Showing 42001 words to 45000 words out of 142577 words
Chapter 15 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt
shiga mota,
Ita kuwa cikin zubda k'olloh tace.
"Hamma Umar inje ko?."
murmushi yayi tare da cewa.
"A,a kam in kin tafi wazai tayani zama a gidan?."
murmushi Hajjajo tayi tace.
"Toh kinji ko? kai Usman shiga mu tafi."
haka suka tafi suna yiwa Ummul dariya shiko Usman tun a cikin motar ya k'asa tsaida hawaye
shi abin ya had'e mishi ga ciwon zuciya ga k'aunar abinda bazai samuba ga tausayin halin da
d'an uwanshi yake ciki dan ya gane Ummul na azabtar mishi da d'an uwanshi a hankali ya fara
jin numfashi sa na toshewa, a haka suka isa gida, bayan sun sauk'e Inna a gidan ta
suna shiga part d'in su ya wuce kai tsaye kan gado ya fad'a kife kanshi yayi ya rink'a wani irin
kuka mai cushe numfashi gaba d'aya jikin shi sai rawa yakeyi lokaci d'aya zazzab'i mai zafi ya
rufeshi ciwon kai mai tsanani ya rink'a sarawa zuciyarshi sai har bawa take a d'ari 200,
haka ya rufe kanshi.
Anty Halima Ku suna shiga cikin gidan cikin sa'a ta samu ya Adam yana zaune a parlour
Nenne suna hira da ya Sadik da Nenne Aliyu kuwa bayan Hajjajo yabi,
Nenne tana ganin su ta mik'e taje tayiwa hajjajo sannan da dawo ta kai mata abinci da ruwa
sannan ta dawo parlour ta gun yaran nata shiko Aliyu tuni ya konta a parlour Hajjajo,
Nenne na shiga suka zauna sukaci gaba da hira har zuwa d'an wani lokacin,
a hankali Anty Halima ta gyara zama ta fuskanci ya Adam da Nenne a hankali tace.
"Nenne! ya Adam Ummul zata kashe Hamma Umar watarana in dai ba'a d'auki mataki a kanta
ba."
cikin kad'uwa Nenne ta nemi k'arin bayani,
itako Anty Halima cikin nitsuwa ta yimusu bayanin zaman Hamma Umar da keyi da Ummul da
irin azabtar dashi da takeyi.
ya Adam kam hatsala iya hatsala ya hatsala gaba d'aya ranshi ya b'aci ji yake kamar ya fire yaje
ya tattaka Ummul d'in,
Nenne kuwa tamkar tayi kuka dan takaici,
ya Sadik ne ya yayi magana .
"Nenne Ummul bata da tausayi in an barta da tunanin ta zata lahanta mana d'an uwa,
kawai ya Adam ya gayawa Abba asan matakin da za'a d'auka a kanta."
rai a b'ace Nenne tace.
"Ni so nake Ku dakamin Ita sai ta dawo haiyacin ta."
haka sukayi ta fad'a bayan anyi sallan ishah ya Adam ya samu Abban su a parlour shi cikin
nitsuwa ya mishi bayani,
sosai ran Abba ya b'aci cikin takaici yace.
"Adam ka shirya gobe bayan sallan la'asar zamuje gidan Farouq d'in zanyi maganin abin."
Haka suka yita tattaunawa kan lamarin.
A gidan Hamma Umar kuwa bayan su ya Usman sun tafi,
Ummul ta juya cikin kuka tayi cikin gida a parlour Hamma Umar ya same ta,
gefen ta ya zauna cikin sanyi ya rik'o Hanna yenta ido ya tsura mata a hankali yace.
"Ummul meyasa kike son sani cikin damuwa Ummul nifa d'an uwanki ne nijinin kine fa,
ki tausayawa min ki bar kukan nan ki taimaka min na samu nitsuwa dake a matsayin ki na
matata."
kwace hannun ta tayi cikin kuka ta nufi d'akin ta tana cewa.
"Bana sonka na tsaneka."
tana shiga ta rufe k'ofar,
Shi kuwa haka ya kwana cikin tsananin begen ta da buk'atuwa,
koda gari ya waye haka ya wuni a matse gaba d'aya ya k'asa fita ko kofar parlour har zuwa
yanzu karfe 3:30 pm,
wonka yayi sannan ya kimtsa cikin k'ananan kaya sannan ya fito parlour,
yana zama yaji ana buga k'afa cikin rashin kuzari yaje ya bud'e k'ofar,
cikin fara'a ya kalli Abba
yace.
"Abba barka da zuwa ."
Sai kuma ya d'an matsa cikin girmamawa yace.
"Abba shigo."
Sai ya kuma kalli ya Adam murmushi ya d'an yi sannan yace.
"Nayi fushi da kai ai tunda kowa yazo kai kak'i zuwa."
Murmushi yayi shima tare da cewa.
"Gashi nazo ."
"Ba kazo badai ka reko Abba dai."
A parlour suka zauna cikin happy yaje kitchen ya kawo musu ruwan da juice sannan yaje bak'in
kofar Ummul cikin d'an daga murya yace.
"Ummul fito munyi bak'i."
Tana jinshi rashin sani yasa tayi shiru tana ta shafa mai da murza jikin ta da turaruka dan yanzu
ta fito wonka,
shi kuwa Hamma Umar gunsu Abba ya koma yana cewa.
"Abba tana zuwa."
haka wasa-wasa sai da Hamma Umar ya buga mata k'ofa kusan sau 3 ganin haka Abba ya
tabbatar da abinda Halima ta fad'a,
cikin hikima Hamma Umar d'in ya zagaya ta dinning area d'in su glass d'in window ta ya bud'e
cikin yin k'asa da murya yace.
"Ummul Abba ne da Adam suka zo."
ido ta zaro cikin tsoro jiki na rawa ta jawo katon hijabin ta nayin sallah ta d'aura kan d'aurin
zaninta da ta d'aura a k'irji,
sannan tayi bak'in kofar zuciyarta na har bawa tara-tara a parlour kuwa
ya Adam ne ya mik'e a hatsale yazo bak'in k'ofar cikin d'aga murya yace.
"Zaki fito ko sai na shiga na tattakaki?."
jiki na rawa ta bud'e k'ofar,
tana fitowa ya Adam ya rink'a zuba mata maruka a fuska,
Hamma Umar d'in ne ya daka mishi tsawa cikin fad'a yace.
"Adam kana da hankali kuwa? me kakeyi haka."
Ita kuwa Ummul gaba d'aya jikin ta b'ari yake hannun ta Hamma Umar yaja suka nufi cikin
parlour a gaban Abba suka zauna gaba d'ayan su a k'asa kan carpet,
Ita kam Ummul ganin kallon da Abba yake mata ga marukan data sha gun ya Adam sai ta
mak'ale hannun Hamma Umar d'in tana b'uya a jikin shi,
shi kuwa gaba d'aya baiji dad'in dukan da Adam ya mata ba,
cikin kaushin murya Abba ya fara magana rai a b'ace.
"Ummul wato ni ban isa da keba ko? wato ban kai na baki umarni ki bi shiba ko? Ummul bansan
cewa kinfi karfina ba ashe ban isa da keba bansan cewa kinfi k'arfin yimin biyayya ba Ummul ni
mahaifinki ni kike tozarta wa ko? ni kike watsawa k'asa a ido?."
kuka ta saki cikin rawan jiki tare da k'ara mik'ale hannun Hamma Umar d'in,
cikin kuka.
"ta rink'a juya kai baki na rawa kuka takeyi sosai cikin tsananin tsoro tace.
" Abba na tuba ka gafarce ni wallahi bazan sakeba Abba wallahi zanbi umarnin ka Abba ka isa
dani."
Kai ya juya cikin yin mata tsawar da saida ta kife kanta a jikin Hamma Umar d'in cikin fad'a
yace.
"Da na isa dake da bazaki bijirewa umarnina ba dana isa dake da dole kiyi biyeyya ga mijin
dana zab'a miki Ummul ina gab da cireki cikin jerin y'ay'ana matuk'ar ba zaki yi biyayya ga mijin
kiba."
cikin kuka ta k'ara rik'e hannun Hamma Umar d'in cikin rawan baki tace.
"Abba ka gafarceni karka tsine min Abba na tuba zanyi biyayya ga umarnin ka."
sai ta kuma kalli Hamma Umar d'in cikin tsananin kuka tace.
"Ayyah Hamma Umar ka bawa Abba na hakuri na tuba."
sai ta kuma kife kanta tana yin kuka mai cikeda tsoro,
haka Abba yayita mata fad'a daga k'arshe ya dawo yi mata nasiha ita kuwa sai kuka takeyi,
cikin lallashin Abba yace.
"Ummul ki sani nayi miki zab'i na gari don son da nike miki,
Ummul ki sani al'jannarki tana k'ark'ashin diga-digin mijin ki Ummul zanyi al'fahari da kene in
kin yiwa mijin ki biyayya Ummul kiji tsoron Allah ki sauk'e nauyin mijin ki daya rataya a kanki."
haka Abba yayi ta mata nasiha,
Ita kam Ummul kuka takeyi mai cin rai tana ga dole tayiwa Abban ta biyeyya,
haka Hamma Umar kuwa ya rink'a bawa Abba hak'uri,
sannan suka tashi suka nufi hanyar fita,
har sun fita Adam ya sake dawowa cikin zare ido ya nunata yana cewa.
"Wallahi karki ga yau Abba lallashin ki yayi ni kuwa aka hanani dukan ki next time in na sake jin
wani abu wallahi b'allaki zanyi kowa ya huta." ya fad'a yana nuna yadda zai b'allatan
kuka ta saki da k'arfi,
jin kukan ta ne Hamma Umar ya kalli Abba cikin raunin yace.
"Abba Adam fa."
Murmushi Abba yayi sannan yace koma ciki reki yar ta isa,
ka turo min Adam d'in."
"Toh Abba mun gode Allah ya kaiku lafiya."
yace sannan ya koma cikin gida,
yana shiga Ummul na ganin shi da gudu ta dawo gefen shi hannun shi ta rik'e cikin kuka,
shi kuwa Hamma Umar k'eyar Adam ya d'an buga tare da cewa.
"Fita ka tafi Abba na jiranka ,
kuma bama son ziyarar ka indai haka zakayi in kazo."
murmushi yayi ya fita yana cewa.
"Kin dai ji abin da nace."
yana fita Hamma Umar ya maida k'ofar ya rufe,
cikin yana yin lallashin da tsananin shauk'i da jin wani irin yanayi na ratsashi ya jawo Ummul
ya rugume...
By
*GARKUWAR FULANI*
ν ½ν³ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 1β£7β£
*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*
ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½ν Όν½
*T*a tsam a jikin shi hannun shi yasa yana shafa gashin kanta d'aya hannun kuma ya zagoyo
bayan ta yayinda ya manna kanta a wuyan shi ya d'an d'aga kanshi sama kad'an yana jin yadda
take fidda sautin kukanta cikin tarin bak'in ciki,
itama Ummul yau rashin ya Usman mai lallashin ta a kusa ga abin kuka an mata ga ba kowa
hakan yasa ta lafe a jikin Hamma Umar d'in ta d'an sa hannu ta zagoyo k'ugunshi da bayan shi
ta manna k'irjin ta da nashi tayi luf ta d'an d'aura hab'ar fuskar ta a damtsen hannun shi k'afafun
ta kuwa kan nashi k'afafun ta taka ta tsaya ta yadda gaba d'aya a jikin shi take mak'ale gaba
d'aya jikin ta tsuma yake tanayin wani irin kuka mai sanyin sauti,
shi kuwa gaba d'aya tausayin ta ke ratsashi har cikin ranshi musamman yazu da yaga yadda ta
lafe a jikin shi shid'in da ta tsana tana kuka,
k'ara rugume ta yayi yana sauk'e ajin zuciya tare da lumshe ido,
a hankali ya fara d'aga k'afafun shi wanda nata k'afafun suke a kan nashi a haka ya rink'a tafiya
da ita a hankali tana manne a jikin shi tayi luf sai kuka takeyi tana k'ara mak'ale shi,
a hankali ya shiga cikin bedroom da ita a hakan,
yana shiga ya maida k'afar ya rufe
kai tsaye bak'in gado ya nufa da ita cikin sanyi ya matso cikin fridge dake kusa da bak'in gadon
yana rugume da itan,
ita kuwa tana tsaye kan k'afafun shi ya d'an sunkuyo goran Faro ya d'auka a hankali ya bud'e
cikin nitsuwa ya d'an sunkuyo kanta yasa mata bak'in goran murya can k'asa cikin yanayin
lallashi yace.
"Khairi."
ido cike da k'ollah ta kalleshi sai hawaye car-car,
shi kuwa ganin hakan yasa mata ruwan sanyin a bak'in ta,
ido ta rumtse tare da d'an kurb'an
ruwan,
saida ta d'an sha kad'an sannan ya zame makin goran ya ajiye a kan fringe d'in a hankali ya
zauna bak'in gadon sannan ya jawo pillows yasa a bayan shi a hankali ya konta kan pillows d'in
sannan itama ya gyara mata konciyarta a kanshi,
ita kuwa har zuwa yanzu kuka takeyi sosai,
kai ya rink'a d'an juyawa tare da tsotsar lips d'in shi,
idanun shi a lumshe,
a hankali yasa hannun shi ya zare hijabin jikin nata ya tureshi gefe,
ya rege daga ita sai zanin jikinta,
a hankali ya ture d'aurin zanin nata ya d'an yi k'asa ta yadda gadon bayan ta ya bayyana,
tattausan
tafin hannun shi ya kife a kan k'afa d'unta ya rink'a shafawa tare da d'an bubbugata
kad'an-kad'an har zuwa kan bayan ta yanayi cikin alamun lallashi,
hakan yasa ita kuwa ta k'ara narkewa a jikin shi cikin tausayawa kanta,
a kanshi aka doketa a kanshi aka zageta kuma dashi kawai aka barta a gidan ita kuma tana
son a lallasheta dole hakan kuwa tayiwa mahaifin ta biyeyya,
shi kuwa jin yadda take fidda sautin kuka da yadda hawaye ke zuba a idanun ta yasa ya d'an
d'agota suna fuskantar juna fuskar ta ya d'aura kan tashi fuskar gemun ta kan nashi gemun
hancin su na d'an gogar juna hannu yasa ya k'ara matsota jikin shi a hankali ya zaro harshen sa
cikin lumshe ido ya d'an laso lips d'in ta da suke ta rawa da shek'i dan kukan da ta keyi, sai kuma ta bud'e idanun ta da sauri ta zuba mishi ido ,
shima ido ya zuba mata cikin sanyi yace.
"Khairi kibar kukan nan haka nan ya isa,
kiyi hak'uri ki rugumi k'addarar ki,
shin bakya ganin hak'uri shi zaiyi maganin wannan yana yin da muke ciki,
Khairi ina son na zame miki gata matukar muna tare zan zame miki GARKUWA bana da nufin
cutar dake,
ya zanyi k'addara tasa nine silar rabaki da burin ranki,
amman abinda nake so ki gane wannan abin da kika gani Rubutaccen al'amari ne tun ina cikin
mahaifiyata Allah ya rubuta min kece matata nine mijin ki."
sai kuma yayi shiru yana shafa bayan ta,
ita kuwa cikin kuka tace,
"Hamma Umar nima ina son yiwa iyayena biyeyya na kasa Hamma Umar bani ce nasawa kai
k'iyayyarka ba na kasa sonka bana sonka,
Mustapha nake so."
Rugume ta yayi da k'arfi dan zafin da kalaman ta sukayi mishi
cikin zafin ya had'e bak'in ta da nashi cikin lumshe ido yayi mata wani irin zazzafan kissi har
zuwa wani d'an lokacin saida yaji tayi luk'us a jikin shi cikin rawan murya kamar mai son yin
kuka yace.
"Ummul Khairi wata rana ! watara na zaki..! zaki soni,
insha Allah watara na zaki soni ,
na tabbata bazaki dauwa dimun wa da'imu da k'iyeyya ta a zuciyar ki ba,
sai dai ko zaki sonki a k'urerren lokaci."
kai ta rink'a juyawa murya na rawa tace.
"An rabani da wada nake so an had'ani da wanda bana so."
sai ta kuma kife kanta a k'irjin shi cikin kuka tace.
"Hamma Umar kalli yadda ya Adam ya kumbura min fuskar a dokeni a zageni."
hannun yasa ya shafa fuskar tata sannan ya mirgino ta gefe a hankali ya sunkuyo kanta fuskar
ta ya rink'a shafawa a hankali cikin taushin murya yace.
"Zan rama miki Khairi na kiyi hak'uri da mijin da Allah ya zab'a miki."
hannun ta tasa ta kamo nashi ta mana a fuskar ta da tasha marukan ya Adam ciki sanyi ta saki
kuka,
shi kuwa Hamma Umar daga lallashi salon ya fara can zawa tuni ya fara koyar da ita darrusa
masu ratsa jiki tana konce tayi zuru-zuru da ido gaba d'aya jikin ta sai rawa yakeyi hawaye
kuwa kamar an b'alle bak'in pompo gaba d'aya ta firgita ga tsoro ga k'iyeyya a hankali ta fara
tureshi cikin kuka da rawan jiki da murya tace. "Wayyo Allah na Hamma Umar bana sonka ka barni kar kayi min Katanga da Mustapha."
hannayen ta ya kamo ya d'aura kan wuyan shi sannan ya cusa kanshi a k'irjin ta murya na rawa
cikin rauni yace.
"Bazan cutar da keba Khairi karki cutar dani kiyi hak'uri ki sama min nitsuwa ki tuna hak'ina
yana kanki,
ayyah Ummul ki amshi kaddararki kinga bamu san me yake boye cikin Rubutaccen al'amarinmu
a nan gaba ba Khairi inci darajar aure mana Khairi ki tuna yanzu kika yiwa Abba al'k'awarin yin
biyeyya ga zabin da ya miki."
kuka ta saki da sauri mai cike da k'una cikin kukan ta k'ara k'amk'ameshi cikin sakin kuka mai
d'auke da wuya damtsen hannun shi ta rik'e tare da cusa kanta cikin k'irjin shi,
shi kuma Hamma Umar zuwa yanzu yayi nisan kiwo ya shiga duniyar dake cike da al'khairai
bayaji baya gani bare ya fahimci halin da take ciki,
a wannan ranar a wannan yamma cin daga lallashi Hamma Umar ya am she budurcin Ummul,
gaba d'aya jinshi yake cikin tarin farin ciki da nishad'i jinshi yake tamkar an mishi bushara da
al'jannah ba abinda yake iya furtawa sai k'amk'ameta ya keyi cikin sauk'e ajiyan zuciya yanata
kissing nata tako ina tare da binta da shafa mai cike da tsantsar kulawa da farin ciki gaba
d'aya ya kasa magana sai wani shunshunata yake tako ina, ita kuwa kukan abu da yawa take yi kukan wahala daya bata had'i da kukan takaici ga tarin
tsanarsa da ta k'aji dan ya rabata da budurcin ta da ta dad'e tana yiwa Mustapha tana dinshi ga
bak'in cikin dukan da ya Adam yayi mata ga tsoron fushin da Abban ta yake yi da ita,
gashi ko numfashi ta fitar sai taji kamar tana fame ciwon da raunin da Hamma Umar d'in ya ji
mata hakan yasa ta saki kuka cikin disashewar muryar tana kai mishi bugu tako ina cikin raunin
da take cikin,
tana kuka da rawan jiki tana.
"Shi kenan Hamma ka cuceni ka zalum ceni na saneka nacema bana sonka!."
baya iya gane halin da yake ciki bare ya sarara mata,
ganin bai sarara matan ba ga wuya iya wuya tana sha hakan yasa ta rik'o wuyan shi cikin kuka
da rauni murya na rawa tace.
"Hamma ! Hamma kayi hak'uri na tuba kayi hak'uri Hamma kaina k'afafu na baya na cikina ciwo
Hamma zaka kashe niii."
sai kuma ta tura yatsun ta cikin sumar kanshi tana murzawa da k'arfi tare da murza kai idanun
na zubda k'ollah sai wani irin numfashi take fizga da k'arfi,
a haka har zuwa wani lokaci mai tsawo,
sannan hankalin Hamma Umar ya fara dawowa jikin shi cikin rawan jiki ya zauna da k'er
sannan ya jingina da jikin kan gadon jiki a mace ya jawota cikin shi ya rugume ta tsam a k'irjin
shi kanta ya rink'a shafawa har zuwa gadon bayan ta,
kanshi kawai yake juyawa yayin da tausayin ta ke ratsa mishi jiki da zuciya yana jin yadda
hawayen ta ke