Showing 66001 words to 69000 words out of 86085 words
Chapter 23 - FEERYAL Part 3 Complete Hausa Novels by Rasheeda S Director.txt
tare da Abdulrahim."
Daddy ya ce
"Bata da auren sa zai d'auke ta ya tafi da ita wani gurin, ni hankali na bai kwanta ba ya dawo da ita."
Aunty ta mike ta shiga bedroom ta fito rike da takarda ta zauna gefen Daddy tare da mika masa tana cewa
"Nima awancan lokacin hakan na sammata, domin tun da ta kawo min takardar ban bud'e ba,
sai a 'yan kwanakin nan na bud'e naga ashe ba saki yarubuta a ciki ba, duba kagani Daddy."
da sauri Daddy ya warware takardan yana dubawa.
"I'm sorry."
kalmar da ke rubud'e kad'ai ke nan cikin takardan.
Daddy ya cika da mamaki ya ce
"Ikon Allah wato duk tsawon lokacin nan, da muka d'auka sakinta yayi ashe abun ba haka bane,
amma dai duk da haka su dawo gida zamufi samin nutsuwa."
Daddy ya kuma lalub'o number Abdulrahim da bashi da tabbacin shigar sa,
kamar da wasa yaji ya shiga, yana d'agawa Daddy ya ce.
"Kai Abdulrahim kana hauka ne, zakasa mutane cikin damuwa da tashin hankali, to na gaya maka yanzun nan duk in da kake ka d'aukota ku dawo gida, tun ban tsab'a maka ba."
Ya zare wayar yana kallonta dan tun bayan daya yi relax akanta ta sashi gaba da kuka ita dai sai dai ya mai da ita gida,
ta gaji zai kasheta.
idanunsa ya lumshe yana janyota jikinsa.
wayar sa ne yakuma kara ya yi picking call d'i ya kai kunnen sa,
d'an shiru yayi alamun yana saurarar abun da ake fad'a.
"Kuje ku kama shi."
yafad'a yana zare wayar a kunnen sa,
kana ya mike da ita a jikinsa.
bayan sunyi wanka ya bata wasu kaya sabbi ta saka.
shima ya saka ya d'au makullim mota ya ruko hannunta suka fito.
Numfashi ta sauke na farincikin ganin zai maida ta gida.
tarika bin had'ed'd'en gidan da kallo da batasan taya akayi tazo cikin sa ba.
lamarin yana bata mamaki bata sanin mafarin had'uwar su sai dai ta bud'e ido ta gansu tare.
tun da taga sun d'au hanyar tafiya hankalinta ya dad'a kwanci.
ta takure guri guda.
yana driving yana d'an waigowa in da take.
a hankali ta ji ya ruko hannunta ya janyo hannun nata ya d'aura kan cinyarsa da sauri ta waigo ta kalle shi suka had'a ido,
tayi saurin sunkiyar da kanta tana cuno lips d'in gaba.
a hankali yake murza yatsunta da hannu sa guda ya yin da yake driving da hannunsa guda.
a haka suka isa AA FIYA STREET babu mai magana cikin su.
sai dai har lokacin hannunsa yana rike da nata yana murza shi a hankali.
tana kwance a jikin sit tayi shiru tana saurarar bugun zuciyarta.
Tun daga can nesa kafin su iso bakin get d'in gidan, suke hango motocin hukuma, da alama yanzu ne isowar su dan durowa suke daga motocin.
a hankali ya karasa ya faka gefe ba tare da ya shige gidan ba.
hukumar suka gewaye gidan da bindigu, Daddy Dad Abbieh Ajmaal Shamsuddin Zaraddin Faisal,
da sauran ma'aikatan gidan duk suka fito daga masallaci in da sukayi sallar azahar.
da sauri hukuma biyu suka taho in da su Daddy suke, suna zuwa d'aya ya tsaya a gaban Dad d'yan kuma ya tsaya ta bayan sa ya kama hannayen sa duka biyu ya had'a ta baya ya saka masa ankwa.
da sauri Daddy ya ce
"Lafiya zaku zo mana a irin haka ai dai zakuyi mana bayani, wata kila dai b'atan hanya kukayi an baku sanarwa ba dai-dai ba."
wan da yake tsaye gaban Dad ya ce
"Alhaji Tukur Shitu Fiya ana zargin ka da had'a kai da masu garkuwa da mutane, wajen sasu yin garkuwa da yarinyar da akayi garkuwa da ita, kwanaki hud'u da suka wuce a gidannan,
dan haka muje office zaka sami sauran bayanan a can."
suka ja Dad suka tura cikin mota.
hukuma suka d'ale motocinsu suka bar unguwar da mugun gudu.
kowa a gurin jikinsa yayi sanyi,
musamman 'ya'yan Dad Zaraddin da Shamsuddin.
sai sunkuyar da kai suna jin d'aci da bakincikin abun da baban nasu ya aikata.
Daddy bai iya magana ba sai sa kai yayi ya shige gida, Abbie ya bi bayansa.
a cikin gidan kuwa duk sun fito sabo da jiniyar hukuma da sukaji.
hankali ta she Hajiya ta ke tambayar su Daddy da suka shigo, me yake faruwa taji jiniyar hukuma kofar gidan.
Abbie ne ya iya sanar mata abun da ke faruwa, Daddy kam ya kasa iya cewa ko mai.
Hajiya ta saki salati tana fad'in
"Me Tukur ya nima ya rasa da zai had'a baki da 'yan kidnapping, kai duniya wace irin rayuwa ce wannan, a ko da yaushe na kusa da kai shike niman wukan sare kanka."
Akan idanunsa akayi gaba da Dad sai sannan yaja motar ya karasa bakin get yayi hon, aka bud'e masa get.
shigowar motarsa ne ya dawo da hankalin mutanen gidan da suke cike da alhinin lamarin kansu.......!
Da sauri suka d'unguma gurin motar, da sauri ta kai hannu tana kokarin bud'e marfin gefen ta.
taji ya ruko hannuta, ta waigo suka had'a ido.
sosai ya jefa kwayar idanunsa cikin nata, tayi saurin yin kasa da nata ido, ya saki hannunta ta bud'e da sauri ta fita.
Aunty ta rungume ta cike da farincikin ganin ta lafiya.
Mommy ta dafa kafad'ar ta ta saki Aunty ta juyo, tana murmushi kanta a kasa.
Mommy ta ce "Sannu kinji Allah ya tsare na gaba."
Hajiya ta ce
"Kai amin dai sannun ki kinji 'yar nan, Tukur dai albasa batayi halin ruwa ba, Allah yasa basu duka bige ki ba,
dan naji ance haka sukeyi suyi maka duka lilis sannan kuma a biya su."
kai ta girgiza tana cigaba da murmushi.
Ammah itama dafa ta tayi tana mata sannu.
Miemie Ameerah Sumayya kamar zasu d'auke ta, tsabar farincikin ganin ta.
ya fito daga cikin mota hajiya ta ce
"Sannun ka fa Abokin turawa sannu da gwagwarmaya, abun da Tukur zai mana ke nan ban tab'a zaton zaici amanar mu ba,
tun yana d'an kankani nake rike da shi ban tab'a d'aukar sa a bani na haife sa ba,
na rike sa da 'yan'uwan sa ban nuna masa banbanci ba amma daga karshe sakayyar da zai min ke nan,
me kud'in nan zai masa idan Abubakar ya basa,
idan bukatar kud'i ya ke ba sai ya fito ya gaya masa ba, nasan kud'in da ya so karb'a a kud'in fansa idan ya nimi fiye da shi a gurin Abubakar zai basa,
amma sai ya bi ta wannan hanyar, haba dan Allah mene ne haka, amma Tukur yaban mamaki."
Hajiya ta kawo kuka ta saka tana sharb'e hanci.
Aunty da Mommy da Ammah suka shiga bata hakuri.
ganin yana kokarin barin gurin Aunty ta dube shi tana fad'in
"Sannu Abdulrahim an gode Allah ya saka da alkhairi."
kai ya jinjina tare da saurin barin gurin.
Duk abun da ake yi d'in nan Mom na sashin ta bata fito ba,
dan tuni Sahla ta kai mata rahoton abun da ke faruwa,
an kama Dad an tafi da shi kan zargin shi yasa 'yan kidnapping su kama Feeryal, kasa fitowa tayi dan kunya,
tana bakin cikin da basuyi nasara ba.
Feeryal ta waigo in da Daddy suke tsaye da Abbie yana binta da murmushi,
wan da cikin zuciyar sa d'acin abun da d'an uwan sa ya masa yake ji.
ta taka a hankali ta nufi in da suke,
Aunty ta bi ta da kallo ganin yadda take tafiya,
har ta isa in da suke cikin girmamawa ta gaishesu kanta a kasa.
suka amsa cikin sakin fuska sunai mata fatan Allah ya tsare na gaba.
Ko da ta dawo in da su Aunty suke Aunty ta ruko hannunta, a hankali take tafiya har suka isa side d'in su.
kai tsaye bedroom d'in Feeryal d'in Aunty ta jata ciki,
ta ce ta zauna bakin gado.
ta wuce bayi ta had'a mata ruwan zafi cikin bathtub ta fito ta dub'e ta ta ce
"Ta so muje."
ta ruko hannunta suka shige bayin, Aunty ta ce
"Tub'e ki shiga ruwan nan Feeryal kina tafi ba dai-dai ba."
Feeryal ta sunkuyar da kanta kunya kamar ta nitse kasa, shikenan Ammie'n ta gane abun da yayi ta mata.
rau-rau tayi da idanunta hawaye suka taru.
Aunty tayi murmushi ta ce
"To meye abun kuka Feeryal idan kika gasa jikin ki ke ma zaki fi jin dad'i."
hawayen da suka taru a idanunta suka zubo cikin rawar murya ta ce
"Na ce ya dawo da ni gida ya ki."
da sauri Aunty ta katse ta
"Balaifi yayi ba ai tun da shi ke da iko da ke, har yanzu shi d'in mijin ki ne yafi mu iko da ke."
Saurin kallon Aunty ta yi, Aunty ta gyad'a kai
"Kwarai kuwa dan bai sake ki ba, takardar da ya baki bata saki ba ce, gama ki fito na nuna miki."
ganin tana ta nonnukewa Aunty ta barta da bra da pant ta shiga ruwan.
tarika kara mata ruwan zafin yana ratsata sosai.
Bayan sun fito Aunty ta d'auko mata takardan tayi mamakin ganin da gaske ba sakin ya rubuta ba.
nan hankalin ta ya d'an kwanta dan gani take fyad'e yayi ta mata,
amma ta tura baki ita bata jin zata iya rayuwa da shi a yadda yake d'in nan zai iya kashe ta a bed.
ranar wuni Aunty tayi tana gasata.
kafin dare tafiyar ta ya yi normal, zafin ma yaragu sosai.
Miemie Ameerah Sumayya Bilkisu Rahma Saddiqa, duk suna tare da daddare har wajen 11 kafin kowa ya koma makwancinsa.
Washegari Aunty na zaune a parlour suna waya video call da babban yayan su Aliyu, wan da shine babban d'a ga Alhajin Abuja wato Alhaji Tahir Abbas, wan da ke da zama a kasar Lebanon.
yana yi mata jajen abun da yafaru da 'yar da take ruko.
Feeryal ce ta fito daga d'aki tana fad'in
"Ammie bani wayar nayi game."
Aunty ta ce
"Yauwa Feeryal zo ku gaisa da Uncle Aliyu, Yaya Aliyu gatanan ma ku gaisa, ai Allah ma ya takaita Abdulrahim ya yi kokari sosai wajen karb'o ta a hannunsu."
Feerayal ta zauna gefen Aunty tana kallon mutumin cikin wayar da bata tab'a ganin sa ba sai yau,
tana dai jin suna waya da Aunty lokaci zuwa lokaci.
Feeryal tayi masa murmushi tana fad'in
"Ina yini Uncle."
Uncle Aliyu ya mike zumbur yana kallon Feeryal tare da nuna ta da yatsa, bakin sa na motsi alamun magana yake son yi.
ganin yanayin da ya shiga Aunty tayi saurin cewa
"Yaya Aliyu lafiya me ya faru?."
komawa ya yi ya zauna tare da fad'in
"Am..am..ba... ba komai Fatima, lafiya lau ya abun da ya faru?."
Feeryal ta kuma murmushi idanunta akan mutumin.
Uncle Aliyu ya yi musu sallama ya kashe wayar.
yana kashewa Feeryal ta cab'e wayar ta yi d'aki.
Duk da abun da ya faru bai sa Daddy janye, batun auren Zaraddin da Saddiqa ba ya ce a cigaba da shiri aure ba fashi.
Mom kamar zata kashe kanta dan bakinciki, shirin da akayi dan ya wargaza auren duk da ya faru bai sa Daddy janyewa daga batun auren ba,
dan ya ce 'ya'yan Dad bazasu tab'a tashi akan 'ya'yan sa ba.
Ana gobe juma'a wato ranar da zata kasan ce ranar d'aurin auren Zaraddin da Saddiqa.
gidan ya cika makil da 'yan uwa musamman dangin su na Yelwan Shendam maza da mata, duk sun hallara.
da yammacin ranar ana ta shirya babban Hall d'in da ke can gefe karshen cikin gidan, dan biki ne na cikin gida.
Aunty ce ta d'auki nauyin shirya gaggarumin shagalin.
Feeryal na kwance kiran Miemie ya shigo wayan Aunty dake hannun ta.
ta d'aga jin muryar ta yasa Miemie cewa
"Yau wa Feeryal dama ke nake nima,
wai a gidan ma sai kin b'ata lokaci, to ga kayan ki kizo ki karb'a ki shirya ki yi sauri dai dan amaryar ma ta gama shiri, ga me make-up kiyi sauri ki zo."
"Kai Miemie bazaki kawo min ba."
"To bazakiyi kwalliyar ba ke nan ki dai zo ayi miki makeup d'in sai ki saka kayan anan."
"Tom shi ke nan."
ta kashe wayar tana mikewa, ta d'au d'an karamin gyale ta yafa shi a kafad'arta,
riga da sket na atamfa ne a jikin ta, d'inkin ya zauna sosai a jikinta.
ta nufi kofa ta fita.
Ango Zaraddin yana tare da abokasan a kofar side d'in su.
tun daga san da ta fito daga sashin Aunty duk suka juyo gareta.
itako kanta a kasa take takowa.
hon ya danna mata ta d'ago da sauri tana kokarin ketarewa d'aya gefen.
tun da ya dawo da ita yau kwana uku ke nan basu sake had'uwa ba, sai yau da ta gansa cikin mota.
alama yayi mata da hanu ta koma, ta kawar da kanta taci gaba da tafiyarta.
da sauri ya bud'e marfin motar ya fito ya damko hannunta ya yanyo ta ya bud'e motan ya turata ciki,
sannan shima ya zaga ya shiga.
da karfi ya fizgota yana fad'in
"Bakya ji ne nace ki koma! ko bakiga maza bane a gurin."
ya yi maganar cikin tsawa sosai
ido ta rumtse jin tsawan na shirin tarwasa mata kwakwalwa,
ta ce
"Ni ba in da suke zanje ba gurin Miemie zan je."
a fusace ya kuma fad'in
"Bazaki je ba kada na sake ganin kin fito, ko bakiji ba!?."
ya fad'a yana kuma yanyo ta ta had'u da jikin sa.
ya tallafo kanta da sauri ya had'e bakinsu yana tsotsa da zafi-zafi numfashin sa yana fita da sauri-sauri, dan ya fara shiga yana yin b'acin rai.
ya d'au mintuna 10 yana tsotsar bakinta zuwa lokacin yashiga sauke numfashi a hankali.
a sannu ya zare bakin sa yana tallafe da kanta, idanunsa akan fuskarta.
a hankali tayi kasa da idanunta tare da lumshe su,
ta sinkayo muryarsa a hankali can kasa.
"Kar na ganki a waje har a gama bikin nan."
da sauri ta d'ago idanunta ta kalle shi
kai ya gyad'a mata ya ce
"Haka na ce kar ki fito har sai an watse."
baki ta turo tana kwab'e fuska.
ya saki kanta ya bud'e ya fita yazaga d'aya gefen ya bud'e ya ruko hannunta,
har bakin shiga side d'in Aunty ya je rike da hannunta.
in da kallo ya dawo kansu, yana tsaye sai da yaga shi garta ciki kafin ya juya ya shiga motarsa, ya nufi side d'in sa.
ta shigo parlour tana tura baki.
ko da Aunty ta tanbaye ta dalilin fushin nata kamar zatayi kuka ta ce
"Ba Sahab ne ya ce wai na koma ba, kuma kar na fito har a gama bikin."
sai ga hawaye sharr.
Aunty tayi murmushi ta ce
"To meye abun kuka Feeryal tun da ya ce baya so sai ki hakura."
Ai ko haka aka gama bikin nan tass
Feeryal bata fito ba,
dan idan tayi yunkurin fita sai Aunty ta hanata.
amarya Saddiqa da angon ta Zaraddin suka tare a wani sashi na cikin gidan dake can gaba dana Abdulrahim.
bayan biki da kwana biyu,
da yama Aunty tana kitchen tana aiki, Feeryal na d'akin ta ya shigo daidai san da Aunty ta fito daga kitchen d'in.
ya karaso ciki yana gaisheta kan sa a kasa, Aunty ta amsa sannan ta ce masa tana ciki.
ta wuce bedroom d'in ta.
tana shiga yawu ce d'akin.
Feeryal na kwance a kan gado tana game a wayar Aunty dan ita yanzu bata da waya tun da 'yan kidnapping d'in nan suka karb'a,
dama waya bata dame ta ba shiyasa ma bata bi takan ta samu wani ba, dama game ne damuwar ta kuma ga wayar Aunty.
da sauri ta kalli kofa zaton ta Aunty ce, ganin shine ta kwab'e fuska ta turo lips d'in ta.
a hankali ya soma takowa idanunsa a kan ta.
ya na zuwa ya haye gadon ya janyo ta jikin sa.
baki ta kuma turowa tana kokarin zame jikinta.
ya dad'a riketa da kyau yana jefa idanunsa cikin nata,
ya tafi da hannunsa zuwa bayan ta sai ji tayi ya zuge zip d'in rigarta.
da sauri ta manna kirjin ta da nashi tare da kankame bayan rigarsa........!
Da karfi ta kankame shi
tana b'oye kirjinta a nashi, tana cewa
"Sahab ni dai kar ka ce min riga."
a hankali ta sinkayo muryar sa can kasa
"Don't stop me, I want to see them."
yana gama fad'i ya ciro ta a jikinsa ya zare rigar duka.
nonuwan ta suka bayyana dan babu bra a jikinta.
wani irin kallo yake bin ababen kirjinta da shi, itako ta kankame idanunta gamgam tana fad'in
"Ni dai aa kar ka tab'a."
ya kwantar da ita ya bi jikinta, ya shafo su yana mai lumshe idanunsa, can ta sinkayo d'umin bakin sa kan d'aya ya cafke shi yana tsotsa kamar zai cinye shi.
Feeryal ta yita mutsu-mutsu tana jujjuya kai.
ta bankaro kirjin tana cewa
"Wayyo Sahaaaab ka dai na ka dai na."
bai fasa ba sai kaimin da yaka kara,
ya danne ta da kyau yake sotsarta.
Feeryal ta shiga sauke numfashi a hankali a hankali ta daina musu-musun da take,
ta dad'a lumtse idanunta tana sauke numafashi.
ya zaro bakin sa kan d'ayan dake cikin hannunsa yana matsewa.
shima ya shiga latso shi da zuko shi, tun daga kasan nonon har kan nipple d'in, yarika tsotsar shi kana ya tafi,
da bakin sa yana kissing d'in cikinta.
har zuwa kan mararta, sai ji tayi ya tafi da hannunsa cikin sket d'in jikinta ya tura hannun cikin pant d'in ta,
ya zura yatsa cikin pussy'n ta,
ba shiri ya lumshe ido jin yadda gurin ya jike.
zabura tayi zata mike, ya mai da ita da d'aya hannunsa ya d'an mike yazura hannu yana kokarin zaro pant d'in,
a tsorace ta ce
"Wayyo kar ka cire wayyo Ammie na."
ido ya rumtse da karfi ya koma jikinta ya had'e bakin su, yana aika mata zazzafar sumba.
zuwa can ya zaro bakin sa yana kallon cikin kwayar idanunta da kwayar idanunsa da suka canza kala.
da sauri ta lumshe idanunta, ya saketa a hankali ya mike a jikinta ya fita a d'akin.
tana jin fitarsa ta mike da sauri ta d'au rigarta ta saka.
ta kwanta ta dunkule guri guda ta lumshe idanunta, tana sauke numfashi a hankali,
yanayin da ya jefa ta ciki yana ta yawo a jikin ta.
ya yin da kamshin sa yake dad'a baibaye ta.
ta dad'a dunkule wa jikin pillow jin wani sanyi na shigarta.
Aunty da ta fito ta hango bayan sa yana fita daga parlour,
bata sammaci har wannan lokacin yana ciki ba.
Aunty bata shigo gurin Feeryal ba kamar yadda itama kunya ya hanata fitowa, sai tana ganin kamar Aunty tasan abun da ya mata.
sai da akayi sallar isha kafin Aunty ta shigo.
ta dube ta tana fad'in
"Taso muje ki ci abinci, ta ruko hannunta suka fito,
Aunty ta rika janta da tad'i har sai da ta saki jikinta.
Washegari da safe Feeryal na bayi tana wanka,
sai ji taji an rungumo ta ta baya tare da ca kume nonuwanta.
wani uban kara ta sake, ta kasa iya bud'e idanunta,
sakamakon sabulun da ke mulke a fuskarta.
jiki na wani irin cirawa take mika hannun niman ta in da ruwa yake tamkar zata shid'e.
"Beauty stop."
murya na rawa ta ce
"Sahab."
sai kuma ta fashe da kuka dan ba kad'an ba ta razana.
ya juyo ta tare dad'iban ruwa ya shiga wanke mata fuskarta.
ta bud'e