Showing 24001 words to 27000 words out of 78880 words

Chapter 9 - YAR KANCE free pages na Maman Abdallah.doc

bai ma lura da akwai wani abu a ?irjinta ba.
Wani ?asaitacciyar murmushi ne ya suSuce masa lokacin daya kawo karshen wannan tunani nasa, a kuma dai-dai wannan lokacin ne yaji saukar horn Win mota a na ?o?arin shigowa gidan.


Fasa yun?urin buWe ?ofar falon ya yi, inda ya gyara tsayuwarsa da babbar farar ledarsa a hannunsa ?irar canfanin da mool shofing Win suka anfani da shi.

Motar da yake kyautata zaton da ita Abby ya fita ya gani ta jefo da hancinta cikin farfajiyar gidan. A dai-dai lokacin da direban ya zagayowar dan buWe wa Abby murfin motar tuni Abdallah ya riga shi, Wan rungumar Abby'n ya yi irin sannu da zuwa Win nan, kafin ya Wan sunbaci gefen kafaWarsa Abby'n yana mai ce wa ''barka da zuwa Abbyna'' ya faWa da yaransu na buzanci.

A yadda Abby'n ya shafi gefen fuskarsa da yadda ya amsa hakan ya tabbatar masa da ce wa Abby'n baya cikin yanayi mai daWi.
A tare suka nufi cikin falon gidan, in da Abby yaWan zartar Abdallah a gaba dashi kaWan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? dan girmamawa.

Fitowar ta kenan daga kicthing da wani faffaWan kwanon silba irin mai murfin gilashi nan, wanda yake sha?e da haWaWWiyar miyar jan naman rago da ta yi musu, wacce za'a cinye ta da kyakkyawa kuma haWaWWiyar kurasar da ta gashe ta ganin idonunka zaka rantse ne ce wa a gidan biredi aka yi ta, sai dai ma ta tamtance nata da na gidan biredi ta hanyar dandano da kuma ?anshin da zai daki yancin ka tun kafin ma ka kai lomarka ta farko a bakinka.
Kallo Waya ta yi wa maigidan nata ta gane a wane irin hali take ciki, a azamar ta ta karasa ajiye abinda ke hannunta ta nifi in da frige yake kafin ta ido inda suke.


Cup biyu na ruwan sanyi yasha daga hannun Ummy, inda take zaune a hannun kujerar da yake zaune, Abdallah kuma a tsaye yake ma gaba Waya ya kasa zama, so yake ya ji miye abinda ya razana gwarzo kuma za?wa?wurin Abby'nsa mai matu?ar jarumta akan komai.


Hannu Ummy ta sa ta taSa kanshi a kafaWarta, inda ta daWe da cire hular dake kansa dama tun lokacin da isa gare shi. Gyararriyar sumar kanshi ta fara cakuWawa a hankali kamar mai yi masa susa a kai, a wannan lokacin kam ta manta da wanzuwar Abdallah a gurin.

Cikin muryar da tasan zata kwantar masa da hankali ta shiga faWin ''na san ba bacin rai bane, kuma kasan ba fushi ba ne, dan Dr na ba ma'abocin Waukar abu da zafi bane, damuwa na gani a kan fuskarka, da kuma razana a cikin ?ayar idanunka, mai ya faru ne jarumin Gaisha?''.

Sai da ta dabaibaye shi da duk wasu kalaman da tasan zai dubesu kafin ya bata amsar tambayar da ta yi masa kafin ta jefa masa ita cikin hikima.

Ya fi mintuna uku yana sauke ajiyar zuciya kafin ya furta ''na fi awa biyu ina yawan neman ta, na zagaye duka anguwar amma ban ganta ba, na duba iya dubawa, babu inda ban le?a ba Gaisha, amma ta tsere min, ta Sa ce wa gani na, a ina zan ganta? Gaisha ki faWa min inda zan je in samo ta''.

Cikin ficewar hayyaci yake duka wannan maganar, kafin daga ?arshe ya kasa ri?e tawayen idanunsa, dan bazai iya samun sukunin samu da rashin da ya gani lokaci Waya idan har bai zubar da hawaye ba.

Hankalin Ummy idan ya fi dubu to ya tashi, zuciyarta ta tsinke, rauninta ya bayyana ?arara akan fuskarta.
Wannan wace iriyar musiba ce zata Sullo mata kai cikin gidanta? Wace mijinta ya gani har yake kukan ta bacewa ganinsa? Ina zata saka ranta idan har Muhammad ya faWa mata ce wa wata matar auren ya hango a wani wajan yake so ya aura? Shin wane irin rashi ne da ba na uwa da uba ba da har zai saka shi kuka da hawaye?, Wa'yannan sune tambayoyin ta ke san a bata amsar su da gaggawa tun kafin a ?araso zancan Bayan shuWewar labarin wanzuwarta a bayan ?asa, dan zuciyarta na dab da bugawa ta fashe yadda kowa zai iya fahimtar dalilin she?awarta.


Yau yana ganin abun mamaki da idanuwansa, ya zama mutun mutumi a bayan iyayen nasa, ya kasa koda cira ?afarsa ne zuwa inda suke, shi ji yake ma kamar ba shiba, abby ne ya ke kuka? Na miye to? Wace wannan matar da har ta saka Abby ya zubar da hawaye?.


Sallamar baba Issa mai fadin gidan ne ta dawo dasu cikin tunanin su. Girgiza masa kai Abby ya yi lokacin da yake ?o?arin zube giuwoyinsa a ?asa dan gurmamawa.
Dama sau tari Hakan yana faruwa, kusan sa'an Abby Win ne a shekarun haihuwa, haka kuma zai ce ya sunkuya masa, abinda Abby Win ya fi tsana kenan a duka rayuwarsa.

Fakar idanun baba Issa'n ya yi ya goge ?ar ?wallar da ta yi saura a gefen fuskarsa, ka fin cikin karfin hali ya ce ''ina sauraron Malan Issa da wata matsalar ne?'' Ya tambaye shi.

Sai da ya Wan sunkuyar da kansa har yanzu dai alamar girmamawa kafin ya ce ''Ranka ya daWe wai wata mata ce ta ce ayi mata magana da maigidan, ta ce sunanta..............


5?
?5??5?
?5??5??

_5?
?5??_
*5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??*

_5??5??5?? 5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??5??)_

*(5??5??5??5?&? 5??5??5??5??5??5??5?? 6)*

_5??5??5?? 5?
?5??5?
?5??5??(5? ?5??5? ?5??5?
? 5??5??5??5??5? ?5? ?5??5??)_

_5? ?5??5??5??5?? 5??5??5? ?5??(5??5??5? ? 5??5??5??5? ?5??5??)_

_5?
?5??5??5??5??5??5??(5??5??5??5??5?? 5??-5??5??5??5??)_

_5??5??5? ?5? ?5??5??5??(5??5??5??5?? 5? ?5??5??5??)_

_5? ?5??5??5?? 5?
?5??5??5??5? ?5??(5??5? ?5? ?5?? 5??5??5?
?5??5?
?)_

_5??5??5??5??5?
? 5??5??5? ?5??5?
?5??(5??5??5??5?
?5??5?? 5??5??5??5??5?
?5??5??5??5??)_

*5??5??5??5??5??5?
? 5??5? ?5? ?5??5?? 5??5??5??5??5??5??'5?? 5??5??5??5??5??5??5??5??5??5??5?
?(5??.5??.5??.5??)*
_LITTAFIN *?AR KANCE* NA KU?I NE MADAM TAWA, AMMA BAN SAKA DAYAWA BA TA YADDA KOWA ZAI IYA SAMUN SA BA WUYA SAI DA?I. ?ARI BIYU NE KACAL BA YAWA, IDAN HAR KIN SHIRYA AYI TAFIYAR NAN DA KE TO KARKI BARI A BAKI LABARI. YI MAZA ANTAYO DA 200? KI TA WANNAN ACCOUNT NUMBER=?I?
_Nasan inada ?an'amana dayawa, adadin yawan siyan llittafin nan adadin zurfin so da ?aunar da ake yiwa Maman Abdallah._ =?
?
_*Maza a kaf-ta*_ =? ?
__Bismillahir rahamanir rahim_

Page 10
____________ ''Balki! ka ce sunanta Balki?'' Abby ya tambaya da maWaukakiyar murya irin wacce bai taSa yin magana da makamanciyarta ba.

''Eh ranka ya daWe haka dai ta ce'' malan Issa ya bashi amsa shima a Wan gigice, dan sosai ya tsorata da yanayin Abby'n.

''Abby wai kaji abinda ya ce kuwa? Haka fa ya ce Balki ce, kuma shi ne kake tsaye, babu abinda za ka iya kenan, a tsaye kake sai ta kuma tserewa?'' Ummy ta faWa tana girgiza Abby da ya zama sa?ago a wajan tana kuka.

Kamar an tsikareshi ya fizgo nunfashinsa da yake neman fin ?arfinsa zuwa ga duban malan Issa, ya ce ''ka shigo da ita gidan nan ta kowane irin hali'' yana fadar hakan ya fara lalubar wayarsa dake alhihun gaban rigarshi, ba Sata lokaci ya lansa kiran gaggawa tare da kara wayar a kunnenshi.

Hange hange baba Issa ya ke a bakin kofar gidan amma bai ganta ba, da har ya fara tunanin abinda zai faWawa ubangidansa idan har ya tabbata matar guduwa ta yi.
Sai kuma ya ganta a Wan nesa kaWan da gidan jikin katangar wani gidan a tana zaune a rakuSe, a hankali ya fara tattaki zuwa inda take.

''Baiwar Allah, Alhaji ya ce ki shigo''. Sai da ta tsorata lokacin da ta ji saukar muryarsa a kanta, dan a Wan zaman nan nata tuni ta faWa kogin tunani akan rayuwarsu da kuma makomarsu.

Mi?ewa ta yi tana mai karkade zaninta gurbin inda ta zauna a cikin ?asa, duk da zanin atanfa dake jikinta ya Wan ji jiki amma ba laifi a wanke yake fes ko ba ?amshi da karin guga.

Yana gaba tana bin bayansa haka suka shigo farfajiyar gidan. Abun har mamaki ya bawa Baba issa, yadda yaga tana ta kalle kalle kamar bata taSa ganin makamancin irin wannan gidan a fannin tsaruwa ba.



''Yaya kana kusa kuwa? Kana jina kuwa? Yaya ga Balki a gidan nan yau, Yaya ya zanyi da ita? Ta ina zan fara tanbayarta ina y...''.

''Muhammad ka nutsu ka yi min magana wacce zan fahimceka, wace Balkin kake magana akan ta? kuma miye abinda yake faruwa ne'' Dady abdul-?adir ya katse shi daga birgitacciyar maganar da yake yi masa a bai bai, wacce ko za'a kwana yana yi masa irin ta ba lallai ya gane ba.

''Yaya ina nufin iyalin Misbah direba fa, yanzun naman Malam Issa ya shigo yake ce wa wata mata tana neman ayi mata iso zuwa gareni, kuma sunanta Balki, kuma Yaya dama yanzun a wajan taro naga f...''

''Kana jina Muhammad? Ka tabbatar ka ri?e matar nan ta zauna a tare daku daga yanzun har isowa ta, ganinan zuwa yanzun nan'' Dady Abdul-?adir ya katse shi da faWin hakan cikin maWaukakiyar muryar da tafi ta Abby hawa sama, wanda hatta Mamma dake Wan gefe dashi tana gyaran farcen ?afarta saida ta firgita da ganin sauyawar mijin nata daga ?ira, duk da taji kuma ta gane ma'abocin yin kiran daga ringing Win da wayar tayi a farkon shigowar kiran, dan shima ringing Win daya sakawa Wan'uwansa na daban ne kamar yadda shima Muhammad Win ya keSance na Yayan nashi.

''Zani nijar yanzun nan Fatuma, tafiyar ujula kuma ko ta halin ?a?a, ki shirya min site Win da bazasu wuce biyar zuwa shida ba'' duka yana tafiya yake wannan maganar, a lokaci Waya kuma yana mai kanga wayarsa a kunne alamar kira ya tura, dai dai lokacin da wanda aka kira ya Waga wayar da girmama a lokacin Dady ya ?arasa ficewa daga falon zuwa farfajiyar gidan, inda ya nufi wajan ajiye motocin da sassarfa, ya faWa Waya a motar da tafi kusa da shi.



Agadez

''Abby, Ummy wai miye yake faruwa ne? Duk kun saka kaina ya fara juyawa, Abby ya shigo gidan nan yana ce wa yaga wata, wacce ga dukkan alama ya yi mata farin sani ne, gashi an ce wata mai suna Balki tana neman iso, duk kun tashi hankalinku kuma kun razara, daga jin yadda Dady ya amsa zancen tacan da yadda ya ce a dakatar da matar har ya iso hakan ya tabbatar min ce wa da wata damuwar wacce ba lallai ni nasan da ita ba. Dan Allah ku faWa min abinda yake faruwa, taya za'ayi Dady ya ce a jingine masa mutun ya yi zaman jiran isowarsa daga ?asar Algeriya kamar zai zo daga wata anguwar, dan Allah kuyi mini ?arin haske.'' Ya yi maganar yana mai haWe hannayensa biyu a saitin fuskarsa alamar ro?o.

Saida ta goge tawayen dake fuskarta kafin ta ce ''Yarona maganar da tsayi sosai, tsayin da ba lallai ka iya gane abun a garjeren lokaci ba, zan faWa maka komai da komai, amma ba yanzu ba, na dai yi maka al?awari.'' ta ?arasa da kama hannunsa zuwa ga kujerar 'ta zaunar shi, kafin ta kamo hannun Abby shima tana ?o?arin zaunar da shi suka ji sallamar baba Issa, tare da wannan matar a bayan shi, ta sunne kanta ?asa sosai ta yadda ba zaka iya gane ta ba, ko tafiyar da take yi a yanzu da takun ?afar baba Issa take anfani, inda ta Wauke sai ta ajiye, a haka har suka iso tsakiyar falon.


''In!! In!! Ina kawanan ku? A'a ina yin ku?'' ta faWa da wata iriyar karkarwa da muryarta take yi, da kuma in-inar da tun asali haka maganar ta yake.

Da yake tuni baba Issa yabar falon ya rage sai iya su kaWai, amma babu wanda ya iya amsa mata wannam gaisuwa da ta yi.

''ku ku ku gafarceni dan girman Allah'' ta faWa kamar wacce zata fashe da kuka.

Gyaran murya Abby ya yi wai ko zai dawo Wan dai-dai daga damuwa da Wimuwar daya tsinci kanshi, kafin ya ce ''?an'uwana yana kan hanyarsa ta zuwa nan dan ganawa da ke, zaki kasance anan daga yanzu har Allah ya yi isowarsa, ba zamu tursasa ki ba, kuma ba zamu kulleki ko rufe miki ?ofa ba, ya rage naki ki zauna ki wanke kanki ko kuma ki gudu a karo na biyu, amma ina mai tabbatar miki a wannan karon ko gigin dakatar dashi ba zan yi ba, bare kuma in baki kariyar da har zaki samu damar yin amfani da ita ki saci jiki ki gudu, zan bari ya nuna muku ?arfin mulki da kuma izzarsa'' yana kaiwa nan ya mi?e tsaye, tare da fara takawa zuwa hanyar Wakinsa. A Wan nesa dasu kaWan ya dakata da ce wa ''a sauke ta a wani Wakin dake cikin falon nan, a kuma bata abinci, dan ita Win ba?uwarmu ce''.


Kamar yadda ya ce haka kuwa aka yi, Ummy ta yi mata jagora zuwa wani Wakin, haWu da kai mata abinci da kuma ruwa,ba tare da ta ce da ita komai ba ta baro ta a Wakin.


Har zata gota zuwa Wakunan Abby dan ganin halin da yake ciki, sai kuma taga Abdallah zaune a inda ta barshi, saima wani uban tagumi daya rafka, wanda da gani yana cikin damuwa sosai.

''Yarona kaje ka kintsa kaji ko, bayan kun dawo daga masallaci sai kuzu muci dadaWan abincin dana shirya muku kai da Abby'n naka, maza tashi Wan albarka.'' ta faWi hakan ne duk a ?o?arin ta bawan ganin ahali nata basu kuma shiga damuwa ta dalilin daWaWWiyar jarabawar da suka daWe da karSarta ba, kuma suka yi imani da ita da wanda ya saukarta zuwa gare su, badan baya sansu a'a, sai dan ya jarabcesu dan gwada ?arfin imaninsu.

Da to kawai ya amsa ta, kafin ya mi?e tsaye, yana waiwayen Wakin da wannan ba?uwar take, wacce ko fuskarta bai samu damar gani ba. Ji yake kamar ya dawo ya faWa Wakin nan, ya tambaye damuwar ahalinsa kuma dole ta bashi amsa, tunda ya lura tasan komai da komai.


Abby da Ummy kaWai suka Wan taSa abincin bayan sallar azahar, amma sam Abdallah ce wa ya yi shi ya ?oshi, shi kawai a zaman da yake isowarsa Dady yake jira, yaga yadda zata kaya, da kuma yadda komai zai warware masa kamar yadda ya kulle masa.

?arfe uku da mintuna goma sa?o ya shigo wayar Abby daga Dady, ce wa sun kusan shigowa Agadez.
Jin hakan da Abby ya yi ne yasa ya zari makullin motar daya jima a ajiye a gefen shi, sallama ya yi musu yana ?o?arin barin falon.

''Abby ba zamu tafi tare ba?'' Abdallah ya faWa yana mi?ewa tsaye.
''A'a ka zauna ka kula da gidan kafin isowarmu'' yana kaiwa nan ya fice daga falon.

Ko direba Abbybai nema ba, shi da kanshi ne yake tu?in har zuwa airport.



Tsinkayo ledar da Abdallah ya shigo da ita a hannunsa a Wazu dai-dai dawowar Abby ta yi a yashe daga gefen kujera Ummy ta yi bayan ficewar Abby'n, a hankali ta taka zuwa wajan tana mai Waukar ledar, ba tare da ta duba abinda ce ciki ba ta yi gaba zuwa Wakinta tana ce wa ''Yarona baya gajiya da hidima''.

Shi dai girgiza kanshi kawai ya yi tare da nufar wajan kayan abincin nan, gurasa guda uku ya zuba a plate tare da miya a gefe, ya Wauko wani plate Win ya zitta akai badan wai zai rufe abincin ba. A haka ya nufi sashen shi Wan kawai Talatu abincin nan, shi sam yama Wan sha'afa da wanzuwarta a gidan tun bayan shigarsu kiWimar nan, sai a hanyarsu ta dawowarsa daga masallaci ta faWo masa a rai.



A ?auyan Kance

Tun yana ganin abun da wasa har ya koma bashi tsoro,zuwa wannan lokacin babu inda bai duba ba, amma sam babu Talatu babu labarin ta. Gashi shi ba wanni yi yake da dattawan garin sosai ba bare ya tare su da maganar Satan Talatu'n, bama kamar lokacin da ya bijiro da maganar auren ta da yake da muradun yi, sai suka gama tabbatarwa ce wa hauian da ake zargin ya fara yi ne ya bayyana.

A mararrabar hanyar da ta raba Kance da Matamay yaci karo dasu Kanta da Sulemana, wa?an nan matasan samarin da suka yi wa Abdallah jagora zuwa garin a shekaran jiyar ranar.

''Sule wai kaga mutuminka kuwa? Ka duba yadda yake shuni tsabar WauWar dake a jikinsa'' ce war Kanta da shi ne ya fara lura da Ado'n, a lokacin ya Wan fita fuskarsa daga mashigar mutane a hanyar da suke, inda ya ajiye ?afarsa Waya a ?asa, tare da giuwarsa ta Wayar ?afar, ta zugen wandonsa a hannunsa yana faman ya yi ya kwance shi kar rana ta Saci fitsarin da yake mugun ji ya kubce masa a wandon.

Bushewa Sulenanun ya yi da dariya, yana mai rufe bakinsa da tafukan hannayensa duka biyu, cikin dariyar da ya?i barinshi ya ce ''na shiga uku ni Sulenanu Wan ?auda, Allah ka raba mu da mugun gani da kuma mugun ji'', ya faWa kamar wanda ya yi arba da ba?in Dodo a duhuwar daji.

''Au ka ce ka yi gamda katar kenan, nikam Allah ya kiyaye ganina'' shi ma ya faWa yana dariya.

Basu tsure da lamarin Ado'n ba na ganin yana fitsari a tsakiyar hanya ba tare da ruwan da zai tsarkake jikinsa ba suka ji yana ce wa ''yawwa dan Allah Kanta ku tsaya inada magana, dama kuma ina ga gurinku ne zabi na mance hanyar''.

Da wani irin gudu Kanta ya bar wajan yana kururuwar wai a kawo wa Ado agaji, dan shi a ganinshi ya yi haka ne,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login