Showing 81001 words to 84000 words out of 86085 words

Chapter 28 - FEERYAL Part 3 Complete Hausa Novels by Rasheeda S Director.txt

shigo.
suka rika d'aukar yarinyar suna santin katanci da kyanta.
Miemie ta matsa kusa da Feeryal tana fad'in
"Ke kinga wani kyan da kika kara kamar ba ke ce kika haihu ba, ke na fahimci ma fa haihuwa kyau yake kara miki."
murmushi Feeryal tayi tana hararar ta.

Ko da aka ragu a d'akin Aunty ta d'au 'yar ta ce ta bata nono, dan tun d'azu take ta kuka tana niman nono.
Aunty na tallafe da jaririyar, ita kuma ta saka mata nonon a baki,
ja d'aya ta fizge a bakin ta da sauri tana fad'in
"Wash!."
Aunty ta ce "Bata kafin ya kara tsami in yakai anjima baki bata ba zafi zai kara."
fuska ta kwab'e ta ce
"Ammie a barta kawai a bata tea."
"Tea kuma Feeryal jaririyar, kina dai ji baban ta ya ce ko ruwa bai yadda a bata ba,
daure dai ki bata tasha."
ansha dabi da ita kafin ta barta tana sha tana matse ido har da kwalla.
yarinya ko ta koshi har tayi bacci.

Bayan sallar azahar Ajmaal Shamsuddin da Faisal suka biyo bayan Daddy suka taho sashin Feeryal,
a parlour suka zauna Aunty ta fito musu da jaririyar.
sai da duk suka d'auke ta kafin suka bai wa Daddy, Daddy dai murmushi ya yi ta yi, ya ce
sun nuna masa wariyar launin fata saboda 'yarsu ce.
Feeryal ta fito suka gaisa Daddy yana ta sanya mata albarka.

Farida har da nama ta girkowa mai jego, ta kawo mana.
da daddare Zaraddin da matarsa Saddiqa suka shigo gurin mai jego,
suma suna zaune lafiya da mijin ta ba'a tab'a jin kansu ba,
sunyi wa kowa bazata.

Aunty ke zaune a kan d'iyar ta,
akai-akai ya ke shigowa duba lafiyar matar sa da 'yar sa,
sai dai da ya shigo baya zama zai fita sabo da Aunty da kuma 'yan barkan da suke zuwa.
kwana uku da haihuwar da safe ya shigo ya yi wa yarinya hud'uba da suna Fatima.
wayyo zo kaga murna gurin Aunty anyi mata takwara, taji dad'i kwarai da gaske na karamcin da ya nuna mata.
da zai fita ya ajiyewa Feeryal sabuwar waya a kusa da ita.
yana fita ta d'au wayar tana dubawa an saka komai cikin wayar.
tana rike da wayar kira ya shigo, ko da ta d'aga muryarsa ta jiyo yana fad'in
"Baby bata koshi da nono ba ki kara akan wanda kike bata, a gajeren kari tayi minti 20 tana sha, ki kula da kanki ki ci abinci sosai."
fuska ta kwab'e kamar tana gaban sa, ta ce
"Har minti 20 da zafi fa, ai zata iya shan tea a rika bata ta na sha kawai."
da karfi ya ce
"Beauty! sai kuma ya sassauta murya
"Please kar ki bata tea bata kai na shan tea ba."
shagwab'e fuska tayi tana sauke wayar.
Aunty ta dube ta ta ce
"Maganar tea d'in nan ya fita a bakin ki, kar watarana ki ce zaki bata."
fuska ta kwab'e ta gyara kwanciyar ta,
itafa maganar bada nonon nan bata son shi zafi yake mata.

Aunty takira Daddy ta gaya masa Abdulrahim ya mata takwara.
Daddy yaji dad'i sosai.

Ana gobe suna Aunty Zainab wato yayar Aunty da Maryam suka zo daga Lagos.
'yan Yelwan Shendam ma sun sami zuwa.
gidan ya cika ana ta shirya in da gobe zata kasance.
tun a yau d'in aketa yanke yaken shasu da raguna da aka kawo su daga gidan gona,
ma'aikata suna ta aiki.
da daddare suna tare a d'aki ya kirata a waya, ya ce ta zo ta same shi a gefen sa,
ta zame jiki ta nufi gefen sa.
tana shiga bedroom d'in sa ya mike ya janyo ta jikinsa ya rungume ta.
"Ina baby?."
ya fad'a yana janyo ta bakin gado.
ta ce
"Tana goye a bayan Ammie na."
kai ya jinjina
yana zama tare da zaunar da ita acinyarsa, ya tura hannunsa cikin rigarta ya cafko ababen kirjin ta da suka kara cika da girma.
ido ya lumshe yana matsotsu a hankali, a sannu itama ta lumshe idanunta tana dad'a shigewa jikinsa.
ya tallafo kanta ya had'e bakinsu yana sha da zafi-zafi, nan da nan ya birkice mata ya kwantar da ita, ya zare rigarta, yarika tsotsar ta yana matse ta a jikinsa.
hannunta ya kamo ya d'aura kan dick nashi daya mike samb'al ya kumbura, ido ta waro a tsorace dan yadda ta jishi sai da ya bata tsoro.
ya had'a da abar tasa da hannunta ya matse cikin muryarsa data sauya can kasa ya ce
"Zaki sha."
kai ta girgiza da sauri tana kwab'e fuska
"Ai baka rage girman sa ba ya yi kato zanyi amai."
"No ki gwada."
ya d'ago ya tura mata a baki.
sai da ya kawo kafi ya zare yana sauke numfashi da shafa kanta, yana manna mata kiss a goshi.
sai wajen 11:30 ya rako ta har kofar da zata shiga gefen ta daga cikin nashi, yana tsaye sai da yaga shigewar ta kafin ya juya.
a hankali ta turo kofar, duk idanunsu biyu suna ta hira.
Aunty na rungume da Mai sunan ta tana jijjigata da alama kuka ta fara.
Maryam ta ce "Yauwa karaso Feeryal kiga kayan da zaki fara sawa gobe."
ta d'ago wani dogon riga cikin d'inkin da aka mata na fitan suna kala 20.
ta ce "Wannan zaki fara sawa sannan wannan."
ta rika d'ago kayayyakin tana nuna mata.
Feeryal ta ce
"Aunty Maryam duk ta ya zan iya sakasu a rana d'aya, ai sai dai na saka kala uku na bar sauran."
"Ke dalla tafi can kala uku kala goma zaki saka duka in Allah ya kaimu."
"Karb'eta ki bata nono."
Aunty ta miko mata 'yar.
ta karb'e ta tasaka mata nono a baki tana matse ido sabo da zafi.
ta ce "Ammie Allah kad'an zatasha, gafa yadda take sha da karfi yana min zafi."
Aunty ta zauna gefen ta tana gyara mata rukon 'yar ta ce
"Bata dai."

Washegari ranar suna gidan ya cika ya batse da mutane,
ma'aikatan hotel da aka kawo, suna ta d'aura manyan tukwane anata dafe-dafe da soye-soye.
manyan raguna uku da shanu uku Daddy yasa aka kuma d'ebowa a gidan gona banda na jiya, da aka yanka su.
ya ce wannan shine na suna, na jiya kuma na mutane.
suna akayi na bugawa a jarida sunan da za'a jerashi cikin jiga-jigan hidimar suna da ake na alfarma a kasar nan.
kayan suna ta kowani fanni zuwa yake,
daga Lebanon aka turo da kaya ta jirgi, daga Abuja ma haka, Daddy ya yi shima nagani na fad'a.
uban tafiyar ma uban yarinyar shima haka, Aunty ma tayi har da na maka suna,
Mommy ba'a barta a baya ba, tayi kaya bana wasa ba.
tsabar yawan kayan har aka rasa a ina za'a saka su.
a babban Hall d'in da ke gidan aka shirya biki na musamman in da aka gaiyato mawaka.
suna fa sai ka gani da ido.
anshirya gift-gift ga duk mai zuwa suna sai ya fita da murmushi.

Taron suna ya watse cikin lumana,
in da Aunty ta tattara d'iyarta da 'yan'uwan ta suka koma sashin ta.
bayan suna da kwana biyu ba'i duk suka watse.
sosai Aunty ke kula da mai jego da jaririyar ta da su Ameerah suka saka mata nickname Zahra.
kullum sai ya shigo sau biyu ya duba su, da safe kafin ya fita office da kuma bayan ya dawo daga office.
idan Aunty bata d'akin ya rungume matarsa ya mammatse ta ya tsotse ta tass, wani lokacin har sai ya sami nutsuwa da ita kafin ya tafi.
Feeryal ta kara kyau ta kara cini tana samin kulawa sosai,
a gurin Ammie'n da Daddy da kuma mijinta har da Mommy ma ba'a barta a baya ba, tana zuwa dubata akai akai.
sauran 'yan gidan ma duk bayan kwana biyu suna shigowa dubata, musamman Hajiya.
Ajmaal ma kafin ya fita gurin aiki zai zo idan ya dawo daga gurin aiki ma zai zo ya d'auki 'yar tasu ya yi ta mata wasa yana musu hoto da video.
Ameerah Miemie Sahla sukam dama gurin wunin su ke nan sashin Aunty.

Ana gobe Feerya zatayi arba'in
Aunty tasa akaje aka gyara mata sashin ta,
washegari kuwa ta mai da ita d'akin ta, dan tasan mijin ta yana bukatar su a kusa da shi.
bayan ta tsumata da had'i na musamman.
da wuri ta gama shirya wa ta shirya 'yar ta, bayan sallar isha ya shigo cike da kewa da mararin ta da 'yar shi.
tana tsaye bakin gado tana gyarawa Zahra kwanciya, ya tako ya rungume ta ta baya.
wani numfashi ya sauke a fili, a hankali ya sake ta ya matso ya sunkuya yana kallon fuskar kyakyawar 'yar sa da take bacci,
murmushi ya bayyana a kan fuskarsa, ya kai bakin sa ya sumbaci goshinta,
tare da shafa kanta.
"Kyakkywa kamar Beauty."
ya fad'a
yana d'agowa, itama Feeryal murmushi ta sake ya bita da wani irin kallo masu kunshe da wasu surruka na musamman,
special sirri da ba kowani irin na miji ne ke aikawa da sakon abunda ke cikin zuci izuwa zuciyar da ke mararin sa ba.
ya janyo ta zuwa jikinsa.
ya had'e bakinsu ya shiga bata zazzafar tsotsa, masu kunshe da surruka na musamman.
ya d'aga ta cak ya d'aura kan gado, yacigaba da latsarta har ya zare rigar baccin da ke jikinta.
Feeryal ta mika masa ragamar jikinta yau ba tsoro, ko tayi kokarin dakatar da shi daga abun da yake mata.
ya tafi da bakin sa cikin hole ta,
ya zura harshensa da kyau cikin pussy ta da tuni ya jike, yana lashewa da tsotsar sa.
Feeryal da take jin abun can cikin kwakwalwarta, ba shiri ta tura hannunta cikin sumar kansa, tana fad'in
"Ahhysh Sahaaab ahhh ka..ka bari."
ta dad'a dannan kansa ciki, ganin tana kokarin kawowa a bakin sa ya d'ago da sauri ya shige ta.
ta kankame shi jin abar sa ya shige ta.
"Sahab bazai wuce ba."
"Zai wuce sake jikinki."
ya yi maganar cikin wani irin murya, yana dad'a dannan abar tasa.
yana shigewa a tare suka saki numfashi mai sauti.
sosai yake hakarta zuwa d'an wani lokaci ta fara niman ya kyaleta, amma ina yayi nisa ya lume kogin zuma.
sai da ya fanshi kwanakin da sukayi basa tare kafin ya kyaleta lokacin ana kiran sallar asuba.
ya mike da ita suka shiga bayi.
Feeryal na yarfe hannu tana matsar kwalla.
shi ya ja su sallah suna idarwa.
'yarsu tana farkawa.
ya d'auke ta da sauri yana jijjigata, yana fad'in
"Sorry Baby zo beauty ki bata nono."
kafad'a ta make tana tura baki,
da haushin jiya tayi ta rokon sa yake ya kyaleta.
rukota ya yi ya zaunar da ita bakin gado, ya jefa idanunsa cikin nata.
"Ba ita ke da laifi ba baban ta ne, ni za'ayi min hukuncin ba ita ba, a hukunta ni yau kar abani da rana, amma ita a shayar da ita."
ido ta waro sai kuma ta kwab'e fuska cike da shagwab'a cikin tsiririyar muryarta mai sanyi ta ce
"Ni dai bazaka sake yi ba,
yana da zafi har yanzu."
ya d'aura mata ita kan cinya ya kamo nonon ya saka mata a baki, aiko yarin ya ta cafke tana sha.
ya rungumo su ita da yarinyar tana shan d'aya nonon shi yana mulmula d'ayan.
a kunne ya rad'a mata
"Yau zaki rage girman sa da kanki."
kafad'a ta make tana lumshe idanunta, ya saki wani kayataccen murmushi yana dad'a rungume su...

Raruwa mai kyau da tsafta suke gudanarwa su biyun,
idan ka ga rayuwar da suke sai kaso ka sake gani.
d'iyar su Zahra tana girma cikin kulawar su dana Aunty dan kullum a gurin ta take wuni,
sai ta bukaci nono ake kawo mata idan tasha a mai da ita.

Haka rayuwa ya cigaba da tafi.
Zahra tana tashi kamar ana hurata, ta taso da kwazo sosai.
watanni takwas tayi tafiya, idan ka ganta zaka d'auka 'yar shekara d'aya da rabi ce.
rabin rayuwar ta a gurin Aunty ce.
ranar da Zahra ta cika shakara d'aya, Aunty ta shirya mata birthday na musamman a parlour'n ta.
Abdulrahim da Feeryal suka fito cikin kyakkyawar shiga zasu je side d'in Aunty data gayyace su gurin birthday.
yana rike da hannunta suna tafiya.
tana ta narkewa cikin yanayin ta mai sanyi, wai yau kanta ciwo yake mata.
ya leko fuskarta yana fad'in
"Muje mu dawo ayi allura."
da sauri ta rirrike shi tana shigewa jikinsa.
"Sahab na warke kar kayi min allura."
kumatun ta yaja ya ce
"Zaki warke dai matsoraciya, baby Zahra da kanta take d'auko allura nayi mata."
lips d'in ta ta turo tana dad'a lafewa a jikinta.
ta ce
"Ita ai yarinya ce."
baki ya bud'e maganar nata ya bashi dariya ya murmusa yana cewa
"Da nawa kika fita."
Zaraddin da akan idanunsa suka fito, ya bisu da kallo cike da burgewa ya ce
"Gaskiya wannan yana cin dad'i."
sai kuma da sauri ya ce
"Astagfirullah Allah na tuba."
Abdulrahim da yaji alamun ido a kansu ta baya ya juya karaf suka had'a ido da Zaraddin.
fuska ya gimtse tare da wurga masa wani kallon da ya sa shi shiga taitayinsa.
ya ruko hannunta suka nufi sashin Aunty.

Da mutane da yawa cikin parlour'n har da yara 'yan kananu kamar Zahra.
tana ganin su ta kama sallen murna.
gift d'in da suka taho mata da shi suka bata,
tayi gudu ta mikawa Aunty.
su Ameerah da Miemie Sahla suna ta wa Zahra tafi, ita dai Feeryal gefe ta zauna dan ciwon kan sosai yake mata.
maganar Aunty taji a gefen ta
"Ya dai Feeryal kina lafiya kuwa?."
ta juyo gun ta tana marairaice fuska
"Ammie kai na ke min ciwo."
da sauri Aunty ta ruko hannunta tana kallon ta, ta wani d'anyace gaba d'aya.
ta ce "Amma shine baki fad'awa Abdulrahim ba ya baki magani."
"Ammie wai allura zai min."
"To wata kila allurar shi yafi dace wa da ke, sai ki tsaya ya yi miki."
kanta ta kwantar kan kafad'ar Aunty tana cewa
"Ammie ki ce ya bani magani kawai."
maganar sa sukajiyo
"Muje a baki magani."
da sauri ta d'ago tana kwab'e fuska
"Ammie ki ce masa kar ya min allura, Allah Sahab idan kayi min allura bazan dai na kuka ba har gobe."
hannunta ya ruko ya d'ago ta ya ce
"To muje dai."
murmushi Aunty tayi tana binsu da kallo zuciyarta na dad'a samin nitsuwa.

Suna komawa side nasu ya rungumo ta yana fad'in
"Muje na gwada muga watan nin cikin idan ya kai 2mon a daina bawa yarinyar nan nono."
da sauri ta ware idanunta ta ce
"Ciki!."
kai ya gyad'a mata ya ce
"Yes ciki wannan ciwon kan ai shi ya saka, muje a gwada sai ki sha magani."
ya d'ago ta cak ya haura da ita saman sa.

Ai kuwa yana gwadawa cikin wata biyu har da kwanaki.
Feeryal kam kuka ta saka masa, da bori bata mance wancan wahalar nakudar ba, ace ga wani cikin har na wata biyu.
ta kira Aunty har da kukan ta take gayama mata,
Aunty tayi murmushi cike da matukar farinci, dan dama zuwan birthday taga alamunta kamar na masu ciki.
ta ce
"Meye abun damuwa Feeryal, Zarah da ke gudu da kafafunta,
yarinya da kuzarin ta ai dama ita ce abin tunanin ace an mata ciki akai,
to da lafiyar ta babu wani abin damuwa, kuma komai tana ci, had'a sauran kayan ta zan turo a d'auka min."
Abdulrahim dake rungume da ita a jikinsa suke waya da Aunty ya kashe mata ido.
ta zaro wayar tana tura lips d'in ta.
ya kai bakin sa ya cafko lips d'in yasoma tsotsa.

(A gurguje please)

Sosai yake kula da ita da cikin ta, da yake ta girma girmansa yafi na lokacin cikin Zahra,
har cikin ya kai na haihuwa.
bayan gwagwarmayan data sha wajen nakuda ta haifo 'ya'ya biyu duka maza, shi da kansa ya karb'i haihuwar, kamar na wancan karon sai da yagama, kimsa matarsa da 'ya'yan sa kafin ya sanarwa 'yan gidan.
tad'an sami rashin jini wanda yakai ga jan jinin jikinsa ya saka mata.

Zo kaga murna gurin Aunty Mommy Daddy da kuma sauran mutanen gidan.
Mommy ta rungume yaran tana kuka da fad'in
"Kune kuka kuma dawowa bayan na kashe ku, ku gafarce ni na kashe muku 'yan uwan ku irin ku haka sak."
ta janyo Zahra ma ta had'a da ita ta rungume.
Aunty ta ce ta daina fad'in haka,
abin da ya wuce ya wuce.
Mommy ta ce "Barni na fad'a Hajiya Fatima, na tafka babban kuskure a rayuwa ta."

Wannan karon sunan da akayi ya zarce na haihuwar Zahra.
dan sai da 'yan Lebanon suka zo, Abuja ma Hajja Umma da wasu dangin su sunzo.
yara sukaci sunan Daddy da mahaifin Feeryal Uncle Aliyu.
Abubakar da Aliyu inkiya.
(Saddeeq and Haydar)
wannan karon Aunty ce ta dawo da zama sashin Feeryal, Goggo Bishira ma tana zuwa tayata sai dai ita bata kwana har dare tukun ta koma...

Ko da Aunty ta mata arba'in ta koma sashinta kullum, 'ya'yan a wajenta suke wuni, ta had'a su duk uku Zahra Saddeeq Haydar.
dan Zahra dama tun daga yaye ta riketa,
shima Abdulrahim ya ce dama Zahra nata ne anbar mata.
Aunty ta zamo maman yara itama,
idan tana tare da su wani dad'i take ji, tayi ta wa Allah godiya da ni'imar daya mata da samin nagartacciyar d'iya Feeryal data samar musu 'ya'ya uku cikin shekaru biyu.
suma wata takwas sukayi tafiya kamar Zahra, gasu da wayo sosai.

Rayuwa mai tafi a sanu a sanu,
raruwa mai kyau da tsafta ake shinfid'a shi a wannan gida.
rana d'aya Daddy ya fidda sanarwar zai had'a Ajmaal da Miemie aure.
babu kuma b'ata lokaci akayi auren.
duk da zuciyoyi biyun basu amminta da junan su ba, amma a sannu a sannu suka sami kyakkyawar fahimta wanda har ya kai ga zuciyoyin su kulla alakar soyayya, mai tsafta.

Abdulrahim ya shirya musu tafiya Yelwan Shendam,
shi da Feeryal da Saddeeq da Haiydar, da yanzu suke da shekara d'aya.
dan Bappa Salihu kullum sai ya masa fad'a rabon da yazo musu ya jima.
ta jirgi suka tafi suka sauka a Jos.
koda suka sauka a airport na Jos motar daya zo taran su yana jiransu.
shi ya karb'i driving d'in da kansa, in da yasa
direban ya basu motar ya tari taxi shi ya tafi a ciki.
hanyar Yelwan Shendam suka d'auka, ba tare da ya biya gidan 'yan'uwan su dake cikin garin Jos ba, ya ce sai sun dawo zasu tsaya a Jos.
daga shi sai ita sai 'ya'yan su suka haura hanya.


Tun daga farkon shiga garin ta san cewa garin arziki ne,
garin da ya tara kabilu da yawa garin niman kud'i garin arziki.
manya manyan motoci ne suke kiliya da su,
sunyi lodin doya wasu sun loda shinkafa wasu gero wasu dawa, wasu masara.
ga wasu kuma lodin auduga, rid'i da kuma gyad'a.
ido kawai ta baza tana mamakin shin wannan wani irin gari ne mai tarin arziki,
ace duk wad'an nan manyan motocin daga cikin garin suke fita,
da kayan masarufe irin haka.
kai ta jinjina a fili ta furta
"Lallai wannan gari yaci sunan sa Yelwa, babu shakka garin Yelwata ne, ga yadda ake fita da amfanin gona lallai an jinjinawa al'ummar Yelwan Shendam, tabbas garin ku mai yalwa ne."
tayi maganar tana kallon fuskarshi.
karamar dariya ya yi tare da kashe mata ido ya ce
"Garin ya burge ki ko Yelwan Shendam d'in ke nan tushin Alhaji Shitu Fiya, a nan aka haifi Daddy da Mommy, mafarin AA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login