Showing 126001 words to 129000 words out of 142577 words
Chapter 43 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt
aka sace
sukuma aka badasu wa uƙiyar tasu".
Sadiq ne yakar ɓi zancen da cewa,
"Ammi waɗannan dukkansu y'an asalin nan potiskum ne fa wata ƙil".
Usman da tunda aka fara maganar baice komaiba sai addu'a da yaketa tofa mata,
ganin har yanzu bata dawo hayyacin taba yasa yamiƙe hankali itama ya ɗagota duk jikinta
na rawa suka fita yanufi ɓangaren shi da ita tana makale dashi tana rawar jiki da
zazzaro idanuwa,
Suko su Ammi da su Adam ɗin gaba ɗaya haka suka zauna sunata jajantawa da yiwa
Hamma Umar ɗin addu'a.
A ɓangaren su Ummul kuwa kukan taketa yi a kiɗime,
ganin haka yasa Usman ya wuce da ita part nasu kan kujera ya jawota suka zauna
rarrashin ta ya rinƙayi amman ina ya rigada Ummu ta buɗe shafin kuku dan ganin fuskokin
waɗanda suka kashe mata ɗan uwanta kuma mijin ta,
jawota jikin shi yayi a hankali ya tallabo haɓarta cikin sanyi da zubda ƙollah ya haɗe bakin shi
da nata wuri ɗaya kissing ɗinta ya rinƙayi cikin salon son tsaida kukan nata daga nan ya
gama rikitata da salon soyayyar shi mai tsanani duk da kuwa shima yanayi yana zubda
hawaye, haka suka kwana ranar ma yanata ririta ta da son sama mata nitsuwa,
sai dai duk yanda yaso daya samu damar raɓarta bata bashi damar kusantar taba
shikuma baida niyyar takurata haka dole ya haƙura kamar yadda ya haƙura jiya,
Asubar fari ta tashi ta gudu kamar yadda tayi jiyan.
Usman ne yasami Abba da Daddy a safiyar litinin a palour Hajjajo yake sanar dasu cewa
tafiyar shi zata kama cikin satin nan zuwa ranar juma a, kuma zaitafi da matar shi
dakuma yaronshi Farouq duk da ba daɗewa zaiyi ba aiki ne kawai zaije na watanni uku
yadawo, Addu'a sukayi mashi cikin jin daɗi sannan Abba yace,
"Usman bazan hanaka ɗaukar matar ka da yaron kuba amma inaso ka fahimci hakan zai
iya taɓamai karatu shi kada kayi tunanin dan yanzu yafara bazai sami matsala ba amma
kaga ko zuwa kayi ka sakashi makaranta acan watanni 3 kawai zaiyi kasake ɗaukoshi
kudawo kaga canje-canjen makaranta baida daɗi ga yaro dan haka kayi hakuri kutafi
kubarshi anan yana zuwa makaran tar shi har kudawo ku sameshi ina ganin baza a sami
wata matsalaba tunda daman yasaba da iyayen ku gakuma Adam da Sadiq sannan ga
abokinshi Aliyu".
Kanshi a kasa idonshi yafara ƙollah ya daure ya danne halin da yake ciki gudun kada su
Abba su gane a hankali yace,
"To Abba shikenan saimu barshi".
sai ya kuma ɗan gyara zama cikin sanyi yace,
"Abba dama Ummu tace min tana son zuwa gun AYSHA ALIYU GARKUWA marubuciyar dake
rubuta labarin tannan to dama mun gama shiri kafin mu tafi Malesia sai munje garin su
Garkuwar toh shine nake so in zamuje can ɗin kam a barmu mu tafi da Farouq dan itama Aysha
tana son ganin Farouq ɗin". Daddy ne ya ɗan kalleshi cikin murmushi yace,
" ba damuwa Usman Allah yayi muku albarka yasa ayi tafiyar a sa'a Allah ya kuma dawo
daku lafiya".
Da "Ameeen duka suka amsa sannan sukayi ta tattaunawa kafin suka watse.
Ɗaki Usman ya koma yafaɗa kan gado yanajin wani irin zafi a zuciyar shi idanuwan shi
na zubar da kollah a hankali yajanyo wayar shi yakira Ummul tana ɗagawa yace,
"Kisameni a ɗaki".
yana faɗin haka ya katse kiran,
jin muryarshi yasa jikinta yin sanyi dan ta fahimci akwai damuwa tattare dashi dan haka ba
ɓata lokaci ta fita ta nufi ɗakin nashi.
Sallama tayi a parlour taji babu motsin shi dan haka ta murɗa kofar bedroom ɗin a
hankali da sallama ta shiga,
kwance yake yana kife a haka ya amsa sallamar ta yaɗago hannu ya kamota sannan ya
juyo ya janyota jikin shi zamewa tayi ganin ƙollah a idanun shi tasa hannu ta goge mai a
hankali tace,
"Menene kuma?".
Shima tashi yayi ys zaune ya ɗora kanshi akan kafaɗarta duk ya narke a jikin ta cikin
shogoɓa yace,
"ba komai Ummuna".
hannu tasa ta shafa sajen fuskarshi tare da cusa hanun ta cikin suman kanshi tana ɗan murza
yatsunta a ciki murya can ƙasa cikin raɗa tace,
"Da komai kam ya Usman,
daman tunda naji Abba yaje yana faɗama Ammi da Nanne yanda kukayi akan tafiyar
nan kuma naga kiranka sannan naji muryarka nasan abunda kake wa kukan".
Hannu tasa tashafi gefen fuskarshi tare da shafa wuyanshi zuwa ƙeyan shi ta ƙara manna
kanshi a ƙirjinta cikin tattausan lafazi tare da sanyin murya tace,
"Yanzu saboda sunce kabar Farouq ne kake kuka?
Baka yarda da kulawar da zasu bashi bane? dan Allah ya Usman ka rege son da kakewa
Farouq dan Allah kada kabari wani daga cikin iyayenmu yaga raunin zuciyarka akan
wannan abun,
domin baza suji daɗi ba,
ni dakai zamuyi ƙoƙari mu danne damuwar mu musawa zuciyoyin mu haƙuri tunda ba
rabamu dashi akayi gaba ɗayaba watanni 3 kamar yaune kadaure kaji ko? ya Usman na
ko sokake nima nakasa jurewa nayi kuka har su gani?".
Ɗago kanshi yayi yana juya mata kai alamar a,a duk ya wani maraice mata tamkar yaro sai
fama nuƙurƙusanta yake da salon sakalcin sa da Hamma Umar ya sakal tashi,
a hankali yasa hannu yakamo fuskarta ya zuba mata idanu sannan cikin karya murya
yace,
"Nabari Noor ƙalbee na nadena zan jure badan raina yaso hakan ba Ummu bana son duk
wani abu da zai nisan tani da Farouq".
ganin zai sake tada rigimar tasa yasa ta ɗan tureshi ya konta sannan ta ɗan kifa ƙirjinta kan
nashi a hankali ta ɗan murza haɓarta a kan sajen shi cikin salon kawar mai da damuwar tace,
"Naji ka gayawa Abba zamuje garin su Anty Aysha ko?".
kai kawai ya iya gyaɗa mata dan tuni ta rikatashi ta yadda ko maganar zata bashi wuyan yi,
ita kuwa lips enshi ta kalla sannan tasa yar yatsarta tana zagaye lips en nashi cikin happy ta
lumshe ido tare da cewa,
"To yaushe zamu tafi? in munje kwana nawa zamuyi?".
hannu yasa yana shafa bayan ta a hankali cikin cushewar voice yace,
"Hmmmm hahhhh gobe zamu tafi kuma kwana biyu zamuyi,
in muna dawowa zamu biya Yankari muyi kwana ɗaya in mun dawo da kwana ɗaya zamu wuce
malesia".
murmushi tayi tare da subbatar lips enshi sai kuma tayi maza zata janye jikin ta,
amman ina tuni Usman ya samu damar yi mata tsotsar Lolly pop a
haka sukaita lallashin juna sannan suka rabu ta koma cikin gida ta fara shirin zuwa garin
Fulɓe gun Antyn ta Garkuwa.
Washe gari da safe suka kama hanya dan tafiya ce mai nisa a tsakani,
inda Garkuwa kuwa take ta farin ciki da zuwansu tana ta shirya musu tarba ta musamman,
Alhamdulillah sun zo lafiya ga Garkuwa ga Ummul ga Usman ga Farouq ɗan Hamma Umar,
sunsha hira sosai
Inda sukayi kwanakin su cikin jin daɗi sannan suka shirya suka koma jiharsu ta Yobe sun koma
lafiya sun bar Garkuwa cikin kewar Ummu da Farouq da Usman Allah ya ɗaiyiba.
Shirye-shirye suke dan tafiyar su kasancewa zasu tafi ranar juma a su tashi zuwa kasar
malesia.
Ranar juma a misalin 12:00 am jirginsu ya tashi zuwa Dubai inda dagacan kuma suka
hau jirgin Qatar air ways zuwa kasar malesia, sun sauka a filin sauka da tashin jirage
na jalah sultan isma'il, kuala lumpur. daga nan suka ɗauki hanya da jagoran cin wasu
abokan aikin ya Usman dake can da zama zuwa jalal pentaling tafiyace mai nisa sukayi
saida suka wuce masjid Jamet da flea market sannan suka ɗauki hanyar pentaling street,
anan ne suka tsaya a fest shin kee beef noodles suka sai abinci sannan suka wuce
soho city inda duka sauƙa a ɗan madaidaicin gidan da aka basu,
wanda yake da 2 bedroom sai parlour su mai d'an girma sai kitching da dinning area gida dai
ɗan dai-dai buƙatar su kuma akwai komai na kayan more rayuwa,
da duk wani kayan bukata a gidan,
a gajiye suke dan haka sukayi wanka suka ɗanci abincin da bai musu daɗiba suncine
dan yunwa suka kwanta bacci.
Haka suka kwana cikin ɗan gajiya sai asuba suka tashi sukayi wonka sannan sukayi sallah
suna idarwa suka ɗanyi karatu har zuwa 7:30 nasu na can wanda yayi dai-dai da kusan ƙarfe
biyu kenan a ƙasarmu nan,
a hankali Ummu ta ɗanyi miƙa tare da yin hamma a hankali ta yuƙura zata tashi,
da sauri Usman dake kallon ta cikin wani irin salo ya ɗan jawota jikin shi sannan ya kuma
miƙewa yana ruggume da ita ya koma kan gado da ita yana kontar da ita,
shima ya raɓa gefen ta ya konta a hankali y............
*By*
*GARKUWAR FULANI*
[12/5, 10:03 PM] +234 808 364 9787:
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 3⃣8⃣
*Na*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
*Wai-wai na kusa nayi tuya na manta da albasa Amman na tuno takwarancy tawa AISHA ALIYU
TSAMIYA sa ranki a inuwa bazanyi littafi har na gama ban baki kyautar shafiba Insha Allah haka
bazata tab'a faruwa ba dan ke tawace dan haka wannan shafi gaba d'ayanshi naki ne kiyi
yadda kikaga dama dashi ana tare☺*
*A* hankali ya kontar da ita sannan yasa mata pillows a bayanta ta yadda ta d'an taso sama
kad'an kamar ya jingina nata,
A/C ya kuma k'arawa gudu sannan ya zare jallabiyar jikin shi ya ajiye gefe,
sai kuma ya haura kan gadon cikin wani irin salo ya rab'a jikin ta
kanshi ya manna a tsakiyar k'irjin ta sannan yasa hannun shi duka biyu ya zagayo k'ugunta ido
ya lumshe tare da sauk'e ajiyan zuciya yana mai fidda numfashi a hankali idon a lumshe ya
rink'a murza fuskarshi a kan dukiyar fulaninta yana mai k'ara k'wak'wumota joking shi tamkar zai
had'iyeta, janyota jikinshi ya k'arayi ya fara yi mata wani irin salon shafa da kissing ɗinta tako ina sai
shushunar wuyanta yakeyi yana murza kanshi a k'irjinta zuwa k'asan wuyanta,
tuni yafara rikitata gaba d'aya ya kaita tsakiyar duniyar masoya a hankali ta fara mik'a tana
d'an lumshe ido sai kuma ta cusa yatsunta cikin tarin sumar kanshi tana d'an murza yatsunta
tare da d'an kame jikin ta,
ganin zai zautar da ita tasa hannun ta manna k'irjinta tana d'an tureshi,
yayin da shiko take hakan kamar wani salon romancing take mai gaba d'aya yagama susucewa
duk ya daburce ya d'imauce ya zama tamkar zaucecce,
cikin rawan jiki yasa hannu yana zame rigar jikinta kanshi kuwa ya kife a k'irjin ta,
nanfa jikin shi yafara rawa yana shafa k'irjinta a hankali cikin wani irin bak'on yanayi da
bai taɓa jiba sai jan numfashi yake da k'arfi yana murzata a jikin shi yana mai sauk'e ajiyan
zuciya.
Ita Kuwa Ummul ganin yana neman wuce gona da irin yasa ta fara zubda k'ollah cikin rauni
a zahiri take ganin kamar amanar Hamman ta take son ci a ranta take ganin sam auren Usman
bai dace da itaba yau gashi ya Usman yana shirin kasan cewa a matsayi da Hamma Umar ya
kasance a gareta a shekaru 3 da suka wuce cikin sanyi,
tasaka hannun ta duka biyu a k'irjin shi tana ɗan tureshi da janye jikin ta daga rilkon da
yamata,
shi kuwa sai k'ara mak'aleta yake yana k'ara manna kanshi a k'irjin ta yana isar da sak'onnin shi
masu wuyar fad'uwa,
Jiki na rawa tak'ara tureshi da k'arfi tana jujjuya kai ido cike da k'ollah,
Da kyer tasamu ta zame jikinta daga gareshi jiki a mace ta mirgina tayi juyi ta d'an zame
k'asan gadon ta dunk'ule jikin ta a guri ɗaya ta manna kanta a jikin gadon ta d'an kifa
guiwowinta k'asa gaba d'aya jikinta sai rawa yake tana faman zubda k'ollah tana k'ok'arin
jawo blanket d'in ta rufe jikin ta, Jiki na tsunami shima ya mirgino k'asan kusa da ita jiki babu kwari idanuwan shi duk sun
canja sunyi jazir sun cicciko da k'ollah sai shek'i sukeyi alamar a ko wanne lokacin zai iya zubda
k'ollah,
k'irjin shi na bugawa da sauri da sauri duk tsikar jikin shi ta mimmik'e,
Idanun shi da suke cike da k'ollah ya zuba mata naɗan wani lokaci sannan cikin disashiwar
murya mai cike da rauni murya na rawa yace,
"Ummu na kiyi hak'uri ki taimaka min,
wallahi ina wahala sosai a duk lokacin da kika gujeni ina cikin wani yanayi please ki Jik'aina,
Wallahi a yanda nake ji yanzu zan cutu in baki matso gareni ba,
kinsani namiki uzuri a gida saboda a tunanin kunyace tasa kike guduna kinaga a gida muke,
Sannan haka kika yimin a yola wanda nayi zaton in munyi nesa da gida zaki tausaya min,
amman har muka dawo kin kasa amsata a matsayi mijinki duk da hakan nayi miki uzuri nace
duk kunya ce,
to yanzu munyi nesa da duk wanda zakiji kunyar gaba d'ayama bama k'asar tamu amman
kuma kalli yadda kike min,
haba