Showing 36001 words to 39000 words out of 78880 words

Chapter 13 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

bikin sunan wannan ?ar da aka samu, wata ranar Talata da ta kasance mana ba?ar ranar da ba lallai kowannen mu ya iya mantawa da ita, da ranar gari aka nemi wannan ?a ?ar watanni uku da haihuwa aka rasa ta ?asa ko sama, haka kuma aka rasa mijina Misbahu, babu inda ba'a duba ba a garin nan amma babu shi kuma babu wanda ya ganshi, wannan shi ne asalin abinda na sani game da ala?ar mijina da kuma ahalinku.''

Ba Abdallah ba, hatta Al?asum sai da ya girgiza dajin wannan labari, duk da bada shi aka fara tun farko ba amma ya fahimci komai, kenan mahaifinsa ne ya dauke jinjirar Wiya ?ar watanni uku ya gudu da ita,to akan mai? Miye dalilinsa bayin hakan? Kuma da mai zai ?aru ko kuma ya ?aru bayan aikata wannan mummunan aiki? Yanzun yana ina? Kuma ina yarinyar? Wannan sune abubuwan da suke yawo a kwakwalwar Al?asumgar suka iso ?ofar gidan.
Ya yin dashi kuma Abdallah ya zama kurma tun bayan daya gama jin jawabin baba Balki, to idan ya buWe bakin ma miye zai ce? Kenan dama yarinyar su Abby da Ummy ba rasuwa ta yi a ba kamar yadda aka faWa masa,kuma ake kan faWa wa na ?asa dashi ma. Tabbas kuwa akwai ?ura, ashe shi yasa yaga duka hankalin iyayensa ya tashi a dalilin ganin baba Balki? To amma ya aka yi bai taSa sanin wannan labarin ba, ko da wasa babu wanda ya taSa faWa masa abu makamancin wannan, duk da tun farkon auren Ummy da Abby yake hannunsu, sai dai lokacin da yake tunanin abun ya faru baya ?asar ma, yaje Algeriya hutun waranni uku na ?arshen shekara da ake badawa a makaranta, lokacin yana da shekara goma sha biyu a duniya.


Sukuku kamar wanda kwai ya fashewa a ciki haka ya fara takawa zuwa cikin falon gidan, a hankali ya tura ?ofar falon ya shiga, dubawa ya yi Ummy bata falon, yasan a dai-dai wannan lokacin ba zai wuce tana kicthing ba, dan har an gama sallar la'asar tun suna ?ofar shagon da zai Wauko su baba Balki.

Tsaye take ta bawa ?ofar shigowa baya tana fama da aikin da yanzu ba jimawa ta fara, kallonta yake yana ?ara ?iyasta yaunin imaninsu a cikin ransa, sosai yaga juriyarsu ainun, na tsawon lokacin suke danne damuwarsu, duk da sunada kuWi, ilimi da ji kima hakan bai hana su shiga kumar mummunar ?addara ba kamar ta sace ?a sukutum, abun kam ba Wan ?aramin bane, Allah sarki kuma sai Allah ya basu ha?uri juriya da kuma dangana, shi sai yaga ma kamar Dady yama fi Abby Waukar abun da zafi, ko da yake dama can ba Waya bane, shi Dady ba wasa kuma ba sau?i a duka al'amurran sa, komai a yi shi akan lokaci kuma cikin tsari wannan shi Wabi'ar sa, cimma buri kuma wannan aikinsa ne.

Hannunta na dama dake ri?e da yu?uwa da ta take ?o?ari fara free fitar da take tunanin yi musu sa?ora, kam hannun ya yi ya ri?e yana zagayowa ta gabanta da ce wa..........



''Yau gani a gandun haWari, ka samu motar tafiya da kuWinka ma gagararka yake yi? Mtsss'' ta ja tsaki lokacin da take barin jikin wata babbar mota tirela Win nan irin, irin wacce ake lodo da kayan daga ?asashen nesa, daga saman kayan kuma sai mutane su hau su zauna, a biyo hanya mutu fakwai rai fakwai.


?asan wata shukar darbejiyar ta je ta zauna akan takalmanta, ?ar jakarta a gabanta, buWe ledar awarar data siya ta yi tana tanWar baki kamar ba ita za taci ba, har zata sa hannu a ledar ta fara ci sai kuma sai ta du?un?une ledar ta ajiye a share Waya, zanin dake jikinta ta janye ga da nufin isa ga kajar kuWinta, Allah ma ya rufa asiri tana sanye da Wan tofi a ta ciki, da an zubar da abun kallo a wurin da duka mazane suka fi yawan kai kawo a tanan, zif Win kajar ta buWe tare da zuba dalarta hamsin da biyar dake hannunta, Wari ta canza aka bata awarar arba'in, ruwa na dala biyar, shi ne taga da ta tsaya cin awarar nan har wani tsautsayin ya faWa wa ?an canjin ta ?wara ta fara adana su tukuna kafin komai ya biyo baya, dan kam ita da kuWi akwai amana da ala?ar girmama mai karfi dake tsakaninsu.

Fito da idanu ya yi lokacin da idanunsa suka hango masa dame dame kuWaWen dake ?ugun matar nan, lokaci Waya ya silalo ya sauko daga kan bishiyar da akanta ya kwana, hannu yakai ya laluba aljihun wandonsa yana Wan murmushi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n, wata dalleliyar waya ya ciro sai she?i take yi, ajiyar zuciya ya sauke lokacin daya tuna gudun ceto ran da ya yi kafin ya samu ya cira daga hannun masu gidan da ya sato wayar nan, gudu dai kam ya sha shi laifi babu, to shi ne ya gudo nan ya samu ya haura saman bishiyar ya Wore satin barcinsa.

Gyaran murya ya yi yana mai gyara tsayuwarsa a bayan ta, ya yin da ita kuma take tsaka da cin awarar ta hankali a kwance zuciya zaune.
''Hajiya na ce ba, fatan dai kina lafiya'' Wan saurayin ya jefa mata tambaya kamar da raunin wayo a cikinta.

Sai da ta ?are masa kallo tas kafin ta tura sauran awararta guda Waya data rage mata a ledar, sai bayan data ?are suWe ledar da Wan sauran mai da yajin dake jikin kafin ya tsakuWe hannayenta biyu a guri Waya kamar mai wanke gaSar hannu a ya yin gabatar da alwala.

Tashi tsaye tana tana mai kara ?are masa kallo kafin ta ce ''ni kam ina lafiya sosai, sai dai da alama kai ta yi ?arancin a tattare da kai.'' tana kaiwa nan ta warci jakarta da nufin yin gaba abunta.


''Ki dakata baiwai Allah, ?a?a ina nuna miki hasken rana kina karewa da taffin hannunki, nan gurin bayada tsaro sam, gashi ke kuma kina Wauke da manya-manyan kuWaWe a jikin ki, mai zai hana ki zauna a tare dani, ko domin bawa kuWaWen ki kariya. ni Win amintacce ne'' ya faWa yana ri?e jakarta da murmushi akan fuskarsa, irin wanda sai idan ka sanshi farin sani za ka gane ma'anar sa, shi dai aransa abu Waya yake faWa tare da ?ara nanatawa shi ne, yaga samu da idanunsa, ba kuma zai yarda yaga rashi ba tun kafin ya tabbar da samun nasa.

Kallon shi ta yi tana ?ara ?ureshi da ido irin na ?yar tasan ?yar kafin ta ce ''naji wajen nan bashi da tsaro kuma na yarda, amma ya aka yi kasan ina Wauke da kuWaWe a jikina? Alhalin kuma suna wuri mafi tsaro a killace.''
Wata iriyar shegiyar dariya ya yi yana ce wa ''ai Hajiya anan babu wani sirri, kar kiyi mamaki yanzu sai in zamo miki kala da kalolin kayan ki da suke cikin jakarnan, ai muna da wankin ido ne, ki gode wa Allah Waya haWa ki da mutumin arziki kamar ni.''

Tuni ta bada gaskiya da wannan manzon na ?arya, ya gama tsara ta tsaf kuma ta yarda da shi Wari bisa Wari, daga ?arshe ma sai waje suka nema suka zauna, kafin kace miye tuni fira ta barke a tsakaninsu, wanda shi Sarawon yana yi ne dan kafa gwamnatin sa, ta yadda zai zuba mulkinsa akan kuWaWen ta, ya yin da ita kuma ta saki jiki dashi da tunanin ta samu jagoran da zai mata shugabanci da zai kula da ita har sai ya tabbatar da ta bar garin nan zuwa ?asar Algeriya, wanda a wannan karon ba iya nan kawai ta ke son ta tsaya ba, har Lahiyar Turai so take ta haura, ta wataya ta shana kuma ta morawa ranta, ba Wan ba ba kuma jika ba miye zai sha mata kai a wannan rayuwar, miye zai mata shamaki da cikar birninta na zama hamsha?iya da ya kasance shi ne mafarkinta a kullu yaumin.


Dai-daita nutsuwarta ta yi tana mai fuskantar sa kafin ta fara magana kamar haka ''bawan Allah na ce ko akwai lodi mai zuwa Algeriya a yau Win nan? Tun Wazu nake wurin nan amma ban samu cikakkiyar kulawa daga kowa ba.''

Da mugun sauri jin an zo inda yake don zancen nasu ya iso ya ce ''ai Hajiya basu san ko ke wacece ba ne shi yasa ba wanda ya yi dacen kula ki, amma kar ki damu ba gani ba, ai muna nan tare ba? Gashi kuma ma aka yi sa'a Ni Win direba ne, babu inda bana kutsa wa kama daga Libiya, Algeriya, Durku, Djado duka babu garin da bana zuwa, kinga yazo mana ?ar gidan sau?i, yanzun sai ki kawo kudin motarki a saka sunan ki a layin wa?anda wancan lodin da kika ga ana yi ya tafi daku har Algeriya.''

Wanda ya riga ka kwana sai ya riga ka tashi, kuma dama ?an magana kance maso abunka ya rika dubara.
To hakan ne dai ya faru da Balki a wannan tashar, ta dauki yardar duniya ta Worawa Musa direba kamar yadda 6a ce mata sunan sa Musa.

Yana tsaka da nanata mata inganci da kuma nagartarsa akan kasantuwar bakwalar kuWaWenta dake a matse a hammatar suka fara jin karan jiniya irin na motar ?an sanda, kafin su gama tantance daga in da karan yake fitowa suka ga an kewaye su, tare da saita kawunan su da bindig...............


Mu tsaya anan.>?)?
Idan har naga sharhi to shakka babu gobe ma za kuga update kuma wanda ya ma fi ya nan yawa da tsaruwa, aka Win hakan kuma ba sai na faWa ba. Ina yinku over 628291=??

Maman Abdallah ce


[13/05 ? 18:22] Ummu Khalifa>??>??=??:



*?AR KANCE*

Na
Maman Abdallah

_*?ar gatan (D.A.W.A)*_

Page 13
___________''Innalillahi wa inna ilaihi raji'una, yau na shiga uku ni Balki'' ta faWa lokacin da Shugaban tawagar ?an sandan nan ya bada umarnin a saka su mota daga ita har wannan matashin saurayin.

''Ranka ya daWe dan Allah a mini uzuri, ni Win Bafatakiya ce bulaguro ne zani, miye nayi za'a tafi da...'', ai bata gama faWar abinda ta nufa ba Waya daga cikin jami'an nan ya daka mata tsawa da ce wa ''ke ki rufewa mutane bakinki ki wuce ki shiga mota mu wuce, wato ma mu zaki rainawa hankali da wata hikayarki ko? ?arayin banza kawai, za kuyi bayani ne idan kuka ganku a cell'', ya faWa yana ingiza ?eyar wannan Sarawon daya daWe da Waga hannayensa sama alamar ya mi?a wuya.

Ba wani Sata lokaci aka cusa su a mota, suna isa ofishi aka shiga dasu ciki, ya yin da aka bawa wasu jami'ai guda biyu umarnin bincikarsa.

A tambayar farko ya fito da wayar da take alhihun wandonsa ya mi?a wa Wayan jami'in, dan yaga babu wasa a lamarinsa su duka daga mai bada umarnin har mabiyansa kuwa.

Tattaki Expecteur Win ya yi zuwa wajan da Sarawon yake a gurfane, fuskarnan mur babu annuri a tare dashi, kamar yadda Sarawon yake a gurfane shima haka ya tsuguna a dai-dai saitin fuskarsa, yadda suke fuskantar juna.
Cikin hausarsa wacce daga ji kasan aro ta ya yi ba tasa ba ce ya ce ''kai Sarawo ne?'' ya tambaye shi.

Shuru ya yi yana mai sadda kansa a ?asa, dan bashi da amsar da zai bashi kam, ga abu nan a bayyane ai bai ci sai ya tambaye shi ba.

Hannu jami'in ya saka yana mai Wago da haSarsa da ce wa ''ka bani amsa mana, na ce wai kai Sarawo ne?'', ya kuma tambayarsa a karo na biyu.

Fi?i-fi?i ya fara yi da ido kamar wanda aka nasawa wani abun a cikinsa, nan take jikinsa ya fara karkarwa yana zanzana, ganin wani abu mai kama da bakin bindiga yana yawo a kan fuskarsa, ya yin da haSarsa take ri?e a hannun da yake masa kallon hannun da yake da hukuncin mutuwarsa ko kuma rayuwarsa a dai-dai wannan sa'in.

''Za ka bani amsar tambayar da nayi maka ne ko kuma sai na...'' ya ?arashe maganar da saita bakin bindugar a tsakiyar goshinsa.

''Ka yi ha?uri ?allaSai zan amsa, wallahi zan amsa, eh! Ni ?arawo ne, ?arawo, niWin ?arawo ne'' ya faWa da maWaukakiyar murya, dan a lokacin ji yake kafin ya gama faWin kalmar Sarawon zai iya rasa rayuwarsa.

''Ja'iri! Ai nayi tunanin ba zaka iya kiran kamka da sunan daya dace da kai ba ne, kuma shi ne daka tashi satar ka rasa a ina za ka yi sai kaje anguwarmu? Wayar da ka sata ta makwanciyarmu ce, kawai sai kirana suka yi suna faWa mini wai Sarawo ya diro har cikin gida ya yi musu sata, duba da yadda ka iya kama katangar gidansu ka haura ka shiga, sai na yi tunanin wata rana gidana ma zaka iya haurawa, shi ne nace su kwantar da hankalinsu zan nemo ka, kuma dai gashi cikin ikon Allah ba tare da nasha wata wahala ba ka shigo hannuna, ta hanyar bin diddigin wayar da baka yi azancin rufeta ba, duba kaga'', ya faWa yana nuna masa fuska fuskar wayar.


Ya kuma Wora da ce wa ''to faWa mini, ya aka yi kuke saka harda mata a cikin wannan mummunan Wabi'ar? Miye yasa ba zaku nemi sana'ar yi ba, kuke famar guje-guje a duk sanda kuka Wauki kayan wani a dare da rana rani da damina, miye dalilin da yasa har yanzun kuka kasa ganewa ce wa haram tama fi halak wuyar samu a wannan zamanin, cikin ikon Allah yanzu duk inda kaje kana ?arin gardi kamar haka ba zaka rasa samun aikin yi ba, koda kuwa dako ne ko faskare, ke kuma ko aikatau kika nema ba zaki kasa samu ba, yanzun idan ?a?anki ko maigidanki suka san kina da ala?a da ?arayi a wane mizani zaki Wora kimarki ne? Kuma da wane idon zaki iya kallonsu? Sannan kuma wace amsa zaki basu a matsayinki na uwa ko kuma matar gida?'' ya faWa lokaci Waya yana fuskantar sashen da Balki take a ta?ure guri guda kamar Akuyar da ruwan sama ya doketa.


Bakinta na rawa ta shiga ce wa ''ni wallahi ba tare muke dashi ba, haka kawai fa ya zo inda nake ya zauna, amma wallahi ni ban sanshi ba, ban ma taSa ganinshi ba sai yau Win na...''.

''?arya take ?allaSai, to koma dai bata sanni ba ita ma dai Sarauniya ce ko tamtama bana yi, idan kuma ta musa ku sa ta fito da kuWaWen dake jikinta ku gani, koma dai bata kasance Sarauniya ba to tabbas ?ar sayar da kawunan Mutane ne'', kafin ta gama magantuwa taji wannan ?aramin Sarawon ya katse mata hamzari.


Yadda ta fito da idanu waje, da kuma yadda ta yi muguwar razana daga jin ya yi maganar kuWaWen ta yasa Expecteur Win nazartar ta na wasu ?an sakanni, ba tare da yace komai ba ya kalli wata jami'ar dake tsara zaman wasu takardu dake a jibge a kan wata ?ar ?aramar drawer.


Ajiye files Win dake hannunta ta yi tana mai nufar inda Balkin take, dan tun daga duban da ogan nasu ya yi mata ta gane ma'anar abinda yake nufi.

Mi?ewa ta yi daga tsugunan da take, ta fara ja baya lokacin da taga jami'ar tana nan daf da isowa in da take.
''Da dan Allah kuyi ha?uri ku kyale ni, ni ba Sarauniya ba ce, ?arya yake mini wallahi sharri ya m......'' ai bata gama faWar sauran zancen da ta Wauko ba ta sulale a ?asa sumammiya jin wannan jami'ar ta ri?e hannu.


Kamar yadda suka zata hakan ne kuwa ya faru, yadda wannan matashin ya yi mata shune ga ?an sanda, ga dai Inna Balkin da ta fito daga gida da nufin barin ?asa dan nemarwa kanta mafaka daga ibtila'in da kafin yanzu take tunanin ya kusa ya dinfarota ne, amma daga lokacin da ta tsinci kanta a hannun ?an doka ba tare da laifin fari balle ba?i ba, ta tabbatar wa kanta ce wa musifar ta riga da ta risketa kenan, kuWaWen da ta yi sama da shekara goma tana tara su ba tare da ta yi sadaka ko kyauta ba, gasu sun faWa hannun da bata da ba?in da zata iya furta ce wa nata ne, tunda ita dai ba aikin gwanati ba take, ba kuma kasuwanci ba. KuWaWen nan ta tara su ne ta yaki halak yaki haram, abubuwa dayawa wanda tasan zasu kawo mata kuWi takan yi su. Dillalanci tsakanin yasu-yasu; kawalanci; ro?o; tara kanzo ya yi yawa ta sayar; ?an Wauke-Wauken kayan jama'ar nan duka tana yi, to dayawansu idan sun tara kuWaWen su sukan aika can garinsu ne a saya musu kadara, inma gida ko kuma Wauri, wato (dabba dan kiwata wa), amma ita babu wanda ta yarda dashi a kaf ?auyen nan, dama kuma ba wasu sha?i?ai gareta ba, danginsu basa da wani yawa, kuma duka wa?anda suke da ala?a na kurkusa babu su, wasun sai yaransu ne kawai ne raye, kasancewar kuma ba zuwa take gari kai da kai ba shi ne da yawa basa wani ala?ar ?an'uwantaka da ita. Ko yanzu zata iya ce wa ta bawa shekara huWu baya rabonta da zuwa Kance, kuma yanzu ma a nan kusa bataga ranar zuwan ba, tunda ga yadda ?addara ta yi da ita ba tare da ta shiryawa zuwan nata ba.

Duka tana kwance tana ?o?arin dai-daita nunfashinta ne take wannan dogon tunanin, bayan an yayyafa mata ruwa ta farka daga suman da ta yi.

Wasu siraran hawaye ne suka gangaro mata a gefen fuskarta, wanda ko ita kanta ba lallai ta iya tuna rabon da ta yi kuka ba, zata iya ce wa sama da shekara goma sha biyar kenan, rabo da ta yi kukan takaici da ba?in ciki, na rashin abinda yafi komai soyuwa a rayuwarta, wato (kuWaWe).

********************

Gidan A Muhammad Ousman

Koda suka iso gidan tuni aka kusan cimma gyaran sashen da Abby ya bawa Ummy umarnin a yi hakan, bayan Ummy'n ta isar wa Abdallah da duka sa?on da Abby ya bari game da kula da lamarin Baba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login