Showing 30001 words to 33000 words out of 96677 words

Chapter 11 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt

02 Jan 2025

73989

Taku har kullum *sisin mama*


πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs hamisu taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:31 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (7/11/2016 4:30pm) *na umma yahya musa*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON KAKA*
*50*
Cikin ikon Allah haka akayi ta artabu inda Allah y taimaki su Aslam yau dai komai yaxo karshe dama rana 99 ce ta barawo rana 1 tamai kaya ayau Allah y nunawa su Aslam karshen wannan tashin hankalin dama masu iya magana suna cewa karshen tuka tuki tuk kuma duk nisan jifa kasa xai dawo yau sun kama bbn yan kunar bakin waken da sauran yaransa 20 dan sauran duk sun kashesu har cikin jejin su Aslam suka shiga aikuwa makamai kala2 wadansu ma su Aslam basu taba ganin irinsu ba,a healcopter aka sassaka ragowar sojajin da sukaji ciwo masu tafiya kuma suka shiga motoci tun kafin na mota su karasa aka turo wadansu jiragen suka tattara gawarwakin akaje aka binnesu dan na nigeria an kira an fada musu akwai nasu mutane 20 da suka mutu sun yadda a binnesu acan.

Gwamnatin somalia ba karamin dadi tajiba yadda aka samu nasarar kama wadannan axxalumai tuni aka kaisu magarkama😜 aka garkamesu.


Treatment ake basu sosai dan ko mutum ba'a harbeshi ba to baya rasa wani ciwon kamada masu karasa da sauran ciwuwwuka.


*2 week latter*
Yauce ranar dasu Aslam xasu dawo gda nigeria saboda duk sunji sauki sai dai dan ragowar ciwukan da ba'a rasa ba,inda yayi dai2 da 5 month 2 weeks kenan da tahowarsu,bakaramun kuka sukayi ba ganin babu wadansu acikinsu sun mutu,gwamnatin somalia ta jinjinawa sojojin nigeria tare da godiya sannan tayi alkawarin lokacin karin girmasu xata xiyarci nigeria,bakaramin biliyoyin kudi ta tura nigeria ba da xa'a biya wadannan xaratan sojojin domin sunyi rawar gani,haka aka debesu har airport tare da tawagar shugaban kasar can domin rakiya saida saida sukaga dagawarsu niga sannan suka juya (nikuwa nace wash yau sai kwanan niga πŸ™„)


Bakaramin tarba akayi musu ba a nigeria lokacin da suka sauka haka aka dada dibansu sai headquarter canal yusuf safana yaji dadi,sauran major da general sai jinjina masa sukeyi saboda yadda yaransa sukayi kokari sosai a wannan tafiyar kuma ba karamin alheri da girma suka samowa kasarsu ba,bayan bayanai da girmamawa da akayi musu akace an sallami kowa yaje gda y wuta har tsahon 2 months xuwa lokacin da xa'ayi promoting dinsu sannan kowa xaiji alert dadine y ishesu kowa aka saka drivern office y kaishi gda.


Aunty ce xaune a palo ta xurfafa cikin tunaninta dan bata da aiki sai tunanin tilon danta mutane ta gani tsaye a kanta kafafunsu ta fara gani takalman sojoji ta gani da wando da sauri ta dago kanta safwan ta gani amma yayi baki da sauri ta mike ta rungumeshi tana kissing din fuskarsa hawayene y wanke musu fuska duk su 2,Aslam dayake gefe shima idanunsa sun kada sunyi ja,dan yasan yan gdansu sunacan suma sunyi missing dinshi aunty ce ta saki safwan taje tayi hugging din Aslam shima tayi kissing dinshi a goshi,komawa tayi ta xauna suma suka xaxxauna tace my sons munyi missing dinku,muma munyi missing dinku sukace,tace wanne irin guri kukaje wanda bashida service haka,safwan yace wani kungurmin dajine wlh bari muje muyi wanka tukun mudawo kisha lbr,sallama akayi,suka amsa mai gadine y shigo y miko wata envelope Aslam y karba yace yauwa harya dawo,aunty tace menene haka Aslam yace ticket ne aunty nima yau xantafi gda,aunty tace haba my son memakon ka kwana safwan yace nima haka nace masa to yace a'ah wai yasan hankalin yan gda y tashi saboda rabonshi da waya dasu tun kafin mu tafi baxai iya dada kwana ba,aunty tace kuma yayi gaskiya bari nakira dadynka nayi masa albishir safwan cikin shagwaba yace a'ah aunty surprising dinshi xanyi y hade hannunsa yace plz karki buga tayi murmushi tace toh.


4:30pm suka futo Aslam yana sanye da t.shirt purple sai black trouser y ratayo jakarsa sai kanshi yakeyi yace aunty bye sai bayan 2 months kuma,tace toh Allah y kiyaye hanya ka gaishemin da mutan gdan,yace ameen xasuji.


A waje sukayi clashing da daddy driver y dawo dashi daga office,cikin mamaki yake mutsitstsika ido yace suwa nake gani kamar maxaje da sauri suka tafi sukayi hugging dinsa,a tsatstsaye daddy suka gaisa da Aslam yaje driver y daukeshi xai kaishi airport,safwan kuma suka koma da daddy.


Taku har kullum *sisin mama*


πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs hamisu taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:31 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (8/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON KAKA*
*51*
A jirgi Aslam sai murmushi yakeyi,saboda wani farin ciki dayaji maramisaltuwa wanda y kasa sanin dalilin farin ciki(nikuwa nace waya sani ko farin cikin nassarar da suka samu ne nace kai a'ah farin ciki yakeyi yau y dawo gdan cikin hukuncin ubangiji).


Islam ce ta sheko da gudu sakamakon chocolate din data kwatowa Amira,itama amiran ta biyota a guje Amira tace wai baxaki tsaya ki bani chocolate dina ba cikin shagwaba tayi maganar tamkar datayi kuka,lokacin islam ta lunkuma chocolate din a baki tace Allah gwnda ki hakura danma na cinye kuma nasan baxaki iya kamani ba,Amira ganin islam wahalar da ita kawai takeyi dan ba iya kamata datayi va yasa cikin kuka ta koma part din kaka,islam kuwa da gudunta batasan Amira ta komaba tayi hanyar gate,lokacin yayi daidai da shigowar Aslam islam ji tayi ta bugi mutum tagal2 ta koma xata fadi,da hanxari y rikota da hannu daya y daidaita tsayuwarta sororo ta tsaya tana kallan wanda y rikota tundaga kafarsa ta fara kallo har xuwa fuskarta kuwww cikinta y bata kara,sakamakon ganin fuskarsa a tamke tamau tamkar bai tabayin dariya ba a duniya,cikin tsawa yace ke wannan wanne irin rashin hankaline gudun ubanme kikeyi,cikin tsoro da rawar jiki islam tace Amira ce ta biyoni,kallon bayanta y fara baiga Amira ba,islam kuma wani bala'in kwarjini yayi mata tuni taji wani mugun tsoronsa y shigeta wanda bata tabajin irinsa ba,saboda yadda taga yaya Aslam din y dada girma,yace ina Amira din waige2 ta fara tana xaxxaro ido irinna marasa gaskiya,a ranta tace wlh dabadan ka rikemin hannu ba da tuni na dade dayin nisa a daki,yace saboda bakida hankali a haka xaki futa dubeki fa,kallan kanta take ready made ce a jikinta iya gwiwa rankwashinta yayi mata,wani xafine y ratsata tamkar ta saki futsari wata gigitacciyar kara ta saki lokacin y cika hannunta yace kama gabanki da sauri ta juya ta kwasa da gudu sai da tayi nisa ta juyo tace kuma Allah y isana ta murguda baki,kafin yayi wani yunkuri ta bace bat tamkar kiftawar ido,murmushi yayi yace Ashe haryanxu tsugune bata kareba karasawa yayi suka gaisa da baba mai gadi da isya sukayi masa y hanya yace alhmdllh y wuce.


Da gudu ta fada cinyar kaka tana maida numfashi,kaka tana lfyrki kuwa amma ta kasa magana sai waje da take nunawa da hannunta,kaka tacewa Amira ke ganomin wane y biyota y tsoratata haka tashi Amira tayi ta leka ta dawo tace nifa kaka banga kowa ba,kaka ce ta kalli islam da haryanxu ta kasa magana sai jikinta da yake rawa tace to dagani in baxakiyi magana ba,dakyar islam ta daidaita nutsuwarta tace yayane fa y rankwasheni kaka tace haidar ko narasa meyasa yakeson mushiga kafar wando daya dashine,na hanasa dukanki yaki ji,xumbura baki islam tayi tace bafa shiba yaya Aslam,shekeke kaka ta kalleta tace watako shirmen mafarkin da kikeyi harya fara xama gaske,yaron dayau watanshi 5 da sati 2 da tafiya shi xakice kingani,islam ce tace kiji kakannan to yaushe nakeyin mafarkin yayan,harda xan fada miki magana kice shirme nayi,kaka tayi dariya tace ai in kina mafarkinnasa surutai kikeyi saina tofeki da falaki da nasi tukunna,dariya Amira tayi tace koma waye dai y rankwasheki hakkina ne Allah y fara sakamin duka islam ta kaiwa Amira tace kaka kinga tanamin rashin kunya ko (nikuwa nace kaga manya) daganan suka fara xagaye palon kaka tana saita daki Amira kaka kuwa data gaji da magana daki tayi shigewarta ta barsu islam kuwa ta manta da wani yaya Aslam.


Aslam kuwa direct part din aunty amarya y shiga lokacin ta futo a kitchen kawai taga mutum y shigo mamakine karara a fuskarta tahau mutsitstsika ido tace wanake gani haka,murmushi yayiy tafi da sassarfa y rungumeta ya saki wata sassanyar ajiyar xuciya yace dankine Aslam aunty na,danja baya tayi ta kare masa kallo sai wasu siraran hawaye suka xubo mata,da sauri yakai hannu y goge mata hawayen yace meya sakaki hawaye aunty na,tace my son gani dukkayi baki ka rame dada rungumeta yayi yace aunty na duk cikin aikine.


Hannunshi taja xuwa dinning table ta kalli taslem tace jeki fadawa kaka yaya y dawo,ihsan ke kuma tafi gurin momynki ki fada mata da gudunsu suka fice tace my son muje kaci abinci.


Taku har kullum *sisin mama*


πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs hamisu taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:31 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (8/11/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON KAKA*
*52*
Ihsan ta shiga part din mommy tayi sallama,mommy tace daughter na y akayi,ihsan tayi dariya dan tanason mommy tace mata daughter na tace mommy na yayane y dawo yana part din aunty amarya,murmushi mommy tayi tace to ai shikenan kinga aunty saita rage damuwa ko tunda son dinta y dawo dariya ihsan tayi tace eh kuma tayita mana fada ko yaya mukayi Abu ba,dariya mommy tayi tace ai yanxu xata daina dama saboda rashin son dinta takeyi muku,mommy tace kije kice masa inayi masa sannu da xuwa kinji ihsan ta futa tace toh mommy.


Tasleem ma taje ta fadawa kaka,da murna kaka ta futo a daki tace Ashe da gaske kike islam yanxu fateema ta aiko tasleem wai Aslam y dawo,islam ta xumbura baki amma batayi magana ba kaka ta fice islam da Amira ma suka mara mata baya har part din kaka.


Xaune suka tadda Aslam a dinning aunty amarya ta cika masa gaba da kayan abinci farin cikin fuskarta y kasa boyuwa shima yanata murmushi su kaka suka shigo,ka ta xauna tace mai gdan Ashe ka dawo juyowa yayi yace eh ai naxata kafinna dawo ma kin kara gaba,cikin rashin fahimta kaka tace bangane na kara gaba ba,Aslam yace mutuwa nake nufi ko kinci xamaninki kinci na yaya na jikokima sai kinci cikin masifa kaka tace ubanka ne xai mutu mara mutuncin yaro ai saitahau kuka aunty amarya ce tahau bata hakuri sukuwa yaran me xasuyi inba dariya ba dan lokacin harsu haidar sun shigo,Aslam ne y daure fuska tuni kowa yayi shiru,islam kuwa dariya taci gaba dayi tace yanxu kaka mutuwar kikejin xoro haka kinga yadda kike kuka ta dada kyalkyalewa da dariya,Aslam ma duk yadda y hade rai sai da tayi murmushi,kaka kuwa hararar islam tayi tace ku yanxu in mutuwar taxo ku tsaya,suka dada kwashewa da dariya,kaka ta harxuka tace bani kukewa dariya ba da uwayenku kuke ta goge kwalla da habar xani,Aslam kuwa tashi yayi a kujerar dinning y koma kusa da kaka y dora kansa a cinyar kaka yace haba matar kawai tsokanarki fa nakeyi,ai inanan inayi miki addu'a har auran tattaba kunne ki gani,dariya kaka tayi tace to naji dannema ta dungure masa kai tace ai dukkaine kaja,y gaisheta lokacin mommy ta shigo da sauri ya tashi yaje yayi hugging dinta yace mommy ta i miss u,murmushi tayi ta cireshi a jikinta tace kaidai baka girma,yace to y xa'ayi in girma inada 2 momies 2 daddies 5 granny dariya aunty amarya tayi tace hakane my boy,komawa yayi y xauna kaka tace niwai mai gdan yanaga dukka ramene kayi baki,anan y fara basu lbrn irin gurgurmin dajin da sukaje yaki dan duhu dajin da rana ma saisun kunna wuta kuma sai suyi sati basuyi wanka ba abinci kuwa da wanda suka tafi dashi y kare komawa cin ganyayyaki sukayi sai ruwa ruwanma basa samu su koshi,ga ba'a barin kowa y shiga dajin sai iyasu sojoji,anan y cire musu riga y nuna musu inda aka harbesa amma Allah y taimakesu sunyi nasara sun kama shugabannasu sun dankashi hannun hukuma,a dakin ba abinda yake tashi sai kuka kaka cikin jan magina tace Allah sarki lallai kunyi namijin kokari Allah y dada tsareku sukace ameen.


Islam tace yaya damafa ni ina ganinka kullum acikin baccina kanata shan wahala kana kaida wani abokinka da sojoji masu yawa,ta daga kanta alamar tunani tace uhm yaya safwan yauwa na tuna inka kirani sainaji tsoro nagudu saikace nadingayi maka addu'a,ta kalli aunty amarya tace ko aunty amarya,gyada kai aunty amarya tace tabbas nima sai sati biyu da suka wuce take fadamin lokacin ta futo a kitchen ta yarda kofi anan na ritsata shine take fadamin,kakama tace tabbas duk dare cikin baccinta tadinga surutai kenan tana kiran sunan Aslam,kowa mamakine y kamashi musamman Aslam saboda yasan islam batasan safwan ba amma gashi takira sunansa y runtse ido yace me hakan yake nufi islam ta damu dani kenan,islam ce ta tashi tace tunda y gamasamu kukan Amira tashi mu tafi,kowa a dakin sai da yayi dariya saboda furucin islam.


Taku har kullum *sisin mama*


πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs hamisu taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:32 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (9/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON KAKA*
*53*
Lokacin dasu Abba suka dawo ma sunji dadin ganin Aslam y dawo lfy,sai dai ramar da yayi itace sukayi magana,nan ma yace musu yanayin aikine y basu lbr kamar yadda yabawa su aunty amarya suma sun tausaya masa sosai.


Bayan sallar isha'i xaune dukkansu suke a palon kaka,daddy,Abba,momommy,aunty amarya,Aslam,kaka bayan bayanai da addu'o'i da aka gabatar daddy yayi gyaran murya,yace toh alhmdllh dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai a yau Allah y dawo mana da Aslam lfy bayan tsawon watanni daya dauka a gurin aiki,kuma Allah y basu nassarar abinda sukaje yi sai dai fatan Allah y dada tsarewa,kowa a palon yace ameen,daddy yaja numfashi yace to babana Allah y cika maka burinka yau gaka a matsayin daka dade kana tunani gaka acikin aikin soja,a tunanina kana da shekaru yanxu 26 kenan ko y kalli Aslam,eh Aslam yace,daddy yace masha Allah mun yanke shawara da iyayenka da kuma hajiya akan y kamata kaima ka ajiye iyali,dam2 kirjin Aslam y bada kara,daddy yace to yanxu in kanada wadda kakeso saika fada mata domin muje nema maka auranta.


Murmushi Aslam yayi,dukkuwa da yana cikin rudu yace to waima daddy nawa nakene da har xa'a faramin maganar aure,kaka ce tace kujimin xancen banxa karewarta yau aka haifoka murmushi Aslam y karayi har hakoranshi suka bayyana yace toh waike kaka INA ruwanki ne da shiga shirgin da ba'a saka dake ba,nagane ma kishi kikeyi to ki kwantar da hankalinki kece dai dagake ba wata,daddy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login