Showing 138001 words to 141000 words out of 142577 words

Chapter 47 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt

yace,

"Ni Usman Ibrahim Umar Shuwa nayi alk'awarin kulawa da matata da k'arfina da dukiyata
da lafiyata da zuciyata da kuma raina".
wani irin razana Ummul tayi zuciyarta tayi wata irin bugawa shiko dasauri yatashi ya
katse kiran yadawo ya rungumeta dukkan su suna wani irin kuka mai cin rai saida suka
ɗau lokaci a haka sannan tazame jikinta bakinta na rawa a hankali tace,
"Ya Usman kaima haka zakayi min? bazan jumreba bazan iyaba dan Allah ka janye
wannan alk'awarin wallahi ina sonka inason ka ina son Hammana kar kuyimin haka please
banaso in rasaka ina sonka ya Usman".
Hannu yasa ya kwantar da kanta a k'irjin shi cikin rauni yafara cewa, "bazaki rasani ba
Ummul ni nakine kamar yadda Hammana yake naki,
Insha Allah babu abinda zai faru sai al'khairi kidena tunanin abinda yafaru da Hammana
zaifaru akaina kowa yanada sanadin shi insha Allah nizan k'arasa abinda Hammana ya
fara na kyautata rayuwarki da saki farin ciki,
zan rayu dake Ummuna zan baki duk irin kulawar da Hamma na yaso baki".
haka yayi ta rarrashinta suna manne da juna.


Sukuwa a gida kowa kuka yake sabida tunawa da Hamma Umar da kuma tausayawa
Usman da Ummul,
Ammi ce cikin k'arfin hali irin nata tace addu'a ce tsakaninmu da waɗannan yara
domin jininsu ɗaya kuma haka Allah ya tsara musu rayuwarsu tabbas wannan shine
Rubutaccen al'amari daga Allah,
Daddy ne yace,
"Wai ni kam meya kawo wannan abun kuma a yau?".
Adam da shikadai ne keda amsar tambayar yace,
"Daddy jiya a asibiti suka kwana Ummul ba lafiya amma likitan yace ba ciwon zuciyar
bane wai tanada cikine, inaganin shiyasa Usman yin hakan".

Hamdala kawai sukeyi dukkansu Ammi da Nanne kuwa suka tashi suka fita kowa da
abu biyu a lokaci guda a ranshi murnar samun k'aruwa da kuma tunawa da kamilin
ɗansu Dr UMAR IBRAHIM UMAR SHUWA....





*By*
*GARKUWAR FULANI*




*RUBUTACCEN AL,AMARI*

page 4⃣0⃣

*Na*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*



*MOH ALLAH WUJI FURD'ATA*

*Nandis ngd matuka Allah bar zumunci da k'auna dear Allah k'ara basira naga novel mai suna
sai NAGA AYSHA GARKUWA karki damu zakiga garkuwa amman bakisa number kiba kuma
inada mgn dake so ina son number ki, kuma kar kici gaba da typing sai munyi mgn ngd
bandirawo�*
*Wannan shafi nawa gaba d'ayanshi tukuicine ga masu suna AYSHA ina k'aunar wannan suna
mai daraja ina son duk mai wannan suna ina al'fahari da sunan ina k'ara yiwa iyayena addu'a
da sunka samin wannan suna mai daraja sukamin zab'i mai kyau a lokacin da bansan kainaba
ya Allah ka sakawa iyayenmu da ma fificiyar sakaiya Allah ya basu jannatul firdausi Amin Amin
Ameeeeeeeeeeeeeeeen ya rabbil izzati*

*B*ayan duk sun tashi a taron nasu Adam ma ya mik'e ya koma part enshi bayan an idar da
sallan azahar,
misalin k'arfe 2:00 Adam ya shigo ɓangaren Nenne yadda suka saba samun Nanne da
Ammin a wannan lokacin hannun shi rik'e dana Farouq suna shiga ya sami kan 3seater
ya kwanta yaɗan matsa shima Farouq ya hau ya kwanta a gabanshi ya lumshe ido
sannan yace, "Ammi wai kina nemana inji Aliyu?".
fuska a sake tace,
"eh sonake ka kiramin Usman".
Mik'ewa yayi ya ɗaga Farouq yace,
"my boy jeka ɗauko mana waya a ɗaki".
Da gudu ya fita bai jimaba sai gashi da wayar Nanne ce tayi ɗan murmushi tace,
"masha ruwa magirmi, su Adam anyi ɗan aike har wani dadi kukeji ku aiki Farouq gashi
baida k'iuya".
Shiko Farouq kai tsaye ya mik'awa Adam wayar ya koma gefen shi yayi kwanciyar shi,
Ringing tayi kamar zata katse sannan Usman ya ɗauki wayar murya can k'asa yace,
"Ya akai gwauro?". dariya Adam yayi sannan yace,
"Ammi ce keson magana da kai". Tashi yayi ya zauna ya ɗago Ummul dake kwance jikin
shi ya mannata da k'irjin shi sannan ya jingina da jikin gadon ya ajiye wayar yasa
handsfree ya ajiye sannan yace,
"Ammi ina wuni?".
Cikin murmushi tace,

"lafiya lau ya Ummu na?".
"Alhamdulillah tana lafiya Ammina".
"Masha Allah".
Tace sai kuma ta d'anyi shiru zuwa d'an wani lokaci sannan tayi ajiyan zuciya tare da yin
magana a hankali tace,
"Usman am sai yaushe zaku dawo?
wallahi hankalina zaifi kwanciya in tana kusa dani ga Farouq ma yana kewarku,
ka dawomin da yarinyata kusa damu zan kula da ita".
Da sauri ya jawo woyar ya kashe handsfree ɗin yaɗauka yasa a kunne dan gudun kar
maganar Ammi ta ankaro da Ummu ta fara regima akan a koma cikin sanyi da rauni kamar zaiyi
kuka yace,
"Ayyahh Ammi wallahi ba komai fa zan kula da ita sosai dan Allah kiyi hak'uri ban gama
aikin da nazo yiba kuma bazan iya zama ni kadai ba". Ajiyar zuciya tayi sannan cikin jin
tausayi d'an nata tace,
"To naji, amma dan Allah ka lura min da ita ni gaba ɗaya gani nake bazaka iya kula da
itaba dan kaima da kanka Usman yaushe ka koyi kula da kanka". murmushi yayi dan sanin
gaskiya ta fad'a dan Hamman shine ke kula dashi ajiyan zuciya yayi yanaso ya kauda zancen
dan ganin yanda Ummul ta k'ureshi da ido yasan zata iya yimai rigima yace, "Gata nan ma Ammi". Saka mata wayar yayi a kunnen ta aiko shagwaɓewa tayi tace,
"Ammina ina wuni?". saida ta gyara zama sannan tace,
"lafiya lau Mamana ya jikin? kina cin abinci ko? kin bar kuka ko? kinga kiyi hakuri ki rink'a
cin abinci kinji kuma ki rink'a shan magani saboda ki rink'a samun k'arfi ko Ummu na?".
Sake narkewa tayi tasa hannu ta ture hannun Usman da yaketa faman shafa cikin ta
yana lumshe ido sannan tace, "To ". hira suka d'anyi sannan sukayi sallama ya katse wayar dama ya k'osa,
Janyota ya sakeyi ya manneta da jikinshi ɗan ture shi tayi tace, "kai ya Usman kai
baka gajiya ne? tun ɗazu ka hanani bacci sai tumurmushe min jiki kake yi".
Baice komaiba sai sake tura kan shi da yayi a tsakanin k'irjinta yana goga fuskar shi.
Hannu yasa ya cigaba da shafa cikinta dake lafe a jikinta kamar bataci komai ba, ture
hannun shi tayi cikin shogoɓa tace,
"Wallahi shima ɗan nan da zai iya daya gudu saboda wannan shafe-shafen naka".
Dariya maganar ta bashi saida yayi dariyar me isar shi sannan yace,
"Waya cemiki ɗane? to nidai y'a mace nake fatan na harba, sannan waya ce miki miji na
gajiya da matarsa bari in gwada miki aikin rashin gajiya".
Janyota yasakeyi ya matseta yafara lasar lips enta da harshen shi yana matsa ta,
ganin da gaske yake ta narke fuska ta marai raice tace,
"Kayi hak'uri saina huta".
Rik'e hannu yayi sannan ya janyota kan kirjin shi ya kwantar da ita shima ya lumshe
ido a hankali kamar me raɗa yace,
"Inaso in faɗa miki wata magana amma saikin min al'kawarin bazakiyi kukaba".
D'ago kanta tayi ta kalli idon shi sannan ta maida kanta ta kwantar tace,
"bazan yiba tunda bakaso, daman nima bana sanin inayin kukan".
Rungumota ya kumayi yace,

"Yauwa kinsan Garba ɗan gidan Bah yahaya na kusa da gidan Daddy ko?". Tana ɗaga
kai tace,
"Abokin Farouq nagane shi ai yana yawan zuwa gun Farouq yana son Farouq sosai ko
yaushe sai yazo ya daukeshi wani lokacin ma in Farouq na kuka sai kaga shima yana kuka,
in Ammi na mai fad'a ya dena kuka,
sai yace yana tausayawa Farouq ne".

Ajiyar zuciya Usman yayi yasa hannu ya shafa kanta sannan yace,
"Kinsan yana universty maiduguri, to ɗazu Sadiq ya kirani inagun aiki yake cemin ɗazu
yaga yaron yake tambayar shi baije registration ba yaga tare suke tafiya da Aliyu,
shine yake cemai daman Hamma Umar ne ya samar masa admission ɗin kuma shine
yake biyamai kuɗin dan haka yanzu ya hak'ura saboda mahaifin shi bashi da k'arfi bazai
iya biya maiba shikuma baya aikin komai balle yaci gaba da d'aukar nauyin karatun shi da
kanshi".
Shiru sukayi dukkansu naɗan lokaci sannan yaci gaba da cewa,
"Ummu kinga Hamma baitaɓa faɗamin yana wannan aikin alkhairin ba,
yayi tsakanin shida mahaliccin sa,
dan haka shine nace Sadiq yacewa Adam yamai komai gobe ya tafi makaranta".
Sai lokacin tasa hannu cikin dabara ta goge k'ollah daya zubo mata ta tana daga
kwance jikin shi tace,
"Ya Usman nima Hamma Umar bai taɓa faɗamin ba saidai ina mamakin yanda Garba
yakeson Faruoq kuma kullum sai yaje gun shi ya ɗauke shi, amma dan Allah inaso
kaimin wata alfarma".
ido ya lumshe tare da manna hancinshi kan nata yace,
"Kinfi k'arfin komai a gurina Hubby".
Kissing k'irjin shi tayi tace,
"Dan Allah kabarni in k'arasa aikin da Hamma na ya fara, kubarni inci gaba da biyawa
Garba komai na karatun shi".
ta k'arashe maganar murya na rawa,
gyara kwanciyar shi yayi itama ya gyarata ya kwantar da ita sosai a k'irjin shi yasa
hannu ya rungumeta a hankali kamar me raɗa yace,
"To daman ai yanzuma ke kikayi,
kinsan kece Hammana kuma kece ni,
nikuma yanzu komai nawa kece kuma nakine".
hannu yasa yana shafo k'irjinta yana lumshe ido yanason kawar da maganar dan kar
Ummul ta fara tunani da kuka a cikin rad'a yace,
"Irin wannan kayan gara da daɗi da kike bani ai dole komai nawa ya kasance naki".
Dukan k'irjin shi tayi sannan ta rungume shi tana dariya,
Dama abinda yakeso kenan ya ganta cikin Happy dan haka ya lumshe ido yaja bargo ya
rufesu,
hannu tasa a hankali tafara wasa da kan niples ɗinshi tana ɗan murzasu tare da sauk'e
mai kasala,

kamar a mintsine shi ya d'anyi zillo yasa hannu ya rik'e hannunta murya can k'asa yace,

"kwaɗayyeyiya kawai".

d'ago kanta tayi taga yayi kamar bashi yayi maganarba ya tsareta da idanu shogoɓe
fuska tayi tana murza k'afafuwan tana ɗan dukan k'irjin shi da hannun ta gaba ɗaya ta
rikita shi ta tasomai da fitinar daya kwantar mintina kaɗan dasuka wuce dakyar yasa
hannu ya matsota jikin shi murya na rawa yace, "To wai menayi Kuma?".
bata dena abinda taken ba tace,
"bakai bane kacemin kwaɗayeyyiya ba". dariya yayi mai sauti sannan yace,
"Ke bakiji maganar a dai-dai bane kwaɗayeyye nace fa,
aidai kinsan indai zaki taɓamin niples ɗina to kwaɗayina saiya tashi koda yanzunnan
na kaudashi,
to da kika taɓa nefa sai naji abin na motsi shine nacemai kwaɗayeyye, ni badake
nakeba nine makwad'aicin".
Yana gama faɗar haka ya janyota ya tusa hannun shi a k'irjinta nan da nan tabada kai
bori yahau suka koma aikin da basufi awa biyu da gamawaba.

Haka rayuwa taita tafiya Usman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login