Showing 27001 words to 30000 words out of 78880 words

Chapter 10 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

tunda har lokacin da yake musu wannan maganar wandonsa a idon sawunsa, kuma bai gama tsarta fitsarinsa ba har lokacin da yake tsayen nan.

Kawar da kai Sulemanu ya yi tare da faWin ''ka dai manta in da zaka je Ado, amma bana tunanin gun mu zaka, dan ba wani abinda yake haWamu dakai ka tuna, yanzun dai faWi abinda kake san faWa ina da wajan zuwa.


Wani gajeren fito ya yi lokacin da ya gama Waure tazugenshi yana mai nufo inda Sule'n yake, ta re da kai hannu da nufin dafa kafaWarsa.

Da hanzarin Sulemanu ya ja gefe yana wani yastuna fuska.

''Au wai kamar irin na gama kashi zan taSa ka ba tare dana wanke Win nan ba ko?'' ya faWa yana mai sunkuyawa ?asa dan nannaWe ?afar wandonsa wacce takai saman wani sket Win wata yarianyar.

Kanshi a ?asa ya fara da ce wa ''Wan albarka na gidan malam Lirwanu, dama tambayarka zan yi dan Allah, shin a cikin garin nan ko a kokkohen shi kaga min wulhin wannan yarinya ta wajena Talatuwa, tun jiya nake neman ta amma shiru kamar ban aiki bawa garin su''.

''Yarinyar wajan ka ko kuma yarinyar da zaka aura Ado? Ai ba wanda bai san da wannan labari a garin nan ba.''ya faWa yana masa wani irin ?askantaccen kallon da ya yi dai-dai da irin yanayi, Wabi'u da kuma shigarshi.

''Eh! Eh! Ita fa nake nufi, matata ta nan kusa ba, ashe dai kai ma kasan da labarin, Allah dai yasa ka gano min ita.''


Wani irin ?atoton ba?in ciki ne ya to?are makwogwaron Sulemanu, ai bai san sanda ya shiga furta masa ''ok wai dama tun jiya dana ga kana Zariya a ciki da wajen garin nan ita ce ka ke nema? Kai amma gaskiya ka rako, to kaji da kunnen basira, Talatu rabonta da garin nan tun asuba jiya, idan har na canka dai-dai yanzun ta kai inda tya kamata ace tana can, wato gidan aurenta.''

''Miye kake ?o?arin faWa mini ne Manu? Kana nufin Talatu guduwa ta yi kokuwa mai'' ya tambaye a dan zarafe.

Watsa hannaye Sulemanu ya yi irin kar ka sha mini kai Win nan, kafin ya kuma ce wa ''eh kamar dai haka, amma kuma ba hakan bane, duba da niyyarka ta hallaka rayuwar yarinya saliha kamar Talatu Allah ya kawo mata agajin gaggawa kamar daga sama, kyakkyawa dogo fari kuma matashin saurayi daga Agadez, ya zo ya aureta lokacin da kake baccin asara, sai sorry, amma mune nan muka yi masa jogora har ya cikin garin nan'' yana kaiwa nan ya yi gaba abinsa, ya bar Ado da sakakken bakinshi mai warin tsiya


''KaWan tsaya mana, kai dan gidan malam Lurwanu, ai tunda ka yi min ciki sai ka yi min goyo, ya za ka mini haka.''

Ganin da gaske dai Sulemanu'n ya yi ficewarsa ba tare da ya bashi ?arin haske ba, kuma ba hanyar komawa gida ya nufa ba bare ya bishi ya tashi hankalin shi kawai sai ya juyo ya kama hanyar dawowa cikin gari yana sababi.

''Ai wallahi bakka isa ba,Ni zaka yiwa wannan kunun tutun, ka bani kyauta kuma ka karSe, yo a ina aka taSa yin irin wannan? Amsar tambayoyin da baka tsaya ka amsa min su ba wallahi baka ci ba Sagas, dan sai nake ubanka ya amsa min su kafffatninsu, haka kawai duka gari an maida kai Wan iska gantalalle mara galihu, dama nasan sarai wannan aure da zan gwan-gwaje babu mai farin ciki dashi a garin nan, ba?in ciki ake nuna wa mutun ido da gefen sa, babu komai idan ma miye ne ai yanzu na ji.''

Haka ya yi ta sababi a hanyarsa ta shigowa gari zuwa ?ofar gidan su Sulemanu, da tsanwan haukarsa ya shiga bubbuga ?ofar shigar, ta re rurin suna mahaifin Sule'n da maWaukakiyar murya.

Turo ?ofar da ya ji anyi ne yasa ya Wan ja da baya yana kama tsatso, tare da gesar da wani huci daga bakinsa wanda sai da Malan Lurwanu ya toshe hancinsa da yatsun hannunsa na dama, wani ?arin takaicin ma sai??ara kusanto shi Ado'n ya yi yana wani irin abu kamar zararre.

Dakatar da shi baba Lurwanu'n ya yi ta hanyar Waga masa hannu, tare kuma da Wan ja da baya yana mai ce wa ''Ado lafiya dai ko? Dan ba zan iya tunana rabon da in ganka a ?ofar gidan nan koda a sabga ne, Allah dai yasa lafiy..''

Kafin ya gama ce wa lafiyar tuni ado ya karSe zancen da ce wa ''miye gaskiyar magana Malan Lurwanu, akan wani matashin saurayi daga Agadez da kuma matata Talatuwa, Wanka ne fa ya fara bani labarin, bayan na gama karraWe sama jannati ina nemanta kasa ko bisa amma bata, Allah yasa ka ce mini ?arya yake.''


Kamar ya gaura masa mafi haka baban na Sulemanu ya ji, wai matarsa Talatu, shi da yanada dama a garin nan to da sai ya ringa tsite irin su Ado, dan basu da wani anfani bare ayi zancen anfanarwa.

''Eh gaskiya ya faWa maka, nima nan ina daga cikin shaidun da agabansu aka Waura wannan auren, saboda hakan! Yarinya ta yi maka nisa Ado, nisa na har abada ma kuwa, abinda zai fi maka kyau a yanzu shi ne ka je ka samu ruwa kayi wanka, sannan ka goge ba?in nan dan Allah koda da gawayi da ?asa ne, in so samu ne karkashin fita caca na tsawon kwanaki uku, ka Wan zauna a gida ko Wan haske ba bayyana a fuskar ka koda na yawon yin wanka ne, dan nasan na ibadar Muslunci kam sai randa Ubangiji ya hukunta kana da tsananin rabo, dan ba zan iya tuna rabo da inga ka a masallaci koda da rana ne, bare a yi zancen dare.''

Garam ka ke ji ya maida ?ofarsa ya kulle, in da yanar Ado da tarin takaicin maganganun daya guntsa masa ba tare da ya bari ya Wan maiida masa koda gida Waya ne.

A yanzu kam ya gama yarda da maganar auren nan, shikenan ta faru ta ?are, shi yanzu abinda zai ce wa Balki ne ma bashi da shi, zai kira ta ne ya ce mata Talatu ta gudu da wani a dalilin zai aureta ko kuma miye, shi dai ko yasha giyar wake ba zai bari taji daga bakinsa ce wa yaso ya auri Talatu, yasan tsaf zata iya biyo mota taxi ta hurma masa wu?a a ciki ya mutu uban kowa ya huta.

Murmushi ne ya suSuce masa bayan ya tuna da wata mafitar da yakai ma?urar tare basirarsa wajan nemo ta, ya yi gaba daga nan zuwa gidan sa, dan lalubar in da ya wullar ?ar akwalar wayarsa ?irar itel, wacce take laulayr da kaushu an yi mata Waurin ?irji.

Bai sha wata wahala wajan neman wayar ba, dan anan tsakiyar Wakin in daya zube a bugen nan anan ya sameta, ya dariya ya kai hannu ya Wauki wayar, amma sai dai kashhhhhhhhh..............





?AR 5?
?5??5?
?5??5??

_5?
?5??_
*5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??*

_5??5??5?? 5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??5??)_

*(5??5??5??5?&? 5??5??5??5??5??5??5?? 6)*

_5??5??5?? 5?
?5??5?
?5??5??(5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??)_

_5? ?5??5??5??5?? 5??5??5? ?5??(5??5??5? ? 5??5??5??5? ?5??5??)_

_5?
?5??5??5??5??5??5??(5??5??5??5??5?? 5??-5??5??5??5??)_

_5??5??5? ?5? ?5??5??5??(5??5??5??5?? 5? ?5??5??5??)_

_5? ?5??5??5?? 5?
?5??5??5??5? ?5??(5??5? ?5? ?5?? 5??5??5?
?5??5?
?)_

_5??5??5??5??5?
? 5??5??5? ?5??5?
?5??(5??5??5??5?
?5??5?? 5??5??5??5??5?
?5??5??5??5??)_

*5??5??5??5??5??5?
? 5??5? ?5? ?5??5?? 5??5??5??5??5??5??'5?? 5??5??5??5??5??5??5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??.5??)*
_LITTAFIN *?AR KANCE* NA KU?I NE MADAM TAWA, AMMA BAN SAKA DAYAWA BA TA YADDA KOWA ZAI IYA SAMUN SA BA WUYA SAI DA?I. ?ARI BIYU NE KACAL BA YAWA, IDAN HAR KIN SHIRYA AYI TAFIYAR NAN DA KE TO KARKI BARI A BAKI LABARI. YI MAZA ANTAYO DA 200? KI TA WANNAN ACCOUNT NUMBER=?I?
_Nasan inada ?an'amana dayawa, adadin yawan siyan llittafin nan adadin zurfin so da ?aunar da ake yiwa Maman Abdallah._ =?
?
_*Maza a kaf-ta*_ =? ?
__Bismillahir rahamanir rahim_


Page 11
_____________Anguwar Danja
Wannan ita ce anguwar da tayi kowace anguwa yawan mazauna cin rani a cikinta, a kwai ?an gari wanda da suke harhaWe dasu a nan da gidajen su, amma mafiya yawan su ?an rani sun fi yawa. Da yake ba wata daWaWWiyar anguwar data Wauki shekaru bace, dan ba'a jima da kafa ta ba, da yawansu ma ba'a cikin Wakuna suke ba, runfa ce suke yi a matsayin Waki, sai kuma a yaneta da tsinmokara, wanda a dawa da kuma cikin sharar gari idan an tare suka fi samun su, haka za kaga bukkoki da runfunan mazauna ranin nan sama da guda goma a filin guda, idan kayi gaba ma haka zaka iya gani, anan suke kwana, anan suke rayuwarsu, idan har gari ya waye to yaransu zasu fara shishshiga gidajen jama'ar gari neman sadakar ruwa, haka kina sha'aninki za kiji ana ''salamu alaikum, Hajiya a taimaka mana da sadakar ruwa'', idan ka haWu da masu hankali kena, wasun bama sa tambaya idan har suka san gida da panpo, sai dai ki gansu a tsaye a kanki, idan kin tambaya lafiya suce miki sadakar ruwa za'a basu. Idan har panpon a mashigar gida yake ma sai dai kaji suna Waukar ruwan, a masu tsaurin idanun cikinsu.

To idan sun kawo ne kuma za'a shiga wanke wanken abincicikakken da aka samo a daren jiya, za'a wanke shi tas a shanya, Waya bushe ya zama ?anzo kamar yadda muka ji labari acan baya.

Iyaye da ?anmata masu gidajen aiki za su yi niyyar fita ne wajajen bakwai zuwa takwas na safiya, masu ?o?arin cikin su wanda suka saka ?ananan yaransu makarantar allo suna zuwa. A ta?aice dai daga gari ya waye kowa yake shiga harakokin gabansa.

''Awwalu ka bani waya ta na faWa maka.''

''Kinsan Allah idan har kika ga na baki wayar nan to kin kawo lambar shaidar karSar dana baki lokacin da kika kawo cajin nan, ke abun naki har rainin wayo ma a ciki naga alama'', wanda aka kira da suna Awwalu ya faWa a kufule.

''Yanzu ni ce ma na raina maka wayon Awwalu? Dan ubanka ni zaka zaga akan kayana? To wallahi sai ka bani waya na ko ana muzuru ana shaho'', ce war matar da kana ganinta kaga masifaffiya lamba Waya.

''To ai sai in gani, zan ga wanda ya tsaya miki a anguwar nan da zai zo ya amsar miki wayar, sannan kuma kar ki kuma zagin ubana kinji na faWa miki, idan kuma ba haka ba zan rama ne wallahi, tunda uba ba fin uba ya yi ba, mtsss'' ya ja wani dogon tsaki a ?arshen maganar, dan shi ba yau ba matar take mugun bashi haushi da takaici, ba tada kirki sannan kuma batada mutunci ko kaWan, dayawan lokuta idan ta kawo cajin waya shagonsa haka za'a sha masa kai da yawan kira a wannan ?wamar wayar nata, aduk ranar da ya gaji da jin ?aranjin kiran ya ishe shi yakan Waga ya ce wayar a gurin caji, amma sau tari haka zai ji muryar garjejan namiji yana maganar rashin Wa'a a farkon Waga kiran, ba tare da wawan ya san ba mai wayar ba ce ta Waga kiran. A da kafin haka soyayyar salihar ?arta yake ji har cikin ransa, har yafara tunanin yadda zai tunkareta da maganar, da kuma yadda zai fahimtar da iyayensa a lokacin da zai gabatar musu ita a matsayin zaSinsa, amma zargin mahaifiyarta da zama mutuniyar banza yasa ya watsar da wannan soyayyar da yake jin akwai ta.

''Ya kuma kayi shiru? Kake wani banzan tunanin ka, ga ashirin Win ka nan ka bani wayata, tun Wazu na ce maka a gaggauce nake, ina da abubuwa da yawa a gabana'', matar ta faWa kamar wacce ta Wan sauko daga jirgin masifar da ta hau.

''Na fa faWa miki sai kin kawo lambar shaidar dana baki, idan kuma ba haka ba kisa aranki kin rasa wayarki kenan har abada, shari'a a kai ni har Faransa idan anso'' Awwalu mai kanti ya faWa yana karkaWa ?afarsa, da yake zaune yake a kujera ?afa Waya kan Waya.

Wata gundumemiyar ashar da matar ta Wauko ta malmalo ta zunduma masa kai ka ranste ba Musulma ba ce, dan zagin da ta yi shi da maWaukakiyar murya ta yi shi wanda sai da ya fara jan hankalin mutane zuwa gare su. Kafin kace miye tuni mutane sun fara taruwa a wajen, suna neman ba'asi akan abinda ya haWa su faWa a dai-dai wannan lokaci.

Awwalu ya ce ''Kawu Mani wannan matar ku barni da ita, batada kirki ko kaWan, idan har baku manta ba an taSa yi mana taro kamar sai dai haka bara a lokacin damina idan ban manta ba, ta kawo in saka mata wayarta caji ta ce kafin dare zata amsa, na karSa na saka mata. Ashe duka wannan akan idanun wani matashin da har yau ban kuma ganin ko nau'i kamarsa a titin nan ba, bayan barin ta wajan da kamar awannin uku sai ga wannan matashin da dalarsa ashirin ya ce mini ita ta aiko shi karSar wayar, ba tare da lura ba na Wauka na bashi. A dalilin wannan matar nan sai da ta kusan tara mini jama'ar garin nan akai na a dalilin Satan wayarta, ana zunduma ruwan sama a dai-dai nan gurin ku ka mana shari'a akan ta yafe mini tunda akan rashin sani ne na Wauki wayar na bayar, amma matar nan fafur tace batasan wannan zance ba, a karshe dai kune kuka saka ni na rama mata wayarta. Tun daga wannan ranar na fara bada lambar shaida ga duk wanda ya kawo wayarsa caji, bayan magiya da ban ha?urin da ta yi ta yi mini na fara karSar wayarta ina mata caji watanni biyar da suka wuce. To yanzu kuma ta kawo waya na bata lambar shaida, wacce zata nuna eh lallai wayarta ce koda kuwa na yi wa wayar farin sani, shi ne wai take faWa mini wai ta yadda shaidar, to ba Wazu ba, a yanzu ma ina mai farin cikin sake sanar dake ce wa, in dai har kin Satar da wannan shaidar to kin Satar da wayar ki kenan danma kiji.''


''Jama'a ku bani hanya, dan Allah ku matsa ina sauri ne'' wata figigiyar mata take faWa lokacin da take kutso da kanta cikin dandazon taron da aka yi musu dan bawa ido hakkinsa.

''Ke Balki! Balki! Kina nan kina masifa ana neman ki a waya ba'a samunki, ki karSa Ado ne akan layi, kuma ya ce magana ce mai muhimmanci kar ki katse masa waya ato'' ta faWa tana dungura mata wayar a kunne.


Juyawa ta yi tana mai wurgawa Awwalu harara, kafin ta yi masa alama da hannu irin ina nan dawowa kanka Win nan, kafin ta fara yiwa jama'ar dake tsaitsaye a wajen masifa da faWin ''to ?an ana yi muna jin daWi, an gama na yanzu sai a wuce sai zuwa anjima idan na dawo, dan koda ubansa ne Sarkin garin nan sai ya bani waya ta'', tana kaiwa nan ta ratsa a cikin mutane tabar wajen dan Waukan kiran.

Hararar wayar ta yi lokacin data fara ruri, cikin musifa ta Waga kiran tana mai ce wa ''to miye kuma aka yi, Talatu dai ka matsa in tura ta gida kuma na tura maka ita, ka dafa ka cinye idan kaso, to shi kiran na minene?''

''Ba-Balki ki sauraren ni, akwai matsala fa wallahi'' Ado ya faWa daga can cikin Wari-Warin yadda zai mata batun da kuma yadda zata Wauke shi.

''Matsala? Wai matsala kace, to ni wacce nake ciki anan ta ninninka taka sau dubu, yanzu haka mai
nake so in daWa, ta yadda zan cika rigata da iska, zama na a garin nan babban ?aubale ne a rayuwa ta, na ma yanke yau Win nan zan bar garin nan to.''


''Ke! Ki saurareni, Talatu ce na nemeta a duka garin nan na rasa, yau kwana biyu kenan, da na ?ure bincike shi ne na samu labarin wani farin saurayi daga nan Agadez yazo har garin nan ya aureta, harma sun koma Agadez Win ba tare da sani na ba.''


''Kan abun uban can, Ado miye kake faWa mini haka ne? Miye kake ?o?arin nusar dani? Wai wani ya je har Kance ya aureta? Kuma bada sanin ka ba, to mutuwa ka yi ne ko miye? Nashiga uku na yau ni Balki, shi yasa yau tun dana tashi da asuba gabana ya tsananta faWuwa, ashe watan shiga musifar mu ne ya kama'' ce war Balki da duka ilahirin hankalinta ya tashi. Tabbas da wani abun da yake tafiya ba dai-dai ba, idan ba haka ba ta ?a?a wani saurayin kuma fari Wan ?walisa zai ?etare garin na da duka zafafan ?an matan dake cikinsa, ya je har Kance domin auro kucakar yarinyar da bazata wuce shekara goma sha biyar ba kamar Talatu.

''Ya kuma kika yi shuri Balki, ko kinsan wani abun game da wannan?'' Ado ya tambaye ta.

''A'a uban dai nasan wani abu, koma miye ya faru harda sakakinka, idan da ka sa mata ido ta yaya har wani bare zai shigo ya aureta bakada labari, sai bayan komai ya faru wai ka kira ni kana mini maganar banza, abu Waya zan faWa maka shi ne kayi ta kanka, dan wallahi ka sake ka zauna a cikin garin nan to ta?are maka, nima yanzu ba lallai ka kuma jin Wuriya na ba nan kusa, dan zan nemawa kaina mafita ne, ita kuma ka manta da maganar ta, in da ta fito can ta koma, dama nan garin ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login