Showing 84001 words to 87000 words out of 96677 words
Chapter 29 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
ranar
daka ce nafita dasu a gdannan naje na bayar
dasu dafe kansa Aslam yayi yace oh god ka
samomin mage nan da xuwa bayan sallar
magruba ko axomin kayi toh peter yace cikin
barin jiki.
*dan Allah kuyi hakuri da rashin ganin posting
dina kwana 2 hakan y farune saka makon biki da
xamu fara yanxu haka sai nan da 4 days sannan
xakuga wani posting din nawa dan yanxu haka
ina hanyar jigawa,da wannan nake so namika
sakon gaisuwa gareki BINAFA sakonki y iso
gareni na ari bakin yan uwana domin miki sakon
gaisuwa ta hade da agare ki godiya mungode3
sosai Allah yabar xumunci daduk masoyan
GOYON KAKA ina gaishe a duk inda kuke kuma
nima ina sonku*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
?Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
*Na Umma that's Musa*
*GOYON KAKA*
*131-132*
Cikin farin ciki Aslam y shiga cikin gda xuciyar shi fes a kitchen y tarar da islam tana hada musu dinner sai sauri takeyi saboda tana shirin yin dare a girkin nata da fara'arsa y karasa y sakalota y sakata acikin Hannayensa y hadeta da girjinsa yana shinshinar huyanta wata irin kasala taji ta dirar mata turo baki tayi tace haba hero y xa'ayi ka rikeni ka hanani karasa aikina kana ganin ina shirin kai dare murmushi yayi y cika ta y fara tattara hannun rigarsa yace bari na tayaki kinsan yau ke ta daban ce,kallan shi tayi da alamar tambaya tace bangane ni ta musamman bace,kanshi yadan shafe yace amm ba komai ai ke kullum ta musamman ce kinji ma kiran sallah akeyi bari natafi masallaci y futa yana kissima abubuwa da yawa a ransa.
Sai dayayi sallar isha'i sannan y dawo gda tarar wa yayi peter y samo masa magen mai kyau kuwa cikin farin ciki y karbeta xuciyar shi fes a wani kwali y sakata sadaf2 y shiga cikin palon jin motsin islam a kitchen shine y bashi damar hayewa stair cikin sauri dakin islam direct y wuce bathroom dinta y bude y ajiye magen y futo da sauri y shiga dakinsa y boye kwalin acikin wardrop y sauko kasa.
Kitchen y leka yacewa islam princess ki futo kiyi alwala kiyi sallah bari naje nadawo amsa masa tayi tana adawo lfy ka tahomin da abin dadi murmushi yayi yace toh y fice.
Gurin siyar da gasassun kaji yaje y siyo guda 3 manya2 sannan y siyo ice cream y siyo kayan fruits kuma y dawo gda hannunsa niki2 da kaya.
Islam y gani tanata saurin hada kayan abinci a dinning area dan yau ko wanka bata samu damar yi da wuri ba birinta yanxu ta gama jera abincin akan dinning taje tayi wanka kafin lokacin cin abincin su yayi.
Aslam ne y shigo hannunsa rike da kaya ganin islam da yayi y tabbatar bata je dakinta ba shine y saka shi jin dadi yace ah princess y akayi bakiyi wanka ba har yanxu yana karasa xama kan kujerar dinning dan tsaki tayi tace wlh yau aikinne yakai min dare gyada kansa yayi yana bubbude warmers din tace amma yanxu kafin lokacin da xamuci abinci yayi xanje nayi wanka kanshi ne y bugi hancinsa yace ina kawai kixo ki xuba mana abincin mu muci nima yau bacci nakeji in mun gama kyaje kiyi wankan dirdira kafafuwanta ta farayi alamar shagwaba tana haba hero ka kyaleni nayi wankan mana tunda yanxu kaurin girki nakeyi shima kwaikwayonta yayi yace uhm uhm nikuma yunwa nakeji dariya ta kyalkyale da ita tace toh xubawa ma'u tayi ta kwala mata kira taxo ta karba ta wuce dakinta ita kuma ta xuba musu nasu.
Aslam yace ki xuba mana kadan fa kinga kayan dadinki nasiyo amma sai kinyi wanka saiki futo palon sama muci to islam tace, bayan sun gama a tare suka debe kwanukan suka kai kitchen sai data dauraye kwanukan Aslam kuma y dauki nasu peter yakai musu lokacin daya dawo har islam ta gama rufe kofar gdan yayi ya taho suka haura stair rungume da juna a palo y ajiye ledar kayan yace nima bari naje nayi wankan y shiga dakinsa itama ta shige nata.
Aslam yana shiga da sauri y cire kayansa y daura towel ya xauna a bakin gado yana sakin murmushi dan yasan yanxu xai jiyo ihun islam,islam kuwa tana shiga daki harda murxa key tayi ta cire kayanta ta daura towel bathroom ta nufa a hankali ta farajin kukan mage cikin tsoro ta xaro ido waje tace mage sai kuma ta basar tace mema xai kawo mage gdannan bayan an fitar dasu balle harta shigo dakina karasawa tayi ta bude bathroom nan fa idanuwanta dukayi toxali da mage da sauri ta kwalla kara ganin da tayi magen nashirin futowa shine sakata janyo kofar cikin xafin nama ta rufe magen a bathroom ihu take kwalawa tana kiran hero tana tsalle ta kasa gaba ta kasa baya jikinta kuwa sai rawa yakeyi gaba daya tunaninta y tsaya a wuri 1 takasa tabuka komai sai ihu da take kwalawa Aslam yana daki yajiyo ihun islam jallabiyaya y saka da sauri y futo y tafi dakinnata ya tura amma y kasa budewa saboda a rufe yake sannan yana jiyo ihun islam sunanta y fara kira da karfi yana jijjiga kofar sai lokacin islam taji kuxari da gudunta ta taho jikin kofar tana kokarin nudewa amma ta kasa saboda yadda jikinta yake rawa ga gunjin kuka kuma gashi hankalinta yana bakin kofar bathroom dan gani takeyi kamar magen xata futo Aslam jin da yayi islam takas budewa shima cikin kidima yace ki nutsu ptincess ki budemin kofar mana dakyar ta samu ta bude masa kokarin shigowa yake tana kokarin futa nan sukayi gware saurin kankame shi islam tayi tana kuka muryarta harta fara dashewa har wani shidewa takeyi tana hero mage cikin wani tausayin islam yaji y kamashi ganin yadda take kuka sai yaji dama baiyi amfani da mage ba amma ba yadda xai yine domin itace kawai mafuta a gareshi da xai futa daga halin dayake ciki kamar gaske cikin kidima y maimaita mage kanta kawai ta gyada masa tambayar ta yayi tana ina bathroom kawai take nuna masa da hannunta bathroom din y nufa yana magana garin yaya mage ta shigo gdannan eh lallai yau sai su peter sunyi min bayani magen y dauko islam nayin toxali da ita ta xube a sume da gudunsa Aslam yayi stair ya sauka yaje y bude gdan y kira peter da sauri y mika masa magen yace kayi sauri ka mayar da ita inda ka karbota y koma da gudunsa.
Ciccibar islam yayi y shigar da ita cikin dakinsa y daurata akan bed ruwa y dauko a cikin fridge y tsiyaya a kofi y yayyafa mata wata doguwar ajiyar xuciya taja ta wani bude idanu sai kuma ta lumshesu kankame Aslam tayi tana wani sabon kukan bayanta y shiga shafawa a hankali yana kiyi shiru princess kinga nafuta da magen ashe ma bata gdannan bace ta makota ce ta shigo a hankali ta fara sauke ajiyar xuciya tana sakin numfashi da dai2 da dai2 mikewa yake shirin yi da sauri ta rukoshi cikin dasashshiyar murya tace ina kuma xakaje wanka yace mata dama nacire kayana xan shiga ne shine najiyo ihun ki nafuto da sauri Allah nema y kiyaye da ba kaya xaki ganni saboda harna shiga bathroom cikin shagwaba tace ni to ai tsoro nakeji shafa bayanta yayi yace ki kwantar da hankalin ki babu mage yanxu a gdannan ki tayi ta wani tukwikuyeshi tashinta tsaye yayi yace to muje muyi wankan tare dannaga alamu kamar kema bakiyi ba tashi tayi domin yanxu bata da wata dabara data wuce suyi wankan dan tasan indai basuyi ba tofa baxata iya bacci ba sai da suka shiga bathroom din kuma ta fara kunyar cire towel dinta kula Aslam da yayi kunya takeji shine y saka shi shammatar ta kawai saiji tayi y kwace towel din y sakata cikin bahon wanka da sauri tasaka hannunta ta rufe girjinta murmushi yayi shima y cire nasa y shiga cikin bahon wasu kalar sakonni y fara aika mata masu rikita jiki sun dauki kusan 30 minutes yana aika mata da xafafan sakonni sannan y kyaleta sukayi wankan islam kuwa idanuwanta a kulle suke saboda wata irin kunyar Aslam da takeji.
Bayan sun futo a bahon wankan da kanshi y mika towel ta karba ta daura duk kunyarsa ta isheta alwala yasa ka ta daura suka futo murmushi kawai Aslam yakeyi saboda yasan tarkon daya daya y kama xomo bayan sun futo sallaya ya shimfida musu kallanshi tayi da shagwaba tace hero toni wanne kayan xan saka wani malalacin kallo y jefeta dashi yace jeki ki dauko a dakinki mana cikin tsoro ta xaro idanuwanta sai kuma ta murguda bakinta tace tab yama xa'ayi naje dakinnan murmushi yayi a ransa yace yau bakin rashin kunya xai mutu xura jallabiyar shi yayi yana sedai in kina so nabaki na amarya ta xumbura bakinta tayi tace oho nidai bani kawai wardrop dinshi y bude y dauko mata wani katon hijab mai hade da skirt a wani wulakance ta karbesu tana yatsina fuska lokacin daya mika mata dan ita kadai tasan bakin cikin da takeji wai yau ita hero xai wulakanta yana mata xancen wata matar haryana bata kayanta lokacin data ware su hijab da skirt ta gani kallansa tayi baki a sake tace menene wannan yace sallah xamuyi sannan nabaki kayan xama tayi a bakin gadon tace toh nidai nayi sallah kallanta yayi yace nafila nake nufi to ai nayi shafa'i da wutiri kaga ba sauran nafila da xanyi sai ta cikin dare ganin ba xata ganeba yace in baxaki taso mu tafi ba tashi ki tafi dakin ki tunda ba xakiji magana taba tashi tayi tana xumbura baki tasaka skirt da hijab din dai2 ita tagansu kallan Aslam tayi tace lah hero kayan budurwar taka dai2 ni ashema ba babba bace aikuwa in taxo tace xatamin iyayi narkarta xanyi murmushi kawai Aslam yayi yace mudaiyi sallah tayar da nafila yayi raka'a 2 yajasu sannan yayi musu addu'ar samun xaman lfy da xuri'a ta gari tambayoyi yayi mata kallansa tayi tace to ina ruwan ka da tambaya ta akan abubuwan da bau shafi rayuwar kaba kallanta yayi y daure fuska yace Allah nakara tambayar kika karamin gardama saikin futa a dakinnan sai data gama kunkunin ta sannan ta fada masa amsar tambayoyin da yayi mata tashi yayi y cire jallabiyar y daura towel y shafa mai y feshe jikinsa da dadadan body spray tana xaune tana kallansa tana karewa halittarsa kallo y gama shiryawa y bude wardrb dinshi ya dauko wasu sababbin kayan bacci milk color masu taushi y saka sannan y juyo yaga shi take kallan cewa yayi wannan kallan fa juyar da fuskarta tayi tace niba kallanka nakeyi ba yace to xoki shirya tashi tayi itama taje ta shafa mai shikuma y futa y dauko musu leader din kayan dayaxo dashi hade da turarukan ta y shigo dakin janyo wata trolly bag yayi y bude hadaddun sleeping dresses ne aciki(dftn kun tuna lokacin da Aslam y dawo daga tafiya yaxo da trolly bag guda 2 yace 1 ta amaryar sace da xataxo nan da wata 4) wata haddiyar nyt gown y dauko mata milk colour shara2 mai gdan bra da karamin pant y mika mata dududu rigar xuwa cinyar tace karba tayi ta ware su har xatayi magana da sauri ta tuna worning din da yayi mata da sauri ta kwashesu ta shiga bathroom ta saka su ta futo a kunyace kallanta y shiga yi babu ko kiftawa cikin sauri ta karasa ta dauki hijab din da tayi sallah ta saka shikuwa saurin nata ba karamin burgeshi yayi ba saboda yadda halittun jikinta sukeyin rawa wani lumshe idanuwansa yayi y janyo leader din kayan y bude sosai islam taci kaxar nan domin bataci abincin kirki ba dan dama Aslam yace karta cika cikinta ice cream kuwa roba 1 ta shanye medium size tana gama ci ta kalli Aslam cikin shagwaba tace hero brush dauko mata sabo yayi a loka din mudubi y bata tashiga bathroom ta tsaftace bakinta ta futo tabi lfyr gado kallanta yayi yace me kike nufi tace bacci xanyi to yace y mike y tattara kayan y daura kan fridge shima y shiga bathroom y wanke bakinsa y fito y kwanta a bayanta.
*sakon gaisuwa a gareku aysha silent kabo daughter & zainab ngd sosai akan soyayyarku a gareni Allah yabar xumunci wannan page din na sadaukar dashi a gareku*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
*Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*133-134*
Blanket din data lulluba dashi yake shirin yayewa y shiga cikin sauri ta mike jinsa kusa da ita futula ta kunna ta wani turo baki gaba tace wai hero kana nufin akan gadonnan xaka kwanta mikewa yayi shima y jefeta da wani kallo yace eh naji isa nida dakina ace xa'amin iyaka dada tura bakinta gaba tayi tace to ai naga bakunci naxo dakinka ko hararar wasa yayi mata yace toni ne na gayyatoki balle ki sakamin doka nabi wlh in har baxaki kwanta ba sai dai ki tashi kibar dakinnan wani murmushi ta sakar masa tace haba hero menene na daukar xafi ai naxata xaka kwanta a kasa ne tunda dama bamu taba kwana guri 1 ba sassanyar dariya y saki yace a'ah ni baxanyi kwanciyar kasa ba sai dai intafi palo na kwanta y mike hade da daukar pillow xai fuce, kanta ta daga sama alamar tunani tace to yanxu inya futa magennan ta dawo fa y xanyi sai kuma tace au ashe fa gwanda y tafi karnaje yamin wani abin kuma ma ai nasan babu magen a dakinnan......ai bata karasa tunaninnata ba tajiyo kukan mage miyauuu...miyauuu...wata muguwar sufa tayi hade da kwallah kara Aslam da yake shirin ficewa a dakin saiji yayi islam ta cukwikuyeshi tana maida numfashi ai saura kadan y saki dariya abinda islam bata sani ba Aslam ne y makale murya yayi kukan mage cak y tsaya yace menene haka cikin shagwaba tace kukan mage fa naji murtuke fuskarsa yayi kamar gaske yace banason haka nifa bacci nakeji y xa'ayi kice kukan mage kikeji bayan babu mage a gdannan kawai kinbi kin saka tsoro a xuciyar ki shiyasa ma kikejin kukun magen ni sakeni natafi na kwanta uhm uhm tace cikin shagwaba hade da magale kafada nidai gaskiya nayadda ka kwanta a dakinnan tsoro nakeji wani sanyayyan murmushi yayi hade da lumshe ido harda hamdalarsa a xuciya amma a fili yace toh da sharadi guda 1 cikin sauri eh nayadda tun kafin taji sharadin yace saikin yadda xaki cire hijabin...ai tun kafin y karasa fadar sharadinsa ta cire hijabin tayi hulli dashi wani mugun kallan sha'awa yake bin kirjinta da kallo har wani lumshe idanuwa yakeyi dan idanuwan nasa harsun fara canja kala cak y dagata y sabata a kafada y fara tafiya da ita dariya ta saka tahau tukan bayansa tana karkada kafafuwa cikin shagwaba tana ita y sauketa.
Bai direta a ko ina ba sai kan bed nan y fara mata cakulkulu dariya take kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi saboda dariya shine yasa y kyaleta muginawa yayi ya kwanta yana facing din p.o.p din dakin cikin sauri ta tafi ta kwanta a girjinsa ta wani kankame shi tana maida numfashi hannu yasa y kashe fitilar dakin a hankali y fara shafa bayanta wani irin dadi islam takeji har wani bacci2 taji yana shirin debeta a hankali y fara aika mata da rikitattun sakonni wanda yake shirin mantar da ita a duniyar da take Aslam ganin da yayi islam bata san duniyar da take ciki ba nanya fara aika mata da manya2 sakonni cikin xafi kissing din fuskarta yakeyi tun daga goshinta,idanuwanta,kumatunta lokacin daya kai bakinsa cikin nata wani rikitaccen kisses yake bata harwani sarrafa harshenta cikinnasa yake islam kuwa ji takeyi kamar tace wayyo Allah dadi nishi kawai take saki y salam lokacin daya kai hannunsa kanna fulaninta ai shima shidewa yayi ai tuni yakai bakinsa kansu to nidai daganan najawo hannun mmn 2 da aunty jamee da matar soja nace mu fuce matar soja kuwa cewa tayi ita baxata futa ba sai taji lokacin da xa'a kashe bakin rashin kunya dakyar dai na lallaba ta muka fuce muka bar masoya 2 nan cikin duniyar maji dadi.
A palon saman muka xauna nikam kyankyadi sai dibata yakeyi sai mmn 2 namikawa wayar nace taci gaba da muku typing cikin gyangyadi wata rikitacciyar kara ta daki kunnena a xabure na mike ina raba idanuwa ihun islam naji tana wayyo kaka wayyo mommy wayyo Amira wayyo khausar ku taimakeni ummu haseen kuwa harda guntuwar kwallarta lol ai su mmn 2,aunty jamee, matar soja da gudunsu sukayi hanyar dakin harda rawar su wai yau Aslam y kashe arna nikuwa tausayin islam y hanani motsi musamman danaji tana kwalamin kira tana aunty umma ki kawomin dauki
nace badani ba wannan kasadar bandai sani ba ko ummu haseen xata iya .
Nidai har wajen 3:00am sannan naji kukan Islam yadan tsagaita kallan ummu haseen nayi data rafka uban tagumi nace gaskiya hero mugu ne tace hmm kedai bari inajin fa sai yanxu y kyale yarinyar nan xaro idanuwa na nayi na dafe kirji nace na shiga 3 su mmn 2 nacewa kuxo mutafi to furr suka ki suka ce sai sun jira gobe sunyiwa amarya gashi wata dariyar yake nayi nace ai shikenan dan har lokacin inajin amsa kuwwar karar da islam tayi a kunne na nace to ni natafi tare da ummu haseen muka futo kowa yayi gda.
Washe gari 7:00am a gdan Aslam tayi min ina shiga gdan a palon kasa nayi xamana sai 8:00am Aslam y futo fuskarshi fess dauke da annurin amarci sai washe hakorannan yakeyi tamkar gonar audiga su mmn 2 y tarar xaune a palo kallansu yayi yana washe baki dan sam yau ba daure fuskar nan yace a'ah yau bakine a gdanna mu cikin jin kunya su mmn