Showing 18001 words to 21000 words out of 78880 words

Chapter 7 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

har tasan tana cikin Agadez gari.............


Page 7
__________Kwana suka yi suna tafiya a hanya abun ba daWi, ga sanyi da iska da ake yi kamar mutun ya ce mi ye, sai suka zama ababen tausayi dukkanin su saboda tsabar sanyi, gashi basu wani tanadi abun rufa na kirki ba sai kame- kame, (tu?in Yusuf ga lafiya sai nawa) taken da Abdallah ya ke masa kenan lokacin da aka tsaida su a wani gari Adarbisanet, daga shi dai tafiyar awa Waya da rabi ne zai shigo dakai har cikin gari, basu wani ja da securitys Win da suka dakatar da su ba suka dai-daita parking Motarsu a gefen hanya, ?in tayin rumfar da aka musu yasa kowannensu gyara zamansa a cikin Motar, Ishaq kam baccin da yasha ba'a magana, dan duk rabin tafiyar nan da aka yi ta yana bacci abinsa, kwantar da kujerun sukayi yadda za su Wan samu ?afarsu ta mi?e, ba laifi yadai fi a zaune ?i?am Win, rufe duka gilasan Motar duka suka rufe ruf shi ne abun yazo musu da sau?i, Oga Abdallah kuwa tsakanin yadda zai yi ya yi, wannan kujerar ba zata ishesu kwanciya mutun biyu ba, kawai sai ya sauke Talatu daga jikinsa, ya gyara mata kwanciya sosai yadda ba zata ta?ura ba ya lulluSeta, shi kuwa a ?asa wajen ajiye ?afafuwa ya yi wa kansa masauki, nan yaga wata ?ar ba?ar leda wacce ya lura tun shigowarta motar take ri?e da ita a hannunta, bai wani buWe ledar ba ya ajiye mata daga gefen kanta, shi kuma ya sukurkuru a wajen ya kwanta abinda ko makamancin sa bai taSa faruwa da shi ba kafin rayuwarsa.

Da yake ba wani baccin nutsuwa bane basu wani jima ba suka?i kiran sallah a masallacin hukumomin nan da suka yi inda suke ibada idan ta kama ko da a bakin aiki ne.
Suma tare dasu aka jam'i, in da Talatuwa ta yi ta'ta a gefen Motar akan sallaya kamar yadda suke yi tun fitowarsu, suna gamawa kuwa aka buWe musu hanya aiki ga mai ?are ka, Abdallah ne yake draiving sai tsula gudu yake, Talatu dake kujerar mai zaman banza wani wajen idan suka hango shi da yadda abdallan zai yi shatt ya wuce sai ta tsure guri Waya alamar taji tsoro.

Yusuf da Ishaq har sun gaji da mitar ya yi ahankali, ''muka yi tafiyar da tafi kaso saba'in cikin Wari lafiya qlau kar ka kifar damu a tazarar awa Waya da rabi kafin mu isa'' Yusuf ne da wannan magana.
KarSe wa Abdallah ya yi da ce wa ''kaji ai kai da kanka ka ce awa Waya da rabi ba? To ka saka ido kaga idan ban kai ?ofar gidan Baffa a cikin mintuna arba'in ba, namu ba irin naku ba ne'' yana faWin haka ya kuma cirar Motar da mugun gudun tsiya wanda har saida kowannen su ya Wan gusa a mazauninsa, saida ta dai-daita nutsuwar ta kafin a hankali ta Wan dubi sashen da yake, hankalinsa kacokan yana kan tu?in ne a yanzu shi yasa bai lura ko yaji ajikinsa a na kallon sa ba, kyaukyawar sumar kansa wacce take shan gyara ita ta dauki hankalinta, a cikin zuciyarta kuma cewa ta yi ''masha Allah sumarsa gwanin birgewa, gashi fari da alama irin Buzayen nan ne masu kuWin Agadez, gashi irin tu?in Motar da yake yi ma sak iri nasu na ganganci kamar yadda ya zame ire-iren su al'ada.


Mintuna biyar kaWai ya ?aru akan mintuna arba'in Win da ya faWa sai gasu a dai-dai ?ofar gidan su Ishaq kamar yadda ya faWa.
Ishaq suka fara saukewa kafin suka nufi anguwarsu, tare da masa Allah ya huce gajiya kafin suka bar anguwarsu.
A ?ofar gidansu Yusuf ya tsayar da motar, fitowa suka yi tare da fara sauke jibgin tsarabar nan da aka haWa musu, cike da kulawa Abdallah ya ce naso da kai ne zaka ajiye ni a gida saboda wayan'nan kayan sauke su da shigar dasu cikin gida ma kawai aiki ne ga gajiya, to sai dai abun zai yi wani iri idan na shiga gida da yarinyar nan a kafaWa ko da ?afafuwanta ka ga dole ne sai da motar ne zan san dubarar da zanyi in shigar da ita ba tare da wani ya ganta ba''.
''Kar ka damu abokina hakan ma mi yafi shi daWi, ina godiya sosai Allah ya bar zumunci'' ce war Yusuf.

Basu jima ba Abdallah ya yi masa sallama akan sai ya fito, kafin yaja Motar sai da ya umarceta da ta fito daga gaban motar nan ta dawo baya, ba wani ja ta fito kamar yadda ya ce ta shiga gidan baya, kwanciya yasa tayi tare da rufeta da ?ar dararsa wacce a daren jiya ma da ita ya rufeta saboda sanyi, saSanin yanzu da saboda tsaro ya rufeta, a haka ya karya kwanar a zata sadashi da ?ofar gidan su.


A ?auyen Kance
______?arfe biyar da mintuna goma na asubahi ya shigo gidan a tsakanin maye ko tangaWin bacci, wanda ga dukkan alamu za'a iya kiransa da Wan sauran maye irin na daren jiya wanda bai ?arasa sakinsa ba, kamar yadda yake al'adarsa ce turo ?yaure da ?afa idan zai shigo gida yau ma yakan ne ya faru, da iya ?arfinsa kai tsaye Wakunan dake gidan ya nufa Wan yana kyautata zaton tana ciki tunda bai ganta a tsakar gida ba, amma sai wayam ya gani babu kowa, har banWaki ya duba babu Talatu babu labarin ta, ''to ina ne yarinyar nanta je da sauran duhun daren nan? Ita kuma ba ma'anociyar fita waje ba dalili ba, dan a kwanaki huWu zuwa biyar Win nan da tayi a gari ba lallai ta taSa fita ba tare da ta tanbayesa ba, ko can dama tafi wannan sakarar uwarta ta hankali, dan shi ba zai ce suna zaman aure da Balki ba, matar da sai ya yi shekara biyu bai saka ta a idanuwansa ba, bazai manta ba akwai wata shekara saida aka yi kusan wata takwas bai ma san inda take ba, shi yasa ma zai aure Talatun a tanan ba tada labari, duk da yasan burin Balki na gidan duniyar nan a yanzu akan Talatuwa ta Wora shi, fin ?arfinta kawai ya yi da jaraba da mita kafin ta yarda ta turo yarinyar gida, kuma sai ya bata mamaki sosai ta yadda zata gane cewa cin amana ba Wabi'a bace mai kyau ba, tunda ko rantsuwa ya yi da Kur'ani bazai kuturce ba a zaman da take yi acan da yawon duniyar da take kutsawa da sunan neman kuWi tana cin amanar Aurensa.
?wafa ya yi cike dajin haushin Talatu na fitar da tayi bada izinin sa ba, kuma ya ci alwashin yau sai ta gane kurenta a wajansa da zaran ya tabbata an Waura Aurensa da ita.

Babu wani zancen yin ramuwar sallar asubahi da bai samu ya yi a gidan cacar da ya kwana ba, tunda yana tashi da sauran mayensa ya yo gida, haka kuwa ya Singire a tsakiyar Wakinsa wanda ko arzikin ledar da?i bashida shi, nan take baccin asara ya dauke shi wanda bai farka ba sai bayan sallar azahar, wata gingirimemiyar ashar ya lafto yana mai ce wa ''abu kamar da asiri bacci kamar ana WaWWaSani, amma gaskiya an zanbace ni, nida maso a daura auren nan daga an gama sallar azahar, amma ba komai ai la'asar na nan zuwa, Talatu! Talatuwa! Wai na ce kina ina ne kina ji na kika kwaleni ko?'', ya faWa kamar zai ari baki tsabar masifa.

Jin shiru bata amsa ba kuma bata leko Wakin ba yasa ya fito waje yana rarraba ?an fici-fici kuma rinannun idanunsa, tare da kare turSunanniyar fuskarsa wacce haya?in sigari ya gama rinewa daga hasken ranar da kamar a iya gidansu kadai ake yinta tsabar zafi da raWaWin ta, kuma kiranta ya yi a karo na barkatai amma shiru no answer, a mugun fusace ya daga labulen Wakin Balki a da dan yanzun anan Talatun zata zauna a tsarinsa, nan ma wayam ba kowa kamar dai Wazu..........

Page 8
__________Yau ?ar sammako ce, Abby yana da wani taron dazai halarta misalin takwas daidai na safiya, shi ne Ummy ta yi asubancin shiga madafa ta sarrafa musu abin da zasu yi karin kumallo kafin ya wuce. Wannan Wabi'ar ta ta tana mugun tafiya da zuciyar Abby, duk rintsi Gaisha bata barinsa da yunwa, sannan kuma bata wasa da damarta komai ?an?antarta, a ce warta ganganci ne barin miji ya fita daga gida ba tare da gusar da yunwa daya kwana da ita ba koda kuwa yana fita a shidan safiya kowa ce rana. Kamata ya yi ace kina da time table na abincin maigidanki da duka al'amuran sa, yau Talata! Kinsan karfe nawa zai fita, idan ya fita ina ya nufa kuma iya yakamata ace ya fita a ranar? Wane kalar abinci yake san ci a irin yanayi da wannan lokacin duk ki sani. Idan da hali kisan wannan =?I? =?G?
Taro ne na manyan mutane masu ji da komai na rayuwa, ?an kasuwa da kuma ?an siyasa. Duba da wajan da zashi da kuma irin mutanen da zai haWu dasu yasa Ummy fito masa da wasu Wan?ara dan?aran suite ba?a?e nagani kuma na faWa, irin wa'yanda ko a cikin yasu yasu Win sai wanda isarsa takai ya isa yake saka irin su. Agogon da ta fito masa dashi kanshi ya ishi wani karamin alhajin da ya samu karayar arziki farfaWo da lamarin kasuwarsa da kuma haSaka tattalin arzikinsa. Ba?a?en takalma irin masu tsini daga gaban nan irin taka idan ka isa.
Duka ta fito dasu ta ajiye a bakin gado tana mai jiran mijinta ya fito daga wanka ta tashi shiryawa kar ya makara, a matsayinsa na Babba ba zata so ya kasa girmama lokacin da aka yi al?awari dashi ba, Wan yana daga cikin kare masa kimarsa yin hakan.

Haka kawai take jin nishaWi da wata iska mai sanyin gaske tana shigar ta kamar tana waje, ji take kamar wani abun farin ciki zai sameta i, magine ta yi da a wajan take tana sha?ar iska daga Ubangiji kyauta, yayin da take kallon sararin samaniyar da Subahana a sarari ya abun zai kasance?.
Wani ?ayataccan murmushi ne ya subuce mata wanda batasan dalilin yinsa ba. Tattaki ta yi zuwa ga window'nan dake dakin ta ya ye labulen gefen da take cike da nishaWi, tana shirin zuge glass Win window sai ganin hancin motar da su Abdallah suka yi tafiya da ita ta danno kai cikin gidan, ''surprise!! Surprise yaron Abby'', da sassarfa tabar Wakin zuwa farfajiyar gidan Wan tarbo yaron nata.

Dai-dai ya gama parking motar yana faWin ki nutsu da kwai kar ki mini Wanyan kai anan, kin dai ga yadda aka yi har kika zo nan dan haka ki kiyaye, babu abinda za kiyi idan har ba ni ne nace dake yi ko ki bari ba'', a kwance take kuma a rufe, amma hakan bai hana ta ji abinda yake ce wa ba, sai dai bata yi wani yun?irin ce masa ?ala ba, kawai ta sake yin likimo abinta tana sauraronsa.

Ya ziro da ?afarsa ta hagu waje yana shirin ya ?arasa fitowa kafin ya sanWi idanun mutane ne ya shigar da ita Sangare sa, ai kuwa sai jin muryar Ummy ya yi tana faWin ''welcome my Son ashe kana hanya shi ne baka faWi ba, kar dai kace dani a hanya kuka kwana? Miye yasa kukayi tafiyar dare fisabilillahi'' ta faWa lokacin da ?arasowa kusa da inda yake.

Dum!! Dum! Ya ji ?ijinsa ya buga tare da wani irin tsoro da ya rufe shi lokaci guda, yau idan Ummy taga yarinyar manya zai yi da rayuwarsa, miye zai faWa mata ta fahimceshi? Yasan fi bashi da hujjar kare kai a daidai wannan kaSar.

Ganin tunanin ba zai fidda shi ba yasa ya yi sauri ya ?arasa fitowa daga motar, tare da kama hannayenta duka biyu ya ri?e, Wan langare kanshi ya yi gefe Waya yana Wan rintse ido alamar da gajiya a tare dashi kafin ya ce ''Ummy na na same ku lafiya? Ina Abby?'', hannunta ya cire daga nasa tare da shafar fuskarsa tana faWin ga dukkan alamu ka gaji sosai yarona, ?ila ma kai ne kayi ta tu?a ku tun daga can, miye yasa baka kawa Yusuf ya yi tu?in ba, in yaso ko nan ba sai ka shiga ba ka kwanta ka samu ka huta koda kaWan ne ba'' ta faWa tana ?o?arin buWe gidan baya na motar.
A mugun tsorace Abdallah ya kuma ri?e hannun Ummy'n nasa da faWin ''Ummy muje ko, yunwa nake ji Allah yasa dai an gama haWa karin kumamlo''.

Da dubara yaja hannun Ummy'n suka nufi falon gidan.
Dai-dai da shigowarsu Abby ya fito daga Wakinsa cikin shiga ta alfarma, da fara'a tare da murnar dawowar yaronsa gida lafiya ya ce ''dama nasan babu wani abinda zai sha kanki ki gusa daga Wakin nan a dai-dai wannan lokacin idan har ba hidimar yarona ba, my Son sai na fara kishi dakai a gidan nan'' Abby ya faWa yana kewaye wajan fuskarsa da kyakkyawan farin hannunsa wanda ya Wauka masa agogo mai Waukar idon ma'abocin kallonsa.

Har ?asa Abdallah ya tsuguna yana mai gaishe a Abby'n nasa, kafin ya mi?e da faWin ''haba dai Abby ai ba za'a yi haka ba, agun Ummy ai kowa da nasa matsayin ko Ummyna?'' ya faWa da tambayar Ummy'n yana nufar in da ta jere kayan karin kumallon da ta daWe da haWawa.
Suma bin bayansa suka yi kowa ya nemawa kansa wajen zama, saSanin Abdallah da iya tsugunawa ya yi tare da fara haWawa iyayen nashi shayi da farko.
Shi ne ya zuba musu abincin a plate gwargwadon kima kafin ya yun?ura zai mi?e da nufin hucewa daga nan zuwa ga yarinyar mutane daya bari ?unshe a bayan mota.
''Yarona ya da haka kuma? Ina kuma zaka je bayan kace yunwa kake ji'' ce war Ummy tana kallon sa.
?asa da kai ya yi yana shirya ?aryar da zai fara faWa musu tun daga yanzu, iya tsoransa ma kar aje su gano shi tun ba'aje ko'ina ba.

Abby ne ya kurSi shayin dake hannunsa kafin ya Waga masa kira alamar suna sauraron shi. Sai a lokacin ya fara magana a daburce da ce wa ''am Ummy na gaji dayawa ne inaga zan fara yin wanka kafin in zauna cin abincin nan'' kamar mara gaskiya haka ya yi maganar, dan hankalinshi ya tafi wajan yarinyar kar aje ta gaji da zama ta fito ta tona masa asiri.
''Son! Ka tabbatar kana lafiya dai ko?'' Abby ya yi maganar yana ?ureshi da ido.
''Lafiya na ?alau da Abby mi kuka gani? Kawai gajiya ce irin na an kwana ana tafiyar nan, kar ku damu ina yin wanka na sanbaWi girkin Ummy na zan warware'' ya faWi haka yana mai san kawar da wani tunanin na daban daga zukatan iyayen nasa.
''To shi kenan kaje kayi wanka ka huta, noma yanzun fita zanyi, dan akwai wani taron da zan halarta'' Abby ya faWa yana maida hankalinsa ga abincin dake gabansa.

Da sassarfa ya ?araso wajan motar yana waige waige, gashi dai babu koma a filin gidan, dan hatta mai gaWi ya koma Wakinsa tun lokacin daya buWewa Abdallah ?ofar shigowa. ''Yanzun idan nace ta fito da ?afafuwanta ta isa sashena wani ba zai ganta ba kuwa?'' ya tambayi kansa a sarari, shi dai yau yaga ta kansa, abu ?arami yana so ya zame masa babba, tunda gashi har ya fara yada zance shi kaWai ransa.
Hannu yasa ya buWe mirgina ?ofar motar, Allah sarki a yadda ya barta haka ya riske ta, sai yaji abun ya burge shi sosai, kina komai da alama yarinyar batada gardama.
''Ke ki tashi mu shiga daga ciki kinji'' ya faWa kamar mai raWa.
A hankali ta yun?ura ta mi?e zaune daga kwancen da take, ji ta yi wuyanta ya no?e tsabar ta ?age tun Wazun, sai dai baza ta so tayi wani wawan motsin da zai kawo wa wanda ya tsiratar da ita daga shiga ba'i na rayuwa tare da baba Ado a matsayin ma'aurata daga shiga tashin hankali da iyayensa zasu shiga idan suka ganta a matsayin matar aurensa ba tare da sun san da wanzuwar zancen ba.
''Ki huto mana kina Sata min lokaci fa'' ya faWa yana yamutsa kyakkyawar farar fuskarsa ta asalin jajayen buzayen da suka samu kyakkyawan haWi da jinin larabawan algeriya daga jinin iyaye da kakanni.

Abin mamaki tana tsaka da ?arewa fuskarsa kallo kawai taga ya ziro kansa cikin motar yana mai tattara ta, ba wani wuya ya fito da ita sukutum daga motar kamar ba mutun ya Wauko ba, direct ya wuce da ita Sangaren sa a kafaWarsa, ya wani lulluSeta da dara kamar kayan wanki. Da hannunsa Waya yayi anfani wajan zura makulli ya buWe ?ofar falonsa, haka ya taka da ita har tsakiyar fakon kafin ya direta, komawa yayi ya gar?ame shigowar saboda tsaro, tuni ma ya ?issama a ransa ce wa daga yanzu ?odar falonsa dole ya ri?a kasancewa a gar?ame a koda yaushe.


A tsayen daya barta a haka ya dawo ya sameta, kanta a ?asa wai ita kunya take ji an sungumota a kafaWa,jita kan yau sune na farko a tarihin rayuwarta da namiji ya taSa taSa koda Wan yatsarta ne, bare kuma har akai matakin daukar ta, a shekarun wayonta dai wannan shi ne na farko.
''Nan shi ne bangare na kuma nan ne gidan mu, anan zaki zauna daga nan har zuwa sanda duka matsalolin zasu warware, banasan kowa yasan da wanzuwarki a gidan, akwai Waki a ta can'' ya dafa yana nuna mata Waliban daya gama yanke wa anan zata zauna, Wakin a gefen Wakin baccinsa yake, sai dai da wani Wan lungun daya shiga tsakanin Wakunan biyu. Kafin ya kuma ce wa ''da aka kwai komai a Wakin na bukata, nasan abubuwan ba zasu baki wahalar ganewa ba idan har kin maida hankali akan abinda nake faWa miki''.

Cikin mintuna goma ya gama nuna mata Waliban da zata zauna a ciki da yadda za ta yi anfani da bayi, kasancewar yasan bata iya anfani dashi ba yasa ya fara gwada mata yadda ake anfani da komai na Wakin, daga ?arshe kuma ya Wora da faWin ''ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login