Showing 3001 words to 6000 words out of 86085 words

Chapter 2 - FEERYAL Part 3 Complete Hausa Novels by Rasheeda S Director.txt

na ba."
tayi maganar tana dad'a cuno baki."
Miemie ta bigi kafad'ar ta cikin muryar zakuwa da son fad'in maganar dake missinin ta ta ce
"Ai ko ke kike da ruwa da shi tun da yanzu ya zama ango."
shigowar da Aunty tayi ne yasata maida hankalin ta kan Aunty.
Aunty ta kira ta da hannu tana cewa
"Zo FEERYAL Daddy na niman ki.......!




Mommyn Twins ce



Feeryal ta mike Aunty ta ruko hannun ta suka fita.
a bedroom d'in Aunty suka tadda Daddy zaune, Aunty ta zauna gefen sa ita kuma ta zauna kasa kan carpet.
Daddy ya bita da murmushi yana cewa
"Anyi breakfast kuwa Feeryal?."
"Nayi Daddy."
ya ce "Badai cake da Yogurt ba ko, an d'an tab'a abu mai nauyi"
"Daddy nasha tea da chips."
ta fad'a da murmushi kan kyakkyawar fuskarta.
Daddy ya jinjina kai tare da gyara zama ya d'an yi gyaran murya sannan ya ce
"Feeryal magana nake so muyi dake a matsayin uba a gare ki nake so ki fiskance maganar,
a karancin shekarun ki nasan kin san abubuwa da dama dan rayuwar gidan nan makaranta ce a gare ki."
ya d'an numfasa sannan ya cigaba
"Feeryal na yanke hukunci a kanki batare da niman amincewar ki ba, sai don ina gadara da iko na uba a gare ki,
inaso ki sani duk wata 'ya hakki ne akan uba ya nima mata abokin rayuwar daya cancanta da rayuwarta,
shiyasa na zab'a miki wanda nake ganin shi ya dace yakuma cancanta da rayuwar ki, ki natsu da kyau ki saurare ni,
Feeryal na yanke hukunci a kanki batare da ni man amincewar ki ba, a yadda kike d'in nan aure shine rufin asirin rayuwar ki, shi yasa na zartar da hukun ci, kanin mahaifina wanda shine a matsayin uba a gare ni,
bani da uban daya fisa a yanzu shima ya zartar da hukunci nan take,
Feeryal an d'aura miki aure da Abdulrahim,
da na zab'ar miki shi a matsayin miji, ina fata bazaki kalli lamarin dawata fuska ba,
sai da fuskar da kika taso cikin sa, wato kallon mu mahaifan da muka haife ki."
da sauri ta d'ago tare da waro manyan idanunta.
"Sahab!." ta furta a kan labbanta, soro mai had'e da fargaba ya bayyana a kan fuskarta.
Aunty ta kura mata ido tana son karantar yanayin ta.
Daddy ya jinjina kai kana ya ce
"Hankali na ya kwanta dana aurar da ke,
ina da yakinin mijin dana aura miki zai kula da ke,
Allah ya yi miki albarka kicigaba da hakuri da rayuwa, kamar yadda kika saba, ki toshe kunne kiyi kamar bakyajin duk wani abun da zakiji,
wata rana sai labari tashi kije Allah ya miki albarka,
kar ki sawa ranki damuwar komai babu komai."

A hankali ta mike tana nanata kalaman cikin kwakwalwarta, abin kamar almara yake zuwar mata.
har ta fita ta shige d'akinta nutsuwa bai dawo gareta ba.
Miemie na ganin ta tawashe baki tana fad'in
"Iye kaga amaryar Dr AA FIYA wlh ni yau wani dad'i had'i da dad'in kallon ki nake ji, kinsan fa haka amarya take ko kullum tare kuke kwana kuke tashi ranar da akace tazamo amarya, to daga ranar ta zame maka sabuwa, kallon ta baya isar ka."
Miemie ta kwashe da dariya tana cigaba da zolayarta.
a hankali ta zauna bakin gado jiki a sanyaye.
ta dubi Miemie tayi rau-rau da ido ta ce
"Miemie wai dama da gaske ne maganar da kike?."
"Au dama baki sani ba wai Feeryal?."
kai ta gyad'a sai ga hawaye sharr.
Miemie ta ce
"Ai kuwa ba gidan nan ba hatta dangin da suke nesa labari ya isar musu, gaskiya Feeryal ke mai sa'a ce, samin miji irin Ya Abdulrahim ba karamin babban nasara bace a kan kowata mace,
miji ne na nunawa sa'a na kece raini, amma zan iya cewa duk kunyi dace dan ke ma ta mai rabo ce, gashi mai rabon ya yi huff da ke."
hawaye yakuma zuba mata Miemie na dariya ta ce
"To meye na kukan kuma ai ke abin farinciki ne ma ace mutum kamar Abdulrahim kika mallaka a matsayin miji,
had'uwa iya had'uwa ya had'a komai babu makusa."
kai ta kawar gefe itafa har yanzu abun a almara yake zuwa mata, taya za'ayi ace hakan ya kasance, aure ita da Sahab!.
ta girgiza kai mene ne auren ma tukun kawai dai sun had'a ne amma hakan ai ba mai yuwuwa bane.
maganar Miemie ce ya dawo da ita daga duniyar tunanin data lula.
"Feeryal ba dai bijerewa Daddy zakiyi ba?."
da sauri ta girgiza kai cikin muryarta mai sanyi ta ce
"Bana fatan ranar da zatazo na bijirewa Daddy kan duk abin da zai umurce ni, amma Miemie tsoro nake ji dama wani ne cikin su Ya Ajmal ba Sahab ba."
"To ai kuwa duk cikin su babu wan da ya dace da ke sai Ya Abdulrahim zab'i mai kyau Daddy ya yi miki, dan shi ya dace da ke, in kuma musu zakiyi masa to."
Feeryal bata kuma magana ba sai kwantar da kanta da da tayi jikin pillow.
Miemie ta duro a gadon tana cewa
"Bari naje na dawo na zo mu fara shirya yadda shagalin bikin nan zai kasance, abu namu maganin a kwab'e mu."
da ido ta bita har tayi waje.
a hankali ta lumshe idanunta, ya yin da komai yake zuwar mata tamkar a mafarki.

A can d'akin Aunty kuwa Daddy ya mike ya dubi Aunty ya ce
"Kije ki sameta lamarin zai iya yi mata girma a karancin shekarun ta, bana so ke ma kisa damuwa cikin ranki."
kai ta jinjina suka fito tare shi ya fita ita ta shiga d'akin Feeryal.
tana kwance idanunta a lumshe bawai dan tana bacci ba.
a gefen ta ta zauna ta janye pillow da ke kanta tad'ago kanta tayi mata pillow da cinyarta.
bud'e ido tayi ta kalli Aunty tare da sakar mata murmushi.
Aunty ta d'an lumshe ido ta bud'e tare da jinjina kai tana maida mata murmushin.
kanta ta shafa a hankali cikin dabara ta soma magana
"Yanmatan Ammie sai kayi hakuri kake kai ga gab'ar cin nasara a rayuwa,
Daddy bai tab'a yin wani abu domin ya musgunawa rayuwata ba, duk abin da zaiyi alkhairi ce ga rayuwa ta,
kisaki ranki bana so ki sawa ranki damuwar ko mai, duk wanda kikagani a duniyar nan tun kafin yazo duniya aka hukunta mata mijin aure ko matar auren shi,
kicire duk wata damuwa aranki kicigaba da rayuwar ki yadda kika saba,
bana so ki sanyawa ranki damuwar komai,
Allah zai baki ladan biyayya, ko bakya son ladar ne?."
a hankali ta ce
"Ina so."
"Yauwa to ko kefa, Allah ne kad'ai yasan ladan da kika samu, ko nayi addu'a Allah ya raba mana ladar?."
murmushi tayi
"To shike nan rike ladarki ke kad'ai, tun da kinga kin girma yanzu ke ma kina son tara lada, bari na tafi tun da bazaki sammin ladar ki ba."
Aunty ta mike da sauri ita ma tamike cikin muryar dariya take fad'in
"To Ammie kiyi addu'a ladar a raba mana."
Aunty tayi dariya ganin ta saki ranta ta ce
"Anya kuwa maganar nan takai can cikin kasar zuciya?."
kai ta gyad'a tana dariya.
"To shike nan zanyi addu'a a bani kad'an a bar miki mai yawa, yi sallah ki fito mushiga kitchen ayi rige-rigen tara lada."
ai ko da sauri ta shige bathroom, Aunty ta fice cike da jin dad'in yadda tayi saurin shawo kanta, hakan kuwa baya rasa nasaba da karancin shekarun ta da kuma tarbiyyar da aka shinfid'a shi cikin rayuwarta tun batasan kanta ba.
bayan ta idar da sallah ta tafi kitchen ta sami Aunty suka soma aiki kamar yadda suka saba..


Da misalin karfe 10 na dare Kuraiba ta sako kanta cikin bedroom d'in Abdulrahim.
yana zaune a kan doguwar kujerar dake cikin bedroom d'in yana aiki cikin system nasa.
ta tako gabansa tana juya mazaunai da bankoro kirji.
wasu arnan kayan bacci ne a jikin ta wanda ake hango duk surar jikinta babu dai marabarsu da babu.
ta tsaya a gabansa tana yauki cikin sigar jan hankali.
kana ta zauna bakin gado tana fuskantarsa, yadda tayi zaman ta wawware kafafunta ko pant babu a jikinta, pussy d'in ta ana hango sa b'aro-b'aro.
ganin bai ko d'ago ya kalli in da take ba.
ta suke murya gami da narkewa tashiga fad'in
"Mijin Kuraiba na shigo inata sallama baka ji bane."
"Ki koma ki sake."
ya fad'a batare da ya d'ago ba idanunsa a kan computer sa.
yamutsa fuska tayi ta ce
"To kawai a barshi mala'iku sun amsa."
baki ya tab'e batare da ya yi magana ba, ya sani batayi sallamar ba dan bata saba ba, halinta ne rashin yin sallam in zata shigo guri.
ta mike ta dawo gefen sa ta zauna tare da d'aura hannunta kan cinyarsa, sai kawai ta wuce da shi ta cafko dick d'in sa.
wani irin lumshe ido tayi a kasan ranta take fad'in
"Ga kayan aiki amma ba aiki."
da sauri ya riko hannunta ya janye shi daga rukon da tayi wa abar tasa, ya d'ago fuska ba wasa ya ce
"It's okay tashi bani guri aiki nake."
yamusa fuska tayi tana fad'in
"Hmmm sai tarin kayan aiki baya aiki, kai kwata-kwata baka jin ko mai ne wai?,
wai a hakan aka baka wata, kayi kokorin jinyata kanka yafi ma rufin asiri, akan a kawo ma wata, watan ma data gama sanin komai, ni zan iya yin maneji a haka,
dan ina mai tabbatar ma babu macen da zata iya jure wannan damuwar,
garama ka gaya musu baka bukatar wàta matar."
tsaki yaja ya d'ago cikin tsawa ya ce
"Stand up and get out!."
ta mike cikin rawar jiki ta fita ta banko masa kofa.
tsaki yakuma ja ya maida hankalin sa kan aikin da yake.


Hajiya na hajimce a kan kujera Daddy ya shigo Ajmal na biye da shi dan shi yaje kira mata shi.
Daddy ya nimi guri ya zauna yana fad'in
"Inakwana Hajiya antashi lafiya ya kafa."
kawar da kai Hajiya tayi sannan ta ce
"Rike gaisuwar ka Abubakar bana bukatar shi daga yau,
ni uwan dana haifeka kanuna min ban isa ba, sabo da kana da dangin uba shine ka gayyato shi, yazo ya yanke maka hukunci ni nawa hukuncin aikin banza ka d'auke shi, ni danayi nakudar ka ni ban isa nace bana son abu a barshi ba,
to ina mai tabbatar maka Abubakar wannan aure na abokin turawa da aljanar nan, kunyi aikin banza har idan ina raye bazan tab'a zuba ido ina gani a had'a jikana da mayyar aljanar ruba,
katashi kabani guri a nan kar kayi tunanin dan nace na janye hannuna shi ke nan zan zuba ido a cuce ni to ban amince ba sai dai in zasuzo a raba gadon 'ya'ya da jikoki, su d'ibi nasu su barmin nawa,
idan har abokin turawa bai fito daga cikin gado na ba to shine kad'ai zan hakura, amma billahillazi in zaka mutu abokin turawa bazai zauna da yarinyar nan ba,
idan kuma ka masa to dole zaka zab'i ko ni ko auren, Wallahi Abubakar da gaske nake ma yanzu zaka zab'a ko ni ko auren!."
Daddy ya ce
"Hajiya kiyi hakuri dan Allah ai yanzu kam zance ya kare tun da an rigada an d'aura, sai dai ayi musu fatan alkhairi."
"Rufamin baki yanzu-yanzun nan ka kirawo abokin turawa kasa ya sake ta, in kuma ba haka ba to wlh sai ka biya ni nono na,
kai Ajimi je ka kirawo d'an'uwan ka da aka kakaba mishi masifa, yanzun nan yasaki yarinyar nan in kuma ba haka ba Abubakar ka biyani nono na ce!."
Hajiya tayi maganar cikin hayagaga sosai tana tsaye a kansa ta mika masa hannu tana fad'in ya biyata nonon ta.
tari ne ya kwace masa yashiga yin sa ba kakkautawa.
yana dafe da kahon zuciyarsa.
da gudu Ajmal ya yi kansa ganin yadda yake numfashi sama-sama.
hankali a matukar tashe ya zaro wayarsa ya kira Abdulrahim ya na d'agawa ya ce
"Ya Abdulrahim Daddy kazo da sauri, muna sade d'in Hajiya."
ya jefar da wayan yana jijjiga Daddy da kiran sunan sa.
ba'a d'au wani lokaci ba Abdulrahim ya shigo.
ganin halin da Daddy yake ciki da sauri ya ce wa Ajmal
"Kira mota mutafi asibiti."
Ajmal ya yi waje da gudu sai a lokacin jikin Hajiya ya soma sanyi.
Ajmal ya dawo suka tallafe Daddy suka kaishi mota batare da b'ata lokaci ba aka garzaya da shi asibiti......!


*Kuna azumin nan kuwa badun ban jima da dawowa daga hutu ba da mun aje mun nimi ladar wannan wata amma zakuyi ta hakuri da gajerun page*




Yau ma fa ba editing

AA FIYA HOSPITAL aka garzaya da shi kai tsaye ICU aka shiga da shi.
likitoti uku ne a kansa, shi kansa Abdulrahim d'in da wasu likitoti biyu,
daga karshe duk nad'e hannu sukayi suka zuba mishi ido da kyar ya samu ya ceto rayuwar Daddy.
bayan ya masa allurar bacci aka ciresa a ICU aka kaisa wani room.
sai a lokacin Ajmal ya sami nutsuwa tun d'azu sai safa da marwa yake.
da sauri ya shige room d'in da aka maida Daddy in da Abdulrahim ke masa karin ruwa.
Daddy na bacci amma da ka gansa kasan yayi jiki a 'yan awanni.
ya juya cike da tausayin mahaifin nasu, ya fita ya shiga mota ya koma gida.
sashin Hajiya yawuce, ya same ta zaune a inda suka barta ya dubeta rai a jagule ya ce
"Hajiya burinki ya cika kin kashe mana Baba, maganar ki yasa zuciyar sa ya buga ya mutu, shike nan kin huta zakija da ikon Allah dama tun can Ya Abdulrahim shi Allah ya hukunta a matsayin mijin Feeryal,
kina ta ihu kina d'aga masa hankali kan auren da an rigada an d'aura me yayi saura kuma, sai ki zuba ruwa a kasa kisha, tun da yanzu ya mutu."
wani irin zabura Hajiya tayi ta d'aura hanu a ka ta zandama hururuwa, tana fad'in
"Wayyo ni Hanne nashiga uku nayi sanadin mutuwar d'ana."
Ajmal ya juya ya fita yabarta nan tana ta zandama kururuwa.
Kulu ta fito da gudu tana cewa
"Hajiya lafiya waya muku?."
cikin ihun Hajiya take fad'in
"Kulu Abubakar ni nasa zuciyarsa ta buga ya mutu nashiga uku na Abubakar yatafi ya barni."
hajiya ta mike kamar mai tashin aljanu kafa ba takalmi tafito farfajiyar gidan tana zandama kururuwa da fad'in tayi ajalin sa.
'yan gidan suka taru ca a kanta, jin abun da yake fita a bakin ta hankalin kowa yayi mummunar tashi, tuni kowa ya b'arke da kuka.
Ajmal na kokarin shiga motar sa ya bar gidan Aunty tayi saurin isa gurinsa.
ta kira sunan sa Ajmal ya juyo.
Aunty ta tsare shi da ido da hawaye suke cike taf a cikin su ta ce
"Ajmal fad'a min gaskiya da gaske Daddy ya rasu, jiki na na bani Daddy bai rasuba yana nan da rai, sai dai yana cikin wani hali."
Kai ya jinjina tare da fad'in
"Aunty Daddy bai mutu ba yana asibitin Ya Abdulrahim, nayi hakan ne domin Hajiya tabar sa ya huta,
nasan da wuya Ya Abdulrahim ya dawo da shi gidan nan, saboda yana bukatar samun kwanciyar hankali sosai,
a gidan nan kuwa in ba wai a gurin ki bane bazai samu ba."
Aunty ta sauke ajiyan zuciya kana ta ce
"Nafahimceka amma kana ganin yin hakan shine samin maslaha, itamafa hajiyar ba lafiya gareta ba, fargabar hakan zai iya haifar mata da wata matsalar."
"Aunty ai ki rabu da ita kawai idan ba haka ba bazata bar Daddy ya huta ba."
Aunty zatayi magana Hajiya ta tako gurin su ba takalmi tana kuka gami da kururuwa.
"Ajimi ka kaini gurin gawar d'ana naje na nimi gafarar sa, ina zan sa rayuwa ta d'ana mai tausayi na yatafi ya barni."
"Ajmal ya ce
"Baza'a kawo gawar Daddy gidan nan ba kiyi masa addua'r daga nan zai iskeshi."
ya shige motarsa yaja ya bar gidan.
Hajiya ta zube a gurin tacigaba da kururuwa.

Da sauri Aunty ta koma ciki ta sauya mayafi, ta fito ta umurci direban ta, daya kai ta asibitin,
hankalin ta bazai kwanta ba sai ta sa Daddy a idon ta, taga halin da yake ciki.
motarta na fita Mommy da Umma Karima suka shiga mota guda suma sukayi asibitin.
Shamsuddin na kokarin a mota, Hajiya takuma fasa kara tana fad'in
"Shamsuddini kaini naga gawar Abubakar nafad'a masa wlh na janye duk wani abun da na fad'a, ya yafeni na yafe masa duniya da kiyama."
Shamsuddin ya bud'e mata mota Hajiya ta shiga tana sharb'e hanci kafa ba ko takalmi.

Hankali a matukar tashe Dad da Abbieh da labari ya iskesu, suka garzaya asibitin dan an ce musu gawarsa yana can.
a kusan tare duk suka iso asibitin.
Hajiya tana fad'uwa ana d'agata tana kururuwa da buga hannaye a cinya tana fad'in
"Abubakar ka tashi kajini wlh in dai akan maganar auren nan ne, wlh na amince har abada, tashi ka karasa abun da ka fara,
Abubakar na yafe maka na yafe maka,
kaiceno ni Hanne nayi sanadin mutuwar d'ana mai tausayi na wayyo Allah ina zan sa rayuwata naji sanyi, Abubakar yatafi ya barni!."
Hajiya ta zube a sakiyan parlour'n asibitin tana cigaba da ihu da kururuwa gami da fad'e-fad'e.

Ajmal ya dubi Shamsuddin ya ce
"Me yasa ka kawo matar nan nan tazo ta d'agawa mutane hankali kawai."
bai kai ga bashi amsa ba su Abbieh dake cikin d'akin da Daddy yake suka fito da sauri sukayi kan maiafiyar tasu,
Abbie ya ruko ta yana fad'in
"Hajiya taso kije ki gani Yaya Abubakar bai mutu ba."
Hajiya ta taso a dibirbirce da sauri ta soma Abbieh dake rike da hannunta tana fad'in
"Allahu Akhbar Abubakar, ina Abubakar d'ina yake? taso kaji wlh na kanye maganata na yafe maka idan baka d'aura musu auren bama kaje ka d'aura na amince."
tana ganin Daddy na numfashi ta fashe da kuka ta karasa inda yake ta ruko hannunsa tana cigaba da fad'in
"Abubakar bud'e idanunka wlh na janye maganata ta tashi kaje kasa yarinyar ta tare sashin abokin turawa,
kayafe ni d'ana karka mutu idan ka mutu ina zamu shiga ina wannan tarin iyalen zasu shiga,
tashi ka yafe ni Abubakar."
Daddy da maganganun Hajiya ke yawo cikin kwakwalwatsa yad'an motsa,
allurar bacci na jikin sa idanunsa a rufe amma sai da ya yi murmushi.
Abdulrahim dake tsaye hannayen sa suna sufe cikin aljanu,
ya tab'e baki tare da zaro d'aya hannunsa dake d'aure da agogo, ya kalla kana ya fubi su Dad ya ce
"A barshi ya yi bacci."
da sauri Abbie ya janyo hannu Hajiya ya na cewa
"To to Hajiya zo muje waje mu jira."
Hajiya da gaba ki d'aya take a firgice ta ce
"Amma dai zai tashi ko bazai tafi daga baccin nan ba, ku tayani fad'a masa wlh na janye duk wani abun da na fad'a ya tashi ya gafarceni."
"Hajiya bazai mutu ba insha'allah Yaya Abubakar zai tashi, muje mu jira a waje."
suna fita ya matso ya d'an duddubashi, kana shima yafita yaja masa kofar.

Inda su Ajmal ke tsaya ya karaso yadan dube shi.
"Kaine ko?."
ya fad'a yana kallon Ajmal.
Ajmal ya ce
"Ai in ba an mata haka ba bazata bar mutane su huta ba, mata da fitina haka, kullum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login