Showing 21001 words to 24000 words out of 78880 words

Chapter 8 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

kula da kyau wallahi kar ki bari a samu matsala daga gare ki, wannan keSantaccen Wauki ne da nake sauke abokaina idan suka kawo min ziyara, babu mai shigowa cikinsa idan ba tayi dalili ba, saboda haka! Ya kasance kullum kina ciki, kar in ganki koda a falo ne indai a rana ne, da dare ban hanaki ki fita falo kisha iska ko kuma kiyi kalla a tv, nasan zuwa wanna lokacin babu wanda zai yi tunanin zuwa bangare na'', yana kaiwa nan ya yi fice warsa.

?akinsa ya faWa yana mai jin wani ciwon kai yana ziyartan sa, cire kayan jikinsa ya yi tare da Waura tewul a ?ugunsa tare da faWa wa toilet.
Ya jima yana ni?aya a cikin ruwan daya tara a bahon wankan, yana ta faman tunane tunanin mafita da abinda zai yi nan gaba, tabbas ya Waukowa kansa aiki ba Wan karami ba, yau shi ne da matar aure ba tare da sanin su Abby da Ummy ba, bare aje ga zancan su Dady da Mamma.

Kusan mintuna talatin ya Wauka kafin ya gama wanka ya fito ya fara shirya wa a gaggauce, ba?in wando na gins da ya Wan so ya kama masa jiki kamar dai yadda ya kasance Wabi'un samarin yanzu, musamman ma ?a?an hutu wanda ba'a ?yashin a siyi kayan ?ya?yali komai tsadar su. ?aramar rigar daya haWa wandon da ita kalar ruwan zaiba mai shegen kyau sai na kasa tamtance wanda ya haska wani a tsakanin shi Abdallah da kuma rigar da couleur'n ta ya kusan sajewa da kwantacciyar fatar jikinsa mai she?i da haske. Agogo ya Wauka tare da caje gashin kansa da salon yadda aka saisaye gashin aka dai-daita ta shi kaWai abun burge wa ne, kafin ya fito ya nufi Wakin Talatuwa.


A zaune ya iske ta a bakin gado, kamar dai yadda suka shigo da alama a hakan take a zaune.
?arasowa ciki ya yi yana kallon ta da magana a bakinsa ''ya baki yi wankan ba kenan?'' ya tambaye ta.
Kanta a ?asa tana wasa da yatsun hannunta da nutsatstsiyar muryar da ta daWe da zauna masa cikin kansa ta ce ''na yi'' ta bashi amsa a gajarce.
Har ya Waga baki da niyyar kuma tambayar ta dalilin da yasa da tayi wankan bata canja kaya ba, sai kuma ya yi shiru saboda tunawa da ya yi ce wa batada kaya a gidan. ?an jim ya yi yana nazari, jin ya yi shiru shi bai tafi ba kuma bai sake ce wa komai ba hakan yasa ta Waga ido tana satar kallonsa, ai da sauri ta kuma sunkuyar da kanta dan kam ta Waya kan nata ne cikin rashin sa'ar da har suka haWa ido dashi. Bai san sanda ya saki wani gajeren murmushi ba, dan shi dariya ma ta bashi a yadda ta yi saurin kauda kai kamar taga wani abun tsoro, ''ki Wan jira ina zuwa'' na faWar hakan ya bar Wakin da nufin yaje ya samo musu abinda zasu ci.

BuWe ?ofar falon da yake ya yi da-dai da turowa da Ummy ke yi, cikin faWuwar gaba Abdallah ya juya ya kalli hanyar Wakin da Talatu take, har bai san sanda Ummy ta rinjaye shi ta gama turo ?ofar ta shigo daga ciki da kwandon kayan abincin da ta haWo masa ganin har ?arfe goma ya rufa bai fito ba. Da har tayi tunanin ko barci ya Wauke shi bayan ya yi wankan, sai kuma ta tuna da ce wa yaronta baya iya yin barci matu?ar yana jin yunwa, shi mutun ne mai san bawa ciki ha??in sa dai-dai misali, wannan yana Waya daga cikin abinda yasa take san Abdallah ya auri Angel, yarinyar ta iya girki sosai dan mahaifiyarta ta hore ta ta wannan fannin, bata barta sakaka ba kamar yadda yanzun zamani ya gurbace iyaye ba ruwansu da bawa yara cikakkiyar tarbiyya da horon daya dace, kuma tana da ya?inin Jamela zata kular mata dashi da kyau yadda ya kamata.

Tana wannan tunanin Abdallah ya zankaWa da gudu ya jawo ?ofar Wakin Talatu ya rufe tare da zura Wan makullin a matsatstsan alhihun wandonsa, lokaci Waya kuma sauke ajiyar zuciya ya kamo hanyar dawowa in da Ummy'n take.
Shata ta yi da baki tana kallonsa, tare da faWin anya Son lafiyarsa ?alau kuwa? A zuciyarta take wannan magana. Sai dai yanayin daya hanga a fuskarta shi ya fassara masa abinda ke ranta.
Cikin san basar da tunanin ya ce ''Ummy wai abincin kuka kawo min har nan, kai gaskiya Ni Wan fatan Ummy ne'' ya faWa yana mai karSar kwandon da hannunsa Waya, tare da kama hannun Ummy'n da Wayan hannun da nufin su isa wajan da zai yi zaman cin abincin.

Cak yaja ya tsaya daga tafiyar da ya soma, zuciyarsa ta shiga bugawa da mugun sauri, lokaci Waya kansa ya yi wani irin sara masa kamar zai tsage ganin................

5?
?5??5?
?5??5??

_5?
?5??_
*5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??*

_5??5??5?? 5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??5??)_

*(5??5??5??5?&? 5??5??5??5??5??5??5?? 6)*

_5??5??5?? 5?
?5??5?
?5??5??(5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??)_

_5? ?5??5??5??5?? 5??5??5? ?5??(5??5??5? ? 5??5??5??5? ?5??5??)_

_5?
?5??5??5??5??5??5??(5??5??5??5??5?? 5??-5??5??5??5??)_

_5??5??5? ?5? ?5??5??5??(5??5??5??5?? 5? ?5??5??5??)_

_5? ?5??5??5?? 5?
?5??5??5??5? ?5??(5??5? ?5? ?5?? 5??5??5?
?5??5?
?)_

_5??5??5??5??5?
? 5??5??5? ?5??5?
?5??(5??5??5??5?
?5??5?? 5??5??5??5??5?
?5??5??5??5??)_

*5??5??5??5??5??5?
? 5??5? ?5? ?5??5?? 5??5??5??5??5??5??'5?? 5??5??5??5??5??5??5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??.5??)*
_LITTAFIN *?AR KANCE* NA KU?I NE MADAM TAWA, AMMA BAN SAKA DAYAWA BA TA YADDA KOWA ZAI IYA SAMUN SA BA WUYA SAI DA?I. ?ARI BIYU NE KACAL BA YAWA, IDAN HAR KIN SHIRYA AYI TAFIYAR NAN DA KE TO KARKI BARI A BAKI LABARI. YI MAZA ANTAYO DA 200? KI TA WANNAN ACCOUNT NUMBER=?I?
_Nasan inada ?an'amana dayawa, adadin yawan siyan llittafin nan adadin zurfin so da ?aunar da ake yiwa Maman Abdallah._ =?
?
_*Maza a kaf-ta*_ =? ?
__Bismillahir rahamanir rahim_

Free page 9
______________Danga taja ta tsaya daga tafiyar daya kama hannunta, lokaci Waya Abdallah ya juyo da tsinkakkiyar zuciyarsa wacce ta gama sada?arwa Ummy ta gano komai tun ba'aje ko'ina ba, a hankali ya Waga kai yana Wan satar kallonta, dan shi kan yanzun maganar ya haWa ido dasu ta ?are masa a tunaninsa, amma da mamakinsa sai gani ya yi Ummy'n ta sakar masa murmushi kamar yadda ta saba, tare da ce wa ''ka zauna a nutse kaci abincin ka Son, idan ka gama ka sameni a falo akwai magana da za muyi mai muhimmanci'' tana kaiwa nan tasa hannu ta shafi razananniyar fuskarsa da in da tasa lura a lokacin zata gane zufar data fara tsatsatsafo masa a duka hudodin gashin dake jikinsa, babu shakka wannan abun babba ne, to miye zasu tattauna da Ummy ne? Shi kenan tashi ta ?are, asirinsa ya tonu, yanzun da an tutse shi akan ce wa wa ce yarinyar sai ya ce musu matarsa ce? A'a. Ya yi saurin girgiza kai tare da addu'ar Allah ya nisasa masa wannan ranar kar ta zo nan kusa dan bai shirya mata ba.

Har ya ajiye kwandon a falon da nufin ya je ya fito da ?ar mutane ta karya, sai kuma ya yi tunanin kar aje kuma Ummy ta dawo ta samesu a falon ya shiga uku, kawai sai tazarce ya yi zuwa Wakunan da take da kwandan abincin a hannunsa.

Key Win ya ciro ya buWe yana mai shiga Wakunan da sallama a bakinsa.
Firgugit ta mi?e daga Wan Wisana mazaunanta da ta kuma yi a bakin gado a karo na biyu. A Wazu tana zaune bata ankara ba sai jin motsin rufe ?ofa taji, shi ne ta tsorata sosai musamman da ta gane key ya saka ya rufe ta, sai tayi tunanin ko dai iyayen nasa sun gano tana cikin gidan ne? Lokaci Waya har ta fara lissafi da mukamin makomarta.


''Ki sauko kici abinci kinji'', ta ji maganarsa cikin muryarsa da ba tada hayaniya ko kaWan.
Dama yunwa take ji yau Win nan, bata sani ba ko gudun da t'ya yi ta tsulawa da sune ga jijjiga ya saka ta jin yunwa e, saSanin da da bata ma ciki yawan cin abinci ?ari da kaifi ba.
A hankali ta mi?e ta nufi hanyar bayi ba tare da ta ce dashi komai ba.
Shi kuma kafin ka fito har ya zuba mata a abincin a plate dai-dai da awon cikinsa, yadda yake tunanin shi zai iya cinyeshi tas.
Kallon plate Win take sai kuma ta kalleshi a lokacin daya tura mata shi a gabanta inda suka zaune a ?asan Wan madaidaiciya carpet Win dake a shinfiWe a gefen gadon.
''ki ci mana ko bakya jin yinwa ne?'' ya tambayeta yana mai kallonta da kyawawan idanunsa.
In ina ta fara yi, ta ma rasa abinda zata ce masa, da ?yar ta tattaro wa'yannan haruffan da suka yi dai-dai da haWa kalmar ''too kaii faa'' 5a faWa a rarrabe kamar mai koyan zance. Kauda kansa ya yi daga Wan ?aramin bakinta da idanunsa yake a kansu tun lokacin da take ?o?arin harhaWo haruffan da zata haWa kalmar. Ajiyar zuciya ya sauke a sirrance kafin ya ce ''ke kici ni ba yanzu ba'', tun bai gama fadar abincin na ita kaWai me ya zuba ta turo baki gaba irin Ita dai bata yarda ba. A cikin shagwaSar da ita kanta bata san ta iya ta ba tunda bata taSa samun makamanciyar dama irin wannan ba ta ce ''to Ni ina zan kai wannan abincin, ai har an raba shi a uku ma kafin in ita cinye kaso Waya, nidai kasa mu ci ko kuma ka ka rage shi kar in lalata gaskiya.'' A wannan karon bai iya Soye aziyar zuciyarsa ba, dan da ?arfin da 5axo ba zai iya sirranta ta ba. Bisa umarnin zuciyarsa ya zura hannunsa cikin plate Win ba tare da ya kuma ce mata komai ba.

Da bismillah takai lomar farko a bakinta tare da Wan lumshe ido alamar abincin an gyautata dahuwarsa yadda ya dace. A ranta take faWar dama ace ita ce ta iya wannan daddaWan girkin mai tashin ?amshi tun kafin ma ka kaishi baka. Amma ina! Ba ta samu wannan damar a cikin rayuwarta ba, amma bata sani ba ko nan gaba Allah zai Arabia mata damar da zata samu abubuwan da bata samu ba a shekarun yarintar ta.

Yayin da ita take ?iyasta yawan shekarun haihuwar ta da yadda ta yi missing abubuwa da yawa da ya kamata a ce ta samu, shi kuma Abdallah a lokacin yake auna shekarun yarinyar da yadda take ganin sallar yarintar ta ?arara. Abu yazo masa abaibai har bai san yadda zai yi ba. A yanzu burin da shi ne yaga yarinyar tana karatu na duka Sangare biyu, wato islamiyya da kuma boko, amma ta ?a?a? Ta ina? Ta ya hakan zai faru kuma ya kasance.

Har suka gama cinye wannan abinci babu wanda ya kuma ce ma Wan'uwansa wani abu. Yana ?o?arin ?ara zuba abincin cinkin plate Win ta furta kalmar ''alhamdulillah'' ta faWa tare ta no?e hannunta. Fasa zubawa ya yi ya Wago yana kallonta, tare da faWin ''kin tabbata'', da kai ta amsa shi alamar eh ta ?ishirwa Win. ''Ki samu ki kwanta ki huta Ni zan fita, zan bar miki key Win Wakunan naman ki ri?e a gurinki, ko binne idan nazo sai na buga miki ?ofa kafin ki buWe kin fahimta?'' Ya jefa mata tambaya a karshen maganarsa..
''Eh na gane, in sha Allah zan kiyaye'', ta bashi amsar da dama hakan ya yi tunanin ji daga gare ta.
A toilet Win dakin ya wanke hannunsa kafin yazo ya fice da kwandon a hannunsa.

Nannauyiyar ajiyar zuciya ta sauke bayan ta gar?ame ?ofar shigowa Wakin kamar yadda ya bata umarni. Tunanin rayuwarta ta shiga yi, yadda ta yi ta da yadda ?addara take ?o?arin juya mata da wata sabuwar rayuwar, koma ta ce ta sauya Win. Sai dai ba lallai ta iya tamtance tsakanin ?addarar zama a tare da mahaifiyarta a matsayin ?ar Kance mai biyar gidajen biki dan neman dafeffen abinci, wacce uwar ta da kanta take son dole sai rayuwarta ta lallace ta hanyar KaWaitaka mata yin alfakhasha. Ko kuma zama a matsayin matar wanda ko sunansa bata gama ri?e wa ba, zaman ma na sirri wanda ba kowa ake don ya san da wanxuwarta a cikin rayuwarsa ba. Yasan dai ta yi ?aryata da jera ko ta haWa wannan rayuwar da wacce ta tayi a gidan baba Ado a matsayin matarsa kamar yadda ya faWa ba.
Ita a ranta da tarin tambayoyin da yakamata a ce tasan da amsosimhinsu. Kuma babu wanda zai iya amsa mata wannan tambayar idan ba inna Balki ba, ita kuma yanzun ina zata ganta? Ta ina? Amma komai nisan tsawon lokacin wanyannan sune tambayoyin farko da zata jerawa Innar Abdul ranar da Ubangiji ya nufa zasu hadu.
Shin wacce ita? Wanene mahaifinta? Ina mahaifiyarta? Ya aka yi ta waye gari a ganta a hannunsu?. Wannan sune emagansin tambayoyin da ta ke so ko ba Inna ba Allah ya bawa wani zarafin amsa mata. Da wannan tunanin har barci ya shureta a bakin gadon da ta Wan kwanta.


Zaune yake a kasa da ?afafuwanta da take zaune a kan kujerar dake falon, baka jin ?arancin motsin komai sai ?aran ac'n dake fita da karamin sauti, ga falon sai tashin ?anshi yake yi, Ummy badai tsabta ba.

''Son maganar da za mu yi anan ita ce'' sai kuma ta Wan da kanta. ?ago da kai ya yi yana mai kallonta a marairaice, wai koda ya kama a hukunta shi to ayi masa da sassauci, kafin ya ce ''ina sauraron ku Ummy''.
?an gyara zama ta yi kafin ta Wora da ce wa ''har yanzu banji ka yi zancen zuwa gidan yaya Alhusain dan ku gana da Angel ba, ga shi da alama ko nunbobin juna ba kuda shi, to Ni a jiya da dare na tura mata number ka gaskiyar magana, so nake inga ka saki jiki sosai ta yadda za ayi abunnan cikin ?an?anin lokaci musha hidimar mu.''
?ago da kansa ya yi daga ?asar daya sadda shi daga farkon fara maganar ta, kina komai yanzun ya samu nutsuwa tunda ba zancen Talatu ba ne, yanzun ya yarda cewa wa Ummy bata wani gano sa ba.
''Kayi shiru Son! Da wata damuwar ne? Bana ganinki kamar yadda ka ke a da fa, ko duka gajiyar ce?''.

Yaji daWin yadda ta tambaye shi kuma ta bashi haske akan amsar da zai bata. Kai tsaye ya buWe baki da faWin ''ai kuwa dai Ummyna akwai gajiya sosai, nasan tayi zuwa gobe zan warware ne. Sai maganar zuwa gidansu yarinyar nan in sha Allah zan je cikin satin nan, i promise.''


Wanna magana sosai ta yi wa Ummy daWi, daga ?arshe sai barin Abdallah ta yi a falon yana game a wayarsa, ya yin da ta faWa kicthing ta fara sarrafa musu abincin rana cikin nishaWin Wanta zai fara zuwa zance. Daga sun gama fahimtar juna su kuma zance ya gama ?arewa sai shagulgulan ciki su kankama. A ranar bata san irin farin cikin da zata shiga ba, sai wanda rai ya yiwa alfarma kawai zai gani da idanunsa.


Kamar an tsikareshi ya mi?e daga zaune da yake, Wakinsa ya koma ya zato makullin mota yanar gidan, saboda ya shagala da abinda yasa shi jin fitar ko Ummy bai tsaya yi mata sanarwar zai fita ba, ya wuce a gidan kai tsaye.

Bai tsaya a ko'ina ba sai a wani mool mai girman gaske, da nazari da tunanin irin kayan da za suyi daidai da girman jiki da yana yinta ya shiga Waukar mata dogayen rigina, abaya, riguna da wandunansu, takalma gwale hijab da sauran kayan bu?ata. A bangaren kayan kwalliya ma ya Wan Wauki tarkace amma ba yawa. Mayuka sabulai da turarurruka kuwa kamar ba da kuWaWe zai biya kuWin siyan su ba.

Haka Ummy ma ya yi mata ?aramar siyayya dan kyautatawa, sama da awa Waya da ?an mintuna kafin ya dawo gida.

Bai wani sha wahalar isar mata da kayayyakin da ya siwo mata ba, inda ya bata komai tare da bayanin anfaninsa. Godiya ta yi masa tana mai jinjina karfin hali irin nasa, ta rasa shi Win wane irin mutum ne, bai santa ba, bayada wata ala?a da ita, bai taSa ganinta ba a ce warta, amma ya saukarwa kanshi ya?inin Wawainiya da ita.


Duk da abun zai yi mata nauyi ace ta saka wa'yannan kayan a jikintabsaboda bata taSa saka irinsu ba, amma ba zata watsa masa ?asa a ido ba, zata daure ta rin?a sakawa koda kuwa kunyar zata mata abinda yafi abinda take tunani. ?o?arin sai nan gaba ta samu irin kayan da tafi sabawa dasu wato atanfa. Ita ma atanfa ai tasan da banbanci sosai a tsakanin wacce take sakawa a duniyarta, saboda duka yawan katanga jace ne, sai wani ya gaji da sakawa kafin ya bata, wani tufafin ma a bila ake samo shi, amma haka ake saka omo a buge shi gobe mutun ya saka a jikinsa. Hakan kuma hawai ita kaWai bane a'a, duka harda sauran ?an'uwanta.

Ledar Ummy ce a hannunsa lokacin da yake tattakin komawa babban fakon gidan, sai dai tinani yake a siyayyar shi ya manya pant da rigar Mama. To su anya zai iya zuwa siyan su kuwa? Idan yaje miye zai ce a bashi to.
Tunawa da shekarun yarinyar da kuma girmansa yasa ya ?aryata kanshi gaba Waya a tunanin kasantuwar tanada ko ta fara ?idan dangin ma, saboda shi dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login