Showing 51001 words to 54000 words out of 96677 words
Chapter 18 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
*75*
Suna xuwa safwan yayi packing da motar shida khausar suka futa,ganin haka Aslam da sauri y janyo Aslam ta fado jikinsa cikin tsananin firgici ta xaro idanu tana kokarin kwatar kanta amma ta kasa dada matseta yayi y murde mata kunne auchhh wash shine abinda islam tace tana rarraba idanu (tamkar bera a tarko π)yace ke yarinya naga danyan kai kikeji dashi shawarar daxan baki itace wlh kibini a hankali a gama hidimar bikinnan lfy idan ba haka ba yayi kwafa y daka mata uwar harara,y saki kunnan nata,cikin tsiwa tayi masa kallan up & down tace in ba haka ba mai xakayi wata dankar yakai mata ta kwallah kara lokacin safwan y karaso y budewa Aslam kofa yace ranka y dade bismillah cikin wani ixxa da jin kai y xuro kafarshi waje da sauri safwan yaje y budewa islam ma kofa ta futo hannunta Aslam y riko y matseshi da sauri ta dago kanta wani malalacin murmushi y sakar mata da sauri ta sunkuyar dakai tana xumbura baki a haka suka karasa shiga hall din.
Suna shiga duk aka mike,gurin a tsare yake saboda dududu mutane basufi 200 ba kowa yana sanye da white t.shirt da wandon sojoji illah manyan sojoji ne sanye da kaya ba unifoam ba,mutane da yawa mamaki sukeyi lokacin da sukaga amaryar captain a.u domin ko kafadarshi bata kaiba karasawa sukayi table din dasu general yusuf safana yake da manyan sojoji suna xuwa Aslam y kame y sara musu,wani mugun kallo y jefi islam dashi wanda ba wanda y kula itama batasan lokacin data kame kwatankwacin yadda Aslam yayi ba ta sara musu tuni hall din yadau tafi raf2 saboda bakaramin burgesu tayi ba shikanshi Aslam yaji dadi domin ta futar dashi kunya y kama hannunta suka karasa inda aka tanada dominsu.
Anci ansha anyi fareti kala2 inda general yusuf safana yayiwa amarya kyautar mota islam taji dadi sosai don harta manta da akwai Aslam a gurin sai washe baki takeyi tamkar gonar audiga,wajen 6 o'clock taro y watse saboda akwai dinner 8 o'clock.
Suna komawa gda Aslam yayi ficewarta islam ma haka kowa yayi part din da yake safwan ne y kalli khausar yace 8 o'clock ku xama cikin shiri domin bamason african time khausar tace toh,islam da gudu ta shiga part din mommy xaune ta tarar da ita acikin palo itada mutane da gudu islam ta fada cinyar mommy tana tsallen murna,mommy cikin jin dadi tace yata wannan farin cikin fa islam tayi lamo ajikin mommy ta lumshe ido tana murmushi sai kuma ta bude idon ta mikawa mommy mukullin mota,mommy tace mukullin mota nagani na menene dada rungume mommy tayi tace a wajen reception wani yabani kyautarta cikin jin dadi mommy tace Allah y sanya alkhairi yan dakin sukace ameen suma sun tayata farin ciki,sannnan ta tashi ta tafi daki.
Alwala tayi sannan tayi sallar la'asar da magruba kwance take akan gado su khausar suna xaune sukuma makeover tanayi musu kwalliya,Amira ce tace 6* ki tashi kiyi wanka mana kinaji ana kiran sallar isha'i fa kokin manta sunce basason African time,tsaki islam tayi tace to aikin Allah ne da xaku dameni ku wlh fa kubini a hankali dan kunsan yanxu ruwa ba sa'an kwando bane mota ce dani gwanda ku bini a sannu ku samu nadinga dibanxu muje makaranta shewa suka saka suna kaga amaryar captain a.u wani malolon bakin ciki taji a ranta tsaki tayi tasauka tayi sallarta ta isha'i,lokacin har an gamawa su khausar kwalliya sun saka blue lace da touch din red in da xasu saka red din head suma suka tayar da sallah islam kuma tana idarwa tashiga bathroom domin yin wanka.
Taku har kullum *sisin mama*
πππ
*mrs hamisu taura*
πππ
[11/23, 5:56 PM] π¬ππ°°Salma°°π¬ππ: (23/11/2016 1:00pm) *na umma yahya musa*
ππππππ
ππππ
ππ
π
*GOYON KAKA*
*76*
Bayan ta futo a wanke makeover ta xauna ta tsantsara mata makeup wani hadadden gown na material yellow mai raga2 tasaka anyi mata landing da wani irin yadi mai walwali blue colour tuni tadau sheki da kyalli ku fans din *goyon kaka* ku haskomin farar mace cikin yellow din Abu ga kuma blue,wani irin nadin head akayi mata da dark blue an masa ratsi da yellow anyi packing din gashinta da blue ribom yana lilo a baya wani arnen fashion dankunne da sarka blue da stones din yellow tasaka awarwaro na gold sai occasion bag dinta blue subhanallah irin haduwar da islam tayima bata lokacine sai wajen 8:30pm aka gama kintsata.
Aslam kuwa yanacan cikin mota in banda tsaki babu abinda yakeyi yana duba agogo domin a rayuwarsa y tsani African time ko kadan tsarin bai masa ba,shima danye yake cikin rantsatstsiyar shadda golden brown yana sanye da hula zanna bukar itama golden brown da kwalliyar xare brown colour sumar kanshi kuwa tasha gyara sai kyalli takeyi haka sajenshi y kwanta luf akan kyakykyawar fuskarsa tsintsiyar hannunshi daure take da agogon rolex na xallar axurfa kafarshi kuwa tana sanye cikin combat boot baki.
Kamar jiyama Amira da khausar da yanmatannan hutune suka sako islam a tsakiya hannunta na dama 3 hakama a bangaren hagu mutum 3 lokacin da suka futo wani irin faduwar gaba Aslam yayi saboda irin kyawun da islam tayi tamkar wadda akayiwa wankan inji kokwanto y shigayi akan itace koba itaba harsuka karaso motar baisani ba kanshin turarenta ne y ankarar dashi dandanan y dauke kai y tamke fuska,islam kuwa tabe baki tayi tace ko tunanin me hero yakeyi oho,safwan ne y kalli khausar yace y akayi kuka bata mana lokaci khausar tace wlh islam ce batayi wanka ba sai da akayi sallar isha'i kuma tasan shirinta akwai bata lokaci,safwanne yace Ashe laifinki ne amaryarmu kikaki yin wanka da wuri,banxa islam tayi masa tamkar batasan da ruwan mutum a gurin ba,Aslam Kuwait tsaki yayi yanajin bakin ciki akan shishshigin da safwan yakewa islam a haka harsuka karasa the afficent.
Suna xuwa safwan ne y juyo yaje my friend plz just give me 5 minute y fuce shida khausar tattaro masu anko sukayi matan suna sanye da sky blue lace da touch din red,maxan kuma suna sanye da sky blue shadda da hula red kai sunyi bala'in yin kyau,karasawa sukayi amarya da ango suka futo xagayowa Aslam yayi y sakalo hannun islam cikinnasa gabansu taslem da ihsan ne cikin red gown anyi musu gyaran gashi da wasu yara biyu maxa sa'anninsu sanye da black suit,baya kuma kowacce mace jere da namiji suna tafe ana watsa musu kyalkyali da spray na amare kumfa sai tashi takeyi tuni masu daukar hoto da masu video coverage suka fara aikin daukarsu.
Suna shiga hall din islam taji kirjinta y buga da karfi tuni ta runtse idanuwanta,police band kuwa tuni yahau dukan ganga,duk yan hall din suka mike saboda girmamawa amarya da ango,sagir da yake gefe kuwa wani tsananin bakin cikine y turnike shi,wai yau islam dinshi ce take auran wani ba shiba.
A hankali suke tafiya cikin yanga tamkar masu tausayin kasa dayake rigar islam najan kasa bansan yaya akayi ba kawai naga tana kokarin faduwa cikin abinda bai wuce kiftawar ido ba naga Aslam y dagata cak tamkar yar baby,tuni hall din y dauki sowa da ihu saijin tafi kakeyi raf3 rikon dayayi mata irin daukar jarirai ne aikuwa ta wani lafe a kirjinsa har sai da suka karasa gurin da aka tanada dominsu y ajiyeta,wani kallon kasan ido yayi mata a wulakance yace banxa kinji jiki mai dadi harda langabewa wannan da a gda muke saina kara wanka,bakinta ta murguda masa tace wanine yasaka ka daukeni ta dauke kanta shima dauke kansa yayi.
M.C ne y futo yayiwa amarya da ango barka da xuwa yace sannan y kira sunan safwan yace yaxo y bada tarihin ango,y futo y bada tarihin ango da yadda soyayyarsu ta fara da amarya da irin mugun son da ango yakewa amaryarsa,tuni gurin y dauki tafi, cikin mamaki Aslam yake kallon safuwan saboda irin karyar daya shirga,sannan aka kira Amira itama taxo ta bada tarihin amarya itama kamar yadda safwan yace Aslam nason Islam itama haka tace,islam kuwa don bakin ciki ji takeyi tamkar ta kurma ihu,nan ma tafi akayi.
Wasu yan matane da suke xaune,dayar tace nifa wlh kawata nayi mamakin matar captain a.u dan Allah jibeta ko kirgen dangi bata fara ba,tsaki dakyar tayi tace inajin fari da gashinne y rudeshi,dayar ta tabe baki tace ainaji ance auran xumunci ne cousin dinsa ce,dakyar ta kuma cewa koda naji mana amma ace yana babban yaro haka ba kayan hutawa ajikin matarsa ina jin xan gwada sa'ata,dayar tace ina bayanki kawata Allah y baki sa'a,tayi wani farrr da idanunta tamkar na kwarkwata tace ameen.
Taku har kullum *sisin mama*
πππ
*mrs hamisu taura*
[3/7, 8:34 AM] βͺ+234 703 962 5239β¬: *na umma yahya musa*
*GOYON KAKA*
*77*
Haka akaci gaba da hidimar biki,anci ansha save
ur save ne kowa abinda yakeso yake diba,ba irin
kayan more rayuwa da babu kama danaci
nasha,can nagano xugar fans din *goyon kaka*
sun xage suna kwasar gara.
An bukaci amarya da ango su futo filin
rawa,kicin2 islam tayi da fuska ta xumbura baki
gaba,Aslam ne y matsar da bakinshi dai2
kunnanta yace y yan matana xaki tashine ko
saina daukeki,da sauri ta daga kai ta kalleshi
kashe mata ido daya yayi yace eh maimaita
abinda y faru daxu xanyi ai islam batasan lokacin
data mike ba,murmushin gefen baki Aslam yayi
yana kada kai yana jifan islam da wani shu'umin
kallo dana kasa fassarashi,tashi sukayi a hankali
suke takawa ji islam tayi Aslam y rige hannunta
itadai banxa tayi masa,a ranta tana cewa
jarababbe gobennan xamu rabu sai dai ka tare da
wata matar a haka suka karasa filin rawa
dukkaninsu a tsaye suke kikam babu mai dan
wani juyawa nan fa yan'uwa da abokanan arxiki
sukaxo aka fara barin nerori (nikuwa nace bidiri
watako masu kudi ba ruwansu da buhariyyar
nan ) sagir shima tasowa yayi yaxo y fara musu
liki islam cikin tsan2 mamaki take kallanshi
jikinta duk yayi sanyi shima sanye yake da ankon
maxa blue din shadda da hula red,saikuma tayi
rau2 da ido tanason yin kuka.
Aslam ganin yanayin da islam ta shiga yayin
dataga sagir tuni yaji ranshi y baci xuciyarshi
tana masa xafi saboda tsaf y ganeshi cikin xafin
nama y danki hannun islam suka juya suka bar
filin rawar.
Xaune suke a gurin da aka tanadar musu Aslam
yace me wannan banxan yakeyi a gurinnan
ubanwa y gayyace shi,wani shekeke islam ta
kalleshi tace sainaji matsa tukunna xan amsa
maka ta karashe maganar da murguda karamin
bakinta,wani shu'umin murmushi Aslam yayi yace
ina tausaya miki yarinyar nan dan duk lokacin
dana dankeki baxakiji dadi ba,murmushi itama
islam tayi tace mudai tausayawa juna domin
kasan game dinnamu bama taba tashi 1-0 sai dai
duro,cikin tsantsan mamaki yake kallanta har
xaiyi magana sai yaji m.c na sanarwar yanxu
amarya da ango xasu yanka cake kwafa yayi
suka mike a tare.
Suna karasawa gurin wani hadadden cake
kalanshi white & pink aka basu wuka aka kirga
number 1,2,3 sannan suka yanka cake din ko
wannensu fuska a tamke Aslam ne y fara dauka
y sakawa islam a baki sannan y bata lemo tuni
aka dauki tafi raf3,murmushi islam tayi a ranta
tace xaka Sani itama ta dauko wani katon cake
Aslam ganin sai y rankwafo islam xata samu
damar saka masa cake din a baki shine kawai y
sashi yanke hukuncin dagata cak,islam bata
ankara ba sai jinta tayi a sama,Aslam y jefeta da
wani murmushi dana rasa gane ma'anarsa itama
mayar masa tayi y bude bakin kawai saiji yayi ta
danna masa wani katon cake dayafi karfin
bakinshi da hanxari y dureta saboda yadda yaji y
kasa tauna cake din,tuni gurin y dauki sowa da
tafi ji kake raf3,islam kuwa data fakaici idon
mutane saitayi masa gwalo,wani malolon bakin
ciki Aslam yaji y turnike shi.
11 o'clock taron y tashi kowa yana cikin farin ciki
anyi rabon sevoniers sosai,safwan ne y mayar
dasu islam gda yano to amaryarmu Allah y
tashemu lfy,itadai banxa tayi masa saboda bacci
takeji tayi shigewarta part din mommy.
Aslam kuwa suna shiga part dinsu kayansa y cire
y fada wanka saboda yadda daddadan kamshin
islam y dameshi saboda daukarta da yayi.
Harya futo wankan baidaina jin kanshin ba tsaki
yayi yace wanne irin mayan turare ne
haka,kwanciya yayi y lumshe ido dukkuwa daba
bacci yakeyi ba kawai hirar dasu safwan sukeyi
ce ta isheshi,safwan ne yace kai abokina wlh
kalar soyayyarku kai da islam ta burgeni kaga
wani kallan luv da kuke jifan juna dashi,banxa
Aslam yayiwa safwan saboda yasan safwan
soyakeyi y tanka masa,safwan jin Aslam yayi
masa shiru yasa shi cigaba da maganarsa yana
kai abokina bafa karamin burge mutanen
gurinnan akayi ba yadda cikin xafin nama ka
daga islam cake Tamkar ka dau... bai karasa ba
Aslam y taso cikin karaji yana is enough nagaji
dajin banxan surutunnan naka to innayi mata
kallan luv laifine ko inna dauketa haramunne
naga mata tace plx don't disturbing me again
wata dariyar shakiyanci safwan y saka yace haka
nake sonji angon islam cikin kufula Aslam y juyo
da niyyar naushin safwan lokacin su safwan
harsun kai kofa tashi Aslam yayi yaje y sakawa
kofar key.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/7, 8:35 AM] βͺ+234 703 962 5239β¬: na umma yahya musa*
*GOYON KAKA*
*79*
A mota ma islam sai gunjin kuka takeyi su
mommy sunyi2 da ita tayi shiru taki har suka
hakura,gdan ta dayake nassarawa g.r.a aka kaita
gda ne ginin tsarin turawa tun daga compound
din abin kallo ne domin kwaltace a shinfide tun
daga bakin gate har xuwa inda xai sadaka da
packing space daga gefe kuma grass carpet ne
shinfide da wasu flowers masu kyau da kanshi
akwai garden a gdan da yake dauke da shuke2
kama dasu mango,guaver,ap
ple,ruman d.s sannan akwai sweemin pool tun
daga waje gdan abin kallo ne (nidai nan na saki
baki da hanci ina kashe kwarkwatar idona)
Subhanallah Ashe kallo na cikin gdan wani
kayataccen palo ne dauke da kayan more rayuwa
babu abinda babu daga can gefe kuma wani
hadadden dinning table ne akwai kofofi guda 4 1
kitchen ne mai dauke da store acikin shi shima
irin fadar haduwar shi bata lokaci ne,sannan
akwai store komai na kayan abinci akwai a ciki
(Abba ne y xuba acewar shi gara yayiwa islam)
kofofi biyu kuma bedroom da toilet acikin
kowanne yana dauke da wasu hadaddun gado an
mafa yan nigeria sunyi bala'in yin kyau domin in
ba fada maka akayi ba saika xata yan wajene
domin *hamra furnitures company* ba baya bane
wajen kera gadaje tamkar yan waje to anan
sukayi order su,dayar kuwa wata irin security
door ce itace xata sadaka da stair daxai kaika
xuwa sama gani nayi duk an tsalallake
dakunannan an haura da islam sama shi kanshi
stair din abin kallo ne saboda yadda aka kawata
shi.
Y salam shine abinda na furta saboda tsaruwar
palonnan ba karamin kyau yayi ba kujerune yan
dubai dark & light purple sai t.v plasma touch
screen akwai wasu manya manyan home theater
akwai set light daga gefe kuma dispenser ce
tareda wata katuwar show glass dauke dasu
turaren wuta,humra kwalakca d.s ga sanyin a.c
da daddadan kanshi dayake ratsa duk ilahirin
jikina (nikuwa nace hmmmm lallai nan ake kira
aljannar duniya garin dadi na nesa ungulu ta
hango masai
)suma wasu hadaddun kofofine guda 3 a jere
reras 1 naga an murna (wai saura kadan
numfashina y dauke )wani tamfatsetsen gado
nagani wanda y shanye kusurwa 1 ta dakin irin
royal bed dinnanne tamkar na sarauniyar england
kanshi shimfide yake da wani hadadden bedsheet
pillows din dayake kai kuwa sunkai 10 kama da
mai sweet mai triangle d.s wata tamfatsetsiyar
wardrop ce wadda tsayinta y kusa tabo p.o.p din
da akayiwa saman dakin ga wani hadadden
mudubi da aka cikashi da kayan make up kai
masha Allah gda yayi ,tsakiyar gadon nan aka
ajiye islam ai saina ganta wata yar rutsut ,har
lokacin islam kuka takeyi tamkar ranta xai
futa,su khausar aka kirawo mata ganinsu nema
yadan saka ta daina kukan.
Islam na hango ta baje akan gadonta itada su
amira ta war ware laffayar tayi gefe da ita suna
ta hira harda kyakyata dariya tamkar ba itace
take kuka daxuba,kiran sallar magruba akayi
suka tashi suka je sukayo alwala suka futo
watako shi kanshi bandakin an kashe masa
dukiya lokacin kuma mutane suka fara watsewa
gdan y xamana daga mommy saisu khausar dan
aunty amarya ma ta tafi itada kaka islam ce ta
fara raba ido tana y naji gdan shiru,murmushi
mommy tayi tace ai sun tafi,islam ta shagwabe
fuska tace mommy amma ku anan xaku kwana
ko murmushi mommy tayi amma batayi magana
ba.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/7, 8:36 AM] βͺ+234 703 962 5239β¬: *na umma yahya musa*
*GOYON KAKA*
*80*
Sai da akayi sallar isha'i mommy da kanta ta
shiga bathroom ta hadawa islam ruwan wanka
wanda yaji turaruka ta futo ta bude akwatin
sleeping dress ta dauko mata wasu sleeping
dress pink colour mai santsi riga da wando rigar
kamar vest take wandon kuma gajere ne iya
cinya,kallan su khausar tayi tace kuje palon kasa
ku jirani xanyiwa islam magana in nagama saiku
dawo to sukace suka futa,kallan islam mommy
tayi tace my daughter dukkan abinda xai faru
tsakaninki da son y xama sirri karki sake ki
fadawa kowa kinji saboda tona sirri dayake
tsakanin miji da mata haramunne islam tace toh
dan batasan wani sirri akeson ta boye ba,mommy
tace sannan ki dinga tsarki da ruwan dumi
kidaina tsarki da ruwan sanyi kinji to islam tace
mommy tace yauwa daughter na tashi kije kiyi
wanka in kin futo wadannan kayan xaki
saka,islam tace toh a gaban mommy ta cire
kayanta ko kunya kokarin cire vest da under
wear takeyi mommy tace a'ah my daughter ki
daina cire kaya a gaban mutane yanxu kin
girma,cikin jin kunya islam tasa hannunta ta rufe
fuska ta dauki towel ta shiga bathroom mommy
tanajin islam ta fara wanka tayi sauri taje ta tasa
keyarsu Amira