuru-zuru kawai suke yi, amma tun sauƙansa duk suka sara masa suna faɗin,
"Welcome Sir."
Wannan gayen bai ko ɗaga idanuwansa ya kalli mutum ɗaya a cikinsu ba, cikin isa da ji da kai yake tafiyarsa
ta jarumai har ya shige katafaren gidan nasa, ya
Ilahi! Fan's ga wata dalleliyar palourn ma wacce koman cikinta ordern waje ne, colorn komai na babban
palourn blue black ne da kuma light arsh, komai yaji zam-zam, komai ya haɗu ya gaji da haɗuwa, cikin isa
yake tafiya har yanzu headphone ɗin na kunnensa, sai gyaɗa kai yake yi har ya haura ɗan step's ɗin, ya
tura wani kyakkyawan ƙofan glass ya shige ciki, da wani makeken gado na fara tozali, gado ne wanda
mutum goma ma sai su kwanta lumui lafiya, ba dan irin starin gidansu na can ba, a nan arewa kam babu
irin ɗakin.
Yana shiga ya cire kayakin jikinsa duka ya bar boxers kawai, ya tura bathroom ya shige, sai da ya wásta
ruwa ya fito ɗaure da guntun towel sannan na kuma ganin irin haɗewansa, jikinsa daga bayansa zuwa
hannayensa duk tatoo ne, ƙirjinsa mai cike da gashi ne kawai babu tattoo, kuma ba ƙaramin kyau zanen ya
masa ba, gaban mirror ya je ya danna wani abu, sai ga mayukan shafawa iri da kala, yana shafawa ya
maida, ya kuma danna wani turarukansa suka fito, sai da ya gama shafe-shafensa staff ya yiwa wannan
kiston kan nasa mugun gata, sannan ya wuce wajan kayakinsa ya ciro 3quater da armless duka na sojoji ya
saka abinsa, ya kuma feshe kansa da turare kaman ba lau ba, sannan ya ɗau wayoyinsa ya fito a ɗakin, da
kansa ya shiga kitchen ya haɗa dan abu dai-dai mara nauyi, wanda zai iya ci ya kawo dinning da kansa ya ci,
yana gamawa ya tashi ya koma palourn sa ya kwanta tare da kunna TV ya kamo tashar turawa da ake
romantic films, wanda matan suke yawo kusan tsirara, bai wani mai da hankali sosai akan TV din ba, ya
fidda wayarsa ya shiga dialing layin abokinsa.
Ana ɗauka a ɗaya ɓangaren aka ce, "Assalamu'alaikum! Kunga ƴan iskan gari, manyan gari, arnan gari,
masu certificate a Nigeria da ƙetaren Nigeria."
Murmushinsa mai tsada ya saki tare da shafa kiston kansa ya amsa sallaman, sannan ya ce, "Abeed ka
daina kafurta ni, ina musulmi ɗan musulmi, jikan musulmi, haihuwan musulunci."
Abeed ma a nasa ɓangaren murmusawa yayi ya ce, "Chief of the air staff Bunayd (CAS bunayd), manyan
ƙasa ya aka yi? Da alama kana Lagos, yaushe ka dawo daga New York ɗin?"
"Ko 1 hour ban fi da dawowa ba, ya kake ya kowa da kowa? Ya kamilarka?"
Dariya Abeed yayi ya ce, "ka ce kada a ce maka arnen ƙasa, ga shi kana cewa wai ina kamila ta, kai fa kaƙi
ganewa CAS, hadisi ne fa guda ya ce Adduniya mata'un wa...."
Bunayd dakatar da shi yayi ya ce, "wa khairu mata'u ha, mar'atussaliha."
Abeed ya ce, "ɗan iska, ai nasan ka sani, take saninka kake yi, wai kai ka dage baka son kamilar mace, to kai
baka son mar'atussaliha ɗin kenan? Ka fi son wacce za ta kashe ka a tsaye ko."
Murmushi mai tsada Bunayd ya saki ya ce, "Kai baƙon duniya ne tukunna har yanzu, baka san rayuwa ba
Abeed, kaƙi wayewa kwata-kwata sam, ga ka dai ka zaga duniya amma shiru kakeji, diɗim kaman an shuka
dusa", ni dai Uwar batoorl da mamaki nake kallon wanga haɗaɗɗen gayen, ganin har da ƙarin hausa ya iya,
ba iya hausan ba, mutumin da idan ka kallesa ka ɗauka ko kunnen uwarsa aka ce da hausa ba zai ji ba.
Abeed a ɗaya ɓangaren ya ce, "To nidai bana fatan shigowa wannan irin taka rayuwan, ina cikin rayuwa
kana faɗin bansan rayuwa ba, to kai ba ka son kamammiyar mace saliha, me mastalanka? kaƙi maganan
aure gida da waje, ko ƴan iskan turawan da suke maƙale maka kaƙi su wai iskancinsu yayi kaɗan, su ma
basu san rayuwa ba tukunna, duk irin fitsarar su ai dai kasan ko karuwa bata kai matan turawa iya iskanci
ba, mutanen da suke yin BF kuma me ya rage musu."
Bunayd taɓe baki yayi ya ce, "Ba za ka gane ba Abeed, ka riƙe kamilarka, sunan wani wai saliha, to riƙe
abarka, ni tsagerar ƴar iska cikakkiyar nake son na samu tukunna, idan na jarrabata naga ta gane rayuwa
tasan ta kan harkan caja Palace, da kuma cinikin ka saya ɗaya a baka biyu kyauta, to normal ne ba mai
hanani aurenta sai Assamadu."
Abeed guntun tsaki ya ja ya ce, "Yanzu haka ga shi ina jiyo screaming na mace da alama dai film ɗin naka
kake kallo na yan iska, kai kaƙi kallon Blue Film amma kana ganin irin waɗannan, kaƙi cin biri ka ci dila, wai
ba cinyar ba ƙafan baya, to me marabin dambe da faɗa?"
Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Kai yaro ne, kanka yayi kaɗan ko na banbanta maka ba za ka gane ba,
anyway ni dai tantiriya wacce ta san ta kan harkar caje Palace nake nema, ina samu kuwa wuff da ita zan
yi, kullum cikin kwaso shoki a Palace zan kasance, amma kaga kamilallun nan, daga first night sai a ce sai ka
yi week kana barinsu su huta, kuma a na ɗan stallake kwanaki, amma kaga ina samun stagera, tantiriya
wacce tasan rayuwa tasan duniya, wacce za ta iya laying nawa a down ta mini full cherge to komai dai-dai,
ni ina ƙulla abota da Palace to ko period haka zai ganni ya bar ni, saboda ba ma ƙyamar jinin nake ba, a
haka sai na caje Palace hankali kwance, duk normal ne, saboda mugun yin Palace da nake to wannan
jininma yinsa nake irin overn nan hundred percent ma kuwa."
Dariya Abeed ya kwashe da shi kaman mai ƙaramin hauka, ya ce, "daɗina da kai ka iya surutu akan wannan
Palace-palace da ka addabi mutane da shi, in iskancin kake ji da tantiranci na tantiraye cikakkun ƴan iska, ai
sai ka ƙira sa da asalin sunansa."
Murmushi Bunayd yayi ya ce, "Man baka san rayuwa ba, ai yanzu an waye, duk dirty talks ɗin nan shirme
ne, idan ka ce Palace ya kaji yanda abin ya bada citta? Ai normal kawai ako ina a bajeta kawai duk wanda
ya gane normal, wanda bai gane ba ma can da yawarsa."
Dariya Abeed ya dinga yi, shi dai Bunayd sai dai murmushi mai shegen zafi kawai, maganganun ma kaman
ba shi ya ke furta su ba, a haka suka dinga wayarsu cikin nishaɗi har suka yi sallama, Bunayd ya kashe
wayansa ya kalli TV dai-dai lokacin wani bature na sucking Palace na wata babe tasa, murmushi Bunayd
yayi ya ce, "ai ku ne duniya, ku ne sanin duniya, Allah nima ka bani tantiriya ta wacce zan wanke mata
Palace na ɗauraye shi, na lashe shi, na busar da shi, na masa full cherge."
Alwala yayi tare da yin Sallah sannan ya kwanta a makeken gadonsa, ba jimawa bacci yayi gaba da shi, da
mamaki dai nake kuma kallon CAS Bunayd, ganin namiji da shi amma birgima yake yana juyi a ƙaton
gadonsa, sai tale ƙafa kuma yake kaman abin ba dama.
Shi ne bai tashi bacci ba sai can yamma, yana tashuwa da addu'an bacci a bakinsa ya ɗaura alwala, karatun
Alkur'ani mai girma yake rerawa, subhanallahi fan's wannan CAS ɗin da abin mamaki yake, kunji kira'a
kuwa kaman limamin Saudi ke rerota, sai da lokacin Magrib tayi sannan ya aje ƙur'anin, ya tashi yayi
sallahnsa, nan ma komawa yayi ya zauna yana azkar yana jan carbi, shi ne bai tashi a wajan ba sai da yayi
isha'i, yana idarwa ya miƙe tare da fitowa cikin gidan nasa, wanda yake da haske tarr ko ta ina kaman da
rana ne, ga kuma sojoji na kai komo kaman masu jiran ko ta kwana, yana tsaye yana shan fresh air ƙira ya
shigo wayansa, ɗauka yayi ganin General ne, cikin yanga yayi sallama, General ya amsa tare da cewa, "kana
gidanka ko?"
"Yes General."
Jinjina kai General yayi a nasa ɓangaren ya ce, "Okay! Ka zo gida yanzun nan."
Ɓata fiska CAS yayi kaman wani ƙaramin yaro ya ce, "Toooo! An coming."
General murmushi yayi tare da kashe wayansa, CAS Bunayd kuwa cikin gidansa ya koma, wanka ya kuma
fesawa ya saka wani armless ɗin da 3qauter, feshe turarensa yayi ko ta ina sai ƙamshi kawai yake yi na fitan
hankali, yana fitowa wasu sojoji da gudu-gudu suka ɗauko motoci kusan guda goma, CAS Bunayd kallonsu
yayi ya taɓe baki fiskan nan a haɗe, kaman an haɗo baƙar hadari, da mamaki na ce ashe dai mutuncin da
fara'an wa iya abokinsa ne, waɗannan sojoji Aradu suna ganin rashin mutunci wajan wannan Bunayd ɗin,
cikin isa ya ce su ƙyalesa zai je shi ɗaya, amma suka ce ina, saboda baya son dogon magana da su, motan
da ke tsakiya wanda ya fi ko wanne haɗuwa suka buɗe masa ya shiga, duk da gudu-gudu suka shige nasu
motocin, a saba'in suka bar cikin gidan, motoci biyar a gaban nasa, biyar a bayan nasa, sai stula gudu suke
a cikin garin Lagos, gudu na Allah stine uwar mai ƙarya, domin ba laifi su ma sojojin, suna fesa rashin
mutuncinsu a kan kwalta, idan ka sake ka kusto gabansu to rip gare ka, dan kaman ba su da birki, ga
mugun gudun stiya, shi dai CAS Bunayd yana hakimce a bayan haɗaɗdiyar motansa, sai lasta wayansa yake
hankali kwance ko ɗago kai baya yi, kuma daman wannan al'adansa ne, shi abinda yake gabansa kawai
yake yi, in za ka shekara staye a kansa ko a gefensa, sai ya shekara bai dago ya kalleka ba, ko kuma bai juyo
ba.
Victoria Island suka nufa, nan ɗin ma anguwan wasu manyan kusoshin ƙasa ne, anguwan manyan yan
kasuwa, manyan masu kuɗin ƙasa, da kuma sojoji da ƴan siyasa.
A gaban wani katafaren kantamemen gida suka buga wata mahaukaciyar horn, kaman za su tashi garin
Lagos da bala'i, wannan gidan ma sojojin ne ko ta ina kaman kayan banza, ana buɗe musu, suka danna
hancin motocinsu ciki, Masha Allah! Wannan gida ma ta haɗu ta tafi da zuciyata, ba dan gidan manya ba
ne to da tabbas motocin CAS Bunayd ba za su samu mastugunni ba, amma da yake wannan gidan ma ya
amsa sunansa, to kaman ba motoci goma sha bane suka shigo, kuma akwai wasu arnun motocin a gidan
ma, waɗanda suke mallakin mai gidan.
Suna gama parking, wani soja ya zo da gudu ya buɗewa CAS Bunayd ƙofa tare da ƙamewa ya sara masa,
amma bawan Allah sai da ya kusa mintuna biyar a cikin mota sannan ya jeho ƙafa guda a waje, can da ya
gama iyayinsa sai ya fito gaba-ɗaya, wannan karon har da glass ya maƙalawa fiskansa da babu annuri, cikin
isa yake takunsa na ƙasaita, hannu guda a aljihu hannu ɗaya riƙe da wayansa mai stadan gaske na yayi, ga
kuma uban headphone a kunnensa, a haka ya shiga gidan da sallama kansa akan wayansa, ba ruwansa da
an amsa sallaman ko ba'a amsa ba ya haura sama direct, a palourn sama ya samu General a kwance
Matarsa Hajiya Huraira tana masa tausa, duk da shigowan CAS Bunayd bata bari ba, ci-gaba tayi ta aikinta
tana sakarwa yaron nasu murmushi.
Waje CAS Bunayd ya samu ya zauna, cire glass nasa yayi, sannan cikin girmamawa da maganarsa ta yanga
ya ce, "General barka da gida, Momsee sannu da aiki."
Hajiya Huraira wacce suke ƙira da Momsee, tana murmushi ta ce, "Yauwá, sannu Bunayd, fatan ka dawo
lafiya?"
"Alhamdulillahi Momsee" ya faɗa yana mai ɗan kishingiɗa.
General ya ce, "My Man, yaushe ne ka dawo?"
Cikin shagwaɓa kaman ƙaramin yaro ya ce, "Yau na dawo."
"Good! Sannu da hanya Man, wai me yasa baka son zama anan gidan ne? Ka yi gida a gefe ka koma can da
zama menene damuwanka? Ko dai rashin ji kake shukawa?" Faɗin General idanuwansa akan Bunayd.
CAS Bunayd shafa kiston kansa yayi dan ya fahimci nufin General na cewa wai ko rashin ji yake shukawa,
murmushi yayi mai stadan gaske ya ce, "General ni ba wani abinda nake shukawa, just small boy like me ai
babu abinda zan iya yi, ba mace ko ɗaya a gidana, kuma wasu ayyuka nake yi, amma zan dawo, nima ba
daɗin zaman can ɗin nake ji ba."
General yana kallon Bunayd cikin soyayyan da yake masa ya ce, "Kai ne small boy? Anyway shikkenan, I
trust you, nasan ba za ka shuka rashin ji ba, yanzu dai ko baka kammala aikin ba, ba inda za ka koma, ka
dawo kenan, bana son zamanka kai