Showing 66001 words to 69000 words out of 142577 words
Chapter 23 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt
marukan da taji yasa ta k'walla
k'arar data janyo hankulan mutanen gidan ciki harda Hamma Umar wanda fitar shi
daga mota kenan,
da Nanne dake b'angaren Abba tana d'an gyare-gyare,
da Hajjajo wadda suke zaune palour ita da Ya Sadiq da Aliyu da gudu sukayo
b'angaren Nanne Hamma Umar ne a gaba, shigowar shi tai dai dai da marin da Ya
Adam ya k'ara mata,
a fusace ya janye Ummul bayanshi cikin fushi ya d'ago hannunshi tas, ya kifawa Adam
mari ,
hakan yasa kowa k'amewa a inda yake sannan kowa da irin tunanin shi, Hamma Umar
d'inne ya katse shiru cikin tsananin takaici yace, "metayi maka?".
Kanshi a kasa yana rik'e da kumatun daya sha marin yace, "Hamma inaso inmata
fad'ane akan maganar d'azu".
Hannu Hamma Umar d'in ya d'aga ya dakatar dashi da cewa,
"waya saka? na kawoma k'ararta ne?". Ya Sadiq ne ya matso kusada Hamma Umar d'in
yace,
"Hamma".
Dakatar dashi yai yace, "ya isheni, kuban waje".
fita su kayi dukkan su sukabi bayan Nanne da Hajjajo wanda tunda Hamma Umar ya
mari Ya Adam d'in suka fita suka barsu,
batare daya juyaba yasa hannu ya dawo da Ummul dake manne a bayan shi tunda ya
karb'eta daga hannu Ya Adam ya ruggume ta tsam kamar za a kwacemai ita yana
shafa bayanta ya sun kuyo da kanshi kan wuyan ta yana hura mata iska a kunne ta,
dad'a narkewa a jikinshi tayi tana shashshekar kuka k'ara matseta yayi yace, "shiittt, ya isato, kinyi sallah ne?".
da kai tabashi amsa, a hankali ya rabata da jikin shi yace, "muje mutafi gida".
Maida kanta tayi kan kirjinshi tace,
"Hamma yunwa nakeji". Matsawa yayi ya zaunar da ita akan kujera ya juya, kicin d'in ya
shiga jim kadan yafito da plate d'in abinci da kofin shayi, zama yayi a kusa da ita ya
ajiye plate d'in abincin a hannun kujerar ya rungumota ta kwanto jikin shi ya kafamata
kofi shayin a bakinta aiko nan da nan ta shanye ya kuma mika mata abincin ta ta fara
ci,
sannan yajuya ya nufi b'angaren Hajjajo, Sallama yai ya shiga a gaban Nanne yazauna
ya sunku yar dakai k'asa yace,
"Nanne kiyi hakuri, bata da lafiya ne,
shiya sa nakasa hakuri da hukuncin da Adam yayi mata, kuma ba wata babbar
matsala bace shiyasa nace yabar maganar
duka".
yana maganane kanshi a kasa,
itako Nanne fuska a sake tace,
"bakomai babana, wannan ai tsakanin ka da k'annenka ne".
Ajiyar zuciya ya sauk'e sannan yace,
"zamu koma kar dare yayi".
murmushi Nennen tayi sannan tace,
"to barin d'akkoma man shanun ka".
Hajjajo ce ta mik'e ta d'akko fura da kindirmon nono tace mai,
"gashi in kunje shagwab'abbiyar matar taka ta dama muku". Kanshi a k'asa yace,
"nagode".
ya Sadiq ne ya karb'a yayi gaba Adam ma tasowa yayi Hamma Umar ya dafa kafad'ar
shi cikin k'aunar juna suka nufi inda motar take,
anan suka sami Nanne da Ummul tsaye dagani magana sukayi. Cikin k'aunar juna
sukai sallama suka kama hanyar Damaturu.
Tun a hanya Ummul keta marairaicewa tana kuka dan ta jibgu a hannun Adam,
janyota yayi da hannu d'aya ya mannata a jikinshi lokaci-lokaci yana lek'a idonta yana
murza tafin hannun shi kan fatar cikin ta yana lumshe ido,
Kai tsaye gida ya wuce dan gaba d'aya Ummul na neman zautar dashi da yanda
taketa shige masa jiki. suna isa yayi
paking sannan ya fito ya zagayo inda taken hannu yasa ya kamo nata hannun d'agata yayi a
hankali ya jingi nata jikin kujerar da take zaune ya kamo hannunta a hankali ya fito da
ita ya sake bud'e k'ofar bayan ya dauko jarkar nono da ledar fura yarufe kofar ya juyo
yace, " mujeto". baki ta tsuke cikin kuka ta noke hannu batare datace
Komai ba,
rusunowa ya d'anyi yana kallon fuskarta yace,
"menene kuma? ai nace kiyi hakuri".
Kai kawai ta d'agamai shiko ya aje kayan hannun nashi sannan ya matsota ita kuwa
tana yarfa hannu fuska cike da k'ollah jawota jikin shi yayi ya ruggumeta yana maida
numfashi. Ƙyana rungume da ita yasa daya hannun yad'au kayan ya jata sukai cikin
gida, Kai tsaye d'akin ta ya wuce ya zaunar da ita bakin gado shima ya zauna yai kasa da
murya yace,
"kinga kiyi hakuri kiyi wanka kiyi sallah sai muyi magana".
fuska ta sake raunatawa tace, "gun da ya Adam ya mareni kemin zafi".
hannu yasa yana shafa gun yana hura iskar bakin shi agun itama tana k'ara manna
hannun nashi a gurin tana dad'a shigemai, duk ta rud'ashi ta gigitashi bakin shi na rawa
yafara magana cikin susucewa da wani irin Shauk'i da wani irin salo yace,
*"Ummul ina sonki* so mai tsanani, bantab'a son maceba saike, wallahi Ummul da sonki
nake rayuwa nasoki tun bakisan kanki ba, a jinina sonki yake wallahi duk abinda nake
miki bantab'ayi da wata manufa ba face so da kulawa kiyi hakuri da duk b'atamiki
danai *ina sonki* dashi na rayu". Yakare maganar da had'e bakinau guri d'aya yana ma harshenta tsotsa mai ratsa
zuciya, gaba d'aya ya gigice ya zauce a kanta cikin rawan jiki da murya yasa hannu biyu ya
tallabo habarta tare da k'ara manna lips enshi kan n......
By
*GARKUWAR FULANI*
*RUBUTACCEN AL, AMARI*
Page 2⃣5⃣
*Na*
*AYSHA ALI GARKUWA*
*Wannan shafi naki ne Anty Fauzah Allah bar zumunci da k'auna*
*K*issing enta ya rink'ayi cikin wani irin salo mai ratsa zuciya gaba d'aya ya hargitse sai
numfashi yake fesarwa a gaggauce cikin kula ya kontar da ita fuskarshi ya saita da nata
hancinsu na gogar juna yayin da ya cusa hannun shi yana shafa cikin ta da k'irjin ta ido ya
lumshe tare da laso jajayen lips enshi da suke shek'i cikin rad'a da tsantsar so yace, " Ummul ina sonki tun randa aka haifeki nasoki fiye da zaton zuciya ta,
Khairi ki yarda dani kece farin cikina ki cire zargi ko zaton bana sonki ki sani kece farin cikina
zan rayu da sonki a zuciyata har gaban Abadan Khairi ki jik'aina nima ki soni ki yarda dani a
matsayin mijinki uban y'ay,anki".
sai kuma yayi shiru yana kallon fuskarta yadda ta lushe ido hawaye na bin habarta,
ita kuwa Ummul lumshe idon tayi tana kallon fuskar Hamman nata ta tsakanin gashin idanun ta,
tana jin yadda ya kife tattausan tafin hannun shi kan k'irjinta yana mata salon so mai wuyar
mancewa,
a hankali ta k'arisa bud'e idanun nata jin wani damshi na d'iga kan wuyanta,
cikin raunin zuciya ta Kalli fuskar Hamman nata dake zubda k'ollah,
wani irin yanayi taji a ranta ganin yadda Hamma Umar keyi mata yana yin so,
shi kuwa zuge zip d'in rigarta yayi cikin rauni da sanyi ya cusa kanshi a k'irjin ta a hankali ya
rink'a murza kan nashi kan k'irjinta yana wani irin numfashi gaba d'aya jikin shi rawa yake yi ba
abin da yake iya furtawa sai,
"Khairi ina sonki so mai tarin yawa kece burin raina,
Anti tamamu sururi,
kece cikon farin cikina".
sai kuma ya kuma kife kanshi kan k'irjin ta,
gaba d'aya ya rikita Ummul ta kasa furtamai kalmar,
"bana sonka".
da take son fad'an sai cusa hannun ta tayi cikin sumar kanshi tana damk'e sumar tana dan yin
mik'a,
kiran sallan magrib da akayi ne ya dawo da Hamma Umar d'in hankalin shi,
a hankali ya dago kanshi cikin sanyi ya tsura mata ido tare da cewa,
"Uhibbuki fillah,
ina sonki sabida Allah,
ba dan wata manufa ko surar jikin kiba".
sai ya kuma ruggumeta tare da cewa,
"Kuma wallahi tallahi,
As'attu li wajattu zawajiki,
nayi farin ciki da samun auren ki,
har Abadan bazanyi nadama ba,
domin,
kunti ba'adu jasadi,
kin kasance wani sashi na jikina,
har kullum ina cikin farin ciki tunda,
kunti lagamee,
kin zamo tawa".
sai ya kuma shafa fuskarta sannan ya juya cikin sanyi ya nufi hanyar fita,
har yaje bakin k'ofar sai kuma ya tsaya jin Ummul na cewa,
"Toh ai ni bana sonka Hamma Umar bana k'aunar zama da kai na tsaneka tunda ka rabani da
Mustapha".
juyowa yayi cikin zafi da kishi murya na rawa yace,
"Wat...! wata...! wata rana zaki soni Ummul na tabbatar wata rana zaki kasance mai tsananin
sona khairi sai dai ban sani ba ko son zai amfanemu,
amman tabbas zaki so Hamma Umar d'inki fiye da kowa a duniya".
sai kuma yayi murmushi mai zafi ya fita ya nufi masallaci,
ita kuwa kife kai tayi tana kuka tana dukan cikin ta daya fara girma tana,
"bana sonka Hamma Umar bana son cikin nan ni bazan haihu da kaiba na tsaneka na tsani
cikin naka".
haka tai ta kuka har muryarta ta disashe,
cikin kukan tayi wonka tazo tayi sallah bata tashi a wurin ba har saida akayi Ishah,
sannan ta fito parlour ta zauna a k'asa kan carpet tana kallon TV tashan Bollywood,
shi kuwa Hamma bayan an idar da sallan ishah d'in ne ya dawo gida,
a parlour ya sameta sai ya kauda kai ya wuce bedroom enshi konciya yayi ranshi cike da tunani
kala-kala,
ita kuwa tana ganin ya wuce ta mik'e ta biyo bayanshi tana zubda k'ollah dan yunwar da takeji
har jiri na d'ibarta,
tana shigowa ta zauna gefenshi cikin tura baki tace,
"yunwa nake ji jiri nake ji duhu nake gani ni zanci abinci".
kallon ta yayi cikin nitsuwa yace,
"plxx karkiyi kuka bari in kawo miki".
Kai ta gyad'a tare da cewa,
"toh Hamma in nayi shiru naci abincin zaka zubarmin da cikin ko?".
Kai ya juya tare da cewa,
"ehh zamuyi shawara".
A haka ya kawo mata abincin da Nenne ta had'o musu ya zauna sukaci suka sha sannan ya
taratara wurin,
ita dai binshi da ido kawai takeyi,
she kuwa wonka yayi sannan ya fito ya murza jikin shi da mai da turaruka,
sannan ya had'o mata tea ya kawo mata,
ba musu ta karb'a ta ajiye a gefenta
sai kuma ta juya suna fuskantar juna cikin zak'uwa tace,
"toh a cire cikin".
murmushi yayi cikin hikima da tunanin dabararsa zatayi mishi aiki dan ya gama sanin Khairin
akwai wauta,
ita kuwa ganin yayi murmushine ta rink'a yarfa hannu da tutture k'afafu dan tanaga yama maida
ta mahaukaciya Keenan,
da sauri ya jawota jikin shi cikin hikima ya tura hannun shi cikin rigarta ya d'an murza cikin a
hankali ya d'ago fuskarta cikin rad'a yace,
"kina son in cire cikina ko? ".
da sauri tace,
"eeh a cire yana damuna ".
ajiyan zuciya ya sauk'e cikin hikima da wayo da dabaru irin nasu na doctors yace,
"ki dena kuka zan cire d'ana tunda bakya sonshi amman fa ba yan zuba dan in nace zan cireshi
yanzu zaki iya mutuwa,
kuma yarinyar ma zata iya mutuwa,
kinga su Abba da Daddy zasu gane kuma Allah zaiyi fushi damu dan munyi kisan kai".
da sauri ta kalleshi tare da cewa,
"toh Hamma sai yaushe za, a cire cikin? ".
murmushin jin dad'i yayi ganin hikimarsa tayi aiki a sauk'ak'e ruggumeta ya k'arayi cikin sauk'e
ajiyan zuciya yace,
"sai cikin yayi wata 7 sai in cireshi sai nasa d'ana a cikin kolba daga nan inci gaba da renon
abina kekuma kinga shike nan kin huta,
sai incewa su Abba bakwaini kika haihu".
ido ta tsura mai cikin nazartar maganarsa,
shiko sai shafa cikin yake yana lumshe ido,
a hankali ya bud'e idon nashi jin tana cewa,
"ni dai a a wallahi har wata bakwai gaskiya bazan iya ba".
kallonta yayi cikin sanyi yace,
"ai kamar yaune kinga fa yanzu cikin ya shiga wata na 4 kinga kenan wata 3 kawai zaki k'ara".
da sauri tace,
" a a ni a canza dabara".
Ajiyan zuciya yayi cikin jin dad'i yace,
" yauwa toh dabara ta biyun tafi sauk'i sai dai nasani bazaki yarda ba".
da sauri tace ,
"fad'amin inji zan yarda".
murmushi yayi sannan yace,
"in kina son cikin ya zube da wuri sai kin yarda dani na rink'a yin pakala dake kullum safe da
rana da yamma kuma ki rink'a taimaka min muyi sosai hakan zaisa bakin mahaifarki ta bud'e
daga nan baby zata fad'o sai incewa Abba zuban gaskene kuma Adam bazai dakeki ba".
cikin rashin fahimta tace,
"Hamma mene kuma pakala da zamu rink'ayi safe da yamma da dere da rana?".
k'ara matsota yayi cikin kauda Kai ya lumshe ido tare da cusa hannun shi kan mararta yana
d'an shafawa yace,
"Hmmmm baki san pakala ba?".
"ehh ban saniba".
zip d'in ta ya zuge cikin kasala yace,
"Saduwa ne Pakala ki yarda in rink'a kusantar ki kullum a k'alla sau 3 ki kuma taimaka min muyi
komai tare,
in kin yarda dai ba mamaki cikin ya zube kafin wata 7 d'in".
baki ta tura tace,
Kai dai ka fiye jaraba kuma ka sani ni bana sonka".
Kafad'unshi ya d'aga tare da cewa,
"Toh kin huta sai ki jira wata bakwai d'in in baki yarda ba".
Shiru tayi tana tunani shiko kan gado ya koma ya lumshe ido kamar maiyin bacci,
ta dad'e a zaune tana nazari,
sannan can ta mik'e a hankali