Showing 45001 words to 48000 words out of 142577 words

Chapter 16 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt

zuba a kan k'irjin shi,
k'ara matsota yayi cikin wata iriyar muryar da bata tab'a jinshi da ita ba yace.
"Ana aspet ya zaujati na,
ki gafar ceni Khairi na banyi nufin wahal dake haka ba yana yine ya juya dani har na k'asa
control d'in jikina da zuciya ta ki yarda dani banyi nufin jikkata kiba."
kukan ma gagarata yayi sai hawaye tana jin wata iriyar kunya mai tarin yawa da bak'in ciki
yadda take manne jikin Hamma Umar a gida d'aya d'aki d'aya gado d'aya blanket d'aya sannan
kan k'irjin shi fatarta da tashi fatar suna manne da juna duk wani sashi na jikinta ya zama
mallakin Hamma Umar ba Mustapha ba , shi kuwa gaba d'aya ya gigice sai kissing nata yake tako ina murya na rawa yake cewa.
"Khairi na nagode Allah ya miki albarka Allah ya faran ta miki kamar yadda kika faran tamin
Allah ya sanya haske a rayuwar ki."
sai ya kuma d'ago kanta ya manna bakin shi a nata yayi kissing na lips d'in ta sannan ya
sumbaci goshin ta ya dawo wuyan ta har zuwa k'irjin ta inda nan take ya k'ara susuce wa,
hannun shi ya murza kan fatar cikin ta,
cikin tsananin happy yace.
"Allah yasa nayi ajiyan baby,
Khairi ina son inga gudan jinina Allah yasa kin samu ciki a wannan ranar Khairi zaki so d'an da

zamu haifa ko?
dan Allah shi kam ki sonshi d'an kine jinin kine karki tsane shi,
zaki son shi ko??? ."...








By
*GARKUWAR FULANI*


*RUBUTACCEN AL,AMARI*

Page 1⃣8⃣

*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*








*Jama'a ku tayani duba a cikin wad'an nan sunaye ina sukayi kama Aysha Ali Garkuwa da
Safiya Abdullahi musa huguma ni dai a ganina basa kama toh amman me yake rikita wasu
Reedars da suke zuwa gareni a matsayin nice Safiya Huguma? kuma abin mamaki ko nace
musu ba ita bace basa yarda wai sai suce bana dai son yin magana dasu ne, hoh ni Aysha na
koma Safiya GARKUWA ta koma Huguma Safiya fans naki na sani ciwon kai ki kawo agaji sun
cika min gida duk sun shanye min d'an furana da nono mai sanyi na koresu sunki tafiya wai sai
dai na kaisu hareki wayyo ni GARKUWA na karb'i bak'ina na karb'i na Huguma wallahi sunk'i
yarda kan cewa ba Huguma bace ban san ina suke samo number ta ba ace musu tak'i ce,
Reedars kunji Safiya Huguma itace mai Abadan GARKUWA kuwa itace mai Rubutaccen
al'amari Allah yasa Ku gamsu da wannan bayanin na kan pagen ga Ku ruga a guje kuje ga
Huguma na tabbata zata karb'eku cikin aminci wlh ni GARKUWA ba nice Huguma ba Safiya ki
shirya amsar bak'in ki zan korosu da sandar Fulani zan basu tukuicin man shanu da
nono�*

*k*ai ta juya cikin wahala da galabai ta,
shi kuwa k'ara rugume ta yayi cikin aminci da cikar farin ciki,
murya a raunane yace.
"Khairi d'an Allah kar k'iyeyya ta tashafi Abinda Allah zai azurta mu dashi."
bata kulashi ba sai yunk'uri tayi da nufin tashi zaune amman kuma sai ta koma jikin shi da k'arfi
ta fad'a kanshi cikin rawan jiki da murya ta saki wani sabon kuka hannayen shi ta damk'o da
k'arfi har tana karkarwa murya a raunace tace.
"Wayyo Allah wayyo Nenne na wayyo ya Usman Hamma Umar ya ketamin haddi ya kasheni."
abin ma dariya ya bawa Hamma Umar wato ita a zaton ta zata iya tashi hartayi rashin mutunci
sai kuma shegen raki da rauni,
ruggume ta yayi yana murmushi fuskar cike da happy har cikin ranshi yake jin dad'i karb'e
budurcin Khairi sarkin tsiwa yana ga yanzu kam zatayi mubaya'a ta hak'ura a zauna lafiya,
kanta ta kife kan damtsen hannun shi cikin takaici ta datsa mishi cizo mai zafi,
idon shi ya rumtse da k'arfi tare da sake mata hannun cikin rauni yace.
"Ahhh shihhhhh Khairi cijeni in har cizon zaisa ki huce amman dan Allah karki sake cewa na
keta miki haddi shin kin manta cewa,
*ana zaujiki* ni mijin kine amman kike cewa na keta miki haddi."
bata kulashi ba sai kukan ta kuma sakewa ganin haka ya mik'e zaune cikin tarin kunya ya jawo
blanket ya rufe su dan shi da kanshi bai san meyasa yake k'asa control d'in kanshi ba a kan
Khairi sai yayi abu yazo yana jin kunya shi da kanshi bai san ma cewa shi yana da shawa'a ba
da har zata sashi zaucewa, ido ya lumshe ya jawo bosses d'in shi ya saka a hankali ya jawo ta jikin shi k'irjin ta ya manna
kan nashi cikin kauda kai ya jawo zanin ta ya d'aura mata a jikin ta sannan,
ya kontar da ita gefen shi ya d'an yi mata rumfa da k'irjin shi bakin su ya manne wuri d'aya tare
da tallabo kanta yayi mata wani irin kiss mai cike da sak'onni masu kauda tunanin mutun,
itama shiru tayi tana kallon fuskar sa shiko idanun shi a lumshe,
a hankali ya zame bakin shin tare da bud'e idanun shi da tuni sun sake k'ak'k'an cewa sunyi
jazir sai ya kamo lips d'in shi yana tsotsa tamkar yaro yana kallon ta cikin wani irin yanayi sai
ajiyan zuciya yake sauk'e wa,
itama idon ta rumtse sannan ta kamo lips d'in ta daya gama tsotsewa yanzu ta ciza ta ciki kuma
taci gaba da tsotsar lips d'in,
sunkuyo wa yayi tare da kauda kai hannun shi ya cusa cikin k'irjin ta bak'in shi ya kai dai-dai
kunnen ta cikin rad'a yace.
"Zo muje in miki wonka Khairi zakiji sauk'i."
shiru tayi tana kallon fuskar shi d'aya kawar tana jin yadda yake murje mata k'irjin zuwa yanzu
mamaki Hamma Umar yake bata ga wani irin tsoron shi da take ji,
Shi kuwa ganin batayi magana ba ya sunkuyar da kanshi ya d'an laso lips d'in ta sannan ya juya
ya nufi toilet ita kuwa ido ta tsura mishi tana kallon surar jikin shi tana mai cike da takaici wai

Hamma Umar ne mijin ta ,
ruwan d'umi ya had'a sannan ya dawo ya d'auke ta cid'ak,
suna shiga cikin toilet d'in ya tsayar da ita,
sai kuma yayi maza ya ruggumota jin wani irin k'ara da ta saki sannan ya kalli k'afafun ta gaba
d'aya sai rawa suke kamar mazari alamun bazasu iya d'aukar taba, k'ara
ruggume ta yayi cikin tausawaya ya rink'a shafa kanta tare da cewa,
*"Aaspet* sannu."
rugume shi itama tayi tana yarfa hannu ,
k'ara matsota jikin shi yayi yana cewa.
*"Bas bas bas* ya isa ya isa kiyi hak'uri *bitirajjaki* khairi, ki dakata."
kuka takeyi har lips d'in ta na rawa dan azabar da takeji,
kamota yayi cikin kauda kai ya kunce zanin sannan ya kamo hannun ta suka shiga cikin baf d'in
ruwan d'umin a hankali ya zaunar da ita sannan shima ya zauna ya rink'a gasa mata jikin ta da
ruwan d'umin yanayi yana cemata.
*"ana aspet*"
ita kuwa hannun shi kawai ta rik'e gam ta cusa kanta a k'irjin tana jin ruwan d'umin yana ratsata,
a haka cikin lallama ya mata wonka tsab sannan yasa ta tayi wonkan tsaki shima wonkan yayi
sannan ya jawo towel ya d'aura a k'ugunshi sannan ya dagota itama ta tsaya lokaci d'aya sai
hawaye car-car a idanun ta,
sunkuyo wa yayi yana kallon yadda har yanzu k'afafun ta na rawa a hankali yace.
"Har yanzu kina jin zafi?."
gini ta dafa ta fara tafiya a hankali tana yarfa hannu d'aya hawaye na zuba murya can k'asa
tace.
"Mugu kawai ka ketani ba ko imani kana kuma cemin har yanzu inajin zafi."
ya jita sarai amman sai yayi murmushi ya d'ago ta ya kaita d'aki zanin gadon ya tattara ya
duk'un k'une yana b'ata fuska dan baya son ganin jini a rayuwar sa tsikar jikin shi ke tashi,
wani zanin gadon ya shimfid'a bayan ya gyara wurin ya zaro doguwar riga ya zira mata sannan
ya kimtsa kanshi,
yana gayawa ana kiran sallan maggariba d'an haka ya shimfid'a musu carpet yaja su sukayi
sallan makariba tare da insha don lokacin ishan yayi,
sannan
ya mik'e ya shiga kitchen ferfesu ya had'a mata da tea sannan ya gasa mata nama ya had'o
komai kamar mai jego yazo ya ajiye a parlour,
cikin d'akin ya koma konce ya sameta kan carpet d'in tana ta rawan sanyi gaban ta ya tsuguna
cikin kula yasa hannu ya shafa goshin ta da wuyan ta zafi jau yaji alamun zazzab'i,
baiyi magana ba sai dagota yayi ya dawo parlour da ita zama yayi ya jawota jikin shi cup d'in
tea d'in ya jawo a hankali yace.
"Khairi dan Allah ki dena kukan kisha tea sai in baki maganin insha Allah zaki samu sauk'i."
kai ta juya mishi alamun bazata shaba sai hawaye,
matsota yayi jikin shi cikin tsuke fuska yace.
"Zaki Sha ko sai nayi na biyu?."
cikin rawan murya tace.
"Hamma Umar zan mutu kayi hak'uri."

"Toh kisha tea in baki maganin."
tsoron shi yasa ta d'an sha tea d'in sannan taci naman kad'an daga nan ya bata maganin,
sannan ya kunna TV a inda ya samu tashar Bollywood sun Sa film d'in *kal ho naa ho*
sai ya jawota jikin shi ya rugume ta yana jin yadda take rawan sanyi jikin ta kamar wuta sai
ajiyan zuciya take sauk'e wa,
tana manne a jikin shi tana kallon tv
a haka har bacci ya tafi da ita.


11:00 pm ya mik'e da ita a jikin shi dan yaji gari yayi shiru kai tsaye d'akin shi ya wuce da ita
yana zuwa ya kontar da ita kan gadon shi daya sha gyara sannan ya dawo parlour ya kashe
komai na wuta sannan ya koma d'akin shi,
wonka ya sakeyi sannan yayi al'wala yazo yayi ta nafilfili har zuwa 12 sannan ya jawo qura'anin
shi ya fara karatu cikin sauti mai sanyi murya cike da tauhidi da tajwidi gaba d'aya ya hallarto da
kushi'inshi,
haka yayi ta karatu har zuwa k'arfe 2 na dere sannan ya mik'e a hankali ya zauna bakin gadon
yana kallon yadda taketa duk'unk'unewa alamun sanyin takeji,
konciya yayi gefen ta cikin sauk'e ajiyan zuciya a hankali ya jawota gare shi,
hannun shi yasa yana shafa fuskar ta da ta d'an kumbura tayi ja dan kuka,
ita kuwa cikin baccin taji d'umin jikin mutun kusa da ita haka yasa sai k'ara matsoshi takeyi tana
caku moshi,
ido ya tsura mata ganin yadda ta tsuke bak'in ta ta manna shi kan k'irjin shi murmushi yayi ganin
gaba d'aya ta cakumo wuyan shi,
ta rik'e shi gam sai murza k'afafun ta takeyi a jikin shi,
haka yasa lokaci d'aya ya fara dabur cewa jawota ya kumayi sannan ya cusa hannun shi cikin
rigar ta ya rink'a d'an yi mata tausa,
ita kuma sai mik'a takeyi tana lumshe ido,
a haka ta k'ara tunzuro buk'atar shi,
tuni ya susuce a kanta jiki na rawa ya zare mata rigar sannan ya rink'a murzata da juyata,
cikin gigin bacci ta ji salon daya zarce tunanin ta a hankali ta bud'e idanun da sauri ta fara
tureshi a firgice ta rik'o hannu shi murya na rawa tace.
"Wayyo Allah Hamma Umar ka tausaya min mana kasheni kake son yi ko? zafi wallahi."
rufe ta yayi da k'irjin shi a hargitse yace.
"Ahh! Ahhh! bazaki mutu ba kiyi hak'uri ki nitsu bazan ji miki ciwo ba wallahi zakiji ba wuya."
ina ita kam tureshi takeyi tuk'uru,
shiko ya rigada ya gama d'imau cewa,
dan haka bai sarara mata ba har saida ya samu nitsuwa ,
ita kuwa gaba d'aya ta sake bata ko numfashi mai k'arfi,
haka ya kwana mak'ale da matarsa sai sanya mata al'barka yakeyi yana shafa kanta,
bai san cewa ita kam Ummul bata cikin hayya cinta tana jinshi tana kuma ganin shi amman ta
k'asa magana bare kuka sai hawayen dake bin fuskar ta ko yatsarta bata iya motsawa,

A haka suka kwana sai da Asuba da yayi mata wonka ne ta dawo haiyacin ta tun a toilet d'in ta

rink'a kuka tana magiya da rok'on shi,
ya maida ta gidan su ita kam zata koma gun Nennen ta,
a haka sukayi sallan Asuba suna idarwa ta tasa sabon kuka tana rawan jiki dan yunwa da
wahala da bacci ga zazzab'i tace.
"Wallahi ni gida zan koma ka medani gun Nenne na dan Allah Hamma Umar ka meyar dani
gida."
ta k'arishe maganar cikin rauni,
shi kuwa ido ya zuba mata tare da cewa.
"Meyasa zan medeki gida?
en kin koma me zaki ce musu?, kin san Adam kuma inya ganki a gida kin san me zai miki kam
ko?."
kai ta tonk'oshe cikin raunin fuskar cike da k'ollah da tsoro tace.
"Ayyah dan Allah Hamma ka kaini gun Nenne na ka hana ya Adam dukana plxx zanje gun
Nenne na."
sai ta kuma kife kai jikin gado ta rink'a sheshshek'a,
ganin yadda gaba d'aya jikinta ya nuna bata da lafiya yasa ya matso gareta ruggume ta yayi a
hankali yace.
"Toh ya isa haka kibar kukan bari in had'a miki breakfast ko."
zame jikin ta tayi ta zauna tana goge k'ollan dake bin fuskar ta,
shi kuwa kitchen ya shiga ya had'a musu breakfast sannan ya ajiye musu a parlour ,
amman fir tak'i cin abin cin tuni mayafin ta na hannun ta ita dai a tafi,
haka yasa shima baici komai ba wonka yayi ya shirya sannan ya dawo parlour,
tana ganin shi ta mik'e tare da binshi da harara k'asa k'asa,
shi kuwa ido ya zuba mata ganin k'atuwar jakar da ta ciko da kayan kamar wacce zata koma,
gashi ko tafiya da k'er takeyi ba yadda baiyi ba ta ajiye jakar tak'i ta rege kayan ma tak'i,
murmushi kawai yayi ya karb'a mata jakar suka fita sannan ya rufe gidan,
suka shiga mota suka kama hanyar potaskum d'in,
tunda suke tafiya ba wanda yayiwa d'an uwanshi magana.

A gida potaskum kuwa gaba d'aya mutanen gidan kowa na y'an harkokin shi,
Abba ma yau yana gida
Ya Adam da ya Sadik da Aliyu duk suna parlour Nenne ita kuwa Nenne tana parlour Abba ya
Usman kuwa yana parlour Hajjajo suna d'an tab'a hira duk da zuciyar shi bata da nitsuwa,
gaba d'aya tunanin shi na kan Ummul lokaci guda numfashi sa ya fara cushewa ,
jin hakan yasa ya sallami Hajjajo ya fita dan yaje ya b'uya yayi ta kuka dan in numfashi sa ya
fara cushewar da tunanin sai yayi ta kuka yake jin dama-dama,
haka yasa kai tsaye ya nufi harabar gidan motar shi ya bud'e ya shiga ya rufe kanshi ya kifa kai
a jikin siterin ya rink'a kuka mai ciwo a zuciya.

10:12 na safe Mati mai gadi ya bud'ewa Hamma Umar gate d'in gidan yana shiga gefen motar
ya Usman yayi parking,
kasan cewa glass d'in motar Usman tintek ne Hamma Umar bai ga Usman d'in a ciki ba,
shi kuwa Usman ya gansu so baya son ya fito Hamma Umar yaga fuskar sa a yadda yayi kuka

yanzu yasan zai saka d'an uwanshi a firgici yasan Hamma Umar zai gigice in ya ganshi shiko
baya sun Hamma Umar ya gane yana da wata matsala.

Su Hamma Umar d'in kuwa yana yin parking Ummul tasa hannu ta bud'e marfin motar da niyar
zata fice,
hannun ta ya kamo da sauri ya jawota jikin kujerar,
gyara zaman shi yayi ya d'an juyo gareta tafin hannun shi ya manne da nata tafin hannun ido ya
d'an zuba mata cikin sauk'e numfashi sannan ya kuma lumshe idon a hankali yace.
"Khairi gudu na kikeyi ko? sauri kike kibar inda nake ko?."
hannun ta rink'a k'ok'arin kwancewa ta k'asa dan ya hard'e yatsun ta cikin nashi yatsun kallon ta
ya kumayi a hankali yace.
"Ke baki iya sallama mijin ki ba ko?."
a kufule cikin jin tsanarshi tace.
"Eh d'in ban iya ba ba'a koyamin ba."
murmushi yayi cikin zafin nama ya fizgota jikin shi tare da matsota sannan ya d'an d'ago fuskar
ta,
harshen shi ya d'an zaro tare da kad'a mata shi sannan ya lumshe yace.
"OK haka nefa Ashe ban koya miki ba,
karki damu toho yanzu in koya miki yadda akeyi."
ido ta zaro ganin yadda ya ruggume ta baki ta bud'e da niyar mishi tsiwa,
sai kuma ta zaro idanun woje jin yadda ya manne bak'in shi da nata yana mata tsotsar lolly pop,
shi kuwa sai lumshe ido yakeyi,
ya Usman kuwa tunda yaga Hamma Umar d'in nashi ruggume da Ummul a take yaji numfashi
sa na fizga zuciyar shi na harbawa da k'arfi kamar zata faso k'irjin shi ta fito zufa ta fara keto
mishi tako ina a take jijiyoyin jikin shi sukayi rud'u-rud'u k'irjin shi ya dafe da k'arfi jin kamar ana
soka mishi allurai, ido ya rumtse da k'arfin dai-dai lokacin da Hamma Umar yake kissing d'in ta,
wani irin tarine mai k'arfin ya turnu k'eshi gaba d'aya ida nunshi suka firfito hannun yasa ya to
she bak'in sa wai dan kar Hamma Umar d'in yaji,
amman ina tuni tarin ya kufce mishi tarin yakeyi sosai har numfashi sa na fizga da k'arfi tuni ya
fara gigicewa yana buga jikin motar,
shi kuwa Hamma Umar jin tarin a cikin motar B'iyayen nashi yasa ya zame bak'in shi daga jikin
Ummul d'in cikin tsoro da mamaki yadda tarin ya sark'afe mishi da sauri ya nufi gaban motar
har jikin shi na rawa ya bud'e marfin motar,
yana bud'e wa Usman ya fad'o jikin shi,
shi kuwa ruggume shi yayi da k'arfi tare da zaro idanun cikin tsananin tsoro da firgita gaba d'aya
jikin shi rawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login