Showing 132001 words to 135000 words out of 142577 words

Chapter 45 - BAKIN RIJIYA BOOK COMPLETE NA BILLY GALADANCHI.txt

mai shiko ya sumbaci bakinta ya fita,
tare suka shigo da likitan ya sake duddubata sannan yasake jan kunnensu kan ɓacin
ranta sannan yabasu damar tafiya gida.


Yau kwanan su biyu da dawowa asibiti Ummul ta k'ara worworewa,
bayan ta fito wonka ne ta zauna gefen gado tana shirin konciya bacci,
Usman ya shigo shima wonka yayi sannan ya kimtsa blanket ya jawo sannan ya juya zai koma

parlour,
ido Ummu ta zuba mai tana kallon shi har yaje bakin k'ofar fita tace,
"Ya Usman".
"Na'am".
yace da ita ba tare da yajuyo ya kalleta ba,
ita kuwa keyanshi ta zubawa ido cikin mamakin yadda tun randa suka dawo asibiti ya Usman
yake komawa parlour ya kwana a can zuwa yau kuwa abun ya fara soya mata zuciya,
shiko jin shiru batayi magana bane yace,
"lafiya dai ko? ".
shiru tayi tana rau-rau da ido alamar zatayi kuka sai kuma ta daure a hankali ta mik'e tazo
bayan shi murya can k'asa tace,

"Ina zaka je? ".

"Parlour zan tafi mana bacci zanyi".

"Nan kuma cikin d'akin ba wurin bacci ne?
ko dai zama kusa da nine baka so? ".
ta k'arishe maganar tana zubda k'ollah,
a hankali ya juyo suna fuskantar juna jin yadda muryarta ke rawa kai ya d'an kawar sannan
yace,
"Toh ya zanyi? Ummu ya zanyi da raina dolece take sa nakeyin nesa dake Ummu nifa ba waliyi
bane,
kinga dole inbar zama kusa dake tunda in na zauna kusa dake dole na buk'aceki ke kuwa
yanzu baki shirya zama da niba toh ya zanyi kinga dole nayi nesa dake".

Jikin shi ta fad'a tare dasa hannunta ta ruggumoshi tana kuka tana juya kai tace,
"Kayi hak'uri ya Usman ka gafar ceni Insha Allah bazan sake irin kuskuren da nayi a baya ba ni
na shirya zama da kai".

Ajiyan zuciya ya rink'a sauk'ewa tare da ruggumota a jikin shi cak ya d'ageta sai kan g......





*By*
*GARKUWAR FULANI*



*RUBUTACCEN AL,AMARI*

page 3⃣9⃣

*Na*
*AYSHA ALI GARKUWA*






*MOH ALLAH HOKKI B'URI MOH BABA HOKKI*



*Hahaha � ina kuke ne BAREBARI bayin FULANI toh kuzo ku matso kusa kun san
mu FULANI sarakunane masu adalci a gareku toh yau dan haka bisa adalcinmu a matsayi na
uwar giyiyarku na Baku kyautar wannan shafi nawa nabakushi gaba d'ayan shi kuyi yadda
kukaga dama dashI in kunga dama ku seda wannan shafin ku saro kanwa kud'inSIRATI
SIRTA MOD'O TO SALDORI TAGGA MOD'O babarbare cinna kane tunba wurin idonba
maza kuyi mubaya'a dan GARKUWAR kuce ke gaidaka*




*K*an gado ya direta a hankali ya kontar da ita,
Sannan shima ya haye kan gadon gefenta ya d'an rab'a ya haɗe jikin shi da nata wuri guda
sai kuma ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya yana lumshe ido da furzar da numfashi mai sanyi,
k'arar da wayar shi keyine yasa Ummul lek'a wayar dake kan side drower gadon,
sai kuma taɗan zame jikin ta gani baida niyyar ko kallon wayar yasa tayi k'arfin hali
murya can k'asa kamar mai rad'a tace, " ya Usman Abbane fa".

Sakinta yayi yasa hannu yaɗauko wayar ya koma kan pillow ya kwanta yana sauk'e
numfashi sannan yakai idanunshi da suka k'ank'ance kan wayar ganin sunan Adam yasa
ya aje wayar yajuyo gareta yana shirun ruggumo ta,
da sauri ta yunk'ura zata gudu shima cikin hamzari ya kamota ya fara mata cakul-kuli
yana cewa,
"Daman dan ki gudune yasa kikace Abba ne ko?".
Dariya take har tana shiɗewa tana zulle-zulle tana d'an tureshi,
jin wayar na sake yin ringing yasa ya kyaleta ya ɗauki wayar yasa a kunne sallamar da
Adam yayi ya amsa sannan dagacan Adam ɗin yace,
"Ga su Ammi da Nanne zakuyi magana".
"Uhummmm".
yace a tak'aice sannan yasa wayar a handsfree ya ajiye woyar akan pillow sannan yasa

hannu ya tallafo Ummul ya haɗata da jikin shi yana shafata da lumshe ido a hankali yace,
"Nanne na".
Ammi ce ta katse shi dacewa,
"Ina autata Ummu?".
Da sauri cikin happy ta d'an ture kan Usman da yake tsakin wuyanta da kafad'arta yana shak'ar
k'amshin cikin d'an d'aga murya tace,
"Gani nan Ammina ina wuni?".
Gaisuwa sukayi harda Aliyu sannan Nanne tace,
"Usman daman matar Mustapha ce ta haihu jiya akayi suna,
tomu bamu jiba sai jiyan Ummie shi ta kira take faɗa min ansami Umar Farouq,
Mustapha yayiwa Hamma Umar enku takwara,
jiyan lokaci ya k'ure shine yau zamu je muyi barka gashi Adam da Sadiq sun haɗo
mana kayan barka zamu tafi yanzu muje muga Umarun mu".
Tana maganar Usman yakai duban shi ga Ummul yaga ta shagwaɓe saura kaɗan tasa
kuka,
bakin shi yasa kan nata yai mata kiss sannan ya ɗaga yatsan shi yasa kan bakinta yana
jujjuya mata kai hannun shi d'aya kuma yana cikin rigarta,
sannan ya amsa da cewa,
"Alhmdulillah, kai amma mungode sosai lallai Mutsapha yayi mana halacci tabbas ya cika d'an
uwa musulmi,
ku gaidashi in kunje sosai nima zan kira nayi barka da godiya kafin mu dawo muma
muje".
Aliyu ne ya katse maganar sanin halin Ummul zata iya kuka akan maganar yace,
"Aunty Ummu albishirin ki?".
Kamar bazata amsa ba saida Usman yakai hannu zai mata cakul-kuli tayi maza ta rik'e
hannu shi tana zaroshi daga kan k'irjin ta a hankali tace,
"goro".
Cikin raha Aliyun yace,
"Bakiga yadda Abba ya gyara ɓangaren ya Usman ba,
yace yanzu yazama na Ammin ki".
tuni ta mik'e zaune tasaki dariya tace, "Haba, Yanzu ta koma can tabar d'akin mu?". Sai
kuma ya d'an kad'a kai cikin halin shi na tsokana yace,
"Ina kuma ai badan zamu je unguwa bama da yau zamu rakata zata koma gidan Innar
ta itama,
tunda dama ke kika hanata tafiya da shagoɓa,
yanzu kinyi tafiyarki kin mak'alawa miji dad'i kin manta damu,
dan haka itama tafiya zatai".
Adam ne yasa hannu ya ɗan bigi kan Aliyun cikin wasa,
Itako harta faɗa jikin Ya Usman tana ta tumurmusheshi zata fara halin,
da sauri Usman yace, "kai Aliyu ina wasa dakai ne? zaka samin ita kuka ko?".
Ammin ma cikin Dariya tace,
"Karkiyi kuka Ummuna, babu inda zanje zolayarki yakeyi harma na koma part d'in Usman
d'in yanzuma a nan muke,

ai inda kike so nan zan zauna Ummu na sai kun dawo harda Innata zaku tare".
A hankali tasa tafin hannunta ta goge k'ollah dake shirin zubo mata taci gaba da cewa,
"Amma fa idan na tambaya kina yawan kuka kuma bakicin abinci to zan tafi zan koma
gun Innata".

Tasowa tayi daga jikin Usman ta sunkuyo kan wayar yayin da ta kife k'irjin ta kan fuskar
Usman tace,
"Ammi banayi kuma ina cin abinci da yawa ko?".
Tajuya tana tambayar Usman daya zura hannun sa cikin rigarta yana shafa kirjinta
zuwa saman wuyan ta yana ta murza fuskarshi kan k'irjin yanayi yana lumshe ido, murmushi
yayi cikin jin dad'i da tsananin shauk'i ya d'an gyad'a kai tare da cewa.
"Ehhhhyyy Ammi ta d'an rege kuka yanzu kam".
cikin jin dad'i Ammin tace,
"Yauwa yarinyar kirki". Ita kuma a shagwaɓe tace,
"Ammi kar kuje da Aliyu gidan Mustapha tunda yana tsokana ta".

Adam ne yasa hannu yaɗau wayar sa tare da cewa,
"To sarkin shagwa ɓaɓɓu da sakalci sai anje dashi tunda ba motarki bace".

"ba inda za aje dashi tunda yana tsokano min ita".
cewar Ammi,

Usman ne ya katsesu da cewa,
"Ina Boy ne ban jishi ba?".
Murmushi Adam yayi yace,
"Yatafi daɗi mota mana sun fita da Sadiq tun ɗazu".
dariya sukayi dukansu
Da haka sukai sallama kowa na cikin jin daɗi.


Shiko Usman ɗaga Ummul yayi suka shige bayi alwala sukayi sannan suka fito,
ya jasu suka gabatar da sallah nafila raka'a 2 sukai addu'a ya kama kan ta yayi mata
addu'a sannan ya cire mata hijabin ya ɗauketa cid'ak sai kan gado .


Hannu yasa yarabata da rigar jikinta sannan ya jawo blanket ya rufesu a hankali ya jawota
jikin shi cikin lumshe ido ya manna bakin shi kan k'irjinta yana tsotsa kamar yaron da ya
samu alawa yana shafa ɗayan da ɗaya hannun shi wani irin numfashi yakeyi tuni yafara
sarrafata da salon shi dayasa gaba ɗaya ta birkice sai mik'a take tana fitar da numfashi
a hankali,
tuni ya rikice yana shafa ko ina na jikinta yana lasar ko ina tare da isar da sak'onnin shi,
nan da nan tafara hawaye tana d'an tureshi ganin yana neman zautar da ita, shiko
hankalin shi yatafi duniyar daya daɗe yana neman kai kanshi dan haka baiga kollar

taba bare ya sahirta mata.



Saida komai ya lafa Usman ya gama samun gamsuwa iya gamsuwa sannan ya janyota
jikin shi ya rungumeta kamar zai sakata cikin jikin shi ya rink'a sunsunar wuyanta
yana sauke numfashi yana jin wani irin farin ciki na ratsa zuciyar shi da gangar jikin
shi yana jin wani shauk'i da daɗi kamar wanda akayiwa bushara da aljannah sai cusa
kan shi yake a wuyanta hannun shi na shafa duk sashin jikinta murya na rawa cikin
shauk'i yake samata albarka dan jinta yayi tamkar budurwa dan ya wadatu da ni'imar
jikinta.


Sai ririta ta yake yana kissing nata tako ina yana mata Addu'oi,
"Ummuna Allah ya miki albarka Allah ya sanya rayuwarki cikin farin ciki kamar yadda
kika sani cikin farin ciki yau kin kawarmin da duk wani k'ishi dake tare dani Allah ya miki
al'barka ya Habeebaty".
Itako sai daɗa narkewa take a jikin shi cikin tarin gajiya dan ya wahal da ita sosai gata
dama uwar rak'i sai lafewa a jikin shi take gaba ɗaya jikin ta ya sake ko motsa
yatsanta bata iyawa gaba ɗaya ta sakalce mai ta lumshe ido sai lokaci lokaci take
buɗe su a hankali tana rufewa, Haka yayita lallashi da faɗa mata kalaman soyayya masu tsuma zuciya.



Saida suka ɗauki lokaci mai d'an tsawo a haka sannan shima yaji yafara samun k'arfin
jikin shi dan haka
cikin halin shi na tsokana yace,
"To wai kukan nan na menene bayan kin gama zuk'eni ko hannuna da kyar nake iya
ɗagawa,
amma ni banyi kukaba saike da kika zama sarauniya a zuciya ta da jikina".
Maganar ce tasa taɗan ɗago kanta a hankali ta buɗe idon ta da kyar ta kalle shi,
kashe mata ido ɗaya yayi yace,
"k'ari nakeso kuma nasan kema wannan kukan k'arin kikeso". Sake cusa kanta tayi a
kirjin shi tayi lamo tana jin bugun zuciyar na harbawa kan nata zuciyar,
jin taɗanyi shiru tana sauke numfa shi a hankali yasa ya ɗan sunkuyo kai ya lek'a
idonta yaga ta rufe idanu kamar mai bacci yace,
"Kai bacci ma zakiyi baki isaba ɗaukata zaki ki kaini bathroom tunda kin gama moreni".
Yana faɗa yana shafata da salon shi na tsokana,
maida ita yayi ya kwantar da ita a hankali a kan pillow ya tashi yashiga bathroom ya
haɗa mata ruwan wanka sannan ya fito yazo yasa hannu ya ɗauketa yajuya sai kuma
ya tsaya buɗe idonta tayi dasuke rufe tunda ya kwantar da ita kan pillow karaf suka
haɗa ido,

da sauri ya kashe mata ido ɗaya tare da ɗaga nata gira yace,
"Gaskiya indai na kaiki banɗakin nan sai na k'ara dan bazan tab'a gajiya dake ba don haka
zan k'ara saboda nauyin ki dan yanzu kin fara zama y'ar lukuta mai nauyi".
Shogoɓe mai tasake yi ta narke a jikin shi hanunta sak'ale da wuyan shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login