Showing 12001 words to 15000 words out of 86085 words

Chapter 5 - FEERYAL Part 3 Complete Hausa Novels by Rasheeda S Director.txt

d'in kan table.
Kuraiba tasoma takowa tana yamutsa fuska ta tako gabansa ta tsaya tarike kugu tana fad'in
"Kamar Mommy ta sani tace narika sa ido sosai kan abincin ka, dan itama wancan uwar goyon ta, da barbad'en magani cikin abinci, ta gama mallake Daddy, shine take biyoka da abinci har nan ai ina gani jiya ankawo yau ma an kawo, to gara na sanar wa Mommy tun wuri kafin kai ma a gama da kai,
dama yaushe zaka so cin ko wani abinci bayan ga inda ake dafawa da barbad'en magani, ai dole kaji yafi ko wanne dad'i, ga abincin da za'a kyamata nan bana masu aiki ba."
wani kallo ya d'ago ya watsa mata, batare da ya yi magana ba ya gyara zaman sa ya soma cin abincin a hankali.
wannan kallo da ya mata tasan gargad'i ne dan haka taja kafarta tana mita takoma gefen ta.

Miemie ta mike tana fad'in
"Ni bari na tafi, ina gaya miki kisan me kike kisan wani irin miji kike aure na mijin da ba kowata mace ke samin irin sa ba,
dan wlh ko Kuraiba aro ta samu dan batayi kala da matar auren sa ba,
irin ki d'in ce dai ta dace da shi wlh mata ribibinsa suke, gara ki janyo kayanki ki killace sa, in kikayi wasa kuma kina ji kina gani wata zatayi miki huff da shi."
dariya maganar ta baiwa Feeryal.
Miemie ta ce
"Au dariya ma kike ko zakiyi bayani ne, ke wlh bansan irin ki ba ace ni ce a matsayin ki, ai wlh za'a sha kallo."
baki ta tab'e ta ce
"Wai tafi zakiyi Miemie tun yanzu?."
"Tafiya zan dan bazan iya ganin abin haushi ba."
"Dan Allah ki zauna mu kwana."
ido Miemie ta waro
"Wa na kwana anan rufamin asiri, bana ma so muyi ido hud'u da Ya Abdulrahim dan jiya ya yi wa su Ameerah kashedin shigowa side d'in sa,
ai bana fatan ma mu gamu, zan dai zo gobe."
ta juya da sauri tayi waje.
Feeryal tabi bayanta da kallo kamar zatayi kuka, ta taka zuwa d'aki a hankali.
tana kwanciya su Chuchu suka zo.

Da daddare tana d'aki taji motsi koda ta leko shi ta gani kan dinning yana serving
ta koma tayi kwanciyarta.
washegari.
batayi nisan bacci ba 7 ta fito d'aukar Yogurt da cake.
tana daf da karasawa dinning ya shigo.
da alama shirin fita yayi kuma sauri yake.
yana rataye da jakar aikin sa, yana tafe yana duba agogon hannunsa.
tsayuwa tayi bata karasa ba shi ya wuce, da d'an sauri ya d'au Food flask d'aya da d'an karamin flask mai d'auke da Sudan tea.
yazo zai gota ta a hankali cikin yanayin ta mai samyi ta ce
"Ina kwana."
picking call din da ya shigo wayarsa ya yi ba tare da taji ya amsa gaisuwar nata ba.
baki ta tab'e ta karasa dinning ta d'au abin da zata d'auka ta koma ciki.

Kuraiba data kasa bacci sai juyi take.
tana jin wani irin fitinannen sha'awa na taso mata.
sakamakon tadawa junan su hankali da suka gama ta cikin waya da mutanen ta.
wani dogon mika tayi ta mike n matse idanunta, ta ja kafarta ta fito.
ta nufi d'akin Abdulrahim duk da bata da tabbacin samin sa.
yana cikin bedroom d'in sa yana shirin kwanciya.
taji dad'in ganin sa.
ta karaso da sauri ta rungume shi ta baya.
ta saki kukan makirci tana fad'in
"Mijin Kuraiba cikina ciwo sosai ina jin yana harbamin ta kasan marata, ash kad'an daddanna min idan ina tab'awa ina jin sassauci."
hannunta ya yi saurin rukowa da take shirin turashi cikin wandon sa.
ya d'an tureta gefe, da sauri takoma jikinsa tana kuma narke masa.
a rud'i cikin matukar jin masifar sha'awa ta ce
"Cikin nan dai naka ne kayi min abin da nake so dan gujewa asarar sa, kai likita ne ai kasan duk abin da mai ciki take so yimata ake."
janye jikin sa yayi ya nuna mata kofa ya ce
"Fita!."
kamar zata ihu ta juya tana fad'in
"Kai da yin ciki ni da wahala, dan naji nace zan zauna duk da
bawani kaini har geji kake ba,
ko awa 3 baka iya kaiwa,
sai me in ka kore ni dan zatazo d'akin ka, girman abin ne kawai ba aiki, 'yar da ta saba da maza ina zata iya jurewa ma."
tsaki yaja ya rufo kofarsa..


Sati guda Aunty ta d'auka tana aiko musu da abinci.
safe da rana da yamma,
kullum kuwa zai shigo da kansa ya d'ibi abin da yake bukata.
abin da ta lura yana matukar son Sudan tea dan flask d'in gaba d'aya yake d'auka.
sai dare ya dawo da shi yakuma d'aukar wani da Aunty ta sa a kawo.
wani lokacin har ya fita tana jin motsin sa bazata fitoba,
har sai ya gama ya fita.
wani lokacin kuma suyi kicib'us a parlour zata tsaya sai ya d'au abin da zai d'auka yafita kafin ta wuce tayi abinda zatayi itama.
ranar da ta cika satin kuwa Aunty ta kira Feeryal a waya ta video call, ta d'aga cikin yanayin ta mai sanyi da muryarta mai fita da yanayin shagwab'a, ta soma gaida Ammie'n tana,
yayin da ta sako shagwab'ar a zahiri irin yadda d'a yake idan yaga uwansa.
daga cikin wayar Aunty ta ce
"Feeryal kuna lafiya dai ko?."
fuska ta marairai ce cikin yanayin ta mai sanyi ta ce
"Ammie ba kin ce kar nazo ba, kuma ni ina so na ganki."
murmushi Aunty tayi ta ce
"To Feeryal ba gani muna ganin juna ba, karki fito batare da izinin mijin ki ba kinji."
rau-rau tayi da ido.
Aunty ta kuma murmushi mai sauti ta ce
"Kina jina ko Feeryal?."
baki ta turo tare da gyad'a kai.
Aunty ta ce
"Amsa mana d'iyar kirki."
ta ce
"Ina ji Ammie."
"Yauwa bacci mai tsawo ya kare daga kan yau, dan daga yau na sake miki ladarki, ke zaki cigaba da hidima da gidan ki, idan gari ya waye banda nisan bacci Feeryal ki tabbatar da kin tashi kinyi breakfast kin aje a kan dinning, abincin dare da rana kar ki bari ko d'aya ya wuce ki, ba kinga yadda nake yi ba ko Daddy baya nan side d'ina bana tab'a yanke yin girki, to kar ki sake kiyi wasa da samin wannan ladar ko da wani bai ciba, ke kika ci zaki sami lada,
karkiyi wasa da gyaran sashin ki, nasan duk abin da na fad'a miki kin iya dan duk na koyar da ke su,
yanzu ne zaki bud'e iyawar taki kiyi amfani da shi a gidan ki, kada kiyi wasa Feeryal ladabi da biyayya girki gami da tsafta shine mace, dan haka ki kula,
a kwai komai na amfanin girki a kitchen da store d'in ki,
ki d'aura aniyar farawa da bakisan ranar dainawa ba."
kai ta jinjina.
Aunty tayi murmurshi ta ce
"Ko so kike naci gaba da kwasar ladan duka?."
kai ta girgiza ita ma tana maida mata murmushin.
"To ayi rige-rigen tara lada aga wa zai riga tarawa da yawa."
Aunty tayi ta mata nasiha da jan hankali cikin dabara ta yadda zaifi yin tasiri a gareta a 'yan shekarun ta, daga bisani sukayi sallama......!




"Babu editing ban sami damar yi ba zaku had'u da kura-kurai da yawa*


Washegari karfe 10 na safe kiran Aunty yashigo wayan Feeryal
da ke bacci. sai da tayi mata miss call 5 kafin ta farka.
Aunty tana jin muryarta cike da bacci ta ce
"Feeryal bacci kike kar dai a ce baki tashi ba?."
hannu takai ta mussuke idanunta cikin muryar bacci ta ce
"Um."
Aunty ta ce "Feeryal bacci har karfe 10, me kike samu cikin baccin da baki tashi kin girkawa mijinki abin kari ba?
kin sane da cewa baya cin duk wani abincin da zai fito daga hannun masu aiki, haka kikasa ya tafi gurin aiki batare da ya karya ko ya tafi da abin karin ya yi breakfast d'in a can ba?
wani dad'i zakiji mijinki ya fita tare da yunwa,
haka kikaga nake yi? ko sau d'aya ban tab'a hutu wajen yiwa Daddy girkiba, dan nasan babu in da zai je yaci sai a nan, Feeryal karki sake haka ina jiya mukayi maganar nan da ke, ki aje wannan cikin kwakwalwarki shine abu na farko kuma na gaba-gaba a cikin gidan ki da zaki fara d'aukarsa da muhimmanci,
kar ki sake yin sake wajen wasa da yin girki, kina jin abinda nake fad'a ko?."
kai ta gyad'a tare da cuno baki ta ce
"Eh."
Aunty ta ce "Maza tashi kije ki kula da gidan ki, kar ki sake bari hakan ta faru,
karki yi sake wajen shiga kitchen kar kice dan jiya kinyi yau kinyi gobe bazakiyi ba,
kiyi girki ko da wani bazai ci ba,
Feeryal Abdulrahim gadon Daddy yayi kamar yadda shima Daddy'n ya gado mahaifin sa,
basa cin abinci wata idan har sunan ta 'yar aiki ce,
da jajircewa wajen ganin Daddy bai wahala wajen samin abinda yake so daga abinci ba ake cewa na mallake sa, kar kiyi wasa ki kula sosai."
kai ta kuma gyad'awa kamar tana gaban ta kana ta mike sanda Aunty ta kashe wayar.

Kallon agogo tayi taga goma har ya gota, ta shiga bayi ta wanko bakinta ta fito ta nufi parlour da kayan baccin jikin ta.
tun da tazo bata tab'a shiga kitchen ba bata ma san ta ina kitchen d'ina yake ba, nan ta soma niman ta in da yake,
nan ta gano wasu bedroom na alfarma guda uku cikin parlour, wata kofar da ke kusa da dinning ta nufa ta bud'e nan taga ashe shine kitchen d'in.
kitchen mai girman gaske da ya tara kayan da duk ake bukata na amfani a kitchen, har da wanda ma bata san da su ba, sai da da yawa ko mai a rubuce yake.
daga cikin kitchen d'in taga wata kofa, nan ta bud'e taga makeken store ne, shake da kayan abinci kala-kala.
ta d'ibi duk abin da take bukata ta dawo kitchen.
ta bud'e freezer tad'au kaza guda d'aya da suke cike ciki a gyare duk sunyi kankara.
ta saka a roba ta zuba masa ruwan zafi da ta d'aura kan gas.
ta matso da fulawan da ta d'ibo ta soma sarrafashi cikin kankanin lokaci ta had'a cake d'in ta na musamman, ta saka shi a oven.
bayan kankaran jikin kazar nan ya narke ta yayayyanka ta wanke shi saf ta zuba a tukunya bayan ta d'aura a gas.
ta zuba mishi kayan kamshi da na d'and'ano gami da kayan yaji d'an dai-dai ta sulala mai dai-dai kima, ta rufe ta rage wuta.
ta fere dankali ta zuba mai a wuta tasoma suya.
tana gamawa ta fasa kwai da kayan Spices da sokar kifi,ta soya.
a gefe guda kuwa ta wanke hanta ta zuba a tukunya ta d'aura a wuta, batare da ta tafasa shi ba,
ta sulala masa mai ta zuba masa kayan kamshi da nikakken kayan miya, gami da kayan d'and'ano.
tarika d'an jujjuyashi har sai da ya soyu shi da kayan miyar, suya mai kyau kana tad'an zuba masa ruwan zafi yasake jikin sa, ta barshi ya turara kad'an sannan ta sauke.
nan da nan sashin nata ya kaure da dadad'an kamshin girkin.
a gefe guda kuwa ta d'aura Sudan tea a wuta.
karfe 11 da rabi ta kammala komai ta kwasa ta shirya su a kan dinning.
kana ta dawo ta tsaftace kitchen d'in.
ta kunna masa turare sannan ta koma d'aki.
tayi wanka ta shirya cikin riga da wando Arabian dress rigar mai fad'i tsawon sa ya wuce guiwarta, wandon ma daga kasa tana da fad'i.
tayi rolling na gyalen kayan tafito tamkar balarabiyar asali.
wani irin dad'i kuma sassanyar kamshi ne ke tashi a jikin ta.

Daga cikin parlour tajiyo muryar Miemie tana fad'in.
"Wow wani irin kamshi ne haka Restaurant aka bud'e a gidan ne."
da sauri tayi parlour tana fad'in.
"Oyoyo Miemie."
Miemie na ganin ta taware ido da baki tana kallon ta kamar wata sabuwa ce a gaban ta ba Feeryal d'in ba.
baki Feeryal ta turo ta kwab'e fuska
"Ina miki oyoyo ma kin yi banza da ni."
Miemie takuma waro ido tana cewa
"Ke kin ganki kuwa wlh auren nan kyau yake dad'a kara miki, sai da nayi da gaske na gane ke d'in ce na zata wata balarabiyar ce."
murmushi Feeryal tayi tace
"Ke ko Miemie hmm, yau dai kin zo mu kwana ko."
"Ke rufamin asiri yanzun ma sai da na tabbatar na tambayi security suka ce min bai jima da fita ba, kafin na zo,
wai wata mai aikin kika samu ne take miki girki a kitchen."
"Laa fa na sa turare, kuma kitchen d'in a kulle nayi aikin."
"Wai kina nufin ke kikayi girkin, duk wannan d'in kamshin girkin ki ne?."
cewar Miemie tana rike hab'a.
cikin muryar dariya ta ce
"Eh mana."
Miemie ta ce
"Allah kamar ban yarda ba bari dai na gani da ido na babu kowa a kitchen d'in."
ta rafi ta leka kitchen ta juya tayi kan dinning tana fad'in
"Kuma fa ba kowa."
ita dai dariya ta bita da shi.
Miemie na bud'e kuloli da kwanukan dake jere kan dinning d'in tawani ja numfashi tare da shakar kamshin girkin.
tayi mamakin ganin had'ad'd'un girki irin haka duk da tasan rainon Aunty ce ita.
Feeryal ta karo dinning d'in tana cigaba da mata dariya.
ta ce
"Zo muje muci gashi can nakai wani bedroom."
"Au wannan d'in duk na babban yaya ne?."
juyawa Feeryal tayi batayi magana ba.
Miemie ta biyota tana cigaba da fad'in
"Ah to gara dai da kika fara ankare wa, kika tuna da Ya Abdulrahim baya cin abincin masu aiki, dama naji Ammah tana cewa Aunty ta ce mata baza a baki mai aiki ko d'aya ba sabo da Ya Abdulrahim baya so, kuma dama itama Aunty'n kin gani ba son mai aiki take ba,
amma naga wannan matar tasa Kuraiba kullum sai masu aiki har rai uku sun shigo mata,
kuma fa ranar ina sashin Mommy, ta kai karansa wai ya mareta akan ta kira masu aiki side d'in nan, wai karo na biyu ke nan yake marinta akan su,
kuma bata fasa ba dake 'yar jaraba ce ita, Allah yasa watarana ya ba'alla 'yar banza,
ko da shike Mommy'n ce ta mara mata baya, wai bata saba aiki ba dan haka dole masu aiki su mata;
karkiga kallon wulakancin da take min dataga zan shigo nan,
can farfajiyar side d'in nan na ganta da wata kawarta tazo a mota,
ko ta d'auka idonuwa na suna haila ne tuni na maidawa shegiya."
Feeryal tarike hab'a tana zama kasan carpet.
"Miemie to ke ina ruwanki da ita."
"Meye ruwana dama da ita,
ita tafara min kallon banza nima na maida mata,
kin san dai bana barin bashi a take nake ramawa, dan ni ba ke bace."
kai ta girgiza ta ce
"Zauna muci dai."
Miemie ta zauna tana ci tana santi, ita dai Feeryal cake da yogurt ta matso da shi gaban ta.

A can gefen Kuraiba kuwa, suna gado da kawarta data kawo mata ziyara. sun kulle kofa a kansu, sunyi zigidir a kan gado suna aikata tsiyarsu.
sai tashin muryoyin su kake ji.
sai da suka gama tsotsar junan su da kwakular junansu, sukayi shame-shame.
Kawar tata mai suna Numsy ta shafo kirjinta tana fad'in
"Kai gaskiya Bestie kin tara ruwa da yawa, kamar baki da mai zubar miki."
fuska Kuraiba ta yamitsa ta ce
"Um wannan da shi da babu ai duk d'aya, ni ina tunanin mafa kamar bashi da cikakken lafiya, bai damu da mace ba da nad'auka ko ni ce yake min haka, amma kinga yau kwana 8 da kawo masa wata kullum ina sa ido ko sau d'aya ban tab'a ganin yaje gurin ta ko tazo bedroom d'in sa ba,
yakan je na gansa da abinci sabo da uwar goyon ta tana girko abinci ta kawo mata, shi baya cin abincin masu aiki, baya fin 10min zakiga ya fito,
kinga kuwa babu abun da yake faruwa,
shifa ko jikin sa naje ina romance d'in sa yadda kisan baya jin komai, kiga yayi ta ture ni,
kuma kar kiga tarin kayan aikin sa wannan in da mai lafiya ne shiru zaku jini,
dan wlh ba karamin zuma yake da shi ba, idan yad'an latsa min karkiga yadda nake ji kamar kar ya daina,
kin san har yanzu ban koshi ba, sex nake bukata irin zazzafar nan,
nakira BB naso mu had'u jiya yake ce min wai baya kasar."
Numsy ta ce "BB baya kasar, amma Shamo nanan ai."
tsaki taja "BB ya fi Shamo kayan aiki, zan dai jira shi ya dawo, kici gaba da had'uwa kawai, kafin ya dawo."
Numsy ta mike ta soma saka kayan ta tana fad'in
"Lallai kina hanu da yawa, gobe mu had'u a hotel, dan naga gidan nan naku akwai matakan tsaro da yawa."
Kuraiba itama ta mike ta saka kayanta ta rako kawar tata, ta shige motar ta ta tafi.

A b'angen su Feeryal kuwa bayan sun gama cin abinci, hira suka soma, wanda rabin hirar Miemie ce ke yi, Feeryal na binta da dariya gami da murmushi.
agogo Miemie ta kalla ta ce
"Azahar ta kusa bari na tafi kar Ammah ta neme ni."
Feeryal ta marairai ce fuska.
"Ayya Miemie ki ce mata kina nan, ki zauna dan Allah kibari sai anjima."
Miemie ta mike tana cewa
"Yanzu haka nasan Ya Faisal ya na nan yana jirata, kayan gugonsa da aka kawo ba'a same shi ba, ni na karb'a,
kin san shi yanzu sai muje muyi fad'a."
Feeryal ta bi bayan ta suka fito har farfajiyar side d'in.
gani tana kokarin biyota har wajen gidan.
ta ce "Feeryal tsaya daga nan babu ruwana kar Ya Abdulrahim ya ce nafito masa da mata."
fuska takuma marairaicewa
"Ayya Allah so nake naje naga Ammie na amma ina zuwa zatace na koma."
takarasa maganar kamar zatayi kuka.
Miemie zatayi magana mai gadin side d'in ya wangale get.
Abdulrahim yasako hancin motarsa ciki.
cikin Miemie ne ya d'ura ruwa.
ta dafe kirji da fad'in
"Nashiga uku."
ya karasa parking lot ya gyara parking.
Miemie ta dubi Feeryal a tsorace ta ce
"Ki koma nikam na tafi."
tana kokarin isa get ya bud'e mota yafito.
dole ta tsaya ya fito a parking lot.
kame-kame Miemie ta soma sai kuma ta ce "Ina kwana Ya Abdulrahim."
kamar bazai amsa ba, cikin ta yakuma d'ura ruwa ganin kallon da ya mata.
sai kuma ya amsa da
"Lafiya." a takaice.
ai da sauri tasa kai jin bai kuma yin magana ba, tayi waje da sauri har tana cin tuntub'e.

Feeryal daga inda take tsaye ta saki murmushi ganin yadda tayi tuntub'e kamar zata kife kasa.
tayi saurin janyo gyalenta daya zame yana kokarin zamowa kan kafad'arta, gashi babu d'ankwali ko hula a kanta.
da d'an sauri ta gyara zaman gyalen, tana d'agowa ya wurga mata wani irin kallo, tayi saurin juyawa tanufi ciki......!


Tana shiga ciki tawuce bedroom.
in da ta tadda kawayen ta suna jiran ta...
Karfe 2 tafito bayan tayi sallar azahar tayi sallama da su Chuchu.
kitchen ta nufa ta soma shirin d'aura girki.
ba wani abu mai wuya ta girka ba kuskus da miyar hanta da kwai tayi ta zuba masa yankakken kayan lambu irin su Carrots da pis.
tana kammalawa ta zubashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login