Showing 54001 words to 57000 words out of 78880 words

Chapter 19 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

soyayyar.

Ai Abdallah bai san sanda ya tuntsure da wata dariya r da har sai da Talatu ta shagala da kallonsa ba, ya yi mata kyau sosai ba ?arya, ''komai nasa na daban ne'' ta faWa a zuciyarta.

''To fa! Abokina ya zurma dayawa gaskiya, wato ma har baya so a zuba masa jabun kaya a akwati ko? Ai kuwa za mune da kanmu mu siyo kamar yadda ya ce, bari kaga, ba zan jima ba zan fito sai mu wuce'', ya ?arasa yana ?ar dariyar daya kasa barinta ganin Noor Winsa sai kallonsa take, wanda da alama dariyar da yake yi ce ta dauki hankalin mutane dayawa, shi kuma abun ya yi masifar yi masa daWi.

''Ok to sai ka fito'' Ishaq ya amsa shi daga can yana mai katse kiran.

?aga mata hira Waya ya yi alamar lafiya dai ko?

Wata iriyar kunya ce ta dabaibaye ta, suf ta sunne kai a ?asa tana murmushin da na kasa gane ma'anarsa.
A hankali kuma ta sulale ta bar kan gadon, ta nufi inda kayan litattafan karatunta da suka haWa da al?u'ani dan uzuri biyar; ?awa'idi; hamsuna hadis da kuma husnul-muslim. Tattarasu tayi ta kai in da ta maida nan ne ama'ajiyar su, kafin ta dawo ta naWe sallayar ta ajiye.

''Zo muje ki raka ni in yi wanka'', taji muryarsa kamar da wasa.

Baki ta saki tana kallonsa, shi kuma ko a jikinsa, sai ma kusanta kansa da ya yi da ita, da wata muryar mai kama da raWa ya kuma ce wa.............................




Ina godiya da ha?urin zaman jira na da kuka yi ababen ?auna=?
?

Na dawo gaba Waya da yardar Allah. Idan naga sharhi free pages zasu ?aru zuwa 20, akasin hakan daga gobe posting a paid group da yardar Allah. Kuma in sha Allahu a wannan karon ba fashi, har sai mun gama labarin bi'iznillahi.=??>?)?

Mamman Abdallah taku.>??>??

=???+22788738126


?AR KANCE

Pages 16

_______________ ''Ke wasa nake miki fa! Kawai dai za muje ki raka ni Wakina ne, ina jin tsoron hayya'' ya faWa kamar da gaske.

Hannu tasa a Wan ture shi ganin yadda ya wani matse mata wuri sosai, sai yake yi kamar zai maida ita ciki, gashi ma ya zo mata da wani zance, wai yana jin tsoron hanya.

Turo baki gaba ta yi tana mai binsa da ido kafin tace ''ina jin yunwa fa.''

Da sauri ya dawo kusa da ita yana mai kama hannunta ya ri?e yana kallonta cike da shau?i, ''maimaita abinda kika ce'' ya tsureta da ido sosai.

''Haka nace ina jin yunwa'', ta faWa a ta?aice.

''Dan Allah a yadda kika faWa da farko, a haka nake son kara gani dan Allah'' kamar zai fashe mata da kuka haka ya yi maganar.

Sake cunno Wan ?aramin bakinta ta yi, haWi da tattare girarenta duka biyu, sai fuskar ta yi masa fiye da yadda ma yake san gani, bai gama narkewa ba sai lokacin da take maimaita Ita dai yunwa take ji. Ai kam a bazata taji ya fizgota ta faWa jikinsa, bai yi wata-wata ba ya haWe bakunansu wuri guda kamar yadda zuciyarsa ta bashi umarnin yin hakan, sanWarewa ta yi a wurin, dan hatta nunfashi takai second biyar kafin ta iya ja da fesar da wani, yau taga ikon Allah, to shi kuma wannan Win minene? Ita dai har ga Allah bata taSa ganin abu makamancin wannan ba.

Cak tunanin ta ya tsaya wuri guda, jin wani abu ya kai ya kawo daga kwakwalwarta zuwa tafin ?afafawanta.

''Ya Allah!'' shi ne abinda ta faWa lokacin da ya sake mata baki, bayan tsawon mintuna bakwai daya Wauka yana mulkin mallakarsa dashi.


Kama hannunta na dama ya yi tare da sumbata kafin ya ce ''yanzu zanyi wanka in fito kinji, sai in samo mana wani abun da zamu karya dashi, in sha Allahu ma yau Win nan zan kawo miki kayan abinci, in yaso sai kina dafa mana ko? Ai nasan dai kin iya girki.''

Sai da ta koma bakin gado ta zauna, dan har yanzu ji take wani abu na yawo a tafin ?afarta kafin tace ''sai dai idan zaka koya mini.''

Murmushi ya yi yana mai shafar sajensa kafin ya ce ''kin kuwa canka dai-dai, na iya girki sosai, dan sau dayawa nakan taya Ummyna, kar ki damu zan koya miki'', ya faWa lokacin da yake yin da baya da baya da nufin ficewa daga Wakin, wai shi kar ya juya baya ya daina kallonta.


''Dakata Yaya'' ta faWa harda Waga hannu irin yana nesa Win nan.

Dakatawar kuwa ya yi, lokacin har ya kai daf da ?ofar fita daga Wakin.

''Babu kyau fa! tafiya da baya da baya'' ta faWa cike da shagwaSa.

''Mtmm'' taga ya watso mata sunba daga yatsutstsansa guda biyar daya haWe ya sumbata.

''Godiya nake my Noor'' shi ne iya abinda ya faWa kenan kafin barinsa Wakin, bayan ya.


Ajiyar zuciya ta sauke kafin takai hannu ta shafi bakinta dashi, sai ta samu kanta da sakin murmushi.
''Koma dai miye shi yanada daWi'' ta faWa a bayyane, sai kuma ta saka tafin hannu ta rufe fuskarta, wai ita taji kunya.

Mikewa tayi ta shiga gyara Wakin kamar kullum, dan yanzu ita take gyarawa daga ciki, masu aikin gyaran gida iyakarsu falo da kuma Wakin Abdallah, wanda yanzu ne bayan zuwan Talatu ya haramtawa kowa zuwa Wakin, a ce war sa a barshi ba sai an gyara ba.


A gaggauce ya yi wanka haWi da shiryawa ya fito, sanin idan har ya shiga inda take ba lallai iya fitowa akan kari ba, gashi kuma tace tanajjin yunwa, shi yasa kai tsaye ya wuce cikin gida, in da yana shiga ya yi dai-dai da fitowar Abby da kuma Ummy daga Wakin Ummy cikin ransa ya ce ''Abbyna baya tsofa da alama'', kafin ya ?araso inda suke haWi da kama hannun Abby'n.

''Barka da safiya Abbyna'' ya faWa yana mai wasa da zobensa dake hannun Abby.

''Ni kuma ba barka ba ko?'' ce war Ummy da takama hanyar daining dan Waukowa Abby kwandon data gama jere musu kayan abincinsu shi da Dady, dan tuni ya tare a gidansu wanda yake jikin gidan ne daf da nan, tunda dama a tare aka yi ginin tun can farko, kuma har yanzu basu yarda sunbar gidajen ba, sai dai a na musu gyara suna cin kuWi kamar ba nemansu ake yi ba.

''Ayya Ummy'n Abdallah bawan Allah, ai dole kece farko, bakiga lokacin dana gaishe ki da idanuna ba, ai shi Abby da baki kawai ya riga ki, amma tun a zuci na gaishe ki ai'' ya faWa lokacin da suke zama akan kujera tare da Abby.

''Yau ni naga banbancin ?abila! Allah dai yasa ni Winma ba bare ba ne na gida ne, ballantana a yi gulma na bansani ba.''

Abby ya faWi hakan ne jin Abdallah da Ummy'n nasa sun canja yare daga hausa zuwa yarensu na buzanci.

Dariya Abdallah yayi.
''Wai ni kam ya labarin matar nan? Har yanzu shiru ba'a sameta ba ko?'' Ummy ta canja musu maudu'in zancen da wannan.

Ajiyar zuciya Abby ya sauke kafin ya ce ''Gaisha har yanzu shiru ne babu wani labari, har shi wancan matashin saurayin aka nemo wai ko yasan in da za'a da sameta, amma sai ce wa ya yi rabonsa da ita tun a lokacin da aka sallamesu, daga nan kowa ya kama gabansa, amma ya bada kwokwanton ce wa ?ila a sameta ta wuraren ?an Kance Win nan, dan shi kam dasu tayi masa kama, sannan kuma kunga zata iya kasancewa tana cikinsu, duba da yadda aka yi har aka kamata bisa tsautsayi, dan ita motar da zata kaita Algerie ta je nema wurin.''
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
''Ikon Allah! To idan har haka ne Abby miye zai hana Dady ya yi magana da can Algeriya Win, in yaso sai a duba can ko ta samu hanyar tafiya'' ce war Abdallah.

Ummy da isowarsa kenan kusa da su ta ce ''wannan gaskiya ne, ?ila ta bar garin kamar yadda ta yi niyya.''

''To ai tun a lokacin da aka rarraba hotunan nan babu inda ba'a kai ba, kama daga gidajen motocin sufuri dama manya mitoci, da ?ananu masu jigilar yau da kullum duka an basu hoton, tare da albashir na babban tukuici ga duk wanda ya bada masaniyar inda ya ganta, ko kuma inda za'a sameta, in sha Allahu nan kusa za'a nemo ta, dan Yaya ya Wauki duk wani matakin daya dace'' Abby ya amsa su lokacin da yake tashi da nufin zuwa gidan Dady.


''Abby yau zamu je haWo lefen Yusuf'' Abdallah ya faWa.

''Ma sha Allah da yarona, ashe dai abun ya iso da wurwuri haka? To Allah yasa ayi a gama lafiya, ya kuma sa abokiyar rayuwarsa ce. Zan tura maka wasu yan kuWi, ku siyi duk abinda ya dace, zuwa gobe ma zanje can gida wurin Malan Win, danjin ya lamarin zancen auren yake tafiya.''

Sosai Ummy ma nuna murna da farin cikin ta jin auren Yusuf Win ya kusanto, wanda idan aka yi ?wa?waran lissafi zai bada saura wata Waya da kwanakin da basu fi uku ba.

''Kaga mai yin komai da niyya, gashi shi Yusuf har lefe ne za'a kai a Waura aure, amma kai batun yau ba nake bin kanka akan maganar yarinyar nan Angel, ko zuwa gidan nasu ma ya gagareka, sai ma a ?an kwanakin nan, mutun ya rasa ina sauran lokutanka suke ?arewa, ko da yake kullum kana ?unshe a sashenka kamar wani mara gaskiya'' Ummy ta tsure shi da ido lokacin da take maganar.

Shi dai Abby ficewar sa ya yi ya barsu zaune a falon, dan yasan ya biya su zancen ba ?arewa zai yi ba.

''Karki damu Ummyna, ke ai tuntuni yaronki ya zama magidanci, yanzu abinda ya yi sau....'', Ridha rufe bakinsa jin kwaSar da ya yi, gashi yana so ya Sallowa kansa ruwan da ba lallai ya iya ji dasu ba. Sai ma bayan da ya gama faWa ne ya jinjina irin ta'asar da ya yi, take yasha jinin jikinsa ganin kallon da Ummy'n take yi masa.

Kallon tuhuma ta bishi dashi, tana mai karantar yanayin da ya yi maganar, da kuma Wora maganar akan mizanin hankali da kuma fahimta kafin ta ce ''kamar ya ka daWe da zama magidanci? Shin kayi aure ne ta tare damun sani ba?'' ta jefa masa tambaya.

Cike da razana ya kalleta, bakinsa har rawa yake wajan faWar...............


Na yanke shawarar kawai Abdallah ya fito ya faWa ya yi aure yana da iyali.=?? Ya jefar da ?wallon magwaro ya huta da ?uda.=؆?

To ku ya kuka ce? Ya faWa ko kar ya faWa?>?8?

To kuma idan ya faWa ya tafiyar zata kaya ne? >??

Mu tarbi amsar a shafin gobe in sha Allahu. Na yau ba yawa, na gobe kuma sai mun gani.>?'?


?AR KANCE

Page 17

_________Cikin siyasa ya gama dai-daita kansa daga razanar da ya yi, ya ce ''ai ina nufin na gama zama magidanci Ummy, tunda kinga ai na tsayar da matar aure ko? Kuma ma ai kema kin zama suruka ko ba haka ba?'' ya faWa yana mai kashe mata ido kamar wata sa'arsa.

Bugu ta kai masa ya kauce yana dariya, ita ma cikin dariyar ta ce ''ja'iri kawai, ai kam baka so in zama suruka ba tunda ka?i ka armasa abun har azo ayi a wuce wajan'' ta ?arashe da yi masa hararar wasa.

Dariyar ya bari tare da kamewa, alamar zai yi zance mai muhimmanci, ya ce ''Ummy ai ba ?i nayi ba, in sha Allahu ma yau zan kai musu ziyara, matu?ar hakan zai faran ranku miye a ciki na wahalar? Kar ki damu Ummy naaaaa'' ya faWa da jan harafin A Win dake ?arshen Na Win sunan Ummy daya kira da tasa.

''Kai amma da naji daWin hakan yarona, Allah yasa matarka ce kuma uwar iyalinka, ya baku zuri'a mai yawa wacce zamu faWaWa muyi yawa a family namu.''

Bai iya amsa mata da amin ba, Wan ji ya yi dama ace tasan da maganar auren Noor da ya yi, kuma tana sane ta yi masa irin wannan addu'a, da babu shakka zai iya Waga baki ya amsa da babbar murya, sai dai kash! Baya jin komai game da Angel, wallahi shi wani sa'in yakan manta ma da ita a rayuwarsa.

''Uhum'' kawai ya faWa yana mai kallon agogo dake Waure a hannunsa ''Ummy bari in tafi kar su Ishaq su jira ni'' ya faWa yana mi?ewa tsaye.

''Kana nufin haka nan zaka fita baka ci komai ba? Ina! Bazai yiyu ba gaskiya,ka zauna in zubo maka abinci kaci, nima kaina yau ba zaku barni inyi ta zaman tsare gida ba, yau nima gidan Annanna(?anwar mahaifiyarsu) zanje in gaishe ta, yanzun haka jira nake na sallameku kafin in bar gidan.''

Kamar ?aramin yaro haka ya shiga Sal-Sala ?afa yana kwaSe fuska, cike da shagwaSa ya ce ''gaskiya Ummy idan na ce sai naci abincin nan zan makara ne fa, gashi kuma suna can suna jira na.''

Kama hannunsa tayi cike da rarrashi ta ce ''to naji ba sai ka tsaya kaci anan ba, amma ai zan iya zuba maka ka tafi dashi ko? In yaso idan kaje can Win ba sai kuci dasu ba'' ta kai ?arshe a maganar kamar mai neman alfarma.

Kuma gwaSe fuska ya yi ba tare da ya ce komai ba.

Ganin ya yi shiru ne yasa ta kuma ce wa ''dan Allah yarona.''

Sakin fuskar ya yi yana mai faWaWa murmushi a kanta kafin ya ce ''to shikenan Ummyna, na yarda zanje dashi can Win.''

Da sauri ta sake masa hannu tare da barin waje tana mai faWin ''yawwa Wan albarka na.''


Abincin ta zuba masa a wani babban mazubi mai kyau kafin ta kawo masa, karSar ya yi yana mata godiya kafin ya wuce.

Koda ya fito wurin motar Waya fidda yake yawan shiga cikinta ya nufa, duk a cikin motocin gidan wannan tafi burgesa, kasancewarta ba babba sosai ba, amma kuma ba?in glass ne da ita.

Haka yaya motar ya fice daga gida, Shi dai yasan ko giyar wake yasha a yanzu kai tsaye ba zai gigi part Winsa da wannan abincin ba, dan yasan tabbas Ummy tana lure dashi sosai, sannan kuma zata iya anfani da rashin jin ?arar tashin motarsa da ficewa a gidan ta tuhume, shi kuma ba lallai ya iya kuSuta daga tutsiyar Ummy ba, yasan idan yau ya yi nadara kuSuta gobe ba lallai ya samu irin wannan damar ba.
Shi ne ya yanke wa kansa wata shawarar da yake tunanin ita ne kaWai zai fidda shi.

Kwana Waya daga gidansu ya tsayar da motasa, haWi da kasheta ya fito daga ciki tana mai kallon jerin gidaddajin dake layin, ba alfahari ba, zai iya cewa a kaf gidajen dake anguwar nan babu wanda yakai jerin gidajen Abdul-?adir Ousman da kuma Wan'uwansa Muhammad Ousman.

''Alhamdu'illah! godiya ta tabbata ga Ubangijin daya fifitamu a cikin bayin masu yawa, kuma ba dan mu muka fi cancanta ba, Allah ka ?ara mana.''

BuWe gidan baya yayi tare da Waukan Wan madai-daicin kwandon kwanikan abincin da Ummy ta jera masa, rufe motar ya yi haWi da saka mata security kafin yabar wajen.


A hankali yake taka ?afarsa kamar baya so, addu'a yake a ransa cewa Allah yasa kar Ummy gansa, kar aje ayi rashin sa'a shi ya shiga gidan ita kuma zata fito su haWe, yau ko da kashinsa ya bushe ?ayau.


Tura ?ofar gidan ya yi da, wacce ba'a jima da maida ita aka kulle babayan da ya fice daga cikinta.

Sosai mai gadi da kuma direban da zai kai Ummy anguwa kamar yadda ta sanar dashi suka yi mamaki, ganin bai jima da fita ba kuma sai gashi daya dawo, wani abun al'ajabi'n ma da ?afa ya dawo, bayan kuna a mota ya fita.

Ido mudu! Haka suka zira masa su har ya Sacewa ganinsa, ma'ana ya shige sashensa.

Shigowarsa sashen ke da wuya sai ga Ummy ta fito, cikin wata dandanceciyar shiga kamar wacce zata je taro irin na matan manya.

Bata saka hijab ba, amma ta yane jikinta da babban mayafi, cike da takun girma irin na nakai na kawo Win nan ta nufi inda Direba ya fito da motar da zasu fita.

Cikin km mutuntawa take amsa gaisuwar Wai-Wekun ma'aikatan dake farfajiyar, babu Sata lokaci Direban yaja suka wuje.

Wani arashi hanya ta kawo su daf da inda Abdallah ya ajiye motarsa, cike da mamaki Ummy take kallon motar, ''tabbas dai wannan motar Son ce! To amma lafiya ya ajiye ta anan?'' ta faWa a zuciyarta.

Mamaki ne ya gama kamata bayan sun Wan kota motar da taga tabbas uwa ita Win ce, dan ta lura da number dake jikin bayan motar.

Wayarta ta ciro daga jakar hannun da ita ce cikamakin haWewar wankan da ta Wauka kafin fitowarta.

Numbersa ta lalubo haWi da danna masa kira.
A lokacin suna tsaka da cin abincin nan da Talatuwa, kuma wani samun ?ancin ma yau a falo suke zaune, a nasa tunani babu wanda zai yi giginya shigowa daga iyayensa, dama Abby baya gida yana gidan Dady, Ummy kuma tace zata fita ne, kuma ya tabbata taga/ji ficewarsa daga gidan.

Wannan ne dalilin da yasa koda ya shigo sashen nasa ya ajiye kayan abincin ya wuce Wakinta.

Lokacin tana zaune a bakin gado da littafin ?awa'idi a hannunta tana biya dai-dai inda aka yi mata ?arin a asubar yau.

Jikinta sanye da doguwar riga mai ?aramin hannu, irin mai taushin nan mai wa mutun jiki ta zaune kamar tun dama can a tare suke.

Ta nemi wacce tafi wannan abun arziki amma ta rasa, dan gaba Waya sauran irin wanda dani da babu ne, kuma duka shi ya siyo mata da nufin ta dinga sakawa.

Jiya ya kai mata dayawan rigunanta wurin wanki da guga dake a cikin gari, irin wa?anda tayi ta sawa a cikin makonni biyun nan da take gidan.


Kasancewar ?ofar a kulle take wannan ya bata damar zira hijabi jin yana bubbuga ?ofar, haka taje ta buWe masa bayan ta ajiye littafin da take dubawa a bakin gado.

Yana shigowa ya sunkuceta gaba Wayanta ya nufi falo da ita.

Mamaki da al'ajabi ne suka saka Talatu fiddo idanu tana yawo dasu akanshi, haka kawai ya sunkuceta kamar wata ?ar tsana, ko kuma wata ?aramar yarinya.

Direta ya yi a tsakiyar falon yana dariya haWi da ce wa ''matsoraciya kawai, to miye na wani zazzare ido dan na Wauke ki? Ko kinyi tunanin wani wurin zan kai ki da ban ba wannan b?'', ya faWa yana mai tsure ta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login