Showing 48001 words to 51000 words out of 78880 words

Chapter 17 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

cikin falon amma babu yarinyar, yadda ta kira Abby tana kuka ta faWa masa haka ma ya maidawa ?ar'uwarta kira, kai tsaye take shaida mata abinda ya faru.


Har farfajiyar gida, bayan gida kasan kujerun falon lan, cikin kwabobi ?asa gado, kai babu inda da ba'a duba ba da sunan neman yarinya ?ar watanni uku, an ce idan Ra?umin ka ya Sace to cikin akurkin kaji ma dubawa kake yi, hakan ne ya faru a lokacin neman Fatuma, ko kuma ina ce Noor, kafin gidan babu ita babu labarin ta, zuwa lokacin tuni Abby ya iso gidan tare da jami'an tsaro, in da suna suka fara bincike gidan amma shiru babu labari.

Ummy ta rikice, ta gigice, ta kuma fice daga hayyacinta a cikin mintuna talatin na rashin ganin ?ar tata, bincike ya biyo takan duk wani mahalu?i dake cikin wannan gida, kama daga kan Maigadi, mai bawa shukoki ruwa da gyara su, mai musu wanki da guga, a ?arshe aka nemi yan aiki da kuma direba.

Anan Ummy ta ke faWa musu ce wa ?an aiki ta guda biyu yanzun sama da mako uku kenan da tafiyarsu ?auyensu, sai sabuwar ?ar aikinta Fatsume, wacce ita bata ma ganta a safiyar yau ba, ta dai ga ayyukan da ta yi tun kafin ta fito falon, ko abincin karin ta da ta ajiye mata har yanzu yana kicthing bata Wauka ba.


?asa ko sama aka nemi Fatsume aka rasa ta, kafin gidan babu ko cinkenta, wani karin abun da zai Waurewa mutun kai shi ne an nemi Misbahu direba amma ba'a ganshi ba, bayan kuma anga shigowarsa gidan a dai-dai lokacin da yake hawa bakin aiki aduk rana ta Ubangiji, a ?arfe bakwai da mintuna arba'in da biyar na safiyar ko wace rana.


A rahoto ko kuma jawabin da Maigadi ya bawa ?an sandan nan haka ya ce shi dai bai ga fitar ?ar aiki daga gidan ba, amma tabbas yaga ficewar Misbah direba da wani mahaukacin gudu, a lokacin ya zagaya ban Waki ne, fitowarsa ya yi dai-dai da fitar Misban a Waya daga cikin motocin dake gidan, sanin mai gidan bai kwana a gida ba yasa mai gadin ya yi tunani ko dai Madam ta aike shi, wannan shi ne.


Hankalin mutane bai gama tashi ba sai bayan da Dady ya iso garin, in da ya hana kowa zama ko shan ruwa, a ce warsa ''ya zama dole ne a nemo masa yarinyarsa.''



Duka cikin garin Agadez babu inda ba'a duba ba amma ba'a ga Fatsume da Misbahu ba, kuma ko mai kama da motar Abby wacce Misban ya fita da ita ba'a gani ba.

Shi ne a lokacin iyalan Misban suka ji tsoron yadda suka ga Dady ya birkice akan lallai sai an fito masa da yarinyarsa.

Abu kamar wasa ya zama gaske, lallai duk abinda ka ganshi a hannunka dama can naka ce tun azal, wanda kuma kaga ya suSuce maka dama can ba rabonka ba ne.


Saboda tsoron halin da zai iya faWawa na rashin ?anwarsa idan har aka faWa masa ce wa saceta ne aka yi yasa a lokacin aka ce masa yarinyar mutuwa tayi, ya yi kuka kamar ba gobe, wanda sai da aka sha fama kafin ya yarda ya dawo Agadez Win nan, domin kuwa ce wa ya yi ba zai dawo ba, tunda koda yaje ba zaiga Noor Winsa a gidan ba.


Duk kuWi, mukami, iko da alfarmar da Dady da Abby suke da ita a cikin garin nan a wancan lokacin sun kasa yi musu anfani wajan ganin wannan yarinya, shi ne rayuwa ta cigaba da tafiya, shekaru suna ja, yaran cikin tafiyar suna girma, ya yin da shekarun girma suke kara mamaye iyayensu.


Burin Abdallah shi ne zama Injiniya kamar mahaifinsa, ya kuwa zama, sai dai shi a harakar zane da kuma abinda ya shafi gine-gine, in da ya gama karatunsa da babban sakamako mai kyau, ayanzu haka ya karSi wata contract zana wata taswirar barikin sojojin da gwamnati take shirin kafawa a can karshen gari, mashiga ko kuma mararrabar hanyar data raba Agadez da hanyar Libiya da kuma Algeriya, in da anan ne aka fi yawan samun ?an fashi da makamai da suke tare mutane su karSe musu duk wani abinda ya shafi kuWi ko kuma zinare da yake tare da su, suna yi kamar sun gagari kowa, basa tsoron iko ko kaWan, dan sun san suna da wurin Suya a dajin da bai kasance na Babbanninsu ba, sun yi kaka gida suna tare bayin Allah'n da suke Waukar tsayin shekaru ba tare da iyalansu ba, sun fita da neman na kansu, a ?asar da ba tasu ba, kuma sun samo saboda Allah baya tozarta wanda ya fita nema ko yaya yake, amma saboda tsabar rashin tsoron Allah haka suke tare muta ne su ?wace, gina wannan barikin sojojin kuwa zai kawo ?arshen duk wani iskancin ?ananun ?an iskan da suke tunanin sun kai a goga dasu, kuma aikin tun daga kan zana taswirar wajen a hannun Abdallah yake.

Ana haka ne kuma Abby ya tura shi duba wancan filin da suka siya dan faWaWa kasuwancin su, wanda anan ne Allah ya hukunta haWuwarsa ta farko da Talatuwa (?ar Kance) ba tare da ita kanta tasan sun haWun ba.


Fara jin yana san ya ci-gaba da bibiyar lamarin yarinyar wannan daga kallon video'n farko ya samo asali, zuwa Kance kuwa abokinsa Yusuf ya yiwa rakiya zuwa makwatan ?auyan, isa cikin ?auyen da ?afafuwansa da tunanin ko zai ganta yaga halin da take ciki wannan tausayi ne, iya furta zai aureta da kuma karSar auren ba tare da sani ko neman izinin iyayensa ba wannan umarnin zuciyarsa ne.

Idan muga haWe duka wa?annan abubuwan dubawar dana zana muka Wora su a ma'auni sai muce sirrin so ne, idan da akwai ?auna ne kawai ake samun lamuncewar zuciya wajan dagiya a kan muradi, da kuma tsayuwa akan shi har sai an cimma buri.


Wannan shi ne cikakken labarin iyalin gidan Colonel Ousman, ya yansa biyu Abdul-?adir da Muhammad, wanda suma aka samu yara uku daga tsatson su, Abdallah, Satacciya Fatuma inkiyi Noor, da kuma Mariam, wato ?ar Autar Mamma, wacce take masifar ?aunar yayanta Abdallah, kasancewar shi kaWai ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?gareta wanda zata iya ce wa sun fito a ciki Waya. Yanzun tana da shekara goma sha biyar da wata uku.


?!?=??

Dawowa cikin asalin labari.



Yana gama wayar da Yusuf ya juyo gareta, ita kuma dama tun bayan da taji yana yiwa Yusuf Win sallama ta cire idanunta daga kanshi, ''ya dai Madam?'' ya faWa yana Waga gira kamar wanda take kallonsa.

?ago da kanta ta yi a take kuma ta maida, dan bazata iya jura su haWa ido ba, cikin sanyin murya ta ce ''babu komai'', ''kin tabbata?'' ya kuma jefo mata tambaya, wacce ita ma so yake yaji amsarta.

Idan za'a shekara suna zaune a haka ba zai ?i ba, kuma ba zai gaji ba, shi kawai maganarta cikin nutsuwa take masifar burge shi.

''Eh! Na tabbata'' ta bashi amsar kamar yadda ya bu?ata.

''Miye asalin sunan ki ne? Dan ni bazan iya faWar wannan sunan ba'', ya yi maganar yana mai tsare ta da ido.


Tabbas ya sosa mata wurin ya daWe yana yi mata ?ai?ayi, sau tari takan tanbayi Innarta miye sunanta na gaske, amma har yanzu bata samu sahihiyar amsar data gamsu ce wa wannan sunanta ne na ha?i?a.


Idan ta tanbayi iyaye mata ?an garinsu da suke rayuwa tare da su anan Agadez miye asalin sunanta dayawansu haka suke faWa mata ''ke da aka haifeki a kance mu ina zamu sani bayan bamu taSa jin Balki ta faWa ba, mu kawai da Talatu muka sanki dashi gaskiya.''

Haka ma shekaru huWu da suka wuce sunje Kance tare da Innarta, haka ta yi ta tambayar manyan gari iyaye mata ya sunanta na asali, amma abinda wa?ancan na Agadez Win suke faWa suma na nan hakan ne suke maimaitawa, abu Waya yake banbanta kalamansu shi ne sukan ce ''to mu da muke nan ta ina zamu sani? ke da aka haife ki acan birni, idan har ba ita balkin ce ta faWa ba mudai babu wanda yasan sunanki na gaskiya, ko da tazo garin nan kina jinjira haka take kiranki da suna Talatu, shikenan muna muka Wore da faWar hakan.


A wancan lokacin duk bata kawo komai a kanta ba, lokacin da yarinta sosai, koda ma a yanzun haka ba wani girman ta yi ba, amma dai ba za'a haWa hankali da tunanin ta na yanzu da kuma na shekara huWun daya gabata ba.


Bai yi aune ba yaga hawaye suna zarya akan fuskarta.

A yanzu kam ta gama fahimtar komai bisa wannan tambaya da ya yi mata, tasan ita Win ba kowan kowa bace face Talatuwar da bata san kanta ba, batasan wace ita ba, ?ila ma ita Win ?ar tsuntuwa ce oho.


''Subahannallahi! Miye ne na kukan? Daga tanbayar suna sai kuka! To kiyi ha?uri idan abun bai yi miki daWi ba'' ya faWa cike da alhinin abunda ya saka ta zubar da hawayen da ba lallai ya iya jurar zubarsu ba tare da ?wa?w?waran dalili ba.


Cikin shashshekar kuka ta ce ''nima ban san sunana ba, nasha tanbayar Inna amma bata taSa faWa mini ba, har ?an gari na tambaya sai dai ban samu amsar data dace ba, kawai ka kira ni da Talatuwar shi ne dai-dai, ?ila shi Ubangiji ya zaSa mini a matsayin suna'', ta ?arasa maganar tana mai rufe fuskarta da tafin hannunta jin wani kukan takaicin ya kuma taso mata.


Cak ta tsayar da nunfashinta na wucin gadi, jin mutun ya zagayeta da duka hannayensa.

Ajiyar zuciyar mamaki ta sauke,ta cika da al'ajabin yadda ya iya haWa jiki da ita tun yanzu.

''Kar ki damu kinji ko, ni nan ina da sunan da zan kira ki dashi, wanda nasan ya dace dake, daga yanzu sunanki............


Ko jiya banga comment ba, idan aka kuma maimaitawa tau gaskiya zan jingine labarin, tunda bai karSu ba da alama, akwai wasu dayawa sai mu Wora da wani.=??>??


https://chat.whatsapp.com/GeEwfDySjuw3yv7ibHnwzd
*_?AR KANCE_*
Na
Khadijah Bashir (Maman Abdallah)
?ar gatan (D.A.W.A)

_Ma gama editing gaba Waya ya goge, wannan kam ba editing gaskiya_ .>?z?
_Bismillahir rahamanir rahim

Page 15

___________ ''Sorry! Miye na kukan to? Ai idan dai har suna ne to ki kwantar da hankalinki, bana san yawan kuka wanda bashi da ?wa?w?waran dalili, sunan ?anwata ne, ?anwa mafi soyuwa a zuciyata, naso Allah ya bar mini ita, in raine ta kamar nina fi kowa iya bada tarbiyya, in sota kamar akai na aka fara soyayya, in ?aunaceta fiye da kima, in bata kaina da komai nawa na har abada, amma sai Allah'n daya fini ?aunarta ya karSe abunsa'', kafin ya kai wannan gaSar a zancan sa tuni farar fuskarsa ta fara komawa ja-ja, alamar ya shiga cikin damuwar tuna baya da ya yi.


Kafe shi ta yi da idanu ko ?iftawa bata yi, wani abu da ta kasa gane miye shi ya fara mata yawo a kwakwalwarta, so take ta gama gane ma'anar zancen sa, abunda ta ji yana fada shi ne yana da abar ?aunarsa, wacce yake so da muradi. To amma kalmar Allah ya karSi abarsan ce bata gane mata ba, duk da kuwa tana da hausa fiye da tunanin mai tunani, amma ta kasa gane ma'anar wannan.


''Daga yanzu sunan da zan kira ki dashi kenan Noor! Allah yasa ba zaki ?i karSa ba'' ya Wora daga in da ya tsaya.

Idanuntata lunsa tare da buWe wa jin sunan daya anbata da sunan nata, babu shakka sunan ya yi mata daWi, ''Noor'' ta maimaita kamar yadda ya faWa.

''Eh ?warai Noor, daga yau shi ne sunan ki daga gareni'' ya faWa yana mai sakar mata sanyayyiyar murmushin da ta kasa gane ko na minene.

''Na gode da wannan suna, kuma ya yi min daWi sosai, na gode'' ta faWa tana mai kawar da kanta daga gare shi, lura da irin yadda ya ?afe ta da ido kamar mai san tantance ta a lokacin da take kallonsa.

Wani murmushin ya kuma sakar mata a karo na barkatai kafin ya kuma ce wa ''zuwa gobe in sha Allahu zan siyo miki sauran abubuwan bu?ata da ban siyo ba, sannan harda litattafan karatun addini, dan karatu za ki fara sosai, kuma nine Malamin, duk bayan sallar asubahi zai kasance lokacin Waukar darasi ne, sannan kuwa zan iya zane ki idan har bakya maida hankali kina kawo harda, fatan za ki bani haWin kai ko?'' ya tambaye ta a ?arshen maganar.

Sosai taji daWin maganarsa, ta kuma tabbatarwa kanta ce wa tarayyarta dashi alkhairi ne, tunda gashi tun ma ba'a je ko'ina ba yake ta faman canja mata rayuwa. Taji kuma ta amince da sharadinsa na Waukan mataki akanta aduk lokacin da tasa wasa a lamarin, in dai a harakar karatu ne to bata ba?in cikin ya zane ta Win matu?ar bata kawo harda ba.

Cike da murna ta ce ''in sha Allahu zaka sameni mai biyayya a duk wani umarni naka, na gode sosai da hidundumun ka a kaina, Allah ya biya ka.''

Ya Waga baki da niyyar yin magana wayarsa ta kuma kokawa kamar dai Wazu, sai dai wannan karon message ya gani daga Dady ce wa ''kana ina ne? Akwai fa aikin da za ka yi yanzu.''

Da hanzari ya mi?e yana mai faWin ''kira daga Dady, ki kwanta ki huta kinji ko, bazan jima ba zan dawo'' ya faWa yana mai shafar gefen furkarta da tafin hannunsa na dama.

Kai kawai ta iya Waga masa kafin ya bar Wakin, ita kuma ta mi?e ta gar?ame ?ofar kamar yadda yace ta dinga yi.


Tunawa da ya yi ta ce bata jin yunwa ne yasa ya fasa ?o?ari Waukar mata abincin da yake ta tunanin yanzun kuma ta wace siga zai Wauke shi har ya bar falon ba tare da an ankara da shi ba, ya ma zama dole ya nemi mafita gaskiya, ba zai yiyu yana barin yarinya da yunwa ba, eh da yunwa zai ce tunda abinci sai da dubara zai samu ya kai mata shi, kuma bisa wannan tsarin ma babu shakka tafiyar ba za tayi wani tsayi sosai ba za'a iya ganoshi, dole ya canja salo a ce warsa.

Kamar wasa suka wuce Wakin gwaji kamar yadda suke faWa bayan sun gama cin abincin, wani Waki ne dake bayan Wakunan su Ummy, in da anan kayan aiki da na'urorin gwaje-gwaje na harakar kimiyyaar su suke, harma da kayan zane da Abdallah yake yi suma daga gefe guda.

Dady ne da kansa ya jawa Abdallah kujera da ce wa ''zauna'', ba musu kuwa ya zauna a kujerar dake gaban allon zanensa.

Da yake akwai mai gyara Wakin a kullum a cikin ma'aikatan gidan, wanda shi dama aikinsa ne gyara Wakin gwaji, ya karkaWe kayan dake nan ya goge na goge wa, shi yasa ko yanzun babu wani dacci a Wakin koda suka shigo.


''Wata mata zaka zana yanzun nan'' Dady ya faWa yana mai kallon Abby dake gefensa, wanda daga kallon kawai ya iya gane mi yake nufi.

?ayar kujerar dake gefe Abby Dady'n ya kuma jawowa da nufin Abby ya zauna, ya kuwa zauna, ya yin da shi kuma yake tsaye a kansu yana kallon yadda Abby'n ke yiwa Abdallah kwatance, shi kuma yana zanawa kamar yadda yake faWa masa a cikin ?orewa, kafin kace miye tuni ya gama zana wata dugununuwar fuskar da babu kyau sai na zuciya idan da rabo an samu.

''Yawwa! Amma Muhammad ka tabbata ita ce fuskar da ka gani?'' Dady Abdul-?adir ya tanbayi Abby.

Da ?ar ?aramar dariya Abby'n ya amsa shi da ce wa ''na tabbatar Yaya, ko shakka babu wannan ita ce fuskar.''

''Ma sha Allah, daga gobe kafcen zai fara in sha Allahu, kai Abdallah! Zuwa safiya ka yo cotocopie na wannan zane, kayi da Wan yawa sosai, dan za'a baza su ne ta ko'ina a garin nan, da yardar Allah a wannan karon mune da nasara'' Dady ya faWa yana mai dafa kafaWar Wan'uwan nasa cike da ?warin guiwa akan aikin da ya yi niyyar yi.


Sai kusan sha Waya da kusan mintuna talatin na dare ya turo ?ofar falonsa cike da muguwar gajiyar da sai yanzu ne yake jin tana yawo a jini da gangar jikinsa.

Har ya nufi hanyar Wakinda ko mi ya tuna sai kuma ya fasa, ya juya akalar tafiyar tada zuwa Wakinsa.

Wanka ya yi tare da yin shafa'i da wutiri, dan yau kam baya jin a yadda ya ganin nan zai iya tashi sallar dare kamar yadda ya saba.

Turare ya kuma feshe jikinsa dashi kafin ya fito ya nufi Wakin da take da nufin ya tabbatar tana cikin ?oshin lafiya kafin ya kwanta, hannunsa ri?e da robar madara samfurin Rufaida ya fara Wan bubbuga ?ofar Wakin.

A cikin barcinta taji kamar ana buga ?ofar, Waya ke dama ba tada gagan barci, a hankali ta ziro da ?afafuwanta zuwa ?asa, cikin nutsuwa ta nufi ?ofar dan buWe masa.

''Sorry

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login