Showing 33001 words to 36000 words out of 78880 words

Chapter 12 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

masa faWa, to mu ba mun tambaya da ita ba, sorry amma ai zuwa anjima duka zai tambaya da su ne'' ce war Abby.

''Yanzun ba wannan ba, ina matar nan take ne? Idan har ban magantu da ita ba babu wani sauran zance'' Dady ya yi maganar kamar ita ce a gabansa, dan wani irin fuskar shanu yasha ba annuri, ba tausayi sannan kuma ba tausasawa.

Kallo Waya Abby ya yi wa Ummy ta gane ma'anar abinda yake nufi. Tashi tayi tare da gyara malulluSinta, ta nufi Wakin da ba?uwar take.


Da sallama ta shiga Wakin, amma sai taga wayam bata nan, da hanzarin ta nufi ?ofar banWaki tana bubbugawa tare da tanbayar tana ciki kuwa? Shurun dai ta ji babu amsa. Da sauri ta tura ?ofar banWakin, bata cikin kuwa kamar yadda ta yi tsammani, da sassarfa tabar Wakin cike da tashin hankalin da dama kwanciya ya yi bacci yanzun kuma ya farka.


Su huWu gaba Waya suka shigo Wakin bayan ta faWa musu cewa matar ta gudu bata cikin Wakin.

''Na rantse da Ubangijin daya hukunta zuwa na garin nan a yau, idan har ya tabbata tserewa wannan matar ta kuma yi a karo na biyu to sai na Wai-Waita duka zuri'arsu ko ina suke a faWin duniyar nan, ya isa haka, na ce wasan yazo ?arshe Muhammad, Allah ya bamu ilimi, ya bamu kuWaWen da mu kanmu bamu san adadinsu ba, yasa muka fito daga sananniyar zuri'a, dangi da kuma ?abila, a wannan karon ba zan yafewa kaina ba matu?ar ban nemo miye asalin abinda ya faru shekaru sha biyar baya ba, wannan al?awarin Abdul-?adir Ousman ne'' Dady ya ?ara sa faWa da maWaukakiyar muryar da ta kuma tsorata ta, daga malaSar data samarwa kanta a cikin Wakin suka ji shashshekar kukan ta, dan ta tsorata da ganin wannan dodon da shi ne sanadiyyar barinta garin nan na tsawon shekaru goma sha biyar.

''Fito! Na ce ki fito tun kafin ranki ya Sace, guje-guje duk baya yi, na yau dai kawai ki tsaya a yi magana na fahimta dake Wan Allah, ba nufin mu bane mu tozarta ku ba, ko kuma muyi anfani da alfarmar da Allah ya bamu muyi yadda muke so da ku ba a'a, kawai muna so mu san gaskiyar da ta gagaremu sani ne na tsayin lokaci, a wannan kwanakin, wannan makonnin, wannan watannin, wannan shekarun a cikin mu babu wani mai cikekken farin cikin da yake wanzuwa a tare dashi na tsawon mako Waya ba tare da ya ji ya muzanta da gazawar da muka nuna ba, ki taimaka a wannan karon musan wani abun dan girman Allah'' Abby ya ?arashe da haWe hannayensa biyu a guri guda alamar ro?onta yake.

Ga kukan matar da taka yi a bayan labulen da ta gaza fitowa fili ga kuma kukan Ummy da ta gaza ri?eshi sai da ya suSuce mata.

Kusa da ita Abdallah ya matsa, tare da Wora kanta a gefen kafaWarsa, da hannunsa Waya yake Wan bubbuga bayanta alamar rarrashi.

''Zaki fito ne ko sai .....''.

Da gudu ta fito daga bayan labulen tana mai gurfana a gaban su jin taratsin da Dady ya buga alamar zai iya yin duk abin yazo masa idan ta ?ure masa waje.


Jikinta sai karkarwa yake, yayin da fuskarta tayi suntum tsabar kukan da take tsaka dasha.

''Muna sauraron ki'' cewar Dady daya gyara tsayuwarsa.

Share hawayen fuskarta ta yi tare da fara magana kamar haka....







?AR 5?
?5??5?
?5??5??

_5?
?5??_
5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??

5??5??5?? 5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??5??)


5??5??5??5??5??5?
? 5??5? ?5? ?5??5?? 5??5??5??5??5??5??'5?? 5??5??5??5??5??5??5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??.5??)
_LITTAFIN *?AR KANCE* NA KU?I NE MADAM TAWA, AMMA BAN SAKA DAYAWA BA TA YADDA KOWA ZAI IYA SAMUN SA BA WUYA SAI DA?I. ?ARI BIYU NE KACAL BA YAWA, IDAN HAR KIN SHIRYA AYI TAFIYAR NAN DA KE TO KARKI BARI A BAKI LABARI. YI MAZA ANTAYO DA 200? KI TA WANNAN ACCOUNT NUMBER=?I?
_Nasan inada ?an'amana dayawa, adadin yawan siyan llittafin nan adadin zurfin so da ?aunar da ake yiwa Maman Abdallah._ =?
?
_*Maza a kaf-ta*_ =? ?
__Bismillahir rahamanir rahim_

Page12
____________''YallaSai ka yarda dani, wallahi babu abinda nasani, ko a wancan lokacin ma da na gudu bawai na gudu bane saboda ko nasan wani abinda yake faruwa ba, a'a! Na gudu ne saboda na tsorata sosai da lamarin ka a lokacin, ''na rantse da Ubangijina sai na Wai-Waita rayuwar Misbahu aduk sanda ya shiga hannuna, kai bama shi ba hatta iyalansa ba zasu sha ba, ya zama dole ya WanWani zafin rabuwa da iyali, ya kuma ji da'cin da mutun yake ji ya yin da aka ci amanarsa'', jin wannan futuci naka ne yasa na firgita ainun, ganin idanunka sun rufe ta yadda zaka iya hukunta mu ba tare da munyi maka laifin komai ba, ko Allah baya kama wani da laifin wani (Allaa taziru waa ziratun wizra ukhraa), dan Allah kuyi dubi da wannan faWar kuyi mana adalci, yaro Waya ne dani mai suna Al?asum, a lokacin da abun ya faru yana da shekara takwas a duniya, yana da ?anwa wacce take bin bayansa mai suna Maryam, sai dai ita bata yi tsawon rai ba Allah ya karSe abunsa, lokacin dana Wauki yarona muka gudu bamu tsaya ko ina ba sai a wani gari ana kiransa Abalak mai Comamdon, anan na yada zango a bakin tashar garin, naji tsoron kar in koma ?auyen mu kuma kuke har can neman mu, awannan gari babu irin sana'ar rufin asiri wacce banyi ba, wanke wanke agun masu siyar da abinci, bin gidaje neman wankau, a hakan ne na samu gidan aiki bayan mun yi watanni biyu muna gararanba a cikin gari, a kullum muna canja wajen kwanciya saboda miyagu, yau idan muka kwana a ?asan waccan runfar gobe sai mu canja waje zuwa gaban wani shagon, ko kuma kewayen masallaci duka babu in da bama ajiye ha?ar?arinmu ni da yarona, mun samu gidan aiki kuma aka bamu Waki a sashen ma'aikata, ba jimawa rayuwarmu ta sauya, yayin da kullum nake cikin fargabar miye zai faru nan faba, shin ina Misbahu? Miye dalilin Waya da sa ya aikata abinda ya aikata har ya yi sanadiyar Wai-Waita mana rayuwa na tsayin lokaci kuma ba tare daya nemi in da muke ba koda a Soye ne, ?allaSai mutanen kirki basa ?are wa, masu gidan aikin nan namu su suka Wauki yaunin karatun yarona, har yanzu da yake shekararsa ta biyu a sashen kiwon lafiya. Kwanaki huWu da suka wuce wata ?ar rigima ta Sarke a cikin gidan, da sanyin safiya hajiyar gidan ta tashi hankalin duk wani mai rai dake cikin wannan gida da ce wa ''ba zata saSu ba, kuma wallahi ba zata yarda ba, daman an ce tsintacciyar mage bata mage, ba shakka ?an magana sun yi gaskiya, idan ba haka ba ta yaya Al?asum yana Wan gidan mai aiki wanda ko asalin su babu wanda ya sani zai fara soyayya da ?arsu Khadidja, ai ruwa ba sa'an kwango bane'', a ranar naga cin zarafi da idanuwansa ?allaSai, haka suka koremu daga matar gidan har maigidanta, bamu gushe ba a ?ofar gidansu yarona ya yi rantsuwa da Ubangiji ce wa zai shiga duniya neman mahaifinsa, duk da har zuwa wannan lokacin ban taSa faWa masa dalilin Waya sa mahaifin nasa ya gudu ba. Da ?yar da fama na shawo kansa muka dawo nan Agadez, da nufin zan tuntuSeku game da maganar shi Misban, ko Allah yasa kun kama shi bayan barin mu nan, yanzun haka yarona yana can a zaune zaman jiran in kai masa labarin mahaifinsa'', matar ta gama maganar tana kuka mai tsayawa aran ma'abocin sauraronsa.

Abby, Ummy, Abdallah, dama shi kanshi Dady'n sai da ya girgiza ainun, cikin sanyin jiki ya ce ''mai yasa? Mai yasa zaki gudu kamar wata Sarauniya, mai yasa zaki rayu cikin ?unci ta dalilin tsoro na alhalin baku kuka mini laifi ba? Ko kaWan bana da zuciyar dazan zalunci koda wanda ya cutar dani ne, face na rama iya gwargwadon abinda ya yi mini wannan shi ne adalci, tun ranar da abun ya faru bamu kuma jin Wuriyarsa ba, munyi nan har muka gajiuka barewa Allah, yanzun ma jin ke kika kawo kanki da kanki yasa na yi tsammanin ko kunzo ku mi?a wuya ne, Allah sarki ashe ma baki san komai game da lamarin ba, ina mai baki ha?uri game da firgicin dana saka ki na tsawon shekaru, ce war Dady.

Goge hawayen fuskarta baba Balki ta yi tana mai ce wa ''babu komai ?allaSai, ai abu ne mai kyau tsayawa kai, Allah ya dafa ya kuma shiga al'amarin, ya bayyana mini baban Al?asum koda a matsayin mai laifin ne, ni zanyi farin ciki da hakan, a dalilin wannan abu Waya faru babu wanda yasan muna a raye ne ko mun mutu, daga dangina har danginsa kuwa, dama mu ba ?an garin nan ba ne, asali mu ?an MaraWi ne, departement Win Da?oro, a wabi gari ana kiransa da ?auyen Bacirawa, ina ga zamu koma can kawai a wannan gaSar, nasan ba zamu rasa koda mutun Waya ne daga magabatanmu ba, zamu zauna acan mu ci-gaba da zuba idanu, tare da saran ko wataran Allah zai maido mana shi cikin rayuwarmu, ni zan tafi'', ta faWa tana raSawa ta gefen Ummy ta yi hanyar ficewa daga Wakin.


''Ki dakata'', suka ji muryar Abby yana bata umarnin tsayawa kar ta tafi.
Juyowa ta yi dan jin ba'asi akan tsayar da ita da ya yi, a hankali Abby'n ya buWe baki da ce wa ''bai kyautu a ce iyalan Misbahu sun tozarta ba, koda ya cutar damu kafin hakan ya sadaukar da rayuwarsa a kan mu, kin tabbatar baki san komai ba? Kuma shi ma bai taSa miki zancen daya shafi gida da iyalaina ba? Bai taSa faWa miki nayi masa wani abun da bai ji daWinsa ba, wanda har yake jin ba zai iya ha?ura ba sai ya Wauki fansa? Ki amsa mini tambayar nan domin Allah.''

Tattaki ta yi ta dawo wajen da take a Wazu kafin ta ce ''tabbas a kullum sai ya yi maganar gidan ku da irin karancin dake ciki da zagayensa, kamarsa wannan ''samun ubangida kamar nawa a wannan zamanin ba'a taSa ba'', a kullum yabansa gareku kenan, albashi za'a biya sa a ?arshen wata, ko kuma irin ihisanin nan da kuke masa kai da kai, nama, kifi, kai ko da kayan abinci ya siyo da wa?annan kuWaWen ya fara saka muku albarka kenan tare da fatan alkhairin Ubangiji ya riskeku tare daki da iyalansu, sai dai a lokacin yafi mako biyu yana faWin ''Balki akwai wani abu wanda yake tafiya ba dai-dai ba a gidan aiki na, ina kan saka idanu a kai, dan akan maigidana sai inda ?arfina ya ?are'', to sai kwatsam wannan abu yazo ya faru, ba tare dana gama gane in da zance da yake dosa ba, daga wannan babu wani abunda na sani''.


''Babu laifi, kije ki taho da yaron naki nan, za ku ci-gaba da zama anan tare damu, a karo na biyu mun janyo ku jikinmu fisabilillahi, da kuma tuna alkhairinsa, dama can shi zarginsa ne muke bawai mun tabbatar shi ne da laifin ba, Abdallah kuje ku taho tare dasu'' Dady ya faWa haWi da bawa Abdallah umarni akan suje su taho da Al?asum.


Sai da ya kalli Ummy'nsa, ya juya ya kalli iyayensa maza kafin ya wuce gaba, matar tana bisa a baya.


Baya mintuna goma

Zaune suke a falo su duka uku, babu mai ce wa komai, ajiyar zuciya Abby ya sauke kafin ya kalli ya'yan nasa da yana mai ce wa ''yaya miye alfanon dawo dasu gidan nan da zama? Kana ganin zai kawo ci-gaba ne.''

Sai da Dady Abdul-?adir ya gyra zamansa kafin ya ce ''?warai kuwa da anfaninsa Muhammad, shekaru sha biyar muka Wauka nuna nema ba dare ba rana, amma ko mai kama dasu bamu taSa gani ba, sai yau Allah ya nufa muka ga wani sashe na abun zargin mu kuma sai mu bari suyi mana nisa? A'a! Mu jayo su a jika ta yadda in ma da abinda suke Siyewa wanda basa so mu sani zasu fito su faWa da bakinsu, a jikina nake jin kamar abin yazo ?arshe Muhammad, ji nake kamar abinda muka rasa yana nan daga damu ya kusanto mu, babu shakka wannan shekarar alkhairin mu ce.''


''Haka nan nima nake ji Yaya, ina ji a jikina kamar an yi mini wani albishir mai girman gaske a safiyar yauWin nan, sai bayan da Abby'n Abdallah ya shigo a wannan yanayin ne komai ya juye, amma in sha Allah muna saran samun rinjaye a cikin wannan lamari da yardar Ubangiji'', faWin Ummy da take jin wani tausayin Balki da yaronta ya lulluSeta, koda ya tabbata Misbah direba ya zaluncesu za tayi iya bakin ?o?arin ta ganin ta taimakawa yaruwarsu, musamman ma yaron daya tashi ya yi rayuwa na tsawon shekaru ba tare daya san mahaifinsa ba.

Kallonta Abby ya yi yaga ta faWa duniyar tunani, kusa da ita ya tsaya yana kallonta kafin ya ce ''wannan tunanin fa? Ki manta kawai komai ya wuce kinji ko, gashi ana kiran sallar la'asar, za mu wuce wani gurin da zaran mun dawo daga masallaci ni da Yaya, idan har sun iso to a saukesu a wancan ?aramin sashen da dama an gidasa ne domin su, a saka a gyara shi sosai, su zauna anan ita da yaronta, Abdallah ya kula da Wawainiyar kayan bu?atunsu duka, abinci kuma daga yanzu ana yi harda su, Allah zai bamu ladan kulawa dasu gabaki Wayan mu.''

Cike da ladabi ta amsa masa da to kamar yadda aka saba, alwala suka yi kafin suka wuce masallaci, sai da ta fara bada umarni akan a gyara Sangaren da mijinta ya bata umarnin a yi hakan kafin ita ma ta wuce nata Wakin, alwala ta Wauro ta kabbara sallah, har ta gama bata fasakkai kukanta ga Allah'n daya hukunta
musu tasu ?addarar taxi musu a haka, ta jima tana addu'a kafin ta tashi ta nufi kicthing, tana tunanin abinda zata shirya musu na abincin dare.



''Baba Balki, dan Allah ba shishshigi ko shiga zance ba, ba kuma neman sanin abinda bai kamata ace na sani nake son yi ba a'a, kawai ni dai ki faWa mini waye maigidanki agun iyayena, miye dalilin guduwarsa daga gidan mu da ma ku kanku da kuke iyalansa'', Abdallah ne da wanan tambayar, lokacin da suke daf da isa in da Al?asum yake zaune a ?ar?ashin wata rumfar dake gaban wani shago, da manya-manyan jakunkunan kayansu a gabansa, da kuma wata ?ar madaidaiciyar jakar dake shafe da tarin takardunsa na makaranta, da sauran abubuwan anfani a wajen Walibin ilimi na bangaren likitanci.

''Yaro tambayar ka ta farko amsarta ita ce Misbah mijina, baban Al?asum, direban gidanku ne a shekarun baya, tun yana saurayi yake zuwa nan garin Agadez cin rani daga ?auyanmu, bayan an saka mana rana ya koma daga nan aka yi bikinmu dashi, auren gida aka mana, dan da mahaifina da kuma mahaifiyarsa babansu Waya, to haka ya Waukoni ya kawo nan garin, in da muke zaman lafiya dashi ba kyara kuma babu tsamgwama. Bayan shekara daya da aurenmu na samu cikin Al?asum, a lokacin Misbah yana aiki ne a wani gidan biredi dake can kusa da kasuwar tool, watan haihuwa na ya kama, a wani daren ranar Talata aka haifi Al?asum, ranar suna ya gabato ga kuma shugaban su ya hana su kuWin albashinsu, ?an abinda yake Wan tarawar kuwa dasu ne ya siyo ragon da za'a yanka wa yaro kwanaki biyar bayan haihuwarmu, ana haka kawai sai Allah ya haWa Misbah da ?anin mahaifinka wato Alhaji Muhammad Usman, matashin da zamani, Waukaka, kyau, ilimi suka Waga shi sama, sama, sama da kowane matashin dake cikin garin nan. A bugun farko jika Wari ya Wauka ya bawa maigidana a ranar haWuwarsu na farko, duk da shi Misban ne ya je neman taimako wajansa amma hakan bai hana shi zuwa har zanan sunan ba, abin ya WaWa kowa a ?asa, ganin mutumin da koda kuWinka ganinsa sai da rabonka, wani daWin abun farin cikin a ranar ya bawa maigidana aikin tu?i a matsayin direba, bayan sanin Misbah bai iya mota ba ya dauki nauyin koya masa, ta hanyar saka shi makarantar koyan tu?i dake tashe a wancan zamanin, cikin wata Waya hannunsa ya faWa, shi kenan daga wannan lokacin ya kasance kullum suna tare da maigidansa. Kyautar gida, haka ya Wauka ya bamu muke zaune a cikinsa. Bayan shekara huWu da haihuwar Al?asum muka kuma samun wata ?aruwar ta ?a mace mai suna Maryam, haka rayuwa ta ci-gaba da tafiya, mun fi ?arfin bu?atunmu, kai harma dana iyayenmu, dan duk wata idan aka bawa maigidana albashinsa a biyu yake rabawa, sai ya tura gida, xan kuma idan an kai sai a raba gidanmu da gidansu. Shekarar Maryam Waya da wata biyu ta rasu daga yin cadi, ba jimawa da rasuwarta matar maigidan maigidana ta haihu, bayan sun shafe shekaru kusan shida da aure ba tare da ko Satan wata matar ta taSa yi ba, a ranar naga murna agurin Misbah kamar shi aka yi wa wannan haihuwar. Bayan watanni uku da hidimar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login